Showing 111001 words to 114000 words out of 121650 words

Chapter 38 - MACE A YAU by Shatuuu

Shatuuu   

12 May 2026

759

kanshi yayi a
jikinta, tureshi tayi yana binta har ta hakura, cikin nitsuwa yace
"Dove anjima Mimin su Ahmad zata dawo, ina fatan zaki kasance kamar yadda kike, ina
fatan zaki goya min baya, ki cigaba da supporting dina Kina min addu'a na samu Nayi
adalci a gareku"

Shi kanshi ya sani kuma he felt yadda jikinta ya saki yayi sanyi Amma a haka ta
daure saboda wani kishin shi dake ratsa ta tace

"I'll always be there for you through every hardship, through all the thick and
thin times.... I love you"

Kiss ya sakar mata a wayanta Wanda yasa ta saki wani moan a hankali, haka suka
cigaba da aikin Yana ta mata nasiha da Kwantar mata da hankali tareda bude mata
dukkan sirrin zuciyarshi.

Misalin hudu da Rabi Subay'a da Junaid suka isa gidansu wanda ya kasance mafarin
komai, inda suka Fara gina rayuwarsu inda komai ya lalace, sun dawo a karo na biyu
don sake daura wata rayuwar. Dama Tunda ya fita ta Kira yan uwanta suka je suka
gyara ko ina banda bangaren Junaid, Alhaji bai ce mata komai ba don fushi yakeyi da
ita haka ta biyo mijinta suka koma. Suna shiga gidan abubuwa da dama suka dinga
dawo musu, soyayyarsu, fadansu, sabani da kuma happiest moments dinsu. Ko ina an
gyara yayi tas dashi se daukar idanu suke ga kamshin freshener don Bata son turaren
wuta a cewarta ita bata son hayaki so Shiyasa kullum da room freshener take amfani.

Tamkar wata Bakuwa haka ta zauna a dadire, jinta take tamkar ba tayi fitting gurin
ba. Ganin haka yasa ya dawo kusa da ita tare da fadin

"Mimi ko ruwa bazaa bani ba? Haka zan zauna da kishirwar"

Mikewa tayi tamkar Dama jira take ta wuce daki zuwa fridge ta dakko ruwa da tumbler
ta kawo mishi tareda fadin

"Papa ruwan babu sanyi"

"Ba damuwa lemme have it a hakan"

Haka ta tsiyaya mishi yana sha Yana Bata labari har ta dan ware kafin ya tarkata
tata Zuwa bedroom inda aka sauke soyayya!


Sulaim na dakin da kayan su Ahmad suke Tana hadawa cikin katon trolley, gaba daya
jikinta babu wani kuzari a tattare da ita haka wani masifaffen kishi ke addabar
zuciyarta, seda ta kammalla hada kayan sannan ta janyo trolley ta fito da ita gefen
kujerun parlour. A haka aka kira sallar maghrib ta wuce daki tayi a lokacin Mami ta
kirata, Daga jin muryata se kuka wanda take ta rikewa tun kafin fitar Junaid, Seda
ta yi shiru sannan Mami ta yi mata nasiha tareda koyarda ita yadda zata danne
kashinta Daga haka tayi sallama ita kuma ta fada wanka. Tana fitowa ana kiran
isha'i se kawai tayi sallah sannan ta shirya cikin atamfa gown me kyau. Parlor ta
dawo inda Ahmad ya dawo gefenta ya rakube kanshi ta shafa sannan ta kawo musu
noodles din data dafa sukaci. Tana tattara gurin Junaid yayi sallama ya shigo kasa
kasa ta amsa zuciyarta na wani Irin zugi, Yana tsaye bai karasa shigowa ba tazo ta
gefensa zata wuce ya riko hannunta tareda hada ta da jikinshi, tureshi ta Fara yi
hakan yasa ya jata Zuwa kitchen din rungume da ita, kuka ta shigayi sosae jin wani
kamshi na daban a jikinshi, zaunar da ita yayi yace

"Suuuuuuu......is this how you will support me? Kina kuka kina karya min gwiwa dan
Allah share hawayenki wayace miki ana kuka akan kishiya who told you that? Bayan
kinsan ina sonki you're part of my happiness then me kike so kuma? Kiyi shiru kizo
muje I need to talk to both of you!"
Janye jikinta tayi ta wanke fuskarta a sink batareda ta furta komai ba ta nufi
bedroom dinshi inda ta shafa powder da kwalli se ta ware a haka suka fito da yaran
dukka, ganin katuwar trolley yasa ya dubeta yace

"Dove maida su Ahmad zakiyi ne? "

Kanta ta langwabar tace

"Eh Mimin su is back me yayi saura kuma? "

Kanshi ya girgixa zai magana tayi saurin fadin

"Heartthrob please don't, shi ne daidai kowa ya rayu da danshi nima mine will
definitely come"

Ta fada tareda bashi peck a hannu, babu yadda ya iya haka suka nufi gidan Subay'a
dake babu nisa tsakaninsu Koda kafa zaka iya zuwa, Amma saboda dare a mota sukaje,
Tunda suka shigo Sulaim ta nemi guri ta zauna shi kuma ya shiga ciki yayinda yaran
suke ta tsalle da ihu, tare suka fito itama gabanta Yana faduwa, da gudu Ahmad da
Muhammad suka Dane ta, rungumesu tayi a jikinta tace

"My boys"

Take kowa suka Fara bata labarin Ammiey su, shigowa cikin parlour tayi ta zauna
gefen Junaid wanda ke gefen sulaim suka sashi a tsakiyarsu, Sulaim ta Fara
gaisheta, Subay'a batada munafurci Dan haka kasakasa ta amsa don ji take kamar ta
rufe ta da duka, wani haushin ta take ji. A hankali Junaid ya kama hannun Sulaim ya
matse saboda yadda yaji jikinta na rawa, cikin nitsuwa da daddan kalamai ya gabatar
da kowacce a matsayin matar aurenshi da yake so, soyayya tasa ya aureta, kowacce ta
kama girmanta baisan damuwa. A haka ya raba Kwana bibibyu sannan ya maida Sulaim ya
koma, ranar Sulaim da kyar tayi bacci saboda damuwa da kishi amma da ta dage da
addu'a se komai ya lafa mata!


Shatuuu ♥️
[9/9, 9:59 PM] Shatuuu❤: *MACE A YAU*
57

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣shatuuu095@wattpad


Driver na parking hamshakiya Hajiya Gwoggon Musbahu ta fito Daga bakar Prado da
tayi parking, yanayin ta kadai zai tabbatar maka baa nutse take ba, idanunta sunyi
jajur hatta fuskarta tayi ja hankalinta a matsanancin tashe yake, Tun ranar da
Khulthum ta fasa bowl saboda jin sallamar Musbahu ta diga question mark Akansu Baki
daya, don hakan bazai taba faruwa ba se idan yarinyar cutarta yakeyi, hakan yasa ta
rike Khulthum din na tsawon sati daya tana ta bugar cikinta ko zata samu tayi mata
leaking wata maganar amma fur yarinyar taki haka dole ta bashi matarshi ta tura aka
kira mata Kabir ta tsare shi akan se ya fada mata a ina Musbahu ya Nemo Khulthum
saboda duk da tunanin hakan bai zo mata ba amma ta Fara tunanin ya akai Musbahu ya
tsallake ya'yan masu kudi ya auro 'yar ghetto, Kabir Baki daya ya rasa dalilin da
zai fada mata sede yace

"Gwoggo ni na hadasu saboda naga yaki aure kuma se ya yadda"
Kanta ta girgixa tace

"Kabiru ban yadda daku ba Sam, tabbas akwai manufarku ta yin hakan, bana son wani
ya fada min shi yasa nake Baku chance ka fadamin"

Shiru yayi don shima Gay dinnan na Musbahu ya fara isarshi don Duk tunaninshi idan
yayi aure especially yara masu budewar ido zai daina Amma abinda ya Lura kamar abin
ya kara tsananta ne, shi kabir ba Gay bane amma Shi womanizer ne na gaske kuwa.
Amma yasan babu uwar da zataji danta Yana aikata abinda Allah ya haramta saboda
muninshi yasa aka kifar da al'umma guda aka bisu da ruwan duwatsu Daga
jahannama..... Waiyazubillah!.... Kame kame ya fara hakan yasa gwoggo ta sallameshi
tareda Fara binciken aka ran kanta, Tunda ta Fara binciken Abu daya ake fada mata
Musbahu ba'a taba ganinshi da mace ba Sede Maza, kullum ka ganshi tareda Maza yake.

Haka ta hakura ganin babu wani abu a ciki sede kawai Washegari Sega Khulthum tazo
yini, gabaki daya ta kara lalacewa ta fita a hayyacinta wannan ya kara tada
hankalin Gwoggo, da yazo daukarta ta dinga kuka kamar ranta zai fita hakan ya
tabbatar mata da wani abin is definitely wrong some where.
Bayan sati biyu ta aika aka kirawo wanda yake kula da part din Musbahu tana mishi
tambaya Yana amsawa amsar Itace indai yana gida to Maza suna zuwa amma shi baisan
me akeyi ba, Daga nan ta Kira me Kula da Khulthum itace ta fayyacewa Gwoggo dukkan
abinda ta sani, Abinda Yafi daukar hankalin Gwoggon shi ne furucin da Matar tayi
Khulthum tana masifar tsoron Musbahu sannan inhar zasu shiga daki to har ya fita
tana ihu wannan constant ne.

Da Wannan abu Gwoggo ta yanke hukuncin Zuwa kawai ta ganewa idanunta komai don
zuciyarta ta Fara zargin Anya danta ba Gay bane? Hakan yasa bayan tayi sallar ishai
ta shirya aka kawo ta gidan, ta jima a tsaye Tana tunanin inda zata Fara dosa part
din Khulthum ko na Musbahu a karshe ta yanke hukuncin Zuwa na Musbahu, tundaga
parlonsa komai neat yake dama tasan haka danta yake, dukka sauran kofofin a rufe
suke kirif se kwaya daya wadda take hango haske daga ciki, Rana ta farko da taji
Tana tantamar shiga inda danta yake Amma haka ta dake ta tura kofar a hankali, ta
shiga bakinta na nanata ambaton Allah, da sauri ta dafe bango tareda jingina da shi
sakamaakon jiri dake kokarin zubar da ita, idanunta ta runtse saboda abinda ta
gani, as usual Musbahu ne da wani kwance tamkar mata da miji, kuka sosae gwoggo ta
saki ganin they're so engrossed to the extent that they didn't even noticed her
presence. A hankali ta danne Abinda take ji ta juya don fita amma ta fasa ta tako
zuwa gadon jikinta se rawa yake ta saka hannunta ta dada mishi duka, firgigit ya
juyo wata Irin hantsulowa Musbahun yayi ganin Gwoggo tsaye a kanshi idanunta hawaye
na Mata sintiri, gaba daya ya durkushe a gurin cikin wani yanayi Wanda yaji tamkar
an zuke mishi ruwan dake jikinshi ko hannunshi kasa dagowa yayi, Jan kafafu Gwoggon
tayi ta fice jikinta se kyarma yake idanunta sun kasa dauke mata abinda ta gani,
part din Khulthum ta nufa inda ta samu babu kowa itama a parlon nata, dakinta ta
nufa tana turawa taji cikinta ya hautsina saboda azababben wari da ya doki nostrils
dinta, da sauri ta maida kofar ta rufe jikinta a mugun mace, kamar ance ta juya ta
hango inda aka Adanawa Khulthum turarruka da kuma Humra, gurin ta isa ta dan diga a
hannunta sannan ta shafa a hancinta Amma dukda haka warin ya baci akan hakan dai ta
samu ta Kara bude kofar ta shiga tamkar zatayi amai saboda mugun doyin da dakin
yake, haka ta shiga tana daurewa idanunta sunyi jawur ta daina kukan amma kana
kallonta zaka gane tsantsar tashin hankali akan fuskarta, Bata san hawaye sun kwace
mata ba Seda ta ji salty taste a bakinta, Khulthum ce kwance tamkar mataciyya Baki
daya gadon yayi kacakaca da Bayan gida (Kashi) gwoggo jiki na rawa ta isa gareta ta
manta da wani wari ko kyankyami tsoronta daya kada ace yar mutane ta rasu a
hannunsu itakam da ta shiga uku.

"Khulthum! Khulthum!! Khulthum!!!"

Gwoggo ta fada muryarta na wani Irin shaking tareda bubbuga gadon hakan yasa
Khulthum bude idonta a hankali wanda ya shige ciki sosae tsabar wuya da kuma jinya,
a hankali hawaye ya fara mata zarya a idanunta, Gwoggo na kuka ta riko hannunta
tareda fadin

"Me yake damunki, Tun Yaushe kike a haka? "

Kasa magana Khulthum tayi se kuka da take wanda hawaye ne kawai ke bin fuskar Amma
babu energy din Kara, Gwoggo baki daya ta rasa inda zata saka kanta, ta rasa abinda
yake mata dadi ga ta rasa taemakon da zaayiwa Khulthum, a hankali ta sake kallon
Khulthum wadda idanunta suke a lumshe banda ciwo, nadama, Dana sani da abubuwa
barkatai babu Abinda Ke damunta.

Gwoggo tasowa tayi ta Fara cire ma Khulthum kayan dake jikinta, ta lullubeta sannan
ta yafa mata zani da ta dakko Daga wardrobe din, a hankali cikin hikima ta janye
bedsheet din sede duk yadda taso Khulthum ta Mike Don yin wanka hakan ya gagara don
lokacin Khulthum din idanunta nema suke su kafe hakan ya kara tada hankalin Gwoggo
matuka ta dinga kuka Tana salati a ranta tsoro ne fal da tsananin takaici da bakin
ciki, toilet ta shiga ta zubo ruwa a wani karamin bucket hade da soft towel ta dawo
sede tana Fara goge mata jikin taga yadda bayanta Zuwa mazaunan ta sun mele sosae,
gurin yayi jawur fatar duka babu, a tsorace Gwoggo ta goge ta sannan ta dakko mata
doguwar riga wata me sauki ta saka mata.

Fitowa tayi inda ta samu ma'aikatan part din suka taimaka mata ta fito da Khulthum,
a mota aka saka ta Gwoggo jiki babu kwari tace da driver ya kaisu Asibitin
Nassarawa, haka kuwa akai can aka admitting Khulthum wadda bata san waye a kanta
ba, hakan yasa ana karbar ta aka dukufa don ceto rayuwarta. Fitowa Gwoggo tayi ta
zauna ta Fara lalumar number Kabir cikin saa yayi picking ko gaisawa basuyi ba tace

"Ina Asibitin Nassarawa kazo ka sameni yanzun nan"

Bata jira me zaice ba ta katse kiran zuciyarta a kuntace, hannunta tasa ta rufe
fuskarta tare da sakin kuka me ciwo, kuka na rashin sanin abinyi, kuka me Cikeda
tashin hankali da tozarta, abin zai baka mamaki idan kaga yadda Lokaci daya Gwoggo
tashin hankali ya zabgar da ita, she's a very strong person wanda kafin a samu
abinda Ke sata waver babba ne amma Koda wasa bata taba kawowa halinda Musbahu ke
ciki ba, Koda wasa bata taba tunanin haka danta yake ba. Tana a wannan halin
medical team din suka fito inda anan ta tari Doctor Tana fadin

"How's my daughter? Bata mutu ba ko? "

Kanshi ya girgixa yace

"Ki nutsu hajiya ki daina kukan nan haka, yarki tana nan Sede a iya binciken da
mukai ya nuna mana ta samu Fecal Incontinence shi ne inability na mutum yayi
controlling fitowar Bayan gida, muna tunanin hakan ya faru saboda Anal sex (Saduwa
ta dubura) da ake ita Shiyasa makullin gurin ya zama weak take fitar da kashi wanda
yasa ta samu Decubitus ulcer, amma Inshaaa Allah Zamu tackling abin"

Wucewa yayi yayinda Gwoggo ta damke kanta Wanda yake barazanar tsagewa saboda yadda
kwakwalwar kanta ta toshe, Anya Musbahu mutum ne ba dabba ba? Anya Musbahun da ta
sani ne danta kamili me kawaici? Anya kuwa? Hawaye ya kara gangaro mata Bata taba
tunanin hakan zai kasance ba, ta rasa uwa, uba, miji amma bata taba dandana Irin
bakin cikin da take ciki yau, Bata taba dandana takaici da bakin ciki irin wannan
ba, haka dai aka kawo mata prescription daidai nan Kabir ya iso hankalinshi a tashe
saboda yadda yaji muryar Gwoggo tana shaking. Yana Zuwa ya tsugunna har kasa yana
gaisheta amma bata ansa ba tace

"Inason visa ni da Khulthum zuwa India jibi, ga wannan ka karbo"

Ta fada Tana mika masa prescription, jikinshi a sanyaye ya karba ya Mike yayi
hanyar pharmacy dukda Yana son tambayar Marar lafiyar amma babu fuska amma a jiki
yaga sunan Khulthum Wanda ya tabbatar masa Itace marar lafiyar, haka yaje ya siyo
ya dawo sannan ya fara processing visa din abinka da kudi masu gidan rana, tuni aka
harhada komai hade da booking flight.

Kabir na kammalla Aiken Gwoggo ya fara neman layin wayar TitαΦ sede har ta gama
ringing sau kusan shida Musbahu baiyi picking ba baya ma tunanin akwai wayar da zai
iya dauka, Tunda Gwoggonshi ta fita yake durkushe a gurin har partner din nashi ya
fice shikam kwakwalwar kanshi Gaba daya ta kulle, ina yanayin da Kake ji Irin
tamkar an zuke maka ruwan jiki to haka ta kasance ga Musbahu, babu inda a jikinshi
baya rawa ga wani matsanancin nauyi da kirjinshi yayi, me yasa upon all the people
on universe babu Wanda zai kamashi red handed se Gwoggon shi, hajiyarshi,
mahaifiyarshi. For the first time Yaji wasu siraran hawaye na diga daga idanunshi,
haka ya kifa kanshi a gurin yana wani Irin kuka me ciwo, nadama wadda Lokaci ya
riga ya kure, it's late to cry when the head is cut off. Da kyar a daddafe ya zura
jalabiyya ya fito parlour yana jin tsanar kanshi da halayenshi, yana jin Wacce riba
yanzun ya samu da wanne idanu zai kalla baiwar Allah Gwoggo wadda ta sadaukar da
rayuwarta akan tarbiyarshi, Rana ta farko da yaji ya tsani Abinda yake aikatawa,
yaji inama bai kawo wannan lokacin ba, ya jima yana jin ringing wayarshi amma bazai
iya dauka ba don mugun sarawa da kanshi keyi.

Kusan Mintina arbain yana Zaune with a heavy heart sega Kabir ya shigo ko sallama
babu amma duk hazarinshi ya katse ganin TitαΦ a mawuyacin hali wanda kusan shekarsu
ashirin Amma bai taba ganinshi a haka ba ko da lokacinda Alhaji Habibu ya rasu.
Gwiwa a sage ya isa gareshi tareda dafa kafadar shi yace

"TitαΦ meye ke faruwa? Me ya sameka "

Lumshe ido Musbahu yayi wanda yayi sanadin sake zubar wasu hot tears daga
idanunshi, wannan kadai ya sake gigita Kabir don a iya sanin shi yasan cewar
Musbahu Gay ne Wanda mace batada gurbi cikin zuciyarshi Balle har rashin lapiyar ta
ya taba shi haka, yasan ko meye y faru has to do with Gwoggo don yanayin damuwar
tasu iri daya ce hakan yasa ya daidaita zamansa yana tambayarshi ainihin abinda ya
faru yasa ya koma haka. Musbahu ya gwada fada mishi kusan sau hudu amma se ya kasa
shi kuwa Kabir damuwa ce fal zuciyarshi Daga karshe da kyar da sudin goshi aka samu
yayi maganar, ya fayyacewa Kabir halinda Gwoggon ta sameshi a ciki, a wannan
lokacin Kabir yafi Musbahu shiga rudu, ya rude ya gigice ya rasa abin da yake mishi
dadi, haka suka zauna tamkar kurame tsabar kaduwa da tashin hankali.


Bayan Kwana biyu babu Abinda ya Lafa , Khulthum tana cikin mawuyacin hali, balle
gwoggo wadda ta koma kamar ba ita ba ta zabge ta lalace saboda yadda zuciya take
cikin wani hali, bata fadawa Maman Khulthum halinda Khulthum ke ciki ba ta dai
sanar da ita tafiyar gaggawa ta samesu zuwa India, haka Mama ta bisu da addu'a
zuciyarta Cikeda tausayin diyarta, don tunda Khulthum take kuka Tana rokar kowa
yafiya Mama tasan da matsala, ga rashin kyan gani da Khulthum din tayi Wanda shi
daya ma nightmare yake bata, haka dai ta danne damuwarta.

A India straight asibitin da Gwoggo ke Zuwa suka wuce, Gwoggo ta kawo ta badan ta
raina treatment din Nigeria ba a'a se dan Tana son bawa zuciyarta da kwakwalwarta
Hutu, kuma babu laifi an shirya samu ita kanta Khulthum ta Fara responding ma
kulawar da ake bata, Shikuwa Musbahu baisan a wani yanayi ko Hali yake ciki ba,
gaba daya ya lalace Lokaci guda, zuciyarshi ta gaza nutsuwa balle kwakwalwar kanshi
ta samu ta huta ya koma kamar wani zarare, don tunda Gwoggon shi ta ganshi bai kuma
taka kafarshi waje ba, gaba daya wayoyinshi ya kulle su ya hana kowa zuwa inda yake
banda Kabir wanda ke tausar shi Yana bashi baki. A hankali kwanaki suka shude
yayinda Al'amuran ke kara tabarbarewa Musbahu, Zuwa lokacin yaje gurin gwoggo yafi
a irga amma babu wanda ya san inda ta tafi ko Kabir kin fada mishi yayi saboda
warning din da Gwoggon tayi mishi, shikam Musbahu nemanta yake ta yanke mishi duk
hukuncin da tayi niyya amma ya rasa ta hakan ya kara tabashi.

Sannu a hankali Khulthum ta Fara warewa, cikin ikon Allah da taemakon gadgets din
da akayi amfani sphincter dinta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login