Showing 144001 words to 147000 words out of 214217 words

Chapter 49 - Mutallab Part 1 and 2 by Nimcyluv

Nimcyluv   

05 Jun 2026

59

san me yake dannawa ba, domin yana jin idanun Aafiyyah na

yawo a jikinsa da kyau.



Itama Win waje ta nema ta zauna kanta a ™asa tana mayar da numfashi a hankali

idanunta rufe saboda ciwon da kanta yake mata. AA MAJ ya juyo ya kalle su sai ya

nemi waje ya zauna yana Waukan laptop tare da dudduba a hankali ya ce "Muhammad me

kake yi haka?" Ganin yana ta danna remote da sauri Muhammad dai bai juyo ba, Aliyu

na ™aunar Muhammad yana jin kamar shi ya haife shi yana kula da dukkan lamuransa

sosai ™warai. Sai ya ce



"Ka gane number motar?"



Nan ma Muhammad ya yi shiru kawai domin bai san me zai ce ba, bashi da niyyar

magana sam. Cikin tsawa AA MAJ ya ce "Muhammad are you ok?" Nan ma Muhammad ya yi

Aliyu na ™o™arin magana yaga Muhammad ya yi masa sharing number motar ta cikin

laptop Win hannunsa sai kawai Maj ya mi™e tsaye yabar wajan ya nufi wani Wakin nada

ban domin samun nutsuwar yin abin da yake bu™ata Win. Aafiyyah ta Wan mi™e ta

kwanta tana danna wayarta, shima Win Muhammad sabgar gabansa kawai yake yi. Almost

30 minutes ya ji shiru sai ya juyo a hankali idanunsa ya sake sauka akan Aafiyyah

ashe bacci ta yi, ya gyara zamansa tare da zuba mata idanu kamar ya cinye ta a

tausashe ya ce



"Sophie!"



*

A hankali Saudat ΄ar wajan Mama Zaituna take bin bango saboda yunwar data ci galaba

a cikinta jiri na Waukan ta, ta gama yawan babu abinda ta samu yanayin idanunta ya

nuna kukan da ta yi, tana dab da gida ta nemi waje ta zauna tana cigaba da kuka da

ri™e cikinta dake murWa mata. "Saudat..."



Ta ji an kira sunanta ta Wago kai da sauri Šan'yaro ta gani tsaye gabanta sai ta

kasa magana ya ce "Me kike a nan wajan ke Waya? Kukan me kike?"



"Don Allah ka bani kuWi na siyi ko awara ce mutuwa zan yi yunwa nake ji, wayyo

Allah na wayyo cikina"



Ta sake rushewa da wani irin kuka, shi kam har ya gaji da mata kuWi sai ya nemi

waje ya zauna ya ce "Idan na ba ki kuWin ke me za ki bani Saudat? Kullum a gida ke

bakya cin abinci ne?" Ta yi saurin Waga masa kai idanunta cike da hawaye, ya dubi

kyawun fuskarta sai ya girgiza kai ya ce "Ni kam gaskiya na gaji"



"Don Allah, tun jiya banci komai ba"

Ya ™an™antar da idanunsa cike da iskanci ya yi mitsi-mitsi da su akan Saudat

musamman saman matasan ™irjinta da suka Wan fara tasawa ya ce "sai dai a yi ban

gishiri na baka manda, na baki kuWin siyan awara ki bani wannan matasan ™irjin naki

Saudat idan kikai hakan za ki samu kullum daga gare ni" ta yi shiru na rashin

fahimta can ta ce "Idan zaka bani kuWin shikenan ko na koma gida ba zan samu abinci

ba, Malam baya bamu abinci kullum" Šan'yaro ya jinjina kai ya fiddo dubu Waya ya

mi™a mata ya ce "Ki siya kin ji?"



Hannunta na rawa ta amshi kuWin tana mi™ewa tsaye, jiri ya saka ta yi baya zata

faWi ya yi saurin tare ta yana shafo mazaunenta ya ce "kula"



"Na gode Yaya"



Juyawa ta yi da sauri da zumuWin za ta ji awara ta ™oshi yau sai ya yi saurin cewa

"Jira Saudah" ta tsaya tana kallonsa ya ce "Kar ki faWa a gida ni na ba ki, ko an

tambaya ki yi shiru ko kuma ki nemi wani waje ki cinye awarar kullum kizo na ba ki

kuWi kin ki Saudena?" Ta washe fararen ha™oranta ta ce "To yaya"



Sai ya Wan shafa kansa ya ce "Yawwa Saudah. Kin san a waje akwai banWakinmu na

alamjirai ko?" Ta Waya kai sai ya ce "Yawwa. To a cikin banWakin namu akwai ™ofa ta

ciki, kuma idan an buWe ™ofar kai tsaye mutum zai shigo banWakin cikin gidan malam,

banWakinku ko?" Nan ma ta sake jinjina masa kai sai ya suWe laSSansa ya ce "Yawwa

Sadaula, ™arfe goma daidai kar ki yi bacci zan zo miki da abu mai daWin gaske, ki

shigo banWakin naku kamar za ki yi fitsari haka sai na buWe ™ofar na shigo na ba ki

abin daWin"



Saudat ta Wan yi sak ta ce "Yaya abin daWi da gaske? Ba zan ji yunwa ba ko? Yunwa

na azbatar da cikina yaya"



"Ke da jin yunwa har abada Saudah. ˜arfe goma daidai ki cire komai na jikinki sai

ki sako hijabi kamar zafi ya dame ki za ki watsa ruwa, wallahi abin daWi zan ba ki

Saudah kar ki faWawa Malam kin ji? Daman kwana biyu ban zauna a makarantar allo ba"

ta yi murmushi ta ce "Shikenan Yaya na gode sosai Allah Ya amfana"



"Kar ki manta banda saka kaya hijabi kawai kin ji ™arfe goma na dare"



Tayi gaba tana cewa "Ban mantawa"



*

Da sauri yake takawa cikin emergency Win hankali tashe, ko uniform na likitoci bai

saka ba, idanunsa akan wani Dr ya ce "Dr Hamza what is going on ka kira ni a

gigice? Ina kan hanya zani airport Wakko yayana" cewar I. QASIM



Dr Hamza ya ce "Dr Qasim jikin patient naka ya motsa, ina daga nan na jiyo sautin

na'urar dake Wakin"



Cikin wani irin firgice Qasim ya ce "What? Subuhanallahi. Innalillahi wa'inna

ilaihirraji'un innalillahi " ya faWa yana yin gaba a hanya ya amshi green riga ya

saka da hula da takalmi da safar hannu yana gama shiryawa ya nufi Wakin zuciyarsa

cike da tsoro da fargaba Allah Ya sa ba mutuwa ta yi ba, shikam idan ta mutu ya

shiga uku ya lalace bai san da wanne baki zai yi bayani ba, kullum cikin burin

sanar da ranar farkawarta yake da ranar da zai sadata da wanda ya dace tsoron sanin

abin da yake faruwa cikin room Win da abin da kan iya samunta ya saka kimiyya

tsayawa a ™ofar idanunsa cike da hawaye a hankali kuma ya buWe ™ofar ya shiga yana

shiga idanunsa ya sauka akan kyakkyawar farar ™afarta.



Muryarsa na rawa da ™yar ya ce "S....S

Wace a wajan Kimiyya?

Waye Muhammad?

Moh zai iya auren Aafiyyah?

AA MAJ zai iya sakin Maamah?



Manage.... Ban yini a gida ba 5k words ne.



=Ψ₯άChapter 5: She got a pregnant.



Gani ya yi Wan cikinta na juyawa da ™arfi ta cikin cikin, ya yinda na'urorin dake

ma™ale a jikinta suna bada sautin ™ara alamar majinyaciyar tana cikin critical

condition ya sanya I. Qasim yin shiru a lokacin daya buWe baki da niyar faWin

 Subuhanallahi a kiWime kuma ya nufe ta ya fara duba abin da ya yi sanadiyar

tashin ciwon nata cikin ™aramin lokaci. Numfashinta ne gabaWaya ya tsaya a gigice

ya sake fita ba tare da ya yi magana ba, ya nufi Wakin tiyata yana yi wa su Dr

Hamza alama da hannunsa, shiryawa suka yi cikin sauri cikin green uniform.



Dr Hamza ne ya kalli Kimiyya kafin ya ce "Dr Qasim what is happening?"



"Emergency operation" Qasim ya bawa Dr Hamza amsa a lokacin da yake tura wani bed

zuwa Waya room Win da mara lafiyar ke ciki. Da taimakon Dr Hamza ya samu ya yi

exchange nata zuwa bed da zai kaita operation room Win, har yanzu kuma da taimakon

na'urar sha™ar iska numfashinta ke tsaye cak a ™irjinta, kawo lokacin kuma abin

dake rayuwa a cikin nata ya fara ha™urtawa kansa da yin motsi kaWan kaWan mararta

ke harbawa abin dake alamtawa Qasim cewa the baby is still alive, he can save the

baby.



Tura ta ya da sauri zuwa Wakin tiyatar, yana zuwa aka sake sauya mata gado shi kuma

ya fita da sauri saboda wani irin rauni daya mamaye masa zuciya, wani wanda ya jima

bai motsa zuciyarsa ba, raunin dake ™o™arin sashi zubar da hawaye daga cikin

idanunsa. Ya Wan jingina da cikin bangon dake corridor Win daya tsaya kansa a ™asa,

thinking what if ta mutu wajan aikin? What if yaran cikinta ya mutu? What if aka

rasa duka biyun? Da wanne baki zai yi bayani bayan ya jima yana jiran ranar da zata

fahimci waye a kanta dawa kuma take tare, ranar daya jima yaga ya haWata da wanda

ya dace, ranar da zata goge dukkan wani tunani da shakku a cikin zu™atan wasu,

ranar da dukkan wani hijabin mugun abu da aka rufe shi da shi zai yaye, ranar da

mutane da yawa zasu shiga inuwa wasu su fito rana, ranar da gaskiya ce kawai za ta

yi aikinta, ranar da ba™in cikin wasu zai fara, ranar da gaskiya zata kore ™arya.



"Dr Qasim mu je mana"



Ya Wago jajeyen idanunsa masu nauyi ya kalli Dr Hamza dasu kafin ya girgiza kai ya

ce "Ku yi komai Dr Hamza i will wait here, zan yi addu'a"



Sai Dr Hamza ya dafa kafaWar Qasim cikin kulawa da tausasawa ya ce "Qasim Ibrahim

David. You're a doctor, a good doctor da muke da shi a cikin kanon nan da wannan

asibitin, babu kalar ™alubalen da baka gani ba, babu kalar ciwon da baka gani ba,

bana jin idan baka ™arfafa mana qwwia ba ya zamana mune masu ™arfafa maka, at least

you have to be with her side, sai mu yi aikin ba, ka yi keeping nata company?"

Qasim ya yi shiru.



"Please kimiyya"



Sai kimiyya ya girgiza kai ya ce "Dr Hamza duk juriyar likita da nuna rashin

tausayinsa mukan samu kan mu cikin rauni da sarewar tsammani idan aikinmu ya biyo

ta kan jininmu ko wani namu, bana jin zan iya jure ganinta cikin wannan halin,

idanuna, idanun Qasim Ibrahim kimiyya ba za su jure ganinta ba, tsoran faruwar wani

abin nake...," cikin sauri Dr Hamza ya katse

Qasim da faWin.



"In sha Allah lafiya lou zamu gama, nothing will happen, nothing"



"I hope so, i pray for it" cewar Qasim.



Dr Hamza ya dubi yadda ogan nasu duk ya gigice daga kiran waya Waya, tunda ya kawo

marar lafiyar hankalinsu ya™i Waya bashi da nutsuwa baya bari kowa ya je wajanta

har wasu securities ya saka na musamman suna kula da sashin da take, ko wacece

wannan tabbas akwai wani dalili daya saka I. Qasim lura da al'amuranta da gaske.

Sai Dr Hamza ya samu kansa da tambayar



"Who is she to you Dr?"



Qasim couldn't speak ya nufi room Win bakinsa Wauke da addu'a, sanda ya shiga an

gama shiryata har an yi mata allura idanunta da ya yi nauyi take buWe su da ™yar

tare da sake lumshe su, idanun sun yi ™anana

tare da kumbura, Wan motsin hannun likitocin dake sauka cikin kunnenta sai take jin

kamar hayaniyar mugawayen mutanen, kamar kuma yaushe komai ke faruwa. Hawaye ne

masu zafi suka fara bin gefen fuskarta tare da gangarawa cikin kunnenta, a hankali

kuma dr Hamza ya raba tsakaninta cikinta zuwa ™irjinta Qasim kuma ya zagaya tare da

neman waje ya zauna dab da kanta, bata iya juya kanta domin a tokare wuyanta yake

yi. Qasim ya dinga kallon ta, ya kasa aiwatar da komai har sai da Dr Hamza ya zuro

hannunsa tare da wara yatsu biyu kana ya Wan fara magana a tausashe.



"BuWe idanunki, in sha Allah....," sai ya kasa cewa komai ganin jikinta na rawa

tana mimmi™ewa hannunta na buWewa, alamar alkawarin da ta yi wa Ubangiji na warware

alamu ne da when all is gone, alamu na this is my time to leave. Hannunsa ya saka

ya ri™e nata yana duba kansa tare da duba computer Win jikinta.



"Dr Hamza.... Dr Hamza" nan ma Win shiru ya yi yana sake dam™e hannunta hawayen

dake ma™ale a idanunsa ya samu damar sakkowa. ShuWewar mintuna 20 kafin Dr Hamza ya

ajjiye babyn hannunsa, cikin sauri wani dr ma ya yanke cibiyar Waya babyn yana cewa

"Call nurse Zuby for me, yaran sun wahala muna bu™atar a saka su cikin kwalba" ya

yi maganar a hankali yadda ba zata ji ba har lokacin da aka gama Winke ta. Sai dai

cikin rashin sa'a ana gama Winkewa jikinta ya hau jijiiga da sauri kimiyya ya mi™e

da hannu yake nuna masu komai sai ya ji ta cafki hannunsa ta ri™e gam, ya juyo ya

kalleta a lokacin kamar almara itama shi Win take kallo, yanayin kallon ya daskarar

da jinin jikinsa ya kasa jan numfashi, kallon sani take masa, kallon ka taimaka

mini take masa, kallon ka kula da abin da na haifa take masa, kallon neman wani abu

a tattare da shi take masa, kamar yadda take ™o™arin yin magana haka numfashinta

yake ™o™arin barin jikinta. Da sauri Dr Hamza ya janye Qasim suna fita Qasim ya

shige office Winsa ™afafuwansa na rawa ya zuba akan ™afafun ba tare da sanin abin

ya taSa zuciyarsa har haka ba sai da ya ji ya fashe da wani irin kuka, kuka yake da

dukkan ™arfinsa domin bashi da tabbacin tana raye.



"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Allah na tuba, na tuba na tuba kar ka tuhume

ne da laifin Soye Muhimmin abu ga wani. Astagafirulla!"



Ya kifa kansa jikin kujerar dake kusa da shi, sosai zuciyarsa ke masa ciwo har ya

cinye awa guda a wajan kafin ya ji an buWe ™ofa. Dr Hamza ya zauna ya ce "Ban san

ya take ba gaskiya, babies Win na Sangaren jaririyar sun sha wahala sosai..,"



"It's okay. I need privacy"



"Shikenan, amma ka kula Please" Dr Hamza ya ce yana buWe ™ofa tare da ficewa daga

cikin office Win Qasim.



*

Adadin awannin data Wauka tana bacci a saman kujerar adadin awannin daya Wauka

hakimce a saman kujerar ™afarsa harWe yana kallon fuskarta, kallon ta yake da kyau

baya ko ™ifatawa, baya motsi balle tari wani irin kallo yake mata kamar mai nazarin

jikinta ko a tunaninta an sauya tane ko wani abu ya samu jikin nata ne. A hankali

yaga ya marairace fuska tana sake mannewa jikin kujerar numfashinta na sauka a

hankali kuma bacci take peacefully. Muhammad ya jinjina kansa yana Wan cije lips

kafin slowly ya buWe bakinsa ya ce.



"Ba ki da gaskiya Sophie, Allah ba ki da gaskiya Sophie"



"Wanne rashin gaskiya?" Maj ya tambaya yana rufe ™ofar Wakin daya shiga tun Wazo

tare da neman kujera ya zauna ya Wan juya kaWan ya dubi Aafiyyah yaga bacci take yi

fuskarta na kallon direction Win Muhammad.



"Muhammad me ya sa kake bibiyar Maamah all the time ne?"



" I don't know" cewar Muhammad yana Wan tsuke fuska sosai.



"Meka sani game da sace ta da aka yi?" Maj ya tambaya.



Muhammad ya Wan dire ™afarsa Waya ™asa kamar mai tsoron sauke ta saman carpet Win

kafin ya ce "I told you set up Winta ne" shima Maj ya ce "Ta ce kidnapped ne"



Da sauri Muhammad ya juya ya kalli Maj Aliyu, domin tunda Maj Win ya shigo cikin

parlourn bai sake kallon Aafiyyah ba sai ya Wan bubbuWe idanu ya ce "For real?" Sai

kuma ya fara girgiza kansa gently ya ce.



"Liar....



"A liar....."



share maganar Maj ya yi ya fara jan Muhammad da magana saboda WeSe masa kewa, jefi

jefi Muhammad kan Wan girgiza kai ya ce "Ohhh" ko ya ce "Yaya kenan" wani sa'in ya

ce "halina da Wabi'una nawa ne, na Muhammad ne kawai, ni kawai" magana Maj ya yi

sai ya ji Muhammad ya yi shiru kamar ruwa ya cinye shi, a hankali Maj Aliyu ya Wago

kansa daga kan wayarsa sai ya lura Muhammad lokaci guda yake sauya hali yanzua he

looks so dolls and moody ya sunkuyar da kansa ™asa. Sai ya lura ashe Aafiyyah ya

farka daga baccin.



Itama Aafiyyah a cikin baccin ta ji kanta da ™wa™walwarta sun yi fresh kamar ana

wanke mata dattin kanta, domin tunda I. Qasim kimiyya ya fara yi mata allurar take

yawan bacci kuma sai ta daWe cikin bacci, wani ikon Allah kuma bata fiya tunanin

abubuwan da suka shige ba, kawai nutsuwa ™wa™walwar ke samu. A cikin baccin kuma

take jin muryar Muhammad a tausashe yana yin magana kamar baya so, baya da hargagi

cikin maganarsa sam har ta kasa jurewa ta buWe lulu eyes Winta masu laushi wanda

zara-zaran gashin idanun suka kwanta saman fatar wajan, idanunta ya sauka cikin na

Muhammad da yake Wan jingine saman kujerar yanayin yadda ya zauna kamar kwanciya ya

yi, hannunsa harWe a ™irjinsa yana Wan girgiza ™afarsa a hankali, 4eyes suka yi, ya

Wan kalle ta da kyau for a while sao yaga ya Wan buWe masa ido.



"Ba ki da hankali Sophie" ya ce a zuciyarsa yana janye idanunsa tare da yin shiru,

har Maj Aliyu na magana yana jinsa.



Itama Aafiyyah Win janye nata idanun ta yi, tana sakko da ™afafunta zuwa ™asa cikin

sauri ta Wauki mayafinta ta yi rolling ta Wauki wayar ta. Without looking at her

direction ya ce.



"So....?"

"Gida" ta bawa Maj amsa very shortly.



Wayarta ce ta fara ringing ganin sunan I. Qasim ya saka ta Wan a kasalance ta ce

"Qasim lafiya?"



Ta cikin wayar muryarsa na fita da ™yar ya ce "Kina ina Maamah?"



"Lafiya?"



Ya ce "I want to see you, I want to talk to you please" ta Wan yi shiru. Muhammad

kuma ya mi™e ya nufi bedroom daidai nan kuma ya ji muryar I.Qasim na sauka cikin

kunnensa, da Wan sauri ya tsaya cak yana zubawa ™asa idanu zuciyarsa na bugawa da

™arfi a ™irjinsa. Kansa ya Waga ya kalli gefen Aafiyyah sanda kimiyya ke cewa "Idan

kin koma gida ki sanar mini, don Allah Fiyya"



"I will, zan yi"



Muhammad ya juya ya kalli Maj, sosai shima Maj Win ya ji muryar kimiyya raWau a

kunnensa sai ya™i Wago kai duk da a jikinsa yake jin idanun Muhammad. Sai ya mi™e

yana ajjiye abin hannunsa kai tsaye ya nufi ™ofa cikin takunsa na sojoji a Wan

™arfafe kafaWunsa na buWewa, daman Aafiyyah tuni ta fice tuni hankalinta ya yi gida

sai yanzu ta tuna meeting Win da za ta yi da ma'aikatan FS WORLD. Maj na ™o™arin

fita ya ji Muhammad ya ce



"Wannan shine dalilin ajjiye ni a nan? Waye ni?" Ya yi maganar a kumbure idanunsa

na shigewa ciki sai Maj ya yi masa shiru, cikin sauri da zafin nama Muhammad ya sha

gaban Maj ya ce "Waye ni?" Ya ce jikinsa na rawa zafin zuciyarsa ya bayyana a fili

alamu dake nuna ha™urinsa da kawaicinsa ya gama ™arewa, ya dinga kallon Maj kamar

yadda Maj Win shima ke kallon Muhammad kafin da ™arfi ya ce "Waye ni?" Maj ya Wora

yatsa a bakinsa ya ce "Quiet... Quiet!"



"Why? Why me ya sa?"



"Waye kai kake tambaya?" Maj ya ce



"Exactly as i said waye ni?"



Sai Maj ya ce "I don't know" Muhammad ya jinjina kai yana murmushi idanunsa jajur

yana yin baya a hankali ya ce "Ok ok, zan fita waje zan fita duniya duk me zai faru

ya faru duk abin da zai faru i don't care" Maj ya kalli Muhammad yana ganin taurin

kai ™arara a fuskar yaron sai ya kasa cewa komai kamar yadda ya kasa tsayar da

Muhammad daka ™o™arin fita daga cikin gidan. Muhammad na buWe ™ofa Maj ya ce "Kana

fita zan harbeka" sai Muhammad ya yi jim ba tare daya juyo ba ya ce "To bisimillah"

Maj ya sakawa Muhammad ™afa kana ya finciko shi baya ya Waga hannunsa ya zabga masa

maruka masu sanya mutum gigita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login