Showing 27001 words to 30000 words out of 121650 words
tafi me daukan nawa baya kusa.
Kai ta girgixa mata tace
Yanzu Yaya Nu'uman zai zo se mu Baki lift.
Itama kanta ta girgixa tace
A'a gaskiya ki......
Bata karasa ba Se gashi yayi parking a gefen su hakan yasa taja hannunta suka isa
bakin motar, baya ta budewa Sulaim ta shiga ita kuma tayiwa kanta masauki a gaba,
waya yake Don haka ko gaisuwarsu bai amsa ba in fact baisan Sulaim na ciki ba a
haka suka fito Daga BUK, kafin su karaso AA Marmaro inda nan ne kwanan gidan Junaid
Aimana tace
Sulaim kiyi mishi kwatance.
Aje wayar yayi yace
Keda waye.
Kafin ta bashi amsa ya hango Sulaim ta jikin mirror, bai kalla fuskarta da kyau ba
se side view dinta dake gefen window take kalla, gabanshi yaji ya fadi take zuciya
ta kwadaitu, muryata yaji a hankali tace
Kwana ta gaba zan sauka.
Kasa furta komai yayi saboda yadda ilahirin jikinshi ya amsa Daga Wannan furucin da
tayi, seda Aimana tace
Yaya Nu'uman magana ake maka
Naji
Ya fada suna zuwa Kwanar Tace zata sauka se ta karasa tunda babu Nisa, godiya tayi
musu a lokacin ya samu damar kare mata kallo, itama kuma haka, fari ne sosae kamar
yadda Aimana take babu laifi yanada kyau. Suna amsa mata godiyar ta nufi layinsu,
tafiya kadan ta isa gidan, tura karamar kofar tayi ta shiga ta gaida maigadin
sannan ta nufi parlourn, kafin ta kai ga budewa aka bude, Junaid ne shida Subay'a
wadda ta dawo tun Kwana hudu da haihuwar Sulma ta bashi hakuri sosae tareda nuna
nadamar ta, shi bashida matsala hakan yasa ya manta da abin suka cigaba da
rayuwarsu. Bayansu Ahmad da Muhammad ne da dukkan alamu fita zasuyi, seda ta Fara
gaida Subay'a sannan ta tsaya Seda suka fito sannna Junaid ya dubeta yace
Ya akai se yanzu kika dawo.
Kanta ta dan dauke Daga kanshi tana jin yadda yake ke beating wanda ta rasa
dalilinshi kuma abin is only idan tana tareda Junaid ne tace
Babu komai.
Tana fadin haka ta Kara da fadin
Allah ya kiyaye
Tayi ciki abinta, shiru yayi a gurin ya bita da kallo se yaji kamar bataji dadi ba,
se zuciyarshi take tuhumar shi akan ya bata mata rai ne? Kallon Subay'a yayi wadda
tuni ta isa gefen motarshi ya Dan Daga murya yace
Nayi mantuwa Bari yanxu zan fito
Kanta ta gyada mishi, shikuma ya koma cikin parlour, straight dakinta ya nufa ya
kwankwasa kofar. Itakam Tunda ta shiga kujera ta fada ta zauna tayi shiru haka
kurum taji ranta a tsananin bace kuma babu abinda take bukata tayi irin kuka, kafin
ta gama tunanin aka Fara knocking tasan su Atika ne a ranta tana mitar Daga dawowar
mutum Za'a isheshi, kofar ta bude se taga Junaid a tsaye Yana kallonta, kanta ta
dauke tareda pouting face dinta, se yaga tayi mishi wani kyau yaji if to say it's
okay he'll hug definitely hug her dan fuskarta ta nuna ranta a bace yake amma babu
dama hakan yasa yace
Shopping zamuje kiyi min text din abinda kike so kinji?
Unconsciously ta buga mishi Harara wadda tayi cikin sa'a ya gani hakan yasa ya zaro
ido da mamaki amma se ta dauke kanta tamkar ba ita tayi ba tace
Tohm.
Tana fadar haka ta tura kofar ta shige, kanshi ya shafa saboda ba haka zuciyarshi
ta aiko shi yayi ba, ta aiko shi yaji damuwar abinda take so sannan ya fada mata
abu me dadi, who knows he will mess up but he couldn't! Bazai iya ba he lacks
wannan courage din.
Fita yayi suka tafi Yana ta mamakin shi Sulaim ta harara, yayinda take kwance har
aka kusa kiran maghrib sannan tayi wanka ta bada farali, Tana idarwa wayarta ta
Fara ringing, Bro ta gani hakan ya tabbatar mata Junaid ne se ta samu kanta da kin
picking, sau biyu yana kira Tana kin dauka shima se ya hakura. Can Sega kiran
Ja'afar ya shigo, Kwana biu nan se taji yau tana daukin jin muryarshi, cikin
silvery voice dinsa yace
Ina gate gidanku fito mu gaisa.
Da gaske!
Ta tambaya Tana jin wani nishadi from no where
Come and see for your eyes.
Kit! Ya yanke call din, Cikeda zumudi ta Mike ta zaro wani plain lace peach zani da
riga, se kuma ta mayar ,ta janyo Abaya ash da silver stones se off white lace da
aka saka a edge din hannun da kasan Riga... Rolling tayi da veil din kayan ta fesa
turare sannna ta dauki wayarta ta fito anan sukaci Karo da Atika
Uwardakina Kinyi kyau, ina zuwa haka?
Sa ido yanxu zan dawo
Har ta tafi ta isa bakin parlour Se ta tsaya da gaske Ja'afar take wa wannan
zumudin ko kuwa? What if idan Junaid ya dawo suka hadu Don ta dan Lura baisan
tarrayar su? Tayi kusan 7 minutes kafin zuciyarta tace mata go shi matarsa Ya dauka
suka fita, se ke xa'ayi caging a hanaki. Da Wannan ta samu karfin gwiwa ta fita,
megadi na zaune Tace dashi
Baba Bari na karba sako
Bata jira me zaice mata ba ta fice, Itakanta bata taba ganin motar ba tana tunanin
ya sake mota ne, Tana isa inda yake ya bude mata ta fada Ciki ,tana rufewa ya ja
motar with full speed ya bar layin. Da mamaki tace
Yaya Ja'afar what are you doing?
Dariya yayi mata yace
Kin manta a kd kika ki bina kisha ice cream shi zan kaiki kisha yanzu.
Dan Allah don't do this kaga yaya bai sani ba Kada ya dawo bananan.
Bai kara kulata ba itakuma Bata fasa Yi masa magiya ba amma yayi iskar kare da ita,
hakan ya tayar mata da hankali.
A gida Junaid da Subay'a sun dawo, yana gama parking megadi ya sanar mishi Sulaim
anzo an dauke ta a mota kuma baisan waye ba.
Bakasan waye ba? Ni Kake cewa baka san waye ba?
Ya fada Yana nuna kanshi tareda nuna kanshi wanda hakan seda yasa megadin firgita,
hatta Subay'a mamaki tayi yadda ya Daga murya ashe basuga komai ba.
Gidan ubanwa ka barta ta fita? Wayace ka barta ta fita?
Subay'a ta matso zata rike hannunshi ya juya kanta
Don't you dare touch me.
Se taja baya saboda yadda ta tsorata da yanayinshi, Ya dinga masifa wadda tasa baki
daya veins din kanshi suka tashi, yayi yayi se kuma yayi shiru ya dinga safa da
marwa yana karkada kanshi, baki daya kwakwalwar kanshi ta cushe waye ya fita da
ita? Ina kuma taje?
Ganin yanayinsa yasa na aje wayar haka kada nima yar rahoto ya make ni! Lol......
Waye zai bawa Junaid ansa NE? Ya haduwar Sulaim da Junaid zata kasance? Me Ja'afar
ke planning yi kadafa yayi!
Shatuuu♥️
[7/1, 8:57 PM] Shatuuu😍: *MACE A YAU*
11
✍️Shatuuu♥️
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
#⃣shatuuu095@wattpad
Yaya Ja'afar shi ne soyayyar? Shine son da kake ikirarin kana yimin? Where are you
taking me to?
Ta fada mishi muryarta na shaking abu kadan take jira tayi breaking , bai kalleta
ba se tukinshi da yake saboda shi ba wani abu yayi niyyar yi mata ba amma abinda ya
bata mishi rai yadda take nuna bata yadda dashi ba kwatakwata, Tana nuna zaici wani
abu ne daga gareta. Kafin wani Lokaci temper ta Fara building within him hakan yasa
yayi wani wawan reverse ji Kake kiiiiiiiii! Ana taka burki Allah ya kiyaye babu
wani da yake gaf dashi don da tuni labari yasha banban. Ihu Sulaim ta saki ganin
Abinda Ja'afar yayi kafin wani Lokaci baki daya jikinta ya fara rawa kamar wanda
aka saka mata mazari.
Mummy! Daddy! Baba! Mami! Yaya Junaid!
Shikenan sunan da take ambata, wani Irin gudu yake fallawa idan ka gani zakayi
tunanin kodai yasha ta kada masa karya, kodai titin danshi kadai akayi ko kuma
bashi da hankali. Tunda Sulaim take bata taba tsintar kanta cikin madaukakin tashin
hankali kamar wannan ba. Jin ya taka burki yasa ta bude idonta Wanda hawaye ya bata
su, hannunta tasa da sauri Zata bude ba tareda ta duba ina bane ita kawai tsira
take nema. Lock ya danna wanda yasa ta dubeshi da sauri tareda kwalalo masa
idanunta da sukayi ja waje.
Is not like zan cinye ki ne, saboda banga abinda zai tayar min da hankali akanki
ba, idan I wanted an affair with you ba ta haka zan biyo ba.... Rubbish!
Ya gama fada Yana jan tsaki, cire lock din yayi da sauri ta bude kamar an hankado
ta ta fito a guje se taga Baifi 70 meters bane away da gidansu hakan yasa ta nufi
gidan da sassarfa sede Tana kama handle din gate din da niyyar rufewa taji gabanta
ya fadi saboda idanunta sun sauka akan motar Junaid. Megadi ne ya taso da hanzari
yace
Ina kikaje Alhaji Yana ta nemanki?
Gabanta taji ya kuma faduwa jin ya ambaci Alhaji, shi kenan itada Junaid se Allah
yau, Bata bashi amsa ba ta wuce ciki kanta a kasa gabanta nata faduwa, a parlon
babu kowa ba yadda tayi tunani ba, don haka da sauri ta nufi dakinta Sede ta na
daura hannunta Kan handle din taji wannan deep voice din tashi yace
Daga ina kike.
Yadda ta Juyo a kidime seda wayarta ta fadi kasa, dagowa tayi ta dubeshi Yana tsaye
Fuskarshi babu annuri ko digo, se ya zame mata tamkar ta zaki hakan yasa ta kasa
furta komai se wasa da take da yatsunta
Se na maimaita kenan?
Nida yaya Ja'afar muka fita.
Da izinin wa?
Se tayi shiru Tana son ce masa tayi mishi text Amma babu Wannan halin saboda
lokacin da taga da gaske bazai saurareta ba ta turawa Junaid short message, Tana
tunanin yadda zatayi taji ya dauke ta da wani gigitaccen mari! Dagowa tayi a rikice
ta fito da idanunta waje Cikeda mamaki kafin kuma ta rike gurin saboda zafin da
taji, shima se ya tsaya Yana kallonta Cikeda mamakin Abinda yayi, he slapped her?
Sulaim? Seriously? Itakam lokacin hawaye sun Fara mata zarya saman kuncinta saboda
tsabar zafin da zuciyarta keyi, yana ta jujjuya Hannunsa Wanda yayi Marin dashi, ta
shige dakin ta durkushe ta saki wani Irin kuka me taba zuciya! Dafe kanshi yayi
saboda yadda yake Sara mishi ya nufi dakinsa ya zube saman gado ya lalubo wayarshi
ya fara neman layin Ridwan kamar jira yake a kira ya dauka yana fadin
Angon Sulaimi Baban Ahmad da Muhammad!
Cikin wata Irin murya me Cikeda rauni yace
I slapped her! Marinna nayi ya zanyi?
Cikeda mamaki yace
Wa ka mara? Subay'a
Kanshi ya girgixa Don wannan lokacin yana jin inama ace Subay'a yan mara yana ganin
da bai shiga halin da yake ciki yanzu ba. Cikeda nutsuwa ya kwashe komai ya fada
masa, ya kara da fadin
For the first time zuciya ta dauke ni na daki abinda take martabawa take ganin
mutunci take kuma so sannan take tattali, ya zanyi Ridwan? I'm in a mess Wallahi.
Ajiyar zuciya me nauyin gaske Ridwan ya sauke yace
Aikin gama ya gama ka zartar da hukunci cikin fushi, ba halinka bane Amma kishi ne.
Ina ganin ka bata space zuwa safe muga yadda zata tashi.
No! I'm going to Appolgise yanzunnan.
A'a Kada ka sake kamar ba namiji ba, zancen gaskiya Sulaim tayi laifi fa, hukunci
kayi mata a matsayinka na brother not suitor, so ka barta.
Da kyar ya shawo kanshi ya amince da hakan saboda yana ganin kamar wannan zai saka
ta tsaneshi. Yana aje wayar yaga alamar sako a notification plate dinshi, yana
shiga yaga Daga Sulaim ne ta turo masa 3 hours ago
Yaya... Ya Ja'afar yazo zan Yi mishi rakiya Bazan jima ba
That's all the content of it, gaba daya se yaji hankalinsa ya kuma tashi, me yasa
zaiyi fushi ya Mari Sulaim? Kansa ya dafe wanda yayi masa nauyi ya kwanta kan
gadon, Yana kwancen Subay'a ta shigo cikin kayan baccinta silk very sexy and
attractive, Tunda ta shigo take kallonsa Amma baisan ta shigo ba saboda yadda yake
deep in his thoughts, kallonshi take tayi zuciyarta tana hana mata abinda take
zargi, Kwana biu ta Fara zargin Anya Junaid ba son Sulaim yake ba, ko Abinda yayi
dazu abune da bata taba gani ba, amma yadda Lokaci daya ya birkice kamar zautacce
shi ne yake daga mata hankali, kada ya kasance tana zaune ayi mata manakisa. Haka
ta rungumeshi tare da fara bashi wani sensual and seductive kiss, cikin sanin
bukatinshi ta Fara sarrafa shi, kafin wani Lokaci ya bada Kai tareda mantawa da
existence din wata mace na iya wannan lokacin .
Baiwar Allah Sulaim ta sha kuka ta godewa Allah se taji gaba daya alhakin komai
akan Junaid ta saukeshi, tamkar he caused everything dinnan haka take ji. Tana nan
kwance bacci ya dauketa haka tai tayi Marar dadi tana ta ajiyar zuciya. Kafin asuba
har ta tashi tayi dukkan abinda zatayi ta shirya tana ta tunanin yadda zata bullowa
Junaid, ita bata kawo Ja'afar a ranta don batada lokacinsa se ta gama da wanda
zuciyarta ta fi karkata a kai kafin ta dawo kanshi. Idan ta tuna Yaya ya mareta se
hawaye ya fara jika mata fuskar hakan yasa kanta Fara mata ciwo sannan idanunta
suka dan tashi wanda zai nuna ma kowa kuka tayi. Bakwai daidai dan aike Ahmad ya
shigo a guje Tana zaune kan gado ta hada uban tagumi Lokaci daya tayi rama se
swollen and sunken eyes kadai kake hanga a fuskarta.
Anty Papa yace kizo Aci abinci!
Tohm..
Ta fada hakan yasa ya kyaleta ya tafi amma har Junaid suka gama cin abinci bata
fito ba hakan ya kara tayar masa da hankali ya sake daura dukkan alhakin komai a
kanshi, Subay'a ce ta Fara fita itada Ahmad se Junaid ya dauki wayarshi ya kirata
amma har ta katse Sulaim batai picking ba, Yana kokarin sake kira ta fito fuskarta
babu walwala ko digo, da idanunshi da suka fada ta Fara arba, ya tsareta da ido da
wannan sharp gaze din nashi, se taji ya kuma takurata amma haka ta iso gareshi
Cikeda dasasshiyar murya Tace
Na fito
Kamar yace ta zauna taci abinci Se ya share ta don yaga kamar a takure take kuma
bata sakko ba har lokancin. Ko a motar ko uffan ba tace mishi ba shima bai ce mata
ba se lokaci Zua Lokaci yakan kalleta itama satar kallonshi da takeyi da yau ko
kallo bai isheta ba. Haka sukai tafiyar so boring ga zukata na wahaluwa. Lucky
enough Mami ta kira Junaid da suka gaisa ya bawa sulaim se lokacin ta dan ware
sukai magana Harda murmushi.
I'm sorry kui manage yau din se a slow nasan yayi kadan amma better hakan than ace
babu baki daya. No one is missing Khulthum NE? Haba kukuwa at least ask about her
ko taji dadi.
Shatuuu ♥️
[7/4, 7:08 AM] Shatuuu😍: *MACE A YAU*
12
✍️Shatuuu♥️
🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION
#⃣Shatuuu095@wattpad
Duk yadda ka dauki rayuwa to a haka rayuwa take zuwa maka, idan ka dauke ta simple
to kullum zaka ganta a saukake amma idan ka matsa ka kuma zafafa to tabbas haka
zaka gani. Haka rayuwar take ga Khulthum taki tsayawa inda ya dace ta rungumi yadda
rayuwar ta take sede yadda take ganin anayi, yadda wasu Ke yin tasu lifestyle din
hakan nan itama take son tayi. Gashi yadda take ganin Sulaim, Aimana da Khairi babu
Saar ta a ciki kana kallonsu kasan Daga wanne gida suka fito, komai nasu acan acan
to itama tana son meeting up to their level kuma da taemakon Huzaifa dreams dinta
basu zama shattered ba. Ya maida ita babbar yarinya yar gayu yar kwalisa, Dama ya
lafiyar kura bare tayi zawo, girman kai se ya karu cigaba yaci uban na da.
Ranar ta kasance Thursday, da sassafe ta kammalla komai tayi wanka ta zauna ta
tsantsara kwaliyya wadda idan ka kalleta zaka rantse zata je gurin biki ne saboda
yadda makeup din ya hau babu karya. Tayi kyau kamar ka saceta. Trolley dinta ta
bude ta janyo skirt pencil din wanda ya kamata ga tsaga a kasa har wajen kaurin ta
Baki ta saka sannan ta dauki farar top ta daura me long sleeve kafin ta janyo bakar
suit coat ta daura akai baka, wig dinta ta dakko ta taje shi sannan ta fixing
akanta, se data gama daidaita zamanshi kafin ta kalla large mirror din data kafe a
dakin, murmushin jin dadi tayi sannan ta samu farin veil tayi wrapping kanta dashi
sannan ta saka wani pointed high heel peep toe shoe fari ta zura a kafarta ta daure
da igiyoyin jikinshi. Tayi kyau ko mahassadi ya san haka sede shigar is more of
zuwa wani biki ko wani taro not professional Abu. Back pack me kyau Fara da adon
black a jiki qaddararsa taga ana yayi ta zura books dinta sannan ta saba a baya ta
fito hannunta rikeda wani karamin veil wanda zata yafa saboda yan layi amma tana
shiga school se de wani kuma.
Aisha na durkushe gefen murhu tana ta hura wuta da bakinta saboda yadda maficin ya
yagalgale Bana tunanin zaifi bakin nata hurawa, idanunta sunyi ja saboda hayaki.
Mama kuma na gefe tana ta fada akan bata tashi da wuri ba gashi har Khulthum ta
fito abinci bai Gamu ba. Iya wuya Aisha ta Kai saboda idan akwai Abinda ta tsana
bai wuce Irin yadda Mama take ba. Zata iya Rantsuwa tun dawowar Khulthum gidannan
Bata taba moruwa ba amma komai Mama sede Tace ayi mata komai saboda Khulthum saboda
jin dadinta Amma babu Wanda ta raina take wulakantawa kamarsu. Tundaga nan Aisha ta
Fara jiyo Sautin takalmin Khulthum, Bowed down Khulthum ta fito bakinta tana taunar
chewing gum tace
Mama zan tafi se anjima.
Kallonta Mama tayi ta ciro five hundred daga habar zaninta ta mika mata tace
Baki ci komai ba zaki fita? Sannan yau ki daure kada kikai maghariba a waje
yarannan kullum Se yazo, kudin motarki yace a baki
Wannan routine ne Tunda ta Fara zuwa BUK Baifi sau hudu bane kawai Ashir ya
tsallake Bata transportation fee ba, amma she never appreciate that effort of his
sede kullum cikin ganin gazawarshi take tana ganin me 500 zatayi mata? Kunji fa!
Seda ta dubi inda Aisha take tana kallon ta ya mutsa fuska tareda zabga mata harara
saboda Tunda sukai wannan damben har yau basu shirya ba harara kawai ke hadasu
nothing less and nothing more.
Zanci a waje.
Kanta ta gyada kawai tana son ce mata ta canza skirt amma babu fuska, hakan yasa
tace
Zancen Ashiru fa?
Dan murmushi tayi ta cigaba da tafiyarta Tace
Zamui magana dashi.
Daga haka ta fice Seda tazo daidai inda Aisha take tace
A cigaba da girki, jakar gida.
AI kuwa A'isha ta harzuqe tace
Kece jaka Wallahi wayasani ma Maza kike bi ba makaranta ba.
Khulthum ba ta jita ba amma Mama ta jita ranar kuwa seda ta raina