Showing 294001 words to 297000 words out of 321711 words

Chapter 99 - Jeedderhh by Khaleesat Haiydar.txt

haka ta ce min, Ahmad din na gari ne?" Yyi
kasa da murya yace "Ehh" Ummi tace "Ohkk" Dakin Hajja ya nufa yana tafiya slowly ya bude kofar, Hajja na
kallon Jiddah tace "Toh kin ga ai baxan biyesa mu raba hali a titi da girmana koh?" Jiddah dake ta kallonta
tace "Kuma kin shiga gidan?" Hajja tace "Ka ji ki ke kuma da wata magana kamar ta yan wiwi, idan na shiga
ai tarwatsa gidan xan yi in tara masu jama'an anguwa in tona masu asiri, ae abun baxae yi kyau ba wllh,
sannan gaskiya a Masar ba a goyon bayan tonon asiri, ke baki ga unguwar ba ma na talakawa birjik duk
kutaren gida ne a jere bi da bi..." Abuturrab ya gaisheta tayi banxa da shi tana ci gaba da maganarta, Jiddah
tace "Yana gaisheki Hajja" shiru Hajja tayi sai kuma tace "Wa yake gaisheni?" Jiddah tace "Shi" Hajja tace
"Shi wa?" Kallon Abuturrab Jiddah tayi kamar yanda yake kallonta shi ma, A hankali Hajja tace "Yanxu ke
saboda har kin san dadin miji in gama baki labarin walakanci da cin kashin da bawan Allahn nan yayi min a
Barnawa kawai mutumi ya shigo ya gaisheni na ba banxa ajiyarsa sai kice min yana gaisheni? To ya gaisheni
a saboda me? Me na hada da shi? Mutumin da ya yasar da ni a Barnawa? Ban fa hada komai da shi ba wllh
banda Usman da na haifa shi kuma ya haifesa, xumuncin da Allah yace ayi fa kawai nake dubawa ba don
haka ba wllh ban hada komai da shi ba, wato ke me miji ko, iyakarsa fa ya dirka maki ciki ya bar ki da
wahala yana gantali da tsuntsaye a sararin samaniya, har ki gama wahalanki ki haihu yana kabu kabunsa
sama babu abinda ya sha masa kai, don haka idan xa ki kama kanki ki kama kar ya kai ki ya baro ki"
murmushi kawai Abuturrab yake yana kallonta, Jiddah kuma ta sunkuyar da kanta ta ki dagowa, mikewa
Hajja tayi tace "Ko a fitar min a daki ko kuma ni in fita kawai" Ya ki fita a dakin, hakan ya sa ta fice a fusace,
Ya durkusa kusa da Jiddah ya dago kanta yana kallonta a hankali yace "Kina son cikin?" Kauda kanta tayi da
sauri, yayi murmushi yana jawota jikinsa. Abuturrab na fitowa masallaci bayan la'asar wayarsa ya fara ring,
yana dubawa yaga Ahmad ne, da sauri ya daga Ahmad yace "To kuma don walakanci sai in xo gida baka
nan?" Abuturrab ya buda ido sosai yace "Are u for real?" Ahmad yace "Ban sani ba" Da sauri Abuturrab
yace "Pls ka jira ni in few minutes time xan iso yanxu, kar ka bar kofar gidan plss" Katse wayar yayi ya shiga
motarsa don dama Makullin motar na aljihunsa ya nufi gidansa, yana isa ya tadda Ahmad xaune cikin
motar a kofar gidan, yayi parking ya sauko yana murmushi, Ahmad ma ya sauko yace "Wannan ai kanka ka
siya ma sabuwar mota ba Jiddah ba, har Abuja fa naga kaje da motar, dama yaudara ce kawai kayi
mana??" Abuturrab couldn't help it but laugh hard, Ahmad dai sai kallonsa yake, Abuturrab yayi patting
dinsa yace "Idan ma tace bata son motar nan kuma wllh sai in canxa mata, ai aro nake yi ba komai ba,
infact ko gidan nan Jiddah tace tana son in mallaka mata wllh i will do so without second thought, i will
give her wholeheartedly, ba gida ko mota ba, ni kai na i belong to her, and her wish is always my
command" Sake baki Ahmad yayi yana kallonsa, can ya fashe da dariya yace "Ita murhun? Ita me Awaran?"
Lkci daya smile din fuskar Abuturrab yayi fading, Ahmad ya dinga dariya don ba da niyyar ya 6ata masa
mood ya fadi haka ba, ya kama hannunsa suka shiga ciki yana cewa "Pulling my brothers leg" har suka
shiga ciki kuma gaba daya Abuturrab ba shi da walwala duk yayi wani sanyi, Ahmad yace "I left Abuja all
because of u now, don haka cheers and tell me what's up?" Abuturrab ya sauke idonsa sai kuma ya mike ya
wuce sama, ba a dau lkci ba ya sauko rike da sachet din jiya da ya gani dakin Aneesah ya mika masa su
yace "I need more explanation on this pls" Ahmad ya dinga juya abun a hannunsa da mamaki ya kalli
Abuturrab yace "This is a prophylactic for ladies, a ina ka samo wannan?" A hankali Abuturrab yace "Dakin
Aneesah" Ahmad ya bude ido sosai yana kallon Abuturrab, Abuturrab yace "Yea, i saw them yesterday"
Ahmad yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, to me take yi da su" Abuturrab ya jinginar da kansa da kujera,
Ahmad yace "Did she know u saw it?" Abuturrab yace "I don't think so" Ahmad yayi shiru yana naxari,
Abuturrab yace "kasan me ya faru?" Ahmad yace "No" A nutse Abuturrab ya shiga narrating masa yanda
suka dinga yi da Aneesah har xuwa safiyan yau, da kuma lkcn da ta shigo gidan, Ahmad ya buda baki yana
ta kallon Abuturrab da mamaki ko kiftawa baya yi, Abuturrab da yaji xuciyarsa na masa kuna, yayi kasa da
murya yace "I'm really shock Ahmad, i couldn't sleep well yesternight, I'm still finding it hard to believe
this, but i need more evidence before anything Ahmad, yanxu maganan da nake maka tana gidan Ummi
taje ta shirya mata karya da gaskiya wai gidan kawarta ta tafi ta kwana... Ban ta6a sanin da gaske akwai
karyan da ke girgixa mutum ba sai jiya, wllh i am shock, but all the same i am happy don duk karyan nan da
ta dinga min a kan Jiddah ko sau daya ban fito na nuna ma Jiddah bacin rai na ba, I was super calm all that
while, sai gashi tun ba aje ko ina ba...." Ahmad ya girgixa kai shi ma dai lamarin da alama ya girgixa sa yace
"So what next Captain?" Abuturrab yace "Ba tace bata da lafiya ba? Dama nace ma Ummi xaka je ka
dubata tunda mun riga munje asibiti, yanxu abinda nake so shine kawai mu siya alluran bacci mu je can
gidan kayi mata, bayan tayi bacci xan yi unlocking wayarta da finger print dinta sai in binciki wayarta, and i
am hoping we will find concrete evidence a wayar nata, yanxu if i should show this stuff to our parent the
first thing that will come to der mind shine bata son haihuwa ne kawai, infact kowa ma haka xai yi tunani,
kaga kuma ai ni bani da abinda xance..." Ahmad ya sauke wani ajiyar xuciya yace "Exactly, at first nima na
xata haihuwan ne bata so, not until this ur story..." Abuturrab ya mike yace "Mu je" Tashi Ahmad that is
just speechless yayi ya bi bayan Abuturrab suka fita, sai da suka fara biyawa Pharmacy ya siya alluran bacci
sannan suka tafi can gidan.




Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you




_Lagos laces, jewelries, Cotonou wrappers, shoes and bag all at affordable prices, siyan daya ko sari_


Location lagos state, ana kuma aikawa duk inda mutum yake.....
*tested and trusted*

If interested contact
👇🏻
08052466875 via WhatsApp




Ahmad ya gaisa da Ummi sannan ya shiga hada alluran, Ummi ta mike bar masu parlon nata, Abuturrab
dai na xaune har Ahmad ya gama ya mike, leading dinsa yayi xuwa bedroom din Ummi, ta blanket Aneesah
ta lekosu a hankali don ganin wa ya shigo, sai da gabanta ya fadi da suka hada ido da Abuturrab sannan
Ahmad, wani tsanarta yake ji har ransa, ya dai dake yace "Kince ma Ummi baki da lafiya bayan ni kince min
kin ji sauki, so Ahmad is here xai dauraki kan wani treatment din...." Ta mike xaune tana sauke numfashi
kamar gaske, cikin rawan murya tace "Wllh bana son inyi ta daga maka hankali ne kana wajen aiki My
Captain, shi yasa nake ta ce maka ni naji sauki" hawaye ta fara yi tana kallonsa, Ko sauraron muryarta
Abuturrab bai ma son yi, yana kallon Ahmad yace "Yi mata mu fita, i have somewhere to go m" Ta kalli
Ahmad haka nan ta ji gabanta ya fadi, ta girgixa kai a hankali tace "Ni ban son wani allura gwara a bani
drugs kawai in sha.... Ban son alluran" Ahmad yace "Alluran xai fi maki drugs din kuma ai" tana kara girgixa
kai tace "Aa gaskiya gwara min kwaya baxan iya amsan wani allura ba bayan wa enda na amsa a baya"
Kallonta kawai Abuturrab yake yi cike da mugun tsanarta, can ya juya ya fice daga dakin, da Ummi ya tafi
ya hadata, Ummi ta shigo dakin tare da shi, tana kallon Aneesah tace "Ya haka ana nema maki sauki kuma
kina cewa Aa Aneesah, tunda suna ga alluran ya fi sai ki bari ayi maki ai... Meye a cikin allura" Aneesah ta
kasa cewa komai ta rasa me yasa gabanta ke faduwa, Ummi tace "Kiyi hakuri ayi maki kawai" Daga haka ta
juya ta fita, Abuturrab ya fita shi ma, haka nan hankalinta bai kwanta ba Ahmad yayi mata alluran, sai wani
hahhade masa rai take tana hararansa, dama kuma yana sane ko gaishesa bata yi ba, shima din bai ko
kalleta ba bayan ya gama alluran ya juya ya fita xai yi disposing din syringe din, a parlor ya tadda Abuturrab
xaune, Ahmad ya dage masa gira sannan ya fita, Abuturrab ya shafa kansa a hankali waiting to proceed for
the worst, should he really do this? Yana gudun abinda xai daga masa hankali shi kam, ba a dau lkci ba
Ahmad ya dawo parlon ya xauna shi ma, a hankali Abuturrab yace "So where did u leave ur wife?" Ahmad
yace "Nayi dropping dinta gidan Umma" Yace "Ohk..." Ahmad na murmushi yace "Captain the once upon a
time Hygienist.... Not anymore" Abuturrab ya kallesa da sauri yace "Har yanxu ma kuwa" sai kuma a
hankali yace "Is just that one have to adapt to every situation he finds himself in life, i still appreciate
Cleanliness, and it's still my priority...." Dariya Ahmad yayi yace "Gaskiya ne..." Lkci lkci Ahmad ke kallon
agogon wrist dinsa har ya mike daga karshe ya nufi bedroom din Ummi ya tura kofar a hankali yana kallon
Aneesah...., karasawa yayi ciki yaga she is already fast asleep, ya leko yana kallon Captain yayi masa alamar
ya taho, captain ya mike ya shiga dakin gabansa na faduwa, jawo jakarta dake makale gefenta yayi ya bude
zip din ya ciro wayar, ajiye wayar yayi ya hau bincika jakar, panties ya gani, da toothpaste and brush, with
turarruka, sai kuma Rubber irin wanda ya gani a dakinta har biyu" Juyawa yayi ya kalli Ahmad dake tsaye
yana kallon ikon Allah shi kam, Abuturrab ya dinga kallonta da wani expression, sai kuma ya mayar da
kayan gaba daya cikin jakan ya kulle, ya dawo wayarta ya kamo hannunta a hankali ya manna finger print
dinta a jiki, nan da nan wayar ya budu, sai da ya fara shiga settings yayi adding nasa finger print din yayi
saving sannan yana kallon Ahmad yace "Mu je" Fita suka yi dakin xuwa cikin motar Ahmad, tun Abuturrab
bai shiga wayar ba yaji xufa na keto masa all over, he don't even get why, ga gabansa da ya dinga faduwa
babu kakkautawa, WhatsApp dinta ya fara shiga, Ahmad dai na xaune a maxaunin driver, shi kuma
Abuturrab na xaune a kujera me xaman banxa. Alhaji Mukhtar ya fara cin karo as wanda suka yi chatting
last, ya shiga chat din ya dinga scrolling yana karanta content din with mouth agape, magana ne a kan inda
xa su hadu ya shigo kaduna state from Adamawa, take ce masa mai gidanta is around sai dai next week
idan ya koma aiki, tunani Abuturrab ya dinga yi, su hadu su yi me? Wani business din take wanda bai sani
bane, iyakar chat din kenan sai kuma dubu ashirin da tace ya tura mata, kuma ya tura mata din don ga
receipt, wani chat din Barrister Ismail ya shiga, first abinda ya fara cin karo da shi shine compliment da
yake mata a kan darensu na jiya how awesome it was, lkci daya jikin Abuturrab yayi sanyi qlau, ya duba
date din chat din ya ga just 3 days ago ne, jinginar da kansa yayi da kujeran mota yana jin xuciyarsa na
bugawa da karfi, Ahmad dai sai kallonsa yake kuma bai bukaci ya nuna masa komai a wayar ba cause it's
more like his privacy, Abuturrab ya daure ya ci gaba da scrolling chat din, wanda duk erotic talks ne, wani
video ya gani na minti daya da some seconds wanda tayi ma iya private part dinta ta tura masa, Abuturrab
couldn't hold it any more ya fita chat din ya sauka Whatsapp din gaba daya, without looking at Ahmad a
hankali yace "Na gama duba abinda xan duba Ahmad" Ahmad could sense how hurt he is from d way he
sound, Ahmad ya kasa ce masa komai, Abuturrab ya kara jinginar da kansa jikin kujera ya runtse idonsa jin
kansa yayi masa wani nauyi, Ahmad ya sauka motar yace "Mu Shiga ciki" Da kyar Abuturrab ya bude
idonsa ya sauka daga motar, ganin abun yake kamar a mafarki, is this for real?? Ahmad ya xagayo yayi
patting shoulder dinsa a hankali yace "It's well bro..." Abuturrab bai iya yace masa komai ba suka shiga
gidan yana tafiya slowly. Parlor ya xauna yana kallon Ahmad alamar ya ma rasa abinda xai ce masa, Nafisah
da ta shigo parlon xata tafi dakin Hajja ya bi da kallo yace "Ba ni takarda da biro" Ahmad yayi kasa da
murya yace "I won't tell u no Aliyu.... Idan baka mance ba farkon aurenku na ta6a gaya maka in har mace
ta saba biye biyen maxa a waje in har tayi aure idan ba wani ikon Allah ba it's hard ta iya bari, she is
already used to different men, so daya baxai ta6a iya gamsar da ita ba, she can neva be contented with her
husband, sai in Allah ya so ta da Rahama wllh, ban ce fa babu wa enda basu dainawa, but gaskiya sune wa
enda Allah ya so da Rahamarsa kamar yanda na fada maka, don haka before coming to ur final decision,
talk to Ummi first, convince her, and you can even go ahead and show her all this evidence, ba wani
xancen jin kunya a issue din nan" Abuturrab ya kasa ce masa komai, duk jikinsa yayi sanyi ba kadan ba, this
is the worst thing dat have happened to him na bacin rai da shock, matarsa ta sunna take harka da wasu
mazan a waje, shi da yake namiji me yawo gari gari ya iya rike kansa... Ohh This is so sad, ya rike kansa with
so many thoughts running his mind, can ya mike ya tafi dakin Hajja don Ummi na ciki, tun da ya shigo
Ummi ke kallonsa ganin yanayinsa, Jiddah ma kallonsa take, Hajja kam dama shiru tayi ta hade rai taki
kallonsa irin haushinsa take ji har sannan, Abuturrab ya shiga Whatsapp din ya mika ma Ummi, cike da
karfin hali yace "Ki d'an duba Ummi" Daga haka ya juya ya fice daga dakin, Hajja ta dago da sauri tace "Ki
duba me?" ummi dai sai kallon What'sapp din take bata ma san chat din wa xata shiga ba, kuma taga
wayar kaman na Aneesah, Hajja ta mike a rikice tace "Ya xa ki min shiru Hauwa, matsala ya samu wajen
aikin ne?" Ummi ta kalleta tace "Aa Hajja, magana ce ya bani in duba" Daga haka ta mike ta fita dakin ta
koma parlonta, kamar hadin baki da Abuturrab iya chats din da ya shiga ita ma ta shiga a lkcn, and she
couldn't scroll further, har ta fi sa shiga shock din ta kasa rufe baki, dai dai kan video din ita ma ta sauka
what'sapp din gaba daya ta dinga nanata Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Abuturrab ya shigo parlon nata
rike da paper da pen, Kasa kallonsa tayi, duk jikinta yayi sanyi qlau, ya xauna saman kujera yana kallonta
yace "And i just have to do this Ummi, ni ba mazinaci bane, don haka baxa a so in ci gaba da rayuwa da
mazinaciya ba...." Kai kawai Ummi ta iya gyada masa, ta ji tausayin d'an nata ya ratsata, Aneesah ta ci
amanar aure, Cikin few minutes Abuturrab ya rubuta abinda xai rubuta a takardan ya mike yayi folding
dinsa neatly ya shiga dakin ya ajiye mata a dai dai inda tana juyawa xata ga takardan sannan ya juya ya fita
daga dakin, mika masa wayar Ummi da ta ma rasa abinda xata ce tayi, ya amsa yace "Xan tafi da wayar
idan Abba ya dawo anjima xan dawo in basa shi ma..." Ummi tace "Aa, xan sanar masa da baki ba sai ka
nuna masa wata waya ba" sae kuma kawai ya ajiye ma Ummi wayar yayi mata sallama ya fita ta bi sa da
kallo. Abuturrab bai kara minti goma a gidan ba ya dau Jiddah Ahmad yayi dropping dinsu a gida, Ahmad
na kallonsa bayan sun sauka yace "We will talk on phone Captain" Abuturrab ya gyada masa kai kawai, ko
magana bai son yi, Ahmad yayi reverse ya bar anguwan, Tun da suka shiga parlor Jiddah ke kallon
Abuturrab ganin bata ta6a ganinsa a wannan yanayin da yake ciki ba, gashi ya ki ce mata komai, har xata
wuce sama ta kasa, ta dawo ta xauna dab da shi tana kallonsa a hankali tace "Are you okay?" Ya dinga
kallonta bai ce komai ba ya sauke idonsa, da damuwa tace "You are not saying anything" Ya jawota jikinsa
cikin sanyin murya yace "I am fully okay Jiddah, ki je ki huta probably anjima xa mu fita da su Mama"
Kallonsa ta dinga yi, can ta mike ta wuce sama ya bi ta da kallo, kwanciya yayi kan 3 seater din yana jin
kamar xaxxabi xai rufesa ya runtse idonsa. Kiran Magrib ya sa Abuturrab mikewa duk da ba bacci yayi ba,
ya shiga bandakin dake downstairs ya fito ya tafi masallaci. Ana idarwa bayan ya dawo gida yayi minti
goma xaune parlor still thinking, sai kuma ya tashi ya tafi dakin Jiddah, yana shiga dakin ya ji kamar an yaye
masa damuwar da ta cika masa xuciya, xaune ya ganta can karshen gado ita ma ta yi sallan, tana ganinsa
kuma ta dauke kai, ya karasa ya xauna kusa da ita yana murmushi ya kamo hannunta yace "U are sulking"
xata kauda kai ya rike kanta giving her a deep kiss, don kansa ya gaji ya kyaleta, yana kallon fuskarta with
much love yace "Tell me fushin me kike?" Tayi shiru bata ce komai ba, ya jawota jikinsa yace "I love you
Jiddah, and I won't halt saying


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login