Showing 114001 words to 117000 words out of 124042 words
wanka daureda towel brown.
Fuskarsa ta kalla ko Bai fadaba taga alamar gajiya ataredashi Dan haka ta matso
gurinsa tana cewa"
Abbi kaci abinci kuwa?
Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda budesu akanta baice komaiba ya janyota
jikinsa ahankali ya rungumeta tareda sauke ajiyar zuciya mara sauti dukkaninsu
sukai shiru basuce komaiba suka jima ahakan Saida ya samu nutsuwa da Jin gajiyarsa
ta rage sosai kafin ya saketa suka kalli juna
Ya maida kallonsa kan rigar jikinta Daya jiqa da ruwan wankan jikinsa Daya fito
dasu.
Murmushi yasake Yana Kama hannunta suka nufi gaban mirror.
Mai ya Bata a hannunta
Ta kallesa ta cikin mirror kafin ta karba ta fara shafa Masa ahankali hannun na Dan
rawa Wanda shikuma yanda takeyi ahankali kaman tana shafa baby dakuma Dan rawar da
hannunta keyi yasashi jin jikinsa na sake mutuwa gabaki daya hakama zuciyarsa na
sake raunana da tafiyar Nan data taso Masa wadda zaiyi gobe Inshallah.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biyaπ
07040727902
MTN cardπ
09134848107
[11/14, 9:44 AM] MG: *_68_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Tana Gama shafa masa man ya Jata ta tayasa saka kayan baccinsa Babu me doguwar
magana acikinsu sbd gajiya dakuma lura datayi bayajin maganar kwata kwata da alama
akwai abinda yake cizon ransa.
Kwantawa sukai yauma shine ya shige jikinta ta rungumesa tana shafa bayansa
ahankali har bacci ya dauketa.
Jin bacci ya dauketa ya sanyashi zamewa ahankali ya gyara Mata kwanciyarta tareda
shigar da ita jikinsa ya rungume bayan yayi kissing goshinta ahankali.
Bacci sukayi sosai har yaso lattin sallar asuba,
Tada ita yayi sukai sallar Suna idarwa ta matso jikinsa ta kwanta tana kallon
fuskarsa ahankali cikin kulawa tace"
Abbi akwai abinda yake damunka ne?
Murmushi ya sake Mai kyau tareda saka hannuwansa cikin hijabinta Yana yawo dasu
cikin rigarta yace"
Bakomai kawai tafiyane ya kamani tsawon sati biyu Ina tunanin ko Zan iya ne.
Kallonsa tayi fuskarta na narkewa tace"
Sati biyu Abbi? Nidai bazan iya sati biyu baka Nan umma yaganah Bata nanba.
Wani murmushin ya sake Yana zare hijabinta yace"
Zaki iya ga Haj umma Nan Zata kula dake tunda taga bama Nan.
Shiru tayi sbd kada ta fada abinda zai Sosa ransa Amma ai kowa yasan basa jituwa da
Haj umma.
Jin tayi shiru ya sake matseta jikinsa tareda daukanta suka koma kan gado suka koma
bacci Yana cewa"
Bazan sati biyun ba Zan dawo sbd nasan nabar patient ai.
Murmushi tayi tana sake lafewa tace"
Nidai kada kayi sati biyu Abbina kaji??
Bakinta ya Kama ya tsotsa sosai cikin nutsuwa kafin ya gyada Mata Kai.
Bacci suka koma har sai karfe goma kaman yanda suka Saba fitowa suka fito abbin
Yana shirye tsaf cikin ash Armani's fuskarsa a natse cikin sahirtaccen marmushin
Dayake sake bayyanarda kyansa da kwarjininsa.
Hannunta cikin nasa suka nufi dakin Haj umma data fito dakin dan zuwa Kiran Salimat
tazo tai Mata gashin qafafunta data kwana suna Mata ciwo sbd ciwon bayan da Inayah
ta sakar Mata tun shekaran jiya gurin dawainiya da yaqin kulawa da ita ba masifar
da basuyiba gurin shigar ruwan zafinta Wanda duk tabi ta jijjigata gashinan ta taso
Mata ciwon baya da qafafu.
Kallon fuskar MAJEED dinta tayi taga kwanciyar hankaki da nutsuwa tareda kyakkyawan
sahirtaccen marmushi akan fuskarsa Wanda ke bayyanarda nutsuwar zuciyar Daya samu.
Wani sanyi jikinta yayi tareda da farin cikin ganin 'danta yafara komawa
ABDULMAJEED dinta data sani ba AA MAJEED ba Wanda zuciyarsa take a kulle Babu farin
ciki ko walwala acikinta ko kadan.
Inayah data wani narke a gefensa ta kalla a karon farko dataji Dan sanyin Inayar
fuska a sake ta amsa gaisuwar MAJEED din tana kallon Inayah tace"
Lafiya kike yamutsa fuska kaman zakiyi kuka?
Sake riqe hannun Abbinta tayi tana sake Bata fuska tace"
Haj umma Abbi fa tafiya zaiyi har sati biyu abarki Dani
Bazaki iyaba kema ko?
Haj umma ko taso Jin sanyin Inayah iya shegenta kesawa suna watsewa da wuri,
Cikin gatse tace"
To idan bazan iyaba saiki bisa kokuma nace Karya tafi ko?
To yatafi Allah ya kiyaye Zan iya Dake din ai.
Kai Haj umma wato sbd kada aje Dani kokuma yadawo da wuri shine zakice Zaki iya
Dani?
Abbi cewa fa tayi duka Zataiwa bakina idan Ina maganar da bataso tun a gabanka ma
Idan ka tafi kuwa kilama Koda zaka dawo Haj umma ta sauya maka kamannin baby Inayah
dinka.
Wani kyakkyawan murmushi yasaki Yana kallon Haj umma data sake Baki tana kallon
shegen bakinta da sai yanzu tasan me umma yaganah keji datake buge Mata bakin..
Inayah ta maidata gabaki daya kakarta ko alamar nuna a uwar miji ta dauketa
batayiba,
Haqiqanin kakarta ta dauketa..
Cikin kulawa Yana sake fadada murmushinsa gaban Mata biyu dayafi so a rayuwarsa
fiyeda komai da kowa,
Matan dazai iya komai akansa Banda sabon ubangiji Amma Babu abinda bazai iya
badawaba akansu ciki harda tasa rayuwar,
Farin ciki da zuciyarsa ne tsaye a gabansa tsaye suna Rigimar tafiyar tasa,
Hakan yasake saka zuciyarsa farin ciki ya sake kallon Haj umma yakai hannunsa
yakama hannunta cikin kulawa yace"
Haj umma karki biyewa Inayah so take tasaki kiyita magana,
Ki kula da ita tunda yanzu ke kadai take da ita umma...
Inayah ya kalla yace"
Ki lallaba Haj umma karkiyita sakata magana,
Idan kinsan Zaki fada abinda zai sakata fada ki dena fada kiyi shiru okay????
Gyada Masa Kai tayi tana sake janyo hannunsa daga na Haj umman ta riqe cikin nata
tana cewa"
Haj batason ana riqe hannunta tace
Idan na rike cewa takeyi bataso damunta hakan keyi bataso.
Haj umma da Inayah tagama cika kanta ta janyota daga hannun Abbin tana cewa"
To ki barsa kema ya wuce kada yayi latti.
Mamaki suka fara basa Dan haka ya juya Yana cewa"
Muje breakfast zanyi tukuna kafin na fita.
Sbd tafiyar dazaiyi yasa Haj umma yin breakfast din tare dasu zuciyarta na sanyi da
kaunar 'danta sbd rabonta dataga farin ciki ko walwala a fuskar MAJEED tun kafin
haduwarsa da Hadiza.
A natse sukai breakfast din Inayah na maqale gefensa duk tabi ta narke da rigima
kala kala akan tafiyar sbd ba zato fa kawai tafiyar tazo Masa.
Haj umma ala Dole ta kwankwade sauran tea dinta ta tashi tabar gurin sbd Inayah na
gap da saka MAJEED yin abinda baiyi niyaba a gaban Haj umman.
Haj umma na fita ya janyota kan cinyarsa ya zaunar Yana shinshinawa kaman maye,
Hannunsa daya ya saka cikin rigarta da batada komai aciki ko bra
Dayan hannunsa Kuma fuskarta ya kamo ya hade fuskarsu ya Kama bakinta yana zuqe
zaqin tea din datake sha.
Wani mayen numfashi sukaja a tare Yana sake yin sama da hannunsa cikin rigar tata
Yana Mata wata irin yamutsa..
Kissing dinsa yafi komai rikitata Dan haka Batasan lokacinda ta sake kamo kansaba
tana basa daman shanye zaqin bakinta tas..
Duk wata muguwar wasan romance Saida suka Gama yinta a dining din kafin yabarta
suka koma dakinsa ya sauyo Kaya sbd gabaki daya sun yamutsa wainnan.
Ganinsa da waje kayan dazai wuce yasa Haj umma Yi Masa sallama daga kofar dakinta
Takoma suka wuce waje Inayah har lokacin tana maqale da hannunsa tana Neman Masa
kuka duk tabi tasake yamutsa nutsuwarsa haka ya rarrasheta yasamu ya wuce.
Tana dawowa Bata dire koinaba sai dakin Haj umma ta haye gadonta tana kukan da Haj
umma takira da kukan iya shege.
Banza tayi Mata harta Gama kukan batarar ta tashi taje dakinta tayi wanka ta koma
ta kwanta tana chat da Neesah.
Tana gamawa umma yaganah ta Kira suka jima suna waya daganan Kuma dakin Haj umma
Takoma sbd ta Saba dakin umma yaganarta take zuwa to yanzu batanan batada zabin
Daya wuce zuwa na Haj umma.
Ko data je Haj umma nata waya dasu anty safiyyah har tace Bata Inayah din su gaisa
Haj umma ta miqa Mata wayar tana hararar kayan dake jikinta na wasu Riga da wandon
Nike masu kauri Amma basuda tsayi sosai.
Gaisawa sukayi da Anty safiyyah har take Mata ya jiki sbd takira MAJEED shekaran
jiya ta tambaya Inayah din yace batajin Dadi.
Cikin zolaya tace"
INAYAH kodai laulayin ciki ne kikeyi mufara Shirin tarbon yayan MAJEED din Haj
umma??
Haj umma ta kalla tace"
Aa anty safiyyah Amma nakusa samu ai tunda Haj umma tace Dr farhat Zata aurawa Abbi
ta Haifa Masa 'yaya.........
Pillon kujerar dake kusada Haj umma ta dauka ta jefawa Inayah tana cewa"
Wannan yarinya Allah ya rufa Mana asiri Dake,
Ke wai haryanzu bakiyi hankaliba kenan bakinki yafara nutsuwa ko??
Ban wayata kafin na fasa bakinki kisan na yaganah Wasa ne.
Wata muguwar dariya anty safiyyah take saki cikin wayar sbd Allah ya hada Haj umma
da sirikar da dolenta Zata biye Mata su Zama daidai...
Koba komai ta wani bangaren Inayah jikartace da baayi aurenba.
Kin Bata wayar Inayah tayi ta tashi ta gudu bakin kofa sai data Gama magana da anty
safiyyah dake sake cewa"
Inayah takurawa Haj umma saita karbeki complete dinki matar MAJEED uwar jikokinta
Kuma jikarta.
Haj umma ganin Inayah na Neman Cinna Mata hauka ko bacci ranar da wuri tayi bayan
Tasha maganin hawan jininta Dan idan ta biyewa Inayah da wuri Zata aikata lahira
Mata shiryaba.
Sbd tsananin kewar Abbinta a dakinsa ta kwana da safe ta gyara koina da kanta ta
tsaftacesa ta fito.
Bedroom dinta Takoma tayi wanka tayi shirin tafiya asibiti sbd kadaicin yayi Mata
yawa gashi taji sauki.
Ko data Isa asibiti aiki sosai tayi sbd hanawa kanta tunaninsa sbd koina jikinta
tafara tunaninsa karbawa yakeyi.
Sai yamma sosai tadawo sbd ta dade bataje asibitinba yasata tsayawa tayi aiki
sosai.
Wanka tayi ta fito taci abinci ta nufi gurin Haj umma,
Kwance ta taddata batajin Dadi kaman BP dinta ya Dan hau.
Da kanta ta dubata taga tabbas bp din ya hau Dan hakan takira asibiti aka aiko Mata
da wani maganin da allura tayiwa Haj umman take bacci ya dauketa sbd hadda baccin
da Bata samu tayiba yasa jinin nata hawa.
A dakin Haj umman ta kwana sbd jikin nata,
Kwana tayi tana duba BP din nata akai akai ko baccin arziki Bata samuba itama
karshe da ciwon Kai ta tashi me tsanani Amma ganin jikin Haj umman itama ba wani
sauki sai ta daure ta Kira Dr Abdul yazo gidan shi Daya fita qwarewa ya tayata duba
hajiyar Dole suka dauketa suka tafi asibiti da ita.
Kasa fadawa Abbi tayi sbd kada ya Shiga damuwa Dan hakan ta dage sosai tana kulawa
Haj umman har sukai kwana biyunsu suka Gama a asibitin Babu Wanda yasani Saida suka
dawo gida tukuna su Anty safiyyah suka sani hankalinsu yayi mummunan tashi suka
fara Shirin tahowa Lagos din.
Dawainiyar da Inayah tayita Yi kwana biyun da Bata saba ba yasata itama zazzabi
kamata Haj umma data warke sumul tadawo jinyarta ga Inayah ta iya narkewa a ciwo
kaman jinjira.
Da fada da komai suke jinyar sbd basa fasa Dena halinsu na rigima tsakaninsu.
Kwana biyu tafara warwarewa su Anty safiyyah suka iso tayi farin ciki sosai da
ganinsu Dan haka gidan ya Dan Yi musu Dadi daga ita har Haj umman,
Kuma duk wannan ciwon dasukai saga ita har Haj umma Basu Bari abbin yasaniba kullum
sukai waya Bata Bari yagane ta ringa narkemasa a wayar tana Masa shgawaba kala kala
shiyasa duk yabi yakoma wani iri agurin aikin kamewarsa ta qaru yakoma AA MAJEED
dinsa sbd yasake tabbatarda Inayah itace abinda kawai ke haskaka rayuwarsa da
zuciyarsa tareda faranta rayuwar.
Zuwansu anty safiyyah gidan da rumanah yasa tasake warwarewa sbd da gaske suka
ringa kulawa da ita sunata lallabata sbd zuwansu suka sake tabbatarda matsayin
Inayah a gidan da rayuwar MAJEED sbd duk abinda yake gidan na Inayah ya banbanta da
kowa..
Komai nata special ne a gidan ko masu aikin zubbi zaman Inayah takeyi a gidan
Salimat ce ta kowa da kowa.
Taji sauki sosai Amma Bata sake fita aikiba sbd kasalar da Bata saketaba ta Dan
zazzabin datai.
Ranar da Abbin yakirata vidcall ta manta ta dauka da magani agabanta data Gama Sha,
Kallon maganin yayi batareda yace komaiba ya zubawa fuskarta Ido Yana Mata kallon
tsaf yasan ba haka yabar kayarsaba Dan hakan Bai wani ja zancenba sukai sallama.
Washe gari Dr iklimat da umma Hadiza sukazo gidan dubiyarta data Haj umma duk da
duk sun warke.
Daki suka shige da 'yarsu sukasha maganganunsu sai yamma suka fito zasu tafi su Haj
umma duka suna zaune Palo suka tsaya suna bankwana bayan tun shigarsu Haj ke
complain suna can suna koyawa 'yarsu shegantaka da rashin kunya.
Fuska asake suke bankwanan kafin Haj umman ta amsa aka bude kofar palon suka
waiwaya duka Banda Inayah data bawa kofar baya.
Dr iklimat ce tasake fadada murmushinta da farin ciki da ido ta nunawa Inayah kofa.
Tun kafin momynta ta nuna Mata kofar taji qamshinsa yashiga hancinta dan haka da
sauri ta juyo aikuwa sukai Ido biyu dashi shima idonsa akanta suke gabaki daya
yakasa hana kansa kallonta......ba zato batareda ta damu da kowaba taje da gudu ta
maqalesa tana Kiran sunansa cikin farin cikin ganinsa.
Su umma Hadiza murmushi sukeyi hankali kwance batareda damuwar komaiba ita kuma Haj
umma su take bi da kallo ganin ko ajikinsu suna saima murmushi sukeyi aranta tace"
Danginsu kaf marasa kunya ne da alama tunda gashi 'yarsu na rungumar Miji agabansu
Amma murmushi sukeyi shiyasa take tsoron zuwansu gidan duk sun qarasa fitsarar da
'yar Dama gata ga yanda take.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biyaπ
07040727902
MTN cardπ
09134848107
[11/14, 6:31 PM] MG: *_69_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Da hannu daya ya riqe Dan qaramin qugunta zuwa bayanta Yana Dan sauke ajiyar zuciya
a boye yasamu nutsuwa ko ahakan Dan hakan ya janyeta daga jikinsa Yana Dan wadata
fuskarsa da kamilallan murmushi Yana kallon Dr iklimat da umma Hadiza dasuka
gaidasa tareda Masa barka da dawowa.
Fuska asake cikin mutuntawa ya amsa Yana tambayar Ashe Bata koma Abuja ba tana
Lagos har lokacin.
Suna Gama gaisawa dashi suka fito Inayah tabiyo bayansu tabarsa yasamu Daman
Gaisawa dasu Haj umma a natse Dan idan tana gurin tana maqalqalesa ba tsayawa zaiyi
sosai su Gama gaisawa zai sulale yabar gurin tun kafin mutuncinsa yagama watsewa
agurin.
Har jikin motar umma Hadiza ta rakasu suka sake tsayawa magana Dr iklimat tasake
nanata Mata zancen girkin datai Mata dazu sbd haryanzu su basuga ta Kama gidanta da
kyau ta qarasa Zama cikakkiyar matar gidan koyaushe kaman 'yar lelen gidan takeyi
gwara dai tazama cikakkiyar matar gidan me iko da megidan da duk Wanda ke karshin
gidan.
Suna wucewa tadawo ciki sai ta tadda har abbin ya shige baya palon.
Rasa abinyi tayi sbd taso binsa dakinsa Amma Kuma sai ta tuna da zancensu ummanta
dasuka Bata tabbacin idan Bata karba har ragamar abincinsaba zaa iya samun damuwa
Dan hakan saita wuce Kai tsaye duk da batasan me zatayi ba.
Zubbi tasa ta wanke Mata fresh veggies ta yanka Mata ita Kuma ta Dora spaghetti sbd
ita tafi iyawa Kuma tafi sauki a lokacin tunda dare ne.
Brown vegetable spaghetti ta dafa Masa wadda kusan Naman kazar data zazzarewa qashi
tafi veggies din yawa aciki.
Sosai abincin yayi Dadi sai qamshi kitchen din keyi Yana samma Palo Dan dama umma
yaganah tayita koyar da ita girke girke itace kawai Bata maida hankali sakalcinta
kawai tasaka agaba shiyasa girkin Bai wani kamata ba Amma idan ta dage taso tsaf
zatayi abinci Mai Dadi da tsari.
Saida zubbi ta jera komai a dining kafin ta fito kitchen din ta wuce dakinta ta
kwabe kayanta ta fada toilet.
Ta jima tana wanka sbd duk gajiyar aikin datayi takeji qafafunsa har ciwo taji sun
Mata sbd tsayuwa a aikin.
Wankan tayi tana fitowa sai datayi sallar ishai tagama kafin ta shafa Mai kadan ta
saka doguwar free wide neck English gown.
Qaramar hula kawai ta sako akanta ta fito ta nufi hanyar palonsa kenan sai gashi ya
fito sanye cikin milk jallabiya me maiqo datai Masa kyau sosai yafito kaman
balaraben uztaz.
Kallonta yayi a natse kafin ya miqa mata hannun damarsa yana cewa"
Zo Nan..
Tahowa tayi fuskarta na bayyanarda tsananin son datakewa halittar Dake gabanta ta
Kama hannunsa tareda rungume hannun tana cewa"
Abbina harka Gama hutawan?
Muje yau nice nayiwa mijina girki me Dadi.
Dakin Haj umma suka nufa sbd ganin Salimat ta fito daukeda manyan kulas ta nufi
dakinta.
Suna zuwa yaga alaman a daki zasuci abincin yace Salimat ta maida dining su fito
duka suci acan tare kaman yanda aka Saba.
Inayah dake gefensa ta qaraso tana cewa"
Haj umma yau fa nice nayiwa Abbina girkin Amarya
Gwara kifito kici kiji dadinsa gskia sbd kada gaba nayi lefi kice ban iya abinciba
Ina barin Abbina da yunwa adawo da maganar Dr farhat..
Wani mugun kallon takaicin rashin tsarkin bakin Inayah Haj umman tayi Mata tana
cewa"
Ko yanzu ce miki akayi anfasa maganar Dr farhat dinne?
Zaro ido waje tayi a Rikice ta kalli Abbinta cikin mamaki da rikici..kafin tayi
magana ya kamo hannunta ahankali yane cewa"
Muje naci abincin naji.
Dawowa tayi gefen Haj umma tana cewa"
Yanzu Haj umma duk wannan biyayar danake Miki da girki gashinan nayima
Harma da 'yayan Abbi da kikace nace duk zanyi Haifa shine Baki yafe maganar Dr
farhat ba.
Hawaye ne ke Neman cikowa idonta abbin ya kalli Haj umman da alaman roko kafin yayi
magana tace"
Naji to muje naci abincin naje idan yayi Dadi sai abar maganar Dr farhat din yanzu
Amma dai bakinki idan Bai fara koyan maganaba akwai maganar a gaba Dan bazaa ringa
Shiga mutane dakeba kina wannan sakarcin.
Wucewarta tayi gaba tanajinma ta Dena Jin yunwa da dokin cin abincin.
Tana ficewa Abbinta yabi bayanta sbd yasan rigima Zata fara Zata iya hautsinewa ta
rikitasa.
Riqota yayi tareda dawowa da ita ta baya bayanta ya hadu da kirjinsa ya rungumeta
Yana goga Mata fuskarsa ahankali Yana cewa"
Keda Haj Kun Zama kaman jika da Kaka ko?
Menene na tado maganan wata agaban mijin da kikasan Babu gurin kowa a zuciyarsa...
Uhumm?????
Shiru tayi tana danne abinda takeji din harya fada Mata ta sauke ajiyar zuciya
ahankali itama kafin ta zame kadan ta juyo ta kallesa taga yanda shima yake
kallonta tace"
Shikenan muje kaci abincin Amaryarka kaji.
Jan hannunsa tayi zuwa dining din da harsu Haj umma sun fito Ashe sun wucesu sun
Isa dining din Basu luraba.
Zaunawa yayi ta janyo abincin tayi serving dinsa tana kallon yanda shima yake
kallon abincin cikin bayyanarda Jin dadinsa na cin girkin Amaryarsa kaman yanda
tafada.
Haj umma ta zubawa bayan tagama zuba Masa kafin ta zauna tana kallon fuskarsa data
Haj umma tana cewa"
Kome kukaji ku fadamun Dan Allah kaji Abbi?
Murmushi kawai yayi tareda daukan fork ya fara cin abincin cikin nutsuwa hankali
kwance da alaman abincin yayi Masa komai da komai.
Haj umma ce dai takasa shiru tace"
To ba laifi da Dan sauki tunda kin iya girkin...sauran iya Kama bakinki.
Dariya Inayah tayi tana Jin dadin Yana abincin da Haj umman tayi ta maida kallonta
kan Anty safiyyah tace"
Anty safiyyah kefa?
Yayi Miki Dadi?
Sosaima Inayah"" tace sbd itakam babu abinda Inayah zatai yayi Mata ba daidaiba sbd
son samun Shiga sosai agurin 'dan uwanta Dan itakam bakin fama so take su daidaita
fiyeda dah to kuma ta lura ka so Inayah na kaunaceta shine abinda zai baka samun
shiga agun MAJEED.
Sosai yaci abincin daidai cikinsa yasha ruwa ya zari tissue ya goge bakinsa ya miqe
yabar gurin.
Saida kowa ya kammala ta taya zubbi tattare gurin suka kai kitchen.
Tana baro kitchen a Palo ta taddasa zaune tareda anty safiyyah da Haj umma suna
magana ko rumanah data girmeta Bata gurin Dan haka itama Bata