Showing 234001 words to 237000 words out of 238465 words
suka kawo mun abinci
zuwan nasu kuwa yamun dadi nan suka zauna har gurin dab da magriba muna tare kafin
suka tafi bayanda yammatan suka tayani muka gyara gidan tsaf na basu kwanukan suka
wuce dasu bayan na bisu da kudi nace su sha mai cikin cinikin da mukayi jiya a
gurin budar kai. Har sannan gogan fa ko a waya be kirani ba dana kirama kin dauka
yayi shi ala dole yayi fushi. Seda akayi sallar Magriba
A gurguje na sake wanka, Ina cikin yin sallah naji an bude Get, a jikina naji cewar
Yusuf ne. Har na idar na sake gyara jikina na daura dankwalin Atamfar dana saka
dinkin straight gown tunda naga kayan da matarsa take sawa kenan kuma yana so to
nida nake da abinda zan nuna ai se na fita qure gayun ma.
Ina shirin fitowa daga dakin jin har sannan be shigo ya turo qofa muka kusa yin
karo, hannu biyu ya bude mun ban tsaya bata lokaci ba kuwa na fada jikinsa ya
rungumeni yana sauke tagwayen ajiyar zuciya kamar wanda ya kwana yana kuka, a
kunnena yake rada mun
"Baki san yanda nake jin ki bane Asmy shiyasa kike jamun aji yanda kikaga dama amma
ki tabbata yau duk wani hukunci dana dade ina tarasu akan ki yau se na yi miki"
"To ni kuma yau me nayi maka bayan fa kashe munwaya kayi tun jiya baka neme ni ba"
na fada a shagwabe bayandaya sake ni yana kallon fuskata
"Kinyi kyau, juya na gani dan Allah na kine ko ciko kikayi?" Ya fada yana ja da
baya yana bina da wani kallo yanda kasan soko, hararar wasa na masa na shiga juyi a
hankali ina cewa
"Shafa kaji" ai kuwa kafin na gama ya kawomun wata cafka na durqushe ina dariya ya
bini cak ya dagani be ajiye ni ko ina ba se kan Gado.
Kiran sallar Isha da akayi ne ya kwace ni daga hannunsa, tare muka dauro Alwala ya
wuce Masallacin da yake kusada gidan ni kuma nayi sallata a gida. Kafin ya dawo na
fito na duba kayan daya shigo dasu, na saka komai a inda ya dace Kazar kuma na sake
dumamata a Microwave na hado duk abinda zamu buqata na kawo falo ina zama ya shigo
bakinsa dauke da sallama.
Kan kujerar dana ke zaune ya zauna bayan ya dagani ya mayar dani kan cinyarsa,
yanda Yusuf yake maidani yarinya qarama yana mun dadi,
"Yunwa nake ji" ya fada yana shafa fuskata, sena riqe tasa fuskar ina cewa
"Yi haquri yanzu zan kore maka ita kaji"
"Ba yunwar abinci kadai nake ji ba Asmy, harda taki" ya sake fada yana kashe mun
ido daya. Sun kuyar da kaina nayi qasa ina murmushi nace
"Duka gaba daya zan kore maka su, kai dai ka fara cin abincin yanzu sauran magana
ba anan zamuyi ta ba" ina gama fada na dire qasa kafin ma yace zemun wani abi.
Tare muka ci Kazar muka sha madara cikin farin ciki, ban cuci kaina ba dan nima
Yunwar nake ji, abincin dazu ba wani nutsuwa nayi naci ba saboda duk cikina a
cunkushe yake seda na samu dazu na zagaya sannan cikin ya daidaita dan haka na ci
Naman sosai na daddaki madara dan nasan yau kam seta Allah.
A nutse Yusuf ya ja mu mukayi sallah raka'a biyu kamar yanda Annabi yayi mana
unarni dayi, bayan da muka idar ya dafa kaina yayi mana Addu'a bayan ya gama ya
zauna sosai yana kallona yace
"A ina kika tsaya a karatun Addini?" Dago kaina nayi na kalleshi jin tambayar tazo
mun a bazata, yo ko aurena na fari daga sallar nan bamu qara komai ba aka wuce
karatu na gaba.
"Kinyi shiru kina kallona" ya sake fada yana dab murmushi, cikin sanyin murya nace
"Nayi saukar Alqur'ani me girma kuma inada haddar Izu talatin na qasa, nayi karatun
Fiqhu nayi na hadisi na sauke littattafi da yawa kuma har yanzu ina kan neman Ilimi
ban dena ba".
"Al-Qur'ani ya miqo mun na karba nayi bismillah na fara karanto fajin da ya bude
mun, ina karanta Aya uku ya karba ya sake bude wani tsagin ya bani na karanta masa
se ya karba ya ajiye yayi Bismillah cikin sautin karatunsa me dadi ya janyo mun
wani tsagi daga qasa na dora daga inda ya tsaya.
Sosai ya ringa yi mun tambayoyin a cikin Fiqhu harda ma tauhidi ina bashi amsa a
raina ina mamakin yanda yake kamo hadisai yana tambayata qarin bayani akansu kai
Addu'a kawai nake a raina karya qureni dan naga yana neman kai gejin dan Ilimin da
nake dashi.
Tabbas ko a wannan gabar na sake godewa Allah, fata nane auran Namiji me cikakken
ilimin Addini domin qalubale ya kan zowa mace da sauqi a gidan aure idan har Abokin
zaman ta yasan haqqoqin ubangiji a cikin zaman auran se dai nayi fatan ya zaman ya
zamana yana aiki da abinda ya sani.
Addu'a mukayi muka shafa kafin ya wuce dakinsa yace idan na gama na same shi a can.
Seda na sake sabon wanka bayan dana tuttuli wata zuma da Anty ta sake aiko mun da
ita wai ita Emergency, ai kuwa taci sunanta dan ina wanka ina jin kamar fitsari
nake yi haka na qarasa shiryawa nabi lungu da saqon jikina da hadin turaren da nake
amfani dasu a irin wannan lokacin.
"Allah sarki Bashir" zuciyata ta ayyanamun se nayi saurin yin a'uziyya na dakko
zumbulelen hijabi na dora akan Rigar baccin dana saka. Seda na kashe fitila da
dukka soket din dakin na saka wayata a silent kafin na ajiyeta naja qofar na fita
ina jin yanda zuciyata take bubbugawa na tunkarar sabuwar rayuwa, Allah yasa mu
shiga a sa'a.
Yanda Yayi daidai akan gado ya jingina da Allon gadon ya wani watsa hannu ya
bala'in bani dariya, kamar wani mara jini haka ya ringa bina da kallo ina ta nuqu
nuqun da nima ban san na menene ba, yanzu fa shikenan bayan Bashir wani yana shirin
sanin sirrina? Ina tsaye na bashi baya ban ankara ba se ji nayi ya sureni kamar
wanda ya dauki kara be ajiyeni a ko ina be se a tsakiyar gadon.
"Ka bari Alwalar kwanciya bacci zanyi sena cire Hijabin na kwanta" na fada
atsorace ganin yanda gaba daya idanunsa suka birkice kamar wani wanda yasha kwaya,
be saurare ni sema janyoni da yayi nida Hijabin ya shiga yamutsanu yana cewa
"An yafe miki yau ki bari yanzu zanyi miki alwalar" mutsu mutsu naci gaba dayi dan
yanda ya cukuikuyeni da hijabin kamar ma numfashina ze dauke fahimtar hakan da yayi
ya sakashi kama wuyan Hijabin cikin abinda befi sakan biyu ba ya ketashi se gani
nayi ya sauka daga jikina gaba daya, ya sake kama rigar baccin dana saka,
tafiyayyace tun daga America Anty Suhaima tayo mun aiken su amma Yusuf ya tsagata
gida biyu yana cewa
"Bata da guri anan dakin, ke kadai nake son gani a shimfidata, nayi miki izinin ki
saka Hijabi kawai shima saboda kar Aljanu su gabe mun surar ki" ya saki wani nishi
a kunnenan kafin ya kama bakina ya shiga aikamun da wani kalar kiss me gigita
kwakwalwa.
"Zan goge miki duk wani tunanin da yake kanki Asmy, daga yau bazaki sake tuna wani
namiji ba bayan ni. Zan baki haddar da bazaki taba mantawa ba zaki tabbata kullum
cikin bitar karatun" ya ringa sakin maganganun kamar acikin Maye ni kaina bawai ina
wani fuskantar sa da kyau bane dan tuni jikina ya fara amsar saqon daya aika masa
ta kowanne Angle.
Wani irin Romance yake aika mun dasu masu zafi da tikita tunani, cikin dan lokaci
gaba daya muka rikice, jikina har rawa yake kamar wata farin shiga a harkar koda
yake a irin makarantar Yusuf dai kam ni Farin shiga ce. Seda ya kwashe kusan
mintina talatin yana Juyani son ransa kafin ya mirginoni daga qasa na dawo samansa
ya sakar mun kiss akan maqogarona kafin ya kira sunanan da wani kalar sauti
"Asmyyyyyy" ya tallafe fuskata da hannu biyu yana kallon cikin ido na, gaza jure
kallon nayi na rufe ido rufa sejin bakinsa nayi akan idon ya sakar mun wani kiss me
qara da ya saka na bude idon babu shiri na kalle shi.
"Ki gaya mun yanzu kina sona? ina so ki gaya yanzu da kanki cewar kina sona Asmy,
Ina so mu zama abu daya da yardarki, kin Amince kin yarda kin bani kanki?"
Dukda fargabar da nake ciki haka na daure se kawai na hade bakin mu guri daya da
kaina na shiga mayar masa da irin martanin karatundana koya a gurinsa harma da
qarin nawa Ilimin da ban samu dar bayyana shi a baya ba.
Wani qaramin ihu yayi ya sake juyani daga nan labari yasha banban, ban tashi gano
wautata ba seda naji yana karanto Addu'ar saduwa da iyali kafin nayi wani Yunquri
tuni ya sama wa kansa hanya me kyau ya shiga jikina, dani dashi muka saki ihu a
tare, ni nawa na yanda abin yazomun a bazata ne shi kuwa na qololuwar gejin dadin
da yaji ne na jinsa a wata sabuwar Duniya, babu bata lokaci ya shiga aikin lada
kamar wanda akace za'a biya.
Ni Ma'u naga ikon Allah na kuma yarda da fadar da ake cewa Maza suna suka tara
dagaske cikin jarumai ma akwai Jarmai. Tabbas Bashir Namiji ne na gaske dukda shi
kadai na sani a rayuwata amma nasan samun irin sa se an tona se gashi tun ba'aje ko
ina ba na gano tarin banbancin dayake tsakaninsa da Yusuf.
Tun ina daurewa ganin abin fa ya fara zarce na islama se na fara neman hanyar ceto
dan gaba daya Yusuf ya birkice mun kamar wani mayunwacin zaki wanda ya shekara goma
beci nama ba, maganganu kuwa in nace zan tsaya jin me yake fada ma batawa kaina
lokaci zanyi dan na tabbata har Ahmad da Muhammad seda ya kama sunan su yayi musu
godiya, seda ya kwashe kusan awa daya yana aiki akaina kafin Allah ya kwace ni a
hannunsa ya samu nutsuwa bayan da yayi mun wata muguwar runguma kamar ze rabani
biyu.
Kwanciya yayi a gefena muka ringa mayar da numfashi kamar wasu yan tsere kusan
minti goma se jin mutum nayi yana neman komawa jikina ba shiri kuwa na bude baki na
saka masa kuka dan wallahi ko daren farko na Albarka, banbancinau kawai wannan babu
budurci amma gurzar dana shi ko rabin ta Bashir be mun ba.
"Kuka Asmy daga yi sau daya karki bani kunya mana, gara ki shirya dan Mijinki
jarumi ne" ya fada yana qoqarin hade bakin mu guri daya amma naqi bashi dama cikin
kukan nake cewa
"Naji amma yau ka barni haka wallahi ban shirya ba ni ban san haka kake ba".
Miqewa yayi ya shige Toilet, har na fara sauke ajiyar zuciya ina tunanin ya barni
ne se gashi ya fito jikinsa da ruwa alamar alwala yayi kafin na sake wani yunquri
ya maidamu ruwa haka ina ji ina gani Yusuf ya kusan cinye daren nan tas yana
bidirinsa yanda kasan ance masa kafin safiya zan gudu ne.
Ban samu kaina a hannunsa ba seda mukayi Sallar Asuba wanda tsabar yanda qafafuna
suka yi sanyi a zaune nayita ina yi ina sharar hawaye. Wai se a sannan yake wani
rawar jiki yana lallabani, ya hado mun shayi me kauri ya bani tareda pain killers
da daman ya tanadi abunsa tunda yasan kalar muguntar daya shirya, ya dauke ni ya
mayar dani kan gadon daya chanza shimfida kamar yar jaririya haka ya ringa juyani
yana bubbuga bayana tareda huramun kunne har bacci yayi nasarar yin gaba dani.
Qarar bugun qofar da akeyi ce ta farkar dani, ina buda ido na na ganshi akwance
gefena hannuna cikin nasa ya riqe dakyau yana bacci abinsa. Wani irin kyau da
kwarjini naga ya qarayi mun, buga qofar da aka sakeyi da qarfi ta saka ya farka
yana zare ido ya kalle ni na daga masa gira alamar nima haka naji se ya miqe ya
nufi qofar yana tambayar waye
"Nice sweet ka bude" mukaji an fada daga wajen, mamaki ya kamani, wacece wannan
kuma zata shigo mun har cikin gida tana kiran mijina da wani sweet?
Qofar ya bude kafin yayi wani Yunquri ta danno kai ciki tana wannan yatsinar tata
tana bin dakin da kallo tace
"Qarfe kusan sha biyu baka tashi ba bayan kasan yau zan tafi kuma" ta fada tana
rungume shi.
Kan bala'i lallai ma wannan matar ta cika yar rainin hankali ta qarshen lamba,
yunqurawa nayi na tashi zaune kafin nayi magana Yusuf ya rigani ya ce mata
"Haba Intee meya kawo ki gidan nan? Wama ya bude miki qofa kika shigo? Kuma da ba
se ki kirani a waya ba kawai se dai ki shigo mana daki kai tsaye"
Key ta zaro daga jakarta ta ta miqa masa tana cewa
"Gashi, jiya ka manta su, ka duba wayarja mana ka duba wayarka mana kaga sau nawa
na kiraka, ni kaga kazo ka kaini Airport, kasan dai qarfe uku jirgin mu ze tashi
idan na rasa jirgi daga nan zuwa Abuja ya kake so nayi?"
"Ki tafi Driver daya kawo ki ya kaiki mana me yasa dole se ni zan kaiki ba mun
rigada munyi sallama tun jiya ba" ya fada cikin alamun bacin rai, seta ta waiwayo
ta kalleni ni kuwa na saka musu ido kawai ina kallon ikon Allah ita kuma haka
zamuyi da ita?
"Ki ce masa ya kaini" ta fada tana tabe baki kamar wata qaramar yarinya, se na juya
na kalle shi kafin ma nayi magana yace mun
"No, babu ruwanki Asmy ki kwanta ina zuwa" yaja hannunta qii sukayi waje. Kwanciya
nayi a raina ina sake jinjina wannan Al'amari, yanzu ita sangartar tata har ta kai
haka kenan, wannan idan guri dayavzamu zauna ai wahalarta kadai ta ishi mutum dan
da alama bata san daidai ba.
Bansan yanda suka qare ba dai se gashi ya dawo, babu alamar wani bacin rai ya
dagani sama yana juyi dani kafin ya ajiye ni muka shiga Toilet, shi ya saka mun
Toothpaste akan brush bayan danayi fitsari ya kunna mun fanfo na shiga wanke
bakina. Tare muka gama muka fito ya sake daukata muka sauka qasa be ajiye ni ba se
akan kujerar Dining inda naga an jera abinci.
"Wa yayi girki" na tambaye shi bayan dana karbi shayin daya hadamun.
"Daga gidan Hajiya aka kawo tace tana gaishe ki" ya bani amsa.
"Ina amsawa amma ya kamata a dena kawo wa haka zan ringa dafa mana"
"Kin tabbata?" Ya tambayeni na daga masa kai.
Yinin ranar naga gata me sunan gata a gurin Yusuf dukda naji a jikina nima amma na
fuskanci dole indai ina son zaman lafiya dashi sena koyi juriya to wai ma duk
tsahon lokacin nan ya yake da wannan matar tasa ne?
Sati daya mukayi muna cin Amarci da tsinke, koda yaushe muna tare sallah kadai take
fitar da Yusuf waje dai dai da wayoyinsa ya kashe su komai tare mukeyi, ayyukan
gida, wanka bacci koda yaushe ina zaune a jikinta ko muna wasanni kamar wasu
qananan yara dan har wasan guje guje muke yi idan mun rasa abinyi sosai shaquwa ta
shiga tsakanin mu da soyayyar da ban taba zata zan sake yiwa wani kalarta ba.
Satin mu biyu da aure muka tafi honeymoon, seda muka shafe wata biyu muna zagaya
duniya kafin muka yada zango a America yayi wa matarsa sati daya dan ni a hotel
nace ya ajiyeni dukda ma bacci kadai yake mayar dashi gidan kusan kullum da ya
dakko Ma'u qarama ze taho da ita gurina se dare zasu koma gida har muka cika kwana
bakwai kafin muka dawo Nigeria. Cikin kwana uku muka huta aa duk wani shiri da
zamuyi, Naje Gombe nayi kwana daya mukayi sallama dasu muka tattara muka wuce Abuja
inda muka kafa sabuwar rayuwar mu me cike da Aminci da yarda da juna.
Watanni uku da suka biyo baya bayan Fitowar sakamakon jarabawar su Aliyu Yusuf ya
sama musu Scholarship na gwamnatin tarayya shida Amnah suka tafi America inda ze
karanci Fasahar Zane zane (Architecture) Amnah kuma Pharmacy, ba'a samu wata
tangarda daga Bashir ba dan a gurin Anty Suhaima zasu zauna shiyasa ni kaina
lokacin da Yusuf din ya kawo mun maganar fitarsu waje ban damu ba.
Babu dadewa Bashir ya samu izinin tafiya qaro qaratu daga gurin aikin su zuwa qasar
Faransa, wannan dalilin ya dawo da riqon Faridah da Jafar hannuna wanda da Goggo ta
kafe akan itama sedai a barta a gidan ubanta. Suka tafi tareda Abdallah da yan biyu
saboda A lokacin Jafar yana Aji biyar ne a sakandire yace baze bisu ba ze zauna ya
qarasa karatunsa a nan dukda rabin zaman nasu gidan Alhaji Qarami ne duk tsarin
Goggo ne wai bazasu je agolanci ba.
BAYAN SHEKARA GOMa
ALHAMDULILLAH shine abinda a kullum bana gajiya da maimaitawa tabbas na yarda ba
komai da kake so a rayuwa yake zamar maka Alkahiri ba kamar dai Soyayya ta da
Bashir, haka abinda kaqi a qarshe idan ka bashi dama yakan zamo wannan Alkahiri da
kake ta wahalar neman sa baka samu ba.
Rayuwar aurena da Bashir, shigowar Amirah rayuwar har zuwa rabuwar mu da kumaaurena
da Yusuf su kadai sun isa su zame mun izina a rayuwa. A cikin shakaru shida da
auren mu da Yusuf ko nace His Excellency Governor YUSUF WUNTI mun samu qaruwar Yaya
uku, na farko nayi yan biyu mace da Namiji da suka ci sunan Umar da Ruqayya se
Autana Sulaiman da muke kira da Junior.
A tsahon shekarun nan a kullum tsakanina da Yusuf se godiya da sam barka dan ya isa
Miji kuma uba da duk mace zata bugi qirji ta nuna shi a matsayin mijinta. Bance
babu qalubale a zaman auran mu ba amma fahimtar da muke da ita ta taka muhimmiyar
rawa gurin kawo daidaito a tsakanin mu dan koda wasa Yusuf be taba kwana da fushina
a zuciyar sa ba haka nima.
Tuni nabar aiki ba tareda wani ya bani shawara ba, dan abin shirita ya zamar mun
dole na rubuta resigning na tsayar da hankali na akan gidana na qara bunqasa
kasuwanci na dan yanzu kasuwa kam se Hamdala, tuni na sake bude qaton shago a cikin
Abuja na zuba kayan yara, da aka kwana biyu na sake bude Salon qaton gaske na zuba
ma'aikata duk wani gayar da kwalliya na mata munayi a Gurin kuma Alhamdulillahi
komai ya samu karbuwa dan Yusuf da kansa yake sake tallata ni duk abinda nake
siyarwa da yaji wani yana nema ko ana zancen za'a siyo a wata qasa zece matarsa
tana siyarwa, har tsokanar sa abokanan sa suke idan ana son abu ace
"Wunti Madam na siyar da kaza?"
Duk sanda dayan mu ya batawa dan uwansa, ya koya mun dabi'ar fitowa na fadi abinda
yake zuciyata. Idan nayi masa laifi ze zaunar dani ya gaya mun, idan na yin fada ne
ze yi mun ya nuna mun kuskure na daga nan gurin maganar ta wuce har Abada zamu koma
daidai kamar babu abinda ya taba faruwa a tsakanin mu.
Haka tsakanina da Yan uwansa se sambarka, har bayan rasuwar Hajiyar su shekaru biyu
da suka gabata sanadiyyar Hadarin mota daya rutsa da ita sun ci gaba da daukata a
matsin Yar uwa da suka bani. Suna girmamani a matsayina na matar Yayansu nima