Showing 234001 words to 237000 words out of 258256 words

Chapter 79 - Bahagon Rayuwa by Zainab Idris Makawa Seenabu

shi nace uncle ina
kwana yaya jiki da gajiyan hanya.
Na aje kayan kafin ya amsa na juyo na dan kai mai kiss a saman goshin shi yace da
sauki madam yaya gida yaya bakin ki kuma ?
Suna lafiya na bashi amsa ina zama kusa dashi nace yaya jikin naka don yanzu na
kulla a raina duk fushin shi ko shirun shi zanyi kokari inaga na kara kawo kusanci
a tsakanin mu.
Ko zan samu in rage mai yawan saurin fushi a rayuwan shi wanda ni kadai ne a
yanzu zan iya kawar mashi da hakan.
Na fada masu ka dawo suna can suna murna na barsu suna karyawa a falo yanzun
haka.
Yace akwai kaya cikin kayan da na dawo dashi ki duba ban samu wani lokacin tsaya
yi maku tsaraba sosai ba don yanayin jiki na.
Uncle aimu kullun cikin tsara ba muke ina kai hannu na saman cup din maganin
tsoho daya bamu musha.
Dauka nayi na kurba na kara kurbawa sosai sai na mika mashi don kawar da zargin
wani abu a ranshi duban cup din yayi yace wanan kuma may nene haka ?
Magani ne kasha uncle yana da kyau sosai wallahi tsoho ne danaje ya sama muna don
yanayin jkkin mu sai dai ban fada mai ko may ye ba don kada yaji kazantar sha.
Amsa yayi ya kurbe duk ya aje cup din tea din na mika mai yasha nace irin na jiya
ne na hada ma naga ka samu saukin tarin jiya da dare.
Kwana kikayi ke nan gadina ashe naji ya fada nace ba dole ba baban mu ya dawo
gida ba lafiya ina naga kwanciyan hakalina.
Murshi yayi ya karba ya fara dan spping din tea din a hankali yana lumshe ido har
ya shanye ya dan yi gyaran murya nasan cittan ne ke aikin shi a lokacin.
Tashi muje in gaisa da bakin nawa yace min bayan tea din ya dan fada mai wurin
na dan gyara kafin mu fito na kwaso kayan da na kai mashi tea din zuwa kitchen.
Suna zaune sai wasa suke ma abba yana dariya suka ji muryan shi a bayan su yana
cewa wasu kauyawa ne haka a gidan namu ?
Juyowa sukayi suna gaishe shi ban fito kitchen din ba sai dana dauraye kayan dana
shiga dasu din don rage ma Nura aiki.
Na fito na samu yana hira dasu cikin natsuwa yana tambayan su aji nawa kuke yanzu
aji uku maimu ta fadi yace kaji ba kauya ba haka zaki ce ba .
Sai hindatu tace primary three yace a a ashe hundatun dai ta waye tafi maimuna
jin turan ci ke nan nace ko go and come back ba wanda ya sani cikin su.
Anty munaji fa ana koya muna maimu tace nace makarantan da sai an kora ku kuke
zuwa yaushe kuka tafi har ku iya wani abu.
Shigowan yaya saadu ne ya katse muna hiran ya shigo yanayi mai sannu da zuwa sun
dan gaisa yace da cashiar suke haka yasa uncle fita.
Don bai yarda a shigo mashi gida kamar yadda sauran maza suke amincewa da kowa ya
shiga masu gida kai tsaye.
Haka a kidojin shi suke kamar mutumin da shi yawan tsare iyali da sa ido akan
mace ga komai da takeyi fitan su falon mukaci gaba da hiran makaranta da yan kanne
na .
Yaya Saadune ya dawo yana fadin ashe maigida baijin dadin jikin shi ne ko da ya
dawo yanzun naji yace likitan shi yazo ya duba shi.
Nace yace sanyi ke damun shi mura ya kamashi yace yadai boye maki amma ai ke ma
kinga ya ramay sosai ciwo yayi sosai acan fa.
Wani iri naji a raina sosai a lokacin nace nima nayi zargin haka yaya yadda naga
ya ramay sosai wallahi.
Yace kafin in gama tunane yace ki bani takardu a saman gado daya aje tashi nayi
zuwa kwaso mashi takardun a dakin shi.
Bayan na dauko na kai mashi na koma dakin don hada sauran takarcen daya dawo
dasu daga tafiyan nan naga takardan asibiti a ciki na dauka na duba abinda na dan
fahinta ciwon nashi ne ya tashi mai acan har ya kwanta asibiti.
Shine kuma uncle zai boye min hakan idan wani abu ya faru dashi fa fiye da
funanen shi sai banji dadin yin hakan da yayi min ba ai ba a boye ciwo ga masoyi
nace wa kaina.

ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
9/21/20, 9:58 AM - Ummi Tandama: BAHAGGON RAYUWA, , , , , , , , ,


8️⃣2️⃣8️⃣
🧕2️⃣


ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU

NOVEL DINA NA KUDI NE IDAN KIN KARANTA BAKI BIYA BA NA BARKI DA ALLAH KE/KAI MAI
FITAR WA HAKIN AMANA YA HAUKAN KU DON BAN YAFE BA.

Wasa wasa sai da uncle ya share sati daya a gida yana jinyan jikin shi wanda yawan
jigilan da yake yi ya jawo mashi hakan.
Dani da yan kanne na dana dauko daga gida muke jiyan shi ida ya hana mu fadawa ko
wani dan uwa nawa da shi.
Muna cikin sulilin rashin lafiyan uncle duk da yaji sauki zuwa yanzu ya dan samu
sauki sosai sai dai bai fita har yanzu.
Labarin sakin anty ya zo muna inda ake fada mashi faruwa abin yau kwana biyu ke
nan waya yakeyi ina sauraren shi hankalina yayi matukar tashi dajin abinda ya furta
din a waya.
Take na fara maimaita innalillahi wa inna alaihim rajjiun a fili har ya gama
wayan ya dago kai nace da sauri uncle anty na daddy ya saka.
A hankali ya sauke ajiyan zuciya yana fadin innalillahi shi ma cikin tashin
hankali yake maganan nace may yayi zafi haka uncle ?
Tace wai kudine ya hadasu fada ya shigo da kudin aikin su gidan washe gari zai
fita dasu sai ta taba yayi yayi ta fito mai dasu taki shine ya kawo masu sabani.
Nakai zaune don tsaye nake dama akan shi na dauko mai waya a daki sai na tsaya
bayan kujera daga bayan shi.
Nace haba anty wai may takeyi da kudine haka don Allah kudi dai tana samun su
mijin ta kuma tana samu a gare shi.
May zai sa ta daukan ma daddy kudin shi kuma har abin yakai ga jawo masu sabani
haka ina magana ina girgiza kaina a hankali cikin damuwa.
Nisawa uncle yayi tare da fadin nima tunanen da nakeyi yanzu kenan a raina don
son kudin maimuna yayi yawa wallahi.
Wanan labarin mutuwar auren anty ne ya kashe min jiki yinin ranan haka na wuni a
lalace ina son kiranta ban san amsan da zan samu a gare ra ba.
Washe gari mummy ta dawo daga wurin yaran ta da taje gani mun yi murnan dawowan
ta sosai a ranan gidan ya koma muna happy house don kowa na nan.
Nan su maimu suka koma hira da mummy dawuya su fito falo wurin mu suna wurin ta
koda yaushe.
Har uncle ya fara fita aiki bai kara magana kan su anty ba kuma gashi ina son in
tamabaye shi halin da ake ciki da zancen na su.
Ranan na kira hajiya baaba ina gaida ita bayan mun gaisa mun dan taba hira da ita
take cewa dani sai kuka ji labari ba dadi rabuwan maimuna da mijin ta.
Nace wallahi hajiya tace manya sun zauna akan zancen ya nuna masu sam ba zai sake
zama da ita ba kuma yanzun haka aure zai yi.
Don su uwa sun hada shi da wata nan abujan har anje tsayar da magana akai
mutumiyar adamawa ce wacce ya samu din.
Inna lillahi nake iya maimaitawa a bakina nace hajiya yanzu shike nan su rabu da
anty din tana ina yanzu hajiya ki bashi hakkuri mana da kan ki tunda daddy yana jin
maganan ki sosai.
Murmushi naji tayi tace kaiyya safiya ai labarin ba dadin jine wallahi tun da
abin har da zargi a ciki sosai.
Munyi sallama ina tunanen maganan hajiya din da mukayi data ce har da zargi ni
dai iya sanina shine anty tana da yawan ibada kuma banga wani alama na wanan halin
a gare ta ba tunda muna fita tare wani lokaci.
Da dare da uncle ya dawo nake fada mai munyi waya da baaba har nake fada mai
yadda mukayi akan maganan anty din da ita.
Yace koma may ye ai zalaman ta zai iya sawa suyi mata hakan tunda ita ta yarda
dasu a marairaice nace uncle kasa baki ga maganan nan don Allah.
Yaran nan nake tausayi wallahi yace yanzu ke duk abinda sukayi maki baki tsane
ta ba saboda su fa ta gujeki har abada take fushi dake.
Nace uncle ba a duban wanan domin tayi min a rayuna yadda ba zan taba mantawa da
ita ba a rayuwana.
Yace yanzu yaya kike son in yi ke nan nace uncle baki ya kamata kasa a zancen
anty uwa yar sherin matace sosai wallahi komai suna iya yi din su kuntatawa mutum
don ba tsoraan Allah garesu ba.
Shiru yayi na dan wani lokaci tare da ci gaba da cin abincin dake gaban shi har
ya gama idona yana kan shi don son jin may zaice akan maganan.
Bayan kwana uku da mukai waya da hajiya ne sai ga anty taje gidan nata duk cikin
son a shawo kan daddy din take fada mata ai munyi waya nima abinda na fada mata ke
nan.
Tace zatayi wani abu akan zance zata kira daddy din su zauna dashi koda tafita
tunane takeyi ashe safiya har yanzu bata fita zance na ba har zata iya bada hakkuri
akan magana na.
Haka yasa ta shirya washe gari sai gata ta iso abuja a lokacin mu kadai ke gida
uncle yana wurin aikin shi.
Ina daki hindatu ta shigo tana ce min anty wai kinyi bakuwa tana falo nace wacece
tazo tace nima ban santa ba anty na dan gyara na fito taba da baya don haka ban
gane ta ba.
Nace daga bayanta sannu da zuwa ta nata bin gidan da kallo ko ina a lokacin ta
juyo da sauri tana amsa wa ganin itace da sauri na karasa wurin ta ina fadin lah
anty sannu da zuwa.
Yanzu kike tafe ashe duk na rude da ganin ta nayi kamar zan zauna sai kuma na
nufi kitchen na hado mata abin sha.
Bayan na aje na zauna ina gaishe ta ta amsa min cikin sanyin rai ba kamar yadda
take amsawa mutum da izza ba.
Nan dai nace anty kisha ruwan mana tace bari Safiya ashe kin ji abinda ya faru
tsakani na da baban su yan biyu da yan uwan shi.
A sanyaye nace da ita naji anty abin baiyi dadi ba wallahi hankalina a tashe
yake akan maganan tun ranan dana samu labarin.
Amma anty uwa basu kyauta maki ba anty duk irin yadda kike dasu kike kyautata
masu haka zasuyi maki sakaiya dashi kuma.
Safiya bari wanan zance yanzun ai duniya ta koya min darasi sosai wallahi wai
har uwa ke cewa daddy maza nake bi idan bai jan shi kuma ya yarda.
Could you believe that safiya wai uwa ke fadan haka kuma aka yarda ita ba a ce
mata haka ba sai itace zata fadi haka a kaina a yarda.
Nace anty kiyi hakkuri don Allah tace ina sulaiman yana gari ko na kirashi bai
dauki waya ba har sau biyu da abin ya faru.
Wayana na dauka na kirashi ina fada mashi zuwan ta yace tana ina nace gata zaune
a gida wuri na yace yana zuwa ta kura min ido tana kallon yadda nake wayan cikin
ladabi kamar yana gabana a lokacin.
Na sauke ajiyan zuciya nace anty wai yana zuwa ki sha wani abu don Allah ki rage
wanan tunanen haka bakyau komai zai zo da sauki da yardan Allah tace safiya kina
ganin hakan zai yuyu yadda daddy ya hau din nan ?
Nace anty babu abin da ya gagari ubagiji ai idan ke ce da gaskiya Allah bai basu
ikon samun galaba akan ki dayardan ubangiji.
Tayi ajiyan zuciya ta dan tsiyaya ruwan ta kurba tasha mukaci gaba da maganan ya
dan dauki lokaci sai gashi ya shigo gidan .
Yace madam ashe kina tafe tace ba dole ba na yanke shawars inzo wirin ku ne ku
taimaka min ga abinda daddy ke shirin yi min.
Yace saki nawa ke tsakanin ku ina jin haka sai na mike uncle yace ina zaki kuma
ana magana kin kuma tashi.
A marairaice nace dashi zan baku wuri ne da yace ai wanan maganan ta shafe ki
tunda ta shefi anty ki ki dawo ki zauna ya fadi cikin daure fuskan shi.
Da sauri na dawo na zauna tace saki biyu ne don da cen da dadewa ya taba sakina
sai kuma yanzun da ya kara daya.
Nan dai yake mata tambayoyi tana bashi amsa duk muna sauraron su yace ke ma kina
da laifi wallahi.
May yasa dayace ki bashi kudi shi baki mayar mashi ba tun abin baiyi maku nisa
haka ba tace sjerin shedan ne kawai ya kawo haka.
Yace ga tanan tun lokacin da muka ji zancen take bina akan in sa baki tace ban
son shiga tsakanin miji da mata ne ban kula mata ba da tun tuni nayi magana akai.
Juyawa tayi ta dan kalle ni sai ta sadda kanta kasa tace nasan nayi kuskure
babba a kanki safiya sherin shedan ne dana hajiya uwa da take zugani a kan ki.
To yanzu bari in kirashi inji ta bakin ki uncle yace yana lalubo wayan shi a
cikin aljihu yake fadin wani yasan kin zo nan ne da zaki zo tace ba wanda na fadawa
zanzo nan din.
Neman layin shi yayi kira biyu a na uku ya dauka yana fadin kadawo kenan tunda
naga nomban Nigeria yace two weeks kenan da dawowa na ai na yi rashin lafiya ne
dashi na dawo shiyasa baka jini ba.
Yayi mai jajen jikin yace ai bansan cewa kana kasan ba wallahi yace yana na sai
dai wani magana nakeji mara dadi yana faru ?
Dariya yayi kamar a fili yake kusa damu yace may kaji kuma yace maganan ku da
madam gaskiya brother banji dadin hakan ba sosai .
Daddy yace to yaya za a daurowa ne abin maimuna ta ishe ni dan uwa uncle yace
dakata yaya aure ba a cewa haka abune da akeyi da fatan har mutuwa amma ba daga dan
magana kadan ace rabuwa ba.
Yace na sani Sulaiman amma yanzu banjin zan iya mayar da ita gida na doni aure
zanyi very soon taje ita ma ta samu wani a a dan uwa hakkuri dai zaka yi zan cen
maganan auren nan don Allah kabar shi.
Sai daddy yayi murmushi wanda har muke iya jin shi yace ai magana har yai nisa
yace to ni nace ka fasa tace har yanzu baka san wace zaka auro wa kan ka ba ne da
bakayi ba.
Don nayi bincike a kanta bada da record mai kyau sam wallahi yace uwa fa ta sama
min ita kuma ta yarda da natsuwan ta anty ta daga hannu alaman kinji ko nima da
baki nayi magana irin ta kuramay nace ah tare da rike habana da mamaki.
Uncle yace kasan ba zan cuce ka ba don Allah ka janye maganan nan kayi hakuri
madam ta koma dakin ta kuyi hakkuri da juna please ?
Yace to shike nan don kasa baki ne amma ka ganta ka ja mata kunne idan zata ji
maganan ka don yanzu ban daukan iri halayen nan nata.
Yace insha Allahu nan dai ya gaya mashi irin halaiyan su hajiya uwa da abinda
suke aikatawa a gari yace shine take son rabaka da matar ka ta hada ka da balai
ko ?
Sun dan jima suna magana uncle ya kashe wayan bayan sunyi sallama da junan su ya
juya wurinta yana fadin uwa yar iskan matace na sani ba yau ba shiya kika ga sam
ban dauki maganan ta ko kadan da muhin manci ba don nasan kowaye uwa.
Tana share hawaye tace ni kaina nakan yi mamakin yadda tazo daga baya ta shige
min jiki duk da yana fada akan in rabu da ita amma banji ba.
Ya mike yana fsdin shi zai koma sai gobe ne zaki tafi ko tace wai da yau nace zan
koma yace yau kan ai dare yayi yaushe zaki isa bauchi a wanan lokacin ki bari gobe
sai ki koma.
Ya fita nace ta taso ta shiga daki wani dakin na bude yana a gyara dama don baki
irin haka muka gyara shi nan na sauke ta na fita na kawo mata abin bukata a dakin .
Sallah tayi na kawo mata wani dogon riga da nake ganin zai mata nace ta canza
kayan jikin ta na juya zan fita daga dakin tace safiya sai na juyo da sauri.
Ganin taba da magana yasani dawo wa inda take na samu bakin gado na zauna ina
sauraren abinda zata fadi a lokacin.
Tace nasan nayi maki ba daidai ba a cikin zaman mu amma duk da haka ke kina bina
da alheri har yanzu banta dana sanin rabuwa dake a rayuwana ba sai yanzu da na
shiga wanan halin.
Uwa ta cuce ni safiya ta cuci rayuwana wanda nasan ba banza ta barni ba a yanzu da
nake tuna irin yaudara na da taitayi ita da diya ta da sunan zasu taimaka min.
Ashe ha,inta na sukeyi ban sani ba ni na dauka so ne ance ka samu dangin miji ka
rike mutum guda a ciki shine na riketa ashe ita bada zuciya daya take zaune dani
ba.
Ni dai hakkuri nake bata kawai don ban ma san may zance da ita ba a wanan lokacin
sai bata hakkuri nake kawai dakin su mummy na shiga don in duba su.
Yaran suna kallo nace mummy kuna ciki ne tace eh ai dazun zan fito naga kuna da
bakuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login