Showing 48001 words to 51000 words out of 214217 words

Chapter 17 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

69

Goje zan ja maka ruwa"". ""Me ya sa baka son na dinga"

"faWa ne? Ai dafinka ma ya fi na kunama ni ina son sunan"" Moh ya yi shiru yana sake harWe hannayensa duka biyun ya zubawa samaniyya idanu. ""Idan zan nuna maka asalin kalata a Scorpion ba zaka Wauka ba,"

"za ka daina haWa idanuwa dani sau™in sunan na wajan faWa ne, ka kalle ni a Moh ko Mai dawa ok"""

"""Yadda ka ce haka za a yi, ya zamu yi da yarinyar nan yanzu? Kwananta Waya da wuni fa, kuma bata cin"

"abinci"""

Cikin rashin fahimta Moh ke kallon Goje su yake ya tambaye shi wacce yarinyar bakinsa kuma ya yi masa

"nauyi ya dinga juya idanunsa akan fuskar Goje, fahimtar hakan ya saka shima Goje cewa"

"""Manager wacce Ali wali ya saka mu Wakko yarinyar da muka je gidansu jiya"" haWe fuska sosai Mai dawa"

ya yi idanunsa ya shige ciki haka kawai Sacin ransa ya sake ninkuwa ya yi shiru ya datse laSSansa kamar

"zai raba su gida biyu ya yun™ura zai tashi Goje ya ce ""Wannan sauyin na yanzu na mene? Na fara jin daWi"

"a raina kwana biyu baka sha ™waya ba, lafiya dai?"""

"""Mutallab"" still ya yi shiru Goje ya sake kiran sunansa yana le™a fuskarsa ganin babu alamar zai kula shi"

kawai ya mi™e ya fice ya bar wajan.

"***GabaWaya suna zaune a cikin parlon banda shi dake tsaye, zuwan nasan ake jira amma tunda ya shigo"

"bai kalli kowa ba balle ya yi magana, fuskar nan a murtuke kamar kodayaushe. Yaya J, Awais Dr Hash, Anty Turai Waheeda sai Ummi dake zan gefe bata cewa komai sai goge hawayen da ya™i tsaya mata take yi. Daddy baya uhm baya uhm'uhm kansa a ™asa zuciyarsa ta bugawa da ™arfi yama kasa yarda da abin da ake faWa har lokacin gani yake wasa ake yi masa da hankali da kuma wahalar da zuciyarsa da ake"

saboda anga yana ™aunar Safiyyerh ™auna mai tarin yawa an fahimci ita ce rauninsa.

"""Captain Aliyu Abdu Marafa shiru ba naka bane, ba muzo nan da a shiru ba a matsalar kidnapping ba a yi"

"mana wasa"" cewar Sp Ghali daya ™ara amsar case Win Safiyyerh a karo na biyu ya Waga kai ya kalli masu gadin asalin gidan da kuma na part Win su Captain sai kuma ya ce ""Heyy you man, mene sunanka da aikin"

"da kake yi?"" Cikin rawar murya ya ce ""Sunana Isma'il ni mai gadi ne YallaSai"""

"""Isma'il sanda abin ya faru ™arfe nawa ne? A daidai lokacin kana ina kuma?"" ""Ban san ™arfe nawa bane a"

"lokacin don ban duba a gogo ba, sanda abin ya faru kuma ina bakin gate ne amma kafin nan na mi™e na"

"shiga banWaki kama ruwa wallahi gaskiya nake faWa maka YallaSai"""

"""To na ™aryata ka ne? Kenan Isma'il bashi da sani akan waWanda suka shigo gidan ko? Da Wauke"

"Safiyyerh?"". ""Duk abin da na ce maka na yi ™arya abu Waya na sani fitowar su Wauke da ita, hannunsu ri™e"

"da makamai Waya ya ce na buWe ko ya Sola mini ciki na ji tsoro ha™i™a sai na buWe ashe sun yi parking mota wata Saka mai kyau daga can gefe"""

"Murmushi kawai Sp Ghali ya yi yana duban Waya ma'aikacin ya ce ""Kai kuma fa? Mene information?"" Shi"

"wannan jikinsa har Sari yake don tsoro ya ce ""Yadda na gansu Allah Ya sa naga Annabin Rahama, misalin biyu da arba'in ne ina zaune na ji ana dirowa ta katanga kafin na yi magana Waya ya make ni yana nuna yatsarsa a baki alamun na yi shiru, ni kuwa na yi shirun don wallahi a lokacin na Wauka mai gida shi sojan kenan daman shi ke kai wa dare a waje saboda yanayin aikin nasa, suka Waure ni ina hango sanda suka nufi part Win tunda can babu masu gadi daga nan ban san mene ya faru ciki ba sai gani mukai sun fito da"

"ita a kafaWa kamar ma a sume take yadda ta langwaSar da kai"""

"Daddy da Captain suka runtse idanunsu lokaci Waya, kowanne tunanin da yake daban a ransa, is he a"

"loser? Captain ke tambayar kansa or he is falled as a husband maybe da yana kwana Waki Waya da Safii da hakan bai faru ba, idanunsa ya ™ara sauya kala. Daddy ma nasa tunanin dabanne, ko dai ya yi gaggawa ne ba yanzu ya dace ba? Ko mistake ya yi daya aurawa Aliyu Safiyyernsa ne? Is he a loser? Daya"

kasa tsare rayuwar yarinyarsa mace Waya tilo a duniya ko dai da gaske he is falled as a father?

"Kafin kowa ya yi magana ta shigo cikin gidan a gigice duk da nutsuwar da take da ita, da sauri kuma"

Daddy ya mi™e tsaye cike da tsoro da mamaki hatta Captain sai da ya ji wani abu mai kama da faWuwar

"gaba, who told her? Tun kafin ta yi magana daddy ya yi saurin matsawa kusa da ita ganin yadda take ta zare idanu fararen idanunta fuskar nan nata ya Wakko rana kamar ta yage don fari ""Zahiyerh"""

"Girgizawa daddy kai ta yi a daburce ta ce ""Ina Maama?"" Ya yi shiru yana ™o™arin ri™e hannunta ta ™wace"

ta yi baya da ™arfi kuma ta ce

"""Ina Maama? Ka bani ita na tafi da ita where is Safiyyerh"""

"""Safiyyerh has been kidnapped"""

"""Kidnapped?"" Ta maimaita tana juyawa ta kalli Sp Ghali anya ya san wacece ita da yake furta mata"

"maganar anyi garkuwa da Safiyyerh kai tsaye bai tauna harshe ko ya lissafa maganar ba, Safiyyerh fa? Sp Ghali zai yi magana daddy ya girgiza masa kai yana sake kallon Zahiyerh wacce zuciyarsa ke buWewa a duk sanda ya kalle ta. ""Ummimi please ki kwantar da hankali ki samu nutsuwa tafiyar nesa kikai jirgi kika"

"hau"""

"""To na ji, ka faWa mini meke faruwa da Safiyyerh?"" Daddy ya sauke numfashi a hankali kuma ya nuna Sp"

"Ghali ya ce ""As he said, he told you already Safiyyerh has been kidnapped"""

"""Uhm"""

"""Komai zai daidaita Ummimi"" ita dai bata sake magana ba can ta Waga kai ta kalli Aliyu da sauri ya zame"

"idanunsa ™asa ta harWe hannayenta a ™irji ta tsaya jikin hawa steps Win bene. ""Afuwa Sp muje ko?"""

"""Next question Win mu akan Captain ne"""

"""Ok ka yi mana"" in ji Anty Turai."

"""Aliyu kafa yi ha™uri kalar aikin ku na sojoji daban, namu daban kowa da nasa iyawa da ™warewar a nasa"

"Sangaren ok. Aliyu kai ne zaka faWa mana abin da ya faru a cikin gidan su waye suka sace maka mata har cikin gidanka a matsayinka na soja wanda kodayaushe zaka iya samun ™arin matsayi na aiki, ya akai haka ta faru? Su waye?"""

"""Ban sani ba"""

"Kai tsaye Captain ya bada amsa ""Baka sani ba? Har kuma suka ji maka ciwo kada ka saka na fara zarginka"

"na yi tunanin sace Safiyyerh set up ne kuma ne ka yi plans Win hakan, ka sace matarka?"""

"Aliyu ya dinga kallon Sp Ghali a hankali kuma ya ce ""E"". ""kana nufin ka sace matarka Safiyyerh?"""

"""E"" ya sake cewa"

"""Aliyu!!"" Daddy ya kira Aliyu da ™arfi ya mi™e ya ce ""Da gaske ka sace Safiyyerh?"" Kamar idanun Captain"

"za su faWo ™asa saboda yadda suka fito waje sai kawai ya lumshe ido ya buWe ya ce ""E, na sace ta daddy"""

"yana cewa ya fita daga parlon yana banko ™ofar da ™arfi kamar ya cire ta. ""Innalillahi wa'inna"

"ilaihirraji'un!"" Muryar Ummi ta karaWe parlon ´an mazan dai sukai shiru."

"""Karya yake yi"" Ummimi ta ce har yanzu ta™i zama lokaci zuwa lokaci kuma tana duba wayarta kawai sai"

tabi bayan Aliyu. Daddy har jiri yake gani baya so a fitar da maganar ya fiso a yi komai secretly har Safiyyerh ta dawo gare su amma sai yaushe ne?. Only God knows.

****Ammo na zaune ta yi shiru a Wakinta kamar kodayaushe ta yi nisa a tunaninta bata ma san Malam

"ya shigo ba sai muryar Inna Binta da ta ji a sama wajan ™ofar Wakin tana faWin ""Yanzu don Allah Ammo da rana ma ba za ki daina kwantar miji kina satar kwana ba, wacce irin jaraba da masifa ce haka ni Bintalo jaraba kala-kala Malam Win duk da basir ya cinye shi da rana ma ba za a bar mana miji mu dinga ganinsa duk da ba wata tsiyar yake yi mana ba"" Ammo ta cira kai ta kalli Inna Binta ta juya ta kalli gefe har yanzu"

ba taga Malam ba cikin rashin fahimta ta ce

"""Kamarya?"""

"""Ohho shafa ki ji mace an girma amma sai shegen munafurci da kissa wato kafin ki gama sallama Wan"

naki wa duniya kafin ya gama zama Wan ta'adda ya miki aikin mallake malam ko? Shi ya sa kaf gidan nan

"kin fi kowa yawan yara"" Ammo ta kasa cewa komai da ™yar ta buWe baki ta ce"

"""To ina Malam Win yake yaushe ya shigo mini?"" Ta banka mata harara ta nuna mata malam dake zaune"

"ya yi shiru a hankali ta furta ""Ikon Allah ki yi ha™uri ban san ya shigo ba"" Malam ya yi gyaran murya ko"

"kallon Inna Binta bai yi ba cikin damuwa ya ce ""Ammo ki nutsu ki ji me zan ce miki babu tabbacin abin"

"dai har yanzu, ki yi ha™uri idan har hakan ya kasance gaskiya"""

Jin haka ya saka Inna Binta neman waje ta zauna a bakin dakalin Wakin Ammo ita dai wacce ake maganar

"domin ta shiru ta yi tana bin Malam da kallo gabanta na faWuwa ba wai yanzu ta saba da faWuwar gaba ba, ta ji wannan ta musamman ce. ""Gawa aka tsinta. ,"" ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Na Ammo?"""

"Malam ya ™ura mata idanu bai taSa zaton tunanin wancan gantalallan yaron mara amfani a duniya zai zo ranta bq, ya girgiza kai kana ya yi shiru caraf Inna Binta ta ce ""Idan shine ai gwara ka faWa ko kuwa? Kai aka cire masa ko wu™a ce harsashi ne ko rayata ko babbake shi aka yi kasan haka ake yi wa ´an daba, wallahi wani da aka rutsa shi ´an unguwar jahilin duka sukai masa, ashe shima dai irin tsinannen yaron naka ne wu™a bata huda shi, suka dinga rutsa masa dutse aka ina sai da kan ya ya yi dugu-dugu a nan cikin gari akai abin, da iyayen nasa suka je wajan ´an sanda cewa sukai su yi ha™uri gawar ba zata Wakko ba ta yi muni yaron nan dai da yake bashi da rabon rahama ko sallah ba a yi masa ba, yana can za a yi"

"gwaje-gwaje da gawar ´an makaranta daman ™arshen duk wani Wan daba kenan"""

"Malam ya yi shiru bai yi zaton haka Inna Binta take ba, Ammo rasa kalmar da za ta yi amfani da ita ta yi"

"wajan yi wa Inna Binta, ta yi shiru tana sunkuyar da kai."

"""Malam ka faWa mata kawai sai ta Wauki don gana"""

"""Wallahi tallahi ko"""

Mama ta yi caraf ta faWa ashe itama tana laSe a jikin taga daga waje. Ya girgiza kai kawai cike da takaici

"kana ya ce ""Gawa aka tsinta ta mace an cire mata idanu biyu kuma an cillar da ita bakin hanya, aka kira"

"ana tunanin kamar gawar"" haka kawai ya ji yana jin tsoron kalmar da abin da zai biyo baya Ammo ta ™ura"

"masa idanu a sanyaye ta ce ""Sa'adah ce ko Bafullatana ko Hameeda?"""

"""Hameeda"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Astagafirulla Allah mun tuba jama'a an cire idanun Hameeda gatan na"

"ammo ta shige jama'ar gida Hameeda ta mutu a kawo mana Wauki"" a gigice Inna Binta ta zari mayafi tana ficewa zuwa ma™ota. Mama kuma ta yi shiru idan haka ne ba ™aramin gigita mutuwar Hameeda ya saka ta ba. Ammo bata ce komai ba a ranta tana nanata kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Ita kawai ta yi mata saura a cikin baki ""Ba a tabbatar bata, saboda haka ki taso muje a gani ™ila ki fini ganewa sosai"" kafin Ammo ta yi magana Baba uwar mijin Anty Hameeda ta shigo tare da mijin idanunta ya yi ja"

cikin sauri Mama ta ce

"""Yaya lafiya dai Baba?"""

"""Ina lafiya, Hameeda ce daga fita siyo magani da daddare mun neme ta mun rasa kwana biyu kenan"

"wallahi"". ""Shikenan ta tabbata an kashe Hameeda"" kafin ka ce me cikin gidan ya cika Inna Binta sai rusa ihu take yi tana sun shiga uku an kashe musu yarinya. Koda aka kawo gawar Hameeda ba kowa ya iya gani ba kamar dodo har ta fara wari an cire kyakkyawan idanun nan nata. Ammo ta dinga tuna nasihar Hameeda ta ™arshe da ta yi musu,daga nan bata sake dawowa gidan ba wani abu ya tokare wuyan"

Ammo ta kasa magana balle kuka sai kallon gawar take cike da sarewa.

****Kamar kullum yau na Goje ya buWe ™ofar tana dur™ushe duk ta fita daga cikin hayyacinta idanunta

ya faWa ba zaka taSa cewa Safiyyerh bace. Ya dire mata abincin yau dai pure water Win hadda sanyin shi

"""Kar ki sake buga mana ™ofa domin ba wanda zai buWe miki"""

"""Ka Wauke bana ci"""

"""Dar kin yi kyan kai ´ar kurciya"" ya juya baya ta faki idanunsa ta zare ™aramar wayar data gani a jikin"

aljihunsa ta yi saurin Soyewa. Goje kuma ya dawo cikin harabar gidan Moh ya gani zaune yana sake karanta takardar sai ya yi murmushi yana dafa kafaWar Moh ya ce

"""Ni dai na fara gajiya da siyo abinci gaskiya"" banza Moh ya yi yana ninke takardar tun daren da aka kawo"

"Safiyyerh bai sake ganin kamarta ba sai sautin kukanta da yake ji kullum yanzu ma kukan take tana buga musu ™ofa da ™arfi a fusace ya mi™e tsaye ya nufi ™ofar Wakin Goje ya bisa da kallo can ya mi™e ya bi bayansa. Da ™afa ya daki ™ofar ta buWe da sauri Safiyyerh ta mi™e cak kukan nata ya tsaya a ma™oshi ta tattare ta haWiye ta mayar zuwa cikinta, fitsarin dake mintsinin mararta ya saki kansa ya fara zuba a gefen ™afarta, dukkan wata gaSa ta jikinta Sari take yi. Ashe da bata san waye ba, bata san waye ya yi kidnapping nata ba sai yanzu cikakkiyar siffarsa ta bayyana zubi da tsarin da halittar da Ubangiji ya yi masa mai firgitarwa bata san waye mafi muni a cikin ´an daba amma ta san wannan tantirin ne ko daga tsaiwar da ya yi, cikakken namiji a tsaye majiyin ™arfi matashi kuma mai jini a jika da cikakkiyar lafiya shine matsayin Wan daba tsaye a gabanta gefen fuskarsa wani zabcecen yanka wanda akai masa Winki har ya zama tabo. Salati take ™o™arin yi ta kasa ta gama ji™a wajan da fitsari ™iris ne babu numfashinta ya"

yi ™aura daga ™irjinta ta yi saurin ™asa da idanunta.

"""Ka yi ha™uri kar ka mini komai, don Allah ko nan waje ne ku bar ni na fito kalli skin Wina zai lalace akwai"

"ants a nan waje"" ta tattare hannun rigarta tana nuna masa farar fatarta da ta yi wani irin tabo ritsi-ritsi kamar kwanciyar ji fuskarsa ta kumbura ta yi jaa sai susa take yi saboda ™ai™ayi. Ta langwaSar da kai ta ce ""Ka gani ko na sake nuna maka har bayana"" ta juya bayan tana ™o™arin Waga rigar ta ji ya daki ™ofar da"

mahaukacin ™arfi kafin ta juyo ya bar wajan. Ta sauke ajjiyar zuciya feeling reliver ganin ™ofar a buWe.

"Tana fitowa suka haWa idanu da shi da sauri ta juya kanta na bugewa da jikin bango, anya tana da hankali"

da lissafi kuwa? Fitsari fa a wando sai ya tsuke fuska. Suna zaune Mangal ya shigo yana hakki da sauri Goje ya zare wu™a sama tiger ya yi zumbur ya mi™e tsaye yana gurnani Moh kuma kallon Mangal yake yana jiran ya ji suwaye suka biyo shi don yana da ya™inin ba wanda ya san gidan da suke.

"""Kai Wan wahala mene su waye suka biyo ka?"""

"""Daga layin su Mai jeji naje an yi rasuwa kuma a gidansu Moh aka anyata lahira wallahi"" duk suka juya"

suka kalli Moh shima Win kallon nasu yake fuskarsa ba wani sauyi kawai ™arashen maganar yake jiran ji.

"""Sai aka ce waye ya baza? Iyayen Moh dai akwai sauran rai wannan dar in sha Allah"""

"""Wai ko Hamida ko Hamda, idanu aka ™wa™ule mata ashe tana cikin mutanen da aka sace ta"" Moh"

"tunani yake yi ina ma ya san mai sunan Hameeda tasa Hameedan ba zata taSa mutuwa a irin wannan halin ba, sam ba zata mutu ba duk da yanzu ba ruwansa da ita. Bayan wasu shuWewar da™i™o zumbur ya"

"mi™e tsaye kansa na sarawa a dagule ya furta ""Amini?"""

Da sauri kuma ya yi wani Waki suna shiga suka same shi yana cakawa kasan wata sabuwar allura da Ali

"wali ya basu da maye, bayan ya zu™e ruwan a jikinsa ya ™ara Wakko wata ya sake cakawa kansa sirinjin ana ukun Goje ya yi saurin matsawa ya ce ""Easy Mutallab,zaka haukata kanka a banza kasan wacce irin"

"allura ce ko dan baka jin turanci muma bama ji, haukatar da mutane take yi fa?"""

"Sakar masa allurar ya yi ya sake Wakko wata Goje ya sake ri™e wa ya ce ""Wallahi in dai ina nan ba zaka"

"sake yi ba"" ya ™ara sakar masa ya Wakko fenta zai yi Goje ya ™ara ri™e, Moh ya shammaci Goje ya Wauke shi ya damfara shi da ™asa ya saka ™afa ya take hannunsa hannun ya yi ™ara, ganin yana shirin kashe shi ya sa Mangal ya Wakko abu ya makawa Moh aka, ya Wauke ™afarsa ya juya yana kallon Mangal da sauri"

Mangal ya zare Goje ya fito da shi daga Wakin da gudu suka fice daga cikin gidan.

**The following days.

BuWe ™ofa Captain ya yi ya shiga Wakin a hankali wanda ya yi wa Aliyu mugun sani shi zai lura da ramewar

da ya yi. Idanunsa akan Ummimi dake zaune gefen gado hannunta tsakanin cinyoyinta ta sunkuyar da kanta ™asa ya ™arasa ya du™a gabanta ya Wora hannunsa a cinyarta a hankali kuma ya le™a kansa ta ™asa ya kalli fuskarta suka haWa idanu ta zabga masa harara lallausan murmushi ya yi mata a hankali ya ce

"""Love"""

"""Aliyu fita"""

"Ya girgiza mata kai ya yi shiru sai lokacin ta yi shiru tana ™are masa kallo ""Ciwo ka yi ne Gadanga?"""

"""A'a love"""

"""Kuma yaushe ka damu da Maama har haka ka dame?"""

"""Love, Safii is my wife"" ta wani buWe idanunta na rashin fahimta ""Waye Safii?"""

"""Safiyyerh, your Maama"" da sauri ta mi™e tsaye tana girgiza kai ""Yaushe aka yi haka? Tunanin waye"

"hakan decision Win waye wannan professor ko?"" Gani take sauri take yi amma sai ta cire ™afa Waya take mayar da Waya ta fice daga Wakin a parlo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login