Showing 75001 words to 78000 words out of 214217 words

Chapter 26 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

118

a cikin su Fiyya kuma Auta. Fiyya ta yi lamo jikin J tana

sauke numfashi Dr Hash na ri™e da hannunta jin jikinta ya fara Waukan zafi sosai. Da ™yar ta lallaSa J na

ri™e da ita suka haura sama duka sauran mazan suka bi bayansu banda Captain da yake harkar gabansa.

Wajejen 2:30 Daddy ya sauke numfashi yana kallon yadda take sauke numfashi a hankali ko a baccin

"bata da walwala ya juya ya kalli Captain dake tsaye hannunsa zube cikin aljihu ""Aliyu me na ragi Maama da shi a duniya dana kasa fahimtar meke damunta? Ita Waya ce mace ΄ata laifi ne don na so ta yi aure?"""

Captain dai ya yi shiru idanunsa a saman fuskar Fiyya Daddy ya mi™a hannu ya taSa goshinta ya ji har

"lokacin da zafi daman ya fi ™arfin awa guda zaune a wajan, yana cikin Captain ya buWe ™ofa ya shigo da"

"tunanin babu kowa cikin ganin Daddy ya saka dole ya tsaya. ""Maama ki yi mini alfama ki yi auren nan, shi"

"ne abin da za ki yi ki faranta rai na"" ya gyara mata hannunta daya lan™washe kana ya mi™e tsaye zai fita"

"""Aliyu mu je"""

"""After you daddy"""

Daddy ya jinjina kai ya fita yana janyo ™ofar. A hankali Captain ya nemi waje ya zauna a gefen gadon ya

"zuba mata idanu sosai, a nutse a kamo hannunta ya ri™e cikin nasa jin jikinta zafi sosai ya saka ya saki hannun ya Wakko towel da ruwa ya dinga goga mata a goshi har lokacin yana ri™e da hannunta har sai da zafin ya ragu, bai tashi ba yana zaune aka fara kiran sallar farko cikin sauri saki hannunta ya mi™e tsaye yana haWe fuska J ne ya shigo a hankali ya bi Captain da idanu har ya fice daga cikin bedroom Win na"

Fiyya.

*****

Cikin gidan ya faWo babu ko sallama Inna Binta na zaune har za ta yi magana ganinsa tsaye ya saka ta yi

shiru da bakinta. Yau ranta fari tas an yi musu rabon abinci Malam ya basu ya Soye sauran. Šakin Ammo ya nufa yana Waga labulan Wakin ya ganta zaune tana Waura kuSewa tun kan ya shigo jikinta ya bata yana hanya saboda gabanta daya tsananta faWuwa.

"Ya shiga Wakin ya zauna ita dai bata kalle shi ba, sai kallon ta ya ke yi can ™asa da murya kamar ba shi ba"

"ya ce ""Ina yini Ammo?"""

"Mi™ewa ta yi maimakon ta amsa masa, ya cije bakinsa yana rufe idanu kwanon abinci ya jenyo ya buWe"

yaga taliya ce jallof ta ji albasa nan da nan yawunsa ya tsinke ya tuna rabon shi da abinci har ya manta.

"""Alhaji Wada ya bawa Malam, idan da zuciya ai ba za ka ci abincin daya bamu ba"" cak ya tsaya yana"

"kallon abincin kamar zai tashi sai kuma ya nutsa hannunsa ciki ya Webo lauma zai kai bakinsa cikin sauri aka ce ""Allah Ya isa ban baka ba ida ka ci abincin nan"" Malam ya kalli Ammo ya ce"

"""Bana ce kar ki yarda ya shigo gidan nan ba? Wato har abinci kika bashi ko?"" Ta girgiza kai ta ce ""Šauka"

"ya yi"""

Jiki a sanyaye Moh ya mi™e ya fice daga cikin Wakin yana saka ™afa ya banko ™ofar da ™arfin gaske yana

"zuwa daidai inda Inna Binta ke gyara shinkafa ya saka ™afa ya yi fatali da farantin shinkafar ta tarwatse ya yi waje kamar zai tashi sama. Ta dafe ™irji tana rafka salati ""³ar gwamnati ce fa Allah ya isa wallahi""."

"Goje ya dubu Mangal ya ce ""Me ka bashi wai? Yake wannan sambatu da mimmi™ar haka?"""

"""Sha fara kaga aljan ce, ita za ta yi aiki a jikinsa, daga sama aka bani ita"" Goje ya juya ya kalli Mai dawa"

"ya sauke numfashi cikin damuwa ya ce ""Dole sai ka koya masa shan waWannan abubuwan ne?"""

"""A'a ina zaune ya zo mini kamar an koro shi yana huci ya ce na bashi irin abin da na bashi kwanaki"

"saboda damuwar zuciyarsa ta kau ya manta da komai ni kuma na bashi sha fara kaga aljan"""

"""To gashi nan yana ganin aljanin ai"" da ™yar ya samu ya yi bacci a wajan. Bayan ya farka Mangal ya bashi"

"abinci ya girgiza kai ""Mai dawa idan kuWi kake so ina da hanyar da zan yi maka ka dinga samun kuWi sosai cikin sau™i har ma ka taimaki wasu"" tunda ya farka sai lokacin ya Waga kai ya kalli Mangal alamar ina ne? ""Bangar siyasa kasan yanzu muna gab da fara shiga sabgogin siyasa uban gidana cikakken Wan siyasa ne,"

"shima yana da uban gida kuWi zaka samu sosai a sabgar nan ina faWa maka"""

"""Kai ni"" kawai ya iya cewa yana mi™ewa tsaye."

Suna zaune a wani haWaWWan parlo inda suke karSe wa su yi meeting na sirri. GabaWaya suka kalli

MUTALLAB TAHHB SCORPIO Waya daga cikin su ne ya ce.

"""Mene sunanka"""

"""Mai dawa"""

"""Kai mafarauci ne?"" Ba tare daya kalli mutumin ba ya ce ""Darr"" babban mutumin ya jinjina kai sosai ya"

"zaro wani photo a aljihu ya ce ""Kafin mu yi maka bayanin su waye mu, me muke bu™ata da kai, fara ganin wannan ka saka dai a ranka mu ΄an siyasa ne"""

"Shi dai Mai dawa bai ce komai ba, aka ajjiye masa photon a gabansa ""Šauki ka buWe ka gani mana"""

"Wani daga cikin mutanen ya ce ""Manager ce a FS WORLD INVESTMENT COMPANY aiki za ka yi mana a"

"kanta kafin mu faWa maka aikin mene ka fara Waukan photon kaga wacece"" a sanyaye ya Wauki photon kafin ya kai idanunsa kai...."

08164069385

For more information

WhatsApp only

"[10/8, 7:59 AM] null: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 5

"""Safiyyerh Abdu Marafa Manager ce a Kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY kuma ΄a a wajan"

"tsohon leccara, muna bu™atar ka yi mana kidnaping Win ta"" Moh Kallo Waya ya yi wa photon da suka bashi ya Wauke kai"

"""Ka santa?"" Shi dai bai ce komai ba."

"Eng Ali wali ya dinga kallon Moh yana tunanin abubuwa da yawa a ransa kafin ya ce ""baka gama ganin"

"photon bane, ko da yake yana da kyau da ™are mata kallo maybe ka zama silar mutuwar ta ko ka kashe"

"ta da hannunka, ka ya zama dole ka gane kamamminta"""

"Goje ne ya Wago kai da sauri yana kallon Eng Ali wali kafin ""Sai da kai mai gida wannan aikin ai ko ni zan"

"iya yin shi ba sai Mai dawa ba, ka huta ka sarara mai gida"""

Eng Ali wali ya yi murmushi yana jingina da kujera ya Wauki ™afarsa ya Wora akan Waya ya kalli Mai dawa

"wanda ko motsi bai yi ba sai jujjuya photon da aka bashi yake. ""Ko Mangal ba zai iya aikin nan ba da ya fika wayo a sabgar balle kai da na sani yanzu, shi wannan Mai dawan idanunsa na kalla na san zuciyarsa za ta iya aikata komai"""

"Ya yi shiru sai kuma ya ce ""Ni Wan siyasa ne babu mamaki ka taSa ganin poster na ko bana, shekaruna"

"takwas ina ri™e mu™amin Šan majalisa na tarayya a jam'iyyar da nake ta kara, bani da ra'ayin ha™ura da kujerata kamar yadda ake yi mini kirarin idan na yi na gama na karya kujerar. Siyasa jinina ce Mai dawa, bana jin akwai wani dalili da zai zo ya saka na ha™ura da kujerar na amma wannan karon na yi karo da muruci wanda yake shirin yi mini wahalar dafawa ko ta halin yaya ne dole na sake hawa kujerar nan a karo na huWu. Hon MaWatai yana tare da manya wanda suka san kan siyasa ciki da bai dole mu fito da salo na musamman wanda zai kai su ™asa. Hon MaWatai shine Wan takarar jam'iyyar hamayya kuma yana da ™arfi har yanzu ba'a san mene rauni ko aibun shi ba amma akwai jita-jitar data zo kunne na domin"

"tabbatar da gaskiyar al'amari ya saka na kawowa cikin jama'ata"""

Sai a lokacin Mai dawa ya Wago kansa ya Wan kalli Eng Ali wali kamar ba zai ce komai ba sai ya cije baki

yana karkatar da kai gefe ya haWa hannayensa biyu suka bada sauti mai ™ara cikin wata murya ta izza ya

ce

"""Mene haWin ta da maganar yawar ku?"""

"Eng Ali wali ya ce ""Wa kake magana"""

"""Ita Wawar mai Wan kwalin?"""

"Cikin rashin fahimta Eng Ali wali ya ce ""Meye Wawa da Wan kwali kuma?"" Mangal ya yi murmushi yana"

"""Ka fice Mai gida, Wawa da mai Wan kwali mace kenan ake kwafa maka zancen"" Ya ce ""Yaran naku sai ku"""

Mi™ewa Mai dawa ya yi tsaye yana Wora ™afarsa a saman farar kujerar dake parlon kallonsa kawai Eng Ali

"wali ya yi bai ce komai ba. Sai wani ya ce ""Mai dawa farar kujera ce fa?"" ""Ko takaddar jikinka zan Wora ™afa akai"" wanda ya yi maganar ya yi saurin kallon farar shaddar dake jikinsa fara tas da ita sai ya ja bakinsa ya yi shiru. Moh ya kalli gefe yana furzar da iska daga bakinsa ya ce"

"""Me ya sa ka neman, bayan kana da gajojinka?"""

"""Saboda kai ne ba™uwar fuska a cikin wannan sabgar tamu, ba wanda zai gano cewa a tsagina kake za ka"

"yi aiki mai kyau hankalina ya kwanta da kai Mutallab"" wani irin kallo Mutallab ya jefa masa idanunsa sun sauya kala ya yi murmushi ya ce"

"""Oh Mai dawa da jeji, ya batun yarinyar ka santa ne ko ka taSa ganin fuskarta?"""

"""Na santa ko ban santa ba ina jin bashi kake bu™ata ba. Yaushe kake so a kawo maka ita?"" Girgiza kai Eng"

"Ali wali ya yi ya Wauki ruwa ya kurSa ya ajjiye kana ya mi™e tsaye yana zagaye parlon hannunsa a baya ""Ka jira umarni na, kawai ka zama cikin shiri a koyaushe zaka iya jin kira. Akwai gidan dana samu a bayan gari zan baka makullin ko ka Wakko ta can zaka ajjiyeta kai ne zaka dinga kula da ita har yanzu lokacin da muka shirya abin da mukai niya, a cikin gidan akwai kayan aiki irin naku wanda za su sama muku"

"nutsuwa"""

"Goje ya jinjina kai cike da jin daWi kafin ya ce ""Mai gida za a siya mana mota mai iska kamar yadda muke"

"΄a΄an iska?"""

"""Za a yi muku komai, ku ri™e amana. Sai dai kawai sharaWi ko da wasa kar ku nuna kun sanni idan ina"

"bu™atar ganin ku a wannan gidan zamu dinga haWuwa, ku buWewa kowa idanu kar ku ji tsoro da shakkar komai ni zan tsaya muku har zuwa ci zaSe"" Moh ya ce ""Bayan cin zaSan fa?"""

"""Kamarya?"""

"Ya buWe manyan idanunsa sosai a kan Eng Ali wali a karo na farko ya ™are masa kallo ""Mene farashin"

"aikina?"" ""Nawa kake so?"" Ya yi shiru yana tunani can ya ce ""Zan sanar"""

"Eng Ali wali ya Wakko ™atuwar bana da fastoci ya bawa Goje da yawa ya ce ""Kuje ku fara da aikin li™awa"

"wannan a unguwanni da sa™o da lungu ya zamana babu wanda ake ganin sai Eng Ali wali, bayan wannan akwai wani dattijo da yake zuwa gidan rediyo yana yi sojan baka kuma duk ni yake kushewa yana son ji™a mini aiki a tabbatar an saka shi yin shiru da baki da kowacce hanya"" kuWi ya ciro daga cikin Aljihu ya mi™awa Goje ya ce ""Aje a yi caji a huta"" har Moh zai juya sai kuma ya tsaya ya cake waje guda kamar"

"sa™ago ya ce ""Me ya sa kuke son a kamata?"""

"""Aiki ne kawai naka wani abu ba sai ka sani ba, mune shuwagabanni ku dai a baku kuWi da kayan"

"sararawa shine"" kai tsaye Moh ya ce ""To nemi wani"" Eng Ali wali ya ce ""Me ya sa? Bayan kai ka cancanta?"""

"""Ba zan ba"""

"""Shikenan na gane, Safiyya Abdu Marafa na faWa maka ΄a ce wajan tsohon leccara, yana kawo mini"

"barazana a sabgar siyasa tare da nuna rashin cancanta a fili. Matasa na jin maganarsa abin da ya zaSa kuma da shi suke yin aiki a yau Win da muke ciki matasa sune siyasa ina so a sa shi yin mubaya'a dole. Kasan da yawan lokaci Malamai suna kawo mana cikas"" Mai dawa ya jinjina kansa alamar ya ji sai dai bai"

"yi magana ba a hankali ya du™a yana buWe hannu ya ce ""Sai godiya"""

"""Sai godiya"" Mangal da Goje suka faWa suna zagaye shi. Cikin sauri kuma ya fice daga cikin parlon suna"

mara mishi baya.

"Eng Ali wali ya dubi wanda ke zaune sai kuma ya yi dariya sosai ya ce ""Amfanin su kenan fa babu wani"

"aiki da Wan daba zai iya yi maka banda bangar siyasa kashe kashe da sare-sare mu kuma sai mu jefe su da abin da sukewa"""

Fiyya na tsaye gaban madubu tana gyara rolling mayafin kanta yau ma suit ce a jikinta ta mata riga da

"wando blue black ta amshe ta sosai ta kalli kanta a madubin she missed the old Safiyyerh komai nata sabo take jin shi, ta ji kamar ta rasa wani abu mai amfani a tattare da ita amma mene? Shi ne abin da sam ta gaza fahimta ko a cikin bacci. Ta sauke numfashi tare da Waukan wayarta da jakarta tana ™o™arin buWe ™ofa ta fita Ummi na shigowa cikin Wakin Fiyya ta yi baya tana bata hanya kafin ta ce ""Good morning Ummi"" daga sama har ™asa Ummi ta kalle ta sai kuma ta je can bakin gado ta zauna tana sake"

"kallon Fiyya ""Ina za ki?"" ""Ummi Company"""

"""Junaid told me ba ki da lafiya, na yi bacci da wuri"" a hankali ta ce ""Lafiya lou nake Ummi ga alama kin"

"gani zani aiki"""

"""Fiyya bana son irin wannan shigar taki, kuma ki ha™ura da aikin nan yau za a kawo kayan auren ki"" da"

"sauri ta ce ""Aure kuma Ummi? Ba sai nan da watanni ba?"""

"""To Daddynku ya ce cikin satin nan"""

"""Shikenan zan je aiki"""

"""A'a ki ha™ura yau"" marairai ce fuska ta yi sosai kamar za ta yi kuka ta ce ""Ummi akwai bu™atar na je, ina"

"da meeting da ma'aikata ba zan jima ba"" Ummi bata san damuwar Fiyya dole a hankali ta ce ""Allah Ya tsare ki dinga kula ke dai macace ba namiji ba, kina lura da abubuwa da kike yi"" Fiyya ta yi dariya tana yin waje ta ce ""Kuma ki saka tsoron Allah a ran ki Fiyya ban da wula™anta jama'a, al'umma ta Annabi ce"""

"Ummi ta girgiza kai kawai ta ce ""Wato kin haddace kenan"""

"""Dole na Ummi"""

"Cak ta tsaya tana ri™e kan ta Ummi ta ce ""Subuhanallahi Fiyya kina lafiya? Ba za ki ha™ura da zuwa aikin"

"nan ba?"" Ta Wan ya tsuna fuska da nuna alamar ba komai ta ce ""Kawai na ji kaina kamar an saka mini shocking"" gaban Ummi ya faWi sosai sai bata nuna ba ta kama hannun Fiyya suka sakko ™asa."

"Dr Hash ne ya fito shima sanye da farar riga ta likitoci Fiyya na kallonta ta ce ""Likita bokan ture, kuma"

"fiWe ku Winke"""

"""Kamar wasu mahauta"" ta yi murmushinta mai kyau tana lumshe idanu ""Barka da safiya Dr"" ya yi mata"

"murmushi ""The whole Manager in the world"" Ta buWe ido shima ya buWe kafin su ce komai J ya fito shima yana cewa ""In the world mana, wannan kamfanin nan ku ina ne basu da reshe ni dai watarana zan zauna ki bani labarin kamfanin sosai na ji ai na yin wanda yake da shi"" ""Kai Yaya J nima ban san ko na"

"waye"" ya buWe ido ya ce ""Ban gane ba?"""

"""Da gaske nake Yaya ban san asalin me shi ba, kawai dai na san ni Manager ce"""

"""Ji nake Ashraf's father is the owner of the company"""

"Ta tura baki gama tana harar shi ""Kuma ka sani kake tambayata"" ya Waga mata gira ya ce ""Zan zo ki nema"

"mini alfarma wajan surukin naki nima ya bani ko messenger ne"" bata kula shi ba. Šago kai ta yi suka"

"haWa idanu da shi yana zaune ya watsa mata harara yana Wauke kan shi gefe ""Aliyu ba yau zaka tafi bane"" ya yi shiru a hankali kuma ba tare daya Wago kai ba ya ce ""A'a"""

"""Ok na Wauka yau ne, ni wallahi duk firgitar dani kake mutum ba walwala kamar a filin ya™i nan fa gida ne,"

"amma kodayaushe kamar an yi maka dariya ko yaya ne ka dinga murmushi"""

"""Ban iya ba Ummi"""

"""Murmushin ne baka iya ba Aliyu? Ka gwada zaka iya"" ya mi™e tsaye yana yin waje ""Ban san yadda zan"

"ba"" ""Ina kwana Captain?"" Fiyya ta faWa tana haWe fuska ko inda take bai kalla ba ya yi waje abin shi. Shi dai J murmushi kawai yake yi halin Captain na bashi malam sosai suka jera shi da Fiyya suka fita. Mota ta shiga yana Waga mata hannu shima ya shiga tasa motar kowa ya kama hanyar wajan aikin shi. Fiyya na driving a nutse ta hangi wata mota na bin duk inda ta yi sai ta taSe fuska ko a jikinta a fili ta ce ""Šan"

"wahala ko waye"""

"Daddy dake zaune bayan shigowar Ummi cikin parlon sama ya kalleta ya ce ""Me kike cewa Ummi?"" Ta"

"damuwa ta ce ""Kwana biyu ba a amshi maganin Fiyya ba, kuma kamar ciwon zai tashi"" ya ajjiye littafin hannunsu yana saka glasses ya ce ""Wani abin ya faru?"" Ta numfasa yana faWin ""Irin abin da ya faru kwana ki tana jin kamar ana mata shocking a kanta, ni wallahi bana son ma ta dawo daidai bana fatan ubangiji ya ™ara gwada mini tashin hankali dana gani shekarun baya"" Daddy ya jinjina kai ""Nima addu'ar da nake a raina shi ya sa ma na matsu kawai a yi ai maganar auren nan, wallahi bana son Maama ta"

"dawo old Safiyyerh"""

"""In sha Allah hakan ba zai kasance ba"""

Meeting hall Win ya yi shiru sai muryarta dake tashi cikin faWa tana Wan buWe hannayenta tare da yin

"baya ta ce ""Wanne irin rainin wayo da hankali ne, file Win dana ajjiye shi a office Wina ina jiran a kawo mini proof hujjar abin da aka fitar aka samu shigowar kuWi zuwa asusun kamfani kamar yadda Accounter ya faWa mini shine za a ce wai na yi signature a file aljana ce ni da zan taso da gida na zo kamfani na saka hannu, idan zan saka me ya sa ban yi ba tun da file Win ya zo table Wina?"" Ta mi™e tsaye tana kallon su gabaWaya duka maza ne ita kaWai ce mace ta koma ta zauna tana juyi a kan kujerar ""I need to find out the truth, meke faruwa a wannan kanfanin. Md da kai da secretary za ku kai ni na duba ko'ina a wannan kamfanin yau Win nan, kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login