Showing 117001 words to 120000 words out of 124042 words

Chapter 40 - INAYAH Riba by Mamuhgee

Mamuhgee   

08 May 2026

60

zaunaba ta nufi
hanyar bedroom dinta ta wuce tanajin idonsa akanta Yana binta da kallo harta bace
daga palon.
Zaunawa tayi ta dauki wayarta taga misscalls din Umma yaganah tasaki murmushi tana
bin bayan Kiran da nata Kiran..

Basu jimaba suna wayar suka Gama ta ajiye wayar ta miqe ta nufi toilet ta tayo
brush da alwalar bacci data Saba ta saka kayan bacci masu santsi Riga da wando
farare tas ta shafa turare ta haye gadonta tashige bargo ta lafe sbd Abbinta har
lokacin magana sukeyi dasu Haj umma a Palo basuda lokacin gamawa..

Baccintane ya dauketa me Dadi bayan ta kashe wutar dakin....
cikin baccin taji mutum na kwanciya a bayanta tareda rungumeta sosai jikinsa Bata
wani motsaba sbd baccin dayayi Mata qarfi shikuma sbd kada ya takura Mata tana
baccin yasa Bai tashetaba kokuma yimata abinda Zata tashin ya rungumeta kawai sukai
baccinsu cikin nutsuwa da kewan dumin juna.

Washe gari 10 tafito daga dakinta sanyeda kayan baccinta ta nufi kitchen tasaka
hannu a aikin breakfast dinsa Dan kusan angama komai Amma Saida tayi Masa Honey
pancakes da kanta ta dafa Masa tea dinsa suka jere a dining Amma nasa pancakes din
bayan ta zuba Masa zuma a wani farin kyakkyawan tray ta jera tareda qaramin cup din
tea dinsa ta nufi bedroom dinta da tray din.

Tana shiga taga har lokacin bacci yakeyi cikin tattausan duvet din gadon hankalinsa
kwance.

Ajiye tray din tayi gefen gado kan bedside tana murmushi tana kallon kyakkyawar
fuskarsa ta Kai hannu ta shafa fuskar ahankali kafin takai bakinta kan kunnansa
ahankali cikin qaramin sauti ta furta"

I love you my Abbi.

Cikin bacci yaji saukar kalmar cikin kunnuwansa Dan haka ya Dan motsa kadan Yana
Jin wani sanyi na ratsa gangar jikinsa.

Zuman pancakes din ta lakato da tsaftatacciyar yatsarta ta nufa bakinsa sai data
fara kissing dinsa ahankali shima cikin baccin ya bude Baki zai kama bakin nata ta
janye tana dariya tareda saka Masa yatsarta cikin bakin nasa zaqin zumar yasasa
bude idanuwansa dake wani irin lumshewan bacci sai hakan yayi Mata kyau sosai itama
tana rage dariyarta ta matso tayi kissing idonsa tana cewa"

Good morning Babyn baby Inayah.

Wani kasalalliyar dariya yasake mara sauti Yana motsawa tareda tashi zaune Yana
jingina da gadon ya zura hannu Daya ya hawo da ita kan gadon tareda janyota jikinsa
yana tsotsan yatsarta cikin bakinsa ahankali kaman sweet
da ido ta nuna Masa abinda takawo Masa tana murmushi.

Shima da Ido ya nuna Mata ta basa a bakinsa.

Zanje hannunta dake bakinsa tayi tana dariya tace"

Abbin ka yarda kenan Kaine babyn baby Inayah ko??¿

Gyada Mata Kai yayi Yana karban pancakes din cikin bakinsa datake sakawa ahankali.

Taunawa yafara Yana kallonta da mayun idanuwansa da Basu Gama wartsakewaba da
baccin.

Cikin taushin murya yace"

Baby Inayah yanzu ai ta girma tazama Amarya tunda gashi tana kulawa da miji.
Hannunta dakeda zuman pancakes din ya riqe Yana kallonta yakai hannun bakinsa ya
ringa tsotse zuman cikin nutsuwa.

Mutuwa jikin yafara Yi sbd yanda yake tsotsar yatsun nata cikin sanyi da wani
yanayi ga dumin cikin bakinsa take tafara Jin kaman sanyi na kamata tana.

Dayan hannunta takai ta sosa saman kunnenta dataji kaman ana mata tafiyan tsutsa
take zumar Dake dayan hannun data sosai ta shafu a kunnen...

Murmushi yasake Yana kallon kunnen yasaki yatsarta tareda janyota suka matse sosai
yakai harshensa ya laso kunnenta Yana kashe zuman batasan lokacinda taja wani
wahalalliyar numfashiba tana qanqamesa da qarfi sbd kusan Suma tayi da yanayin.

Yana yake lashe kunnenta yasata binsa tana qanqamewa da qyar ta iya hada kalmar
sunansa takira a rarrabe tana sakin numfashi.

Sakinta yayi ahankali Yana kallon yanayinta Daya Gama bayyanarda mutuwar da jikinta
yayi...

Kasalallen murmushi yasake Yana juyawa gefensu ya sake debo zuman ya saka cikin
bakinta ya Dora bakinsa akai ya rufe suka tsotse zuman tare cikin harshen junansu
suka shanyeta tas.

Basu Gama barnatar da zumanba da pancakes din sai kusan bayan awa Daya suka Gama
tsotse tsotsensu saida sukai wanka suka fito Dole shima a dakin nata yayi wanka sbd
gabaki daya bakinsa da fuskarsa har wuyansa dankon zumane dasuka Gama lashewa
ajikinsu.

Itace taje dakinsa ta dauko Masa kayanda yasakata suka fito lokacin tuni kowa yaci
abinsa Basu tsaya jiransuba tunda basusan yaushe zasu fitoba.

Su kadai sukaci abincinsu a dining tana kan cinyarsa sukai breakfast din
Suna gamawa ya fita sbd akwai Inda zashi kafin yakoma Dan tafiyar tasa bawai ya
gamo abinda yaje Yi bane ita yadawo dubawa.

Bayan fitarsu itama shiryawa tayi ta nufi asibiti Amma Bata dadebe tadawo sbd ranar
su Anty safiyyah zasu wuce Amma Abbi yace Subari se gobe.

Ko yau da ita dasu zubbi sukai aikin abincin dare suna gamawa ta wuce dakinta tayi
wanka tayi zamanta daki tana wani aikin karanta wasu abubuwan dasuka shafa aikinta
qarshe see data hada da Kiran Neesah suka tattauna akan matsalar.

Bata fita Cin abincin darenba a daki Tasha tea da cake kawai taci gaba da abinda
takeyi shima abbin Bai dawo gidan da wuriba.

Tana gamawa a gajiye ta miqe tayo wanka tazo ta shirya ta nufi dakin Abbinta ta
haye gadonsa tayi kwanciyarta.

Koda yadawo yasan ta Isa yin bacci Dan haka Saida yaci abinci kadan kafin yashigo
da niyar yin wanka ya sameta dakinta tunda shine me zuwan sai gashi yayi mamakin
ganinta dakinsa tana bacci a takure kaman baby.

Kissing din kanta yayi tareda gyara Mata rufarta ya ajiye wayarsa da key din motar
Daya dawo da ita ya nufi toilet bathroom Yana tubewa.

Wanka yayo sbd shima ya Dan gaji sosai sbd komawan dazaiyi gobe daqyar ya Gama
Samar da komai na tafiyarsa da ita tun yanacan dama ya fara Mata Shirin tafiyar
dayazo zasu Koma tare.
Kayan bacci yasaka masu budadden gaban Riga ya hau gadon tareda janta jikinsa
ahankali ya shigar suka sauke ajiyar zuciya atare shima take bacci Mai Dadi da
nauyi ya daukesa.

Washe gari suna tashi bayan sunyi sallah da adhkar har gari yayi haske sosai ta
matso daga Inda take zaune tadawo gabansa tareda hawa kan qafafunsa Dake lanqwashe
ta zauna tana Masa wani kallon love tace"

Abbi, good morning.

Gyara Mata Zama yayi a qafafun nasa Yana amsawa ya zare Mata hijab yace"

Yau zankoma.....

Bata Bari ya qarasaba ta Dan zaro Ido da mamaki tana cewa"

Wat?
No Gaskia Abbi nidai karka sake komawa yau,
Baka gamaba dama kadawo?nidai to karka koma yanzu,.

Murmushi yayi Mata Yana shafa gefen fuskarta yace"

To Yaya kenan???

A marairaice tace"

Yaushe zaka dawo idan katafi???

Jin Bata furta cewa Zata bisaba kaman yanda takeyi yasashi cewa"

Watanni zanyi....

Mene???? Tafada cikin fito da idanuwa tana narkewa jikinsa tace"

To nidai zanbika Abbi Gaskia.

Wani qayataccen murmushin dadin abinda ya furta Dan kanta yace"

Shikenan Banda damuwa ki shirya muwuce yau da yamma ne tashin jirgin.

Yanda yayi maganar Yana Wasa da siririn hannun rigarta ta bacci yasata kallonsa da
alamar tambaya tace"

To Ina zamu??

Australia,
Amma idan nagama Maldives zamu canma wani abin zanyi.....

Kamo fuskarsa tayi da tafin hannuwanta biyu tana murmushi tace"

Maldives?
Abbi Honeymoon zaka daukeni muje????
Fadamun..

Dariya zancenta yabasa dakuma yanda take yiwa fuskarsa kaman wani cartoon..

Wata shafa yayi Mata a wuyanta data sanyata saurin sakinsa tana dariya tace"
Abbi Dan Allah ka dena....

Qarasa saka hannunsa yayi cikin rigarta tanajin haka ta miqe da gudu tana dariya.

Fitowa tayi ta nufi dakinta Dan hada kayan dazata dasu sbd Abuja zasu wuce dagacan
zasu tashi da yamma.

Shima Saida yayi wanka yafito ya nufi dakin Haj umma acan ya tadda su Anty safiyyah
nasake shiryawa.

Cikin nutsuwa Kai tsaye ya sanarwa Haj umma tafiyarsa da Inayah din akan wani
karatu zatai da abokan karatunta a wani asibiti Dake can.

Jinsa kawai Haj umma tayi Yana gamawa tace"

Siyamun tickets din mu wuce abujan tare Dan bansan zamanda zanyi anan dinba ba
kowa.
##MAMUH##


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/15, 9:01 PM] MG: *_70_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
cikin kulawa ya kalli Haj umman yace"

Umma kiyi zamanki umma yaganah Zata dawo jibi Inshallah sbd kada abar masu aikin
Babu kowa.
Numfashi ta sauke tana cewa"

Bari naje dasu zubbi din sbd Dama can duka masu aikin an sallamesu bakowa sbd bana
Nan so Bari naje dasu can idan yaso yaganah na samemu a abujan tunda itama ba dadin
zaman zatajiba bakowa idan Kun dawo da dawo kawai.

Batareda Jan zancenba yace shikenan atafi dasu zubbin Abuja.

Wannan tsayayyar shawaran yasa Dole aka daga tafiyarsu anty safiyyah dasu Haj umman
a ranar sbd asamu damar gyara komai a natse a San yanda zaayi da abubuwan cikin
fridge da sauransu.

Inayah ce ta sanar musu da maganar tafiyar dan haka suka fara ayyukan dasukasan
zaayi kafin barin gidan bakowa.

Dakinta ta wuce Dan hada kayanta Dan sukam aranar zasu wuce,

tana Shiga wayarta tafara dauka tasaka Kiran umma yaganah sukai magana kafin
takirasu ummanta.

Maganar dasukai yasata Dole shiryawa sharp sharp taje gidan da mota ta karbo
turaruka masu shegen qamshi da wasu abuwan kafin ta fito..

Ganin yanda take sauri yasa Dole Dr Abdulsamad yace tabari yajata ya maidata gida
sbd kada garin sauri matsala ta biyo baya.

Sama sama suke fira dashi sbd yadan fara sakewa da ita sbd yanzu Yana iya danne
komai dayake ji aransa gameda ita sabanin farko farko dayake nesanta kansa da ita
sbd shedan baya Bari Yana iya danne zuciyarsa akanta.

Har gidan anty Hafsat Saida suka biya kafin suka dawo gida.

Yanayin parking ta suka fito ya miqa Mata key suna sake tattaunawa akan
mahaifiyarsu kafin tayi Masa godia sukai bankwana ya wuce.

Tana shigowa har Saida tayi wanka taci abinci kafin Abbi yadawo suka fito suka nufi
airport jirginsu ya daga zuwa Abuja.

Suna sauka Abuja ko airport Basu Bari ba Sako kawai aka kawo Masa daga gidan
kamfanin dasuke aiki tare sbd sun iso latti Dan haka time dinda zaije yadawo
jirginsu be tashiba shiyasa sukai zamansu a airport din aka kawo musu sakon ko
mintuna arbain da karban sakon basiyiba aka Kira jirginsu suka wuce.

Sai asuba suka Isa Dan haka Kai tsaye mota suka dauka daga airport din zuwa gidansu
Komai na Nan fes sai qamshi da sanyin AC daya cike koina sbd tun suna Lagos yakira
kamfanin cleansing aka aiko masu aiki suka tsaftace gidan tareda gyarasa tsaf.

Amatuqar gajiye Inayah take Dan haka ko doguwar magana Batayi bedroom dinta ta nufa
komai fes harsu bedsheets da curtains ana sauya kusanma an sauya abubuwa da dama a
gidan.

A kasalance ta tube kayanta ta nufi bathroom ta shige shima duka kayan wankanta
dasu toothpaste din datake amfani dasu komai ansake zuba sabbi.

Sabon brush ta fasa tayi brush tareda Shiga ruwan zafi ta kwanta acikin tsawon
mintuna gajiyarta ta Dan sake tukuna tayi wanka ta dauro alwala ta fito.

Sallah tayi ta lallaba tana kokarin miqewa Abbinta yashigo dakin sanyeda Riga da
wando marasa nauyi da alama shima yayi wankan yayi sallar gajiyace take cinsa da
bacci Amma yafison yayisu a jikinta Dan haka da kansa ya cire Mata jallabaiyar
datayi sallah ya dauketa suka nufi bedroom dinsa dayafi nata Fadi da girma.

Akan Lafiyayyan gadonsa suka kwanta tareda shige quilt Mai tsananin laushi tasake
gyara kwanciyarta cikin jikinsa take bacci yayi gaba dasu.

Bacci sukayi sosai Basu farkaba sai guraren 1 na Rana..

Itace tafara tashi tashiga bathroom dinsa tasake fasa sabon brush tana cikin Yi sai
gashi yashigo dagashi sai dogon wandon kayan baccinsa dama Bai kwanta da rigarba.

Ta cikin madubi take kallon kyakkyawar siffarsa ta masu qarfi da lafiyar fata sbd
sheqin hutu da lafiya da fatarsa keyi.

Rungumota yayi ta bayanta Yana kallonta ta cikin madubin itama ya shaqi Qamshin
wuyanta Yana sake rungumeta dakyau yace"

Good morning Babyb Abbi.

Da brush a bakinta tace"

Morning babyn baby.

Murmushi yayi Yana sake rungumeta yace"

Yaya dai?

Wanke bakinta tayi tareda ajiye brush din ta dauko wani sabo ta fasa Masa tareda
saka Masa toothpaste akai ta juyo suna fuskantar juna a matse
Ta Kai brush din bakinsa ya bude ya karba Yana sake matseta Jikin mirror din.

Murmushi tayi tareda zamewa ta qasa ta fice toilet din tana cewa"

Yunwa nakeji sosai Abbi.

Palo ta nufa ta Isa kitchen taga har siyayyar abinci da komai anyi an saka duk
abinda zasu buqata a fridge.

Toasted bread da kwai ta soya musu sai tea.

Shi sukai breakfast dashi tana kan cinyarsa
Suna gamawa yaje yayi wanka ya shirya ya fita zuwa aikin dasukeyi.

Itama wankan tafara Yi tasaka mini skirt da vest qarama data lafe skin dinta
Ba masu aiki daga ita sai Abbi Dan haka dole tashiga kitchen tai musu brown rice da
salad sai soup din fresh vegetables Mai Dadi.

Tana gamawa takoma ta gyara bedroom dinsa da baiyi komaibama tadawo tsaftace nata
da kitchen da Palo ta kunna humidifier tareda qara turaruka masu shegen qamshi
aciki Takoma dakinta tasake wanka tayi sallar la'asar tana idarwa Neesah na isowa
gidan daga gurin aiki

Cikin ihu da farin cikin ganin juna suka rungume juna kowacce na kallon Yar uwarta
Neesah ta ajiye handbag dinta kan kujera tana cewa"

Babes??¿¿
Oh my God banmasan yazance kin sauyamin ba,
Kai I miss you babes.
Bedroom dinta suka nufa suna sake baje shafin fira kaman basa waya kullum da juna.

Abinci sukaci a dakin suna sake nisa a firarrakinsu har lokaci yaja sosai kafin
Neesah din ta fito ta tafi gida lokacin har 6 ta wuce.

Bayan tafiyar Neesah ko cikin gida Bata komaba saiga shigowar motarsa Dan haka ta
dakata tareda folding hannuwanta tana kallonsa cikin yanayi na daukan hankali harya
fito motar ya nufota
Yana isowa ya miqa Mata hannunsa daya Yana cewa"

Baby Inayah me takeyi waje cikin sanyi?

Shigewa jikinsa tayi suka nufi ciki tare tana cewa"

Neesah ce ta tafi yanzu Nan
Nayi kewanta munyi fira sosai shine na rakota motarta ta tafi.

Suna shigowa Palo ta zame daga jikinsa ta nufi kitchen din warming abincin dazaici
shikuma ya wuce dakinsa Dan yin wanka da sallar magriba.

Sanin bayason abinci me zafi sosai yasata warming abincin sama sama saita dafa Masa
tea dashima tasan yanasha da dare.

A dining tasake jerasu kafin Takoma kitchen tasake tsaftace komai tafito ta nufi
dakinta Tai alwala tayi sallar magriba tana idarwa Yana shigowa dakin sanyeda Fendi
wears masu Dan kauri dasuka maidasa kaman sabon matashin saurayi fuskarsa sai
kwarjini take tana cika Ido.

Abayar sallarta ta zare ta ajiye Yana qarasowa gurinta ya Kama hannunta ahankali
Yana cewa"

Yauma abincin Amaryarta zanci kokuwa order zamuyi???

Murmushi tasaki tana kama dayan hannunsa ta jasa suka nufi kofa tana cewa"

Nifa Abbi a gabansu Haj umma ne kawai nake Amarya Amma gurinka ai Ni baby Inayah
dinka ce,
Muje kaci abincin babynka na yau ma kaji yanda yayi.

Murmushi kawai yayi suka Isa dining din Yana kallon abincin dasuke jere da mamaki
kan fuskarsa yace"

Duk babyn Abbi ne tayi wannan aikin?
Hannunsa yakai ya janyota jikinsa yana sake cewa"

Oh oh,yau baby Inayah tayi aiki sosai Dole kin gaji ko?

Zaunawa yayi kan Daya daga kujerun dining din tareda zaunar da ita kan qafarsa Yana
cigaba da cewa"

Sannu,
Gobe zansa a kawo cook dame tsaftace gidan
Karki sake aiki irin haka ba Zaki iyaba,girkinma na yafe Zan ringa cin na cook.

Dan bata fuska tayi tana Dan shagwaba fuska tace"

Abbi nidai zanyi inson na iya sosai ne idan na Gama qwarew sai akawo masu aikin.

Shaf dogon hancinta yayi da yatsarsa kafin yace"
Ok, Amma dai anan bazakiyiba kibari saimun koma gida tukuna...

Saimun koma gida Kuma?
Meyasa bazanyi ananba?

Hutawa nakeso kiyi anan.

Kumatunsa ta Kama da tafukan hannunta tabawa tana murmushi tace"

Dagaske kenan honeymoon kazo muyi anan ko Abbi?

Cikin idonta ya kalla yace"

Honeymoon yashiga bakinki meyasa?

Eh nidai Abbi kace Honeymoon mukazo...

Zaunar da ita yayi gefe Yana daukan spoon zaifara cin abincin yace"

Me kika Dani gameda honeymoon dinne?

Dariya Mai kyau tayi tana cewa"

Inason kaman kowa Nima mijina yaje honeymoon Dani muje gurare...

Abincin bakinsa ya hadiye ahankali yace"

Shine Honeymoon kenen?

Eh Abbi nidai kace eh kawai.

Abincinsa yakeci Yana sauraron bayananta akan honeymoon Wanda duk bayanin ya qare
akan yawon guraren shaqatawa shine Honeymoon batareda ta ambaci yafi komai
mahimmanci a honeymoon dinba.

Bataci abincin ba sbd batajin yunwa
Tea dinsa kadai kadai sukasha atare shima Saida ya ringa Bata abaki da kansa.


Suna gamawa dakinta suka nufa acan sukai sallar ishai yafito Palo ya zauna Yana
amsa wayar gurin aikinsa.

Wanka tayi ta saka Riga da wando na bacci gajeru dasuka lafe jikinta sbd yanayin
Dan sanyi da akeyi.

Kanta ko hula Babu ta fito dashi daure agefen kanta da black hairband sai slippers
dinsa dasukaiwa qafafunta girma.

Tunda tafito ta dosa Inda yake ya Dena gane me ake fada Masa a wayar shi kansa rasa
Gane meyake fada yayi ya dauke kai daga kallon Inda take Amma qamshintama yafi
rudar dashi..

Tana zuwa ta zauna kan cinyarsa sbd yafara sabar Mata da hakan.

Dan gyara murya yayi Yana riqe kansa cikin kamewa yayi sallama da Wanda yake wayar
yace zai Kira daga baya.

Yana kashewa jefar da wayar yayi gefensa Yana juyowa ya kalleta da idanuwansa
dasukai dan ciki ciki.

Murmushi ta sakar Masa tana gyara zamanta kan qafafun nasa ta Dora hannuwanta kan
kafadunsa tana cewa"

Bacci kakeji ne Abbi??

Girgiza Mata Kai yayi Yana saka hancinsa kan wuyanta Yana shaqar qamshinta tareda
zagayeta da hannuwansa biyu Yana sake shigar da ita tsakiyarsa.

Shiru tayi tana basa Daman shaqarta dakyau iya yanda yakeso idanuwanta a lumshe sbd
duk lokacinda take shaqan Qamshinta dumin numfashinsa kashe Mata jiki yakeyi.

Hannuwansa taji sun gangara zuwa cikin rigarta ya tsafa cikinta zuwa cibiyarta...

Daurewa tayi tana Hana kanta shiga fargaba ta sauke numfashi Mai sanyi ahankali
cikin kunnensa tana sake rungumesa.

Idanuwansa dasuka Dan shige ciki ya bude ya kalleta cikin qanqantacciyar murya
yace"

Kin shirya fara honeymoon din da kiketa fadan nace wani Abu akai???

Batareda tasan me yake nufiba ta gyada Kai tana Dan kallonsa a kasalance sbd har
lokacin hannunsa na yawo cikin rigarta.

Lumshe fararen idanuwansa yayi tareda sakin wani malalacin murmushi yakai bakinsa
kan botiran rigarta Yana fizgewa da hakorinsa sbd har lokacin hannunsa na cikin
rigarta Yana wata shafar dake yanke numfashinta Yana daukewa Yana dawowa daidai....

Botiran farko daya Ciro da bakinsa itace tasaka hannu suna kallon juna cikin wani
irin yanayi na kauna Mai zafi tacire daga bakinsa ta jefar ,

Na biyu ma yana Cirowa ta karba ta Yar ahaka yagama fizge botiran rigar duka suka
watsar ya qurawa asalin lafiyayyar fatar kirjinta Ido yana hadiye wani busashen
yawu.

Aikin Daya faro da bakinsa shi ya Dora daganan Yana sake manneta da jikinsa sbd
bayan datakeyi cikin wani shagaltaccen yanayi.

Daqyar ta iya bude Baki ta Kira sunansa batareda tasan tayi hakanba sbd wasan
yafara qarfinta.

A Rikice ta bude Baki Zata Kuma Kiran sunansa ya miqa Mata bakinsa kan nata take ta
karba da kanta tafara missing din bakinsa tana qanqamesa.

Yanda take kissing dinsa yasashi qarasa daukan dumi ya qarasa zare rigarta ya jefar
Yana Kama wuyanta cikin sanyi ya karbi ragamar kissing din yafara Mata wani
qazamin kiss Wanda yawun juna ne kawai suke zuqowa suna shanyewa cikin tsananin so
da kaunar junansu.

Duk abinda yake jikinta Saida suka fincikesa a palon kafin ya tashi da ita a
jikinsa suka nufi bedroom dinsa
suna Shiga kan Lafiyayyan gadonsa Daya Gama Kama qamshinsa suka zube Yana cigaba
da lasarta koina kafin yayi hanyar sakata Shiga tsoro da firgici saidai batada wani
kuzarin janyewa.


Bathroom ya kawota kansa ya fice yabarta cikin ruwan dumi Wanda suka sanyata lumshe
ido sbd taji dadin shigarsu jikinta.

Wannan karon zafin kadan ne Babu raunin komai bare azaba duk da tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login