Showing 1 words to 3000 words out of 168506 words

Chapter 1 - luu luu Book1 by Huguma

πŸ’Ž *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*πŸ’Ž


*H U G U M A*

*FREE PAGE 1*
_______________________________

https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500
dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. married femfresh wash 2k
3. garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. Tsimin mallaka 2500
6. maganin infection 1500
7. matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce πŸ₯°πŸ‘πŸΌ
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da
kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures
xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi
https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba
da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin
iKon allah πŸ₯°πŸ‘ŒπŸ»
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi
bucking koda kudinki saida Rabonki
_____________________________

_Bismillahir rahmanir raheem_


*_Shimfida_*


_Lu'ulu lu'ulunne dai ya yardar Allah,shimfidaddiya kuma miqaqqiyar tafiya dake
dauke da wani sabon zubin labari_

_manyan qasashe guda biyu da taurarinmu zasu kasance mallakin qasashenne,wasu
abubuwa da guraren zasu iya sabawa da yadda ainihin zubi tsari da kuma yanayin da
qasar ke rayuwa akai_

_fatan shine cimma gaci.......fatan shine cimma anihin saqon da alqalamin HUGUMA ya
sauka a kai_

_wani sabon salon labarine dake dauke da sarqaqiya.......boyayyun qulle qulle da
ZARGE wanda bahaushe kewa kirari da mugun qulli_

_sarauta QASAITA DA IZZA ne zallarta take magana cikin wani irin salo me ban
qayatarwa_


_karki bari.......karki sake......kada kuma ki yarda a baki labarin tafiyar nan ya
kasance ba dake aka yita ba_

_Allah ya bamu sa'a,yadda muka fara yasa mu kammala a tare cikin qoshin lafiya
arziqi da kuma wadata_




*AGADEZ*
*masarautar agadez*
*_Maison de i'emir_*


Masarutar agadez,babbar masarauta ce data kafu tsahon shekaru masu yawa.
Ta samo asalin kafuwarta tun daga wani qarni can baya daya wuce,wanda aka samu
rarrabuwar kawuna gurin masu buqatar mulkar yankin daga kowanne gida iyali da kuma
dangi. Rashin samun hadin kan fidda mutum daya yayi sanadin yanke hukuncin tafiya
zuwa ga daular musulunci ta istanbul,mahukuntan yankin agadez kuma suka nemi agaji
wajen basu wanda zai zama shike mulki da yankin,wannan shine ya haifar da samuwar
sarki na farko dan asalin daular turkiyya istanbul *MUHAMMAD AGGA_ABBA BIN MUHAMMAD
ALMUBARAK*.

Sosai auratayya hulda na kasuwanci da cinikayya sukaci gaba da wanzuwa
tsakanin qasashen nan guda biyu,wanda ta haifar da haihuwar mutanen da suka kasance
*RUWA BIYU*. Wato halfcast inji bature.

*BUZAYE* na daya daga cikin qabilun da suke da yawa sosai cikin qasar
agadez,wasu irin launin mutane dake da wani kyau na musamman daya zame musu tambari
na daban,ya kuma sanya suka zama na musamman. A cikinsun SULTANE MUHAMMAD HAMUD ya
fito.

Mahaifinsa buzu ne na asali,wanda jininsu ya gauraya da na turkawa,don
kuwa mahaifiyar SULTANE MUHAMMAD HAMUD 'yar asalin garin istanbul ce......wannan ya
sanya kyanshi ya zama wani irin nau'i na daban daya gadoshi daga bangare biyu wato
UWA da UBA.

SULTANE MUHAMMAD HAMUD......qasaitaccen sarkin da yake mulkin qasar
agadez a yanzu. Wata irin hamshaqiyar sarauta dake cike da izza qarfin mulki dana
iko gaba daya. Sarkin da yasha banban da dukka sarakunan da sukayi mulkin kafin
shi......sarkin daya kawo gagarumin sauyi ya canza qasar agadez gaba daya daga
fuska yanayi da tsarin da take a baya,zuwa wata sabuwar duniya datasha banban da
kowanne yake na qasar NIGER gaba daya.

AGADEZ din a yanzu ta zama wani yanki ko kuma gunduma ta
musamman.......yankin daya fadada ta fuskar noma kasuwanci ilimi da sauransu.
Wannan sauyin bai tsaya a iya yankin AGADEZ kawai ba......yayi mamaya har ya zuwa
cikin ainihin gidan sarautar yankin. Komai ya canza daga inda yake zuwa wani bigire
dake tafiya da zamani.....wani yanayi dake dauke da kowanne ci gaba na zamani,ya
zamanantar da komai din da wani irin salo da dole kowa ya sallama. Cikin qauna ga
sultane muhammad hamud da girmama duk wani motsi da aiki nasa suka bashi sunan
ZAMANI GOMA.

Qasaitaccen sarki,ma'abocin izzar dake barazana tare da kad'a zukatan
abokan burminsa.......qasaitaccen sarkin da kwarjinsa ya keta ta cikin kowanne
hijabin BARAZANA......qasaitar data dasa shakka tsoro da kuma kokwanto akan zuciyar
duk wani dake da zaton yakai ya tsaya gurbi guda dashi......kwarjinin daya zama
wanzajjen abu dake ea matuqar tasiri,ya kuma sanya zukata da yawa sallamawa.......

Yana da wani irinn qualities yana da wata irin ZARRA yana da wata irin
jajircewa.......saidai duk da hakan akwai wani RAUNINSA guda daya.......RAUNI ne da
ba zai taba canzuwa ba.......bazai kuma taba shafewa cikin rubutacciyar qaddararsa
ba. RUHINSA ce ita......wani bangare ce ta RAYUWARSA.......GUDAR TSOKA daga zuciya
da kuma jikinsa.......ita din wani abune me muhimmanci da ta zama shaida ga kowa
cewar.......ba wani abu me tsananin muhimmanci da idanu ke iya ganin ya MALLAKA
kamar ita. *_khadeeja(AKHNAN)_*
*_Duk kuwa da tarin baiwar dake lullube da rayuwarsa......amma yana jin kamar
daban TAKE cikin komai nasa. Tarin dukiya madararta,izzarsa......mulki da DAUKAKAR
suna data mulkinsa wadda ta gangara cikin kowanne lungu da saqo na
qasarsa.....qasashen africa GABA DAYA dama wasu daga cikin qasashen qetare_*




*EMIRE PALACE*
_Palais de i'emir_


Wani bafaransen gine ne ko kuma mu kirata DUNIYA ta musamman dake zaman
kanta tsakiyar bagargajiyen ginin masarautar AGADEZ din. Gini ne da dake tsakiyar
manyan katangun masarautar agadez dake qara nuna qarfin iko dana izzar da
masarautar ke dashi. Zaka tadda gine gine iri daban daban dake nuna gargajiya da
kuma ainihin al'adar gidan sarautar dake bisa tsari da kuma zamani......zamanin da
bai sanya alamu ko burbushin gargajiyar bacewa ba saidai ya gyarata daga ainihin
asalin GARGAJIYAR zuwa GARGAJIYARZAMANI.

Wani taswira ce da aka tsamota kacokam daga qasar France,qasar da a
baya ta zama uwa kuma uwar goyo ga qasar ta nijer,aka kawoshi aka ajiye cikin gidan
sarautar sultane muhammd hamud. Katafaren VILLA ce wadda ita ke zama mafaka kuma
mazauni ga iyalan SULTANE MUHAMMAD HAMUD. Duk kuwa da cewa matanshi na auren biyu
ne........amma kuma villa din na dauke da sassa guda shida ne.

Sassa uku dake cikin villa din tafi kowanne sassa na ginin girma kyau
fadi tsaho da kuma tsaruwa,biyu na matansa ne daya mallakin me alfarma sultane
muhammad hamud,sauran an ajiyesu ne saboda baqi da kuma hadimai. Duk sashe daya
yakai girman wani mansion House na mutum guda,wannan ya sanya akwai tazara sosai
tsakanin wane da wane,kuma kowa yake rayuwarsa ba tare da damuwa ko takura daga dan
uwansa ba.

Bata baki ne kawai a gareka a wannan rana ta juma'a tsaiwa tambayar
wani
"Akwai wani gagarumin taro ne da zai gudana?" Domin kuwa tun daga gate din farko da
zai fara kawowa farfajiyar farko da zata kaika farfajiya ta biyu wadda zata sadaka
da villa din mai alfarma sultane idanunka zasu iya ganin komai. Yawaitar zirga
zirgar hadimai maza da mata.........canje canje da sauye sauyen da akewa wash
flowers da sauran kayan alatun da suka zama cikar ado da qawar villa din,duk kuwa
da cewa wannan din ba baqon abu bane,kusan koda yaushe wannan villa din cikin tsari
take da kuma gyara bisa kulawar manyan jakadun guda biyu da villa din ke dasu
*AYAANA* da kuma *ME WADA*.

A qarqashin ayaana da me wada kuwa tarin bayi ne.......dogarai da kuma
ma'aikatan da kowanne yake jagoranci da rarrabuwa ayyuka iri daban daban,wadanda
sune suke tafi da kowacce rana da wuni na villa din. Iyakar nan dinne kawai tasu
iyakar da hurumin,kaman yadda kowanne dogari da bawa yake da nashi iyakar da
hurumin cikin gidan.

Duk da yawan canzawar motsi da kai kawo dake wanzuwa a villa din
harma da gidan gaba daya,hakan bazai hanaka ganin daga bangaren da wannan motsin
yafi yawa ba.

Sashe ne da yake mallakin hajiya *ZAITUN* uwar gidan me alfarma
sultane hummad hummad wanda ke amsa sunan *UWA* ga *AKHNAN*. Duk kuwa cewa ba
itace matar farko ga sultane muhammd hummad ba.......amma a yanzun sunan uwar gidan
ya zama shine TAMBARINTA........uwa ce ga AKHNAN amma akwai wani dalili daya hanata
amsa sunan MAHAIFIYA. Dukka wadannan dalilai hakan bai samu qarfin iko dana dantsen
togacewa ko rabata da wadannan *LAQABI* guda biyu ba da take matuqar ji
dasu.....fiye da yadda uwa ke ji da jaririnta sabuwar haihuwa UWARGIDAN SULTANE
kuma UWAR AKHNAN.

Wani qasaitaccen gine ne dake qunshe da dukkan wani kaya na qasaita da
kuma alfarma,wanda iya su kadai sun isa gaya maka lallai QASAITA da kuma MULKI ne
suke magana.

Zaka wuce faluka bayan faluka,gurabe masu yawa kafin ka samu isa
bangare ZUCIYAR MASARAUTAR kuma SHALELEN SULTANE take.

Wani irin ni'imtaccen parlor ne dake da wani irin girma da kuma
tsari......irin tsarin da yake zamewa abun kallo a idanun mutane masu yawa,saboda
ba tsari ne da aka saba ganinsa ko ina ba......ba kuma tsari bane da aka saba
ganinsa koda yaushe ba.

Komai na parlor din ya kasance ruby red color and gold,tun daga kan lafiyayyun
curtain na kamfanin NICETOWN dan qasar France,har zuwa Italian royal chairs da
parlor din ya laqume har set biyu. Lausasan carpet dake nuna zallar alfarma da
qasaitar falon dama dukkan abinda ya mallaka dake cikinsa......wasu irin qananun
side tables mulmulallu dake daukan idanu wanda suke mahadi da Italian royal chairs
din dake parlor din. Gypsum ceiling ne lullube saman parlor din,wanda aka qawata da
wasu kyawawan fitilu da kuma crystal Chandelier daga tsakiyarsa. Iya su kadai abun
kallo ne da zai daukeka shudewar wasu daqiqu kana mamakin yadda aka baje fasahar
samar da ceiling na musamman irin wannan.

Akwai qofofi kusan guda uku dake tattare da parlor din. Saidai qofa
mafi daukan hankali itace qofar qarshe dake qunshe da wani kyakkyawan corridor
maras zurfi da fadi sosai,saidai an qawatashi da wasu irin artwork frame da aka
maqale a kowanne bango na corridor din a qalla frames shida. Kowanne frame yana
dauke da zane mai daukan hankali na wasu irin furanni da qananun tsuntsaye a
kansu,iyakar abinda yake jikin frame din kenan.

Qofofi uku ne,abinda yake baka daman gane cewa bedrooms uku corridor din
ya mallaka,kuma kowacce a qofa a rufw take ruf,sai guda daya da bata kai ga rufewa
gaba daya ba.

*PRINCESES* kamar yadda yake a rubuce a saman qofar dakin.....qofar dakin da
idan ka samu nasarar budeta zai baka daman cin karo da wata ALJANNAR DUNIYA ta
musamman.

Komai na dakin na musamman ne da wani irin tsari da kalolin da kana
ganinsu kasan cewa zabi ne na mamallakiyar dakin. Mutum shida ne cikin bedroom din
masu mabanbantan yanayi kamanni dama matsayi na rayuwa.

Zagayayyen gadon me suffar oval shape wanda yake lullube da rumfar
net ta alfarma idanunka zai fara sauka. Kyakkyawar matashiya ce zaune a
samansa......matashiyar da duka shekarunta ba zasu haura ashirin da hudu ba. Fara
ce tas......irin hasken nan me fita sosai,ma'abociyar yalwar suma data bayyana
harta qasan dankwalin lallausan material din dake jikinta. Tana kyan da a kallo
daya zaka yarda da hakan,bata da jiki sam,siririya ce da rashin qibarta ya bayyana
ta cikin lallausar doguwar rigar jikinta. Daga gefan gadon take a zaune amma
qafafunta suna zube a qasa,gefan damanta kadan wani kyakkyawan table ne dake dauke
da madaidaicin tray da aka shirya apple a ciki da grapes da basu da yawa sosai masu
bala'in kyau........wanda sukan kasance zababbu cikin kayan marmarin da dukka za'a
tsinko kuma a shigo dasu zuwa sassan AKHNAN.

Qafarta daya saman daya,yayin da idanunta suke kan wata matashiyar dake
tsaye dan nesa kadan da ita da alama magana take da ita me muhimmanci. Matashiyar
da suka sha banban da wadda ke zaunen da wani nisan tazara me tarin yawa......wata
irin tazara da babu shakka za'a jima ana ragaita cin neman halittar da zatayi tsara
da ita. Bawai magana ake ta MATSANANCIN KYAU ZALLA BA.....aah...wani irin
kwarjantaccen yanayi ne madararsa ke lullube saman zagayayyar fuskar da Allah ya
horewa wani irin kwantaccen kyau daya cakuda daga mabanbantan qabilu guda biyu.
BUZUWA CE ta wani fannin kuma jinin qabilar TURKAWA CE tsatson Istanbul.

Wasu irin kyawawan idanu Allah yayi mata baiwa dasu,masu dauke da wani
kebantaccen yanayi na kwarjini da wani irin kyau da ba zaka iya dauka idanun dan
adam ya kebanta da irin wannan kyan ba. Idanun dake da girma da wani irin shape da
ya sanyasu sukan lumshe karan kansu,lumshewar da yake dan rage girman da yake
dashi.

Matasan 'yammata ne guda daura da inda take tsayen,wanda dukkaninsu
sanye suke cikin shigar wani olive green color din yadi,saman kansu kuma hijab ne
Vshape apple green daya dace sosai da olive green din jikinsu.

A shekarunsu dukkaninsu sa'annin juna ne......kowacce cikin tsafta
nutsuwa da kuma tsari take,hakanan akwai alamun nutsuwa sosai saman fuskar
kowaccensu. Kusan dukka su hudun kowacce aikin gabanta takeyi.

Guda biyu ne bayanta,ta farkon qoqarin zuge zip din gown din dake
jikin AKHNAN takeyi cikin matuqar girmamawa da takatsantsan. Gown din da aka dinka
da wani lallausan yadi da a kallo daya kawai zaka fahimci sutura ce ta
alfarma......sutura ce kuma ta diyoyin isassu da kuma wadanda suka isa. Gown din ta
zauna a jikinta tamkar don ita kadai aka halicci yadin,ta kuma sauka har saman
dogayen yatsun qafafunta ta lullubesu. Zamanta a jikinta sam bai sanya halittarta
fita ba,saboda abune sananne ga duk wanda yake da jibi da sanya suturarta,tun daga
me dinkawa zuwa me sauyasu da kuma tsara closet dinta batason matsatsen tufafi sam.
Duk da cewa abun a baya yana daya daga cikin tsarukan MAMMINA da wasu ke kira da
GIWA a kebantattun lokuta.......amma ta wannan fuskar sai suka sha banban da
AKHNAN........Banbanci qwaya guda tallin tal da har yanzu ba wani abu na biyu daya
zama sabanin ra'ayi a tsakaninsu.

Matashiya ta biyun kuwa tana kusa da waccanne,hannunta dauke da wani
babban tray me ruwan gold dake lullube da wani tattausan yanki fari qal,wanda a
cikinsa babu komai face kalolin ribbons da hair clip,ta tallafewa matashiya ta uku
dake bangaren kafadar daman AKHNAN din tana tufke doguwar sumarta tare da qoqarin
lanqwasata gami da qawatata da ado na ribbons masu zallar kyau da tsari.
Matashiya ta hudu na daga gabanta a tsaye tana zuba warwaren dake qyalli
a santala santalan hannuwan akhnan,wanda ta miqa mata su,idanunta dake dauke qwayar
ido kalar baby blue zube saman fuskar matashiyar dake zaune gefan gadon.

Har yanzu tana riqe da apple din data gutsira sau daya bata kuma sake
ba,still tana duban akhnan,kafin a nutse ta maida apple din tana sauke qafafunta
data dora daya saman daya ga gyara zamanta tana cewa

"Il lui a vraiment fait du mal(yayi matuqar cutar da ita),har yanzun ta kasa
mantawa........ta kasa manta yadda relation dinsu ya taba gudana a baya".
Matashiyar ta qarasa fada muryarta tana yin qasa,alamun dake nuna kowacce magana ma
sukeyi tana da girma a zuciya dama harshenta.

Janye manyan idanunta akhnan tayi tana rufe blue eyes dinta,sannan ta
dauke dubanta kacokam daga fuskar matashiyar tana maidawa ga bagaren hannun
damanta,ta sake zube lumsassun manyan idanunta saman window size mirror din da da
hadimarta data gama gyara mata gashinta ta dauko ta ajiyeshi dirshan a gabanta.

A nutse ta sauke kallonta tana duban kanta,tun daga qafafunta da gown
din ta lullube har zuwa sumarta me yawa tsaho baqi da kuma sulbi. Dakin ya dauki
shuru,ta tsaida idanunta saman fuskarta.

Kamar kowanne lokaci irin wannan......kamar kowanne zamanin me kama da
wannan da yakanzo ya kuma wuce cikin rayuwarta. Ko daya......ko kusa kuma ko alama
bata jin kowanne feelings game da lokacin......bata jin wani abune na
musamman,hakanan bata jin cewa wani kebantaccen abune daya kamata ta jishi har
cikin zuciyarta.

"Birra" Ta kira sunanta da tattausan sautin nan nata da koda cikin fushi......koda
cikin fada yake fita,wani irin sauti da baya buqatar hayaniya ko wahala.


___________________

zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki
kamar haka da naira (700) kacal*


*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*

*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*

09166221261
KO
08187255862

*Al'ummar qasar nijer πŸ‡³πŸ‡ͺ*

*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*

*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*

09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*

*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261

*SHAIDAR BIYA*
09166221261

*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*

*QASAITAπŸ‘‘*

✍🏽
*HUGUMANKU CE*

πŸ’Ž *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*πŸ’Ž


*H U G U M A*


*FREE PAGE 2*

____________________________

https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500
dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. married femfresh wash 2k
3. garuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login