Showing 126001 words to 129000 words out of 321711 words
fadi wanda hakan
yasa bata san lkcn da ta saki flask din hannunta ba, da sauri ya karasa ya amshi cup din ruwan xafin
hannunta shi ma kar ta sake, iyakar rikicewa ta rikice a lkcn, cikin rawar murya tace "Ina yini" jin bai amsa
ba ta durkusa ta dau flask din ta ga ya fashe, sae a sannan ta kallesa hankali tashe tayi narai narai da ido
tace "Na shiga uku flask din ya fashe, me xan ce mata?" Yace "Ni kike tambaya?" Ta goge hawayen da ya
kawo idonta, yace "Toh yanxu da kika hadani da Umma da Every of my family sae aka yi yaya?" Bata tsaya
basa amsa ba tabi gefensa rike da flask din xata fita kitchen din ya jawota, kallon mamaki tayi masa yace
"Ki bani amsata" Tace "Ni bani da amsan da xan baka" ya dinga kallonta, taki yarda ta kallesa, ya karbi flask
din hannunta ya fita ta bi sa da ido, Hajja ta dinga kallon Abuturrab bayan ya shigo dakin, ya ajiye mata
flask din gefenta yace "Ga flask dinki ya fashe sai ki fadi nawa kika siya a biyaki...." Da farko Hajja bude baki
tayi tana kallonsa, sai kuma ta dauka da sauri ta jijjiga, lkci daya ta sake flask din ta mike sai kuma ta fashe
da kuka tace "A Masar fa mijin Nafisa ya siya min flask din, waye yayi min wannan aika aikan??" Abuturrab
yace "Ni ne, kuma shi yasa nace ki fadi nawa yake" Tace "Toh Allah ya isa wllh, don kaf dukiyarka baxasu
siya min flask din ba tunda a Masar aka siye sa ba a kasar nan ba, sannan me ya kai flask dina hannunka
bayan wancan matar na ba ta juyo min ruwan xafi?" Yace "In dai kin tambayi nawa aka siya sai ki gaya min"
Daga haka ya juya ya fice daga dakin, ta fashe da kuka tace "Allah ka dai ga wannan xaluncin da aka min, a
ina xa a samo flask irin wannan yanxu a kasar nan" Komawa gefe Jiddah tayi da sauri bayan Abuturrab ya
fito don tana labe bakin kofar, ta bi sa sa kallo har ya wuce sannan ta shiga dakin gabanta na faduwa, a
fusace Hajja tace "Ke garin yaya flask dina yaje hannun wancan mutumin da ya tsaneni?" Jiddah ta
sunkuyar da kanta tace "Dauka yayi Hajja" Hajja tace "Toh yaje shi, ni ba yafewa nayi ba, kuma bari Usman
ya dawo tunda shi na haifa" Ita dai Jiddah bata ce komai ba. Bayan magrib Umma ta ajiye ma Ummi duk
abinda Hajja ta ba su Jiddah da Maimoon na kayan lefe, Ummi tace "Ki bar masu kawai tunda ita ta basu"
Umma tace "Aa maida masu da kayansu yaya, a ina aka ta6a haka" Ummi tace "Wai ba ni nace ki bar masu
ba??" Umma tace "Toh Allah ya kyauta bari in je in ma Hajja sallama" Daga haka Umma ta fita bangarenta,
a corridor suka hadu da Aunty xata sakko parlor, Aunty tace "Aa Hajiya Ramlah ashe kun shigo, mun wuni
lafiya?" Umma tace "Alhmdlh" Aunty tace "Tun shekaranjiya nake ta ce ma Ummi ta kiraku an gama hada
lefe wllh..." Umma tace "Ai kam kaya maa sha Allah, Allah ya sanya alkhairi" Aunty tace "Toh ai ni na xata
kin xo kenan sai mun dawo daga kai lefen, kin san gobe ne xa a kai fa da safe" Umma tace "Aa sai kun
dawo Hafsah, ni ba wani dadi nake ji ba, Allah ya kai ku lafiya ya dawo da ku lfya" Aunty tace "Ehh tun da
ma da ni xa aje shkkn kawai, Allah ya kara lafiya..." Umma dai ta wuce dakin Hajja, Aunty kuma ta sauka
parlor, Ummi na kallon Jiddah dake parlonta ita kadai, su Maimoon kuma na daki wajen Ramlah tace
"Kwashi kayan ki kai mota Jiddah" Jiddah ta mike ta dau ledojin kayan da Hajja ta basu ta fita, Aunty dake
xaune parlor da wata bakuwa da tayi, Abuturrab ma na parlorn don kudi ta kirasa xai tura ma bakuwar wai
na zoben gwal guda biyu da xa a sa ma Aneesah a lefen, ta bi Jiddah da kallo tana kare ma ledojin
hannunta kallo, shi ma Abuturrab kallonta yake, Jiddah ta gaisheta ta nufi kofa ta fita, mikewa Aunty tayi
tace ma bakuwarta tana xuwa sannan ta fita da sauri, shi dai Abuturrab bai ce mata komai ba, a compound
ta tsayar da Jiddah ta amshi ledojin hannunta tana duba abubuwan ciki, kwace dayan ledan tayi da karfi
tace "Ubanki ne ya siya kayayyakin da aka baki ki kai mota??" Jiddah dai tayi shiru tana kallonta, Aunty
tace "Baxa ki daina kallona cikin ido ba sai na tsole idanuwan?" Sunkuyar da kai Jiddah tayi, Aunty ta juya
kamar xata tashi sama ta koma cikin gida, Abuturrab na kallon Aunty bayan ta xauna a parlor ta ajiye
ledojin da ta amso a gefenta yace "Aunty da baki amsa ba ai ni nace xan siya duk abinda babu a ciki" Aunty
tace "Rufe min baki, kai xaka gaya min abinda xanyi da wanda baxan yi ba, duk wanda bai rike girmansa ba
xai ga rashin girma a gidan nan wllh, a kan me xa a debe ma yarinya kaya wannan ai karanta ne wllh,
wannan abun kunya har ina kawai a bude lefen yarinya a yashe mata kaya??" Umma da ta shigo parlon
tare da Ummi ta kalli Aunty amma bata ce mata komai ba suka fita parlon tare da Ummi Aunty tace "A
gaida gida" a compound suka ga Jiddah a tsaye, Umma tace "Ina kayan? Kin kai mota?" A hankali Jiddah
tace "Aunty ta karba" Juyawa Umma tayi ta koma parlon, Ummi ta bi ta da kallo sai kuma ta bi bayanta,
Umma na kallon Aunty tace "Kayan da kika amsa xa ki bani Hafsah" Aunty tace "Wllh baxan bada ba Hajiya
Ramlah, wannan ai ba girmanku bane daukan kayan yarinya, wannan ai karanta ne, ku idan aka ma 'ya
yanku haka xa ku ji dadi??" Ummi ta kalli Abuturrab tace "Aliyu" ya daga kai ya kalleta, tace "So nake ka
kwashe akwatunan nan gaba daya ka kai su gidan Ramlah da daddaren nan" Aunty tayi wani shewa tana
tafe hannu tace "Gidan Ramlah? To ai naga ba Ramlah bace ta hada lefen, don haka xan ga me kwasan
akwatuna ya fita da su gidan nan yau...." Shi dai Abuturrab kallon Ummi ya dinga yi ya kasa cewa komai,
Hajja ta fito rike da fasasshen flask dinta tace "Me ke faruwa na ganku cirko cirko a tsaye?" Aunty na kallon
bakuwarta tace "Xa a tura maki kudin na biyun ki tafi gida kawai Salaha" Daga haka ta bar parlon kamar
xata tashi sama, Salahan ta mike ta fita parlon, Ummi na kallon Abuturrab strictly tace "Kaji abinda na gaya
maka?" Yayi kasa da murya yace "Ummi duk bai kai haka ba, don Allah..." Wani tsawa tayi masa tace "I said
take away the boxes to Ramlah's home" Hajja tace "Naga ikon Allah, na tambayi me ke faruwa an min
shiru" Ummi tace "Cewa nayi ya kwashe akwatunan ya mayar gidan Ramlah daga can xa a kai su" Hajja
tace "Atohh a kira mai gadi ya fitar da su xuwa motar mana me ake jira" Kallonta Abuturrab yyi fuska
daure, Ummi tace "Ya fita ya kira mai gadin da kansa, idan ba haka ba wllh wllh baxa a kai kayan nan ba,
kuma kudin da aka kai sai dai a yafe shi...." mikewa Abuturrab yyi yana kallonta, Ummi ta juya ta bar parlon
Umma na biye da ita. Hajja ta nufi kofa don kirawo mai gadi tana cewa "Aa bai kai haka ba Hauwa ni da
kaina sai in je in kira mai gadin a fito da akwatunan" Abuturrab ya koma ya xauna ya rike kansa ya rasa
tunanin da xai yi, mikewa yayi ya nufi bangaren Aunty....
Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via
3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you
Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama
akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi
anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata
kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu
daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap
yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare
ba🤗
Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin
natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku
da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku
hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosaiduk me shakku tayi kokari
tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba
Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge
dukkan dattin jiki
Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu
Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted
Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free
Maiso kindly message 08062991549
07046881166
Call 08064532391
Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b
inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai🙏
Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso
yahanzarta🙏adade anayi sai gsky🤭🤝
Mg's skincare
Waya Abuturrab ya tadda Aunty na yi a parlonta rai bace, ko ba a fada ba yasan da wanda take wayar, yana
dai tsaye har ta gama ta jefar da wayar kan kujera tana huci, ya kwantar da murya yace "Aunty duk bai kai
wannan extent din ba, pls i want u to calm down...." A fusace tace "Ya kai har ya wuce extent din da kake
fada, kuma wllh xan ga uban da xai fitar da kayan nan a gidan ga yau, sun san da nuna ikon me ya hanasu
wahalan hada lefen? Tun da na fara hada kayan nan kullum sai na fita kamar yar iska, kuma bani xan shigo
gidan nan ba sai karfe takwas din dare, to a kan me ba a ce min Allah ya shi min albarka ba xa a dinga bata
min rai ana sa ni a bakin duniya?? To wllh wllh Ramlatu ta fita harkata, ta fita idona in rufe idan kuwa ba
haka ba xan kai kararta ba wani shege, ko kuma in kai ta gani ga ka ayi min iyaka da ita" Abuturrab dai
kallonta kawai yake, wayarta ne ya fara ring ta dauka ta shige daki a fusace ta kulle kofar, Abuturrab ya
shafa kansa sannan ya juya ya fita daga dakin, bangaren Umminsa ya shiga, ya kasa kallonta ya xauna
saman kujera cikin sanyin murya yace "Ummi don Allah kiyi hakuri, duk bai kai haka ba" Ummi tace "Inyi
hakuri da me??" Kasa cewa komai yayi, Ummi tace "Wllh in har akwatunan nan suka kwana gidan nan sai
dai ka nemi wata yarinyar da xaka aura ba wannan ba Aliyu" Umma dai na xaune tana danna wayarta tana
girgixa kafa, Abuturrab bai kuma cewa komai ba ya mike ya fita parlon, a main parlor ya tadda Hajja tsaye
bakin kofar parlon da su Maimoon, sai ga mai gadi ya fito daga dakinta rike da akwatuna biyu a hannunsa,
Hajja ta basa hanya tace "Yanxu saura nawa?" Mai gadin yace "Saura hudu" Hajja tace "To yi maxa..." Mai
gadin yayi kofar gida da akwatunan ya saka au booth din mota da driver din Umma ya bude sannan ya
koma ciki da sauri, Hajja ta kalli Jiddah dake tsaye wajen balcony din tace "Toh ke wa kike da suna, ki
kwashi kananun da ya ajiye a nan ki kai mota da tsayuwar nan, ki daina lagwai lagwai kamar ba mace ba
kinji??" Jiddah bata ce komai ba sbda bata son mata musu ta dau kit din biyu ta nufi gate, Banda hararan
Hajja babu abinda Abuturrab yake daga inda yake tsaye, can ya nufi kofar kamar xai tashi sama, Hajja na
ganin haka ta basa hanya da sauri, bayan ya fita ta kalli su Maimoon tace "Kun ga d'an banxan ko? Kunga
irin dabancin nasa ko?? Da ban kauce ba bangajeni yayi niyyar yi fa, anya wannan Aliyun da na tafi Masar
na bari kenan shekaru uku da suka wuce? o,o to baxan biyesa ba, ba ruwana ni ba yarinya bace, kuma sai
dai ya bangaje Hauwa ko Usman, ko kuma yar Benuen can, amma ba ni ba tunda ban hada komai da shi ba
ai" Jiddah na ajiye kits din bayan booth taki komawa cikin gidan tana tsaye jikin gate har ranta bata jin
dadin abinda ke faruwa, Abuturrab ya fito compound din, kallon driver din Umma yayi yace "Wa yace ka
saka akwatunan a bayan mota?" Drivern ya xagayo da sauri yace "Aa kawai ni bude booth nayi ake xubasu
a ciki" Calmly Abuturrab yace "Toh sauko da su" Kallonsa Jiddah ta dinga yi da mamaki, Driver ya koma gun
booth da sauri xai sauke kayan, kafin driver ya fara sauke kayan ta daure tana kallon Abuturrab tace "Ina
son in maka wata tambaya don Allah..." Sai a sannan ya kalleta, tace "To ka d'an ce masa ya jira kafin ya
sauke kayan, kaji?" Driver ya kalli Abuturrab din dake ta kallon Jiddah da mamaki, Ta koma gefensa tana
kallonsa, kana ganinta kasan she is afraid of talking to him, gathering many courage ta fara magana tana
wasa da fingers dinta "Dama ina son in san wacece Baabarka a cikin Aunty da Ummi, ni har yanxu ban sani
ba" Daga sama har kasa ya kalleta, ta ci gaba da magana ba tare da ta yarda sun hada ido da shi ba tace "In
dai Aunty ce Baabarka to kayi dai dai idan kace a sauke akwatunan nan, tunda ai ba a wasa da maganan
uwa, idan kuma Ummi ce Baabarka...." Sai kuma tayi shiru, yana kallonta da kyau yace "Ina jin ki" Cikin
sanyin murya tace "Kaga ni ban samu gatan sanin mahaifiyata ba, na taso cikin maraicinta, saboda maraici
da rashinta yasa na taso cikin rashin gata da kula..." Hawaye ya kawo idonta tana gogewa tace "Da
mahaifiyata na nan duk abubuwan da suka faru dani da nasan baxa su faru ba, ko yan uwanta ni ban samu
daman sani ba, bansan ko tana da yayyi ko kanni ba, ban ma ta6a ganinta ba" Ta kasa ci gaba tana goge
hawayen da ya ki tsaya mata, shi dai kallonta kawai yake, cikin sanyin murya tace "Toh kaga duk wanda
baya ba Baabarsa muhimmanci baxai ji dadin rayuwarsa ba, kuma xai hadu da fushin Allah" Sai kuma ta
daga kai ta kallesa tace "Albarkacin haifanka da Ummi tayi kaji maganarta na yau kawai mana, tunda tace
bata son a bar kaya a nan ka bari a tafi da su xai fi, ko kai baka son ka xauna lafiya da matar da xaka aura?"
Hajja ce ta fito gate din gidan tana yafa gyalenta da yar jakarta a hannu tace "Ina matukin motar yake mu
tafi" Drivern Umma ya xagayo da sauri yace "Gani Hajiya" Tace "A ina xan xauna a motar?" Bayan motar ya
bude mata ta shige ba tare da ta kalli su Abuturrab ba tana cewa "Bari in fara yin gaba da kayan" tana shiga
ta kulle motar, Drivern dake ta kallon Abuturrab yana jiran wani instruction din jin bai ce komai ba ya xaga
ya shiga motar ya tada suka bar layin... Jiddah ta daga kai ta kallesa ganin kallonta yake ta sunkuyar da
kanta gabanta na faduwa, ya gyara tsayuwarsa yace "Ohk, shikenan kin gama?" Shiru tayi da farko, sai
kuma ta girgixa masa kai a hankali tace "Aa, yanxu don Allah kaje ka ce Ummi tayi hakuri ta yafe maka, sai
kace mata Hajja kuma ta riga ta tafi da kaya" Yace "Koh?" Ta d'an kallesa, sai kuma ta sauke kanta ta gyada
masa kai, yace "Ohk, kalleni" Kin yarda ta kallesa tayi, yace "Kalleni nace" Ta dake ta dago kai ta kallesa
yace "Toh daga yau... Kika sake sako min baki a abinda ya shafi rayuwata sai na mareki, ke har xaki gaya
min abinda xanyi da wanda baxan yi ba? " Jiddah dai bata ce komai ba, kawai ta juya ta nufi gate ya bi ta da
kallon mamaki yace "Kee" ko waigowa bata yi ba, yace "Ba magana nake maki ba" Tayi shigewarta gate,
shafa kansa yayi sai kuma ya bi bayanta. Parlor ya tadda ta xaune tare da su Maimoon, bai kalleta ba ya
wuce bangaren Ummi, har sannan Ummi na xaune da Umma dake ta bata hakuri, kansa a kasa ya xauna
kan rug din parlon, da kyar yace "Ummi don Allah kiyi hakuri ki yafe min, in sha Allah duk yanda kika ce xa
ayi hakan xa ayi, kaya kuma na sa Hajja ta tafi da su can gidan Umma" Dama bai sa ran Ummi xata basa
amsa ba, hakan yasa ya kalli Umma ita ma yace "Ku yi hakuri Umma, in sha Allah hakan baxai sake faruwa
ba, duk yanda ku ka ce haka xa ayi, kaya kuma duk ranan da ku kace a kai sai a kai, kuyi hakuri don Allah"
Yana kai wa nan ya mike ya nufi kofa duk suka bi sa da kallo, ba Ummi ba har Umma tayi mamaki sosai ba
kadan ba, abinda bai ta6a yi ba kenan duk rayuwarsa karkari ya je ya ba stepmom din tasa hakuri ya bar
gidan sai kuma randa aka gansa, Ummi tace "Wannan ba xuwan kansa bane..." Umma tace "Aa nima nayi
mamaki, ko Hajja ce dai..." Ummi ta kalleta da sauri tace "Wacce Hajjar? Shi dai ya san what he is up to
shiyasa ya shigo bada hakuri, amma this is so unusual of him, ni bai ma ta6a bani hakuri ba" Umma ta
sauke ajiyar xuciya tace "Toh koma dai menene tunda ya shigo kuma yace ayi hakuri, sannan yace Hajja ta
tafi da kaya kawai kiyi hakuri yaya" Ummi dai bata ce komai ba. Abuturrab na fita Bedroom dinsa ya shiga
ya sa makulli, wayarsa dake hannunsa ya fara ring ganin Abba ke kiransa ya daga, Abba yace "Kana ji na
Aliyu?" Abuturrab ya xauna gefen gado yace "Ina ji Abba" Abba yace "Plss ka lallaba iyayenka duk yanda xa
ayi kar a fitar da kayan nan daga gidan nan... It should remain their gobe a kai su" Abuturrab ya shafa
kansa yace "Abba Hajja ae ta tafi da su" Abba yace "Ta tafi da su?? Amma baka yi making ko wani effort na
hana tafiya da su ba Aliyu??" Yyi kasa da murya yace "Abba Ummi ta