Showing 108001 words to 111000 words out of 214217 words

Chapter 37 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

80

kake baka jewar banza, Sauna mai tafiyar Waukan rai jeji naka"

"dabbobi naka, a lafiya mai dawa"" jikinsa ya ji ya fara kakkarwa tsohon tsuminsa na neman tashi ya yi ™asa da kansa yana ™o™arin hana kansa yin kirari da amsar sa™on Goje, ya bar wannan layin tuni. Da ™yar yana girgiza kai ya ce"

"""Goje"""

"""Sai godiya, wuya a ina wuya a daji kai ne mai dawa da jeji na Malam Abdu shalelen Ammo, ™anin"

"Sa'adah da Bafullatana a lafiya aminin Hamida, Sauna taka mesa taka ba wani bayanka jan biro maganin da™i™in yaro Allah Ya ja da ran mai dawa"" gabaWaya jikin Mai dawa Sari yake yana dam™e hannunsa wajan ganin mai Waga su sama ba har can cikin kansa yake jin kirarin. Kawai ya juya ya bar wajan ""Wai"

"ina zaka ne kasan yanayin da ake ciki fa akwai cinnaku"""

"""Baka haifan ba balle ka tambayan karka biyo ni"" yana cewa haka ya bar wajan ya jima yana tafiya kafin"

ya ™arasu gidan sai ya saka ma™ulli ya buWe ya shiga.

A Sangaren su Safiyyerh tunda suka bar gidan Anty Turai suka shiga mota basu ce komai ba ya kuma

"haWe fuska itama bata ce komai ba, daidai wani gida a bakin titi taga ya tsaya ya kalle ta ""Kar ki fito jira ni nan"" ta jinjina masa kai. Fita ya yi ta jingina tana Waukan waya, abin da ta fara cin karo da shi a X picture Win wani kyakkyawan yaro yana murmushi ya rufe idanunsa saboda hasken da ya yi masa yawa kamar ka"

"taSa shi jini ya fito, ta dinga kallon picture Win sai kawai ta yi skipping zuwa next tweet."

"A hankali ya buWe ™ofar ya shiga idanunsa zube a saman tafkeken screen Win computer dake jikin bango,"

"gabaWaya wajan nau'in kayan computer ne kala-kala. Ya Wan dafa kafaWar wanda yake zaune akan kujera yana juyawa a hankali, kallo Waya zaka yi masa kasan mayen computer ne masanin hakin da duk wani sur™ulle. Captain ya ce ""Where are you hiding?"" Ya Waga idanunsa a hankali ya kalli Captain bai ce komai ba kuma ya cigaba da danna wayar, Captain ya saka hannu ya dungure masa kai ya nemi waje ya zauna yana taSa computer shima. Da sauri ya mi™e kuma jin sautin muryarta da yadda take ™o™arin buWe ™ofar ya yi saurin mi™ewa ya nufi ™ofar daidai nan Fiyya ta shigo ""Yaya gaskiya yunwa nake ji akwai hadari"

"sosai a gari ina tsoron ruwa"""

"""Muje"""

Ya yi saurin faWa yana kama hannunta tare da rufe ta da jikinsa le™awa take son yi ya saka hannu ya juyar

"da fuskarta ya jata waje, shima Win dake zaune ya juyo a nutse ganin sun fita ya saka ya cigaba da abin da yake yi."

"Cikin dare Fiyya na bacci ta ji ana buga ™ofar parlon kamar za a cire ta, ta mi™e da sauri riga da wando ne"

"jikinta na bacci wandon iya cinya ta saka slipper ta fito, tana mamakin mai ya sa Captain ya kai dare har haka? Ta buWe ™ofar ""Yaya ka tashe ni daga musulmin bacci da nake..."" Shiru ta yi tana yin baya ganin shi tsaye a bakin ™ofa su Goje da Mangal a bayansa ""Kai ne me ka zo yi mini har gidan mijina, matar aure ce"

"ni fa"" banko ™ofar Moh ya yi ya shiga yana ™arewa parlon kallo"

"""Mai dawa Wauke ta mu shige kar a yi ta kwanaki"" ta gudu Fiyya ta juya zuwa part Win Captain tana kirin"

"sunansa a tsora ce kafin ta ™arasa Moh ya saka ™afa ya falleta ta faWi ™asan tayal idanunsa ya yi jajur domin ba haka ya zo da su ba, jin ana shirin buWe ™ofar Wakin Captain Moh ya kalli Goje da sauri Goje ya laSe a baya kafin Captain ya fito, cikin sauri ya rufe fuskarsa da ™yalle."

"""Safii are you ok? Peanut ihun nan fa wife?"" Yana fitowa Goje ya saka gora ya maka masa a ka"

kasancewar Captain bai shirya ba ya faWi a wajan da sauri kuma Moh ya ce Goje ya Wauki Fiyya ko me ya tuna sai ya saka hannu Waya ya sunkuceta a kafaWa yana Waga wu™a sama suka fice daga gidan...

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

Zan yi cutting free a shafi na 15 in sha Allah. Wannan shafin ku hanzarta yin payment

"kafin wannan lokacin yanzu kuma na labarin a rufe yake zuwa gaba za ku ce kun shiga uku ashe haka abin yake ina ™ara tuna muku ba fa farkon labarin muke a tsakiya muke waya san mene ya faru a farkon? Me kuma zai faru a gaba? Just pay 500 naira only.[10/23, 5:43 PM] Nanameera: *d'=Ø%Ý"

MUTALLAB d'=Ø%Ý*

Page 13

*Bright pens..2nd batch*

"Safiyyerh na dur™ushe a Wan ™aramin Wakin da suka ajjiye ta ciki, warin sigari ya cika Wakin sai yun™urin"

"amai take yi ta kasa, ta shiga tashin hankali da tunanin suwaye waWannan da suka je har gidan mijinta suka dake shi tare da yin kidnapped Winta? Me suke bu™ata a wajanta waya saka su yin hakan? Da alama ba kuWi suke nema ba wani muradi ne a ran su da suke son cikawa manufar da bata san ta mece ce ba. Ta Wago kanta da ™yar tana buWe kumburarrun idanunta saboda kukan da ta yi da hanzari ta fara buga"

™ofar da hannunta tana girgizawa tare da faWin.

"""Wai baku da imani ne me na yi muku idan kuWi kuke bu™ata ku bani waya na kira daddyna zai biya duk"

"abin da kuka bu™ata na fansa ta, macace ni fa a gidan mijina kuka je har gabansa kuka sato ni, don Allah ku buWe mini wallahi wari zai kashe ni babu iska a Wakin ku tausaya mini"" abin da take faWa tana dukan ™ofar da hannu, amma ko tari ba ta ji sun yi ba, kuma tana da tabbacin suna jinta ta sake Waga murya ta"

ce

"""For the sake of Allah, da girman iyayenku ku mayar dani gida gaban iyayena me na yi da za a yi garkuwa"

"dani,ku barni da raina kar ku kashe ni zan muku kwatancen gidanmu ku je wajan daddyna a baku dukkan kuWin da kuke bu™ata, idan ba ku yarda ba ku a cikin kuWina zan baku wallahi mahaifina ya ji abin da ya same ni mutuwa zai yi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me na yi muku ne kukai garkuwa dani na shiga uku ni Safiyyerh Allah ka kawo mini Wauki"" ta sake dur™ushewa a bakin ™ofar ta tura kanta cikin cinyoyinta saboda warin sholi daya gama hautsina mata ciki kamar kayan cikinta zai fito haka Safiyyerh ke ji, duk girman idanunta sai da ya yi mitsi-mitsi abin ka da zabiya da ™yar take buWe idanun nan, ba sunan wanda bata kira ba hadda Anty Turai akan su kawo mata Wauki Yaya J ya sha kira. Ta sauke ajjiyar zuciya tana karanta addu'ar neman tsari da kuSuta daga magauta ta yi zumbur ta mi™e saboda fitsarin"

dake mintsinin mararta.

"A can wajan Wakin a cikin gidan da su Goje basu san da shi ba, duk suna zaune suna busa kayan shaye-"

"shayensu haya™i ya cika wajan, wani na shan sigari wani na shan sholi wani wiwi sun hautsina sai surutai suke yi. Moh na gefe Waya ™wance ™afarsa ya Wora akan Waya idan yana acting ka Wauka jinin sarauta ne ko wanda yake da aljanu sarakai a kansa, duk ihun da Fiyya take yi da surutai yana jinta. Goje ya kalle shi"

"ya ce ""Wannan yarinyar tafa dame mu wallahi, ka kira ka faWa masa tunjiya mun Wakko ta ya san abin yi"""

Shiru ya yi yana sake kaWa ™afarsa a hankali har lokacin idanunsa a rufe yake. Goje ya kalli ™ofar Wakin da

"Fiyya ke ciki ya sake kallon Moh kafin ya mi™e tsaye ya ce ""Ina da matsala da jin kuka gaskiya, ko dai a"

"rufe mata bakin ko a Sara bakin biyu yanzu da askira"""

"""Mangal"""

"Da sauri Mangal ya kalli Moh jin ya kira shi domin tunjiya da suka Wakko Fiyya ko tari bai sake yi ba, bai"

"runtsa ba har gari ya hawaye ba wanda kuma ya kula a cikin su. ""Ankar sarki, faWa taka cikawa tamu"

"akwai wani sagi a ™asa ne?"""

"""Bana son haya™in nan"" lokaci guda suka kalle shi a take suka cillar da sigarin tare da saka ™afa suka"

"murje ""Angama sai mene na gaba?"" Bai magana ba ya juya musu baya a hankali ya buWe idanunsa ya zaro takardar da yake faman ajjiya kamar rai, kusan kullum yana karantawa sama da sau wajan biyar a rana abu Waya ne amma sai ya ji baya fahimta,baya kuma ganewa, ya zubawa rubutun idanu Goje shima ya le™o kai yana kallo ganin ya ninke ya Soye ya saka ya yi siririn tsaki ""Na ji takaicin rashin makarantar"

"da ban, shi ilimi ko yaya yana da rana"""

"""Ina zargin wannan takardar bata tsafi bace, kamar ita ce ransa ko iskar dake sha™a ya manta da komai"

"amma banda ita, watarana sai na sace ta yasin"" dariya Goje kawai ya yi ya san Mangal faWa kawai yake yi. ""Mai dawa kasan a yankinmu an sace mutane har biyu, yau da sakaliya anga gawar Waya ba idanu"" ya juyo a hankali ya zubawa Goje idanu kamar mai tunani sai kawai ya mi™e yana taku WaiWai ya fice daga"

"cikin gidan, suka bisa da idanu ganin yau ya zama wani so silence kamar ba Moh ba."

"Safiyyerh ta ji an turo ™ofar da sauri ta mi™e tsaye tare da ja baya, mutum biyu take gani Goje da Mangal"

"shi kuwa tunda ya cillar da ita a Wakin bata ™ara ganin shi ba. Abincin hannunsa ya cilla mata da ledar ruwa pure water ta kalli takeaway Win da ruwan, ta Wauke kai a hankali tana sake ja baya ""Saura ki ™i ci kamar na Wazo, idan kuma kika sake yi mana amai a nan sai kin lashe abin ki tas"" ta ™urawa wajan ido ta ce ""Ba zan iya cin abinci a nan ba, ni bana shan ruwan leda abincin ma ba irin wannan nake so ba, ko"

"nama babu akai"""

"""Kuma a ina kike tunanin ganin nama? Don ma kin samu an kawo miki dar yarinya saboda kina Manager"

"kun saba cin mai kyau a sha mai kyau, a saka suttura a shiga mota a kwana cikin a.c ga naru a gida 24/7, a ci shinkafa basmati da ruwan gora dole ki ce haka, Wiyar ™aruna"""

"Girgiza masa kai ta yi muryarta na rawa ta ce ""Da gaske nake maka, ni kawai a bani ruwan jakar da lemo"

"ko snacks"" Goje ya dinga kallon ta ganin she is serious juyawa ya yi zai bar wajan ta yi saurin cewa ""Don"

Allah ku bani waya na kira daddy na maka al™awarin yanzu za a kawo kuWin da kuke bu™ata wajan nan

"akwai sauro headache da fever zai kamani"" ta langwaSar da kai gefe alamar neman alfama."

"""Ki jira Mai dawa ya zo, sai ki tambaya bani da ikon haka. Da kike maganar kuWi kin ji mun ce muna"

"bu™ata ne? Ba kidnapped Win ki mukai domin a bamu kuWin fansa ba, mun sato ki saboda a koyawa asawa hankali a rage masa tsayin harshensa da yake da kauWi kin gane? Daga yanzu ki cire rai da samun"

"´anci"""

"""Daddy?"""

"Safiyyerh ta faWa a gigice tana dafe kan ta idanunta ya cika da hawaye, tausayin kanta dana daddy ya"

"cika mata zuciya babu wani wanda take so a duniya sama da daddy da Ummi me za su yi masa rayuwarta suke son kassarawa tabbas idan suka taSa kimar mahaifinta. ""Me daddy ya yi muki, mene ala™ae sato ni da kukai da mahaifina me kuke nema a wajansa na ro™e ka da girman Allah kar ku cutar da mahaifinsa kar ku illata rayuwarsa, shi ne jin daWi da farincikin zuciyata, ku duka kuna da iyaye na tabbata ba za ku"

"so rasa su a rayuwarku ba ka ji tausayina Please brother"""

"""Ni ba brother naki bane ni Wan daba ne sunana Goje kin gane, idan kina bu™atar wani abu kina iya"

"bubbuga ™ofar"" kafin Safiyyerh ta yi magana ya yi sauri rufo ™ofar ya fita. Ya je ya samu Moh a wajen gidan zaune ya sake tan™washe ™afafuwansa ya kalle shi sosai kana ya ce"

"""Scorpion"""

"""Kana son faWar sunan, zan manna maka hauka Goje zan ja maka ruwa"". ""Me ya sa baka son na dinga"

"faWa ne? Ai dafinka ma ya fi na kunama ni ina son sunan"" Moh ya yi shiru yana sake harWe hannayensa duka biyun ya zubawa samaniyya idanu. ""Idan zan nuna maka asalin kalata a Scorpion ba zaka Wauka ba,"

"za ka daina haWa idanuwa dani sau™in sunan na wajan faWa ne, ka kalle ni a Moh ko Mai dawa ok"""

"""Yadda ka ce haka za a yi, ya zamu yi da yarinyar nan yanzu? Kwananta Waya da wuni fa, kuma bata cin"

"abinci"""

Cikin rashin fahimta Moh ke kallon Goje su yake ya tambaye shi wacce yarinyar bakinsa kuma ya yi masa

"nauyi ya dinga juya idanunsa akan fuskar Goje, fahimtar hakan ya saka shima Goje cewa"

"""Manager wacce Ali wali ya saka mu Wakko yarinyar da muka je gidansu jiya"" haWe fuska sosai Mai dawa"

ya yi idanunsa ya shige ciki haka kawai Sacin ransa ya sake ninkuwa ya yi shiru ya datse laSSansa kamar

"zai raba su gida biyu ya yun™ura zai tashi Goje ya ce ""Wannan sauyin na yanzu na mene? Na fara jin daWi"

"a raina kwana biyu baka sha ™waya ba, lafiya dai?"""

"""Mutallab"" still ya yi shiru Goje ya sake kiran sunansa yana le™a fuskarsa ganin babu alamar zai kula shi"

kawai ya mi™e ya fice ya bar wajan.

"***GabaWaya suna zaune a cikin parlon banda shi dake tsaye, zuwan nasan ake jira amma tunda ya shigo"

"bai kalli kowa ba balle ya yi magana, fuskar nan a murtuke kamar kodayaushe. Yaya J, Awais Dr Hash, Anty Turai Waheeda sai Ummi dake zan gefe bata cewa komai sai goge hawayen da ya™i tsaya mata take yi. Daddy baya uhm baya uhm'uhm kansa a ™asa zuciyarsa ta bugawa da ™arfi yama kasa yarda da abin da ake faWa har lokacin gani yake wasa ake yi masa da hankali da kuma wahalar da zuciyarsa da ake"

saboda anga yana ™aunar Safiyyerh ™auna mai tarin yawa an fahimci ita ce rauninsa.

"""Captain Aliyu Abdu Marafa shiru ba naka bane, ba muzo nan da a shiru ba a matsalar kidnapping ba a yi"

"mana wasa"" cewar Sp Ghali daya ™ara amsar case Win Safiyyerh a karo na biyu ya Waga kai ya kalli masu gadin asalin gidan da kuma na part Win su Captain sai kuma ya ce ""Heyy you man, mene sunanka da aikin"

"da kake yi?"" Cikin rawar murya ya ce ""Sunana Isma'il ni mai gadi ne YallaSai"""

"""Isma'il sanda abin ya faru ™arfe nawa ne? A daidai lokacin kana ina kuma?"" ""Ban san ™arfe nawa bane a"

"lokacin don ban duba a gogo ba, sanda abin ya faru kuma ina bakin gate ne amma kafin nan na mi™e na"

"shiga banWaki kama ruwa wallahi gaskiya nake faWa maka YallaSai"""

"""To na ™aryata ka ne? Kenan Isma'il bashi da sani akan waWanda suka shigo gidan ko? Da Wauke"

"Safiyyerh?"". ""Duk abin da na ce maka na yi ™arya abu Waya na sani fitowar su Wauke da ita, hannunsu ri™e"

"da makamai Waya ya ce na buWe ko ya Sola mini ciki na ji tsoro ha™i™a sai na buWe ashe sun yi parking mota wata Saka mai kyau daga can gefe"""

"Murmushi kawai Sp Ghali ya yi yana duban Waya ma'aikacin ya ce ""Kai kuma fa? Mene information?"" Shi"

"wannan jikinsa har Sari yake don tsoro ya ce ""Yadda na gansu Allah Ya sa naga Annabin Rahama, misalin biyu da arba'in ne ina zaune na ji ana dirowa ta katanga kafin na yi magana Waya ya make ni yana nuna yatsarsa a baki alamun na yi shiru, ni kuwa na yi shirun don wallahi a lokacin na Wauka mai gida shi sojan kenan daman shi ke kai wa dare a waje saboda yanayin aikin nasa, suka Waure ni ina hango sanda suka nufi part Win tunda can babu masu gadi daga nan ban san mene ya faru ciki ba sai gani mukai sun fito da"

"ita a kafaWa kamar ma a sume take yadda ta langwaSar da kai"""

"Daddy da Captain suka runtse idanunsu lokaci Waya, kowanne tunanin da yake daban a ransa, is he a"

"loser? Captain ke tambayar kansa or he is falled as a husband maybe da yana kwana Waki Waya da Safii da hakan bai faru ba, idanunsa ya ™ara sauya kala. Daddy ma nasa tunanin dabanne, ko dai ya yi gaggawa ne ba yanzu ya dace ba? Ko mistake ya yi daya aurawa Aliyu Safiyyernsa ne? Is he a loser? Daya"

kasa tsare rayuwar yarinyarsa mace Waya tilo a duniya ko dai da gaske he is falled as a father?

"Kafin kowa ya yi magana ta shigo cikin gidan a gigice duk da nutsuwar da take da ita, da sauri kuma"

Daddy ya mi™e tsaye cike da tsoro da mamaki hatta Captain sai da ya ji wani abu mai kama da faWuwar

"gaba, who told her? Tun kafin ta yi magana daddy ya yi saurin matsawa kusa da ita ganin yadda take ta zare idanu fararen idanunta fuskar nan nata ya Wakko rana kamar ta yage don fari ""Zahiyerh"""

"Girgizawa daddy kai ta yi a daburce ta ce ""Ina Maama?"" Ya yi shiru yana ™o™arin ri™e hannunta ta ™wace"

ta yi baya da ™arfi kuma ta ce

"""Ina Maama? Ka bani ita na tafi da ita where is Safiyyerh"""

"""Safiyyerh has been kidnapped"""

"""Kidnapped?"" Ta maimaita tana juyawa ta kalli Sp Ghali anya ya san wacece ita da yake furta mata"

"maganar anyi garkuwa da Safiyyerh kai tsaye bai tauna harshe ko ya lissafa maganar ba, Safiyyerh fa? Sp Ghali zai yi magana daddy ya girgiza masa kai yana sake kallon Zahiyerh wacce zuciyarsa ke buWewa a duk sanda ya kalle ta. ""Ummimi please ki kwantar da hankali ki samu nutsuwa tafiyar nesa kikai jirgi kika"

"hau"""

"""To na ji, ka faWa mini meke faruwa da Safiyyerh?"" Daddy ya sauke numfashi a hankali kuma ya nuna Sp"

"Ghali ya ce ""As he said, he told you already Safiyyerh has been kidnapped"""

"""Uhm"""

"""Komai zai daidaita Ummimi"" ita dai bata sake magana ba can ta Waga kai ta kalli Aliyu da sauri ya zame"

"idanunsa ™asa ta harWe hannayenta a ™irji ta tsaya jikin hawa steps Win bene. ""Afuwa Sp muje ko?"""

"""Next question Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login