ENGLISH DESCRIPTION
MEJO NAJEEB – A Story of Secrets, Love, and a Hidden Supernatural World
In the quiet depths of a mysterious forest, a simple journey between two close friends turns into something far more dangerous than they ever imagined. Halima never expected that following her friend Isseta would uncover a truth that would shake her entire reality.
A single call at the river awakens a terrifying secret. Isseta is not who she seems. Her connection to a powerful mermaid mother reveals a hidden world beneath the surface, one filled with ancient forces, danger, and untold power.
From that moment, nothing remains the same.
Far away in Lagos, a young man named Najeeb battles a strange and painful illness that no one can explain. But what if his suffering is tied to the same hidden world?
As love, betrayal, destiny, and power collide, one question remains:
Will the truth set them free or destroy everything they know?
If you love stories filled with:
- Emotional suspense
- Deep friendship and betrayal
- Supernatural secrets
- Romance and mystery
- Hidden worlds and destiny
Then MEJO NAJEEB is a must read.
HAUSA DESCRIPTION
MEJO NAJEEB – Labari mai cike da al’ajabi, sirri, soyayya da cin amana
A cikin duhun jeji mai cike da asiri, abota ta gaskiya zata fuskanci jarabawa mafi girma. Halima bata taba tunanin cewa tafiyar da sukayi da kawarta Isseta zata sauya rayuwarta har abada ba. Wata kira daga bakin ruwa ya bude kofar wani sirri mai firgitarwa... sirrin da ya danganta Isseta da wata halitta mai ban tsoro da al’ajabi, mahaifiyarta wacce ba mutum ba ce.
Daga wannan rana, duniya ta rabu gida biyu. Duniya ta mutane da kuma wata boyayyar duniya mai cike da aljanu, iko, da makirci.
A gefe guda kuma, a cikin birnin Lagos, wani matashi mai suna Najeeb yana fama da wata cuta mai ban mamaki wacce ta gagara gane asali. Shin wannan ciwo na da alaka da wannan boyayyar duniya?
Yayin da soyayya, zalunci, hassada da kaddara ke rikitar da rayuwa, tambaya daya ce zata addabi zuciyarka:
Shin gaskiya zata fito fili ko kuwa sirrin zai halaka kowa?
Idan kana neman labarin da ya hada:
- Soyayya mai rikitarwa
- Sirrin iyali
- Duniyar al’ajabi da ruwa
- Rikici da cin amana
- Jarumta da kaddara
To, MEJO NAJEEB shine labarin da baza ka iya ajiye shi ba.