Showing 93001 words to 96000 words out of 124042 words
hakan ta juya ta nufi dining room Haj umma na bayanta tana kallon kayan
jikinta cikin takaici.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/7, 11:43 PM] MG: *_57_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Suna shigowa ya Dan dago ya kallesu
Ya tsaida kallonsa kan kayan jikinta da masuda wani kauri leggings ne black Daya
kwanta a siraran cinyoyinta sai vest me Dan Fadi Bata kwanta ajikinta ba..
Dauke kansa yayi tareda maidawa kan abincin da umma yaganah tagama zuba Masa ya
dauki spoon a natse yafara ci.
Itama gefensa ta qaraso ta zauna ta kallesa zatai magana ya dan lumshe fararen
idanuwansa ya bude tareda girgiza Mata Kai yana cewa"
Kici abinci tukuna kafin magana daga baya.
Shiru tayi tareda gyara Zama tana zuba abincin.
Ganin yakusa Gama cin abincinsa ya tashi yasa Haj umma kallonsa tace"
MAJEED inason magana dakai zuwa anjima kafin kashige.
Ok Inshallah" yace Yana daukan lemon juice Mara sanyi sosai yasha kadan ya ajiye
tareda daukan tissue ya goge bakinsa tareda miqewa Yana cewa alhmdllh.
Yana barin dining din ya fice daga gidan gabaki daya sbd akwai Inda zaije.
Yana barin gurin Haj umma tafara gamawa itama ta tashi tabar Inayah da umma
yaganah.
Kallon umma yaganah Inayah tayi tana Dan Bata fuska tace"
Umma bin Abbi zanyi abujan nidai bazan iya zaunawaba tunda Haj umma tafara maganan
zaije tareda Dr farhat nasan takurasa zatayi Kuma Ni bazan yardaba.
Numfashi umma ta sauke tana dagowa ta kalli Inayah tareda hango kishi me zafi dake
cinta Kuma ita kanta tasan manufar Haj umma tayin hakan Dan haka bazata Hana Inayah
binsaba indai shine yace zaije da ita Amma yanzu rigima kawai zasuyi tayi itada Haj
umman su sakasa a damuwa sbd sun kasa gane sune mutum biyu dayafi so da kauna a
rayuwarsa Kuma sunqi jituwa koyaushe rigimarsu neman sakasa damuwa take.
Inayah kiyi hakuri karkice Zaki bisa tunda kinga wani aikin ne ze kaisa.
Shiru tayi batareda zuciyarta tayi na'am da hakanba sedan Bata saba dogon musu da
ummanba.
Suna gamawa ta nufi dakinta tayi sallar ishai ta miqe kan sofa tana chatting da
Neesah dake sake zugata akan tabi Abbin Kuma Dama itama batada niyar fasa binsa
tana Nan tana jiran yadawo suyi magana.
Sun jima suna chatting kafin ta aje ta tashi tayo wanka tayi Shirin kwanciyarta
cikin Riga da wando guntu masu santsi sosai ta fesa turarenta ta nufi gadonta.
Harta hau gadon ta tuna da maganar tafiyar Abbin Dan haka ta yaye bargonta ta sauko
gadon tareda daukan wayarta ta fice zuwa gurinsa suyi magana.
Ko data fito Kai tsaye palonsa ta nufa,
Baya palonsa Dan haka Kai tsaye bedroom dinsa ta nufa ko knocking bataiba ta bude
Qamshin Turarensa Mai dadi da sanyin AC ya daki fuskarta ta lumshe idanuwanta tana
rufe kofar ta Isa kan couch dake dakin ta zauna tana cigaba da chatting sama sama
tana jiransa.
Koda yadawo Haj umma tariga tayi bacci Dan haka baije gurinta maganar datace zatai
dashiba ya nufo dakinsa Kai tsaye Yana Kiran numbern Inayah dataita kiransa Yana
driving bai luraba wayan na silent.
Yasan tayi bacci Dan haka baiyi tunanin zuwa dakintaba ya tahowarsa.
Wutar dakinsa yasama ba haske sosai so baiwani damuba ya tube Kai tsaye ya nufi
toilet ya shige tareda sakarwa kansa ruwan dumi.
Wanka yayo tareda brush ya fito ya nufi gaban mirror ya goge jikinsa Bai shafa
maiba spray kawai ya fesa kadan ya saka dogon farin wandon bacci batareda ya sanya
rigar wandonba ya nufi gadonsa tun kafin yahau Yana Isa hancinsa ya shaqo Masa
qamshinta Daya Gama Zama kansa...
Da mamaki ya kalli gadon da kyau Yana hawa gadon cikin sauke numfashi ya Dan yaye
quilt dinsa sai gata kwance tana bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Rintse Ido yayi yabude ahankali Yana sauke numfashi a fili ya zauna Yana kallon
fuskarta tareda tunanin meyasa tazo Nan Bayan yaqin dayake fama da kansa kan Hana
qwaqwalwarsa dake din karfinsa dawo Masa da abinda yafaru Wanda kwata kwata yau din
Babu abinda yake ganewa da kyau....
Kallon fuskarta yake yanda take baccin rungume da hannayenta da alama sanyi takeji,
Kasa tashinta yayi Takoma dakinta sbd Zata iya ciwon Kai Idan ya tadata daga baccin
Kwantawa yayi gefenta tareda gyara Mata rufarta ya lumshe ido yanajin qamshinta
dake shiga hancinsa Yana halaka duk kuzarinsa.
Ahakan yayi bacci wahalce yanajinta tana jujjuyawa cikin jikinsa cikin baccinta duk
wata sauran mutunsa tagama yagawa acikin abin rufar hakanan ya riqe kansa suka
kwana.
Yana fita sallar asuba yauma ta tashi tayi Tata
Tana gamawa taqi tafiya sbd jiran dawowarsa.
Tana kwance cikin gadonsa ya dawo daga masallaci Yana shigowa ta tashi zaune tana
kallonsa tace"
Ina kwana Abbi?
Kallonta yayi Yana zaunawa kan kujera yace"
Kin tashi lfy?
Saukowa gadon tayi ta miqe tsaye tareda nufosa Kai tsaye
Ya dauke idanuwansa daga kallonta sbd Rabin fararen cinyoyinta dake bayyane cikin
gajeran wandon kayan baccinta.
Gefensa ta zauna tareda riqo hannunsa Kai tsaye tana Dan marairaice fuska tace"
Abbi zanbika Abuja please
Kaga bantaba zuwaba.
Juyowa yayi ya kalleta Jin Qamshin mouthwash dinsa Mai Qamshin mint leaf na tashi a
bakinta dake gaf da fuskarsa.....
Wani Abu ya hadiye daga maqoshinsa tareda dauke Kai daga kallon nata ya Dan
girgiza Kai kadan yanacewa"
No.
Sake matsowa tayi jikinsa sosai tana bayyanarda shagwabarta sosai tace"
Abbi Dan Allah zanbika,
To zanbi mijina idan Abbina bazaije saniba...
Juyowa yayi Yana kallon bakinta dake wannan maganar lokaci daya Yana Sako Masa
Qamshin cikinsa dayasashi aje wayarsa Dan baya gane abinda yake rubutawa Kuma.
Yanda ya juyo fuskarsa Yana kallonta gaba Daya yasata yin qasa qasa da murya can
kusan kunnensa ta sake cewa"
Please Abbi,
Baby Inayah dinkace fa....
A yanda dumin numfashinta da Qamshin bakinta suka saukar Masa a fuska yasashi
matsota jikinsa da hannunsa daya batareda ya San yayi hakanba.
Mannewa kirjinta yayi da nasa tsinin kirjinta ya sauka da kyau kan kirjinsa take
bakinsa zuw maqoshinsa ya bushe
Ita kanta tsikar jikinta tashi tayi sbd ba zato ya matseta da jikin nasa Dan haka
ta dago tana kallon fuskarsa da shima ita ya zubawa idanuwansa dasuka sauya Yana
kallonta jikinsu na sake mannuwa Dana juna.
Wuyanta yakai fuskarsa yana shaqar qamshinta Daya Zama kaman wani jarabta
agaresa...
Cusa kansa sosai yayi cikin wuyan nata Yana lumshe ido tareda sake mannata da
jikinsa yanajinta sosai jijiyoyin kansa na fitowa.
Gangaro da kansa yayi zuwa gaban rigarta yasake shaqarta Yana rungume qugunta Dake
hannuwansa dakyau.
Jin yanda yake sauke numfashi masu dumi sosai a fatar wuyanta zuwa saman kirjinta
yasata dago fuskarsa tana shafawa cikeda kulawa da kauna ta bude Baki Zata Kira
sunansa ya rufe bakin da nasa yanda zakulo Qamshin bakin Daya Gama cushe kansa...
Kissing dinta yakeyi sosai Yana shanye yawun dayake zukowa bakinta cikin wani irin
Nishi Mai sanyi da zafi lokaci daya.
Gaba Daya sakewa tayi ajikinsa sbd ita kanta zaqin harshensa takeji a nata bakin
dayakesha,
Hannuwansa dake safa wuyanta zuwa bayanta taji suna tada Mata tsikar jiki tareda
kashe jikin Dan haka ko idanuwanta kasa budewa tayi abbin kawai takeyi tako Ina a
gangar jiki da zuciyarta.
Daqyar ya iya seta kansa ya saketa ahankali Yana kallon gashin kanta me santsi dake
daure duk sun wargazashi,
Kan rigarta Daya kusa farkawa ya maida kallonsa yana Dan miqewa tsaye sbd zai iya
aikata abinda yafi hakan idan Bai tashi agurin ba.
Toilet ya nufa Kai tsaye ya shige Yana Jan numfashinsa dake neman sarkewa da
halinda yake ciki.
Yadauki lokaci kafin yafito wanka sanyeda bathrobe fara.
Bata dakin ta wuce dakinta sbd itama kwanyarta ta yamutsu sosai da sakon abbin
nata.
Itama tana Isa bedroom dinta toilet ta nufa ta shige tareda rufo kofa.
Wanka tayo ta fito tana zaunawa gaban mirror cikin nutsuwa.
Fuskarta ta kalla tareda qurawa bakinta Ido tana lumshe fararen idanuwanta sbd
harshenta datake Jin dandanon harshen Abbinta akansa har lokacin.
Wani qayataccen murmushi ta sake tareda miqewa ta dauko wayarta dake kan gado ta
Nemo numbern anty Hafsat takira.
Tana dauka tace"
Good morning anty Hafsat.
Morning babyn Abbi.
Fara jero Mata bayanin tafiyar Abbi da Dr farhat tayi kafin ta Dora da cewan binsa
zatai.
Ba kunya anty Hafsat tace"
Kibisa Kam idan ba hakaba dagacan zamuji mugun labari tunda kawunsa yanacan abujar
Kuma itama kaman yayyun mahaifinta na abujan...
Waro Ido Inayah tayi waje cikin tashin hankali da firgici tace"
Anty Hafsat Dan Allah kice umma yaganah Tai Masa magana nidai zanje wlh bugawa
zuciyata zatai idan yaje da Dr farhat.
Kece dai Zaki Masa magana
Karki yarda yaje badakeba Nima hankalina be kwanta atafiyarba shi kadai tsaf zakiji
ankai karshen maganarsu acan.....
Tashi hankalin Inayah yayi tafarajin wani nauyi na mamaye zuciyarta ba Shiri ta
tashi daga ita sai bra din data saka fara tas sai towel ta fice zuwa dakinsa.
Haj umma na zaune Palo tazo wuceta da bra da towel din
Baki haj umma tasake tana cewa"
Ke,ke,ke Inayah ke,
Ina Zaki haka dawo Nan.....
Ko ta kanta Inayah Bata tsaya bi ba ta nufi hanyar palon Abbin tana Isa ta shige ta
nufi bedroom dinsa Kai tsaye ta Shiga.
Tsaye yake gaban mirror har lokacin ba Kaya jikinsa Dan Bai Dade da fitowa wankaba
shima mai yagama shafawa ya juyo Yana kallonta.
Strapless bra din dake jikinta qyam ya idanuwansa suka sauka ya zuwa cikinta Dake
bayyane
Ya tsaida kallonsa kan qaramar cibiyarta data Sara kansa lokaci daya
Ya dauke Kai Yana cigaba da abinda yakeyi yace"
Meyasa Zaki fito haka?
Karki dama kanki da rigiman tafiya Abuja Babu Inda Zaki..
Hawayen datake riqewane kawai suka fara sauko Mata ta zauna kan kujera tareda
fashewa da kuka ahankali Mara sauti.
Qaramin sutin kukanta yasashi ajiye Turaren dayake fesawa ya rintse Ido Yana sauke
numfashi sbd kukanta wani babban weakness dinsane Kuma tasan hakan tuntuni shiyasa
take hakan.
Juyowa yayi zuwa Inda take ya tsaya cikin kulawa yace"
Meye na kuka Kuma yanzu?
Me zakiyi a abujan?
Kai zanbi.,
Nidai kaje Dani Dan Allah Abbi.
Bayason kukanta Dede da second daya,
Hawayenta shine abinda yafi baqin ciki da tsanar gani..
Tayar da ita yayi tsaye Yana kallonta a natse yace"
Shirya Zaki abujan Amma gidan anty juwairiyyah zaki zauna okay???
Gyada Kai tayi tareda kallonsa tana cewa"
Na yarda.
Ok shikenan jeki ki saka kaya kafin sanyi ya kamaki.
Juyawa tayi tabar dakin ya sauke numfashi kadan tareda komaw Yana qarasa shirinsa.
Tana komawa dakinta ta doguwar Riga kawai ta saka ta fito breakfast sbd yunwa
takeji sosai.
Dakin umma yaganah tafara zuwa ta gaidata kafin ta nufi gurin Haj umma ta gaidata
cikin sakewa.
Ko kallonta Haj umma bataiba tayi kaman Bata jitaba sbd tagano Inayah tagama
renata.
Suna zaunawa cin abincin saiga qamshinsa ya doso gurin take sukasan Yana hanyar
shigowa daga Haj umma har Inayah kusan tare suka kalli kofar daidai shigowarsa
cikin wata lafiyayyar navy blue filtex me shegiyar tsada sai qube kalar kayan nasa
Fuskarsa kawai Inayah ta kalla taji zuciyarta da jikinta na mutuwa akansa a fili
tace"
I love you my Abbi,my husband,my....danne qafarta umma yaganah tayi da tata
qafar...
Rikicewa Haj umma tayi da tea din datake hadawa Jin Inayar.
##MAMUH#
_ZAFAFA BIYAR_
*_INAYAH_*
_MamuhGee_
*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_
*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_
*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_
*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_
_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya👇
07040727902
MTN card👇
09134848107
[11/8, 8:31 AM] MG: *_58_*
*_Arewabook@Mamuhgee_*
Cikin idon Inayah din ya kalla da qaramin bakinta Daya furta kalmar ya lumshe
idanuwansa dasuka saka Inayah din sake Jin son Abbinta ya zauna Yana gaidasu Haj
umma da umma yaganah kafin ya kalleta yace"
Bakin Nan baya shiru ko gaban kowa ko?
Murmushi tayi ba zato tasake cewa"
I love you Abbi.
Wannan karon wani qayataccen miskilin murmushi ne ya sauka a fuskarsa Wanda yasa
umma yaganah Jin kanta gingirim
Haj umma kuwa duk qarasa rudewa tayi tana lafta shuga a tea..
Umma yaganah ce tace"
Haj umma sugan Nan bazai Miki yawaba kuwa?
Sai alokacin Inayah ta juyo ta kalli Haj umman tana murmushi tace"
Haj umma kema I love you.
Wannan karon kasa hakuri Haj umma tayi tace"
Gidanku Inayah,
MAJEED kana gani yarinyar Nan Zata maidani abokiyar wasanta ko?
Kallon Inayah yayi da idanuwansa dake kasa boye kaunarta wasu lokutan yace"
Ki bawa Haj umma hakuri Kuma ki Dena Mata rashin ji
Bana fada Miki hakanba?
Abbi da gaske nake fa ina Sonta sbd itace mamanka.
Kallon Haj umma tayi cikin kulawa tace"
Kiyi hkr Haj umma bazan sake.
Ciki ciki da murya ta amsa tana cewa"
Zaki sake nama sani
Allah dai ya kyauta yasa kugane ku duka.
Amin" Umma yaganah ta amsa tana murmushi da cewa"
Wasan Kaka da jikane take miki Haj umma Dan Bata dauki bangaren sirikaba.
Shiru Haj umma tayi tanason cewa Bata fata saidai tana shakkar yanda MAJEED ze
dauka yanayin sbd tafara gano da gaske dai baya hada Inayah da komai,
'yar datayi sanadin barinka gida,
Ka rabu da uwarka da Yan uwanka da danginka da rayuwarka ta daula ka qare a yawon
dako da gadi Amma memakon ka guje wannan 'yar jinta kake kaman kurjin zuciya da
Baya ganuwa bare a taba.
Inayah dai yau Satan kallon Abbita takeyi sbd kyan da yayi Mata hakama duk ya diba
abinci yakai bakinsa saita kalla bakin cikin wani irin shauqi tana tuno dandanon
lips din nasa da zaqi harshensa cikin bakinta.
Jin idonta akansa tun dazu yasashi waiwayowa ya kalleta,
Shima bakinta ya kalla tana tauna chips ahankali ga tomato ketchup ya Bata gefen
lips din nata kadan.
Tissue ya dauka tareda kallon bakin ya goge Mata batareda yasan yayiba shaf idonsa
da kansa sun manta dasu Haj umma dake zaune taredasu..
Yana goge Mata ta riqe hannunsa agurin a sakalce tace"
I love you Abbi.
Duk lokacinda ta fada wannan kalmar duniyarsa gabaki daya take jijjjigawa,
Neman rasa kansa yake saiya riqe da karfi sbd komai zai iya faruwa idan tana yawan
fadar wannan kalmar me yamutsaba.
Wannan karon Haj umma tafara tashi tabar gurin sbd zuciyarta bazata iya daukan
ganin wannan rashin mutuncin na Inayah ba gashi Zata lalata Mata tsohon tuzurun
'da.
Umma yaganah ma tashi tayi ta tafiyarta zuwa kitchen tabar gurin.
Suna tashi Inayah ta kalli kofar dasuka fice Yana murmushi ta tashi tsaye tadawo
kan cinyarsa ta zauna tana kallon fuskarsa datake Tona asirin zuciyarsa tace"
Abbi na kayi kyau yau sosai,
Nima sainayi adon dazan maka kyau Kuma saika yaba tunda Nima na yaba.
Murmushi ya sake a hankali tareda shaqar qamshinta a boye
Yace"
Meyasa zakiyi rigiman zuwa Abuja?
Sauyawa muryarsa tayi a shaqe yace"
Kiyi zamanki karki bini...
Hannuwanta ta rataya a wuyansa tareda matso da fuskarta kusa da tasa itama qasa
qasa tace"
Bazan iyaba Abbi,
Zuciyata ciwo zatayita Yi idan katafi da Dr farhat..
Cikin idonta ya kalla Yana Jan boyayyan numfashi me Qamshin da dumin nata numfashin
a kasalance yace"
Waye Dr farhat?
Wani irin Dadi da farin ciki maganarsa ta sakata Batasan lokacinda ta rungumesa ba
tana dariyar farin ciki tace"
She's no one.
I love you Ab.......Bata qarasaba ya dago fuskarta yayi bakinta kyakkyawar kamawa
da nasa sbd tundazu datake juya Masa Kai da kalmar..
Wani irin kiss yakewa bakinta Yana matseta jikinsa tana sake matsesa zuciyarta
cikeda farin cikin abinda ya fada.
Itace tafara Jin motsin zubbi Dan haka ta zame bakinta tareda dagowa ta kallesa
gabaki daya ya juye da alama ma ya manta Inda suke...
Murmushi ya saki tana boye dariyarta tace"
Abbina nawa Ni daya,
Kana lattin fita fa.
Murmushi dabai San dashiba ne ya zuwar Masa.
Tayar da ita zaiyi zubbi tashigo tattara gurin tagansu ahakan da sauri ya juya a
rude tayo Palo Haj umma dake zaune tana gadin lokaci tace"
Makanta zakiyi Nan gaba ma indai Inayah ce,
Nema zauna ki nutsu tukuna ki koma aikinki.
Cikin ranta ta qarasa da cewa"
Tanacan tanawa bawan Allah iya shege.
Shine yafara fitowa daga dining room din Yana Dan gyara wuyan rigarsa da hannu daya
data yamutsa
Dayan hannun Kuma Yana cikin na babyn nasa data riqe tanata sakin murmushin farin
cikin Abbinta da maganar da yayi akan Dr farhat.
Bai lurada Haj umma ba Saida Inayah taga yanda Haj umma ta daure fuska sosai tace"
Haj umma mun fito......
Sai alokacin ya lura da Ido ya kalli Inayah da alaman"keep quite"
Shiru tayi tana sakin hannunsa ta tsaya daga Nan ya wuce ta juya zuwa dakin umma
yaganah.
Acan dakin takira anty Hafsat ta sake sanar da ita maganar tafiyan da ita zaayi.
Tana Gama waya da Anty Hafsat saiga Kiran umma Hadiza yashigo wayarta.
Cikin sakewa ta dauka tana cewa"
Good morning Umman Dr.
Murmushi da dariyar farin cikin yarta data Zama free mutum ba ruwanta tayi kafin
tace"
Antashi lfy Dr INAYAH A MAJEED¿
Yasu umma yaganah da Abbin naki?
Murmushi tayi tana dawowa gefen umma yaganah ta zauna tace"
Lafiyansu kalau,
Ya Dr Abdulsamad?
Oh sorry kaman a asibiti zai kwana jiya right?
Eh a can ya kwana gashi Zaki Kuma tulawa 'dan bawan Allahn yarona aiki ki gudu da
Abbinki sbd gata ko tausayin 'dana bakwayi Yana aiki asibitinku.
Dariya Inayah tayi tana cewa"
Bazan dadeba Zan dawo
Kuma ai namasa waya na sanar dashi tunda ai sune manya a asibitin.
Wane time zaku wuce inason kawo sakon Anty iklimat ki wuce Mata dashi sbd idan
kinje idan abbin naki ze Bari saiki Kai Mata ku gaisa tanata son ganinki kinji?
Shiru ta Dan kafin tace"
Sai Abbina idan ya yarda zanje.
Ok ganinan zuwa gidan Banda mintuna Zan kiraki saiki fito.
Ok Tom.
Suna aje wayar umma yaganah tace"
Idan ta iso tashigo Mana tunda dai ba cewa yayi kada ta Kuma shigowa gidanba,
Koba komai ai anzama Daya Dole ko baa so tunda ita sirikarsa ce itama Kuma
sirikinta ne uwa uba su biyun kaman sune asalinki.
Acan Hadiza kuwa wasu kayan dataiwa Inayah siyayya tun kwanaki da Anty Hafsat
tafada Mata aurenda ake tunanin Haj umma Zata saka MAJEED yaqara takeson Bata Amma
tana dakatawa sbd batason batawa AA MAJEED din kokuma yaga tanason Bata Masa 'ya
yasa Bata bawa Inayar ba Amma yanzu Kam Bata zatayi suje can su qarata ko zaa samu
ya rage wannan kame kamen fuskar ya dawo mutum kaman kowa.
Mintuna masu Dan yawa dauka kafin ta iso gidan sbd sunada Yar tazara
Tana parking takira wayar Inayah saiga zubbi ta fito tashigo da ita har dakin umma
yaganah.
Zaunawa tayi suka gaisa a sake sbd zuwa yanzu sun saba sosai Musamman kullum sai
Hadizan takira umma yaganah.
Kallon Inayah dake kwance tana faman chatting take bayan sun sake gaisawa tace"
Ga sakon Anty iklimat" wata qaramar envelope ce da takarda aciki.
Karba tayi tana cewa"
Iya sakon kenan?
Na dauka Babba ne¿
No wannan dinma Babbane sbd yanada mahimmanci sosai agunta takardan Daya shafa
aikinta ne.
Fira suke sama sama ita Kuma tana chatting a waya sosai suke fira Neesah akan
tafiyan nata da Abbi.
Umma yaganah ce tace"
Inayah tashi ki raka ummanki taje ta gaida Haj umma Basu gaisaba
Dagacan kuje dakinki ta tayaki hada kayan tafiyar sbd idan aka biyeki sai abbin
yadawo Baki hada komaiba.
Tashi tayi suka fito tareda Hadizan tana cewa"
Yanzu muna zuwa zanyi lefi agurin Haj umma.
Suna shiga kuwa dakin ta zaune kan kujera Salimat na gasa Mata qafafunta ta kallesu
da mamaki bayyane kan fuskarta tace"
Baqi akai gidan kenan?
Zaunawa Hadiza tayi tana gaidata cikin girmamawa da Yar sakewa...
Inayah Kuma gadonta ta nufa Zata zauna sbd sun cike kujerun biyu dake sakin
Cikin babban sauti tace"
Maza karki haumun gado ki yamutsa kaman yanda kike mulke gadon yaganah sbd Bata
Miki fada,
Zo zauna gefen mamarki karki yamutsan gado.
Kai Haj umma daga Zan Dan hau?
Baga Salimat nanba saita gyara Miki.
Banaso jeki kiyita yamutsa Wanda kika Saba na yaganah.
Miqewa Hadiza tayi suka fito tare tana dariyar Rigimar Haj umman da Inayah.
Suna Isa dakin Inayah
Hadiza tafara