Showing 87001 words to 90000 words out of 121650 words

Chapter 30 - MACE A YAU by Shatuuu

Shatuuu   

12 May 2026

143

take fushi kamar yadda ya zame mata
alaada, ko kallonta baiyi ba don abu biyu ne zai hanashi having dinta that's if
she's on period se kuma wani kadari daga Allah amma yau night dinnan is all about
him and her.

Agogo ya kalla yaga Tara tayi hakan yasa ya dubeta yace

Dove bacci zanyi.

Kallon time tayi sannan tace

Ni kuma kallo zanyi.

Harara ya maka mata yace

Get up muje, wayace miki ana barin miji ya kwanta shi kadai? Ko dan yi zamanki Kiyi
kallonki zanyi waya da Matata.

Wani Dam taji a kirjinta saboda ambatar matarshi da tayi, da sauri ta Mike ta kashe
komai sannan tayi gaba, shi kuwa me zaiyi banda dariya, lallai Sulaim at 19years
har ta iya kishi. Yana Zuwa ya tarar har ta canja kaya Zuwa na bacci, wata silk
Riga ce me hannun vest iya cinya se tight da ta saka a ciki Zuwa gwiwarta ranta a
bace ta haye gado, shi ya rasa hadin Sulaim da bacin rai. Seda ya kammalla komai da
ya saba kafin ya hayo gadon lokacin tana waya da Mami, yana zuwa ya jayota jikinshi
tareda Fara zuba mata kiss wanda yasa ta saki wayar babu shiri saboda wani moan da
keson escaping Daga bakinta saboda kiss din ba na wasa bane, bakinta ta bude da
niyyar protesting kawai taji ya hada bakinsu ya fara bata wani kiss wanda Lokaci
daya ya rikita jikinta da kwakwalwar kanta, Ta manta ita wacece, me take so da Maye
bata so, what exist lokacin a duniyarta is only Junaid and nothing else. Seda ya
tabbatar ta gama fadawa trap dinshi kafin akai me gaba daya.

Wayyo wayaga bakin kuka.... Lol.... Tasha kuka kamar ranta zai fita, Seda ya nutsu
don kuwan ita babu nutsuwa a tattare da ita kafin ya fara lallashinta amma ina se
kara birkice mishi take tana kara rikita mishi lissafi. Kawai jikinshi ya sakata ya
rungume Yana patting bayanta don duk yadda yaso bude bakinshi he couldn't bazai iya
ba, Abu daya ya sani he will never let go of her, she'll forever remain in his
embrace till death do them apart!

Washegari fuskarta tayi jajawur ga wani wahallen zazzabi da ya rufe mata jikinta,
ga bacci da take ji tamkar idanunta zasu rufe, ga jikinta ciwo yake mata amma haka
ta mike a daddafe Bayan taji fitar Junaid massallaci saboda bai tashe ta ba dan ta
huta. Bandaki ta shiga ta tara ruwa kamar yadda Yaya Imratu ta sanar mata lokacin
har wani dariya takeyi saboda tana ganin babu amfanin hakan. Sitbath tayi sosae
taji dan karfi ya dawo mata kafin tayi wanka tayo Alwala ta fito ta tada sallah.
Tana idarwa wani bacci ya fara fizgarta amma haka ta daure ta Mike ta Nemo wata
Abaya coffee me karamin hannu tasa hula sannan ta fito jinta take tamkar wata
sabuwa, wani nauyi ya hau kanta, zuciyarta wasai babu wani kunci idan ka dauke
bacci da Ciwon jikin dake damunta. Tana isa kofar Dakinsu Ahmad Junaid na shigowa
Fuskarshi kadai zaka kalla kasan yana cikin madaukakin farin ciki wanda yaki boyuwa
saboda yadda Junaid din ke ta murmushi.

Tana jin sallamar shi tayi saurin tura dakin ta shige saboda azababben kunyar shi
da take ji, binta ciki yayi ya tadda ta Tana tsaye Tana lallashin Muhammad dake
kukan da ya saba na duk safiya. Gadon Ahmad ya zauna akai yana kashe Sulaim da wani
kyakyawan kallo wanda Seda taji butterflies suna yawo cikin cikinta, dauke kanta
tayi don Bata son tuna Abinda ya faru jiyannan. Yana nan Zaune har ta gama Abinda
zatayi batace dashi komai ba haka shima Sede duk inda tayi to zai bita da
idanunshi, kuma yana iya hango yanayin da take ciki.

Tana barin dakin ya mara mata baya, se yaga ta nufi kitchen hannunta ya riqo hakan
yasa ta dago a wahalce tace

Yaya girkin su Ahmad fa!

Your only concern is Ahmad and Muhammad, what about yourself? You need a break Bana
son musu.

Babu yadda zatayi haka ta bishi ya kwantar da ita bayan ya bata tea Tasha, aikuwa
bacci me nauyi ya dauketa, bata farka ba se 12pm sannan ta Mike Tana jinta wasai,
fayau tamkar iska zata dauke ta. Babu kowa dakin hatta gidan yayi shiru, wanka taje
tayi a ranta tana jin son Junaid Yana bin dukkan jikinta, Tana jin tamkar task ne
daya kamata tayi completing yanzun ta Gama, dukda Tasha wahala jiyan nan Amma
bataji komai na takaaicin Junaid ba se ma sonshi da yake kara huhhuda jikinta yana
zagaye cikin blood dinta.

Wannan ranar ta dauki alkawari me nauyi akan duk runtsi duk wuya da izinin Allah se
ta kawo mishi farin ciki wanda bai taba mafarkin samu ba, tayi alkawarin biyayya
matsawar ranta sannan kuma zata soshi no matter the hardship, the situation and the
circumstances!

Lace ta dakko purple da peach me circle pattern dikin gown me kyau, dankwalin ta
daura tayi kwalliyar ta daidai misali sannan ta zauna ta kira Mami suka gaisa kafin
ta fito parlour, yana zaune kan kujera yana aiki cikin computer dinshi, gabanshi ya
aje takaddu da ruwa an tsiyaya cikin tumbler. Dagowa yayi don ko batai magana ba
yasan ta iso gurin, jikinshi ya fada mishi sannan kamshin turaren ta na Zahrat
Banafsa ya isar da saqon. Shutting system din yayi tareda ture table din daga
gabanshi ya miko mata hannunshi, babu musu ta Kama har lokancin idanunta a kasa.
Rungume ta yayi sosae tamkar zaa kwace ta, bakinshi yakai kunnenta yana fada mata
kalmomi masu tsananin tsada, ya fada mata yadda Daren jiya ya kasance. Ranar haka
ta Kare suna tattalin juna, wata sabuwar chapter aka bude cikin gidan!

Bari mu leka muji yadda amaryar TitαΦ ke ciki, Hajiya Khulthum ikon Allah!

Cikin dankareriyar Prado baka wuluk Hajiya Nana da Hajiya Rafi'a wanda suka kasance
kannen Gwoggon Musbahu ne. Su biyu kadai ta wakilta don suje kawo lefen Khulthum
don Tunda ta samu labarin yarinyar yar talakawa ce yasa bata son hada mutane saboda
zance da surutai, to suma a gurin nasu bata tsira ba. Nana ta Fara fadin
Nikam Yaya Rafi'a Bakiji abin so strange ace Musbahu ya rasa duk fadin duniya inda
zai aure se cikin ghetto?

Tabe Baki Rafi'a tayi tace

Bari dai Nana, Nifa haka kurum ban yadda da Musbahu ba totally. Kinsan yanzun he's
36 Amma ko sau daya bai nuna alamun mace na burgeshi ba, kullum idanunshi cike suke
fal da tsanar mata kuma yasha furta hakan coincidence inaji baisan ina gurin ba.

Hmmm Kede Bari Yaya, Wallahi the same thing da nake gani amma uwarshi tace aljana
ta aureshi.

Dariya suka kwashe da ita tareda tafawa sannan Nana tace

Ai Allah ya hallici soyayya da feeling tsakanin mace da namiji so Duk yadda ka kai
da kamewa ko kuma me zance dole ne saboda wannan is in blood!

Balle shi Mai kudi ba!

Haka sukai ta hira har suka iso gidan inda suka tarar mota da kyar take shiga
layin. Haka driver ya kutsa ta Baya sannan suka samu ta wuce. Immediately suka Fada
gidan don Nana fadi take Allah ka rabamu da ghetto! Rafi'a tace

Allah ya rabamu tuntuni se wanda suka debowa kansu.

Gidan cike yake dam da mutane da wanda aka gayyata da wanda sukazo ganin kwakwaf ai
kuwa sun gani ba kadan ba, don kuwa anyi lefe har na rashin hankali, kudi sunyi
kuka da idanunsu. Daxasu tafi suka ki karbar komai haka suka wuce, se ga uwar gayya
tazo tayi wani Irin kyau tamkar ba ita ba saboda tuni ta Fara gyaran jiki don tasan
inda zata shiga she doesn't mind Abinda ta kashe tasan zata fanshe. Ihu, habaici
ranar tayi shi dakayar tayi bacci saboda kallon kaya bata taba tunanin zata samu
haka ba. An saka ranar biki Nanda sati biyu masu Zuwa..... Se muce Allah yasa
munada rai!!

Cyprus.

A hankali suke takowa saman titin da ya malale ko ina cikin makarantar. Subay'a
tayi fari, tayi kyau kana kallonta kasan Hutu ya samu gurin zama. Somehow dai
hankalinta a tashe yake dukda yawan kwantar mata da hankali da Sulma keyi saboda
rashin daga call dinta da Junaid yake.

Inajin karshen month dinnan zan tafi nigeria gaba daya sati biyu nan inajin tamkar
akwai Abinda akeyi acan, yanzun gaba daya Junaid nake son gani sister.

Sulma dake saurarenta tace

Haba dai, amma lokacin ai kun kusa exams a department dinku.

Tsaki tayi tace

Na gaji da karatun Wallahi, tunda naxo banida kwanciyar hankali karatun duk
simplicity dinsa amma Wallahi bana ganewa, Meye amfanin shi? Is better na koma na
daidaita gidana na daidaita rayuwar aurena Sister, I've messed so much, nasan nayi
wasa da damata, Junaid yayi kokari yanzun haka zan koma na gyara Abinda na bata.

Ta fada with sincere repentance cikin muryar ta. Sulma dake saurarenta tace

Hakane kam amma Tunda har Munzo yanzun inaga kiyi hakuri Zuwa yadda aka tsara se mu
koma duka ko?
Kanta ta girgixa tace

Bazaki gane ba Sister, alhakin Junaid, Ahmad da Muhammad Wallahi bazai barni ba, is
better I go back and amend whatever I torn. Is never late sister.

Haka suka ta hira duk yawanci Subay'a ke tsare tsarenta har suka isa gida. Seda
Subay'a tayi sallar ishai kafin ta kwanta yau batajin fita ko ina Tana son shiga
social media taji me ake fada ne, meye latest. Data ta kunna ta kifar da wayar Don
komai ya gama shigowa, seda ta kammalla kafin ta Daga wayar ta Fara da whatsapp
inda tayi replying messages dinta kafin ta koma IG. Tana shiga da stories din
Junaid ta Fara cin Karo, seda gabanta ya fadi don ita ta bude mishi IG kuma baya ma
wani amfani dashi Amma what's so important daya daura. Daidaita kwanciyar ta tayi,
ta rike wayar a hannunta tana jiran su bude Se idanunta suka sauka akan caption din
dake rubuce

#My Dove# the love of my life.... The best thing that ever happens to me.... I so
much love you habibty♥️

Tana karasa karantawa take hotunan suka bayyana, tamkar tashin bomb haka hotunan
suka Dakar mata zuciya, hotunan biki ne na kowanne event se wanda sukai ayau sunje
shan ice cream Yana Sanye da black trouser da white top itakuma tana cikin black
plain Voil na gown anyi mata ado da farin lace a wuya da hannu, kana kallonsu kaga
Wanda hankalunsu yake a kwance wanda soyayya ke gara musu, gabansu bowl ne an saka
scoop din ice cream guda uku, hannunsu rikeda spatula karama sun kai bakinsu suna
murmushi me tsayawa a rai.

A hankali taji wayar ta sulale Daga hannunta se kan tiles, kanta a take ya fara
juyawa tamkar zata fado a gadon, zuciyarta tamkar zata balle kirjinta ta fito hakan
yasa ta bude Baki ta saki ihu me karfi da ya janyo hankulan Samiha da Salima dake
cin abinci a parlor!



Hohohoho! Rate the page on a scale of 10

One word for the love birds #JUNSU#
One word for the couples to be #MUSKHU#
One word for the defeated #Subay'a#

To me for the love birds #Allah ya bar kauna# for couples to be #mute# for defeated
Subay'a #sorry#

Does Subay'a still have a chance? Let's talk people, next chappy depenads on your
comments.


Shatuuu ♥️ *MACE A YAU*
44

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣Shatuuu095@wattpad

_Hip Hip Hip hooray!!! My hearty congratulations goes to all the Writers of
kainuwa, for marking our 2 years anniversary.... I pray Allah Azzawajal continue to
guide us, lighten our path and may he forgive all of our shortcomings. Anty Fauzar
mu 'yar amanah and others take this page as we celebrate together_

Babu Wanda yayi sallama cikinsu suka turo kofar suka shigo, a kwance suka sameta
gwanin tausayi tana kuka Riris Tun karfinta, wanne irin masifa ce ta shigo
rayuwarta? Baki daya suka tsaya turus tamkar gumaka saboda ganin halin da take
ciki, Salima ce tayi karfin halin karasawa gefen gadon ta zauna Tana fadin

Haba Subay'a! Me yake damunki? Shikenan ke kullum cikin Daga mana hankali kike,
idan da Kinsan mijinki haka yake me yasa zaki ketare umarnin shi!

Fada mata dai Yaya Salima, batada aikin da ya wuce tayar mana da hankali kamar ke
daya ce me miji.

Itakam ko fahimtar Abinda suke fadi batayi, ina ruwanta ma dasu, babu me fahimtar
halin da take ciki idan ba ita kanta ba. Kishiya! Junaid aure! Shi ne kadai abinda
take maimatawa cikin zuciyar ta, kuka kawai take don gani take shi ne abu mafi
muhimmanci a wannan lokacin, shi kadai zaiyi wiping mata dukkan kuncin da take
ciki. Ganin bata kulasu ba yasa Samiha tace

Tunda bazata Yi magana ba, let her be.

Suka fice ransu a bace suna mitar halayen subay'a, ita kuwa tashi tayi ta zauna
tareda hada kanta da gwiwarta tana sakin kuka me Cikeda tashin hankali, da tafasar
zuciya. idanunta sunyi jawur a lokacin Abu daya take bukata shi ne someone to talk
to and that someone is none but Sulma. Mikewa tayi ta dauka abayar da ta cire ta
mayar jikinta, mayafin abayar ta yafa sannan ta tsugunna ta dakko wayar da ta fadi,
ko lapiyarta Bata tsaya dubawa ba ta fito, ilahirin jikinta a sanyaye yake tana jin
tamkar an sassare mata gabban jikinta, ga hawaye dake mata zarya cikin idanunta
zuciyarta nayi mata zafi tamkar garwashi haka takeji. Suna Zazzaune ta fito babu
Wanda ta kula haka suma se rakiyar tsaki da ta samu daga gurin Samiha.

Sulma na zaune tana kallon wani TV show a Arabian channel, gefenta Amna ce rike da
feeding bottle Tana shan tea a ciki, Daddynta baya gari sunje field trip cikin wani
gari hakan yasa ita kadai ta rage a gidan. Tunda ta jiyo sallamar Subay'a ta Mike
don kuwa tasan babu lapiya ko daga amon Sautin muryarta, kanta ta dafe tana tunanin
Anya ta Taba ganin mutum me masifar matsala Irin 'yar uwarta. Tun suna yara haka
take, mutum ce da bata daukar shawara in zatayi Abu se ya kwabe mata sannan zata zo
ta daga muku hankali haka take kuma har suka Girma babu Abinda ya canza zani.

Gefenta ta zauna ta hade fuskarta da tafukan hannayenta tana kuka me cin rai, Wanda
yake tabbatar maka wanda yake ba karamar tashin hankali da walagigin rayuwa yake
ciki ba, kuka ne wanda Subay'a keyi na rashin sanin makomarta, na tashun hankali
Cikeda nadamar da bata da amfani a wannan lokacin. Sulma Bata ce mata uffan ba
dukda she's disturbed da kukan amma ya ta iya? Me zatayi? Kyaleta tayi taci kukanta
me isarta wanda tasan ko babu komai she'll shed away some of her pains. Kowa yasan
kuka is a powerful pain reliever, just try it.

Seda tayi ta koshi tayi to her satisfaction kafin kuma ta goge fuskarta tare da
kallon Sulma wadda fuskarta kawai zaka kalla ka hango tsantsar damuwar da take
ciki, hannunta Subay'a ta kama Tana sakin murmushi wanda babu komai cikinshi banda
zallar pain wanda dashi gwara tayi wani sabon kukan amma ya zatayi,

Kiyi hakuri sister, inajin inama ina da wanda zan kawo wa kukana bayanki at least
na daina tayar miki da hankali, I'm not good to myself balle to be good to others.
Bana neman shawara ina yin duk Abinda zuciya ta taji ya kwanta mata don Nayi
satisfying ego dina. Inama ace ni ce ke, inama ace Nayi kwaikwayon kyawawan
halayenki da wasu abubuwan sun zo min da sauki.

Hannunta Sulma ta rike bakinta ya kasa furta komai saboda abubuwan da take hangowa
cikin idanun Subay'a wanda Bata taba gani ba. Wayarta ta dauka ta bude mata
pictures din idanunta na zubar da hawaye ta Mika mata. Jiki a sanyaye ta karba sede
biyu kadai ta iya kalla jikinta ya fara rawa, ta aje wayar tareda runtse idonta.
Wasu hawaye masu zafi a Karo na barkatai suka shiga zubowa Subay'a, kuka sosae ta
kuma fashewa dashi tana fadin

Kinga ni ko? Junaid yayi aure, ya auri yarinyar da tafi kowa sanin flaws dina!
Yarinyar da duk duniya bana fatan na bude ido Naga tana numfashi! Nayi kuskure
babba na gasken gaske kuwa! Na tafi na baro mijina under the care of abinda nake
ganin sonshi cikin idanunshi. I deserve it......

Toshe mata Baki tayi tareda janyota jikinta tana lallashinta, har Seda tayi shiru
kafin Sulma tace

He punished you da aurenta.

Kanta ta girgixa tace

A'a Sister kin tuna Abinda nake zargi? Na zargi yana sonta zamana ya zama kamar
barrier tsakaninsu, I never in my life taught barin gurin zai basu space din cika
burinsu, se gashi ya cika burinshi. Ya zanyi I destroyed myself with my hands....
My very own hands Sister.

Shiru tayi ta Mike Kara dawowa ta zauna idanunta basu daina barin hawayen da suke
ba, bata taba mafarkin akwai ranar da zata wayi gari taji makamancin wannan kuncin
ba, kai ko ce mata akai a duniya irin wannan feelings din does exist to tabbas zata
karyata mutum, yau gashi Itace ta tsinduma kanta a ciki. A yanzun ta fahimci maanar
zaman lapiya shine kabi Abinda Allah da manzonsa suka ce, ta tuna wata levtures da
ta taba attending akan biyayyar aure, manzon Allah SWA yace Idan da zansa ayiwa
wani sujjadda Bayan Allah to miji ne! This is to show how manzon Allah SWA yake son
nuna girma da kuma daraja ta miji amma a yanxun ta take Nata tayi yadda take so.

Zan tafi Nayi booking next flight to Nigeria.

Ta fada Bayan ta koma ta zauna, Sulma Cikeda damuwa tace

Hakan yayi amma zaki dawo ko?

Kanta ta girgixa tace

Not necessary, zan koma na gyara Abinda na bata, Kede Kiyi min addu'a na dace.

Dafa kafadarta tayi tareda fadin

Duk Abinda zaki tarar ina fata zaki rufe idanunki, kiyi hakuri kada ki tada
hankalin ki me faruwa ta faru.

Dariya Subay'a tayi tace

Life has taught me so much, ba se kin dora ni a hanya ba sister. Yanzun bana
bukatar kowa yace min ga yadda zanyi.

Kanta ta gyada mata kafin suka Mike ta rako ta har bakin kofa, daga nan sukai
sallama ta koma ciki jikinta a matukar sanyaye, Tana fatan hakan ya zama babbar
shiriya gareta.

Bangaren Subay'a kam tunda ta shiga dakinta ta kwanta tare da fara booking flight
sede next flight to Nigeria is in a week time. Tasha kuka kuwa saboda tana ganin
hakan yana Kara nisanta ta da kudinrinta. Tundaga wannan ranar ta daina fita, Ta
kashe wayar ta. Hakan yasa ta zama very lonely and bored.

Ranar da sati ya cika ranar ta kammalla shirinta tsaf, an hour to the time ta fito
da kayanta tsaf ta nufi airport don ko Sulma Bata fadawa ba Balle su Suhaila wanda
basa gidan Baki daya sun tafi lecture. Tana zuwa babu bata Lokaci akai screening da
komai sukai boarding jirgin da ya Lula zuwa Nigeria.

KADUNA.

Mami na Zaune itada Baba Wanda ya dawo shekaranjiya daga umra, suna kallo jefi jefi
suna hira akan matsalolin da suke addabar Nigeria.

Nikam matar Junaid har yanzun bata dawo ba?

Baba ya tambaya idanunshi kan Mami, gyara zamanta tayi tareda fadin

Inafa bata dawo ba, don bance tasan da zancen Auren ba.

Kai Baba ya kada yace

Junaid baiyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login