Showing 24001 words to 27000 words out of 258256 words
Chapter 9 - Bahagon Rayuwa by Zainab Idris Makawa Seenabu
kafin in yi
magana sai ji nayi ya ratsa hannayen shi a saman kirjina yana barazanan soma murza
su hakan ya sani firgici.
Na soma wash innallilahi kayi hakkuri don Allah yaya idaniwan shi a lumshe yake
fadin tsaya kin san bana wasa dake ko?
Na gaya maki ki daina jayayya dani ko, in ba hakaba wallahi yau sai na sumar da
ke gidan nan fuska a murtuke yake magana.
Hawaye masu zafi suka yi min kwale a fuskana na nasan yau nawa ya samay ni mai
kwatana a wurin shi sai Allah.
Ban fasa zubar da hawayen da nakeyi ba naji ya kamo ni ya manna a jikin shi yana
wani nishi yana fadin ki saki jikin ki karki tsorata dani zan yi ne kawai na bar
ki.
Duk wandan nab sabatun da yakeyi yana yin sune hade da lasan kumcina da
fatanjikina da jin maganan shi kasan ba a cikin hayacin shi yake ba.
Ranan kan ban san ida nake ba azaba yasa na kasa motsawa sai kuka da nakeyi wiwi
harda karkadawa shiko ya kasa saurara min ya kasa yi min komai a hankali haka kuma
yaki saurara min tsawon lokaci tun ina kuka da hawaye har suka kafe suka daina
fitowa.
Ganun da yayi na zama kamar somamiya don tsaban wahala sannan ya saurara min ya
matse ni cikin gamsuwa yana fidda sambatu kamar mara hankali yana fadin thank you
mum, i love you pretty, I love you so much hold me now hald me, please.
Da kyat na samu ya mike ya barmin dakin ya barni kwance cikin galabai ta da
wahala babu mai tai maka min.
Sai da na dan samu natsuwa na rarafa zuwa ban dakin dake dakin na wa na dade
zaune ina kuka ina kiran suna mahaifiya ta har na gaji na daina hawaye suka kafe
min da kyat na samu nai wanka na fito ko mai ban shafa ba nakai kwance.
Barcin wahala ne ya dauke ni har ya shirya ya fice gidan ban sani ba sai wurin
karfe uku na rana na falka koshi yun wa ne ya tayar dani.
Da kyat na taka naje falon cikin sanda don ban sani ba ko yana falo lakacin don
tsoron shi nakeji tsoron mu hadu dashi yanzu nake ji a raina.
Nayi arziki baya nan har na gama abinda zanci na shige daki dakyat nai sallah na
koma na kwanta zazzabi ya rufe ni.
Ban falka ba sai dare natashi don inyi sallah har yanzzu jikin nawa ba karfi
sosai kwana biyu haka nai ta fama a gidan ni kadai shi kuma bamu kara haduwa da shi
ba.
Sanu a hankali na soma samun natsuwa a gidan sai ranan gashi ya dawo a cikin
mayen shi duk da na rufe kofa haka yazo yana dukan kofan dole na bude mashi.
Baai tsaya jiran komai ba haka ya afkamin nan na shiga dukan shi da yakusa amma
bai hana ahi cin ma bukatan shi ba.
Ya fita ya barni ina kuka ni daya a daki babu wanda zai lalashe ni kan haka na
gaji nai shiru ina jan Allah ya isa.
Bamu hadu dashi ba sai wani safiya na fito ashe bai fita ba mukai kicibis dashi a
falo da sauri cikin kaduwa naja baya yace ke may nene haka wai halan ni dodone da
zaki kama guda na.
Bari kiji in ke manya ne baki cina don kawaii na taimaka maki zaki hauni da cizo
da yakusa banza dake ma.
Jikina na rawa amma na dake nace dashi ko gobe kazo min a cikin maye haka zan yi
ma tunda ni ina tsoron Allah .
Yace waye bai tsoron Allah nace kai mana sai ko ya biyoni a guje na kwasa nai
daki nai sa a kafin ya iso na sakey.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
8/14/20, 7:11 PM - Ummi Tandama: BAHAGGON, , , , , , ,
7️⃣
YAR UWA KADA KI KARANTA IDAN BAKI BIYA DON BAA YAFE BA ONLINE NOVEL NE NA KUDI,
Yaya Sani bai da karfin da zaitare baba ya hana ai bukin nan gida ya cika da yan
buki yan uwan ummi suzo sun mata kara na rufin asiri yadda ya kamata don kowa bai
tsanmaci hakan ba.
An daura aure bayan sallah azahar duk masu cewa basu san angon ba sun san shi
ranan.
Kowa sai albarkacin bakin sa yake fadi walima akai mun na sauka shine zance event
din da akayi kawai.
Nan gidan mu na kwana acewan su washe gari run da safe zamu kama hanya zuwa ida
suke.
Hakan akayi washe gari muka kama hanya bisa rakiyan mama da mama lami su kadai
zaa tafi da su sai so da suka zo wurin daurin aure daga can.
Sai dare muka shiga garin don haka bazan iya cewa ga yadda garin yake ba don da
dare muka shiga.
Gidan gwagona muka fara tsayawa nai mamakon ganin gidan da suke zaune ciki ana
cewa suna lagas sai mitum ya dauka a cikin wani daulan duniya suke da zama ashe
abin ba haka yake ba.
Dan gidane tsohon gina suke zaune ciki mai dakuna hudu gidan duk ya gage saboda
tsufa.
Ashe sana, a take sosai irin na arewa irin su kamu, hura kunu mai zafi da kosai
da kayan amfamin na arewa da sauran tarkace da matan hausawa za su bukata.
Kazab tan gidan kawai ya ishi mutum ya raina masu mama lami tace cikin rada lagas
din kega in kaji ance mutum na kudu sai ka dauka wani dadin duniya yake can ciki.
Washe gari aka kaimu gidan da zamu zauna shi wanan gidan ba laifi don gida ne
dan matsakaici dashi da daki biyu da falo ya dan sha kayan zamani an zuba ya kara
haska wurin .
Muka kebe ni da mama lami tana bani shawara da cewa kin safiya ga komai a gidan
mun sama don haka yan may zakiyi da su.
Nace mama ki koma dasu kawai ba abin da zan yi da sunan ni.
Tace a, a ba haka za a yi ba zan raba biyu in baki rabi ki boye in kin san gari
sai ki samu dan sana a kinayi kin dai ga sarakuwa taki ita ma ba zaune take ba nema
take yi.
Don yanzu bida na kai yafi komai dadi ina kin iya kitso da sannu sai ki fara dan
yi sai kuma dan abin da kika ga yana karbuwa anan din.
Mama lami bata boye ma su mama yadda mukayi ba sai mama ta bada shawaran cewa ai
dabaran ba ma gwogo na wani abu ace in samu sanaa na rike.
Kashi daya a bani a hannu na sauran a koma dashi gida da kudin dari biyu ne da
hamsin da dan kai.
Duk da an kawoni da kayan abinci mai dan dama sai sukace mu dauka muyi amfani
dashi sun kara jamin kunne a kan zaman aure mukai sallama dasu akan washe gari zasu
tafi don baba yace kada su wuce kwana biyu a can.
Aka barina ni daya a gidan a garin da ban san kowa ba shiru banga shigowan shi
ba gidan har bar ci ya dauke ni.
A tsorace nake sai haushin karnuka dake tashi unguwan da karan motoci jefi jefi.
Dayan dakin dake bude na shiga na rufe kaina a ciki har barci ya fara dauka na
naji ana bugun gidan da karfi.
Tsoro ya kami sai da naji yana antaya min zagi na taso a tsorace daidai lokacin
da aka turo kofan da karfi dama ba a rufe kofan yake ba .
Yasha yayi tatil dashi sai rangaji yake yi a tsakiyan falon na rakube gefe daya
ina kallon ikon Allah yau ni safiyane a gaban dan giya.
Magana yake son yi amma layi ya hana maganan fita ya kwasa da tangadi ya shige
daki da kyat ya iya bude kofan.
Shiru shiru banji ya fito ba na tashi na dan leka dakin da ya shiga kwance yake
rub da ciki har takalman shi yana nasari da karfi.
Na sauke ajiyan zuciya na juya zuwa kofan na rufe da key na kashe wutan falon na
dawo na takure a wuri daya a falon.
Inata tunanen wani irin zama zamuyi dashi a gidan haka a cikin maye duk jikin shi
ya baci farin kayan dake jikinshi na jeans da farar tieshirt duk sun baci da laka.
Nasan yasha faduwa ba iyaka a hanya ne yafi a kirga kafin ya iso gidan cikin
maye.
Washe gari da asuba na tashi ina jin kiran sallah can nesa da mu yana tashi don
haka nasan asuba yayi ke nan.
Na idar da sallah gabana sai faduwa yake yi don far gaba da tsoron shi don ban
san mene zai wakana ba in mun hadu.
Na mike da kyat na fito falo na fara gyan wurin koba a fada ba kin san may zai
tashi gida akan warin taba.
Ina tunanen may zan girka na shiga kitchen tsaye nayi ina kallon komai a hankali
don komai akwai a kitchen din na fanin girki.
Dabara ya fado min na nagirka abu maidan ruwa ruwa tun da safiya ne yanzu.
Nan na zage na dora faten dan kali da turawa sai kunun custad dana gani na dama
har na gama babu motsin shi.
Na kara gyara ko ina na shiga dayan dakin da na mayar nawa wanda babu komai sai
dan gado da katifa sai yan kayana dake a gefe daya.
Na gama zan fito na debi abincin da na girkana muka gwabza karo dashi zai shiga
kitchien din shima.
Ya sauya kayan jikin shi zuwa dogon jellabiya mara hannu hannushi rike da taban
da ta kusa kare waba.
A tsorace naja baya kadan na rabe tare da dan tsugun nawa nace dashi ina kwana.
Kallona kawai yayi ba tare da ya amsa min ba yana zukan taban shi wanda warin
shi ya banbanta da wanda na sani.
Na raba shi na wuce zuwa falon sai naji yace uban wa yace ki rufe min kofa daren
jiya dana fita.
Kallon shi na dan yi nace uban wa ya rufe ma kofan har ka bude ka shigo din in an
rufe ne.
Ya dauki kallon na daga sama har kasa gaba daya na rufe jikina cikin hijjabi
babba har kasa.
Yace dube ki yar iska kucakan baza sai iya bakar magawa wa babba zanyi maganin ki
gidan nan.
Zanyi magana kenan aka buga kofa gidan har sau biyu ya nufi kofan yana fadin
who's on the door tare da bude kofan kadan.
Lokacin na samu daman shigewa da abincin dake hannu na daki ashe kanin shi ne ya
kawo muna abin karyawa daga wurin gwago.
Kiran da yake min ne nasan cewa shine ya shigo gidan ina daki na karba mashi na
fito saye da hijjab dina ina gaida shi cikin ladabi naci yaya sa,adu ina kwana.
Da fara,a a fuskan shi ya amsa min tare ta zolayana na wasan tobasai yana cewa
yau ga bakauya a lagos.
Murmushi nayi ina jin kunyan mayar mashi da mashi da magana.
Shiko gogan ya zauna ya harde kafa har ya kara kunna taba yana zuka a hankali sai
naga annuri dan uwan yarage fara a a fuskan shi.
Da harshen turanci yake ce mashi baidace yana sha a cikin gida ba haka ko banza
yaga ni karamar yarinya ce fa.
Mind your business please, don't boader me, is my house ina da right din abin
da nake so in bata so ta fita waje.
Sai ya kada kanshi yace ni zan tafi dama mummy ne tace na kawo maku breakfast
nace ai muna godiya wurin gwago amma dan tsaya in zuba maka abinci mana.
Baiki ba yake cewa tou har amarya ta fara girki ashe sai ya mike yana cewa dan
uwa ai dole taga kayan banza mana.
Uhmmm uhmmm naji dan uwan yace dashi da yake fadan haka ya shige yana ce ma kanin
zan dan watsa ruwa ni.
Shigewan shi na kawo mama yaya saadu abincin yace tun banci ba kamshi ya buge ni
da alama amaryan namu ta iya girki.
Dan murmushi nayi kawai na juya zan tafi yace ji mana sai na dawo na zauna a
kujeran dake dan nisa dashi.
Ina wasa dan yatsun hannu na a hankali yace Safiya nasan cewa ba, a kyauta maki
ba don baki san ko waye Ahmed ba kosu kan su iyayyen namu basu sani ba ne.
Nai dan murmushi nace na sani yaya saadu yace kin sani fa nace eh don shi ya fada
min komai kuma gashi ina gani a zahiri.
Ya ce Allah sarki safiya kiyi hakkuri karki biye mashi ku zauna lafiya duk abinda
yake yi ki barshi da Allah tsakanin shi ne da mahaliccen mu.
Ke dai abinda kawai zan fada maki shi kiji ki ki jini dan ko ita mahaifiyar tamu
sai hakkuri don son da take mashi yayi yawa har yakai bata iya tsayawa tai masa
fada.
Don haka kar ma kice zaki dinga kai kara wurin ta don bata so, wanan zai iya kawo
tsana a tsakanin ku.
Nace nagode yaya saadu yace zan dan rika lekoki jefi jefi ina duban lafiyan ki
kinji ko kedai ki kula da hakkinshi da ya rataya a wuyan ki.
Godiya na kara yi mai ya mike bayan ya gama cin abincin ya tafi ya barni a cike
da tunane a raina.
Ina zau ne a dakin ni daya sai gashi ya fado min kwatsan a dakin yana faman kale
kalen dakin kamar bakon shi.
Hijjabi na dake gefe daya namika hannuna na dauko yace kada ki sama ki saka
wanan tsunman a jiki ki yar kauye kawai.
Sai ya ja tsuki gefen gadon da na ke zaune ya samu ya zauna kadan yana may bin
dakin da kallo har lokacin.
Kwata kwata na kasa sakewa a dakin don ban taba zama da namiji hana ba a
rayuwana.
Sai naji yace ke baki iya gaisuwa bane ko a gidan ku ba a gaisuwa safe ne nace
ai da zun na gaishe ka a falo.
Sai naji yace may kuke magana a kai da Saadu naji ya dade bai tafi ba nace abinci
ya ke ci.
Ido ya kafa min bai yi magana ba na wani lokaci saidai bina da yaya da ido yana
mun kallon kurulla do bai taba ganina haka babu hijjab ba sai yau.
Yace koma may ye shiya sani nida gidana ba wanda ya isa ya hanani abin da nake
son yi don kawai wani yaji dadi.
Na dukar da kaina kasa idanuwa na suka kawo ruwa ya mike yana cewa common
abincin ma ba a koya maki yadda zaki ba mutum shi ba.
Ya fice na sauke ajiyan zuciya a hankali tare da mikewa nabi baya shi ya zauna
wurin cin abincin da aka tanadar a gidan.
Abincin da gwago ta aiko na fara budewa sai naga kosai ne da kunu mai zafi yace
rufe shi wanda kika girka zaki bani nasan girki ba wani dadi sai maneji kawai.
Shi na zuba mashi na juya na dauko mashi ruwa ga kwalabe nan barkatai a cikin
fridge din wanda ban san kasu ba .
Kafin wani lokaci har ya tashi da abincin a binka da mashayi dama cikin na rurin
neman abin da yaci duk ya cin ye duka.
Na kwashe kayan a raina nace ka kaishi in dai gulma ne abincin da yace ba dadi
gashi ya lashe duka bai bar komai a kwanon ba.
Don gatse nace ko in karo ma ne?
Ciki daka tsawa yace dani don Allah ban wuri kin ce ko dadi abincin yayi ne
kawai dai don ba abin da zan ci ne shiya sa.
Kayan na kwashe na wanke na koma daki na dan kwanta do in huta saboda gajiya a
jikina.
Na dan kwanta sai barci ya dauke ni ban falka ba sai wani lokaci can a cikin
barci nake jin kida na tashi a gidan.
Na bude idanuwa da kyat kallon lokaci nayi idan ba ai sallah ba naga lokaci da
saura don haka nace barin dan samu abin da naci don wanda na diba da safe ban ci ba
sabo zuwan yaya saadu yazo gidan.
Na fito falo a zatona ya fitane yabar gidan na tashi kwatsan sai na gan shi
kwace rigingine saman three seater dagashi sai gajeren wando yana busa taba sigari
yana busa hayaki cike da yanga da gwanewa.
Tsoro da firgici ne suka dira min a zuciyana don ban taba ganin namiji a haka ba
da sauri na juya zan koma daki naji yace ke bani son shashanci fa.
Nace may nayi kuma ?
Ya dago ya dan harareni ya koma ya kwanta yana cewa may kike nufi ne nufin ki ni
zan dafa muna abinci da kika shiga daki kika kwanta.
Kallon wurin da kulla yake nayi sai naga alaman an cinye abincin nace ba akwai
abinci ba a kulla.
Ba surutu na tsai da ke ki min ba abinci na ce ki dafa muna, ban tsaya magana ba
na wuce zuwa kitchien din.
Tsaye nayi ina tunane yadda ya dora abincin nan shi kadai a cikin shi kuma wai
yana neman kari.
Aiki nakeyi amma karan kidan da yasaka ya damay ni gashi babu hali nace ya dan
rage ya sauke min kwandon balai a kaina.
Sai da na hada komai na fito zuwa sallah don lokaci yayi na a zahar na shiga
bandaki na dauro alwala nafito na tayar da sallah.
Na koma kitchean di bayan na idar na karasa aiki na daya rage min kafin wani
lokaci na hada abinci ko na aje mashi a falo nai shigewa na ciki.
Ina gama ci sai gashi cikin shirin shi do lokacin karfe biyar na yamma ya
kusayi ko gabana ban da bugawa ba abin da yake yi.
Naji yace abincin fa nace dashi an gama ya dan harare ni tare da