Showing 87001 words to 90000 words out of 124042 words

Chapter 30 - INAYAH Riba by Mamuhgee

Mamuhgee   

08 May 2026

374

Dan Allah kacewa Haj
umma bakason auren Nan bazakayiba
Banason kowa ta Zama matarka saini kadai.....Ni ko rage zafin banason umma tamun
Kai zakamun idan bakaiba banason kowa yamun abarni zafin ya kasheni na mutu na huta
bazanga ka aura kowaba.....

Wannan karon salati Mai qarfi Haj umma take saki idanuwanta na rarrabuwa tsakanin
umma yaganah da MAJEED taga yanayinsu akan wannan tsabaragen rashin kunyar da
iskancin na Inayah Amma saitaga kowannensu yayi shiru kusan itama umma yaganah taji
kunyar zancen Amma Kuma majeed yafisu shiga mamakin saidai kaman koyaushe baa cika
gane reaction dinsa akan Abu.

Matsowa umma tayi tana kokarin Mata fada a fakaice sai kawai abbin ya miqa hannu ya
karbi towel din tareda cewa"

Ba damuwa Zan Mata.

Cikin ruwan ya saka towel din ya Ciro ya matse ruwan ya Dora Mata a goshi har
lokacin hawaye takeyi.

Ahankali yace"

Hawayen ya Isa haka tunda gashi inayi.

Riqe hannunsa dake goshinta tayi ahankali jikinta na sanyi da zuciyarta sbd bazata
iya fushi da Abbinba
A hankali tace"

Abbi kayi hkr ka yafemun bazan sakeba.

Neman sakewa jikinsa keyi yayi qarfin halin riqe yanayinsa tareda sakar Mata
murmushi cikin tsananin kulawa yace"

Shikenan Dena hawayen.

Kwantawa tayi jikinsa tareda zura hannayenta ta rungumosa daga zaunen dayake tana
cewa"

Abbi shima auren karkayi Dan Allah.

Wani mawuyacin yawu Mai daci ya hadiye ta maqoshinsa Yana sake kokawar dedeta
kansa.

Umma yaganah juyawa tayi ta fice salin alin batareda dogon motsiba.

Haj umma ma dai ganin Inayah ba mutuncine da itaba yasata juyawa ta fice tana cewa"

Idan kafito MAJEED Ina nemanka.

Daga shi har Inayah din basuji abinda taceba sbd shi kokarin riqe kansa yakeyi da
kyakkyawar rungumar da Inayah tayi Masa tareda kwantar da kanta jikinsa yanajin
dumin jikinta na Shiga nasa jikin ahankali.
Ahaka sukai shiru Babu me magana Saida suka jima ahakan kafin ta Dan dago ta kalli
fuskarsa da shima ya juyo ya kalleta cikeda shagwaba tace"

Abbi Dan Allah ka fasa auran kowa bama Dr farhat kawaiba.

Muryarsa a shaqe cikin nutsuwa yace"

Meyasa Zaki daga hankalinki akan hakan Inayahhh????

Lumshe fararen idanuwanta tayi ta bude Masa itama a hankali tace"

Zuciyata zafi da ciwon hakan takeyi,
Bazan iya hadaka da kowaba Abbi,
Kai mijinane Ni daya,
Bazan iya gani kaje gurin wataba bayan Ni ko zuwa gurina bakayi haryanzu baka
daukeni matarkaba.....

Wasu kakkauran yawun yakuma hadiyewa cikeda mamaki da bugun zuciyarsa dake tsananta
yakai hannu ahankali ya cire towel din dake kanta Yana kallon tsakiyar idonta
dasuke bayyanarda tsananin soyayyar dake dawainiya da zuciyarta....

Matsota yayi jikinsa ahankali fuskarsu ta matsu data juna
Numfashinta Mai dumi ya ringa sauka kan fuskarsa da shiga hancinsa Yana bude
kofifin hakurinsa da jarumtarsa ta danne abun dayake ransa da jikinsa....

Rufe Ido kadan yayi ya budesu akanta itama har lokacin shi take kalla zuciyarta na
kasa daukan zafin sonsa aranta dayayi Mata yawan gaske.

Jin jikinsa da zafi yasata Dan zame hannunta Daya ta dauko towel din da sanyin ruwa
takai wuyansa ta shafa Masa ahankali tana kallon wasu jijiyoyin wuyan nasa dasuka
fara fitowa take.

Sake shigewa jikinsa tayi tana ajiye towel din sbd batada karfin jiki karfin haline
kawai na ganin Wanda zuciyarta ke bugawa sosai akansa...

Towel din ya dauka ahankali daga jikinsa batareda ya gara debo Masa wasu ruwanba ya
Kai fuskarta yafara gogawa Yana gangarawa zuwa wuyanta ahankali Wanda hakan yasata
Jin wata mummunar kasala tana sake lafewa jikinsa.

Yana zuwa wuyanta hannnun rigar jikinta Mai santsi ya zame saman kirjinta ya
bayyana take suka saki numfashi lokaci daya Yana goge Mata saman kirjin zafi na
keta koina ajikinsa tareda bugun zuciya me qarfi ya ajiye towel din Yana kokarin
miqewa Inayah ta tashi tana kallonsa
yana miqewa ta yaye bargon jikinta Zata sauko gadon itama saidai rashin karfin
jikinta yasata komawa baya ba qarfi kan gadon tana kallonsa da indanuwanta dasukai
laushin kasalar ciwo.
##MAMUH#




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/5, 10:19 AM] MG: *_54_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Rigar jikinta mara nauyice ta yaye ahankali tareda bayyanarda dogayen Lafiyayyun
cinyayoyinta marasa tabo ko daya..

Rankwafawa yayi zai gyara Mata kwanciyar tasake riqe hannunsa daya Wanda yasashi
kasa riqe qansa ya zauna sbd loosing balance dayake Shirin yi.

Janyota yayi ya gyara Mata kwanciyar saidai ajikinsa kawai ta yarda data kwanta din
Dan haka Dole yabarta ajikinta ta kwanta tareda shigewa jikinsa da kyau ta
rungumesa da hannayenta ta rufe idanuwanta tanaji Yana goge Mata jikinta da towel
din Wanda kusan kowace daqiqa numfashinsa fizaga yakeyi sbd hannuwan rigarta data
Dan zame sbd kawai ya goge Mata jikin nata.

Yanayin yanda yake goge Mata jikin yasata kasa samun baccin datake ji ta bude
idanuwanta tana kallon dogayen yatsun hannuwansa fafare suna yawo da towel din
jikinta...

Tashi zaune tayi ahankali tana kallon fuskar abbin data sauya kaman wani innocent
baby...

Hannuwa biyu tasa ta sake rungumesa ahankali tana cewa"

Abbi na I love you......

Tsit dakin yayi duk da bayaune farkoba tunda tafara wayo take cemasa "I love you
Abbi" Amma na yau din sautinsa ya banbanta da Inayah Babynsa.

Dago fuskarta yayi Yana kallon bakinta Daya furta hakan...

Ganin irin kallon daya kewa bakinta yasata Matsoda fuskarta ahankali takai gap da
tasa fuskar numfashinsu na sarkuwa ta lumshe ido ahankali gabanta na tsananta
faduwa da abinda zuciyarta keso take Kuma ingizata gayi...
Knocking kofar da akayi ne yasata dakatawa tareda dagowa suna kallon juna da Abbin
Wanda zuciyarsa tagama daukan dumi da yanayin.

Sake knocking akayi batareda Inayah tabar jikinsa ba saima gyara kwanciyarta datai
kanta a cinyarsa tayi banza da bugun kofar.

Shi kansa Saida ya dauki mintuna kafin nutsuwarsa tadawo daidai ya Dan gyara murya
kadan a hankali yace"

Yes..waye agurin?

Muryar Haj umma yaji tace"

Ga Dr farhat Nan tazo duba Inayah din Naga tanajin jikin gwara adubata.

Dan juyowa yayi ya kalli Inayah data kallesa idanuwanta na cikowa da hawayen dake
sake kashe jikinsa ya lumshe Mata Ido ahankali tareda Dan gyada Kai yace"

Kibari ta dubaki Babu maganar wani aure yanzu..

Bawa su Haj umma Daman shigowa yayi Wanda itace agaba kafin Dr farhat din.

Duk da shigowarsu baisa Inayah ta tashi ko janyewa daga jikinsaba Kuma taqi bude
Ido ta kallesu ahakan Dr farhat ta dubata Tai Mata allura tana sake cukuikuye Abbin
sbd batason allurar.

Kafin agama allurar Babu Inda Bata Gama goga Masa nonuwantaba da basa cikin bra sbd
qin tsayawa tayi ayi Saida ya riqeta.

Koda aka Gama Dr farhat ce kawai a dakin Haj umma ganin wata sabuwar lukutar
masifar yasata fitowa Dan kuwa tasan MAJEED dinta ko dutse ne wannan abin da Inayah
keyi Zata iya lalata masa mutunci da tunani.

Dr farhat ma yau kanta a qulle yake da tashin hankalin sabuwar dabiar Inayah Wanda
takega Bai kamataba ko rigar jikinta Bai kamata ace tana sanyeda ita agaban
mahaifintaba.

Suna fita Inayah ta sakar Masa wani malalacin kuka a kasalance tana cewa"

Abbi Dan Allah kada ka auri Dr farhat,....

Wata irin damqa yayi Mata batareda yasan yayi hakan ba ya mannata da jikinsa sosai
yana kallon idonta zuwa bakinta numfashinsu na haduwa da wata fitinanniyar murya
Mara sauti sosai yace"

Meyasa bazaki Dena maganar auren nanba?
Nafada Miki Zan iya auren wata macen ne uhmmmm?

Hakan Daya fada dakuma sautin dayayi maganar dashine yasata Jin wani farin ciki me
sanyi tareda manna Masa kirjinta ta rungumesa
Bai iya riqe kansansaba ya sbd komai nasa kuncewa yakeyi ya kwantar da ita kan
gadon tareda Mata rumfa Yana kokarin Hana kansa kallon nonuwarta dake nuna kansu a
idonsa.

Daqyar ya fisge kansa Yana kokarin controlling kansa tareda miqewa tsaye daga kan
gadon gabaki daya Wanda suka yamutsa da mutsu mutsunta gurin shiga jikinsa da
allurar da akai mata.

Juyawa yayi ya fice daga dakin gabaki daya...
Yana fita Kai tsaye bedroom dinsa ya nufa ya shiga toilet ya sakarwa kansa ruwan
Yana rintse Ido.

Ya jima acikin ruwan Saida yasamu kansa ya dan sake kafin yayi wanka yafito daureda
towel Yana goge jikinsa.

A gaban mirror ya tsaya Yana kallon kansa
cikin nutsuwa ya Dan rufe Ido ya bude Yana Jin dumin numfashinta haryanzu a
wuyansa....

Inayah takasa gane abinda yasa yake kaucewa wannan kuruciyantata,

Maganar auren kowa ba Dr farhat kawaiba shi kansa yasan kaman ya haramta garesane
sbd bazai taba iya hada kaunar Inayah da kowa da komaiba saidai Kuma bazai iya
kusantartaba a miji sbd tausayinta da ganin rashin qwarinta Dan haryanzu 'yar
Babynsa yake kallonta.

Shiryawa yayi cikin Kaya marasa nauyi yayi zamansa daki tareda Dan Shan maganin
ciwon kan ya kwanta idanuwansa a lumshe saidai zaiyi wuya idan zai iya baccin.

Ahakan akai azahar ya tashi ya fita sallah daga can ya fita zuwa wani gurin.

Itama bayan fitar Abbinta bacci tasamu ya dauketa zuciyarta mamaye da farin ciki.

Sai Bayan azahar ta farka lokacin jikinta yayi Dan qwari Kuma zazzabin ya saukar
Mata gaba daya sbd allurar da akai Mata da damuwarta data fita ranta sbd dama
rayuwarta Inayah bamai riqo bace sbd tun farko haryanzu idanba qaddarar rashin
aurenta da ake fasawa batada damuwa komai saita rashin uwa wadda umma yaganah ta
cike wannan gurbin tuni barema gurbine da Abbinta Bai bar filiba yacikesa sbd farin
cikinta.

Wanka takuma Yi ta fito ta sanya doguwar Riga har qasa amm ko yanzu Mara kauri da
nauyi.

Sallah tayi tana gamawa zubbi takawo Mata shayi Mai zafi da white couscous da
kidney sauce.

Umma yaganah ce da Anty Hafsat data zo suka ringa Dan lallabata da fira taci
abincin bayan Tasha tea din sosai.

Ganin duk sun damu yasata kallonsu cikin sanyi da shagwaba tace"

Umma yaganah kiyi hakuri bazan sakeba,
Anty Hafsat I'm sorry.

Murmushi Anty Hafsat tayi tana cewa"

Ni daidai kikamun ba gashi yanzu zaa taqaita Mana zancen aure auren nanba ana zaune
kalau
Inayarmu ko baby ko daya Bata haifawa Abbinta ba wata zatazo ta rigata"

Eh fa Anty Hafsat kiji fa Dan Allah,
Ni wlh nafadawa abbi bazan yardaba nice Zan Haifa Masa yaran da Haj umman keso..

Umma yaganah da mamaki sabo duk da sun saba da bakin Inayah Amma kusan mamakin baya
denuwa tace"

Yanzu Inayah haka kika fadawa MAJEED kece Zaki Haifa Masa 'yayan?
Dan gidanku ta Yaya Zaki Haifa Masa 'yayan Baki Gama sanin ciwon kankiba kina
wannan zubar
Kizo gaban 'yayan ma kinayi.

Cikin dariya anty Hafsat tace"

Umma yaganah tsaf kuwa Zata Haifa Miki abokan Hira inshallah Nan kusama.

Ahankali tana sanar kallon umma sbd kada ta buge Mata Baki tace"

Inshallah anty Hafsat.

Harara umma tabita dashi tana amsa Kiran umma Hadiza da tun jiya dasuka tafi.

Bawa Inayah wayar tayi sukai magana taji Inayah din ba lefi ta warware sukai
sallama tana sake Mata fatan sauki cikin tsananin kauna da kulawa.

Dakin umma yaganah suka koma acan ta kwanta
Haj umma ma tasake zuwa ta dubata,

Anty Hafsat ce ta zauna ta ringa koro Mata bayanai tareda qarasa juya kan Inayah
din akan idan ba samun ciki tayiba Haj umma bazatabar maganar auren Nan na AA
MAJEED ba...

Hankalin Inayah kasuwa biyu yayi sbd a bakine kawai take fadar cikin Amma cikin
ranta tsoro da fargaba takeji na haihuwar sbd tana ganin yanda Mata me haihuwa abin
na daga hankalinta.

Juyar Mata da tunani anty Hafsat tayi ta dena kallon wuyar haihuwar sai fashin
auren abbin kawai duk da yace Mata baice zaiyiba Amma idan Haj umma ta nace tasan
zaiyi.

Anty Hafsat Bata bar gidanba sai bayan ishai,

Bayan ta wuce daki Inayah Takoma bayan taci abinci kadan sbd zazzabin Daya fara
dawo mata,

Kasa wanka tayi sbd sanyin datakeji dan haka kayan bacci ya sanya Riga da Wanda
masu kauri sosai na Fendi.

Tana kwanciya ta rufa jikinta na qara zafi.

Wayarta ta lalubo ta dauka tareda Nemo numbern Abbi tasaka Kira..

Ringing tayita Yi Bai daukaba Dan haka ta ajiye wayar tareda tashi zaune ta ziro
qafafunta ta sauko gadon ta saka slippers ta nufi kofa sbd damuwar ko shima ciwon
kansa yayi tsanani ne.

Kowa ya shige Dan haka Kai tsaye palonsa ya nufa tareda budewa ta shiga tana sake
saka Kiran wayarsa sbd baya palon tv ce kawai ke aiki ba murya ko kadan sai AC da
sanyayyan kamshin turarensa Daya gauraya Dana humidifier dake aiki.

Sake saka Kiran wayarsa tayi saiga wayar na ringin a palon ahankali sbd bayason
qarar waya shiyasa yawanci wayoyinsa a silent suke.

Wanka ya fito daureda blue towel yaji dan ringing din wayarsa a Palo
Ya Dan yamutsa fuskarsa ya nufi palon sbd baisan waye zaikirasa a wannan lokacinba
kusan 11 na dare.
Yana fitowa wayar na katsewa Inayah Kuma na dagowa.....

Faduwa gabanta yayi da qarfi ganin Abbinta daureda towel a Karo na farko
rayuwarta....

Lafiyayyar fatarsa da Lafiyayyan jikinsa Dayake bayyanarda qarfinsa ta kalla zuwa
fuskarsa taji gabanta yakuma faduwa Amma Kuma zuciyarta garesa take ingizata sbd
fuskarsa kawai ta bayyanarda gajiyarsa.

Kallonta yayi Yana Dan kame fuska ya qaraso ya miqa Mata hannu ta basa wayarsa data
dauka.

Bata fuska tayi tana kalar tausayi sbd ganin ya kame fuska lokaci daya.

Kasa miqa Masa wayar tayi tareda sanyaya murya tace"

Abbi na dauka bakada lafiyar ne Naga baka fito kaci abinciba kuma.....

Ringing wayarsa Dake hannunta ne ya datse maganarta ta dago wayar atare sukaga
sunan Dr farhat baro baro akan wayar.

Wani bugawa kirjinta yayi take idanuwanta suka ciko da hawaye ta dago ta kalla
Abbin Wanda shima mamakin Kiran Dr farhat din ya kamasa Amma Bai nunaba sbd ganin
halinda Inayah take kokarin shiga qafafunta tuni suka fara rawa hawayenta suka
gangaro ta saki wayar qasa tareda juyawa Zata gudu tabar gurin cikin kuka me
tsanani...

Ko takun gudu biyu bataiba ya riqota da sauri Yana Kiran sunanta cikin yanayi na
son hanata daga hankalinta sbd sanin daga hankalin kowa gidan dazata iya yanzu ta
tada kowa da rigimarta.

Qwacewa takeyi hawaye nabin fuskarta tana cewa"

Ni Abbi kabarni banason ganinka kaje ka dauki wayarta....

Sosai take Rigimar kwacewa taqi yarda ta tsaya ta sauraresa sai kokarin dawo da ita
nutsuwarta yakeyi Yana Kiran sunanta Amma taqi.

Jikinta ya sanyata tareda rungumeta Yana cewa"

Ya isa,
Ya Isa,
nace ya Mana
Ba daukan kiranta zanyiba,
Banma San meyasa ta kiraba at this hour....

Aurenta zakayi shiyasa ta Kira Ni kabarni Abbi zuciyata mutuwa zatayi kawai....

Cikin daga murya da tashin hankalin datake neman sakasa yace"

Na fada Miki ba aurenta zanyiba can you shut up and stop being childish.

Dakatawa tayi tareda yin shiru ahankali ta dago daga jikinsa ta kallesa da
idanuwanta dake kaca kaca da hawaye ahankali tace"

Da gaske Abbi bazaka auretaba?

Wani numfashi ya sauke tareda juyar da Kai cikin kosawa kafin yadawo da kallonsa
kan kyakkyawar fuskarta Yana kallonta da idanuwansa dake cikeda wahalalliyar
kaunarta dake wujijjiga rayuwarsa Bai iya cewa komaiba sai rintse idanuwansa da
yayi Yana Kai hannu zai janyeta jikinsa ta girgiza Kai tareda sake shige Masa
hannuwanta na sake zagaye jikinsa da Babu Kaya sai towel.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/6, 5:05 PM] MG: *_55_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Daqyar ya iya bude Baki ahankali can qasan maqoshi yace"

Nace ki Dena maganan Nan.....

Sanyi yaji cikin ranta tareda sake kwantar da kanta kirjinsa Qamshin shower gel
dinsa na shiga hancinta..

Sake dagota yayi daga jikinsa ya kalli fuskarta itama shi ta kalla taji qaunarsa na
sake cika zuciyarta ta saki wani kyakkyawan murmushi Mai sanyi tana sake gyara
hannuwanta dake zagaye dashi.

Murmushinta yasashi Jin wasu notikan kansa na kuncewa ya kamo fuskarta da
hannuwansa biyu ya matso da ita daf da tasa Yana kallon cikin fararen innocent eyes
dinta dasuke kallonsa cikeda kauna...
Ahankali ya iya furta"

Why? Why Inayah?.....
Kasa qarasa cewa komai yayi ya rintse idanuwansa dasuke kokarin Tona halinda
tasakasa...

Kyakkyawar fuskarsa da idanuwansa Daya rintse ta kalla tanajin a duniya bayan
Abbinta Batasan metakaso irin hakaba,
Sunansa kawai idan ta fada zuciyarta wani sanyi da cika takeyi....

Wani sanyayyan numfashi ta sakar Masa a fuska Wanda yasashe sake rintse idanuwansa
Yana riqe numfashinsa me zafi dakeson fita....
Ba tsammani yaji saukar tattausun lips dinta akan NASA tabashi wani sanyayyan kiss
dayasashi bude idanuwansa take akanta...

Murmushi ta kuma sakar Masa baisan lokacinda ya Kama fuskartaba ya matse da tasa
fuskar Ya hade ta tasa Yana kokarin Hana kansa abinda zuciyarsa ke kasa riqewa.....

Kallon idonsa dasuka sauya Inayah tayi tana shaqar numfashinsa me dumi dayake fita
kan fuskarta dake hade da tasa fuskar Yana Hana kansa koma menene a zuciyarsa...

Bakinta takuma mayarwa ta Dora a nasa ahankali atareda zira harshenta ciki ahankali
ta lumshe ido tana cin wani zafi cika kanta da kunnuwanta sbd karon farko da
bakinta Dana wani ya hadu a rayuwarta........

Yahh salammm Inayahhh my baby why?why?""" Yake fada a qasan ransa Daya Gama kasa
riqe kansa tako Ina
Kanta ya Kama da kyau ya kalli fuskarta data fara shiga tsoro da fargaban yanda
itama tata zuciyar ke bugawa da qarfi
Kai tsaye yakai bakinsa akan nata ya zura harshensa ciki ya zuqo yawun bakinta ya
hadiye cikin bakinsa sukabi moqoshinsa zuwa cikinsa suna tada duk wata tsika dake
jikinsa.....

Kwakwalwarta tsayawa tayi cak sbd dumin harshensa dayake laso duk wani lungu dake
bakinta Yana zuqa
Take qafafunta sukai sanyi ta sakar Masa jikinta tana sake qanqame bayansa da
hannuwanta ke zagaye....

Wani irin Lafiyayyan french kiss yakewa bakinta idanuwansa jajir
Zuciyarsa na budewa da samun abinda taketa dannewa...

Motsawa tayi ahankali tana sake sakar Masa jikin nata
Saijin tayi ya dagata cak dinta zuwa bedroom dinsa.

Shigarsu bedroom din yasata bude idanuwanta dasukai taushi ta kallesa shima nasa
idanuwan dasuka sauya ya zuba Mata numfashinsu na haduwa Dana juna sbd gashinsu
dake hade....

Tsakiyar gadonsa ya kwantar da ita tareda ranqwafowa kanta Yana kallon idanuwanta
zuwa bakinta da qamshinta dake cika hancinsa Yana yamutsa nutsuwar qwanyar kansa.

Qamshinta shine mafi qarfin Abu dayake yamutsa kansa da nutsuwarsa Dan haka yakai
fuskarsa ya cusa ahankali cikin wuyanta Yana shaqarta idanuwansa na qara rinewa....

Gangaro da kansa yayi zuwa kirjinta dake sama Yana qasa sbd bugawar da zuciyarta
keyi da qarfi ya tsaida kansa agurin Yana shaqar qamshinta da numfashinta lokaci
daya tareda Dan dago Kai ya kalli fuskarta da idanuwanta ke rintse sosai ya maida
idanuwansa akan kirjin nata ahankali.

Hannunsa dakeda Dan sanyi na wanka dabai Dade da Gama yowaba ya Dora kan wuyanta
ahankali Yana shafowa suka ja wani irin numfashi tare ahankali....
Sake safo wuyan nata yayi Yana shaqar qamshinta da qarfi cikin hancinsa idanuwansa
na rufewa a wahalce...

Qanqamesa tayi da hannuwanta sbd Jin sanyi da taushin hannunsa na wani irin yawo
cikin wuyansa zuwa bayanta
Hakama numfashinsa dake sauka kan wuyan nata zazzabi Mai kasala yake sakar Mata Dan
haka take sake qanqamesa tana rufe Ido a kasalance.

Rungumar datake sake Masa yasa yake sake shiga mawuyacin hali Dan haka yakuma dago
da fuskarsa daga cikin wuyanta Yana dago fuskarta Yana kallon Dan qaramin bakinta
Mai kashesa da maganganunsa yakai bakinsa a Karo na biyu ya Kama bakinta tareda
jefa harshensa ciki Yana laso harshenta daya dauki Qamshin mouthwash dinsa na Aesop
a kiss din farko...

Yanda yake kissing dinta da a mayace cikin zafi Amma tsananin so da kaunar dayake
Mata ya Hana yayi gaggawa cikin wata irin zazzafar kauna kissing din ke gudana a
tsakaninsu sbd itama yagama juyar Mata da Yar qaramar kwanyarta...

Saukan hannunsa cikin rigarta yasata kusan sumewa a jikinsa sbd wata irin shafawa
yake bin cibiyarta zuwa saman kirjinta ahankali Yana Jin duniyarsa na juyawa gaba
daya....

Kasa taba kirjinta yayi sbd wani mugun shock dayaji Yana Neman bugasa kansa Dan
haka ya dago Yana kallonta da jajayen idanuwansa dasuka Gama sauyawa ya Kai hannu
ahankali zai zame rigarta gaba daya saiya dakata cak tareda lumshe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login