Showing 141001 words to 144000 words out of 214217 words

Chapter 48 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

115

waWannan ΄an'matan sauti Waya a gidan

rediyo zai juya rayuwar zuwa atishawar tsaki, duk abin da kake Soyewa zai fito a

fili jama'a su san da shi kaga daga lokacin kai ne ka dawo zero?" Jikin Ali wali

har rawa yake yi sosai abu goma da ashirin ne ke neman zautar da tunaninsa a halin

yanzu, tsoron ™ara rasa damar hawa kujerar ita tafi gigita shi gefe guda ga

Scorpion da aka kama,idan kuma Scorpion ya buWe bakinsa ya yi magana hakan ya nufi

zasu fito tsirara akan idanun juma'a duk da har yanzu basu san me sukai masa ba,

akan wacce hujja yake neman raba su da rayuwa da kuma jin daWin duniyar da yanzu

suka cilla cokalin cinta, babban tashin hankalinsa jin cewa wai Mai dawa shine

Scorpion Win? Wannan shine makashinka na gindinka daman da ruwan ciki ake jan na

rijiya, ba'a raina allura domin ita ce ™arfen da kan iya gurguntar da ™afafuwan

mutum.



Hon BoWejo ya katse tunanin Ali wali da faWin "Waya Waya ta isa ta saka a yanka

wuyan yarinyarka Sabrina da zarar ka yi yun™urin yin magana akan wannan ΄an'matan,

to ko ban kashe Sabrina Noor ba zata iya shiga jadawalin ΄an'matan wannan shiri

nane" a wannan karan BoWejo idanunsa ne suka firfito waje domin ya lura Ali wali

bai san wuta ba sai ya taka gwara na a nuna masa gurbin idano, ba idon bane.



Furucin Hon BoWejo ya jikkita tunanin Ali wali sai ya sassauta fushin da yanayin ya

ce "Noor zaka aikatawa haka? Ita Win zaka yi wa fyaWe eh? Ko saboda baka san ciwon

΄a ba tunda baka taSa haihuwa ba?"



"Akasin hakan, don Allah get out of my house fita a gidana Ali wali"



"BoWejo ni kake cewa na fita daga cikin gidanka? Ka iya bakinka baka san ta ina zan

raunataka ba, idan siyasa ce kuma dani da kai shege ka fasa yanzu muka fara Allah

Ya kaimu zaSe zaka gani?. Na san abubuwan da baka sani ba akan ka"



Sai BoWejo ya yi murmushi kawai yana danna wayarsa can ya ce "Shi Jaa'afar Win ya

faWa maka wani abin don gane dani ne?" Cikin rashin fahimta shima Ali wali ya ce



"Ban fahimci me kake nufi ba, wane Ja'aafar kake nufi kenan?"



"Ali wali kenan. Kana tunanin ban san cewa yarona Jaa'afar na tare da kai ba, domin

ya dinga maka wasu ayyukan fa ka janye shi tare da tura shi ™asar waje ™aro ilimi

yana dawowa ka saka aka bashi matsayi a cikin ΄an'sanda. BoWejo ba mahaukaci bane

wannan Bafullatanin da kake gani a gabanka ba irin fulanin da wasu suke Wauka bane

ka fahimta?" Ya ™arasa maganar yana kara waya a kunnensa sai ya yi murmushi ya ce

"Alhaji Wada shigo mana, kai nake jira daman ai" abin da ya ce kenan ya sake danna

waya alamar kira bayan an Wauka ya ce "ku daina bibiyar yarinyar nan, akwai plan B

dana tsara ku dawo kawai".



Ya ajjiye wayar a gefensa. Sai Eng Ali wali ya yi ™wafa ya juya tare da barin cikin

gidan gabaWaya.

Tunani BoWejo ya fara sai ya ji hankalinsa bai nutsu ba, yana bu™atar Winke wata

Saraka don haka sanda Alhaji Wada ya shigo suka gaisa sai ya kalle shi ya ce

"Alhaji Wada a sauyawa yaran nan gida, cikin dare a fitar dasu ok?"



Alhaji Wada ta ce "Yadda ka ce haka za'ayi Distinguish. Na je zan inda ka name na

samu wata sabuwar mai aiki wacce za ta yi mana komai cikin gaggawa matsayi ce ita"

Murmushi ya mamaye fuskar BoWejo ya ce "Nice, very nice. Wacece ita? Yaushe zaka

je?" Alhaji Wada ya ce.



"Sunanta Abbasa ita kaWai ce za ta iya yi mana abinda muke bu™ata zan je duk yadda

mukai da ita zan kira ka?"



"Ok. Cewar BoWejo.



*

Tsaye suke a harabar wajan wanda da ™yar aka basu damar zuwa a wannan karon domin

ganin Malam dake tsare a dalilin rashin bayyana musu Mutallab da bai yi ba, basu

san cewa ko shi bai san inda Mutallab yake ba wanda da ace ya sani daya jima da

basu amsar tambayar da suke masa wanda suke gana masa azaba. Mama Zaituna ce ta

kalli Sa'adah dake kuka sosai wanda a wannan karon matsanancin tausayin Sa'adah Win

ya saukar mata a zuciya cikin damuwa da yanayi na rarrashi ta ce



"Sa'adatu don Allah ki tsahirtawa ranki da wannan kukan haka nan, duk abin da ya

samu shamuwa ai watan bakwai ya ja mata ko?"



Sa'adah ta share majina idanunta jajur ta ce "Mama Zaituna wacce irin ™addara ce

mai tsananin nauyi da nuni haka? Wacce irin ™addara ce wacce lokacin ya kasa kawo

™arshen ta? Wacce irin rayuwa Malam ya gina mu akan ta haka? Innalillahi wa'inna

ilaihirraji'un! Wallahi ji nake dama ni ba ΄ar ma.....," cikin sauri Mama Zaituna

ta rufe bakin Sa'adah wajan girgiza kai tare da faWin



"Kul, a hir Winki Sa'adatu. Iyaye duk inda suke sunansu iyaye ba'a taSa sauyawa

tuwo suna ki Wauki hakan matsayin jarrabawa kin ji?"



"Har yaushe hakan zai dinga faruwa? Yaushe Malam zai san cewa abin da yake baya

haifar da Wa mai idanu? Ko sai duk mun lalace mun bi duniya zai gane kuskuren nan?

Zuciyata zafi take yi mini Mama Zaituna, raWaWi nake ji a cikin ™irjina, ciwo

zuciyata take mini na kasa jurewa zaman aure na neman gagarata saboda gorin da ake

mini a kan gidanmu. Allah kai ne Allah kai ne gatanmu Ubangiji ka shirya mana

mahaifinmu" wani irin raunataccen kuka ta saki, numfashinta na tsayawa a ™irji

idanunta na yi nata raWaWin saboda rashin baccin da take samu ji take dama ita ta

mutu ba Anty Hameeda ba, abubuwan sunwa zuciyarta yawa. Bafullatana ta cika fum sai

muzurai take yi tama ™i kallon Sa'adah domin dole Sa'adah ta yi mata wajan zuwa

belin Malam Win. Suna nan tsaye wani officer ya fito bayan Malam Abdullahi ne tafe

duk ya gigice saboda wahalar da yake ciki.



Ajjiyar zuciya Sa'adah ta sauke lokacin data saka idanunta cikin na Malam Win,

Bafullatana kuma baya ta yi tare da barin wajan ita kanta Mama Zaituna Wauke

ganinta ta yi daga kan Malam Win. Officer Win ya kalle su kafin ya kalli Sa'adah ya

ce



"Daga yau sai ki tsahirta da yi mana sintiri gashi nan anfito dashi za ku iya

tafiya mun samu abin da muke bu™ata kin ji?" Sai Sa'adah ta ji jikinta ya yi sanyi

ta idanunta da suka jeme ta ce "Officer me kuka samu? Ko kun samu Mutallab Win ne?

Wallahi wallahi Mutallab ba zai taSa kashe Safiyyerh ba, ni kaWai na san irin son

da yake mata duk da ba'a sanin abin da yake zuciyarsa amma na fahimci rauninsa a

fili akan Safiyyerh. Don Allah don Allah ku tausaya mishi ku sake bincike kar ku

raunata shi akan abin da bashi da laifi" Officer Win kallon Sa'adah kawai yake irin

ba za ki gane ba. Can ta ce "Yana wajanku?"



"Wa?" Sp Ghali ya tambayi Sa'adah yana tsare ta da idanu, yana ™o™arin hango kama

ko yanayi na jini tsakaninta da Mutallab Win.



Ta bashi amsa da "Mutallab"



"Ok, baya wajan mu" zata sake magana Sp Ghali ya yi saurin nuna musu hanya ya ce

"Leave please. Matsiyata irin ku har abada rayuwa ba za'a ta taSa yi muku daidai

ba,duk inda talaka yake sai ya nuna shi jahili ne na bugawa a jarida babu komai

cikin kawunanku sai miyar kuka. Banda hauka har ni ne za ki tambaya cewa bai yi

komai ba, bai kashe Safiyyerh ba? Are you stupid? Wallahi yau ko ba shi bane babu

yadda kuka iya a banza za'a kashe shi, kuma an kashe banza yaron da bashi da wani

gata sai na allo da tawada" kalaman Sp Ghali suka soki zuciyar Sa'adah ta ™ura Sp

Ghali idanu a wannan lokacin ma hawayen tsaya mata ya yi ta dinga haWiyar zuciya ta

ce "Ubangiji daya halicce mu ya yi sanadin zuwanmu duniya bai manta damu ba, a

wajansa da kai da mu da Mutallab duk Waya muke kuma jinin Annabi Adam Alaihissalam

da Hawwa. Arzi™i nufin Allah yau gare ka gobe ga waninka daWin abin bada shi kazo

duniya ba, bana jin kuma idan ka mutu za'a haWaka sa arzi™in a cikin kabari Waya.

Kamar yadda Ubangiji ya samar da bambancin dake tsakanin fir'auna da Annabi Musa,

haka watarana za kaga bambancin dake tsakaninka da Mutallab kuma zaka san cewa allo

da tawada ba abin wula™anta wa bane wallahi...,"



Bata ™arasa maganar ba Sa'adah ta ji Sp Ghali ya sauke mata tagwayen maruka a fuska

ta yi saurin dafe fuska idanunta cike da ™walla. Kafin kuma ya sauke hannunsa daga

fuskar Sa'adah, Bafullatana ta sharara masa mari har uku a gigice Sp ya Wago kansa

hannu ya Waga zai mari Bafullatana sai yaga jikinta na jijjiga idanunta na

firfitowa waje, mutanenta da suka jima basu motsa ba sune suke shirin tashi. "Ni

kika mara? Waye ubanki a garin nan?"



"Ka yi ha™uri kurma ce"



Sp ya kalli Malam da ya yi maganar ya ce "Daga kurma sai Wan'daba cikinka ya iya

haihuwa? Tunda kurma ce ita mari na rama a kan ka" Sp ya Waga hannu ya shararawa

Malam Abdullahi mari wani kukan kura Bafullatana ta yi tare da dam™ar wuyan Sp

idanunta rufe tana wani ihu jikinta na girgiza a haukace take kai masa duka cikin

™arfi irin na aljanu ta keta rigar Sp gida biyu ta cafki matar kumatunsa ta

kantsara masa cizo ya saki ™ara yana ture ta amma kamar dutse ta™i motsawa da ™yar

aka janye ta, bakinta ya Wayo fatar wajan jini na zuba. Sp ya dinga faWin mayya ce

shegiya sai na yi maganinki dangin matsiyata.



Sa'adah dur™ushewa ta yi a wajan kanta na juyawa ta kasa motsawa banda sunan Allah

babu abin da take kira a zuciyarta. Da ™yar suka tura Bafullatana cikin napep suka

nufi. Sanda suka isa gida Ammo na Waki tana ji ta™i fitowa, har suka shigo aka

kwantar da Bafullatana Sa'adah ta nemi waje ta zauna kanta a ™asa ita kanta Ammo

Win bata Wago kanta ba, ta yi saurin Soye photon dake hannunta. A sanyaye Sa'adah

ta ce



"Ammo wanne laifi muka yi wa Ubangiji ne?" Cikin sauri Ammo ta Wago kanta sai a

lokacin Sa'adah ta lura da idanun Ammo daya kumbura suntum ya yi ja kamar gaushin

wuta sai taga kamar ba Ammo Win ba, ita kanta Ammo Win kallon Sa'adah take ya ji me

ta ce tabbas ta dai kasa fahimta ne kamar wacce kanta ya samu matsala haka take

kallon Sa'adah cikin sauri kuma ta mi™e tsaye tare da Waukan hijabi ta saka bama ta

lura da babu takalmi a ™afarta ba, balle ta ji kiran da Sa'adah da Mama Zaituna

suke mata ba, ta saka ™afarta ta nufi waje idanunta rufe take tafiya har zuwa gidan

da Anty Hameeda ta yi aure tana shiga ta samu uwar mijin Hameeda.



Baba ta ajjiye tsintsiyar hannunta ta mi™e da ™yar haryanzu abin da Mutallab ya yi

mata bai warke ba "Lafiya dai Ammo daga ina haka?"

"Hamida nazo gani, tana nan ko?"



Sai Baba ta yi sak ta dinga kallon Ammo cikin yanayi na tausayawa ta kasa cewa

komai ba. Ganin ta yi shiru ya saka Ammo cewa "Kira mini ita, ina bu™atar ta sake

tuna mini wasu abubuwan, kira mini Hamida"



Baba ta ce "Ikon Allah! Wacce Hadima ko dai jikokinki kika zo gani?" Sai ta girgiza

kai alamar  A'a



"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Hamidar yaushe? Ko kin manta Allah Ya amshi

abar shi? Hamida ta rasu" cewar Baba tana goge hawayen idanunta. Sai Ammo ta ce

"Hadimar ce ta rasu kenan ko?" Ta bata amsa da



"E. Ta rasu"



Ammo ta yi jim sai kuma ta ce "Allah Ya ji ™an ta" tana cewa haka ta fita daga

gidan. Wani waje ta samu ta zaune sai ta rushe da kuka da iyakar ™arfinta

"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!" Shi kawai take faWa a gigice sai ta koma kiran

sunan Allah mutane na shigewa suna kallon ta.



*

Aafiyyah sanda ta fito daga cikin gidan Hon BoWejo MaWatai idanunta rufe ta shiga

cikin mota tana jin wani irin zafi da raWaWi a zuciyarta kanta na mugun sara mata

bata taSa jin cewa Md macace shi ba sai yau, bata Wauka lusarin shi ya yi girman

hakan ba, ta yi takaicin zuwa da shi dama kimiyya ta saka ya raku ta zaifi taimaka

mata. Wannan dalilin ya saka ta shiga mota tare da yi mata key ta jata da mugun

gudu idanunta rufe zuriyarta har wani haya™i take yi mata, wata irin dauwamammiyar

tsanar Hon BoWejo MaWatai ta samu gurbin zama a zuciyar Safiyyerh Abdul-Johar

Marafa, ta ji ta yi masa tsana mafi munin tsana zai wahala ta ji ™iyayyar abu balle

na mutum amma a karo na farko ta ji idan akwai wanda ta™i jin gani bai huce BoWejo

ba. Motoci kawai take gani saman shimfiWaWWen titin ba tare da sanin a gabanta suke

ba ko bayanta ta san dai tabbas tana cikin tsakiyar motocin ne maimakon ta sassauta

gudun motarta sai ta ™ara giyar motar hannunta Waya na rawa idanunta ya wani irin

™an™ancewa saboda zafin da suke mata abarka da zabiya, ga wani irin zafi zafi da

fatarta take yi, gabaWaya ma bata san ina zata ba, sannu a hankali tunanin Ashraf

ke dawo mata cikin kanta raWau kamar yanzu.



"Fiyya you're my wife ba ki da wani miji a duniya wanda ya shige Ashraf Baiha™i

SharfaWi, i love you Safiyyerh"



Cije lips Winta kawai ta yi tana ci gaba da gudun motar tana ganin yadda mutane ke

Wago mata hannu alamar ta tsaya da gudun ko ta rage. Hawayen daya cika idanunta ya

saka ta fara gani dishi-dishi. Sai ta sake jin muryar Ashraf cikin kunnenta



"When are you gonna tell me, you love me?"



"Ok.. I will wait. As far as you're with me Ashraf's love you"



"Funny Fiyya....,"



Haka maganganun Ashraf suke dawo mata Waya bayan Waya sai ta sake jin muryarsa na

cewa "Ah lallai yarinya kin girma wuyan™i ya isa yanka, ni kike harara ko Fiyya?

Zan kama ki ne. I love you Safiyyerh!" Hawayen da suka cika mata idanu sune suka

sakko saman idanunta fuskarta ta yi jajur musamman karan hancinta, ta sake gudun

motar kamar hakan yana sassauta zuciyarta "Fiyya Daddy ya zo yanzu ya tafi, ki

tabbatar ba ki bawa wani damar mallakar FS WORLD ba"

Horn ake danna mata amma sam bata fahimta ita bata san ma ma'anar horn ba, yanayin

driving nata zai tabbatar maka da cewa she is good don har Dr Hash da J tafi su iya

driving da nutsuwa akan titi. Kasancewar glasses Win motar tata a sauke yake sai ta

Wan kalli madubin motar a lokacin ta ankare da wata Sakar mota da take biye da ita,

cikin sauri ta sha corner sai taga ba™ar motar ma ta shawo corner a hankali ta ce

"Poor BoWejo" tana cikin driving kuma ta hango motar sojoji har biyu sai kuma taga

ba™ar motar ta yi saurin yin wani lungu. Muryar wani ta ji yana cewa "Madam Please

stop the car, tayar motarki na haya™i"



Muryar Sergeant Timo ce.



"Madam Please, akwai problem you have to stop the car ok?"



Sai ma ta ™ara gudun motar lokacin da take fashewa da wani irin gigitaccen kuka,

tana zame rolling kanta ji take duniyar ta yi mata zafi haka kawai. Paaah is here,

Ummi, Ummimi her brothers amma zuriyarta tana faWa mata she missed the part of the,

ta yi rashin wani abu ta kasa fahimtar mene ya Wauka Ashraf ne amma tunanin Ashraf

baya hanata jin wannan kewar, wannan kuskuren, wannan muradin, wannan shau™in,

wannan soyayyar. Kuka take sosai kamar an yi mata mutuwa fuskarta ta rine sosai. A

hankali ta ji saukar muryarsa a tausashe ya ce.



"Are you mad?"



Ta Wan juyo ta kalle shi kaWan, cikin idanunta kawai ya kalla ya ji zuciyarsa ta

buWe tare da bugawa.



"Maamah stop the car"



"I want to die, leave me....," she said



"Ok, you can die idan kina so firstly stop the car, ki bani wasiyya"



Sai ta juyo ta sake kallon shi, kallon juna suka yi sai ta marairace masa fuska ba

tare data lura motar Sergeant Timo ya shiga gaban motarta hakan ya tilastawa

motarta tsayawa, sai kawai ta kifa kanta ta cigaba da kuka gently ya fito daga

bayan motar ba tare daya jira Sergeant Arma ya buWe masa ba, hannunsa zube cikin

aljihu fuskarsa babu Wigon rahama saboda gashin Aafiyyah Win da yake a bayyane yana

zuwa ya saka hannunsa ya ja motar yaji a rufe, sai ya tsaya can kuma ya zura

hannunsa ta cikin motar ya buWe ™ofar ya zuba mata idanu yana Wan kame fuska, bai

kula ta ba kawai ya dam™i hannunta zuwa motar da yake ciki, driver Win ya kalla

yana motsa yatsunnsa guda biyu cikin sauri Sergeant Arma ya nufi motar Aafiyyah

tare da kwaso komai nata ya zuba a bayan kotar AA MAJ kana ya shiga gaban motar ya

jata da gudu, shima Sergeant Timo Win motar da yake ciki ya ja tare da marawa

S.Arma baya domin sautin yatsun AA MAJ da ya yi yana nufin su yi nasu waje. AA MAJ

ya buWewa Aafiyyah gaban mota ya zaunar da ita shima ya koma ya zauna, a hankali ya

fara driving madadin ya nufi gida sai ya nufi gidansa daya ajjiye Muhammad ciki

lokacin daya isa Muhammad na zaune a gaban ™atuwar computer dake jikin bango ya

zubawa screen Win computer idanu hannunsa ri™e da handle yana buga game jikinsa

sanye da wata red Win riga data kama damtsen hannunsa tare da wani 3gauter ya saka

bandana a gaban kamaa laSSansa jajir sai fararen idanunsa tas.



"Close the door" ya ce silently.



Domin motsin da ya ji ya san cewa Aliyu ne ba kowa ba, banda shi babu mai zuwa

cikin gidan. AA MAJ da yake tsaye bayan Muhammad yana Waukan cup gefen Muhammad Win

ya shanshan a hankali.



"Huh, cork ne"

"I see" cewar AA MAJ.



Muhammad ya cigaba da buga game Winsa ba tare daya juyo ba. Aafiyyah ta zuba masa

idanu gabanta na faWuwa sosai zuriyarta na rawa wani irin yanayi take ji na saukar

mata a gaSSanta kanta na sarawa sai ta ji jinin jikinta na tsinkewa tare da gudana

a jikinta cikin sauri. "Why are you here?"



"Are questioning me Muhammad?" AA MAJ ya tambaya yana dur™osawa tare da fara duba

wata computer ya zubawa titin idanu. Shi kuma Muhammad sai ya saki handle Win

lokacin daya kammala game Win ya Waga shoulders Winsa tare da mi™ewa tsaye hannunsa

Waya cikin aljihu Waya kuma cikin sumar gashinsa ya ce "A titin ka same ta ko?

Where she is?" Ya ce a hankali. Juyuwa ya yi gabaWaya lokacin daya gama tsiyaya

cork Win glasses Win Win hannunsa, ba ki ya buWe da niyyar yin magana yana Wan

marairace fuska sai ya yi saurin yin shiru yana tattare fuska tare tsuke ta waje

guda ya kame fuska sosai lokacin da idanunsa ya shiga cikin na Aafiyyah Win, kallon

ta yake from head to toe itama Win kallon shi take yi ba tare da ™iftawa ba. A

hankali ya janye idanunsa ya nufar kujera ya zauna hannunsa ri™e da remote ya fara

danne danne shi kansa bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login