Showing 18001 words to 21000 words out of 124042 words
Baya Tana qarama gurin Neman
aurarrakinsa Sam shiyasa babu shaawa ko buqatan aure ataredashi saiya aurar da ita
dan ayanzu babu wani ishashen dazai aibata samun 'yarsa ko kiranta da wasu sunayen
Dukda yasan yanzu babu wadda zai buqata aurenta tace aa kodan tsananin dukiya da
arziki da Allah ya hore Masa.
Wannan raayin na mahaifinta yasa Inayah ke qarin shaawar yin auren tasamu
mahaifinta Shima yayi aure duk itama tanada burin Duk wadda abbinta zai aura saita
sabu da ita ta Dan fahimtar da ita halaye da wasu raayoyan abbin datasan abbinta
zai morewa auren sbd wani baudadden mutum ne da babu Mai iya gane komai game dashi
idan ba itaba sai umma yaganah da itama haryanzu take cikin rashin gane kan wasu
Alamuran nasa duk kuwa da uwayen shekarun data shafe dasu.
****Tsayuwa tafara yi bakin kofar shiga palonsa tayi sallama da Zaid kafin ta murda
kofar tashiga bakinta daukeda sallama.
Wayarta ta saka cikin aljihun wandon kayan dake jikinta ta nufo cikin palon bayan
ta rufe kofar.
Zaune yake kan _Acanva luxury velvet_ 2seater sofa sanyeda milk plain jallabiya Mai
tsadan gaske data qarasa sauyashi daga jinsin baqar fata,
Labarai yake kalla a TV hankalinsa kwance kyakkyawar fuskarsa tayi fresh tareda
skin dinsa.
Takowa take a natse Tana nufar Inda yake
sanyin Aircon Gabaki daya yagama baza qamshin turarensa na _BOADICEA the victorious
carbon_ koina cikin palon,
Duk yanda take kashe kudi da Bata Bata lokuta masu yawa sosai gurin gyaran fata da
siyan tsadaddun designer turaruka da skin products ta rasa yanda ake matuqar
abbinta na guri qamshin turarensa take Bata yake da sanyin qamshi shiyasa koyaushe
cikin sauya turaruka masu tsada take Amma Abbinta koyaushe na musamman ne takasa
take qamshinsa saidai kowanne nasa qamshin na musamman tsakanin ita dashi din.
Kusada dashi ta qarasa ta zauna tareda kallon kafarsa dashima take cikin qaramar
half socks ta bacci
Cikin farin cikin ganinsa ta zauna Tana cewa,
"Abbi barka da dare,
Ya hanya?
Waiwayowa yayi ya kalleta cikin nutsuwa tattareda tsananin kulawarsa dake bayyanuwa
a natse,
Qayataccen gajeran murmushi ya sakar mata da kusan dai haryanzu ita 'yarsa ce kawai
ke samun hakan daga garesa kusan koyaushe,
Fuskarta yake kallon dan sauyin datayi ya bude Baki cikin nutsuwa yace"
Barka,
Nadawo bakya gida kinje yawon yamma right?
Look,kalla kanki,akwai sanyi atareda jikinki da alama na tabbata da yawone yasa
hakan,
Umma yaganah na barinki fita Anyhow idan bananan nasani,
Kuma sbd nacinki ne,
Gashinan idonki ya nuna,
Gobe zakiga likita inshallah....
Cikin bayyanarda yar damuwa ta katsesa tana matsowa gabansa sosai tace"
Abbi na girma please kadaina cewa zanga likita,
Babu Inda naje,
Munje asibiti ne tareda Dr farhat,
Ba gashi kaga sauyi a kyakkyawar fuskanaba?
Wani kurji ne yafitomun cheek Mai zafi da damuwa sosai
Saida nayi skipping school na kwana biyu sbd hakan......
Sai alokacin yasake waiwayo da fararen idanuwansa ya zuba mata akan fuskar yana
kallon gefen fuskar tata datake nuna Masa Amma fuskarsa a Dan hade jin abinda ta
fada na rashin zuwa makaranta kusan kwanaki biyu
Sai alokacin ta Ankara da abinda ta fada din jin yayi shiru ya zuba mata idanuwan
nasa tafara kokarin kame kame sbd idanuwan Abbinta akanta wani salon horarwane Dan
kuwa tamkar hukuncine yake mata ahakan duk tayi laifi.,
Kame kamen zancen kare Kai tafara nema Amma yanayin fuskarsa yasa takasa Nemo
kowacce qaryar tayi qasa da Kai cikin sanyin jiki tana jiran jin hukuncinsa akan
hakan.
Dauke idonsa yayi tareda sake kame fuska Kai tsaye yace"
Ki daina zuwa all ths beauty spas da kike zuwa
Skin dinki baiyi qarfinda zai dauki wannan abubuwan ba,
Dan haka daga yau na soke zuwa kowane irin spa, beauty parlor dama komene....
Cikeda magiya ta kallesa zatai magana ya waiwayo yayi mata kallon karma naji komai
daga bakinki.
Sanin Zata iya fara hawaye agurin yasa yace taje ta kwanta dare yayi.
Miqewa tayi ahankali tareda bude Baki cikin tsananin sanyi tace"
Goodnight Abbi.
Gyada mata Kai yayi yaqi kallonta Dan Sarai yasan da hawaye take yaudararsa wani
lokacin yayi mata abinda takeso,
Har mamakin yake 'yar cikinsa tasan ta yaudaresa da hawaye,
Duk taurin zuciyarsa da dakewarsa tareda tsananin karantar mutane daya iya take
yarasa yanda akai wani lokacin baya gane hawayen yaudararsa da Inayah keyi,
Da farko Baya ganewa sai daga Baya yafara ganewa abin yayi matuqar basa mamakin
yanda tasan tayi hakan uwa uba Kuma harya yarda yahau kan hakan.
Yanzu daya gane sai Baya kallonta idanma tana kokarin farawa,
Mamakinsa daya shakkarsa daya kada taga yadaina hawa kan hawayenta ta samu wata
hanyar datafi wannan gurin kokarin biyewa dashi,
Shin tayayama tana mace Kuma qarama hartasan hakan shine takaicinsa.
Bayan fitowarta daga gurinsa bedroom din umma yaganah ta nufa saidai acan tayi
hawayenta tagama umman na rarrashinta harta Gama Takoma dakinta ta kwanta ko waya
Bata sake yi da Zaid ba ta kashe wayar tayi kwanciyarta.
#MAMUH#
#INAYAH#
#LOVE/ROMANCE#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
_BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK_
_4 BOOKS 4500_
_3 BOOKS : 3500_
_2 BOOKS : 2500_
_1 BOOK: 1500_
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA👇
09134848107
[10/1, 4:10 PM] MG: *_Mamuhgee 11_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Washe gari ba wani dogon walwala ta tashi
Saima guraren 9 ta tashi Dan tun asuba tayi sallarta,
Zare dukkanin kayanta tayi ta jefa kan kujera ta wuce toilet tashige tana kokarin
daura towel jikinta.
Sosai ta jima tana wankan sbd tasaba Bata lokaci gurin kyalekyalen wankan,
Sai bayan mintuna ta fito daure da milk towel kanta Kuma nade da wani towel din
mara girma.
Natsatsen Qamshin shower gel dinta na AESOP Mai sanyin Dadi ne ke tashi ajikinta ta
kalla Inda qaramin bedside agogonta yake ta kalli time taga goma yakusa Dan haka
Kai tsaye ta nufi gaban mirror tagara shiryawa.
Moisturizer kadan ta shafa na LA PRAIRIE sai oil na Neutrogena da kome Zata shafa
saita shafasa takejin skin dinta daidai.
Dama kafin ta fito daga wanka zubbi tagama gyara mata dakin ta kunna humidifier
dasu fresheners masu sanyin qamshi ta fice da kayan data cire zuwa laundry.
Elira kaftan dress ta saka dark brown da scarf sai Cassandra wedge sandal ta fito
gabaki daya qamshinta na JO MALONE sea salt yana gauraya iskar hanyar datake
biyowa.
Kai tsaye dakin umma yaganah ta nufa tasan lokacin umman bacci takeyi sbd a
qaidarta haryanzu data fara tsufa Bata daina saka hannu akan aikin abincin A MAJEED
matuqar yana gari tariga ta saba
Matuqar baka ganta kitchen ba A MAJEED baya gari Dan hakan Bata komawa bacci bayan
asuba saita tabbatarda abincin breakfast yagama kammaluwa a dining saita koma ta
kwanta sai 12 take tashi tayi wanka ta Kuma leqawa kitchen din sakawa zubbi hannu a
abincin ranar.
Kaman yanda tasani bacci umman keyi Dan hakan fitowa tayi dakin Kai tsaye ta nufi
hanyar dakin cin abincinsu tana shiga abbin na shigowa ta dago ta kallesa da
fararen idanuwanta dasukaji tsadaddiyar fenty beauty mascara da eyeliner
Qamshinsa daya doke nata ta shaqa tareda dakatawa daga zaunawan da zatai cikin
nutsuwa da girmamawa tareda tsananin kauna irin ta 'da da mahaifi tace"
Good morning Abbi,
Barka da fitowa.
Saida ya kalleta cikin nutsuwa ya ja kujera ahankali ya zauna yana sake kallonta
ganin yanayinta na sanyi jiki har lokacin
Basarwa yayi sbd karta samu damar fara Masa hawaye agurin yace"
Morning,
Kin tashi lfy?
Ya umma yaganah?
Tana bacci ne?
Zama tayi tana cewa"
Eh Takoma bacci.
Itace ta zuba Masa breakfast din kafin tazuba nata Takoma ta zauna tafara ci.
A natse yakecin brown past din da aka hada da soyayyan dankali da hanta sbd Sarai
umma yagana tasan Baya wani cin kayan fulawa sosai yafison abinci Mai suna abinci
bawai wani jagwalgwalon gayuba.
Satar kallonsa Inayah keyi tanason magana akan roqonsa maganarsu ta jiyan amma tana
shakkar hukunci ko dokar ta qara tsanani akan iya ta jiyan.
Kasa daurewa tayi ta aje fork din hannunta tareda dagowa ta kallesa a marairaice
tace"
Abbi....
Tissue ya dauka tareda goge bakinsa kafin ya dago ya kalleta da dukkanin fararen
idanuwanta ya zuba mata yana jiran abinda takeso fada.
Ganin yanda ya zuba mata idanuwansa yasata sauke Kai tana qaqalo hawaye cikin
idanuwanta ta dago ta kallesa hawayen na gangarowa kan kumatunta tace"
Abbi Dan Allah kayi hkr bazan sake tsallake zuwa school ba I promise
Amma Dan Allah kada ka hanani fita ko zuwa wani gurin.
Hawayenta dake gangarowa ya kalla tareda Dan sake wani gajeran murmushi dayayi Masa
zuwan bazata sbd ganin qarfi da yaji wai 'yarsa daya Rena da hannunsa keson yimasa
dabara,
Duka duka Inayah nawa take?
Yaushe tayi girman da wayon datake ganin Zata iya Masa wani sisina da hawayenta
tunda tasan bayaso..
Ita Bata tashi da mahaifiyaba bare ace takoya ko tagani agurinta Amma wai hartasan
taringa Masa hawayen kirsa Dan yaringa barinta tana yanda takeso.
Sake fadada murmushinsa yayi kadan yana Kuma kallon hawayen nata datake tsiyaya da
gaske Wanda badan yagama saninsu a yanzuba da tuni zuciyarsa zatayi 'daci da
ganinsu Amma yanzu mamaki yake sosai ta yanda take iya hakan.
Numfashi ya sauke ahankali tareda zaran tissue dake kan dining din ya miqa mata
yana cewa"
Ya Isa idan kingama tashi muje nine zan aje school din yau kafin na wuce office.
Share hawayen tayi da tissue din daya Bata tana jin Dadi cikin ranta na yanda kwata
kwata Abbinta baya juran hawayenta.
Miqewa tayi tabiyo bayansa tareda daukan LV hanbag dinta tafito tana duba wayarta
dake ringing da sunan Zaid akai.
Bata wani dauki wayarba ta jefa jaka sbd tanason samu ta lallaba abbinta yabarta
taringa zuwa duk Inda ta saba zuwanta itadai tanaso gskia.
Cikin black BMW 7 series suka fita shine da kansa yake tuqa motar tana gaba zaune,
gabaki daya Qamshin tsadaddun turarukansu yagama sauya numfashin motar Amma dayake
motar tasace shine Wanda yafi shigarta sai nasa ya take natan sbd tuni akwai
qamshinsa acikin motar.
har bakin makaranta ya ajiyeta batareda ya tankawa uban magiya ra rokon datake
masaba,
Saida yayi parking ya juyo ya kalleta fuska a Dan sake cikeda kulawarsa da taushin
murya yace"
Inayah.¿
Dagowa tayi ta kallesa tana kokarin qirqiro wasu hawayen dasuke son qin zuwa,
Ahankali tace"
Naam Abbi.
Wannan kukan na karya dagayau gabaki daya na sokesa Shima,
Meye amfanin hawaye Dan ki dagawa mahaifinki hankali?
Akwai wani Wanda yake Baki shawaran yin hakan ne sbd kawai kisa mahaifinki yamiki
abinda kikeso?
Girgiza Mai tayi tana kallonsa da rauni tace"
No Abbi.
No Inayah fadamun gaskia sbd nasan banbawa 'yata tarbiyar hakanba,
Meye amfanin hawaye kawai sbd dagawa iyaye hankali,
Wannan ne last time dazan Kuma ganin wannan hawayen ok?
Gyada Kai tayi tareda maida hawayen dama Kuma fama taketayi akan suzo din basu zoba
sbd Allah yasani batada wani dalilin kuka a rayuwarta sbd alhmdllh Allah ya wadatar
da mahaifinta abinda duk take buqata a rayuwa,
Mahaifiya kawai ta rasa wadda koda ganganci ko subutar Baki Bata taba ambatar ko
sunan uwa agaban abbin harma da bayansa sbd tsananin fushi da bacin ran dayake
nunawa sosai wadda kusan itama sai hakan ya samu shiga zuciyarta na fushi dajin
bacin rai aduk lokacinda ta tuno da dole tanada uwa kodai tabarta da mahaifinta
lokacin dayake cikin zafin talaucinsa kokuma ta tafi tabarsu sbd bazata iya hakuri
da wani hali daga murdaddun halayensaba Dan kuwa tasani abbin nata murdadden mutum
ne itada umma yagana ne kawai suke iya Zama da abinsu sbd sunsan komai dayakeso da
Wanda bayaso.
Bata saba batawa Abbinta raiba ko tayi Bata iya hakurin dacin ransa akanta Dan haka
ta kallesa tareda dafa hannunsa ahankali a marairaice tace"
Abbi kayi hkr nadaina daga yau.
Gyada mata Kai yayi tareda dafa kanta cikin kulawa yace"
Shikenan kije karkiyi latti,
Ki kula.
Murmushi tasake tana cewa"
Ok bye Abbi Allah yabada sa'an aiki.
Fita motar tayi tana daga Masa hannu daya kafin ta juya ta wuce.
Neesah dake jiran isowarta taqaraso suka nufi ciki suna maganar Abbinta daya soke
zuwanta spas kwata kwata.
Saida suka shige ya juya yabar gurin sai alokacin ya dauki wayarsa dake ajiye ya
kunna ya nufi hanyar office.
Yau daga makaranta gida ta wuto direct basu tsaya yawon dasuka sababa na gurare
Itama Neesah yau dole gida ta wuce Amma badan sunso hakanba sai Dan bata iya take
umarni Abbinta dakuma Bata Masa rai.
Kwana biyu haka suka daina yawo suka maida hankali kan karatu musamman dama sunyi
nisa sosai.
Kwana biyun ita kanta umma yagana Saida taringa jinjinawa sabon umarnin na A MAJEED
sbd a duniya shi kadaine yakai yakuma Isa yakeda ikon Hana Inayah yawo,
Sam batason Zama gida itada Neesah Dan hakan yanzu kwanakin duk sunbi sun wani
sukurkurce sbd daga makaranta sai gida.
Shi kansa abbin yana lure da duk wani motsinsu sbd 'yarsa,
Bai taba tunanin rabata da Neesah ba sbd bincikensa tun farko dayasa ana bimasa
akan Neesah batada wata gurbatacciyar tarbiya
Gata ne kawai itama da 'yanci yayi mata yawa da iyayenta suka bata Dan hakan bayan
yawon shoppings dasu beauty spa sai yawon dai guraren dasuke zuwa tareda friends
Amma sosai batama alaqa da harkar data shafi na banza shiyasa baiyi yunqurin rabata
da 'yarsaba yabarsu suna rayuwarsu tunda dama dole Inayah zatai rayuwarta da
friends.
Ahakan suka dauki tsawon lokaci har suka samu 2 weeks break a lokacinne Zaid yafara
takura mata sosai akan maganar aurensu.
Kai tsaye yafito yake matsar da ita akan sosai yake buqatan aure sbd shi buqatarsa
tafara zuwa na Neman mace.
Da farko fada sukayi sosai ta nuna Masa ya rabu da friends dinsa da basu dauka sex
abakin komaiba sbd yanayin rayuwar turai dasuke dakuma kusan dukkaninsu tashin
turai dinne.
Shawararta ya dauka ya daina biyewasu zacks kwana biyu sbd dama sune suke tada Masa
da shaawar hakan,
Da yawa yan matansu a gida suke kaisu suna wasu abubuwan gabansa gashi dama babban
gidane suke zaune su ukun kowa da babban bedroom dinsa da fadeden bathroom aciki
harma da closet room.
Su ukun friends ne tare suke kusan tun yarinta,
Zacks bama musulmi bane black American ne,
Sai Sufian shikuma kusanma 'dan uwansa ne sbd fmly friends ne ahalinsu.
Tare suke lafiyayyar rayuwa a gidan sbd kowannensu yanaji da kudi da gata ba laifi,
Yan mata kuwa kusan kullum cikin sauyawa sukeyi babu ranarda mace Bata kwana gidan
Idan zacks Bai kawoba Sufian zai kawo Dan hakan yau da gobe suka ringa saka Zaid
cikin yanayi na damuwa gashi yanzu tsakani da Allah yakan ji shaawar mace lokuta da
dama.
Kwana biyu yafara kasa daurewa shine yafara takurawa Inayah maganar aurensu.
Yauma kusan fadan sukayi akan maganar cikin yanayi na takaicinsu zacks tace Masa"
Baby nafada maka Abbi bama zai kalleniba naje da maganar Kuma shikenan nice zanje
na rokesa akan ayi aure yanzu?
Kana tunani kuwa?
Please ba Abbi ba Nima banajin na shiryawa auren yanzu idan har sbd wannan maganar
kakeson auren yanzu...bazan iyaba please baby mubar maganar Nan banason jinta tana
damuna ma.
Shima ransa Dan baci yayi Dan haka Bai Kuma tayar mata da maganarba saiya koma
kiran dad dinsa yana matsa Masa sosai akan maganar auren Dan hakan dole dad din
nasa ya nema A MAJEED da maganar idan da hali suna son ayi auren yanzu.
##MAMUH#
#INAYAH#
#RIBA BIYU#
#LOVE/ROMANCE#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
_BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK_
_4 BOOKS 4500_
_3 BOOKS : 3500_
_2 BOOKS : 2500_
_1 BOOK: 1500_
YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS👇🏾👇🏾👇🏾
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902
IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA👇
09134848107
[10/3, 11:07 AM] MG: *_Mamuhgee 12_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Dad din zaid yasan Sarai waye A MAJEED Dan hakan Bai tsaya nemansa a wayaba sbd
sanin babu abinda zai gane a wayar tunda A MAJEED din ba wai son auren yanzu yakeba
yakuma sanar dasu hakan batareda ya fada dalilinsaba saidai Kuma kusan duk Wanda
yasansa yasan dalilin nasa ba boyayye bane duba da yanda yake Da zurfi da ilimin
boko sosai daya Gama ratsasa sunsan babu yanda mutum irinsa zai aurar da yarsa
qwalli daya dazata gadi tarin dukiya da companies dinsa batareda tasamu ilimin
itama Mai zurfiba Amma ya suka iya tunda sunaso dole haka ya tattara ya tsaro
tafiya ya taso zuwa qasar.
Shi dad din tun farko bakin rai bakin fama yakeson auren tsakanin 'yayan nasu sbd
burinsa nason qulla alaqa Mai qarfi da A MAJEED,
Babu wani Mai son abun duniya da kudi daba zaiso shi ko 'dansa su auri 'yar A
MAJEED qwaya daya tal ba wadda zai iya bada duk tarin himilin dukiyarsa akantaba
Dan haka ba dauki bare wasa shi kam so yake ayi auren kota yaya Dan Inayah idan
tana hannun 'dansu tamkar suna riqene da mukullin dukiyar A MAJEED da Baya tabuwa
bare juyiwa ga kowa,Dan banzan naira da dollar sungama zauna Masa tako Ina,sun
girmesa Sbd har lokacin baiyi shekarunsuba badan yanada zuqeqiyar budurwar 'yaba ai
yanada sauran lokaci a cikin matasa Amma dai koma menene yaro da kudi abokin manya
dama abokanan huldarsa manyan ne na gaske.
Zuwan dadyn Zaid Sydney yasa damuwar da Inayah tafara shiga ya dan fara raguwa sbd
gabaki daya kwata kwata yanzu itada Zaid din kullum cikin hayaniya suke,
Bazata iya daukan fada bare rabuwa da Zaid ba
Ayanzu din tafison Dad din nasa yayiwa abbin mgn idan ya amince ayi auren Dan gskia
tana tsananin son Zaid dinta koma menene ayi auren zatai maganin wannan iskancin da
yayi mata daga baya.
Yau daga makaranta Saida su biya ta siyo wasu abubuwan wankanta dasu undies da Bata
rabo da siya akai akai,
Sai yamma suka dawo Shima tun acan take waya da abbin akai akai tanaji idan yadawo
gida sbd kada ya rigasu komawa yaga sunyi yammacin dawowa.
Da motan Neesah suka dawo sbd yauma Abbinta ne ya ajeta makarantar Dan dama
haryanzu data girma dinnan idan yana gari yawanci shine yake ajeta school saidai
driver yaje ya daukota kokuma su dawo a motar Neesah.
Neesah Bata shigoba ta wuce Dan hakan itama Kai tsaye tana shigowa bakowa a palo
dakinta ta nufa.
Ajiye kayan hannunta tayi tana ajiye numfashin 'yar gajiya da yunwa datake ji Dan
haka tubewa tahi ta fada toilet tayo wanka tafito ta sanya Abayar sallarta tana
idarwa tayi adhkar ta miqe ta sanya ash riga da wandon Burberry masu kauri saidai
qananun size ne Dan sun zauna daidai jikinta,basu matsetaba hakama basuyi mata
yawaba daidai jikinta.
Sponge resort Slippers ta zuro ta fito tana qamshinta hankali kwance.
Dakin umma yagana take kokarin zuwa saiga umman ta fito.
Cikin shagwabe fuska ta rungumo hannun umman suna juyawa zuwa dakin cin abinci tana
cewa"
Umma yaganah yunwa nakeji sosai.
Murmushi umman tayi tareda Dan janye jikinta daga Inayar tana cewa"
Haryanzu kin kasa iya fara gaisuwa kafin komai ko Inayah?
Sake kwantar da kanta tayi kafadar umman tana cewa"
Umma yaganah kullum fa Ina gaisheki kafin nafita idan nadawoma inayi ranarda na
manta ba sai ayi hakuri Amin uzuriba for God sake,Kuma ma fa na........
Qamshin Turaren Abbinta yasata shanye abinda Zata fada din suka kalla hanyar
palonsa atareda umma yaganah aikuwa shi dinne tafe cikin nutsuwa da kwanciyar
hankali.
Sanye yake da fararen Adidas riga da wando masu kauri hular dake hadeda rigar itace
rufe akansa
Qafafunsa kuma black santoni slippers ne.
Gabaki daya Abbinta idan yayi shiga tamkar matashi yake komawa musamman irin
wainnan shigar da yakeyi idan zaiyi geamin(exercise/motsa jiki) ko idan zai kwanta
ranarda yakejin sanyi kenan,
Yawan geamin dinsa yasa kullum yake sake Zama tamkar wani sabon matashin da yanzune
yake lokacinsa sudaima sun rasa gane irin kyan jiki da kyan siffarsa daya hanasa
manyanta sosai.
Umma yaganah ce tafara bude Baki tana