Showing 99001 words to 102000 words out of 124042 words
juya da nufin dawowa anjima daukanta ya wuce.
Suna Shiga gidan Dr iklimat ta ringa dawainiya da Inayah din tana nuna Mata farin
cikinta sosai da ganinta da zuwanta gidan,
Ko masu aikin gidan kusan duk sunsan Anty Hadiza nada 'yar data Bata ganin Inayah
yasasu Mata hidima cikin kulawa da girmamawa sbd kowa Kam yasan yanda anty Hadiza
ke tsananin Jin Ayshatouh a zuciyarta.
Dr iklimat mace ce Mai sakewa da faran faran tareda kulawa Musamman tana gane gatan
dayayiwa Inayah yawa ta ringa wani lallabata tana janta ajiki
Inayah Kuma dayake dama gata tasaba dashi da tattali take ta saki jikinta ta sake
da Dr iklimat din ganin sai wani gata da lallabata takeyi.
Hadiza tayi waya da antyn tata Dr iklimat taqara Mata bayanin komai akan abinda ake
ciki na dalilin tafiyar Inayahn Abuja ta biyo Abbinta.
Fada Dr ta ringa Yi sosai tana ganin lefin Hadiza da bazata sake ta cusa 'yarta da
gyarataba su qwaci yancinsu agun uwar MAJEED din,
Ita kanta Inayah Saida Dr din Tai Mata fadan uban me take jira da Bata dauki cikiba
kowa ya huta masu mutuwa su mutu masu bin duniya subi can su suka jiyo.
Dayake dama Hadiza nada niyar zuwa Abujan yau tun jiya ta yanki ticket Koda suke
waya tana airport daman Dan haka ba zato Inayah taganta driver yaje ya daukota da
mamaki take kallonta tace"
Umman Dr dazu Koda muke waya kina hanya kenan?
Da farin ciki kan fuskarta tace"
Eh ba Dole nazoba sbd inason na kwana Ina zantawa da 'yata tunda haryanzu Abbinki
yaqi yafemun yaban cikakkiyar dama.
Dan murmushi kawai Inayah tayi tana cewa"
To ai ko yanzu ba anan Zan kwanaba anjima zai dawo tafiya zamuyi.
Dariya Dr iklimat tayi tana cewa"
To ai yau de Dole ku hakura anan Zaki kwana.
Kallonta tayi zatai magana Hadiza ta hanata ta hanyar dafa hannunta cikin kulawa
tace"
Inayah,
Ba kowace magana ake bada amsartaba,
Ni mahaifiyarki ce
wannan Kuma da kike gani yayatace dukanmu bazamu cutar dakeba
Bakyason kema ki ringa bugun gaban kinada Yan uwan nunawa
koyaushe daga Abbinki sai Abbinki kawai,
Shima yanzu Yan uwansa sun dawo rayuwarsa muma ki bamu Dama mu dawo rayuwarki.
Shiru tayi tana sauraronsu sunata Mata maganganun hikima da lurarwa,
Dr iklimat Bata bartaba Saida tasa Mata ra'ayin son kwana gidan tagani yau abbin
zai iya bacci kaman jiya batareda itaba.
Murmushi tasake zancen na Mata Dadi da Dr tace"
Daqyar yau zaiga safiyar gobe.
Ba kunya ta nuna farin cikinta tana tunanin yanda zaiyi.
Hadiza wanka tayi tai sallah kafin taci abinci ta zauna tana shiga firar Dr da
Inayah.
A cikin wunin suka fahimci yanda rayuwar Inayah take sosai ba kwabar magana gata
yayi Mata yawa sosai hakama soyayyar abbinta tariga ta ginu cikin ranta sosai ta
yanda Babu abinda zai girgiza hakan sai ubangijin Daya dasa Mata wannan so da
kaunar,
Ta bangare Daya sosai suka jinjinawa MAJEED da ganin girmasa Mai tsanani ya qaru a
idonsu sbd yanda Inayah take fada musu yanda take rayuwarta dasuke qiyasta gata da
girman son dayake Mata.
Sanyi jikin Hadiza yakuma Yi sbd tasan Koda a hannunta Inayah ta taso bazata Bata
irin girman gata da tarbiyar da MAJEED ya bataba.
Dr iklimat kuwa cewa tayi to ai bamuga zamaba tunda 'yar Tamu tagama mutuwa a sonsa
koina fada takeyi gaban kowa Dan haka Dole wannan kurman abbin naki ya magantu Dan
Naga alaman bazaiga girmanmuba sai 'yarmu tagama da bude Masa Ido.
Ba Bata lokaci suka fara dirka Mata wasu Hadi na natural Kaya na Musamman.
Da farko bataso Amma haka Dr ta bude Mata Ido tasakata Shan abubuwan kala kala.
Hadiza Kam farin ciki take ciki yau ta wuni Zata Kuma kwana da 'yarta ga MAJEED
datasukeson saukewa duk wata kamewa ya samu farin ciki da Jin Dadi kaman kowa.
Sai bayan sallar ishai har sunci abinci abbin yazo daukanta.
Da farko marairaice fuska tayi tanajin son binsa Amma su Dr ta bude Mata Ido ta
hanata Dan haka ta fasa tareda Dan Kama kanta.
Shigowa dashi akai har Lafiyayyan palon gidan yana shigowa akanta idonsa ya sauka
tana fitowa daga hanyar bedroom din Dr iklimat sanyeda wasu kayan dabam.
Da kulawa yake kallonta da kayan data sauya na wata doguwar Riga Mara albarka Dan
kuwa rigar robace doguwa har qasa ta lafe jikinta tun daga sama har qasa ta fidda
duk wata albarkar shape din jikinta Musamman shafaffen cikinta dayasa kirjinta dake
cikin padded push-up bra.
Dan gyara muryarsa kadan yayi tateda dauke Ido daga kanta Yana sake gaisawa da Dr
iklimat Dake rokonsa ya tsaya yaci abinci yace aa yariga yayi dinner tareda
baqinsa.
Hadiza ce itama ta fito fuskarta a Dan sake jiki ba kwari ta gaishesa.
Yayi mamakin ganinta Amma Bai nunaba ya kalli Inayah dashi take kallo ya amsa
gaisuwar Yana Dan kallonta da cewa"
Ashe kina garin?
Allah ya taimaka.
Amin suka amsa ta juya ta shige tabarsu.
Miqewa yayi Yana kallon Inayah yace"
Kije ki shiryo mu tafi time na tafiya.
Kallonsa tayi cikin marairaicewa tace"
Abbi Zan kwana anan tunda gobe zamu koma please..
Kallonta ya juyo yayi da kyau Yana mamakinta sanin Bata iya kwana baqon gurinda
batasan kowaba.
Cikin kulawa Yana kallonta yace"
Zaki iya kwana anan?
Gyada Kai tayi tana kallonsa.
Kin tabbata?
Sake gyada Kai tayi tana kallon yanayinsa dayake sake nanata tambayar.
Hannu ya miqa yace"
Zo Nan.
tahowa tayi ahankali tana kallonsa a shagwabe maimakon ta Kama hannunsa saita shige
jikinsa ta Dan kwanta tana cewa"
Abbi Zan iya kwana anan Ina sone.
Dago kanta yayi ya kalli fuskarta cikeda kulawa yakuma cewa"
Are you sure?
Yes Abbi" tace ahankali tana kallon fuskarsa cikeda kauna da shagwaba.
Numfashi ya sauke ahankali kafin yace"
Ok shikenan Zan barki anan din Amma idan kin kwanta kinji bazaki iyaba ki kirani
Zan dawo na daukeni ok??
Okay, I will miss you my Abbi.
Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakinta Yana cewa"
Shikenan kije ki saka Kaya masu nauyi ki kwanta akwai sanyi.
Gyada Masa Kai tayi tana sakin hannunsa.
Sallama yayi da Dr iklimat Dake tsaye tana kallonsu cikeda shaawa da burgewa
batareda ta damuwaba sbd tanada wayewarta sosai ba komai bane agurinta.
Yana ficewa Inayah ta sauke ajiyan zuciya tana juyawa ciki itama.
Shima Yana fita bayan ya shiga mota numfashi ya sauke me zafi tareda Dan rufe Ido
ya bude Yana sake danne zuciyarsa kafin ahankali ya bude Baki yacewa driver sutafi
kawai.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/9, 6:36 PM] MG: *_61_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Bedroom din Dr iklimat takoma ta qarasa gefen Hadiza dake zaune kan kujera ta zauna
tana kokarin boye sanyin jikinta na rabuwa da Abbin sbd bude Mata idon da zasu
iyayi da fada tunda since karta nuna ala Dole Jan aji zasu koya Mata basusan
Batasan wannan ba idan akan Abbinta ne.
Dr iklimat ce ta shigo daga baya itama daukeda ruwan kankana da Madara ta miqa Mata
tana Zama bakin gado fuska asake tace"
Hadiza lallai wannan sirikin namu yafimu idon yawon duniya.
Murmushi Hadizan tayi tana kallon Inayah dake kurba drink din ahankali tanajin
tsikar jikinta na tashi da abubuwan dasuketa Bata tun Rana tana Sha.
Hanata tunani sukai da zantukansu na sabbin abubuwan dasuke koya Mata Wanda suka
shafi hanata maganganu da yawan sangartarta.
Sosai suka dage cikin dubara da lallabawa suka koyar da ita wasu abubuwan data rasa
daga rashin Zama da mahaifiya.
Sai dare sosai suka kwanta bayan tayita ganin sakon Abbi na tambayarta
ta kwanta?
Tayi bacci?
Is she ok?
Zata iya kwana a Nan ko yadawo ya dauketa?
Wainnan sakonnin nasane sukaita shigowa tana gani ta kasa replying nasa ko so daya
sbd jikinta dayake amatuqar mace da abubuwan datasha dakuma farin cikin kwana gado
Daya da mahaifiyarta.
Dan kusan ma akan cinyarta tafara bacci sai daga baya ta kwana kan gado tana Jin
ranta fes duk da Kuma kewar Abbinta na cinta Amma Kuma shima yawan text din nasa
yasata Jin sanyi aranta Dan tasan yakasa baccine Yana tunanin ko Yaya Zata iya
bacci anan.
Washe gari tana tashi Kiran abbinta ne yafara shigowa wayarta a kasalance ta dauka
tana shagwaba murya tace"
Aslm alkm, Good morning my Abbi.
Ajiyar zuciya da numfashi yafara saukewa a boye kafin cikin nutsuwa da kulawa yace"
Kintashi lfy?
Lfy kalau Abbi kewanka kawai nakeyi....
Ahankali yace"
Kinyi bacci kuwa?
Tashi zaune tayi tana cewa"
Yes Abbi,
Abbi kayi missing nawa?
Kayi bacci?
Wani boyayyan numfashi ya sauke Mara sauti ahankali sbd gabaki daya zuciyarsa Bata
samu nutsuwar dazai iya ko kwantawaba bare baccin
Zaune yaga asuba kan kujera Yana jiran reply dinta Amma shiru shiyasa Kai tsaye
yakira da safen.
Yes" kawai yace Mata a taqaice Yana cewa"
Ki shirya in time zamu wuce zuwa 2:30 Amma kafin can zamu tafi gidan juwairiyyah da
safiyyah.
Ok Abbi.
Sallama sukai ya ajiye wayar tareda rufe idanuwansa dasukai nauyi Yana Dan dafe
kansa.
Tashi yayi tareda kashe wayarsa gabaki daya ya nufi gado ya hau a natse ya kwanta
sbd yanzu zai iya samu ya Dan Yi baccin kafin anjima.
Acan gidan Dr iklimat kuwa su umma Hadiza wasu mayun turaruka masu shegiyar tsada
da mayen qamshi suka siya gurin wata qawar Hadizan Dake Nan Abuja tun daren jiyan
sukai Mata waya sai gashi da safen driver yakawo.
Harhada Mata su sukai tareda wasu sabbin fitinannun kayan baccin da Dr iklimat ta
fita da kanta ta siyo Mata shima a gurin neighbor dinta me Saro designers daga
waje.
Sam Inayah Bata saka mini skirts sbd batadasu a kayanta Amma hardasu suka siyo
Mata.
Qarfe daya tagama shiryawa suka zauna jiran zuwan Abbi.
Lafewa tayi jikin mahaifiyarta tanajin kaunarta sbd kwana dayan Nan dasukai duk sun
sake saka Mata kaunarsu da Jin dadin dawowarsu rayuwarta gashi suma sunata
lallabata kaman yanda Abbinta ya sabar Mata duk da suna Mata fadan wani abin Amma
akwai kaunarta sosai ataredasu.
Qarfe daya da rabi ya iso gidan Bai shigoba saidai suka fito.
Fitowa yayi motar suka gaisa dasu a mutunce Yana kallon gefen datake a fisge sbd
ganin kaman tasauya Masa sbd harda skin scrubbing sukai mata.
Itama shi take kallo zuciyarta na cika da son kayanta suna hada Ido ta shagwabar da
fuska tana sakin murmushin farin cikin ganinsa.
Ahankali Yana Mata wani mayen kallo yace"
Muje ko?
Jikin umma Hadiza ta qarasa ta rungumeta tana cewa"
Kidawo da wuri kema.
Murmushi kawai tayi Tana cewa"
Allah yakaiku lfy Ina gaida su umma yaganah da Haj.
Dr iklimat ta runguma itama tana cewa"
Mommy kince zakizo
Ki cika alqawari kinji?
Gyada Mata Kai tayi tana cewa"
Zanzo Inshallah ki gaida mutan gidan
Allah ya tsare,
Kuma kindai ji abinda na fada Miki.
Gyada Kai tayi tana cewa"
Yes Mommy.
Mota ta juya ta nufa Dan already Yana ciki Yana kallonta da idanuwansa dasuka kasa
daukuwa daga kanta.
Tana shiga motar driver yaja suka wuce.
Bai juyoba sbd yawan kallonta matsala ne agurinsa Dan haka ya Dan maida hankalinsa
kan waya Yana son Kiran safiyyah dasu juwairiyyah suna gidanta gabaki dayansu da
Yara.
Bayan ta dauki wayar da qyar ya riqe kansa tareda kamewa ya sanar da ita suna hanya
ya kashe sbd wani mayen Qamshin dayakeji Yana tashi daga jikinta ahankali Yana
Shiga hancinsa Yana neman buga kansa.
Gashi taqi zuwa ta maqalesa kaman yanda ta saba tana zaune itama tana duba sakon
Neesah data turo Mata ta WhatsApp.
Hankalinta na kan Abbin nata tannuwanta da zuciyarta dasuka Saba zuwa garesa sai
kokarin hanasu zuwan takeyi sbd fadan su umma Hadiza dake yawo cikin kanta na
hanata zuwa koyaushe tabari yazo da kansa.
Daqyar kowannensu ya iya riqe kansa harsuka Isa gidan anty safiyyah suna fitowa
motar su Anty juwairiyyah da 'yayansu suka sake zuba idanuwansu kanta sbd Babu
abinda yake jikinta Mara kyau da tsada tun daga kan kyakkyawar halittar da Allah
yayi Mata har tsadaddiyar suturar jikinta da wasu matsiyatan designer handbag da
takarmin Stuart W.
Babbar 'yar anty juwairiyyah rumanah itace ta saki fuska sosai tareda rungume
Inayah din tana cewa"
Uncle sannu da zuwa,
Welcome matan uncle.
Murmushi Inayah tayi tana amsawa ahankali.
Gaidasu anyu juwairiyyah tayi cikin girmamawa da sanyi.
Amsawa sukai anty safiyyah na qarewa Inayah kallo tana yaba kyanta da komaima dan
itakam take Inayah Tai Mata Dan shekaran jiya Basu ganta dakyauta sbd dare ne yanzu
Kam taganta Kuma wlh tafi Dr farhat komai ta fada a fili tana cewa"
Gskia Inayah is the perfect match wa MAJEED.
Haj umma Dan Allah ta Dena maganar wata macen Kuma.
Dadin maganar Inayah taji Amma Bata kalli Abbinba sukai ciki gabaki dayansu.
Abinci sukaci a babban dining din palon gidan sunata fira da 'dan uwansu yaran Kuma
sunatayi da Inayah wadda kusan hankalinta yafi kwanciya da yaran dasuka nuna Mata
kauna sai Anty safiyyah Amma Kam anty juwairiyyah Dr farhat sukeyi wuta itada Haj
umma.
Sosai anty safiyyah ta sauke kanta tabawa 'dan uwanta hakurin abinda ya faru baya
Bayason tada komai Dan haka ya dakatar da maganar yace abarta ya wuce kawai.
Karfe biyu Saura suka baro gidan bayan yayiwa yaran dasu kansu uwayen yaran kyautar
girma Data sake sasu jinjinawa MAJEED din sukaita godiya da Jin Dadi suka rakosu
suka wuce.
Kusan late suka Isa airport Dan hakan suna Isa ba Bata lokaci suka tashi.
Ko a jirgi dai Babu wata doguwar Hira data shiga tsakaninsu sai mayen kallo dayake
binta dashi Yana Jin sabon yanayi akanta.
Itama yau jinsa take cikin ran nata sosai sbd tunda suka hadu ko hannunsu be haduba
Dan haka takejin kaman zuciyarta Zata fashe da sonsa.
Charles ne yazo daukansu airport da Daya daga cikin lafiyayyun motocin gidan.
Saida suka kamo hanyar gida ya kasa hakuri ya juyo ahankali ya kalleta tareda kamo
hannunta dake kan cinyarta ajiye tana kallonsa.
Kama hannun nata da yayi kusan atare kowannensu ya saki ajiyar zuciya a boye.
Cikin idonta ya kalli tareda bude Baki ahankali yace"
Are you okay????
Gyada Kai tayi ahankali tana narkar da fuska.
Jin yayi wani a feeling na fizgarsa akanta sbd galabaituwa kusan dayake tun jiya a
zuciya,
Tunda take baitaba barinta taje wani gurinba ta kwana sai jiyan,
Duk tafiye tafiyensa hankalinsa yafi kwanciya dayaje duk Inda zashi yabarta gida
tareda umma yaganah shiyasa jiyan hankalinsa yakasa nutsuwa.
Bude motar tayi kafin yasake wata maganar ta fice tana satar kallonsa
Tana ganin umma yaganah ta qarasa da gudu tayi kanta ta rungumeta sbd Basu taba
rabuwaba duk tafiyansu tare sukeyi sai yanzu.
Ajiyar zuciya yayi tareda sauke numfashi ya dedeta kansa ya fito motar shima yayo
ciki su umma dake palon duka suka fara Masa sannu da dawowa cikin farin ciki.
Ana Gama gaisawa ya wuce hanyar palonsa dake gyare tsaf Salimat ta gyara koina Yana
fidda sanyin AC da qamshi me Dadi.
Itama Bayan angama murnar ganinsu umma dakinta ta wuce zubbi na biye da ita da
kayanta ta ajiye tareda bude akwatin ta fidda komai dake ciki ta kaisa Inda zai
zauna ta maida akwatin ta fice daga dakin lokacin Inayah na toilet tini.
Alwalar sallar la'asar da basuyiba tayo ta fito tazo ta sauya kayan jikinta zuwa
jallabiya tayi sallar.
Tana gamawa ta saka wayarta caji tareda fitowa ta nufi dakin umma yaganah ta kwanta
jikinta tana Bata labarin tareda umma Hadiza ta kwana.
Palo suka dawo gurin Haj umma suka qarasa firarsu itadai Haj umman Bata wani saka
Baki sbd bacin ran datake ciki tun ranarda MAJEED yatafi da Inayah abujan batareda
sun saniba sai data fito da akwati suka San da ita zaiyi tafiyar Kuma kiri kiri ya
dauke 'yar cikinsa zuwa hotel din daya sauka suka kwana acan.
Abin ya Bata mamaki tareda Bata ranta sbd duka tsarinsu na iyayen farhat dazai gani
a abujan ya wargaje da damuwa Dr farhat tabar Nigeria duk tashiga damuwa sosai.
Dole lallabata tayi da Bata tabbacin taje kafin tadawo komai ya kankama aure ba
fashi.
Sallar magriba tasa kowannensu tashi ya nufi dakinsa yayi sallar.
Tana gamawa Bata fitoba Saida lokacin cin abinci yayi zubbi tazo kiranta tace ta
koshi zubbin ta hado Mata cornflakes kawai shi zatasha.
Koda zubbi tazo ta sanar da cewan Inayah tace ta koshi shiru kawai yayi Yana cigaba
dacin abincinsa Amma hankalinsa baya gurin Kuma.
Bai wani ci abincinba yaji ya ishesa yasha juice da ruwa kadan ya tashi ya fice
zuwa sallar ishai da lokaci yayi.
Yana tashi Haj umma tabisa da kallo sbd Sarai tasan sbd Inayah Bata fitoba yaji
abincin ya ishesa.
Numfashi ta sauke tana tunanin tabbas Hadiza da yarta qaddara ce rayuwar 'danta duk
sunbi sun firgitar Mata da Natsatsen yaronta.
Inayah tana sane taqi fitowar saidai duk batajin dadin hakan itadai ba lallai Zata
iya wannan salon nasu umma Hadiza da Dr iklimat ba
Sallar ishai tayi ta miqe ya nufi dakin umma yaganah tareda qarasa chats dinta a
kwance tanajin Nishadi Amma idan Abbinta ya fado ranta saitaji kaman taje ta
samesa.
Sai guraren 11 ta tashi ta nufi bedroom dinta ta tube tafada toilet tayo wanka da
ruwan zafi ta fito ta shafa Mai tareda shafa normal turarenta na black opium tana
kokarin saka kayan bacci Kiran Abbi yashigo wayarta.
Kallon wayar tayi tareda Jin wani sanyi cikin ranta ta saki murmushi tareda daukan
wayar ta zauna bakin gado cikin shagwaba tace"
Abbi...
Ajiyar zuciya ya sake a boye sbd tunanin kwananta gidansu Hadiza ya sauya Masa ita
shiyasa baya barinta zuwa koina bare kwana sbd sauya Masa tarbiyarta gashi daga
kwana daya ta sauya.
Ahankali takuma Kiran sunansa
Ya bude Baki a natse yace"
Meyasa kike Wasa da abinci?
Kici wani abin ne?
Murmushi tasake ahankali kafin tace"
Nasha cornflakes Kuma ya isheni Abbi.
Kaci abincin Kai Abbi?
Alhmdllh" kawai yace Mata a taqaice zaiyi magana saikuma ya fasa kawai ya aje
wayar.
Murmushi tasake zuciyarta na cika da farin ciki sbd tasan Abbin saiya sake Kiran
wayarta.
Kayan data fidda na bacci zata saka ta maida tareda dauko wata fitinanniyar rigar
bacci Mara albarka ko kadan ta kalla taga banbancinta da Babu kawai kala ne,
Hot red ce rigar Dan haka ta saka batareda ta saka bra ba sai wani qaramin red pant
data saka ta nufi gaban mirror ta dauki Turaren dasu umma Hadiza suka siya Mata ta
bude tareda Ciro abin shafawar taringa shafawa wuyanta zuwa tsakiyar kirjinta.
Jin itama yafara tada tsikar jikinta da Qamshin yasata ajiyewa da sauri tana Dan
rage Wanda ta shafa...
Juyawa tayi Zata nufi toilet ta debo tissue ta sake ragewa saiga kofar bedroom din
nata an bude Kai tsaye cikin nutsuwa tareda shigowa.
Da sauri ta juyo cikin tsoro sukai Ido biyu da Abbinta Dake kallon rigar jikinta
cikin wani gigitaccen yanayi.
##MAMUH#
#HOTLOVE/HOT ROMANCE
#MAJEED/ INAYAH.
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/9, 11:23 PM] MG: *_62_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Kasa motsawa tayi daga Inda take sbd take kunyar rigar jikinta ta kamata a Karo na
farko dataji kunyar,
Dauke idonta tayi daga kansa tana Dan fasa qarasawa kofar toilet datai niyar zuwa
debo tissue,
Idanuwansa takeji ajikinta suna yawo Dan haka ta Dan motsa kadan tana dagowa ta
kallesa...
Wani mayen kallo ya qare Mata cikin sakanni kafin ya dauke kansa ya qaraso Kai
tsaye ya nufi 2 seater sofa dake gefen gadonta ya zauna ahankali tareda ajiye
wayarsa Dake hannunsa gefensa ya Dan sake dedeta kansa ya dago cikin nutsuwa ya
kalleta tana gurin tsaye Bata motsaba Kuma takasa dagowa ta kallesa yanda ta saba.
Nazarinta yadan yi na minti Daya kafin yasake daidaita kansa daketa kuncewa da wata
shaqaqqiyar murya me shegen laushi na nutsuwa da kasala duk aciki yace"
Zo Nan.
Juyowa tayi ta kallesa jiki a mace Jin abinda yace.
Fuskarsa ta kalla taga mayen sanyayyan kallon dayake binta dashi ta marairaice
fuska zatai magana ya