Showing 96001 words to 99000 words out of 214217 words

Chapter 33 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

107

cewa idan Fiyya ta mutu hakan na nufin tsayawar numfashi daddy ya saka ya lallashi zuciyarsa. Cak ya Wauke ta ya saka ta a gaban mota yana yin baya da kujerar a"

"ransa ya ji ba zai zama drivernta ba, ya Wauki wayarta ya rufe motar yana shiga ya tare da zama ya sake"

juyawa ya kalle ta da kyau sosai jinin ke fita a goshin nata ya taSe bakinsa kawai a hankali kuma yana

Wora mata tissue ya furta

 Fitinanniyya... Safiii

"Farar safiya ce gari ya yi shiru amma shi idanunsa biyu, yadda ya ga dare haka ya ga rana idanunsa tarwai"

"a sararin subuhana yana kallon sama da abubuwan da Ubangiji ya wanzar a cikinta, a hankali ya juya ya kalli Darma da Goje sai kuma Mangal dake can gefe guda ya sha ta gaya masa babu daWi sai lilo yake da ™afarsa a sama. Mangal ne ya buWe idanunsa da sauri ya mi™e zaune yana murza idanunsa alamar bai"

gama wastsakewa ba.

"""Jeji naka dawa taka ka huta mai dawa, ba dai gaba da gaba ko ta baya ™aryar mutum dan uwatar ya aka"

"yi ba ka yi kasa bane ka raya daren da gadin mu?"" Moh ya yi shiru ™irjinsa sai Wagawa yake. ""Ina tsoron shirun nan naka don ba zai haifar da Wa mai ido ba, ka tara dafi a cikinka jira kake ka samu inda zaka sauke ™arin dake damun jikinka ka sarara a kaiwa mai duka lillahi kukan kawai"" sai a lokacin ya juyo da gajiyayyun idanunsa da suka shige ciki duk girman da suke da shi, sun yi wani bala'in ja ya zubawa"

Mangal ido

"""Talk da turanci kenan da hausa na goga maka yi magana sarkin jeji"""

"""Mangal"""

"""Yes inji masu jajayen kunnuwa bi ma'ana na'am"" muryar Moh bata fita sosai a lokacin duk wanda ya"

"nutsu zai hango wani irin sanyin murya da yake da shi da sauti maraya hayaniya. ""Wacce cuta aka taSa yi maka a rayuwa wacce ba zaka iya yafewa ba?"""

"""Kan uban nan, ni ai ka sani a kusurwa kaina ya kulle wanda sukai mini kuma tuni sun girbe abin da suka"

"shuka bana yafiya bana cuta bana bari a cutan"" cije baki kawai Moh ya yi yana lumshe idanunsa da sauri ya buWe su tar saboda yadda yake jin kakari da numfashin fitar ranta yana yi masa amo a kunne, ya mirgina kaWan ya Wauki ™afarsa Waya ya Wora akan Waya yana girgiza wa ya zubawa zara-zaran yatsun"

™afarsa idanu tare da rungume hannayensa a ™irji.

"""Wai what happened Mai dawa?"""

"""Ka dai na yi mini turanci don uwarka"""

"""Šan tsinanniya ba, ba uban da ya iya kuma ya san ai duk bama ji shima a Legas ya koya"" cewar Goje"

"yana farkawa tare da zama dukkan su babu wanda yake da niyyar mi™ewa domin yin sallah. Goje ya kalli Mutallab ya ce ""Yaushe za a kwalo berewar nan ne? Ka yi shiru karfa ka ji™a masa aiki"""

Da sauri Mutallab ya kalli Goje jin sunan daya kira na barewa ya lumshe idanu ya buWe zuciyarsa na

"bugawa sosai sai bai ce komai ba can dai ya mi™e zaune a hankali kuma ya tashi tsaye ya zaga bayan katanga ya daWe kafin ya dawo wajan Darma ya kalli hannun Mai dawa ya buWe idanu ya ce ""Bura... Wannan ™wayar ka shanye to kwarankwasa ka shirya zama mahaukaci, ™wayar doki ce fa? Wai kashe kanka za ka yi akan wasu ´an´an jakuna ka fito musu gaba da gaba mana, a yi komai duk abin da zai faru"

"ya jima bai faru ba, ™arshe dai gidan Wan kande ne kuma mu ba wai ba™in ta bane"""

Mutallab ya tsaya cak a tsakiyar wajan naman jikinsa na motsawa musamman kakkauran ™irjinsa mai

"faWi sai kawai ya shagiWe bakinsa gefe kamar zai yi murmushi da sauri ya tsuke fuska zuciyarsa na tuna masa shekarun da suka shige a fusge ya furta ""Sai godiya"" gabaWaya suka mi™e tsaye suna maimaita"

"""Sai godiya"""

Basu fargaba sai ganin tarin wasu ´an daba suka gani suna fitowa daga wasu lunguna a ™alla sun fi su

"ashirin Wauke da gorori wasu wu™a™e. ""Dara ta ci gida lallai an raina mu, mu wasu da™i™ai zasu kawowa"

"farmaki har lukanmu?"" Cewar Darma Mangal ya kalle su ya ce ""Kuma suwaye ku yara?"""

"Wani daga cikin su ya fito ya tsaya a gaba ya ce ""Sanin sunana ko waye ni bashi da wata fa'ida a gare ka,"

"da zaka tambayi wanne kalar kisa zan maka zai fi maka, amma saboda gudun tilawa ko tafiya ™iyama da tunanin wanda ya kashe ka lallai zan goga maka sunan nawa"". Ya zaro wu™a daga cikin ™ugunsa idanunsa akan Moh da bai ma kalle su ba sama kawai yake kallo yana jin yanayin na yi masa daWi ya Wora da ""Uban ´an daba nake maganin ™ananun yara masu Soyewa a sa™o, to cut you short sunana Lauje, ban du™o dan na saka muku makami ba, na zo na tafi da uban gidan naku salin alin akasin hakan wajan bijire mini zai"

"saka an samu kwacewar lissafi dar kenan"" wanda ke kusa da Lauje mai suna Modara ya ce"

"""Ka saSo shi a wuya mana sai ka tsaya Sata yawun da Ubangiji ya halitta a bakinka Oga?"""

"""Ban zo don rigima ba, bisa umarnin Hon na zo wannan shine"""

"Darma ya matsa gefe yana nuna musu Mai dawa Moh kenan ya ce ""Bisimillah gashi nan kuje da shi kuna"

"da hannu na san"" Moh ya sake juya musu baya maganganunsu da gaske ciwon kai da zafin zuciya suke"

™ara masa hannunsa kawai yake dun™ulewa yana hura iska sama ko yaushe ya zama sa'annin yara irin su

Lauje?

"""Ji mana"""

"Mutallab ya juyo yana gyara tsaiwa idanunsa a birkice Lauje ya dinga kallon Mai dawa, shi bai ya yi"

tunanin haka yake ba yaji ana Mai dawa da Mutallab sai ya ji sunan Mutallab kamar na ™ananun yaran

"ganin Mutallab cikakken namiji a tsaye mai kakkauran hannu da buWaWWan ™irji gabaWaya jikinsa a murWe yake musamman damtsen hannun ya basar ya ce ""Shige muje"""

"Da hannu Mutallab ya yi masa alama da ya zo ya tafi dashi, Lauje ya nufi wajan Mutallab ba tare da sanin"

"cewa akwai shafin hannu a jikinsa ba ganin ba wani makamani hannunsa ya saka ya nufe shi. Yana mi™a hannu da sunan kama shi Mutallab ya yi masa wani naushi a gefen ™irji, nan take Lauje ya fara fari da idanu ™ashin gefen ™irjinsa ya yi ™ara ya sulale a wajan ba numfashi. Ganin hakan ya saka su Modara ja"

baya a tsora ce ya ce

"""Kut ya bazar dashi ba, wannan mahaukaci ne"""

"""Bai mutu ba tafiyar zango ™alilan ya yi kawai ya samu karaya a ™irji, kar dai ku manta da Mai dawa kuke"

"magana masu jeji da namomin jejin da kansu matsalar gajanci kenan kun tari mutumin dake da shafi a hannunsa duka Waya ka sume gwara ya saka maka kaifi daya saka hannu, ya zame muku hadda. Yi batu"

"waye ya aiko ku?"""

"""Hon MaWatai"""

"""Wani abu ne haka? Me za a yi masa?"""

"Modara ya ce ""Bamu sani ba, ya ce yana bu™atar ganinsa shi kaWai kuma a sirrince"""

"""To ba zan zo ba"""

"Cewar Moh yana cije bakinsa hannunsa har yanzu rawa yake baya son yin kisa, idan ya ri™e wu™a bai san"

"me zai iya yi ba kuma sam. Da mamaki Modara ya ce ""Kasan waye hon MaWatai kowa? Wallahi taimako"

"zai baka shine kawai yake jin tausayin ´an daba irin mu"""

"""Šan daba irin ka dai, shi Malam Abdullahi ne balle ya yi mini baki, ko Malam Abdullahi can ta matse"

"masa"" Modara ya buWe baki da nufin sake magana ""Kana kira mini sunansa sai na yi maka sabuwar kaciya"" ba shiri ya tsuke bakinsa suka ja Lauje tare da barin wajan cike da takaici."

"Safiyyerh na kwance tana bacci tun bayan sallar asuba da ta yi, Dr Hash ya sake Waura mata ruwa a"

"hankali kuma ya ji tana surutai ™asa-™asa ya kasa kunne da kyau ko zai ji mene take cewa ""Ashraf ka taimaka ka dawo ka faWa mini ma'anar FS, ka faWa mini suwaye mutane biyar Win da kake magana akai, Ashraf the company is belong to your father,ko a mafarki ne ka faWa mini ko a fatalwa ne ka zo mini bazan ji tsoro ba, Ashraf i really really need your help, don ka dawo"" Dr Hash ya juya ya kalli daddy da ya"

yi ™asa da kan shi

"""Daddy akwai damuwa fa, meke faruwa da Fiyya ne? Me take bu™ata wajan matacce ne Ashraf zai fito"

"daga kabarinsa kuma ya yi mata, daddy Ashraf ya rasu fa ranar da za a Waura musu aure da Fiyya me ya sa ba za ta yi tawakakkali ba, me ya sa wai?"""

"""She loves him so much, tana son Ashraf ne shi ne dalili"" cewar daddy yana sake matsawa tare da zama"

"a bakin gadon ya kama hannun Fiyya ya ri™e cikin nasa da kyau ""wannan zafin hannun fa? Her temperature is too high, bana son zazzaSi a jikin Maama ka yi wani abu Dr Hashim"" Dr Hash ya ce ""Ciwon kanta da bugawar ne ya saka mata zazzaSi, na yi mata allura zuwa anjima zai sauka ai"""

"Maimakon Fiyya ta yi shiru sai ta cigaba da surutan sosai tana furta ""Ni ba Tiger ba ce Tahhb, why are"

"you decided to call me Tiger?"" Kamar a gaske kamar kuma yanzu ne ta ji saukar muryarsa a tsakiyar kanta, sautin ya sauka a ™irjinta ""Saboda ke matar Moh ce Tiger, zama matar Moh is not easy we most fight together halinki irin na tiger ne, matar Moh"" tar da buWe idanunta a gigice a kuma sauti na ruWani"

"ta ce ""Motar Moh"""

Daddy da Dr Hash suka kalli juna jin abin da ta furta kafin su yi magana Safiyyerh ta juyo ta kalli daddy sai

"ta yi murmushi mai kyau wanda suka jima basu gani a saman fuskarta ba, ainahin murmushi da kyawun Safiyyerh daya shuWe ya dawo fil ta ri™e hannun daddy a nutse ta ce ""His voice daddy, muryarsa ce"""

"""Shi wa?"""

"""Tahhb"" daddy ya yi murmushi yana shafa sumar kanta ya ce ""ai kuwa na ji nima, ki yi bacci Maama za ki"

"samu sau™i in sha Allah"" ta jinjina masa kai tana ri™e da hannunsa har lokacin ta ce ""In sha Allah daddy,"

"in sha Allah daddy"" jikinta ya saki ta koma bacci daddy ya sauke numfashi ko samun sukunin karyawa bai yi ba, ya dubi Dr Hash ya sake duban Fiyya ya ce ""Ka yi mata allura kafin ta farka"""

"""Daddy ka duba Maama tana cikin damuwa ba, baka jin allurar zai saka ta dawo da Wabi'unta na baya"

"daddy yin allurar ba mafita ba musamman ga lafiyarta, tsayin shekaru na daddy har yaushe ne ka duba Safiyyerh don Allah"" mi™ewa tsaye daddy ya yi ya ce ""Ka yi hakan Dr Hashim Abdu Marafa, completely tsayin rayuwa haka nake son ganin Safiyyerh"" jinjina kai Dr Hash ya yi sai ya haWa allurar har guda biyu ya juya bayanta ya caka mata cikin sauri ta ™an™ame jikinta wani irin azaba da raWaWi take ji a duk sanda aka yi mata allurar. Yana yi mata ya fice ba tare daya sake kallon daddy ba. Ya zubawa photonta idanu"

yana juya mata baya a hankali ya ce

"""Ki yafe mini Safiyyerh ki fahimce ni ki fahimci mahaifinki, i am sorry Safiyyerh"" fita ya yi ya rufo ™ofar ya"

nufi parlonsa a zaune ya tarar da Ummi tana kallon shi ta ce

"""Ya jikin nata? Ta farka ne?"" Ya zauna yana numfasawa ""Ta sake yin bacci, ina Aliyu?"" ""Kasan sai ya yi"

"niyya yake shigowa"" daddy ya Wauki wayarsa ya kira number Aliyu yana Wagawa ya ce Aliyu zo mana ya ajjiye ya kalli Ummi cikin kulawa ya ce"

"""Ina jin kamar haWa auren Aliyu da Safiyyerh na yi kuskure ina jin kuma hakan shine mafita, ina jin tsoron"

"tambayar da dukkan su za su yi mini wacce bani da amsar su, da gaske bani da wannan amsar tasu Ummi,"

ba komai Safiyyerh take ganewa tana jin ta isa ta yankewa kanta hukunci ita ba kowa face yarinya mai

"wayon gaske da tunani Safiyyerh bata san komai ba ita kawai yarinya ce"""

"""Ka san dole zaka jira amsar wannan tambayar da kake tsoro, amma sanar dasu auren shine zai fi maka a"

"raina ina jin Maama ba zata yi maka gardama ba"" kafin ya ce wani abu Aliyu ya buWe ™ofar ya shigo da izinin daddy kamar kodayaushe wandon sojoji ne a jijinsa da farar riga tas ya Wora hula p.cap a kan shi ya zauna kansa a ™asa yana furta ""barkan ku da safiya"""

"""Aliyu ya aiki, baka san Maama ba lafiya bane naga baka shigo ba?"""

"""Na sani"" ya ce kawai a ta™aice yana danna wayarsa ""Ka sani kuma? Shine ba ka yi mata sannu ba me ya"

"sa kake haka ne Gadanga, me ya sa kai zuciyarka bata motsawa sai akan Maama meke damun tunaninka baka Waukan responsibility Winka as a brother"""

"""Idan bai Wauki responsibility nasa matsayin yaya ba, yanzu zan Wauki responsibility Safiyyerh a matsayin"

"mijinta"" da wani irin yanayi Aliyu ya juya ya kalli daddy yana son sake tabbatar da abin da ya faWa masa a"

"zuciyarsa wani irin fargaba ne ya wanzu ciki a fili kuma ko gezau ya dai zubawa daddy idanu can ya ce ""kamarya?"""

"""Da kai da Safiyyerh baku da wata kalma da za ku replying mutum ko responding maganarsa sai kamarya?"

"To kamarya dai yadda ka ji ai aikin da ka yi na soja bai saka ka daina jin Hausa ba, har gwara Safiyyerh"

"ma"" daddy ya gyara zama Aliyu dai kallon mahaifin nasa kawai yake da wani irin yanayi mai Wauke da zallar mamaki."

"""Aliyu ni ban isa na saka dole ba, ban kuma isa na tilasta rayuwarka yin abin da ka yi niyya ko baka so ba,"

"Aliyu ni dai mahaifinka ne ka saka hakan a zuciyarka. Bani da wanda zai mini wannan rufin asirin kaf family, ka manta da batun Junaid da Awais da kuma Dr, kar ka tambayi mai ya saka na zaSe ka na ji a raina zaka kula da Safiyyerh ko bayan bana numfashi ko bayan ™asa ta rufe mini idanu na zaSi aura maka ita saboda dalili mai ™arfi, na yarda da ingancinka"" Ya yi shiru Ummi kuma Aliyun take kallo shi kuma yana kallon daddy da duk nutsuwarsa. ""Ranar da Ashraf ya rasu a ranar aka Waura maka aure da Safiyyerh, don Allah don girman Allah karka tambayan tsakaninka da Safiyyerh waye ba jinina ba, wannan tambayar shine abu mafi girman laifi a gare ni, ka taimaka ka yi mini alfarma ka ri™e Maama ka"

"amshe ta matsayin matarka"""

"Captain ya kasa motsi balle magana bai ma san mene zai ce ba. Daddy ya matsa hannunsa ""Don Allah"

"Aliyu"""

"""Ita ta sani?"""

"""A'a, kai na fara sanarwa Safiyyerh bata da wata matsala ga umarni na"" Aliyu ya sake yin shiru idanunsa"

"a ™asa har ya juya baya ya sake juyawa ya kalli daddy a hankali ya ce ""tell her first, ko bana son ta zan yi ™o™arin ganin na fara son Safii in sha Allah"""

"""Ba zan tambaye ka ni ne ba Wanka ba ko ita, zan bar tambayar a raina har sanda ka shirya faWa mana"

"gaskiya ni da ita, zan rayuwa da fargabar sanin amsa, da gaske daddy zan so Safii iya tsayin numfashi tunda kai ka zaSa mini ita"""

Daga Ummi har daddy kallon Aliyu suke musamman daddy bai yi tunanin jin wannan amsar ba ya dinga

"kallon Aliyu ba ko ™iftawa ""da gaske zaka so Safiyyerh? Ka san Safiyyan da nake nufi Aliyu?"" Aliyu ya"

buWe idanunsa wanda hula ta Wan rufe masa su

"""Safiyyerh Abdu Marafa ko ba ita ba?"""

"""Ita, zaka so ta ka ce?"" Daddy ya sake faWa da mamaki"

"""Bata da Qualities Win da za a sota ne?"""

"""Haka ne tana da shi, na shirya tafiyar ku za ku bar ™asar nan nan da kwana biyu bana bu™atar ku"

"gabaWaya a yanzu domin nutsuwar zuciya"" Aliyu ya sake duban daddy ya ce"

"""Kuma? Ka bar tafiyar nan daddy"" sai kuma ya juya gabaWaya ya kalli Ummi da daddy"

"""Aliyu soja ne, so i will be with her always"""

Yana cewa haka ya fita da ™yar ya yi jarumtar kai kansa Waki ya cire p.cap Win kansa ya shiru ba auran ke

"damun shi ba, tunani ya fara wa daddy ya haifa tsakanin shi da Safii?"

Da yamma Safiyyerh ta Wakko ™asa bayan tafiyar Kinal daga ita sai duguwar rigar bacci kanta ba hula

"sosai ™uruciyar nan tata ya bayyana, ta zauna saman kujera ta lumshe idanunta ta zama wata ira tun bayan tashin ta daga bacci jikinta ba ™wari. I dake kallonta ya ce ""Sannu Manager, ya jikin yanzu?"""

"""Bayana ke mini ciwo Yaya J, ina jin Dr Hash ya mini allura, bana son allurar nan Yaya J bana jin daWin ta"

"watarana zata kashe ni don Allah ka cewa daddy ya daina sawa Dr ya yi mini"" idanunta ya shiga kawo"

"ruwa ta yi lamo da kanta saman hannun kujera. Daman yana bakin ™ofa jin abin da take cewa sai kawai ya juya shi kuma Yaya J ya ce ""Ki yi ha™uri Maama za a daina miki in sha Allah"" ta yi shiru kawai."

Dr Hash na zaune a lambun gidan yana waya kasancewar baya da wani aiki a asibiti hutawa yake kashe

"wayar ya yi ganin Captain tsaye a kan shi. ""Babban yaya barka da fitowa"" kamar ba zai zauna ba sai kuma"

"ya nemi waje ya zauna fuskarsa kamar kodayaushe babu walwala ya jima a haka kana ya Waga kai ya kalli Dr Hash ""Akwai wani abu da kake son faWa ne Captain?"""

"""Ka daina yi mata allurar da kake mata"""

"""Me ya sa?"""

"""Haka dai na ce, idan kuma ka yi zaka sha mamaki"" Dr Hash ya ce ""Wannan kam ai daddy zaka faWawa"

"shine ke bada umarni"""

"""Wa kake da suna, ka da ka sake ka kuma yi mata idan ba haka ba kuma wallahi zaka kwana Wakin duhu"""

yana cewa haka ya mi™e tare da barin wajan.

*****

Hon MaWatai na zaune gabansa zube da fastocinsa yana magana da wani yaronsa wajan keSantacce ne

kamar lambu haka yake bai san da zuwan mutum ba sai huci da ya ji ta bayansa ya juya da sauri sau kuma ya buWe idanu waje kafin ya ce

"""Ya zaka faWo mini kamar Sarawo?"""

"""Da Wan siyasa da Sarawo uwa Waya ta haife su, waye kai?"""

"""Baka san waye ni ba a garin kake nufi?"""

"""Ba'a haife ni da na sanka ba, ka aika akawo ni ina fatan sa™ona ya iske ka?"""

"Hon MaWatai ya kalli mutumin gabansa da wani ya ce ""Wa™a ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login