Showing 162001 words to 165000 words out of 214217 words

Chapter 55 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

324

Win benen idanunta rude a kuma hargitse take kana

ganinta kasam babu lafiya. Ummi dake zaune tana duba wasu kayan turaren wuta daga S

Bayero wanda a lokacin shirye-shiryen tariyar Aafiyyah Win ake yi ba tare da

saninta ba. Ummi ta ajjiye wayar hannunta tana kallon Aafiyyah kafin ta ce "Maamah"

ta kira sunan Aafiyyah. "Ummi ina Yaa J?"



"Maamah kina lafiya dai? Wannan kiran a gigice na magani na mene cikin ™an™anin

lokaci?" Cewar Ummi.



Aafiyyah ta girgiza kai ta ce "Kar ki damu Yaa J nake nema"



"Yana cikin bedroom Winsa, amma...," bata ™arasa maganar ba jin muryar Paaahh a

bayanta hakan ya saka ta juyo tana kallon shi kafin ta ce "YallaSai meke faruwa

ne?" Ya girgiza kai yana neman waje ya zauna kansa a ™asa can ya nisa ya ce "Me zan

cewa Zahiyerh ne? Me zan ce wanda zata gasgata ni ta san cewa ban rufe ta ba?" Ummi

ta kalli mijin nata tana jinjina wa karamcin shi da ™o™arin ganin ya kyautata

ala™ar shi da Ummimi jajircewar shi a matsayin uban yara biyar na sawa ta ji ta

sake ™aunar Dig Johar ya kodayaushe sosai yake da ™o™arin jan yaransa a jiki da

kyautatawa zamantakewar shi da su, ya yi ™o™arin da gaske wajan bawa yaran nasa

tarbiyya da ilimi da mu'amalar zama da mutane. Ya musu hani ga abu mara da

muhimmancin taimakon Šan'adam.



"Na san Ummimi ba zata fahimta a yanzu ba, domin ka tafka mata babban kuskure wajan

Soye mata abin da ya faru da Maamah, yana da kyau ka sanar da ita koda ace bata

™asar ne. Yanzu kam ba zata fahimta ba, bana jin zata sauraren ka ma"



Paaahh ya ce "Ban Soye mata da nufin cutar da ita ba, saboda yanayin condition

Winta na hawan jini kin san abu idan akan Maamah ne da Aliyu idanun Zahiyerh rufewa

yake yi"



"Haka ne. �oyewar ma soyayya ce ta ja, amma ka yi ka je ka fahimtar da ita ko da ba

zata saurara ba"



Paaahh ya girgiza kai, yana Wan kaWa ™afafuwansa ya ce "Amma...,"



"No, but." Cewar Ummi tana kallon shi. Kafin a hankali ta ce "Komai ya faru da

Maamah ba laifin kowa bane sai naka, da nawa domin har gobe ba zan daina jingina

laifin akan ka ba, duk da cewa a farko bamu san dalilin shigar tata ba. Amma sanda

ta dawo mana gida a maye a can ™asar da muke a ta faWi komai. Ka yi mata al'™awarin

da ka san cewa ba zaka iya cika mata ba, kai ne ka buWe wannan Sarnar YallaSai.

Gashi ka sake yin wani laifin akan wani babu shawarar yaran data Ummimi ka haWa

Maamah aure da Aliyu, which is no good for me kenan" ita kanta zuciyarta babu daWi

Win.



"Yanzu laifi ne don uba ya zaSawa Wiyar cikinsa abin da yake ganin ya dace da ita

Ummi? Ban yi haka don cutar da ita ba, mene ya saka zan cutar da Maama" sai mi™e

tsaye fuska babu alamun rahama ya ce "Na zama mugu ga ´ar dana haifa ko?"



"Idan kai ka haifi Maamah waye mahaifina, ni kuma?" AA MAJ ya ce.



Da sauri Ummi ta mi™e tsaye jikinta na rawa idanunta akan Aliyu, shi kuma Aliyu

idanunsa akan Paaahh daya sunkuyar da kansa ™asa. Aliyu idanunsa jajur zuciyarsa

sai rawa take yi amma yana dakewa tare da hana kansa zaucewa, ba wai tsoron yake

idan ace ba shi ne halalataccen Wan gidan Dig Abdul-Johar Marafa ba, tsoro Waya bai

san waye zai kasance mahaifi a gare shi ba, da hanyar sunna aka haife shi ko akasin

hakan. Wannan tunanin ke sake haifar da ruWani a zuciyar AA MAJ.



Ya gyara tsaiwa ya ce "Daddy kai ne mahaifina? Ummi ce ta haife ni ko ni ne bare a

cikin zuri'ar Marafa?"



"Aliyu!" Ummi ta kira shi da ™arfi.



Sai ya kalli Ummi kana ya girgiza kai har yanzu yana tsaye saman ™afafuwansa cike

da jarumta irin wacce ya samu wajan hurar da sojoji da nuna rashin damuwar abin duk

yadda ya kai ga ci masa zuciya. "Ummi ba zan ji babu daWi ba idan ya zamana cewa

bake ce mahaifiyata ba, domin babu wani tarihi da zai zo ya sa na sauya miki

matsayin Uwa, babu lokacin da zai gabata da ba za ki amsa sunan Uwa a wajan Aliyu

ba" sai ya yi shiru yana kaiwa da komowa ya furzar da iska a hankali kana ya juya

ga Paaahh ya ce "Bana son a raunata zuciyar yarinyar nan da kuka bani aurenta, bana

son hakan ko kaWan. Waye Wanka tsakanin ni, da kuma ita?"



"Answer my question, kar ka bar ni cikin tunanin da zullumin rashin sanin abin da

ban sani ba"



"Aliyu, will you shut up?"



"Why? Me ya sa zan yi shiru?" Maj ya ce yana sake ™an™antar da ganinsa akan Paaahh

kafin ya ce "Sir. Ka san ciwon da mutum yake ji a zuciya ya rayu da mutanen da yake

tunanin sune komai nasa, sune inuwar da yake zama cikinta ya ji sanyi, sune

garkuwar da za su iya kare shi daga faruwar wasu abubuwan, sune katangar da zai iya

jingina ya yinda ya gaza tsaiwa a saman ™afafuwansa? Kun san raunin da mutum zai

iya samu a lokacin da ya ji cewa wanda ya gama saka ran sune iyayensa kuma ace basu

ne suka haifeshi ba. Sir ka faWa mini ba komai zan iya Wauka da gaske zan Wauka"



Paaahh ya Wago rinannun idanunsa ya kalli Maj ya kasa magana ™o™arin barin wajan

yake cikin sauri Maj ya tari gaban Paaahh ya ce "Junaid Wanka, Dr Wanka, Awais

Wanka wannan dalilin ya saka baka haWa auren Maamah dasu ba, ka aura mini ita domin

na rufa mata asiri kar abin data aikata ya fallaso ga jama'a ko? Wannan shine

hujja?"



"Wanne abu na aikata ni Safiyyerh? Yaya me aka ce na yi? Daddy Ummi me na yi da har

za'a rufa mini asiri?" Aafiyyah ta tambaya jikinta na rawa idanunta cike da hawaye,

fitowarta daga Wakin J kenan amma ya™i saurarta ya™i ko kallon ta ma, ya™i bata

listing ears bai ma damu da condition Win da take ciki ba. Maj ya runtse idanunsa

yana sake dafe saman goshinsa tare da murzawa a hankali ya™i kallon Aafiyyah kamar

yadda Paaahh Win ya™i kallon ta, tuni Ummi ta haura sama idanunta cike da hawaye

bata son ma Aafiyyah tayo kanta da wannan tambayar da bata da amsarta bata san me

zata cewa yarinyar ba, bata ma da abin cewar kalamai sun yi kaWan a cikin bakinta.

Aafiyyah ta kalli Maj ta nufe shi tana zuwa ta kama hannunsa cikin rashin fahimta

ta ce "Yaya wani abu aka maka na aikata? Da har zaka rufa asiri ka aure ni? Me na

aikata a duniya da zan iya zama ba™in jini a idanun mazan dake duniya?"



Zame hannunta Maj ya yi yana nufar hanyar fita. "Na san zaka faWa mini Yaya, kar

tsanar da ka yi mini a baya ta yi tasirin faWa mini abu mai muhimmanci a rayuwata,

meke faruwa?" Still Aliyu ya™i magana.



Sai ta nufi wajan Paaahh ta ce



"Shekaruna nawa yanzu? Da shekarun baya dana yanzu na jin cewa akwai bambanci a

cikin rayuwar Safiyyerh ta yanzu data baya, what's going on? Mene aikata me muni

har haka? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Daddy wace ni? Who is Safiyyerh? Don

Allah...," numfashinta ne ya fara misbehaving a ™irjinta, ta cire hannunta guda

Waya ta Wora a ™irjin daidai ™ahon zuciyarta da take jin kamar ta kumbura ta cikin

™irjin tana numfashi da ™yar ta ce "Ka faWa mini daddy don Allah, me na yi? Ba dai

Sata maka rai na yi ba, ba dai al™awari na saSa ba wacece ni?....."



"Shiru haka nan Maamah"



Ta girgiza kai Aafiyyah ta yi tana ri™e hannun Paaahh ta ce "Allah zan iya mutuwa

idan baka faWa mini ba"



"Yadda ba ki mutu a baya ba, ki ka tsallake haka ba za ki mutu a yanzu ba, za ki

rayuwa lallai za ki rayuwa" Paaahh ya ce yana ri™o Aafiyyah zuwa jikinsa ganin

kamar numfashinta idan ya fita baya dawowa. Aliyu dake ba™in ™ofa ya ce



"Idan ta mutu, mutuwar ta rataya ne a wuyanka Sir" ya ce yana buWe ™ofa zai fita

sai kuma ya juyo ya sake kallon Maamah da Paaahh sai kuma ya fice cikin sauri kamar

zai tashi sama. Ummimi dake tsaye itama a ™ofar Wakin da take ciki ta jingina

saboda ciwon da ™afarta take mata a hankali ta ce "Abdul-Johar ka ajjiye mini

yarinya a nan, kuma idan abu ya samu Maamah da Gadanga zan yi shari'a da kai in sha

Allah" Paaahh ya kwantar da Aafiyyah a saman kujera a nutse bayan ya samu jikinta

ya bar rawa sai kanta data dafe da hannu biyu. Ya juya ya kalli Ummimi dake tafiya

a hankali har ta nemi waje ta zauna kusa da Aafiyyah. Shima zama ya yi kansa a ™asa

ya jima kafin ya Wago ya ce.



"Zahiyerh ki....,"



Ummimi ta katse Paaahh wajan Waga masa hannunta alamar bata bu™atar jin komai kuma

ya tashi ya bar mata waje. "Don Allah ki saurare ni"



"Me zan saurara Abdu? Don Allah bani waje kafin na yi abin da ban niyya ba, na gode

da abin da ka yi mini haka ma, zan Wauki yarinyata. Ko kuma shi Gadanga ya Wauki

matarsa idan yaga yana bu™ata kafin a kashe ta ranku ya yi fari" ganin da gaske ba

zata saurare shi ba,ya saka ya mi™e jiki a sanyaye ya bar main parlour Win

gabaWaya.

*

Muhammad na tsaye gaban madubin dake faffaWan Wakin nasa a hankali ya dubi ™irjinsa

da yaje aka yo masa zanen Scorpion a jiki, bai gama warkewa ba amma babu mai cewa

zanen sabo ne saboda yadda mai zanen ya kasance ™wararre. Tunda ya dawo yake

tunanin mutane biyun can da suke kamanceceniyya ta hanyoyi mabanbanta, muryarsa da

take iri Waya data Kimiyya ta bashi mamaki sosai amma abin da yafi saka shi shocked

ya zama wani irin statue ya samu kansa cikin difficulty in making decisions bai

shige tsananin kamarsa da Mutallab ba. Su waye su? Daga ina suke? Mene haWinsa da

su? Da mai kamammin, da mai muryar? Wannan tunanin ya saka Muhammad cikin wani irin

tunanin ya kasa bacci har abin da ya daWe bai sha ba, sai daya sha jiya. Tun a

lokacin yasu yi wa Mutallab magana amma sai ya rasa me zai ce masa, ga kuma mutanen

da suke wajan amma lallai yana son ya kasance Mutallab, shi kuma Mutallab ya

kasance Muhammad ko hakan zai saka ya san abin da yake Soye. Tabbas wannan yana

Waya daga cikin abin da ya saka AA MAJ yake Soye shi a kodayaushe.



Muhammad ya duba time da date sai yaga ba ranar zuwan Aliyu bane. Cikin sauri ya

Wauki wayarsa da key Win mota ya nufi waje da sauri ya faWa motar ya yi mata key

kana ya yi reverse ya nufi hanyar Federal investigation department. Da hannu Waya

yake driving Waya hannun kuma yana danna wayarsa da take nuna masa lokacin Win

Aafiyyah dana dana Maj Win a haka ya isa Federal investigation department Win. Sai

ya ajjiye motar a waje fuskarsa sanye da facemask kansa a ™asa hannunsa cikin

aljihu ya nufi ciki kai tsaye, cikin sa'a ya samu ana hargitsi a cikin wajan saboda

wasu kidnappers da aka kawo da ´an fashi hakan ya bashi damar shigewa salin alin

babu wanda ya gan shi. Wata sa'ar ya kuma samu ganin ™ofar Wakin da aka ajjiye

Mutallab ciki a buWe ya sunkuya ya shiga ciki, ya zubawa Mutallab dake jingine da

jikin bango idanu hannunsa Waure da sar™a, jikinsa duk shatin duka hannunsa na

zubar da jini. Mutallab a jikinsa ya ji cewa ana kallonsa, bai san mene ya faru ba

ya dai ji kallon ya bambanta da wanda ya saba ji securities Win wajan na yi masa,

ba™on yanayin da ya ji bai saka ya Wago kai ba, sai tsuke fuska da ya yi kamar zai

fashe alamunsa ya nuna cewa a shirye yake da barin cikin gidan saboda ya kasa jure

yadda yake mafarki da bestie a kodayaushe tana kuka tana masa magiya tare da nuna

masa Aafiyyah.



"Hello" Muhammad ya ce yana daga tsayen da yake.



 Muryar kimiyya ita ce ya ruski Moh, sai ya fara tunanin daman har yanzu Kimiyya

bai manta da shi ba? Shi kenan bai tsane shi ba? Daman kimiyya zai iya neman shi?

Sai ya™i Wago kansa, domin ba zai so haWa idanu da kimiyya ba, ™ila shima zai yi

masa kallon ya kashe Safiyyerh ne, tunda ya san labarin mutuwar Diyna da Jaaanah

sai ya sake du™ar da kansa zuwa ™asa kamar kodayaushe.



"Hey, hello" Muhammad ya sake maimaitawa yana dur™osawa daidai inda Mutallab yake

zaune waje guda.



A hankali ya Wago kansa, cin karo ya yi da fuskarsa mutumin daya jima yana tunani

cikin ransa, suka zubawa juna idanu alamar waye kai? Kai ma waye. Suka kasa magana

kowa da tunani a ransa, a lokacin Waya kuma suka lumshe idanu kana suka girgiza

kai, at the same time suka sake buWe idanu suna cije lips. Mutallab ya jima da

sanin shi Waya Ammo da Aby suka haifa ban da haka da sai ya ce wannan mutumin da

yake gabansa biyuninsa ne. Muhammad ne ya fara cewa "Waye kai? Who are you? Me ya

sa muke kama, me ya sa komai namu yake iri Waya da kai? Ka sanni ne? Ko baka da

labarina kamar yadda nima bani da labarinka? Me kake yi cikin wajen nan?" Muhammad

ya jero tambayoyin. Moh ya™i magana, ya™i kallon Muhammad, baya son ganinsa ma,

saboda gabansa faWuwa yake.



"Ina son taimakon ka" cewar Muhd.



Nan ma Moh ya™i magana. Muhammad ya gyara zaman shi sosai domin ya fahimci taurin

kan Moh ya danne nasa sosai da sosai. "Ban san ka ba, ban taSa ganinka ba ko a

cikin baccina amma wannan kamannin ya shige ace kawai kama ce da Ubangiji yake

samar da ita tsakanin bayinsa da suke doran duniya, akwai Soyayyen abu tsakanina da

kai da rayuwarmu. Ban taSa faWawa kowa ba amma yau na gamsu zan faWa maka wani abu

daya shafe ni. Sunana Muhammad, na buWe idanu a gidan marayu ban san yaushe na

kasance a gidan marayun ba, amma a can granny da sanar mini cewa a wajan su na koyi

zama, rarrafe, a gurinsu na fara zuwa makaranta. Sai dai bana ji domin tun ina

™aramin nake cin zalin yara ´an'uwana, bani da abokai bani da kowa a gidan. Granny

kawai na sani me kula dani a makarantar na koyi harkar computer, su hacking da

tracking da duk wani abu daya shafi Computer. Na rayuwa cikin damuwa da ™uncin ma

rashin ahali domin na gama sawa kaina bani da iyaye, wannan dalilin ya saka na fara

zuwa club ina rage damuwa har na haWu da abokai da suka sake koya mini shan

abubuwan bugawar daga ciki har giya. Na aikata abubuwa da yawa, zina ce kawai bani

da tabbacin ko na aikata ko ban aikata ba, kasan sharrin giya ai"



Muhammad ya yi shiru zuciyarsa babu daWi idanunsa na sauya sosai, ya kalli Moh sai

yaga har lokacin kansa a ™asa yake ya dun™ule hannunsa waje guda. A hankali ya ce

"Ban san mene ya faru ba, watarana sojoji suka shigo makarantarmu a lokacin ma

koyar da Walibai nake musamman Sangaren crypto su data Analyst. Wani soja mai suna

Aliyu ya Wauke ni zuwa gidansa ya bani komai na rayuwa, ya kuma kore dukkan wani

kaWaici da nake ciki ya ajjiye ni a gidansa na computer ina yi masa aiki baya taSa

fushi dani amma duk ranar daya fahimci na fita da waje sai mun yi faWa dashi, duk

bana jin haushi har raina ya fara Saci saboda ni mutum ne da baya son ana tauye

rayuwarsa, rayuwata tawa ce, halina nawa ne haka na yarda. Sai na fara zargin akwai

wani abu game dani, mene dani? Mene abun i don't know, i really don't know kuma

ban damu dana sani ba. Ganinka da ganin kamanninsa da muke ya saka na ji ina son

fito da abin da yake Soye ka bani dama Please?"



"Trust me"



"I never trust anyone" Moh ya ce,a da™ile.



"Ban baka labarina domin ka yarda dani ba, bana cutar da kowa kamar yadda bana bari

a cutar dani. Ka bani dama trust me" cewar Muhammad.



Moh ya™i magana sai juyar da kansa gefe da ya yi kawai jikinsa na Wan rawa.

Muhammad ya ce "Don Allah?"



"How?" In ji Moh.



"Ka zama ni na zama kai"



Sai Moh ya juyo gabaWaya ya kalli Muhammad amma ya™i cewa komai sai kallon Muhammad

yake, is he alright? Anya yana da hankali ya san azaba da raWaWin da yake cikin

wajan nan? Shine yake son cutar da rayuwarsa ta wannan hanyar mai hatsarin gaske.

Muhammad ya ce "Zaka fita daga cikin Fcid, ka koma gidan da nake ciki da zama, ni

kuma zan zauna a nan wajan a matsayin kai, ba wanda zai yi tunanin ba kai bane,

Allah ba wanda zai gane"



"Ni Wan'daba ne, wanda mutane da al'ummar unguwarmu suka tsana na yi tambarin da

babu wani daya isa ya yi kar ka so ka zama ni"



"Just to help, we can help each others" Muhd ya ce a hankali



Kafin Moh ya yi magana sai ganin Abbasa sukai yi ta bayyana a gabansu, Muhammad

namiji amma sai daya tsorata ya nemi tashi a gigice kallon da ta yi masa ya saka ya

dake kawai. Ya baza rigar jikinta hannunta ri™e da sanda idanunta rambaWe da kwalli

ta ce "Ha™i™a Muhammad ya zo da magana mai kyau, wannan shine lokacin da kake jira

Mai dawa. Baka da cikakken lokaci, kasafin ™addararsu ya fara ka tashi ka je ka

sake tuna wasiyyar nan dake tattare da kai, idan kana son matarka da gaske ya zama

wajibi a gare ka, ka bar gidan nan, idan kuma kuskurenka ya sake sawa ka rasa Waya

yarinyar shikenan" MOH ya kalli Abbasa kafin ya ce "Kalli fuskarsa kalli tawa"

Abbasa ta kalli fuskar Muhammad da yake wasai babu tabo balle sara balle kuma Winki

saSanin ta MOH.



˜ya™yacewa ta yi da dariya sosai haya™i na fita daga cikin bakinta kafin ta Waga

sandan hannunta ta nuna Muhammad da shi, wasu surutai ta fara idanunta na firfitowa

waje can kuma ta buga sandan sai wani abu ya haske kana haya™i ya fito ya sauka a

fuskar Muhammad, Waya hannunta ta saka ta lashe tafin hannunta da dugun harshenta

kana ta shafa hannunta a fuskar Muhammad. Cikin ™aramin lokaci tabon fuskar

Mutallab ya goge tas tare da komawa fuskar Muhammad Win. Da Muhammad da Mutallab

suka shafa fuskarsu lokaci guda cike da al'ajabi tsohuwa Abbasa ita kuma ta tsuke

fuska ta ce "Baka da lokaci, wa'adin da kake da shi na cika tabon fuskarka zai

dawo, ga layar zanarka ka tashi ka sauya kayan jikin Muhammad kai ma ka bashi kayan

jikinka" tana cewa haka ya buga sandan hannunta a jikin sar™ar da aka Waure

Muhammad da ita sai ga sar™ar ta rabe biyu. Cikin sauri suka sauya kaya har lokacin

Moh yana ri™e da wasiyyar Safiyyerh Abdulwahab wacce yake jinta kamar Safiyyerh

domin daga hannun Deer Winsa ta fito yana girmamata.



"Ga key Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login