Showing 123001 words to 124042 words out of 124042 words
da ita suna sake hadewa ya Kama bakin
yayi Mata Gigitaccen kiss din dayake rikitata kafin ya dago suna kallon juna ya
kalli rigar jikinta datasan ciki yayi yanzu.
Da kanta ta daga Masa rigar ahankali cikin wani salo...
Saka kansa yayi cikin rigar tata
Cibiyarta yafara sakarwa kiss me sanyi kafin yayi kissing cikinta Yana shafawa
cikeda kauna me qarfi da shauqi....
Sama yayo da kansa ya lashi kirjinta da harshensa take tasaki wani zararran
numfashi tana barar da cup din dasuka Gama Shan tea dashi ya Fadi qasa ya fashe
Yana bada sauti Mai qara Wanda ya sauka kan kunnen Haj umma Amma zargin ko aikin su
waye yasata qin fitowa tana saka kanta baccin dole tana cewa"
Aikuwa Dole gobe ya qara gaba Dan bazasu zo su hanani zaman wali a gidanaba da
shegen rashin hakurinsu,
Shi kwadayi ita rawar Kai.
Abubuwan dayake Maya yasata rikicewa tana ambatar sunansa cikin yanayin Jan rudewa
Dan haka ya dauketa cak sukai sama dakinta.
A gado ya zaunar na ita Yana qarasa zare Mata rigarta dasuka fincike tun acan.....
Wata zazzafar romance suke gudanarwa cikin sanyi kafin daga qarshe suka shiga
duniyarsu.....
Wata rayuwar da Abbi yasamu kansa aciki ya gigice Yana fita hayyacinsa da maganganu
kala kala daga karshe gadon ya sauke nauyi Wanda yasashi fashewa Amma Bai balleba.
Bayan sun nutsu wanka sukayo Dole anan ya kwana rungume da babynsa...
Daqyar ya fita sallar asuba daga can Bai dawoba Dan daga masallacin zai wuce
batareda kowa yasan gidan ya kwanaba.
Bayan fitarsa daqyar ta iya sallar asuba sbd sabon yanayin ciwo ciwo datakeji Yana
taso Mata ahankali.
Tana idarwa taji ciwon yafara tsananta
Taso daurewa Amma sai tsoro yafara shigarta ta silalo ta sauko qasa.
Haj umma da tunda ta idar da sallar asuban take zaune tana lazimi kaman daga sama
taji salatin Inayah a Palo
Ta ajiye carbin hannunta tareda tashi ta fito hankalinta na Dan tashi.
Umma yaganah ma taji Dan haka kusan atare suka fito palon.
Tsayawa sukai kallonta cikin mamaki da Yar fargaba,
Haj umma kallonta tace"
Lafiya kuwa?
Menene kike salati da safiyar fari???
Shiru tayi tana kokarin danne yanayinta tace"
Bakomai.
Binta suka Kuma Yi da kallo ganin hakan taso silalewa Takoma sai dai ta daga
qafarta takasa
Ta kalli umma yaganah cikin tsananin abinda takeji tanason tayi magana Amma
takasa..
Cikin damuwa da kulawa sosai umma yaganah tace"
Inayah kodai kinajin wani abun ne?
Zata girgiza Kai wani azababben ciwon Mara ya taso Mata a Rikice ta Dora hannu akan
marar tana cewa"
Wallahi ciwo da azaba nakeji ku taimakeni,nnalillahi....
Cikin damuwa da takaici da rashin sanin abin fada Haj umma tace"
Kinje Kun tadowa kanki naquda ko??
Ai gashinan yanzu zakisan abinda ake nufi da nutsuwa guri Daya.
Kuka ta fashe dashi cikin tsananin azabar datakeji tana Neman durqushewa agun sukai
saurin riqota sbd gadan gadan nakuda ce ta taso mata sosai.
Ruwan haihuwa ne suka fashe Mata agurin
Take hankalinsu ya tashi Haj umma ta tafi daki da sauri ta dauko wayarta takira Dr
iklimat ta sanar Mata,
Tana kashewa takira MAJEED din Wanda har lokacin Yana masallacin kofar gidan Bai
wuceba tukana.
Asibitin Dr iklimat suka nufa da ita
Neesah da aka Kira daga baya harta rigasu Isa Dan haka suna Isa a gaggauce aka
shiga labor room da ita.
Azabar data ringa ji me gigita qwaqwalwa da hankali yasata ringa fadar bazata sake
zuwa dakin Abbi ba....
Daga tayi salati da addua saita maimaita hakan,....
Momynta Dr iklimat da Neesah ne suka karba haihuwar Allah yasa ta Haihu lafiya
daqyar bayan taci wuya sosai.
Lafiyayyar baby girl aka samu Mai Kama da Abbinsu sak...su umma yaganah Kuma sunce
Haj umma ta biyo.
Bayan sun dawo gidama su umma Hadiza sukaita fama da Haj umma da Abbi akan Inayah
taje gida zaman haihuwa Amma daga Haj umman har abbin Basu amintaba haka suka
hakura akan daga baya Zata dawo gidan kafin Takoma gidanta Lagos.
Ita kanta Inayah taso binsu ummanta gida Amma Abbi yace aa Sam Dole ya hakura.
Duk yanda zaa fasalta farin ciki da nutsuwar da AA MAJEED yasamu bazata misaltu ba
sbd tamkar wani bangaren ne na rayuwarsa ya qarasa cika da samun 'dan kansa.
Da sunan Haj umma yayiwa babyn huduba Nana Fatima.
Kwana biyar da haihuwa anty Hafsat ta iso Abuja itada Safnah dasu Siyama Mimi ce
kawai Bata samu Daman zuwaba sbd wani uzurin.
Ganin Baby Fatima Yar Inayah da Abbi Saida anty Hafsat tayiwa ubangiji sujjada tana
gode Masa da ganin wannan tabbatacciyar alaqar da Allah ya hada.
Ranar suna basiyi wani taroba sbd iya yawan taran familys din kawai ya wadatar
Musamman kusan duka danginsu MAJEED na nesa Dana kusa sun halarto sbd son samun
shiga agurinsa tunda yanada abin duniya.
Su kansu su Anty juwairiyyah dukiyar dasuka karba a kan siyayyan baby Fatima da
Inayah sun samu nasu Rabon sosai.
Su Yaya kabiru ma takanas suka taho daga Adamawa da matansu sunata rawar qafa da
Neman Shiga agurin MAJEED.
Bayan suna da kwana biyu su Anty Hafsat suka
Neesah Kuma zancen aurenta ya tabbata da Dr Abdul sbd Dr iklimat dataji Babu Wanda
takewa Abdul din shaawa kaman Neesah Dan haka Babu Bata lokaci tun kafin su Yaya
kabiru su koma suka fara zuwa gidan kakar Neesah din suka shigar da maganar Neman
aurenta agurin Uncle dinta qanin dadynta Kuma akai musu na'am.
Inayah da baby Fatima kuwa daqyar Abbinsu yabarsu sukai 40 days a gidan Haj umma
suka koma gurin ummanta sukai Mata sati biyu kafin suka tattara suka komawarsu
Lagos
Daga ita sai masu aikinta zubbi da Salimat umma yaganah tayi zamanta gurin Haj umma
bace ba yanzuba ba ranar dawowarta...
Koda suka dawo kusan komai na gidan an sauya anzuba komai sabo an warewa baby
Fatima dakinta Babu abinda baa saka Bata ba na babies
Itama kusan hatta sabbin sitira Saida aka cika Mata wardrobe dasu kaman dai yanda
takeyi kaman babyn itama.
Dawowarsu suka bude sabon shafin rayuwar Jin Dadi da kwanciyar hankali tareda
ibadar aure Dan kuwa yanzu bayan nauyin kula da miji data gida ga nauyin zamtowa
uwa ya hau kanta Amma bashi yasa ta sauyaba agurin Abbinta Dan kuwa har gobe rigima
da shagwaba kala kala takewa Masa Yana biye Mata.
Bata fara dawo hankalinta ta nutsuba kaman yanda Haj umma tace Saida ta ganta da
ciki ajikinta gashi baby Fatima ko shekara biyu bataiba
Dole aka yayeta
Wata Tara nayi ta haifa Namiji aka sanya Masa sunan mahaifinta salis suna kiransa
da Adeel.
##MAMUH##
ALHMDLLH YA ALLAH.
ANAN MUKAZO KARSHEN LITTAFIN LABARIN INAYAH WATO RIBA BIYU..
INA FATAN YA NISHADANTAR YAKUMA ILMANTAR,
ALLAH YA YAFE MANA KURA KUREN DAKE CIKI YABAMU LADAR GADAKARWAR DATAKE CIKI.
KARKUCE YAYI SAURIN KAREWA PLEASE SBD BAYAN HAKAN BANSAN ABINDA KUMA AKESON NAYITA
RUBUTAWABA.
ABINDA KUMA NA MANTA BANSAKABA AYI HAKURI A DAUKI HAKAN AJIZANCI IRIN NA DAN ADAM
DA MANTUWA
NAGODE ALLAH YA SAKAWA KOWA DA KHAIRAN..
SAI MUN HADE A SABON LITTAFINA MAI SUNA................