Showing 39001 words to 42000 words out of 214217 words

Chapter 14 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

95

Wa™kota a kafaWa mu fece kafin kwalawa su kawo kai dan akwai"

"kimini a nan wancan mai fararen kayan"" ya nuna securityn wajan wanda shi kaWai ne kawai ya rage. Safiyyerh ta ja baya tana juya idanunta ta ce ""ban gane ya saSo ni kafaWa ba kamar wata ´ar iska ko mara gata, kai naga alamar kai ne shugabansu ko? To wallahi ba wu™a ba ko bindiga ce bana tsoro kana taSa ni sai na raba ai an ce ba wani ™wari ne daku ba"" ta ™are maganar tana kallon cikin idanun Mutallab"

wanda tun Wazo shi take kallo shi kuma ya™i furta komai.

"""Ki iya harshenki ´ar kanzagi ko na fitar miki da jini yanzu na shata miki bille a wannan fuskar kamar"

"gwada"" juyawa ta yi ta ce ""Baba wai where are the securities? Where are the rest ka kira su yanzu"" kafin"

"baban ya motsa Mangal ya saka ™afa ya kwarfe shi zuwa ™asa, ya sake saka ™afa ya danne masa baki. Darma ya zaro wu™a ya ce ""Ke fitsararriya ce ko? Ba wata uwar muke nema ba ke muka zo Wauka, don ke muka cikin wannan kamfanin ke za mu yi kidnaping yanzu kin fahimta kin gane ko, ki shige salin alin ko"

"na Wauke ki yanzu na haura dake wallahi"""

Fiyya ta buWe idanu tana kallon wu™ar dashi kansa Darma Win ta yi murmushi zuciyarta kuma bugawa

"tsoro ya shige ta, ™o™arin danna recoding take a wayarta hannunta ya shiga rawa ta dake a ™asan zuciyarta tana kiran sunan Allah da ™yar ta furta ""kidnaping kuma ni, ni Safiyyerh Abdu Marafa za ku sace,"

"ni Safiyyerh matar soja guda kuna hauka ne ko kuna tunanin mijina zai bari hakan ta kasance?"""

"Jin furucin Safiyyerh ya saka Moh sake kallonta da sauri yana hana zuciyarsa abin da yake ji, haka kawai"

"ya dinga jin tafasar zuciya ya nufi wajan Safiyyerh jikinsa na rawa idanunsa suka fito waje kamar zasu faWo da muryar mai ban tsoro mafi muni ba muryar ba ita kanta fuskarsa abar tsoro ce tsaf mutum zai dinga mafarkin ta. Hannunsa ri™e da wu™a yana kallon cikin idanunta da kyau dab da ita ya ce ""Ba mijinki ba ko ubanki Abdu Marafa aka bani umarnin da™™owa ko kashewa sai na yi balle ke"" ya cije bakinsa ya feshi ya cilla mata ™atuwar ba™ar kunama ta shige ™irjinta kai tsaye, zufa ta dinga yanko mata saboda"

"tsananin azaba ta kasa ihu ko kuka ga warin da yake yi yana neman kashe ta, idanunta ya juye ya yi ja ta"

"zuba masa idanu tana kallon fuskarsa data yaye,ta mi™a hannu da nufin shafo fuskarsa ta ji ya caka mata"

"wu™ar a gefen cikinta ta yi wata ™ara tana buWe idanu duk yadda jikinta ke rawa ga jini na zuba mai hanata sake kai hannunta ta shafo fuskarsa ba, daidai nan ya yun™ura zai saSata a kafaWa suka ji shigowar motoci na jami'an tsaro, bai niyyar barinta ba yadda Goje ke jan shi da ™arfi ya saka kawai ya"

sake ta a wajan yana furta  Mutallab

Šaya bayan Waya suka kama katangar suka haure daman kuma kaf kamfanin ita ce ™aramar katanga

wacce babu kwalabe jikinta.

Securities kala biyu ne dana fararen kaya da masu uniform sai shi da yake sanye da wando three qauter

"da farin takalmi da riga ba™a ko p.cap Win kansa babu, ya nufe ta sauran suka nufi wajan baba suka fara Waukan statement ""Baba kwantar da hankalinka babu abin da zai sameka in sha Allah, bayan waWannan ´an daban da suka zo, an bamu tabbacin a daidai yanzu Scorpion ma yana wajan nan ko kuma ya zo"" a hankali Aliyu ya juya ya kalli baban jin tambayar da ake masa, sai kuma ya Wauke kai ya saka hannu ya Wauki Fiyya zuwa cikin mota bayan ya kwantar da ita ya tsaya yana kallon wanda ke Waya motar a tsaye"

"da yake ce masa ""Ya akai kuka barta ta fito cikin dare haka? Macace ita fa"""

"""Sir ™uruciya, thanks for the call"""

"""Anything for you Captain Aliyu"" suka shiga mota duk suka bar wajan ya rage sai jami'an F.i.d kawai da"

suke tambayar baba.

"Su Goje cikin kwalabati suka shige suka Soye suna zare idanu da muzurai a hankali ya ce ""Akwai matsala"

"jami'an tsaro ne fal yasin, baka dai bar sheda ba kuma me ya saka ka caka mata wu™a idan ta mutu fa?"""

Moh ya yi shiru can ya ce

"""Ba zata mutu ba"""

"""A ciki ka soka mata wu™ar fa? Baka kalli yadda jini ke zuba bane da zaka ce wai ba zata mutu ba?"" Kai"

"tsaye Moh ya ce ""ba zata mutu ba"""

"""A buge kake shi ya sa, askira ka caka mata fa na Wauka tsoratar da ita kawai za ta yi"""

"A firgice ya kalli Goje idanunsa kamar za su faWo ""Goje, idan ka sake maimaita mini cewa na saka mata"

"wu™a zan maka jahilci yanzu wallahi zan iya kashe ka"""

"""Kashe ni mana daman ai daba babu wata amana a ciki dole na faWa, Wa™kota aka ce kawai ka yi ba kashe"

"ta ba"" Mutallab ya wani juya cikin zafin nama ya dam™o wuyan Goje cikin sauri Darma ya shiga tsakiya ya ce ""Sai godiya kar a yi haka akwai amana, kai Goje ka iya bakinka idan ba farkawa kake so ka yi ka ganka a ™iyama ba"" Moh ya cije bakinsa kansa na wani irin sara masa yana girgiza kansa ya kalli sama ""duk sanda na sake ganinta sai na kashe ta don uwarka"" duk sukai masa shiru sun daWe a wajan kafin jami'an tsaron su bar wajan suka fito tare da barin wajan suma kallo Waya za ka yi wa Moh ka Wauke kai saboda"

yadda yake huci ya fiddo da ™arin jikinsa neman inda zai sauke kawai yake.

The following days.

"I. Qasim ya ce ""Tunda ta bar I.c.u ai Allahamdulilah, she will soon recovering"""

"""Dr Qasim ba dai abin ku kuke mana na likitoci ba, ya jikin Maama don Allah ita ce kawai last hope Wina"""

"Dr Qasim ya yi murmushi ya ce ""Safiyyerh zata ji sau™i in sha Allah, ba'a caka mata wu™ar inda za ta yi"

"mata illa ba ta zubar da jini sosai ne sai kuma zuriyarta data ninka gudun da take yi, ka yi mata addu'a"""

"""Shikenan Allah Ya bawa Maama lafiya,zan iya shiga ai kwana biyu ba'a barin mu shiga sai na ji kamar"

"har yanzu bata dawo hayyacinta ba"" I. Qasim ya girgiza kai ya ce ""Daddy kana son Safiyyerh da yawa, shiga ka ganta"" har bakin room Win da take ciki ya shiga ya shiga sanye da kayan daya dace a shiga aga mara lafiya. I. Qasim ya juya ya fita daddy ya zubawa Safiyyerh idanu tana ™wace ta sake yin fari a barka da farar mace ta Wan faWa an ja mata rigar marasa lafiya zuwa saman ™irjinta duk da baya kaya a jikin sai iya rigar an buWe wajan ciwon da akai mata aiki a wajan ya zuba mata idanu ya matsa a hankali yana kama hannunta addu'a ya shiga yi mata sosai ta samu sau™i zuciyarsa duk babu daWi idan ya rasa Maama"

bai san yaya zai yi ba kuma.

"""Allah Ya baki lafiya Maama, don Allah ki rage wa kan ki fitina da za™ewa cikin wasu al'amuran kalli"

"yadda za ki saka rayuwarki ta lalace, Safiyyerh ban shirya ba ban shirya ba Safiyyerh"" ya dam™e hannunta"

yaga bakinta na motsawa amma sam baya jin me take cewa. Ta shi ya yi ya fita yana sake yi mata addu'a

a ransa na samun sau™i da rangwame.

"Bayan ya fito waya ya saka ya kira Aliyu yana Wagawa ya ce ""Aliyu kana ina ne, an fito ita daga i.c.u amma"

"babu kai a wajan bana son haka fa, da baya da yanzu ba Waya bane matsayin Safiyyerh ya jima da sauyawa"""

"""Allah Ya sauwa™e"""

Kawai Aliyu ya furta ta cikin wayar daga nan ya yi shiru ran daddy ya sake Saci yana jin kamar ya yi

"kuskure na aurawa Aliyu Safiyyerh na dam™a masa dukkan ragamar rayuwarta da tunanin zai kula da lamarin Safiyyerh amma ba lallai hakan ta kasance ba, sosai abubuwa da yawa ke damun zuciyarsa yana hana shi sukuni tare da rashin isasshen bacci, idan Safiyyerh ta tare a gidan mijinta dole ne ya amshi"

responsibility da Ubangiji ya Wora masa na mijinta.

"Ummi na kallon daddy da jajayen idanunta ta ce ""Ina ta zuba idanu rayuwar yarinyarta na neman"

"lalacewa, ka yi abubuwa da yawa Professor na ja baki na yi shiru da tunanin duk abin da ka yi daidai ne, zuciyata ba zata Wauka ba Safiyyerh gabaWaya nawa take ni kawai ta ha™ura da aikin wannan Companyn da bana gane masa ai shekarunta bai kai ya kawo ba, ban shirya rasata ba"" daddy ya yi shiru yana kallon"

yadda Ummi ke kuka.

"""Ki tashi muje dare na yi"" da sauri ta kalle shi tana share hawaye ta ce"

"""Kuma ban gane muje ba zuwa ina?"""

"""Ai kin san majinyata basa kwana a wannan hospital Win, patient ne kawai yake da alhakin kwana"" tun"

"kafin ya kammala magana take girgiza masa kai ""i don't think zan iya barin wannan asibitin da Safiyyerh ita kaWai, ni bana ma ganewa irin haka ka yi musu magana ko a nan zan iya kwana I'll manage"" Daddy ya"

"yi gaba yana furta ""Kar na sake maimaita miki"" dole ta mi™e bayan ta sake le™a Fiyya ta yi waje."

"Kafin a rufe shigowar masu ziyara Yaya J ya daWe zaune gaban Fiyya yana kallon fuskarta, da kwanakin"

"baya ne zai ri™e hannunta cikin nasa yana ta mata sannu da addu'a yanzu kallon ta kawai ya kasa koda yin addu'ar ma, can ya mi™e ya fice haka Awais da Dr Hash duk suka shigo basu da tabbacin bacci take ko farkowa ne ba ta yi ba. Wajajen 2 na dare ya buWe ™ofar ya shigo bayan I. Qasim ya bashi damar hakan daman aikin kwana zai yi idanunsa a kanta har ya shigo ya rufe ™ofar a hankali ya tsaya gabanta"

hannunsa biyun zube cikin aljihu ya Wauki minti a ™alla ashirin kafin ya ™arasa ya zauna bakin gadon har

yanzu bacci take ya dubi hannun da ruwa yake shiga ya dubi Waya hannun da jini ke shiga a hankali ya

kama hannun drip Win da yake Wan mitsi-mitsi ya ri™e cikin nasa a hankali yake murza yatsunta can ya ji ta ri™e hannunsa ya Waga kai yaga tana jujjuya kanta sai a lokacin ya lura da sauyin ™arar da na'urar ke yi.

Safiyyerh tana buWe idanu ta rufe saboda wani fau Win haske daya shige mata ciki sai kuma hawaye ya

"fara bin idanunta ya Wan sunkuya yana kallon fuskarta. Ta sake buWe ido ta kalle shi ta dudduba taga ba kowa ta rufe idon still ta buWe har lokacin jujjuya kanta take yi ""Yaya"" ya yi mata shiru ya sake cewa"

"""Me na yi musu?"" Still shiru ya yi mata ta buWe idanu ta kalle sai ta fashe da kuka sosai ™irjinta na"

Wagawa ya dam™e hannunta

"""Yaya"""

"""Safii..."" Ya kira sunanta a hankali ta ce ""Kai na zai cire ™irjina ciwo cikina ciwo yaya mutuwa zan yi"""

"""Allah Ya yi miki Rahma"" sai kuma ya matsa dab da kan nata ta saka hannu ta ri™e nashi ta yi shiru a"

"hankali ta sake cewa ""Captain"""

"""Manager"""

"""Na ce musu mijina soja ne, wai ko sojan zasu kashe balle ni"" ta yi shiru ta sake cewa ""Ka ri™e mini kai na"

"ciwo yake mini sosai na shiga uku daddy wayyo"" maimakon ya ri™e kan nata sai ya Wora goshinsa saman"

"nata, ta buWe idanu ta kalli fuskar Captain kamar zau haWe da data a nutse ya ce ""sun kashe kin?"" Ta girgiza kai"

"""Me ya sa?"""

"""Ban sani ba"" ya Wan murza mata goshinsa yana kallon cikin idanunta ya ce"

"""Saboda ke matar soja ce"" ta yi shiru kawai tana kallon shi can ya matsa yana sauka ya zauna saman"

kujera.

"Washegari da sassafe ´an sanda suka shigo room Win lokacin tana zaune ta Wan jingina da jikin gado,"

statement na abin da ya faru suke tambaya. Sp Ghali ya kalli Safiyyerh data sunkuyar da kanta ™asa ya ce

"""Da suka zo sun faWa miki abin da suke bu™ata?"" Ta girgiza musu kai."

"""Za ki iya gane wani daga cikin su? Suna ko kammani?"" Ta Wago ta kalli Sp Ghali dake tsaye ta ce ""Idan na"

"gane kamannin sai me za'a yi to?"" ""Zamu kira a zana mana fuskar wanda kika gane ne"""

"""To ban gane ba"""

"Duk suka tsora mata idanu musamman daddy ta buWe idanunta itama ta ce ""Kamarya? To na gane ne?"""

"Daddy ya ce ""Maama wa kija ji ya ce wani abu?"""

Sp Ghali ya dinga kallon Safiyyerh yana jin wani irin abu a ransa na motsa masa sai ya yi murmushi ya ce

"""dear kin ce basu nemi komai ba, ba wanda kika gane ba suna amma haka kawai sai su caka miki wu™a"

"think Safiyyerh"" sarai Safiyyerh ta tuna sunan da ta ji ya ambata na Mutallab sai ta yi shiru a hankali kuma ta ce"

"""Sp kasan matsalar da ™asar nan take ciki musamman Jiharmu akan ™wacan waya, wayata zasu ™wace ni"

"kuma na hana saboda ina da abubuwa a ciki shine sukai mini haka"" ya jinjina kai ya ce ""Haka ne dear za mu yi bincike zan gano kowaye za mu hukunta shi ™ar™ashin hukuma bisa kundin da aka wanzar, get well soon dear"" ya sake faWa yana murmushi kan ta dai a ™asa yake. Sallama sukai dasu daddy suka tafi."

Captain na zaune ko tari bai yi ba wayarsa kawai yake dannawa can ya mi™e ya fita daddy ya bisa da kallo

haka Yaya J ganin ko sannu bai yi Fiyya ba daman bai jima da zuwa ba.

Eng Ali wali ya dinga kaiwa yana kawowa ransa duka a Sace ya kalli Mai dawa ya ce

"""Yanzu daka kashe ta fa? Wai me kake nufi da wannan abin da ka yi ne Mutallab?"""

"""Ka dai na yi mini ihu kamar Malam Abdullahi"" Ali wali ya jinjina kai kawai ya ce ""Kasan ka raina ya Saci"

"kake cewa haka? Ya zan aike ka ka yi sato yarinya kuma ka caka mata wu™a salon ka Sata mini aiki da sanyin safe ake kama fara ba mai dawa"""

"""To na fasa"""

"Ali wali ya buWe idanu ya ce ""Meka fasa Win? Ba dai Wakko yarinyar ba kake nufi?"" A ta™aice ya ce ""Shi"""

"""Haba uban mafarauta, kai baka san wasa ba kai kamar Wa kake a wajena fa"" sai a lokacin Moh ya buWe"

"idanu ya kalli Ali wali yanzu dai normal yake ba'a buge ba ""baka haifan ba, san da aka haifan baka da labari"" ya yi fito yana mi™ar da ™afa ya ce ""To ka kira Wan naka ya yi maka aikin, mu fa kuke sawa a wahala har a yi zaSe aci a cinye ka hau kujerar ba lallai yaranka suna ™asar ba, ba'a rainawa Moh hankali"

"ka bar mu matsayin ´an daban kawai"" Ali wali ya ce"

"""Ya batun yarinyar?"""

"""Na ji"" ya ce yana mi™ewa tsaye har zai shige ya dawo ya Wauki bandir Win kuWi ´an dubu-dubu ya watsa"

"cikin aljihu. Sautin daya ji kamar gurnani kamar kuka kuma ya sa ya nufi ™ofar da yaje jin hakan ya murWa handle zai buWe cikin sauri Eng Ali wali ya riga shi ya ce ""Haba Mutallab idan iyalina ne a ciki fa?"" Moh ya zubawa Ali wali ido ya kalli ™ofar sai kawai ya fice yabar wajan. ""Šan wahalar yaro Wan jaraba Allah Ya"

"nufa na lashe kujerar ganina sai ya yi maka wahala"""

"Hon MaWatai yana zaune ya kalli Sp Ghali ya ce ""Ka lemo record Win nasa?"""

"""Na samu Hon amma cin dai amana ne irin namu na jami'an tsaro amma fidda record Win wani criminal"

"ya saSawa kudin tsarin ™asa"" Hon MaWatai ya ce ""Waye Mutallab?"" Sp Ghali ya ce ""Nothing serious about him hon, shekaru uku da suka shige an kama shi da laifin kashe matarsa ranar da aka kai masa ita matsayin amarya, kafin nan yana da record na zama gidan yari na watanni sai kuma taSa guduwa Legas,"

"a baya kuma kafin hakan shi mafarauci ne ma'abocin shiga jeji ya yi farauta"""

"""Hon akwai matsala ne? Na ga ka yi shiru?"""

"""Batun Scorpion ba, case Win yarinyar nan Manager a ranar ance shima Scorpion ya je wajan"" Sp Ghali ya"

"ce ""Hon Scorpion da ´an siyasa irin ku yake da matsala fa, ko mutumin daya kashe last yana da za hujjar kisan mune dai bamu sani ba, waye Scorpion ba wanda ya sani jami'an mu na neman shi haka F.i.d Federal investigation department wallahi suna kama shi wannan kisa ne nan take ko su yi masa allurar hauka"" ""Al'amarin Scorpion ya yi kama da Waukan fansa fa, za mu zuba ido ya kashe mu ne? Ku hanzarta"

"nemo ko waye Sp Ghali"""

"""In sha Allah Hon"""

"Aliyu na zaune saman kujera daddy ya ce ""Kaji ai ko?"" Ya jinjina kai kawai ""Zuwa dare sai ka Wauke ta ku"

"tafi can part Win dake gidan daman tuni an zuba komai empty dai yake to Wazo an kaiwa Safiyyerh kayanta, Aliyu Safiyyerh amana ce idan ka ci amana ba zan yafe maka ba, na yi ha™uri na rabu da kai amma na so kun bar ™asar gabaWaya"" addu'a daddy ya yi musu sosai duk da Fiyya bata wajan. Aliyu ya tashi ya fita. A daren ranar ´an jarida suka shigo saboda hirar da za su da daddy. Sosai aka yi hirar inda yake cewa. ""har kullum ni Professor Abdu Marafa bana goyan mutumin da bashi da wata nagarta wanda baya duba rayuwar yaranmu matsa wanda kuma zuwa gaba sune zasu gaje mu, duk wanda ya bu™aci ku zaSe shi ku fara duba nagartar shi waye shi, bane background na rayuwarsa waye shi tun farko? kar a yi amfani da talauci da rashin iliminku a saka ku yi zaSan tumun dare a wannan lokacin matasa yana da kyau ku yi gangami ku magana da murya ku saka iyaye na gida ™anne da yan'uwa su zaSi cancanta, wannan masu gamu taliya gishiri ko masu siyan ™uri'ar mu basu ne wanda suka dace ba, ™uri'armu ita ce ´a'cinmu kana siyarwa baka da damar yin zaSe ku kalli yadda ake mayar da ™ananan yaran ´an daba masu bangar siyasa ana basu ™waya suna aikata zunubi suna kai kansu inda za'a kashe su, ku faWa mini ko sau kun taSa ganin Wan wani daga cikin ´an takarkarun nan? no! Sai yaran talakawa wanda basu da ilimi ko basu da sana'a sai a yi amfani da wannan damar a janyo su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login