Showing 96001 words to 99000 words out of 124042 words
kallon koina dakin cikin nutsuwa da kulawa tareda mamakin zuciya
irinta MAJEED,
Dakin Inayah yafi kowanne daki girma da tsaruwa tareda Jin dukiya a gidan bayan
dakinsa Wanda Batasan Yaya yakeba,
Komai na Inayah a gidan da rayuwarsa is different,
Komai nata na Musamman ne sbd ya banbantata da kowa a rayuwarsa,
Meyesa yake tsananin so da kaunarta irin haka Bayan qyamatarta yakamata yayi sbd
rayuwarsa data lalace sanadinta Dana uwarta.
Zama tayi kan sofa tana ajiye qaramar paper bag din hannunta me tambarin Alex Mill.
Cikin kokarin sakewa da 'yarta tace"
Ina luggage dinki?
Zubbi ta qwalawa Kira a waya tazo tace ta dauko akwati Daya acikin akwatinanta dake
sama jere kan closet dinta.
Rimowa suitcase din da zubbi ta dauko Hadiza ta kalla tana kiyasta kudinsa a ranta
sbd MJ Muhammed yanada irin set din cikin luggages dinsa.
Da kanta tanufi closet din Inayah din tana zaban Mata kayan dazata saka Mata a
akwatin..
Kaya kalilan ta daukan Mata marasa nauyi da wahala sai tsadaddun designer kayan
baccin data siyo Mata tazo dasu.
Undies de tasa Mata da yawa sbd lurada Inayahn nada tsafta sosai Dan ko undies
dinta dake jere basa iya kirgiwa tun daga kan wainda aka fasa da wainda Bata taba
amfani dasuba.
Tana Gama hada Mata kayan ta tsayar da akwatin gefe ta dawo ta zauna gefenta tareda
karban wayar hannunta ta ajiye gefe tana cewa"
Inayah kin taba tafiya kuwa dagake se Abbinki?
Girgiza Kai tayi tana kallonta tace"
Baya zuwa damu koina koyaushe muna gida nida umma yaganah.
Numfashi umma Hadizan ta sake tareda riqo hannunta tana Mata Yan maganganu irin na
uwa da 'ya.
Sun jima a dakin kafin suka fito taje tayi bankwana da Haj umma suka fito itada
umma yaganah da Inayah har harabar gidan ta Shiga mota ta wuce suna shigewa Abbi na
dawowa gidan.
Bai Bata lokaci ba kawai dakinsa ya nufa Kai tsaye ya shiryo yafito janyeda qaramar
givenchy luggage Mai shegiyar tsada da kyau
Kai tsaye yacewa Inayah ta samesa mota sbd sun Dan Yi latti zuwa airport din.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/8, 7:02 PM] MG: *_59_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Haj umma Dole rasa bakin magana tayi sbd mamakin Daya Gama cikata ganin da Inayah
zaayi tafiyar,,
Tana kallo Inayah ta fito jayeda akwati ta wuce ta gabansu tana masu bye bye harda
hawayen kewan umma yaganah da Basu taba tafiya Kota kwana daya bace ba tareba sai
wainda tayi da abokan karatunta da suna Australia.
Haj umma yau takaicin da mamakinta har akan umma yaganah datakega tamafi kowa Zama
mutuniyar banza.
Inayah na fita driver ya karba akwatinta yasa bayan boot ta bude baya Inda Abbinta
yake zaune Yana waya tashiga driver yaja motar sai airport.
Suna Isa kaman hadin Baki saiga Dr farhat qaninta ya kawota airport din.
Cikin mamaki take kallon Inayah duk da tana tunanin ko kawosa airport kawai tayi
dan ya wuce fuska a sake tace"
Babyn Abbinta ce takawosa airport din da kanta yau.
Murmushi itama tasake tana kallon ashraf qanin Dr farhat din tace"
Yaya ashraf barka da yau.
Gun Dr farhat ta dawo da kallonta har lokacin da murmushi kan fuskarta tace"
Ba rakosa nayiba Dani zaije hankalina be kwantaba da tafiyan Abbina shi Daya.
Dan waro Ido Dr farhat tayi cikin mamaki da dariyar rainin hankalin Inayah tace"
Waini yaushe duk kika Zama hakane Inayah?
Maganar Haj umma Gaskia ce gata na neman maidaki wata abin dabam,
Abbin nakine kike cewa Zaki raka sbd hankalinki be kwantaba?
Shima AA MAJEED Gaskia yakamata yarage Miki wannan gatan ya fara Zama wani iri.
Dariya Inayah kawai tayi tareda wucewa gaba tabi Bayan Abbinta da Bai wani tsayaba
tun fitowarsa mota ganin Dr farhat.
Jirgi Daya suka Shiga Kuma dukansu a first class suke Dan haka Inayah ganin Yana
tareda CM da wani babban mutum abokinsu Daya yasata zaunawa gurin Dr farhat tana
Dan biyewa zancenta sama sama Danma umman Dr Abdul tasata Dena nunawa Dr farhat din
shariya da wani abin shiyasa take daurewa tana basarwa a gabanta Kuma hakan yasata
Jin dama Dama da yanzu rigima Zata fara.
Shi kansa Abbin zaune yake dasu CM din Amma zuciyarsa na kan Inayah dake tareda Dr
farhat Sam bayason ta dauki damuwar ganin farhat din suje ta daga hankalinta kawai.
Maganar Dr farhat damunta takeyi Musamman muryarta jinta take tana toshe maqoshinta
da kishi sbd har maganar Abbinta takeyi cikin nuna kulawarta da kaunarta garesa,.
Rufe idanuwanta kawai tayi tareda yin baccin qarya sbd kawai tai Mata shiru da
fadan sunan Abbinta a bakinta sbd hakurinta da juriyarta sun fara qarewa.
Dayake tafiyar yamma sukai ana Isha suka sauka.
Motoci biyune daga gidan Wanda suke tare sukazo daukansu
CM dashi Alhj falalun suka shiga mota Daya suka wuce dayan motar kuwa shida Inayah
da Dr farhat suka Shiga.
Shine a gaba tareda driver sai ita da Dr farhat a baya.
Kai tsaye gidan anty juwairiyyah suka nufa Dr farhat itace me bada address din da
alama harsun Saba koma har ta taba zuwa gidan.
Suna parking shine ya daga wayarsa yakira anty juwairiyyah din..
Tana dauka Kai tsaye yace mata"
Gamu a gaban gidanku.
Da Murna anty juwairiyyan ta tashi daga zaunen datake cikin babban palonta tareda
'yayanta da Anty safiyyah ma tana gidan tana jiran isowarsu taga MAJEED dataketa
gani a hoto yazama babban mutum masu fada aji.
Fitowa sukayi harabar gidan anty juwairiyyah tasa megadi ya bude musu gate suka
shigo da motar.
Ana parking Dr farhat ta fito cikin farin cikin ganinsu suka rungume itada anty
juwairiyyah dasuka Saba sosai a waya.
Inayah kuwa qin fitowa motar tayi ta kalli Abbinta dashima ita yake kalla ta mirror
yace"
Ya ya?
Marairaice fuska tayi tareda ciko hawaye a idonta na kishin Dr farhat dake cinta
sosai tana dannewa tun a Abuja zatai magana ya bude motar ya fito a natse
kwarjininsa ya cikawa su Anty juwairiyyah da 'yayansu dasuka fito gaida uncle din
nasu da Basu saniba sedai labari Ido,
Anty safiyyah Neman daburcewa takeyi da zallar haiba da kamalar da Allah yacikasa
da ita ga uwa uba dala data Kama ta zauna....
Gefen da Inayah take ya bude ahankali tareda kallonta cikin kulawa yace"
Rigiman me zakiyi ba kince Zaki zauna anan ba kafin nagama mukoma?
Fitowa motar tayi ahankali tareda tsayawa gefensa ta riqe hannunsa cikin shagwaba a
hankali tace"
Aa bazan iya zaunaba anan Kuma.
Numfashi ya sauke tareda juyowa suka nufo gurinsu anty juwairiyyah dasuka ja poster
duk su dukan suna kallon ikon Allah Baki sake.
Anty juwairiyyah data 'dan San kadan daga halin Inayah da rayuwarta murmushi tasake
tana kallon MAJEED din batareda ta damu da halin Inayah ba a sake cikin kulawa
tace"
MAJEED barka da isowa,
bazaka shigo ko abinci kaciba anyi maka dinner Musamman domin zuwanka Naga ka
tsaya daga Nan.
Agogon Omega dake daure hannunsa ya kalla kafin ya dago kyakkyawar fuskarsa ya
kallesu Yana Dan kokarin wadata fuskar da murmushi Mai nutsuwa yace"
Inada baqin dazan gani 9 Dan haka ba time din tsayawa cin abinci
May be next Inshallah.
Anty safiyyah ya kalla fuskarsa har lokacin da sauran kyakkyawan murmushinsa yace"
Barr Ina wuni?
Ya family?
A daburce tace"
Lafiya kalau alhmdllh,
MAJEED zance kokuwa AA MAJEED?
Wani murmushi yasake Yana amsa gaisuwar 'yayansu dake gaidasa cikeda girmamawa da
farin cikin ganinsa.
Farin cikin ganin yaran yasashi kallon tasa babyn datake riqeda hannunsa daya har
lokacin Kuma a hakan ta gaisar dasu duka itama ba laifi fuskarta asake.
Cikin kulawa yace"
Ok I have to go Inayah time na tafiya kije ku shiga ciki zandawo gobe sai a kaiki
Inda kikace din gidan Dr waye???
Qin sakinsa tayi tana kallonsa a Dan marairaice tace"
Abbi Zan bika please.
Ni bazan iya bacci ba anan muje goben se nadawo Nan.
Ganin yaransu anty juwairiyyah na kallon zuqeqiyar budurwa na Dan shagwaba yasashi
yanke Rigimar da cewa shikenan.
Da kulawa Anty juwairiyyah tace"
Haba Inayah kiyi hakuri ki kwanar Mana zakiji dadin Nan dinma
Zaki Saba dasu rumanah gasunan manyan Yan Mata kamarki.
Dan murmushin yaqe ta saki ahankali tana gefensa tace"
Gobe Zan dawo saimu Saba.
Baki anty safiyyah ta bude zatai magana anty juwairiyyah datasan a banza zatayi ta
hanata sbd MAJEED akan Inayah baya Gene zancendaba Wanda takeso ba.
Ita anty safiyyah so tayi MAJEED dinma ya tsaya su zanta sosai na yaushe rabo
Su Kuma fahimci juna tunda dai yanzu dukansu ba quruciya atare dasu bare shi Daya
Zama babban mutum duk da sune yannan Amma ai yanzu Kuma shine ubansu.
Hannunta cikin nasa suka juya zuwa Mota bayan driver ya mayar da akwatinta da aka
fidda tare dana Dr farhat data shige tuni Batasan Rigimar da aka tsaya Yi a wajenba
Dan ta dauka MAJEED din ze shigo cin abinci kaman yanda anty juwairiyyah ta fada.
Suna fita gidan ya juyo ya kalli fuskarta dakeda sauran rigima
Itama ta juyo ta kallesa tana sake Bata fuska tace"
Abbi da gaske nake bazan iya bacci acanba.
Hannunta dake riqeda nasa ya dago ahankali yayi kissing yace"
I Know.
Murmushi tasake tareda sake matsowa jikinsa tana lafewa.
Transcorp Hilton dake maitama suka driver yakaisu sbd acan akai Masa reserving
Lafiyayyan daki.
Tunda suka fito motar hannunta na cikin nasa driver na janyeda akwatinansu a
bayansu kafin ma'aikatan hotel din suka karba Kai tsaye suka nufi lift suka shige
zuwa dakinsu.
Suna Shiga dakin ta saki hannunsa tana nufar tsadaddun kujerun Dake dakin ta zauna
tana ajiye handbag dinta da wayarta Dake hannunta.
Kai tsaye toilet ya wuce yayo wanka yafito daureda sabon towel fil da aka jera masu
a dakin.
Bai tsaya Bata lokaciba ya shirya tareda zuwa zura jallabiya fara Sol yayi sayi
sallolinsa Yana idarwa ya kalli agogon Daya sauya na Patel Philippe yaga time yaja
Dan haka ya tashi ya shirya cikin ash luxury filtex Mai tsananin taushi da shegiyar
tsada ya juyo ya kalleta tayi zuru tana kallonsa kaman Zata rusa kuka ganin yanda
yake zuba qamshi da wani cika Ido da kyansa da kwarjininsa.
Ahankali ya shafa fuskarta yace"
Zanje nadawo kiyi ordern abincin da kike buqatan ci ok?
Dafa hannunsa tayi Tana gyada Kai.
Juyawa yayi ya fice.
Ajiyar zuciya ta sauke tareda tashi na nufi toilet tayo alwala.
Sallolin dake kanta tafara Yi kafin ta tube ta koma toilet tayo wanka tareda gaso
jikinta da ruwan zafi ta fito daureda towel itama.
Mai tashafa sama sama tareda turare kadan ta bude kayanta ta dauko kayan baccin
dazata saka taga duka Babu masu wando sai Yan dogaye da umman Abdul ta siyo mata,
Tafison kayan bacci masu wando sbd sunfi dadin bacci agurinta Amma haka ta saka
Daya daga cikin na umman Abdul din batareda ta damu da fingilewar rigarba.
Tea da snacks sai kebabs tayi order aka kawo suka jere kan dining dake qatoton
dakin suka fice kafin tazo ta zauna ta Sha tea sosai taci snacks da kebabs din
kadan ta tashi sbd bacci takeji.
Brush takuma Yi tadawo ta zauna kan kujera tana jiran dawowar Abbin Amma har bacci
ya dauketa Bai dawoba.
Sai guraren 11:30 ya dawo...
Gabaki daya qamshin turarenta ya Gama gauraya sanyin ACn dakin..
Qarasowa yayi a hankali cikin nutsuwa ya tsaya akanta Yana kallonta wayarta na
rungume a kirjinta da alama kiransa taketayi har baccin ya dauketa.
Hannu yakai ya zare wayar zai ajiye gefe hotonsa Dake wallpaper na lock screen ya
fito baro baro,
kallonta yayi yana sake kallon wayar,
Shafa fuskarta yayi ahankali tareda Kai fuskarsa yayi kissing lips dinta ahankali
Yana kallon cinyoyinta Dake bayyane afili suna sheqin lafiya da hutu,
Rigar jikinta yabi da kallo tun daga saman har Inda ta tsaya daidai ko Rabin
cinyarta Bata kaiba
Tabi ta lafe kan jikinta tagama bayyanarta ni'iman da Allah yayi Mata.
Hannuwansa yasa ya dauketa cak tareda nufar gado da ita zai kwantar ta bude
idanuwanta ahankali ta kallesa cikin bacci tareda Kiran sunansa a shagwabe tana
komawa baccinta.
Gyara Mata kwanciyar yayi tareda rufeta ya tashi ya rage kayan jikinsa ya sake
komawa toilet baijimaba ya fito daureda towel ya saka wandon kayan baccinsa
batareda ya saka rigar kayanba sbd kusan hakan dabiarsa be.
Kwantawa yayi tareda Shiga tattausan white quilt din dake gadon ko Gama gyara
kwanciya baiyiba ta shige jikinsa tareda lafewa kaman mage jikinsa da Babu Kaya
Yana haduwa da nata dake sanyeda rigarda gwara Babu da ita.
Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda rage musu wutar dakin Yana sake gyara Mata
kwanciya jikinsa.
Da asuba kusan tare suka tashi sukai sallah suna idarwa ta zare doguwar abayar
jikinta Zata koma ta kwanta.
Shima jallabiyar jikinsa ya zare ba zato yajita jikinsa ta Dan kwanto tana cewa"
Barka da asuba Abbi.
Rigar Dake hannunsa ya ajiye Yana kallon kirjinta data manna Masa suka sukar
kirjinsa tareda kunce notikan kansa a kasalance yace"
Kin tashi lfy?
Sake shigewa jikinsa tayi tana cewa"
Lafiya kalau tunda na kwana gurin Abbina.
Bakinta ya kalla cikin jin zancenta har zuciyarsa
Ya shafo wuyanta Dake bude har zuwa kirjinta yana kallon yanda take lumshe ido da
shafawar dayake matan.
Wani mayen light kiss ya sakar Mata a fatar wuyanta Daya sanya numfashinta katsewa
tareda qanqamesa batareda tasan tayi hakanba...
Shinshinar wuyanta yakeyi kaman Wanda numfashinsa yake maqale agurin Yana kissing
fatarta me taushi...
Sake qanqamesa takeyi tana mannuwa dashi sosai numfashinta na neman yankewa da
abinda yake matan
Shikuma gabaki daya tagama birkitasa da kirjinta datake manna Masa yanajin laushi
da tsininsu har cikin kansa.
#MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/9, 3:05 PM] MG: *_60_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Fatar wuyanta ya saka harshe ya lasa cikin sanyi da nutsuwa Yana sake Jan numfashi
cikin wuyanta,
Daqyar ta iya Kiran sunansa cikin sanyi da yankewar numfashin tana sake qanqamesa
sbd abinda yake Mata yafara fin qarfinta......
Sunansa data ambata yasashi dagowa ya kalleta da jajayen idanuwansa ya tashi zaune
dakyau tareda dagota ya zaunar da ita kan cinyarsa dakyau suna shaqar numfashin
juna cikin yanayi na tsananin kauna da buqatan juna...
Cikinta ya shafo zuwa cibiyarta da sauri taja numfashi tana yin baya ya tarota
tareda dawo da ita jikinsa yana sake lasar wuyanta zuwa kirjinta da tuni rigar
jikinta ta zame kusan saman tudun kirjinta duka a bayyane suke yasaka harshensa ya
laso tsakiyar kirjinta take ta sake wata zautaccen numfashin tana kokarin Kiran
sunansa ya dago ya zura harshensa cikin bakin Yana laso yawun Dake tsinkewa cikin
bakin sbd hannunsa dake wani irin aiki a kirjinta Yana Jan numfashi da qarfi
shima...
Juyawa yayi dasu ahakan suka kwana Yana Sama tana karkashinsa ya zame rigarta yayi
wurgi da ita qasa Yana zafafa wasan sbd sosai yakejinta ayau din,
Suka fatar Dake jikinta Babu Inda Bai Gama lashewaba da harshensa Yana sakar Mata
numfashi Mai zafi da tada tsigan jikinta take hankalinta ya tashi gabanta ya ringa
faduwa ba kakkautawa sbd Jin yanda jikinta yagama daukan zafi da zafafan kisses
dinsa uwa uba yanayinsa ya tabbatar Mata da bazata iya daukan wannan babbar maganar
ba Dan haka tafara dawowa hayyacinta saidai Kuma kisses din dayake bin fatar
kirjinta zuwa cibiyarta sungama kashe jikinta tareda tsananta Mata sonsa me qarfi
da bazata iya hanasa ko bayyanarda tsoronta ba.......
Wata kyakkyawar zuqa yayiwa kirjinta daya sanyata sakin wani marayan ihun Nishi a
daidai cikin kunnensa Wanda hakan ya Kuma yamutsa kwanyarsa daqyar ya iya bude
idanuwansa dasukai jajir ya kalleta zazzafan Sonta na kwantar da zuciyarsa....
Fuskarta ya shafo zuwa digon wuyanta tareda sauke numfashi a Dan wahalce
Yakai bakinsa yayi kissing idonta data bude a matuqar kasalance ta kallesa.,
Ya sake kissing din kunnenta Yana Kuma kallonta ahankali cikin tattausan sauti dake
nuna yanda yake tausar kansa qasa qasa yace"
Baby Inayah you are too special da bazan iya yin hakan dakeba a hotel..
Wani irin boyayyan numfashi ta sake tareda lumshe ido tana budewa akansa da qyar ta
iya bude Baki murya Bata fita sosai tace"
I love you Abbi..
Cikin tsakiyar idonta ya kalla da nasa idanuwan aciki yace"
I love you bai Kai matsayin babyn Abbi acikin ransa ba.....
Dagowa tayi daga kwancen datake qarqashinsa takai bakinta kan nasa tayi kissing
lips dinsa ta dawo tayi kissing idonsa Daya lumshe takuma cewa"
I love you my Abbi...
Murmushi kawai yayi Yana zamewa daga kanta ya kwanta gefe Yana sauke numfashi
ahankali sbd yasan ita kanta kalmar data fada Masa sbd Batasan yazatayi da abinda
yayi Mata yawa a zuciya bane akansa
Amma nata me saukine tunda tana iya ragewa da kalman love din a fili.
Rungume kansa tayi a kirjinsa yanajin bugun zuciyarta ahakan sukai shiru tsawon
lokaci har bacci ya daukesa.
zuba Masa idanu tayi tanajin zuciyarta kaman bazata iya daukan sonsaba dayayi Mata
yawa hartakejin kaman tabi hanya tayita fadan tana sonsa kowa yaji ya sheda hakan
ko Zata samu sasssauci,
Amma ahakan duk abinda takeji akansa kaman Zata zauce tasan abinda yake ji ansa ran
yafi hakan,
Nasa son ya wuce duk tunanin kowa dasuke
Batasan Yaya yake iya riqe kansansaba Yana iya controlling na kansa da
zuciyarsa.....
Allah sarki Abbina Kai na dabam ne...
Kissing kansa tayi Ahankali tana shafawa kaman baby sbd Abbinta tasan ya cancanci
yasamu duk wani farin ciki da Jin dadin rayuwa.
Itama baccin ne ya dauketa Dan haka Basu farkaba sai guraren 11 Dan haka suna tashi
itace tafara yin wanka ta fito daureda towel Babba tana kallonsa Yana amsa waya a
natse cikin class da kamewa sai kawai taji abunta yasake kamata tayo gurinsa batace
komaiba ta haye cinyarsa ta zauna tana kallonsa Yana wayar.
Kumatunsa tayi kissing
Yayi Dan gyaran murya sbd zancen dayake ya Dan kwace masa kadan...
Murmushi tasaki ganin da gaske Zata iya fidda abbin Kan layi kenan kome kamewarsa..
Bakinta takai tayi kissing lips dinsa take zancen dayake ya qara qwace Masa gabaki
daya
da idon ya kalleta yana kallon towel dinta da Bai wani dauruba kaman ze kwance....
Dan sake gyaran murya yayi tareda sallama da CM yace Masa gashinan fitowa zai
samesa.
Yana kashe wayar ta kallesa tana shagwaba fuska tace"
Abbi zamuje gidan Dr iklimat fa yau kace.
Towel dinta dayaketa sake zamewa ya kalla da idonsa masu shegen kyau kafin ya kalli
fuskarta yace"
Gidan juwairiyyah Zan kaiki...
No Abbi gidan anty juwairiyyah tare zamu ai muyi musu fira Amma gidan Dr iklimat
bazaka zaunaba nasani.
Ok naji jeki ki shirya akwai sanyi.
Miqewa tayi ta nufi gaban mirror shikuma ya nufi toilet.
Daureda towel yafito shima Babu Bata lokaci ya shirya cikin brown yadi me shegiyar
tsada da hular qube itama ta shirya cikin Riga da skirt na lace Mara nauyi me tsada
sai qaramin veil breakfast dinma bawani sosai sukaciba suka fito tana riqeda
hannunsa cikin nata Chloē handbag dintama Dole shine ya riqo Mata a dayan hannunsa
suna fitowa ya miqawa driver handbag din ya saka Mata a gaban motar sukuma suka
Shiga baya suka wuce.
Kai tsaye gidan Dr iklimat suka nufa Batada wani nisa sosai Dan itama a maitama
take.
Umman Dr Abdul tun acan Daman tabawa Inayah address dinta Dan haka drivern Kai
tsaye yakaisu har kofar gidan.
Suna Isa Dr iklimat da kanta ta fito ta tarbesu cikin wayewa da farin cikin ganin
Ayshatouh me tsanani tamkar itace ta haifeta sbd kusan atare suka Sha wuyar rashin
ganinta itada Hadiza wancan lokacin gashi itama batada 'ya mace ko daya 'yayanta
biyu duka maza ne sun girma tuni basama qasar dukansu.
Babu wani damuwa ko kame kame tasaki jiki ta gaisa da MAJEED shima ba laifi ya Dan
sake Mata sbd Inayah dayaga hankalinta yafi kwanciya anan din da Bata saba ko taba
zuwaba Akan gidan juwairiyyah ko safiyyah.
Bai shiga gidanba ya