Showing 69001 words to 72000 words out of 214217 words

Chapter 24 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

332

juya da sauri amma tuni babur Win ya Sace Sat waye wannan? Su duka shi ne silar mutuwar su kenan? Waya ya amsa hannun wani Almajiri ya kira wata

"number ana Waga aka ce ""Sai godiya"" Ya numfasha"

"""Duk inda ´an daba suke ka haWa mini su"" ta cikin wayar aka ce ""Mene haWinka da daba ko dai ka fara"

"shaye-shaye a state cid Win?"" Moh ya cije baki ya ce ""Zan fitini mutane, na ji daWin zama can"""

"""To me za su yi maka?"" Wannan yaran da suka sare ni iyayensu za su Wauki sabbin ciki yau, ´an cikin gari"

"ne a yi mini kan me uwa jawabi"" yana faWin hakan ya kashe kiran ya goge number tas ya lumshe idanunsa ya buWe sai kuma ya cije leSe zuciyarsa zafi take sosai ji yake dama ya yi kuka, amma ba a haife shi don ya zubar da hawaye ba ya Waga idanu sama ya ce ""Da gaske ni na kashe ta amma ba zaku taSa sani ba"" daidai lokacin mafarauta suka kawo kai suna busa ™aho da buga gangaga suka zagaye Moh ana ""Sai Mai dawa ina uban wasu ga namu wuya a ina wuya a daji, kai ne mai Tiger kai ne mai gadon tawada"" Jikinsa ya hau Sari da karkarwa tsumin shi ya motsa idanunsa na ™a™™afewa ya yi kururuwa tare da Waga gora sama ya ja ya ™ame sai jikinsa dake rawa ya fara ""La'ilahaillahu, sai ni Wan babana Malam Abdullahi Wan malam Wan gatan Ammo ™anin Sa'adah ™anin Bafullatana waye ce bani ba MuWallabi sarki Mai dawa da jeji"" gabaWaya suka zagaye shi suna sake zuga shi daidai lokacin kuma suka ganta kamar"

daga sama.....

*In sha Allah za ku ji abin da baku taSa ji ba *

08164069385

WhatsApp only

"[10/4, 9:17 PM] Nanameera: *d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*"

Page 3

Nimcyluv

Bright pens. Second batch

"Da sauri ya nufe ta kamar zai kai mata cafka, ta yi saurin ja baya idanunta cikin nasa. Yana tangaWi ya ja"

"ya tsaya a gabanta tare da ™ura mata idanunsa da suke lumshewa, har yanzu jikinsa Sari yake domin"

basu daina buga ganga da ™ahon da suke busawa ba kamar masu yin gangi.

"Hannunsa ya Waga musu cikin sauri suka daina abin da suke, cikin izza da gadara ya basu umarnin tafiya"

"har lokacin idanunsa yana kanta ganin yadda take kallon shi kamar ya ta saba ganin halittarsa. ""Ban yi zaton a haka zan ganka ba, autan Ammo me ya sa?"" Ya Wauke kansa yana haWe fuska sosai ba wargi banda cewa ita ce ba zai taSa tsayawa ba. Cikin raunin murya kamar za ta yi kuka ta ce ""Me za ka yi da wu™a haka?"" Ya buWe ido sosai sai bai magana ba, a hankali ma ya bi gefen ta zai huce ta yi saurin ri™e masa hannunsa tana faWin ""Ni Win ma? Yau za a ji kan mu da kai, kar ka faWa mini sauyin da ka yi ya"

"zagayo har kai na?"""

"Ya Wago kai ya kalle ta ya kalli hannun data ri™e shi da shi, hannunta fari tas saSanin nasa da yake mai"

"kauri kuma ba™i irin na majiya ™arfin nan wanda suke tashe akan shekarunsu. ""Don Allah ka tsaya mu yi magana, ni ko gidan ba zan shiga ba wajanka na zo"" ya cije bakinsa ya mai da kai gefe cikin muryar mai kauri ya ce ""Kin ci darajar Šan Amina, mene sakin?"" Ta girgiza kai kawai tana duban gefe dakalin dake wajan ta gani ta je ta zauna akai, ta yi masa alama ya zauna amma ko motsi bai yi ba, ta san cewa yana jinta amma hankalinsa na kan hanya sai waige-waige ""Mutallab ka kalle ni bafa wani zai kawo maka farmaki ba"" ta nisa idanunta cike da ™walla ta ce ""Don Allah kai ne ka kashe ta? Ba zargin ka nake ba Autan Ammo ni me iya rufa maka asiri ce idan ya zama kana da laifi ka faWa mini gaskiya na maka"

"al™awarin ko Ammo ba zan faWawa ba, ka kashe matarka ko ba kai bane?"""

"Ya juya da wani irin sauri yana kallon fuskarta da take kallon shi cike da damuwa, idanunsa ya yi jajur"

"naman jikinsa na motsawa ya kasa furta komai. Mi™ewa Anty Hameeda ta yi tana girgiza kai kuka na cin ™arfinta ""Ko minti ashirin ba mu yi da kai maka matarka ba, sai labarin mutuwar ta muka ji da kisan wula™ancin da aka yi mata. Mutallab kai ne fa muka gani tsaye akan gawarta, kai ne fa ri™e da wu™ar da aka kashe ta da ita jikinka duk jinin matarka innalillahi wa'inna ilaihirraji'un na kasa yadda ka kashe ta, daman soyayyar da ka nuna mata na iya fatar baki ne?"" Wani irin ihu Anty Hameeda ta yi tana kaiwa jikin bango ganin ya Waga hannunsa ya yo kanta sai kuma ya tsaya cak, a hankali da baya da baya ya dinga ja yana ™are mata kallo sai kuma ya taune bakinsa idanunsa kamar zasu zazzago don girma kallo Waya idan ya yi dasu sai an razana da ™yar ya iya ware laSSansa biyu da sukai masa nauyi sosai ™asan"

zuciyarsa na ta fasa banda cewa Anty Hameeda ce tabbas da sai ya karya ta gida huWu.

"""Ni na kashe ta, ta cancanci haka ne"" ya juya da sauri Tiger da spider da rainbow suka bi bayansa kamar"

"zai tashi sama haka ya sha kwana. Zubewa Anty Hameeda ta yi a wajan tana rushewa da kukan ba™in ciki, su waye suke da saka hannu wajan lalacewar Mutallab? Ba komai ta sani ba ita ba ma'abociyar zaman garin bace ita da mijinta ta dinga kuka da ™yar ta rarrashi kan ta, ta mi™e tsaye kamar zata shiga gidan nasu sai kuma ta fasa tana ™o™arin barin wajan ta ji Malam ya ce ""Hameedatu me kike anan ina mijin da yaran naki?"" Kanta a ™asa ta ce ""Suna gida, ina yini Malam?"" Ya jujjuya yana kallon hannunta ganin babu komai ya ce ""Ba za ki shiga bane?"" Ta girgiza masa ""Zan juya wajan Mutallab na zo"" ya jinjina kai domin"

ba wannan ne a gabansa ba.

"""Ba wata mutalla da zan iya samu a wajanki na siyo wainar rogo?"" Ta buWe jakarta ta zaro kuWi tana"

"irgawa ya yi maza ya fisge ya ce ""Mene na lissafi? Maza jeki wajan yaranki kuma na ja kunnenki babu ke babu yaron nan idan ba su kike watarana ya ja miki masifar da za ki ™are rayuwarki a gidan Wan kande ba"" bata ce komai ba sai data juya zata tafi ta ce ""Duk lalacewar Mutallab kai ne ka haife shi, jininka na wanzuwa a nasa"" tana kaiwa nan ta yi gaba abinta saboda Sacin rai da damuwa ko gabanta bata gani"

sosai.

Moh na kwance a saman wani dutse idanunsa a rufe tun bayan barin shi wajan Anty Hameeda ya zo

"wajan ya kwanta, zuciyarsa a cunkushe take babu gurbin samun sau™i a cikinta duk yadda ya ke son tuna waye shi me ya sa ya zama haka sai ™wa™walwarsa ta yi hooking, ya Wauki zafi sosai ta yi ta processing ya ji Ammo Winsa kawai yake son kasancewa da ita yanzu. Ya motsa kaWan zazzaSi ne sosai a jikinsa saboda saran da aka yi masa bai gama warkewa ba, baya kuma shan magani wacce zata iya kula da shi baya jin zai iya zuwa wajanta. Ya ™an™ame jikinsa sosai abubuwa da yawa baya son tunawa sai ya cimma muradin zuciyarsa sai ya Wauki fansa na abin da aka aika, sai ya bayyana abubuwa da dama tunda har suka bari ya shiga cikin gidan yari ya kuma yi shekaru uku a Cid ya rayuwa cikin masu aikata manyan laifuka. A sama"

ya ji an kira sunansa

"""Mai dawa, sarki mai jeji"" bai buWe idanunsa ba, bai kuma Wauki murya ba haka baya bu™atar sanin waye"

"don hakan babu abin da zai ™are shi da shi. Ya nemi waje ya zauna yana furta ""Ka saSe Mai dawa ka basar, fansa kake bu™ata ba raunin zuciya ba, ka ajjiye tunanin baya ka fuskanci burinka ka zama abin da kake muradi kafin aga bayanka"" har lokacin bai buWe idanu ba, ko inuwarsa bata motsa ba. Mangal ya Waga kai yana busawa samaniya haya™in sigari ""Idan kana son yin bacci cikin nutsuwa ka manta komai ya kamata ka sha wannan"" ya zaro abu a aljihu yana kalle-kalle sai a lokacin Mai dawa ya buWe rinannun idanunsa ya juya ya kalli mai maganar irin kallon waye kai? Mangal ya ce ""Ka dake musulmi akul"

"musulmu, zuwa na yi na taimaka maka"""

"""Ri™e wannan tiramol ce, ko doki ya sha sai ya gane barno gabas take kana afawa za ka ji zam-zam komai"

"ya zama labari"" Mai dawa zubawa ™wayar idanu shi bai taSa shan ta ba, bai taSa shaye-shaye ba ya juya ya kalli Mangal ""Da gaske zan yi bacci?"" ""Darr ne ai aikin wannan kamar yankan wu™a ne, mai ™irin ce da ™yar aka bani ita ina karSa na do™u nan"" jikin Mai dawa na rawa ya amshi ™wayar guda Waya ya cilla cikin bakinsa, yana runtse idanu ya yi shiru. Mangal ya zubawa Moh idanu a ransa yana jin wani daWi da kuma farinciki bai taSa yin aikin da za a bashi kuWi masu yawan da aka ce ba irin na yau, gashi ya yi nasara Moh ya sha ™wayar. Jikin Moh ya Wauki rawar zafin zazzaSi duk da irin dariyar da yake da ita, gashi duk inda ya motsa ciwon shi jini yake babu wani wanda zai iya duba lamarinsa sannu a hankali ya fara dafe kan shi da wani irin gurnani yaga sama na jujjuya masa ya Waga hannu da niyyar ya tare sama ya faWo daga saman dutsen sai saka hannu yake yana tare sama a hankali kuma jikinsa ya fara saki yana jin wani shuu a tsakiyar kansa yana game jikinsa gabaWaya zuciyarsa da tunaninsa suka dinga kissima masa kawai ya"

kashe kansa ko ya cinnawa gidansu huta gabaWaya kowa ya mutu har shi.

Ganin laSSansa na motsawa alamar yana magana ba'a ji sosai ya saka Mangal matsawa tare da kafa

"kunnensa a bakin Mai dawa cikin mawuyacin hali yake furta ""Safiyyerh... Safiyyerh...Safiyyerh"" Mangal ya maimaita sunan a fili  Safiyya? wace haka? Ko ita ce wacce ta mutun wacce aka kashe? Ya mi™e"

tsaye ya Wauki wayarsa wata number daya haddace ya saka ya kira ana Wagawa Mangal ya ce

"""Sakin nan ya kammalu, yanzu zan zo a taya na amshi fararen"" shiru ya yi yana sauraren mai maganar"

"kafin ya ce ""Jira jira jira nifa cikin uwata aka haifan ba Wan zina ba, na maka al'™awarin dole zan bawa Mai dawa ™wayar kuma da sannu zai zama namu. Sai dai na ji yana kiran sunan wata Wawa wai Safinu ko Safiya?"" Ya ™ara yin shiru ya numfasa ya kalli Moh dake kwance a wajan ya ce ""A'a Oga ni bana sabga da masu Wan kwalin nan. Da ™irin ka oga kanka baya kullewa a fice kake sai na do™u yanzu"" Kashe wayar"

Mangal ya yi kuma ya goge kiran cikin sauri kuma ya bar wajan.

"Baya tantance halin da yake ciki, sai dai yanayin na yi masa daWi sosai shi ba'a sama ba shi ba'a ™asa yana"

fatan ya dauwama har ™arshen rayuwarsa. Duk da a cikin giyar maye yake bai hana shi gano fararen

"kyawawan idanunta masu matu™ar Waukan hankali ba, a lokacin da take masa wannan duban ji yake"

kamar ba zai taSa aikata abu makamancin haka ba amma ™uruciya da wawta ya saka komai ya wakana a lokacin da duk su biyun basu ankara ba. Gani ranar yake kamar yanzu a cikin idanunsa ya juya da ™yar yana buWe idanu zuwa gefe guda sai fara hango kansu su biyun a shekarun da suka huce suna tsaye tana

jifansa da wani irin kallo.

"Suna tsaye za su shiga practical a lokacin, ya jingina da jikin bango ™afarsa Waya a jikin bangon Waya a"

"™asa ya harWe hannayensa duka biyun a ™irji students Win yake kallo yana mamakin abin da ya saka ´an mata ke burge wasu mazan, as a man kuma good man kawai ka nemi kuWi ka yi arzi™i ka shahara a duniya shi ya fi, ka zama mai i™o da faWa a ji, ka zama wanda zai iya samun abincin da zai ci da safe kuma ya ci da rana ya ci kuma da dare ya bawa ´an'uwasa da duk mai jin yunwa ya zamana kuma ka kasance mutumin da ake shakka duniya ta san da zamansa bawai kana namiji ka ™are a wajan wata yarinya ba."

Yana cikin wannan tunanin ya ji an ja mugun tsaki ya buWe idanu ya ganta sosai ya buWe idanunsa da

suke a rufe kodayaushe cike da gashin idanu masu tsayi.

"""Kai ai babu macen da zata soka a school Win nan, sai dai kaga ana soyayya"" bai taSa tsayawa ya tanka ta"

"ba sai lokacin har zai mata shiru sai ya ce ""Ok"" ta haWe fuska ""Saboda macen abinci ce ko iskar sha™a daya zama dole Mutallab ya amfana dasu?"" Ta yi masa she™e™e tana nuna masa Waliban makarantar da kana ganinsu zaka san iyayensu nada arzi™i sosai kowanne a students ™uruciya da tashen balaga na Wawainiyya da su. Ta ce ""Mata ai sune jin daWin maza, kai fa mace ko kiss bata taSa yi maka ba a school Win nan"" Mutallab ya yi ta kallonta daga sama har ™asa ""Matar Moh zata zama mai irin halin MOH"" har ya juya sai yaga bata ci bulus ba ya tako har inda take ya zuba idanunsa cikin nata kamar yadda take kallon tsakiyar nasa idanun yana sake matso da fuskarta ""About the kiss, ™ilan Moh ya ji ™an ki ya yi miki"

"don naga shi kike bu™ata"""

Tsoro ya kamata amma ta dake ta fara ja baya ya yi saurin saka ™ata ya falleta kamar zata kita ya saka

"hannu ya cafko gaban wandon uniform Winta ya dawo da ita dab dashi yana sauke mata numfashi a hankali kuma ya Wora fuskarsa. ""Mai dawa"" kiran da aka yi masa ya saka bidiyon abin da ya faru a baya"

"saurin gogewa a idanunsa har lokacin idanunsa na kafe waje guda sosai yake son sake tuna abin da ya faru a lokacin ya gagara. Goje ya ce ""Nan ka auno kenan, na samo sha Wayan gayen nan. Ya naga kamar a buge kake?"" Goje ya faWa yana tattaSa jikin Moh ya ji zafi sosai idanunsa kuma ya kaWa ya yi ja ya san babu abin da zai fahimta koda ya yi masa bayani ""Mene haWin mafarauci da shaye-shaye?"" Shi dai ya yi shiru kawai zumbur kuma ya mi™e tsaye kamar wanda ya tuna wani abu ya juya idanu wu™ar da ya gani a jikin Goge ya fusga duk yadda Goje ya yi da shi amma ya kasa amsar wu™ar cikin sauri kuma ya mara"

masa domin ganin me zai aikata?

Tafiya suka dinga yi har suka kawo titi ya tsayar da mai napep ya faWa shima Goje ya faWa ciki. Shi kansa

"bai san ina za a kaisa ba. Tafiya suka sosai har suka ™arasu daidai wajan wani ™aton kamfani wanda kaf Kano babu wanda bai san zaman wannan kamfanin ba. Iya haWuwa ya haWu ginin kamfanin ma abin sha'awa ne ga masu tsaro ta ko'ina. Ya tsayar da mai napep Win ya sauka ""KuWi na?"" Ya buWe ido sai ya"

"share ""Malam ha™™ina na da™™oka daka waje mai nisa ina da wajan zuwa"" Goje ya ce ""An cinye"""

"""Kut, ni da ha™™ina daman tunda na da™™o ku na ji kuna warin wiwi na san cewa Sarayi ne ku, cikakken"

"Wan zamani ne nima ku bani kuWina yanzu ku na daki kuWin"" Goje ya ce ""dan babarka zo ka daka idan ka haifu"" mai napep Win ya share shi, ganin Mai dawa ya yi shiru yana kallo kamfanin ya nufi inda yake ya dam™i wuyansa ya ce ""Kai ka tsare ni ai ,"" kafin ya ™arasa maganar Mai dawa ya dam™i hannunsa ya"

"matse ya bada sauti ™ass har lokacin ya kafe kamfanin da idanu. Mai napep Win na ihu yana neman Wauki Goje ya zaro wu™a yana bubbuWe jajayen idanu hakan ya saka ba wanda ya zo wajan kowa saurin barin hanyar yake gudun kar tsautsayi ya faWa masa. Mai dawa ya saki karyayyen hannun mai napep Win ya ™ara dam™ar Wayan zuciyarsa na tafasa har yanzu ba komai yake ganewa ba, ya sake karya hannun"

daman ba tare daya sake shi ba ya ce

"""Goje"""

"""Mai dawa sarki mai jeji, sai godiya"""

"""Kamfanin meye wannan? Na waye kuma?"" Goje ya kalli tafkeken kamfanin da manyan motoci ke ya"

"shiga da fita kafin ya ce ""Sai godiya, ciki ne a kan sabgar nan bani da ilimi akan wannan massarafar"""

Mai dawa ya saki mai napep Win da ya karya masa duka hannunsa biyu yana ja da baya a hankali ya ce

"""Ina son shi, ina son ya zama mallakina"" cikin sauri Goje ya ce ""Me kake so?"""

"""Kamfanin"""

"Tana zaune akan kujerar dake haWWan office Win, cikin nutsuwa dake danna system Win gabanta files da"

yawa cike saman table Win hankalinta na kan aiki sosai kana kallon fuskarta zaka san serious ce ita akan aikinta bata da wasa ko kaWan. Brown suit ce a jikinta mai riga da wando ta yi rolling kanta da mayafi

zagayayyiyar fuskar ta fito sosai ta saka wani shade a idanunta ba™i. Wayarta ta fara ™ara alamar kiran ta

"san tunda ya fara ba zai daina ba, cikin nutsuwa ta murja kujerar ta yi ba, suu kuma ta kujerar zuwa inda wayar take ta Waga kiran tana sawa a hands free"

"""My manager"" ta Wan buWe idanu ta cikin glasses Win ta yi shiru tana ta danna system a hankali ya ce"

"""Maamah"" ya kira ta kamar yadda suka ce mata ta sake yin shiru domin bama ta jinsa sosai ""Fiyya ina miki magana?"""

"""Yaya J yaushe zaka fara Waukan aikinka very serious, ina kan aiki fa"" ya yi murmushi mai kyau tana jin"

"sautin shi a kunnenta ""Sanda kika so na zama Mamaa"""

"""Uhm kiran fa?"""

"""Kin ci abinci, nina manta Captain ya saka na kira na tambaye ki"" cak Fiyya ta tsaya da abin da take ko dai"

"bata ji daidai ba ""what?"" Ya ce ""Kin ji ai"" a ta™aice ta ce ""Na ci"" ya ce ""Good, ™arfe nawa za ki tashi?"""

"""Ina da meeting Yaya J ka biyo ka Wauke ni i can't drive

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login