Showing 120001 words to 123000 words out of 124042 words
mugun Jin jiki
a hannunsa,
Koina jikinta tsamin gajiya yakeyi.
Ta Dan jima cikin ruwan kafin tayi wanka ta fito daureda towel dinsa kanta na
tsiyayar ruwa.,
Sallar asuba ya idar Yana adhkar ta fito ya waiwayo Yana kallonta
Ya tsayar da idanuwansa kan gashinta dayake digar da ruwa ya kwanta luf har gaban
kanta Daman ita Sam na ma'abociya yin kitso bace tayi sabo da zaman Turan shiyasa
Bata samun yin kitso.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/15, 11:27 PM] MG: *_71_*
Ganin irin kallon dayake Mata yasakata jikinta mutuwa
Takumasan abinda zai iya biyowa Baya Dan haka ta qarasa gaban mirror ta goge kan da
wani qaramin towel Bata tsaya busar dashiba sbd handdryer na dakinta
Ta zira jallabiyarsa da mayafi tayi sallah.
Tana idarwa ta tashi ta nufi dakinta Dan busar da kan tun sanyinsa Bai fara
damuntaba.
Tare suka tafi dakin nata Yana rungume da ita ta baya
Yau ko doguwar magana bayayi sbd rayuwarsa da zuciyarsa dayakejin sun Gama
kammaluwa da samun macen dayake tsananin so wadda itace gudan zuciyarsa.
Gaban madubi suka tsaya Yana kallonta ta cikin madubin ta Ciro handdryer ta jona
Zata kunna ya riqo hannunta tareda juyo da ita suna fuskantar juna
Ya dauketa sama ya zaunar kan gaban madubin Yana sake kallon jiqaqqen gashinta
cikin yanayi na Burgesa da yayi a jiqen.
Tabawa yayi Yana shafawa
Qasa qasa yace"
Banason sanyi ya kamaki baby Inayah Amma inson ganin gashin Nan a jiqe....kansa
yakai Yana cusa hancinsa cikin gashin ya shaqo Qamshin ruwa Daya hadu Dana Qamshin
tsadaddan man gashin datake amfani dashi
Ya lumshe ido Yana sake shaqarsa.
Komai dayake jikinta kaunar qamshinsa yakeyi sbd qamshinta yazama kaman shine nasa
mayen qarfen dayake fizgarsa zuwa gareta.
Ko baya tareda ita hancinsa kamshinta kawai yake karba tun kafin yanzu.
Dagowa tayi ta kallesa tana Dora hannunta kan hannunsa dake cikin gashinta cikin
shagwaba tace"
Na fasa busarwa to tunda kanaso Abbi.
Girgiza Kai yayi Yana sake lumshe ido cikin jikinta a kasalance yace"
No, banason sanyi ko kadan Yana tabaki.
Cikin son Jin abinda yasa Sam Baya Wasa da sanyi akanta tunda ta girma tasan kanta
tace"
Abbi meyasa bakason sanyi atareda Ni?
Kallonta yayi na tsawon minti Daya cikeda kulawa da so me qarfi Yana tuno baya
zuciyarsa tayi nauyi na tuno abinda yake tsananin baqin cikin tunawa...ya janyo
hannunta dake kan fuskarsa yayi kissing ahankali kafin cikin sanyi yace"
Sbd sanyi yaso yimiki illa sosai da kina baby,
Ya kamaki Wanda da Allah Bai taimakeni a lokacinna bansan ya rayuwata zataiba idan
wani abin ya sameki alokacin...
Ganin yanda ya qarasa zancen Yana janyewa daga gareta da alama Sam bayason tuno
abubuwa da yawa na baya..
Saurin riqosa tayi tana rungumesa tsawon mintuna biyu kafin ya dago ta kallesa
shima ita yaje kallo ta sakar Masa wani qayataccen murmushi tace"
I love you Abbi.
Lumshe Ido yayi kalmar na ratsasa ya bude idon ahankali zaiyi magana ta Dora
bakinta akan NASA tafara kissing dinsa irin yanda koyar da ita tana zuqo yawunsa
tana shanyewa..
Riqo wuyanta yayinyana sake Bata damar tayi kissing din yanda takeso dakyau.
Akan madubin suka fara komai kafin ya dauketa suka koma akan gadonta bayan duk
sungama jeho pillows da bargo a qasa
Kansu kawai suka Bari akan gadon Amma komai an jeho qasa.
Bayan sun Gama komai sun nutsu wanka sukai
Ganin har 8 ta wuce yasashi shirin fita aikin Daya dawo Yi sbd daman 9 suke fita.
Tea da fries kawai tayi Masa sukai breakfast ya fice Bayan ta sanar Masa itama Zata
fita da Neesah.
Yana fita bedroom dinsa da nata dasuka Gama haukatarwa tafara gyarawa kafin ta
tsaftace gidan duka ta sake wanka ta shirya cikin off-white Palazzo trouser da
white Vneck top sai black luxury chiffon kimono ta sanya black Chanel wedges da
qaramar chain bag dinsu...
Ko Gama rolling qaramin veil dinta bataiba Neesah ta iso suka fice.
Asibitin da Neesah ke aiki suka fara biyawa ta miqa sako suka fito...
Gurare da dama suka tattafi sai yamma suka koma gidansu Neesah
Mum na ganin Inayah ta rungumeta cikin tsananin farin ciki da murnar ganinta.
Sallah sukai sukaci abinci kafin suka koma daki suna firarrakinsu sai after 8 Abbi
yazo daukanta suka wuce gida.
Suna zuwa gida wanka kawai sukai su dukan suka shige dakinsa tana zuba Masa da
rigima iri iri Yana biye Mata har sukai abubuwansu sukai bacci.
Washe gari ma tare suka fita ya ajiyeta gidansu Neesah ya wuce
Ko mintuna Ashirin basiyiba Suma suka fice..
Kwanaki takwas yayi Yana fita aikinsa aikinsa Su Kuma ya sakar musu katikansa na
Banki suna yawon shoppings da sauran abubuwan dasukeso Dan haka Koda yagama aikinsa
kwata kwata sungama siyayyan duk wani fititannan kayan zaman gidan dazai hanasa
Gane kansa,
Cikin qanqanin lokaci ta qarasa zarar dashi da shegun mini skirts dasu bmshort,
Su kayan baccin data siyo masu tsananin kyau da tsada yagama tadasu aiki ta hanyar
saka kansa cikin Riga sukuma basa dauka suna fincikewa.
Watansu Daya harda sati biyu cm yazo qasar sbd kawo sauran takardin nasu kamfanin
da zasuyiwa babbar Register a qasar.
Sunyi kwanaki masu tsayi basa fita koina dagasu sai kansu a gida sbd sun sake samun
wata sabuwar shaquwa da sabo da juna
Koyaushe tana maqale a jikinsa ko fita sukai Yana riqe da ita Babu ruwan kowa dasu
haka Suma Babu ruwansu da ita.
Yau yafita tareda CM zuwa gurin processing abinda abinda ya kawo CM.,
Itama Neesah takira suka fita sbd kadaicin ya dameta yasata har tanajin kaman
zazzabi zai kamata.
Gidansu Neesah sukaje acan suka wuni sai yamma suka fito Neesah ta biya wani babban
pharmacy Zata siya wani alluran dazata Shiga asibiti dashi anjima da dare idan
Zata.
Suna shiga Inayah ta tsaya dakata bakin kofar shiga tana Dan yamutsa fuska sbd
Qamshin magunguna yayi Mata qarfi a hanci taji.
Juyawa tayi Takoma mota
tana Zama zuciyarta ta Dan ringa tashi
Neesah na shigowa Motan ta kalleta zatai magana ta tareta da cewa"
Sorry sorry,na dade ko?
Fasa maganar datai niya tayi tana cewa"
Kaini gida please, am feeling uneasy.
Tada motar Neesah tayi tana cewa"
Haryanzu kin kasa sabawa da warin magani ne?
Kina aikin asibiti?
Kokuwa dai wani matsalan ne daban?
Kasa magana Inayah tayi sbd sosai takejin zuciyarta na tashi har kanta yafara
juyawa da jiri jiri.
Suna Isa parking kawai Neesah tayi Inayahn ta bude motar ta fito saidai ko taku
biyu bataiba jiri ya debeta tayi baya
Da gudu sosai Neesah data fito motar ta tareta tana kallonta cikin mamaki da Yar
damuwa tace"
Lafiya kuwa?
Meya sameki yanzu yanzu?.....
Kafin tasake jefa mata Mata tambayar jiri yakuma dibanta ajikin Neesah din
idanuwanta sukai wani irin lumewa ta zube jikin Neesah din.
Hankali tashe ta Jata ta saka a mota daqyar ta rufe ta zagaya ta Shiga ta tada taja
tabar gidan tana Kiran wayar Abbi Amma baya dagawa a hargitse ta rubuta Masa text
ta tura tareda ajiye wayar tana Dan qarawa motar speed.
Asibitin datake aiki ta kawota
Suna isowa da kanta takuma Kama Inayah data Dan hawo hayyacinta sbd sosai warin
Inda sukaje din ya tana zuciyarta.
Office din Dr farhat ta nufa da ita sbd tana cikin manyan asibitin
Gashi tanata kokarin harhada sauran takardunta tabar qasar Takoma qasarta taci gaba
da aiki tunda acan zatai aure.
Suna Shiga office din tana tareda patient dinta da yawan abortion yasata kasa
daukan wani cikin....
Da mamaki da Kuma firgici take kallon Inayah da Bata taba sanin tana qasarba kokuma
tace Batasan suna qasarba sbd tasan Abbinta bazai taba barinta tazo qasar ita
dayaba Dole tareda umma yaganah,
Idan Kuma sun Inayah da umma yaganah suna qasar su dukan to tabbas kenan shima Yana
qasar..
Ba lafiyarta tafara tambayaba tsabar rudewa yaushe sukezo take tambaya.
Basu tsaya amsataba
Ta kalli patient dinta Dake zaune tana kallonsu cikeda mamaki itama
Tace"
Sorry Amal Ina zuwa zuwa.
Kwantar da Inayah sukai gadon duba patients dinta dake office din nata
Tafara taba pulse dinta Dan taji
Sai kawai taji alaman ciki a cikin yanayin nata.
Faduwa gabanta yayi da sauri ta kalli Inayah wadda itama ita take kallo Dan batada
wani qarfin kwacewa ne yasa tabarta tadubata dukuma qarin sanin Abbinta yagama Zama
nata batajin Zata daga hankalinta akan Dr farhat din Kuma.
Sake Jin pulse din tayi ta tabbarda abinda take zargi saidai duk wannan ba tabbaci
bane cikin sake shiga rudani ta kalli Neesah ta kalli Inayah.
Ganin hakan Neesah ta qurawa Inayah Ido tana karantar yanayinta cikin rashin
tabbatarwa tace"
I think you are pregnant Inayah..
Da sauri Dr farhat ta kalli Neesah tana cewa"
Eh Nima abinda nake tunani kenan saidai ai bazai yiyu bane tana budurwa ace ciki
Kuma?
Tashi Inayah tayi zaune tana son gasgata zancen Neesah Dan itama sai yanzu da
Neesah din Tai magana tafara hasaso hakan amatsayinta na likita.
Cikin kasala tace"
Kumin scanning nakeso na tabbatar banason wani test.
Kamata Neesah tayi ta tashi tsaye da kyau suka nufi office dinta sbd na office din
Dr farhat ya samu matsala.
Kwantar da ita tayi a nata consulting office din tafara Mata scanning....
Dr farhat datai suman tsaye da mamaki da firgici bin bayansu tayi
Itama Amal da Inayah da Neesah da basuma lura da itaba bare su ganet tashi tayi
tabi bayan Dr farhat cikin nata tashin hankalin sbd tana cikin tsananin damuwa da
tashin hankalin son samun ciki kafin Zaid ya rabu da ita akan hakan sbd yanzu da
hakan yake Mata barazana da sakinta,
Tunda sukai aure no Bari bata taba yiba bayan uban cikin dasuka ringa zubarwa kafin
aure gashi sunaso yanzu dasukai auren Amma Babu cikin.
6 weeks pregnant suka gani....
Cikin tsananin farin ciki Neesah ta rungumeta tana cewa"
A big congratulations to you babes,
Finally Zamu Zama mummies..
Ita kanta Inayah kasa cewa komai tayi sbd wani sanyi Daya mamaye zuciyarta lokaci
Daya
Kaunar cikin sosai sbd shi din jinin Abbinta ne,
Daga qarshe dai jininsu ya gauraya.
Shigowar Dr farhat yayi daidai da AA MAJEED din idonsa akan Inayah dake kwance da
ciki a bude da aka Gama scanning din Bata tashiba.
Dr farhat bayanan Dake rubuce a screen ta karanta tana sake shiga babban rudu da
firgici tace"
Inayah ciki fa ake magana a jikinki???
Abbinki idan yasani kinsan abinda zai iya biyowa Baya kuwa?
Langabar dakai Inayah tayi tana kallon bayan Dr farhat din cikin Yar narke fuska
tace"
Abbi wai idan kaji inada ciki ya zakayi Inji Dr farhat??
Da Ido yayi alaman" wat???
Cikin kasa fahimta ko yarda Kai tsaye da abinda tafada din zuciyarasa na dakuwa da
zancen.
Cikin farin ciki Mara boyuwa Neesah tai Masa nuni da screen din scanning dasuka
Gama lokacin
Ya saukar da idanuwansa akai yana dubawa.
Bai qarasaba ya waiwayo da sauri ya kalleta cikin wani irin yanayi Daya Gama tona
asirin zuciyarsa yau din Dan kuwa idanuwansa Yi sukai Kaman zasu zubo da kwallan
farin ciki Mara misaltuwa.
Takowa yayi Yana kallon cikin tsakiyar idanuwanta da itama shi take kallo a
marairaice baice komaiba sai kawai ya rankwafo ya Kama fuskarta yakai bakinsa kan
nata yayi Mata wani fitsararren kiss ya dago ya kalleta cikin wata ratsatsiyar
murya yace"
I love you baby Inayah.
Daga Dr farhat har Amal da zaid da Babu Wanda yasan da isowarsa yabiyo matarsa
dayaga tayo Nan duk mutuwar tsaye sukayi,
Dr farhat da Zaid na rige rigen sauko da hawayen tashin hankali da baqin ciki akan
fuskokinsu,
Dukkaninsu sunji labarin cewan angano bashine ya haifeta tsintarta yayi Amma Basu
taba hango wata alaqa bayan ta uba da 'yaba a tsakaninsu sai yau dasukai mugun
gani,
Gashi dai batareda anmusu bayaniba sun tabbatarda cikin jikinta nasane Kuma na
aurene bana shegeba ko daga yanayin farin cikin fuskokinsu Dana Neesah.
Neesah ce tafara lura da Zaid da matarsa a kofar
Ta juyo ta kalli Dr farhat dake hawaye ba boyewa a fili...
Tadan dauke Kai daga kallonsu Zaid tace"
Dr farhat patients dinki kaman suna jiranki kila emergency ne Naga harda kuka
sukeyi
Ki taimaka ki dubusu kada ciwon yayi musu tsanani.
Kasa aiki kwakwalwar Dr farhat tayi ta juya kamar wata zararra qafafunta kawai taji
suna janta suka fitarda ita daga office din Suma su Zaid sukabi bayanta kowanne
qafafu a mace.
Bayan fitarsu Suma su abbin da baima lura da mutane ba tun shigowarsa sbd
hankalinsa akan Babynsa kadai yake
Suka fito suka nufi gida yanajin kaman zai hadiyeta sbd jinta a zuciyarsa.
##MAMUH#
[11/16, 6:47 AM] MG: *_72_*
_LAST CHAPTER_
Isarsu gida wata fitinanniyar soyaya suka watsar a Palo Saida kowannensu ya sake
tabbatarda bazai iya rayuwa Babu dayansa ba.
Sai washe gari familynsu suka San da maganar cikin shima sbd Neesah ce data Kira
umma yaganah ta fada Mata Daman Kuma umman na Abuja gurin Haj umma,
Su Anty Hafsat ma Neesah ce ta sanar mata itakuma ta sanarwa su umma Hadiza...
Haj umma Bayan kwana biyu angama Murna da farin ciki tafara zuga umma yaganah akan
tayiwa MAJEED magana tace yadawo da Inayah din kada suje suyita shirme su barar da
cikin tunda Inayah din ba Zama kurum takeyiba da sauran kuruciya atareda ita.
Murmushi kawai umma yaganah tayi sbd ta fahimci abinda Haj umman ke nufi to Kuma
itama nauyin fadawa MAJEED hakan takeyi.
*****Bayan sanin cikin ko sati biyu Basu rufaba a Australia suka wuce Maldives
Acan suka bude sabuwar rayuwar shaqatawa da Jin Dadi Dan kuwa kuwa duk sauran wani
abin da Basu Gama qwarewaba akai sun qware a Maldives,
Gashi gabaki daya cikinta baizo Mata da kowane irin ciwoba ko laulayiba Dan haka ta
sake Masa jiki suka Gama lalacewa da soyayya Mai Dadi da kwanciyar hankali.
Saida suka share kusan wata biyu acan kafin suka dawo Australia.
Dawowarsu da wata uku lokacin cikinta yakai wata shida
Haj umma ta rufe Ido tace yadawo da Inayah gida.
Kai tsaye ya sanar Mata acan yakeson Inayah din ta haihu saita Haihu su dawo gida..
Itama rufe Ido tayi Kai tsaye tace Bai isaba dolensa yadawo da ita gida acikin
dangi Zata Haihu.
Baiso hakanba Amma yanda Haj umman ta daga Masa hankali kwana biyu hakama umma
Hadiza da Dr iklimat suka nace da rokonsa akan Inayah din tadawo shiyasa kawai akan
dole ya hakura zai turata gidan shikuma zai iso daga baya sbd akwai abinda Bai
qarasaba Kuma akwai Dan lokaci Dan haka zai taho daga bayan shi gashi cikin lokacin
harya fita wata na bakwai ma.
A daren dazata wuce kaman zasu hadiye juna sbd so da kewan juna da zasuyi gashi
tanata fargaban yanda Zata ringa bacci yanzu ba ajikin Abbinta ba data Gama sabo da
hakan yanzu.
Haka ya lallabata har airport suka wuce itada Neesah da Zata koma da aiki Nigeria
kafin iyayenta su taho Suma sbd Suma zaman qasar ya ishesu qasarsu zasu koma.
Bayan dawowarta ma kaman zaayi rigima sbd rokon duniya su Dr iklimat da ummanta
sunyiwa Haj umma data Basu Inayah ta Haihu gida Amma Haj ko sauraron zancen ma Bata
qaraba Dan tace suyi hakuri kawai.
Ko Lagos da Abbin Inayah su koma dasu umma yaganah Haj umma taqi Bari tace abari
saita Haihu.
Inayah kuwa ganin yanda Haj umma ta cikin so da kauna yasata maqalewa tana zuba
rigima tsiya iri iri duk tabi ta narkewa Haj umman
Wanda itama tasan shegantaka take Mata Amma Kuma takasa qin biye Mata
suyi Dadi, suyi fada, suyi rigima, suyi tsiya ahakan suke zaman renon.
Ummanta da momynta kuwa kusan duk bayan kwana biyu suna gidan dubata sbd Dr iklimat
din da Neesah ne likitocinta
Dr farhat data kwana biyu da dawowa Nigeria itama tazo gidan gaida Haj
umma...,hajiyar ta dakatar da ita sbd rikicin da Inayah ta ringa musu ta dagawa
hajiyar hankali da Rigimar qarya
Daga ranar Haj umma ta dakatar da zuwan Dr farhat gidan,
Anty juwairiyyah dataso kawo Mata wani qabli da ba'adi taka Mata birki itama tayi
tana cewa ko sunan MAJEED karta Kuma hadawa Dan Dr farhat idan ba hakanba zataga
bacin ranta.
A kunyace anty juwairiyyan ta Kama kanta ganin Haj da safiyyah sunyi nisa akan
MAJEED da 'yar tsanar matarsa
Gashi ya manyanta yayi kudinda ko agurin kowa ya wuce reni bare wulaqanci dan hka
tasake Kama kanta taringa lallaba Inayah din itama ko Zata lakaci arziki tunda ga
safiyyah Nan ita tanata cin arzikinsa ba shamaki.
Kullum wuni takeyi waya da Abbinta
Videocall da normal call
Duk yabi ya fice hayyacinsa sbd rashnta
Allah ya taimakesa daf yake da kammalawa kwata kwata ya dawo.
******cikinta yashiga wata Tara harda sati biyu ba zato suna zaune a palo dasu Haj
umma
Zubbi na Danna Mata qafafunta saiga drivern gidan anty safiyyah ya daukosa daga
airport.
Cikin farin ciki kowa ke Masa barka da zuwa Yana amsawa idanuwansa akan Babynsa da
tsohon cikinta da yayi Mata kyau sosai.
Itama shi take kallo zuciyarta na cika sosai da farin ciki ta janye qafafunta daga
hannun zubbi ta miqe ta nufesa farin cikinta baya boyuwa.
Da sauri ya qaraso ya tareta cikin tsananin kulawa Yana cewa"
Easy Mana..
Bata damu dasu Haj umma ba ta rungumesa tana fadan yanda tayi kewarsa sosai.
Wani boyayyan numfashi ya sauke ahankali Yana dagota daga jikinsa fuskarsa cikeda
da boyayyan farin cikinsa na ganinta yace"
Thank you,
Amma ki Dena sauri irin hakan sbd yanayinki.
Harara Haj umma ta ringa binta dashi Amma ta fuskewarta tayi kaman Bata ganiba tana
dariyarta.
Baida daki a gidan Dan haka suna Gama gaggaisawa ya fita masallacin kofar gida yayi
sallar yadawo sukaci abinci dukkaninsu atare ya wuce masaukinsa yayi wanka yayi
sallar ishai Bai koma gidanba sai washe gari da safe dasu yayi breakfast ya zauna
da babynsa a dakinsa na dah Dake sama shikadai Dan shima bangaren mahaifinsa ne
bayan rasuwarsa aka bar masa yanzu Kuma itace aciki Bayan angyara an sauya komai
tareda zuba Mata sabbin furnitures.
Narkewa tayi a jikinsa tana zuba Masa shgawaba Yana biye Mata kaman qaramara baby
Dan Nan gabama San itada babyn dazata Haifa waye zai barwa wani shagwaba da
rigimana agurin Abbin.
A palon sama aka Kai musu abincin Rana sukaci tare yabata maganinta Tasha.
Sai qarfe uku yabar gidan masaukinsa yayi wanka ya kwanta yayi bacci Dan ya sake
hutawa.
Bai dawo gidanba sai bayan sallar ishai sbd zaiyi bankwana dasu gobe zai wuce Lagos
kafin yadawo daga baya.
Ya jima Yana magana da Haj umma har kusan goman dare tukuna ya fito lokacin kowa ya
shige ya kwanta Dan har hasken koina an kashe.
Wayarsa ya daga ya kirata ta sauko suka nufi dining sbd yaci abinci Baici komaiba
tun abincin Rana.
Zama sukai a dining da kansa ya zuba cous cous din dasuka dafa Mai Dadi dayaji qoda
dasu carrot.
Kadan yaci sbd bayason abinci me nauyi da dare.
Tea ta hada Masa ya karba tareda zaunar da ita akan table din dining din suna
fuskantar juna yafara kurban tea din ahankali Yana Bata itama tanasha Yana kallon
yanda take narke Masa sbd batason yakoma Lagos
Duk tagama kunce Masa notikan Kai
Aje cup din yayi bayan sun Gama shanyewa ya zari tissue yana goge Mata bakinta
ahankali yace"
Yaya dai?
Kun koshi keda babyn abbin daya?
Daukan tissue tayi itama tareda Dan matsowa tana goge Masa Baki ta gyada Masa Kai.
Tana Gama goge Masa ta Kama fuskarsa ahankali ta matso da tata tayi kissing lips
dinsa masu taushi cikeda kaunarsa.
Rintse idanuwansa yayi Yana danne numfashinsa dake daukan dumi sbd yanda yaketa
riqe kansa akanta sbd yanayinta dakuma gidan dasuke.
Bude idanuwansa yayi suna sauyawa ya kalleta a kasalance yace"
Kinsan me kikayi???
Kinsan bazan iya riqe kainaba Kuma kika......
Kama fuskarsa takuma Yi ya sake maida bakinta akan NASA tayi Masa wani rikitaccen
kiss ta sakesa ta dago tana kallonsa fuskarta daukeda da murmushi..
Jajayen idanuwansa ya saukar Mata Yana matso