Showing 138001 words to 141000 words out of 152206 words

Chapter 47 - HALYSAAH by Khlst Hydrr

13 May 2026

93

cika idonta bayan ya sa ta shiga motarsa ya shiga driver seat,
mai gadi ya bude masa gate ya fice gidan da motar. Momy ta fito parlor tana kallon Mai aikinta tace "Naji
kamar fitar mota, waye ya fita?" mai aikin tace "Alhaji karami ne ya fita" Momy tace "Shi da wa?" Mai
aikin tace "Shi da matarsa" Shiru Momy tayi don bata yi tunanin zai ce zai tafi da Khaleesat yau ba, don so
tayi taga yanda za su kwashe, shi yasa ma ta basa hint din dakinta a bude yake, ta zata can din kawai zai bi
ta ko kuma ya kai ta dakinsa, Momy ta sauke ajiyar zuciya, ganin mai aikinta sai kallonta take ta hade rai
tace "Lafiya kike kallona haka munafuka?" Da sauri mai aikin ta juya ta bar wajen, Momy ta juya ta koma
daki amma fa zuciyarta ya kasa nutsuwa sam sam, gani take kamar Abdul zai yi tarayya da Khaleesat, duk
da malaminta bai taɓa mata aiki bata ga result me kyau ba amma a wnn case din sai take ɗari ɗari kada
abinda suke gudu yaje ya afku dama ga Godiya tace aikin me wahala ne, ai kuwa da ta shiga uku ta lalace,
number Godiya tayi dialing ta zauna gefen gado tana jiran tayi picking. Hawaye kawai Khaleesat take tana
dafa shayin da Abdul ya sa ta dafo masa a kitchen, ita ta ma riga tayi give up yau don bata da wani dubaran
da ya rage mata in ba so take ta fusata Abdul ya doketa ba, she will just accept her kadr with good faith,
gwara tayi accepting dinsa kawai a mijinta tunda haka Allah ya kaddara mata, goge hawayenta tayi tana
tafiya a hankali ta tafi kai masa lipton din dakinsa, tana bude kofar ya ajiye wayar hannunsa yana kallonta,
kanta a kasa ta karasa har inda yake ta duka ta ajiye masa black tea din, ta mike zata bar wajen ya jawota ya
zaunar da ita gefensa yana kallonta, ita dai bata bari sun hada ido ba zuciyarta na wani irin bugawa, ya dago
kanta suka hada ido, sauke rigar baccin jikinta yayi slowly yana kallonta babu ko kiftawa, ta sunkuyar da
kanta bugun zuciyarta ya tsananta sosai, tana ji tana gani ya cire duk abinda ke jikinta yana kare ma each
and every part of her body kallo, bata sake yarda sun hada ido ba, a hankali ya kwantar da ita, ta runtse
idonta da sauri jikinta na rawa ganin inda yake kokarin kai bakinsa, after some seconds Khaleesat ta bude
idonta a hankali tana kallonsa jin bai yi abinda yayi niyya ba, taga wani wajen daban yake kallo babu ko
kiftawa, after some seconds ta ga ya mike ya nufi kofa ya bude, fuska daure yake kallonta babu yabo babu
fallasa yace "I need my privacy....." Khaleesat ta mike zaune da kyar tana kallonsa, lokaci daya jikinta yayi
sanyi, ta jawo Hijab dinta da ya cire tun zuwansu gidan ta saka sannan ta dau kayan baccinta ta nufi kofa,
bata bari ta hada ido da shi ba ta fita daga dakin taji ya kulle kofar da makulli, juyawa Khaleesat tayi tana
kallon kofar.....

[6/20, 7:35 PM] khaleesat Haiydar ✍️: Da Asuba Khaleesat na zaune kan gado ta dafe kanta da yayi mata
nauyi sosai, tun karfe uku da rabi bacci ya kaurace mata, bayan tayi sallahn nafila ta kai ma Allah kukanta
shine take ta zaune saman gado tana tunanin rayuwarta, in 3 weeks time za su yi resuming school wanda
shekarar su na karshe kenan za su shiga a makarantar but unfortunately tasan baza a koma da ita ba, ko
kadan bata saka ran zata koma John Hopkins ba dama, but it's really hurtful don duk shekarun da tayi a
makaranta zai tashi a banza kenan, ta goge hawayen da ya gangaro mata jin ana kiran sallan asuba ta sauka
daga saman gadon, sai da ta dafa bango sbda juya mata da kanta ke yi, tun da ta tashi daxu take jin jikinta
kamar ba ita ba, she can't even understand how she is feeling, sai da ta koma ta zauna na yan mintuna
sannan ta tashi tana tafiya slowly ta wuce bandaki, wanke bakinta tayi sannan ta dauro alwala ta fito daga
bandakin, bayan ta idar da raka'atanil fajr tayi sallan asuba, har karfe bakwai na safe Khaleesat na zaune
kan darduma duk da ta idar da azkar din ta, in tayi wannan tunanin tayi wancan a haka dai har ta mike daga
karshe tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta bude ta fita daga dakin, bata karasa parlon ba ta tsaya tana kallon
Abdul dake kwance saman 3 seater idonsa a lumshe yana sauraron karatun qur'ani ta wayarsa dake gefensa,
duk tunaninta bacci yake ganin yanda ya lumshe ido, har zata juya ta koma dakinta taga ya bude ido yana
kallonta, ta sauke idonta ta karasa cikin parlon tana tafiya a hankali ta duka kusa da shi cikin sanyin murya
tace "Ina kwana" Yace "Lafiya" Bata sake cewa komai ba kanta a kasa, after some seconds ta mike zata bar
wajen, calmly yace "I need breakfast, ban ci abinci da daddare ba" Ta daga kai ta kallesa, sai kuma tace
"Toh...." Juyawa tayi ta nufi kitchen don ganin me zata girka, doya da kwai tayi deciding tayi don shi tagani
available a kitchen din, wajen karfe takwas ta gama komai ta kai har gabansa a parlon ta durkusa ta ajiye,
ganin bread a kan dining table ta mike ta tafi ta dauko sannan ta dawo ta ajiye masa tana kallonsa a hankali
tace "Gashi na gama, in hada maka shayin?" Without looking at her yana danna wayarsa daga kwancen da
yake yace "Ohk" Hada shayin tayi bayan ta gama ta koma gefe tana kallonsa a hankali tace "Na gama"
Ajiye wayarsa yayi ya sauko daga saman kujeran, shayin ya dauka yana sha, ba tare da ya kalleta ba yace
"Ke ina naki shayin?" Shiru tayi bata ce komai ba, jin tayi shiru ya daga kai ya kalleta, sunkuyar da kanta
tayi, sai kuma ta mike ta nufi kitchen, ba a dau lokaci ba sai ga ta ta dawo da cup da tea spoon, ta duka kasa
ta fara hada shayin nata, ya kalli madaran da ta zuba a shayinta ya dau wani spoon ya kara mata madaran,
ita dai bata bari sun hada ido ba, a plate daya ya dibar masu doyan ya fara ci, ita dai juya shayinta kawai
take a hankali, after some minutes ganin bata fara cin doyan ba ya daga kai ya kalleta yace "Ko a baki za a
baki?" Ta ɗan yi murmushin karfin hali ta dau fork ta fara cin doyan a hankali, da ta kallesa sai su hada ido,
kana ganinta kasan she is not comfortable a wajen don ya riga ya sa mata tsoronsa a zuciya, daga karshe ta
ajiye fork din hannunta a kan tray, ya daga kai ya kalleta, a hankali tace "Na koshi" Bai ce mata komai ba,
ta koma gefe tana shan shayinta slowly, after a while Abdul ya mike ya koma saman kujera, ta tashi ta dau
sauran abincin ta kai kitchen, sai da ta wanke utensils da suka yi using sannan ta fito daga kitchen din,
magana take son yi masa amma tana tsoro, ya kalleta tayi saurin sunkuyar da kai kamar munafuka tana
wasa da yatsunta, yace "Me ya faru?" Ta karasa ta duka daga gefensa a hankali tace "Dama pls ina son zan
yi magana da Safiyyah, ka taimaka ka kira min ita ta wayarka" A takaice yace "Bazan kirata ba, kanwar
baabarki ce Safiyyar?" Sosai jikin Khaleesat yayi sanyi, ta sunkuyar da kanta tayi shiru bata ce komai ba,
yace "Tafi ki bani waje" A hankali ta mike a sanyaye ta wuce dakinta, goge hawayen da ya taru idonta tayi
ta zauna gefen gado, after a while ta share hawayen da ya ki tsaya mata ta mike ta cire hijab din jikinta ta
linke ta ajiye sannan ta shiga bandaki, brush tayi sannan tayi wanka, ganin abubuwan wanke gashi a
bathroom din ta wanke gashinta ta tsane da karamin towel sannan ta dau wani towel din ta daura ta fito,
tana tsaye gaban madubi tana shafa man gashi taji an bude kofar dakin, da sauri ta juya gabanta ya fadi
sosai ganinsa, kana ganinsa kasan daga wanka ya fito shi ma, cikin dubara ta gyara daurin towel dinta tana
jin zuciyarta na bugawa ta ci gaba da oiling gashinta, ya karaso har inda take tsaye ya tsaya a bayanta yana
kallonta ta madubi, ita dai ta kasa dago idonta tana jin saukan numfashinsa a bayanta, ta ajiye oil din
hannunta a hankali don duk ta daburce, shi dai yana tsaye dab da ita yana kallonta ta madubi, ya kai hannu
zai yi loosening din towel din kirjinta, juyowa take son yi da sauri kamar zata yi kuka cause bazata iya
ganin kanta ta madubi a yanda yake ganinta ba, yaki barin ta juyo hakan yasa ta runtse idonta zuciyarta na
bugawa, bai fasa kallonta ta madubin ba har ya cire towel din jikinta ya jefar saman gado, he kept his eyes
glued to her cause he just can't stop admiring her bare body any time he set his eyes on her, gaba daya taki
yarda ta bude idonta, bata ankara ba kawai sai jin su tayi a saman gado, bata san sanda ta bude ido ba ta
fashe da kuka tana turasa a tsorace ganin yau kai tsaye kawai far mata yake kokarin yi babu bata lokaci, ita
kanta bata san inda ta samu courage din turasa ba duk da tsoronsa da take, da mamaki yake kallonta yana
sauke numfashi, ganin kiciniyar sauka take yi daga saman gadon tana kuka, cikin kakkausan murya yace "I
will give u a dirty slap" Danneta yayi yanda ko motsin kirki bazata iya ba balle tace zata sauka daga saman
gadon, ta dinga masa kururuwa tana kokarin kwatar kanta don bata taɓa tsorata ta gigice da lamarin nan ba
irin yau, duk yanda Abdul ya so cimma burinsa a wnn moment din hakan ya faskara, kawai ya tuna ita ba
irin matan da ya saba mu'amala dasu bane, he couldn't have his way no matter how hard he tried, he was so
confuse as at how intact she is even though he knows she is a virgin, hakan yasa ya fara romancing dinta
roughly to make his way more slickier, cause he was determined in fulfilling his mission today, wani
wawan marin da yayi resetting dinta back to default ya sauketa mata don duk da yanda ya danneta she is
still struggling so hard to free her self under him, Khaleesat taji kamar numfashinta na yi mata gardama, at
this moment tasan babu me kwatar ta hannunsa sai Allah, she was so weak and in severe pain hakan bai
hanata struggling ba cikin kuka take cewa "Don girman Allah ka rufa min asiri Abdul, wallahi mutuwa zan
yi bazan iya ba, it's soo painful...." Ya kara sauke mata wani marin cause he is seriously trying to find his
way by all means, Gaba daya Abdul komawa yayi kamar bai taɓa tarayya da mace ba a wnn lkcn, ya koma
kamar Amateur da ta mance inda zai bi, duk wani dubaransa was fortile, he was really frustrated and vexed,
Ganin how helpless she was ga numfashinta na neman daukewa ya rungumeta gam jikinsa yana kallon
fuskarta da tafin hannunsa ya kwanta ta dalilin marin da yayi mata, lumshe ido yayi yana sauke numfashi
kamar wanda yayi tsere, saukan hawayenta ya dinga ji a kirjinsa ya lumshe idonsa zuciyarsa na bugawa,
after almost a minute yayi kasa da murya da kyar, yana shafa dogon gashinta yace "I am sorry Khaleesat, i
am sorry" Ita dai hawaye kawai take tana sauke ajiyar zuciya, tana jin wani azaba in between her, they were
like this for almost 5 mins, Abdul ya saketa ya koma can karshen gadon ya dafe kansa dake sara masa, ga
wani azababben ciwon mara da yake ji, da kyar ya mike ya dafa bango na ɗan lokaci kafin ya nufi kofa ya
fice daga dakin, Khaleesat ta takure cikin duvet tana sauke ajiyar zuciya hawaye wasu na bin wani a idonta,
bata san lkcn da baccin wahala ya dauketa ba a haka. Karfe sha biyu saura taji hannu a forehead dinta, bude
idonta da suka kumbura tayi a hankali don sosai kanta yayi mata nauyi, suna hada ido ta sauke idonta,
Calmly yace "Ta shi ki shirya mu tafi shopping" Da kyar ta mike zaune tana kara rufe jikinta da duvet, sai
kuma ta fara jawo towel din da ya cire mata daxu, shi dai bai ce mata komai ba yana kallonta, har cikin
ransa he felt bad ganin yatsunsa kwance a fuskarta, cikin dubara ta daura towel din sannan ta mike tsaye
lkci daya ta duka kasa da sauri tana runtse ido, yana kallonta yace "What?" Lokaci daya hawaye ya idonta,
cikin rawan murya tace "Bazan iya ba, zafi nake ji sosai" Ya hade rai yace "Zafin me?" Ta kasa kallonsa
hawaye na sauka idonta, yace "Me na maki da za ki ji zafi?" Ita dai bata dago kanta ba gabanta na faduwa,
mikewa yayi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, after a while Khaleesat taji fitar motar sa a gidan, ba
karamin daurewa Khaleesat tayi ba ta tafi bandaki, sai da tayi sit bath sosai sannan taji ta samu sukuni, tayi
wanka ta dauro alwala ta fito. Karfe biyu saura tana tafiya a hankali tana dingishi ta fito parlor, ledan kayan
da Momy ta bata ta gani a parlon, ta karasa ta bude ledan sai a sannan taga irin kayan da su Meemah suka
siyo mata, a hankali ta daure ledan ta dau kayan walking slowly ta koma dakinta da su ta ajiye ta dawo
parlon ta tafi kitchen don daura girki... Momy dake zaune parlor tana kallon Meemah da wani expression
tace "Bacci fa kika ce Meemah??" Meemah ta ajiye gyalen jikinta tace "Wallahi kuwa Momy" Momy tace
"To baccin me take wajen karfe sha dayan safe??" Meemah tace "In kin tambayeni in tambayi wa?" Momy
ta gyara zama tace "Toh baki tafi dakin kin dubo ba?" Meemah tace "In lafiyarta qlau ai kinsan taso ta zai
yi ta fito ta gaisheni barin ma da nace masa kin bani sako in bata, sai ce min yayi magani ta sha tana bacci"
a hankali Momy tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Meemah tayi wani murmushi tace "Kinsan Allah
Momy, kawai jikina ni tun asali ya bani ba lallai irin wannan asirin yayi tasiri lokaci daya ba, bance bazai yi
tasiri ba amma sai ya gama moreta tukun, kin ga in rabo ya shiga kafin nan kuma ai mun shiga uku mun
lalace, hada iri da talaka ya tabbata" a fusace Momy tace "Ke dai a rayuwarki baki taɓa furta alkhairi sai
sharri Amina? Asirin kusan miliyan biyun kike ce min ba lallai yayi tasiri ba? Ko kina hauka ne?" Meemah
tace "A'a ni bance bazai yi tasiri ba Momy, cewa nayi..." Momy ta dakatar da ita rai bace tace "Bana son ki
sake saka min mugun bakin ki a lamarina, ki tashi ki ban waje kar in yi mummunan bata maki rai wallahii"
Mikewa Meemah tayi ta kyabe baki tace "Shi Abdul din da duk mun san yanda idonsa ke kan mata ne kike
tunanin zai bar yarinyar nan su kwana gida daya babu abinda ya shiga tsakaninsu?" Wani zagi Momy ta
kunduma mata tace "Baza ki tafi ki ban waje ba, me mugun alkaba'i kawai, duk ba ke kika ja mana wannan
bala'i ba?" Meemah na tabe baki tayi tafiyarta sama, Mikewa Momy tayi ta fara zaga parlor tana jin zufa na
keto mata duk da Ac dake kunne, sai kuma ta dau wayarta ta wuce sama da sauri. Wajen karfe hudu da rabi
Abdul ya dawo gida, Khaleesat ta idar da sallah tana zaune kan darduma ya shigo dakin ya ajiye shopping
bags din hannunsa, ta mike a hankali tana kallonsa tace "Sannu da zuwa" Yace "Ki duba ko akwai abinda
ba a siya ba" Tana kallon bags din ta karasa inda ya ajiyesu tana duba tsadaddun Abayan da ya siya mata
kala kala, da takalma da handbags, irin dai quality din da yake siya mata a baya, duk wani abu da zata
bukata sai da ya siyo mata, har da tsadaddun turaruka iri iri da man gashi, da na shafawa, kallon lube din da
ta ciro a siyayyan ta dinga yi don at first tayi zaton na shafawa a fuska ne, sosai gabanta ya faɗi ta ɗan
kallesa taga kallonta yake, da sauri ta dauke kai zata ci gaba da ciro sauran abubuwan da ya siyo ya mika
mata hannu alamar ta basa lubricant din, ta mika masa ba tare da ta bari sun hada ido ba, juyawa yayi ya
dau ledan kayan da Meemah ta kawo daxu ya fitar da shi daga dakin, a hankali Khaleesat ta zauna gefen
gado nan da nan hawaye ya cika idonta, bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba tana tuna azaban
da ta sha daxu.
Wajen karfe takwas da rabi na dare Khaleesat ta gama dafa ma Abdul tea din da ya sa ta ta dafa masa, gaba
daya tun daga sanda ya dawo har zuwa yanxu bata da sukuni a gidan, tana sanye da hijab ta karasa har inda
yake zaune a dakinsa yana karatun Alqur'ani, ta durkusa ta ajiye masa shayin, zata mike ya jawota jikinsa
bayan ya rufe qur'anin, yayi kissing goshinta yana kokarin cire mata hijab din har dai ya cire, lkci daya
jikinta ya fara rawa tana son kwace kanta, ƙin saketa yayi ya riketa gam, tun tana ganin abun kamar wasa
tunda a zaune yake, har sai da ta gansu saman gado ya rabata da komai na jikinta sannan idonta yayi clear,
ihun da ta dinga masa tana kuka tana kokuwa da shi bai sa ya fasa abinda yake yi ba, upon yayi using lube
da ya siyo amma kamar daxu yanxun ma dai bai iya yayi mata komai ba, after a while ya sake ta, fuskarsa a
daure yace "Fita" Ta sauka kan gadon da sauri ta dau hijab dinta ta saka ta fice daga dakin jikinta na rawa,
zaunawa yayi gefen gado ya rike kansa da yayi masa nauyi yana sara masa. Throughout washegari Abdul
bai bi ta kanta ba a gidan, ta dai gaishesa da safe ya amsa babu yabo babu fallasa, amma hatta breakfast da
tayi bai ci ba balle lunch, sosai taji guilty conscience na damunta don tana tsoron kamun Allah, tunda tayi
karatun addini tasan kuma meye aure, amma yanxu ita kanta tasan ba intentionally bane taki basa hadin kai,
kasa daurewa tayi wajen karfe uku na rana jiki a sanyaye ta samesa a parlor ta durkusa daga gefensa a
hankali tace "Don Allah Ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login