Showing 108001 words to 111000 words out of 124042 words

Chapter 37 - INAYAH Riba by Mamuhgee

Mamuhgee   

08 May 2026

64

daga hankalinta Dole anty Hafsat tafada Mata abinda
yasamu Inayah din
Karban waya Dr iklimat tayi ta fadawa anty Hafsat ta dafa Mata Naman rago kokuma
gasa Mata abata taci tareda tea me kauri.

Aikuwa hakan anty Hafsat ta dafo Mata wani Dan lafiyayyan farfesun nama da tea me
kauri taci ba wani sosaiba tasha maganin da Abbinta ya aiko dashi na Dr Anna data
Basu tun asubar.

Tana Shan maganin tasake samun jikinta yaqara Dan sakewa Amma tana lafe ko wani
dogon motsi Batayi sosai sai narke musu takeyi.

Sai Bayan sallar ishai anty Hafsat ta tafi gida Bayan tasake sakata shiga ruwan
zafi dakyau dakyau.

Duk wunin tunda ta shiga dakin umma yaganah din Bata fitoba Dan haka Bata sake
ganin Abbinta ba duk da kusan massages dinsa sun fi kusan goma Sha biyar a wayarta
Bata budeba fushi takeyi dashi Amma qasan zuciyarta tanajin kewan rashin ganin nasa
Koda daga nesa ne.

Shi kansa gabaki daya a palonsa ya wuni batareda ya fitaba kusan duka ayyukansa
sama sama yayi su iPad da laptop Nan gida batareda yaje office ba duk masu son
ganinsa hakuri aka Basu Dan kuwa Koda ya fitan nutsuwarsa Bata tare dashi Dan ko
acikin gidan kamewa kawai yayi Amma nutsuwarsa nakan halinda babyn Abbi take ciki.


Sai guraren 10 ta nufi dakinta Dan yin wanka sbd zatafi Jin dadin wanka toilet
dinta sbd idan ba towel din Abbi ba batajin ta taba iya daura towel din kowa a
rayuwarta tanada damuwar hakan sosai barema umma yaganah da Bata daura towel se
zani Dan haka ta tafi dakinta.

Sabon gadon da aka daura Mata a dakin ta kalla Mai kyau da tsada kaman wancan duk
saitaji abinda yafaru jiyan Yana dawo Mata
Take tsikar jikinta ya tashi na tuno zazzafan Al'amarin da wasu daga abubuwan
dasuka faru masu dadin da masu wahalar.

Tubewa tayi ta daura qaramin towel dinta ta nufi toilet tashige.

Ruwan zafi tasake shiga mintuna sosai kafin tayi wanka da ruwan zafin ta fito
hannunta a kirji dafe da towel dinta sbd Bata daureba.

Batasan da mutum a dakinba Saida takai tsakiyar dakin kafin qamshinsa yafara
ankarar da ita ta tsaya cak tareda juyawa ta kalli Inda sofa take....

Fararen Lululemon ne masu tsadar ajikinsa Riga da wando na bacci masu kauri
fuskarsa datai wani fresh kaman baby Yana kallonta da idanuwansa dasuka Gama
galabaituwa a wunin na rashin ganinta da jinta...

Ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda miqa Mata hannu ahankali yace"

Come here babyn Abbi.

Kallonsa tayi a marairaice tareda qin tahowar tana sake Dan riqe towel dinta Daya
sake sauka kadan daga kirjinta tudun kirjinta farare tas suna sake Dan bayyana daga
saman.

Tasowa yayi ahankali ya iso Inda take tsaye tareda tayata dafe towel din nata Yana
kallon gashin kanta da gaba gaban ya San jiqe gurin wanka ya kwanta Mata a gefen
fuska.

Kasa cewa komai yayi ya dago hannunsa daya ya taba wuyanta zuwa kirjinta yaji ba
zafi Dan haka ya saki ajiyar zuciya tareda shigar da ita jikinsa ya rungume tsam
Yana rufe Ido nutsuwarsa Da Bata jikinsa Wuni guda tana dawowa jikinsa ahankali.

Saida yaji yasamu nutsuwa sosai kafin ya dago da ita daga jikinsa Yana kallon
fuskarta da wata tattausan murya da bayason damunta yace"

Yaya?kinci abinci?
Jikin ya Dena Miki ciwo?
Ko zamu koma gurin Dr Anna ne?

Lafewa tayi jikinsa tareda narke fuska da murya tace"

Aa Zata sakemun allura banaso Kuma.

Shafa bakinta da yayi maganar a shagwabe yayi da hannunsa Yana kallon cikin fararen
idanuwanta dake bayyanarda kasalar data wuni ciki da rashin kuzari shikuma yanayin
idon yaji yasashi jin wani dumi ya Dan taso Masa.

Hannunta ya Kama ahankali suka Isa gaban mirror ya zauna tareda zaunar da ita kan
cinyarsa yace"

Akwai sanyi ki shafa Mai sai ki saka Kaya kada sanyi ya kamaki..

Kasa dauke hannunta tayi daga kan towel dinta sbd ba daure yakeba Kuma Bata dauki
Babba ba qaramine Dan Bata dauka zaizo dakin nataba a lokacin.

Ganin taqi dauke hannunta akai kuma taqi motsawa yasashi bin towel din da kallo
yaga gabaki daya Bai rufetaba cinyoyinta Dake zaune kan cinyarsa sai sheqi suke na
lafiyar fata da hutu...
Akan Inda hannunta yake ya tsaida idonsa Yana kallon saman kirjinta dasuka tsole
idonsa,.

Oil din Neutrogena ya Kai hannu ya dauka da kansa a gaban mirror din ya zuba kadan
a hannunsa Yana cewa"

A Ina zaa shafa man?

A kan cinyarta yafara shafawa ahankali Yana bin cinyoyin da wani irin shafan mai
Yana kallon fuskarta..

Wani irin shafan mai yake Mata Wanda yasata kallonsa da sauri Tana marairaice fuska
Jin shafar na tada tsikar jikinta alokaci daya...

Bata firgita ba Saida taji hannunsa cikin towel din shafarsa takai kan cibiyarta
zuwa cikinta da sauri taja numfashinta dayaso daukewa tana rufe idonta da qarfi.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/11, 8:04 AM] MG: *_65_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Ahankali da qyar ta iya cewa" Abbi" cikin qaramar murya tana riqe hannunsa daya Isa
saman towel dinta daga ciki.

Tsoro takeji sosai Saidai yanda yake matan Yana saka jikinta mutuwa tareda kasala
sosai..
Juyo da ita yayi akan qafafun nasa Yana cigaba da shafa Mata Mai a wuyanta zuwa
kirjinta tasake qanqame towel dinta ya kalli hannunta tareda yimata wata shafan man
a gaskiyar bayanta a kidime ta saki towel din tana sargafo wuyansa sbd baya datayi
Zata zube Dan kuwa yafin hannunsa a tsakiyar bayanta da Babu Kaya yayi mata wani
irin shafa shock ya sakar Mata
Shikuma Yana sarkafo wuyansa ya mannata da kirjinsa Yana lumshe ido cikin wani
shauqi me dadin gaske.

Bayanta yafara bi da shafa zuwa wuyanta Yana sauke wata wasu numfashi masu dumi
Yana shaqar asalin qamshi fatar jikinta Dake Dan Qamshin shower gel dinta me tsada
data gamo wanka dashi....

Dumin zafafan numfashinsa dayake sakar Mata a wuya suka sake gigitar da ita tsigan
jikinta na tashi ta janye daga jikinsa tana fidda numfashin tsoro....
Janyewar datai yabasa Daman ganin kirjinta da kyau ya zuba musu ido yanajin kansa
na qarasa birkicewa Dan kuwa har wani zillo kwanyarsa keyi acikin kansa....

Hannu yakai akansu ya Kama Yana lumshe ido tareda Kai Baki akai yafara yanda yakeso
dasu kaman zai rasa ransa....

Hawaye tafara tana Kiran sunansa cikin tsoro dakuma rawar jikin abinda yake Mata
din Dan kuwa Babu Inda baya mazari ajikinta da irin abinda yake Mata din....

Sake Kiran sunansa tayi murya a kakkarye bata gama Kiran sunanba ya dago fuskarsa
ya Kama bakin da nasa Yana zuqo yawunta dasuka fara tsinkewa sbd Shiga yanayi na
tsoro Dana zazzafan abinda ke tasowa daga jikinta....

Kissing dinsa yafi komai kashe jikinta sbd Babu Inda harshensa Baya shiga cikin
bakinta ya zaqulo komai Dan haka take jikinta ya saki Yana ganin hakan ya tashi da
ita ajikinsa suka nufi sabon gadon ya kwantar da ita Yana qarasa jefar da towel
dinta Daya Dade da sauka....

Ganinsu kan gado yasata dawowa hayyacinta ta bude Ido da sauri hawaye na fara
gangarowa ta girgiza Masa Kai tanason yin magana Amma ya kasa barinta ya sake jone
bakinsu guri Daya Yana cusa hannunsa daya cikin gashinta Mai santsi da tsayi.

Kuka tafara sosai Jin komai na jiyan na Shirin sake maimaituwa ga wani irin rawa da
gurnani da Abbin keyi Daya sake rikitata tafa Kiran sunansa tana turesa Amma Sam
Baya wani ganewa Bayan sunayenta Babu abinda yake fada....

Masifar datake ji yau din kusan irin ta jiyance sbd radadin ma na yau yaqaru sbd
fami ne yayi Mata agurin...

Kuka takeyi sosai shima kusan kukan yakeyi tana rokonsa Yana rokonta ahaka ya ringa
yawo a duniyar Babynsa daqyar ya iya kwatar kansa ya zube gefe tareda shigewa
jikinta ya qanqameta sbd idan baiyi da gaskeba ya qwaci kansaba babyn tasa bazata
iya daukaba ta galabaita sosai.

Kuka takeyi har lokacin Mara sauti sosai Dan haka Yana samun qarasa dawowa daidai
ya dauketa suka nufi toilet,

Yauma tare suka Shiga ruwan zafin Kuma har lokacin kuka take Masa tana qin kallonsa
sbd kunya da zafi Dama fushi dashi.

Sbd ita tasamu taji ruwan zafin yasa ya ringa shiga ruwan tareda ita sbd kukan
Rigimar datake ya Hana ko tsayuwa da kanta ta iya Yi ga jikinta yayi zafi sosai da
alama zazzabinta yakuma dawowa.
Saida jikinta ya Dan sake sbd ruwan zafin kafin suka fito ko yau dinma Kaya kawai
ya saka Mata suka wuce dakinsa ya suka kwanta ta dasa sabuwar rigamar jikinta na
ciwo koina duk hankalinsa yabi ya tashi yafara rarrashinta Yana tambayarta Ina da
Ina ne yake ciwon Amma takasa fada sai qananun kuka da hawaye take masa qarshe dai
zaunawa yayi tsakiyar gadon ya janyota jikinsa ta kwanta yanda zataji Dadi da
saukin jikin datace koina Yana ciwo ahaka bacci ya dauketa daqyar Bayan duk tagama
dama Masa lissafi da rigimarta.

Saida ya tabbatarda ta jima da baccin kafin ya zame ya kwanta da ita a jikin nasa
yaja musu tattausan quilt dinsa suka shige Yana sauke ajiyar zuciya tareda kissing
goshinta ahankali yana cewa"

Babyn Abbi rigima.


Sallar asuba ma latti sukai Amma ba sosaiba sunayi suka koma suka kwanta bayan
yabata magani Tasha da rigima da komai haka ya lallabata suka koma baccin.

Har guraren 10 Babu Wanda yaga Inayah Kuma daga Haj umma har umma yaganah suna
shakkar tambaya sbd gudun abinda akai wancan karon kada ran MAJEED ya baci,
Hakama ko umma yaganah dake shiga dakinta yau din ta Kama kanta taqi zuwa dubota
sbd batasaniba ko MAJEED din Yana ciki,
Bare su zubbi da dama yanzu ko aikin gyaran dakin Inayah zataje saita tabbatarda ko
Inayah Bata dakin tunda akai auren Inayah din da Abbinta.

Haj umma dai tayi tsit takasa magana itama gashi ko MAJEED din basuji motsinsaba
bare ganinsa.

Yau ko breakfast dai kusan kowa nasa yayi tsakaninsu biyun daganan kowacce tayi
zamanta a dakinta.

Inayah kuwa sai 10:12 ta farka daga baccinta ta Dan motsa tana sake gyara kwanciyar
a jikinsa kafin ta bude idanuwanta ta dago ta kallesa ahankali shima ita din ya
kalla sbd ya Dan Dade da tashi Amma Bai saukaba sbd baccin datake a jikinsa kaman
baby bare dama shi Babyn tasa ce.

Ahankali cikin Yar shagwaba tace"

Abbi Ina kwana?¿

Shafa fuskarta yayi da bakin da yayi maganar tareda sakin kyakkyawan murmushi yace"

Kin tashi lfy?
Yaya jikin?
Ya Dena ciwo koina?

Girgiza Kai tayi tana tashi zaune ahankali daga jikinsa a shagwabe tace"

Aa haryanzu yanayi.

Zamu koma gurin Dr Anna ne?

Girgiza Masa Kai takuma Yi duk da wata irin sabuwar azaba takeji agurin Dan kuwa
yayi Mata tsami ma gurin ko tashi zaunen datayi cikin azaba tayisa.

Saukowa yayi kan gadon tareda miqa Mata hannu ta Kama saidai bazata iya dogon
motsiba take tafara hawaye tana cewa"

Abbi bazan iyaba zafi....
Dawowa yayi kan gadon cikin tsananin kulawa ya shafa fuskarta Yana cewa"

Ok,ok basai kinyi kukan ba Zan daukeki da kaina.

Rungumota jikinsa yayi tareda daukanta ya sauko gadon da ita suka nufi toilet,
Brush ma tana jingine jikinsa ya Dan rungumeta tayisa da rigima da komai sbd wai
har qafafunta sunyi nauyi Bata iya tsayuwa sosai.

Suna Gama brush agurin fitsari ta dinga zuba Masa kuka tana qanqamesa qarshe dai
azabar datai yawa suna fitowa baida zabin Daya wuce Kiran Dr Anna.

Wankama kasayi tayi haka suka fito daqyar ta iya Zama shima akan cinyarsa sbd zaman
anan yafi sauki sauki.

Kafin Dr Anna ta iso yanason tafara cin wani abin Amma taqi saima kaman sabon
zazzabi dayake taso Mata.

Daqyar yaga isowar Dr Anna
Dan haka ya kamata da tata suka fito palon saidai maimakon tabiyo ta kofar dazata
kawota palonsa direct daga harabar gidan saita biyo ta palon cikin gidan.

Dole acan suka sameta tana ganin fitowarsu ta taso tana Dan murmushi takama Inayah
din suka zauna tafara tambayarta.

Guri yabasu yakoma palonsa,
Tashi daga palon sukai suka koma bedroom din Inayah acan ta dubata daqyar sbd gurin
Kam an qarasa gogesa Dan harda dinki Kam Dole sai anyi yau gashi kaman tasani tazo
da kayan dinkin.

Inayah na Jin abinda Dr Anna zatai Mata jikinta yafara rawa hankalinta yatashi
tafara kuka.

Daqyar Dr Anna ta iya farawa sbd kasa tsayawar da Inayahn tayi aikuwa tana farawa
Inayah ta qwala ihun kuka tana cewa abarshi bataso...

Ihunta yasa Haj umma dake zaune ta rasa abin Yi abin duniya ya isheta ta fito a
gigice tana rarraba idon lafiya?
Wane balain ne yasamu Kuma.

Umma yaganah ma hankali tashe ta fito tana son qarasawa dakin Amma Kuma saita fasa
ta tsaya tana tunanin taje kokuma kartaje sbd Batasan meke faruwaba.

Wani Gigitaccen ihun kuka Inayah takuma saki tana Kiran sunan Abbi da umma yaganah
tana cewa bataso Dr Anna ta barta.

Ihun nata ya sanyashi fitowa daga palonsa zuciyarsa kaman Zata Fado waya yakeyi
Amma Baima kasheba ya ajiye wayar ya fito.

Ganinsu Haj umma na rarraba Ido Musamman ma ita tana tsoron kada MAJEED ya kashe
'yar mutane sai ganinsa sukai ya fito daga palonsa Yana kallonsu zuciyarsa na
tsalle
Take haj umma tasaki ajiyar zuciya a boye kafin tasamu karfin halin cewa"

To meya samu yarinyar Nan kuma da safiyar Nan?

Bai tsaya jinsuba ya wuce dakin Kai tsaye tareda bude kofar yashiga
yana ganin abinda Dr Anna ke Mata ya dakata agurin tareda juyar da Kai Dan bazai
iya ganin baby Inayah cikin wannan azabar ba..
Ya Salam" yafada cikin tsananin damuwa da kaunar Babynsa
Hankali tashe yace"

Dr ba wani abinda ya kamata ne se wannan?

Dan dakatawa Dr Anna tayi sbd Inayah din Tama kasa tsayawar ayi abinda ya kamata ta
dago ta kallesa tace"

Dole sai anyi Mata dinkin Gaskia,
Amma takasa tsayawa ko zaka Dan rarrasheta ta tsaya.

Qarasowa yayi ahankali batareda ya iya kallonsuba ta gefenta ya zauna tareda daukan
tissue Yana goge Mata zufa cikin kulawa yace"

Baby Inayah ki Dena kukan Zata Miki ahankali....

Kuka takeyi sosai tace"

Baayi ahankali Abbi azaba ne dashi sosai nidai banaso abarni haka bazan Karaba,
Abbi bazan Karaba wlh ko dakinka Ni bazan Kuma zuwaba..Dan Allah abarni haka.

Hawayenta yake sharewa Yana rarrashinta Amma takasa denawa duk tabi ta rikice.

Kasa riqeta yayi sbd bazai iya ganinta cikin wannan halinba yace abar dinkin kawai
shima bayaso.

Dr Anna kuwa tace aa wannan Dinkin shine daidai dole se anyisa.

Bazai iya ganinta cikin azaba ba Dan haka ya fito Dole umma yaganah ce ta riqeta
akai Mata dinkin,

tayi ihu,tayi kuka,tayi mutsu mutsu da barin zance kala kala na cewa bazata sake
yarda da Abbin ba,bazata sake barinsa yazo dakinta ba nasa dakinma bazata sake
zuwaba.

Sulalewa Haj umma tayi Takoma daki sbd kunnuwanta Dake Neman kurumcewa
kala Bata samu Daman fadaba ga MAJEED din da alama ko kansa baya ganewa sbd halinda
take ciki.

Kallon umma yaganah Dr Anna tayi Bayan tagama Tai Mata wasu alluran bayan na farko
tace"

Kada tashiga ruwa masu zafi sosai sai dinkin ya warke
Kuma please kada ta koma gurinsa saita warke gabaki daya.

Maganunguna ta bawa umman ta fito tana kallonsa Yana zaune palon a lame saidai a
zahirinsa kaman zai cire kansa yakeji tsabar Neman bugawar dayake da halinda
Babynsa ke ciki.

Murmushi ta sakar Masa tareda sake fada Masa abinda ta fadawa umma yaganah ta wuce.

Bayan tafiyar Dr Anna ta jima jikin umma yaganah tana kuka da ajiye zuciya kafin
akasa zubbi ta hado Mata tea da Dan chips shima daqyar taci Tasha magani ta kwanta
sai bacci.

Tana yin bacci umma yaganah ta sauke ajiyar zuciya tana miqewa tsaye tareda kallon
curtains din dakin dasuke qasa kaman fizgesu akai kokuma riqewa akai da qarfi suka
balle.
Bata tsaya wani dogon kalle kalleba a dakin ta fice Bayan ta rufe Inayah din da
bargo.

Tana fita ba jimawa yashigo dakin ganin tasamu bacci yayi kissing idanuwanta dasuka
kumbura ya sake gyara Mata rufarta ya fice.
##MAMUH#



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya👇
07040727902

MTN card👇
09134848107
[11/12, 11:05 AM] MG: *_66_*
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
Yana barin dakin Bai samu nutsuwa sosaiba Saida ya koma dakinsa ya daga waya ya
Kira babban Likitan Daya sani mutuminsa ne sosai a Australia yayi Masa bayanin
halinda Inayah din ke ciki
Dr Aron yayi Masa bayanin ba komai bane cikin qanqanin lokaci Zata warke sumul idan
tanashan magani da kulawa.

Umma yaganah kuwa kitchen Takoma da kanta ta dorawa Inayah din farfesun qoda da
hanta Mara ruwa ko sai veggies kawai.

Kafin tagama tana kitchen anty Hafsat suka iso itada Safnah da mimi dubiya duk da
Mimi da Hafsat basusan menene ciwon na Inayah ba anty Hafsat ce kawai tasani Kuma
itama hankalinta tashi yayi da umma yaganah ta sanar Mata anyiwa Inayah din
dinkine.

Sai bayan azahar ta farka jikinta a sanyaye ba qwari sbd tsamin da jikin yayi,
Tashi zaune tayi ahankali tana Dan rintse Ido sbd ciwon dake jikin nata.

Mimi ce cikin kulawa ta ringa Mata sannu tana tambayarta Yaya jikin nata,
Safnah ma cikeda kulawa tayi Mata ya jiki
itadai ba bakin magana saidai Kai kawai datake dagawa ahankali..

Anty Hafsat kuwa tanason yimata magana da dama Amma ganin su Mimi yasa batai dinba
ta Bari sai Inayah din da ita suna su Daya.

Kallon anty Hafsat tayi fuskarta a Dan marairaice ta bude Baki tace"

Anty Hafsat zanje toilet ki taimakamun.

Jin hakan yasa Mimi ficewa daga dakin ta nufi dakin Haj umma Dan su gaisa tunda
Koda suka shigo sun tsaya su gaisa Amma tana toilet gurin wanka,
Safnah ma bin bayan Mimi tayi Dan gaida Haj umman su dawo.

Suna fita anty Hafsat ta Kama Inayah dake tafiya ahankali kaman me koya suka nufi
toilet.

Fitsarin datai shima kusan Jin take kamar tayita kuka tana dorawa Abbi laifin.

Ruwan dumi tashiga na Yan mintuna kafin tayi alwala ta fito tana tafiyar ahankali
batareda an taimaka mataba sbd ruwan data Dan Shiga din ya rage Mata radadi kadan
Kuma taji Dan sauki saukin radadin.

Sallah tafara Yi tana idarwa ta gyara zamanta ahankali tana daukan wayarta da kusan
massages dinsa ne suka shigo duk a jere gasunan Yana tambayarta Yaya jikin nata
tareda kalmar

"I'm sorry babyn Abbi"

Karanta sakonnin kawai tayi batareda ta maida Masa amsaba zubbi takawo Mata farin
cous cous da farfesun da umma yaganah tayi Mata sai ruwa Mara sanyi.

Ta 'dan ci abincin sosai sbd rabonta da cin abincin arziki tun shekaran jiya da
wainnan abubuwan suka fara samunta.
Tana gamawa anty Hafsat ta Bata magani Tasha daga Nan tasake Dan sakewa su Safnah
na dawowa daga gaiso Haj umma suka fara Yar fira sama sama Mimi na sake tambayarta
meke damunta shiru kawai Inayahn tayi sbd Batasan me zatace ba kokuma ta fada wani
ciwon daban Wanda zaisa zancensu ya Zama biyu itada anty Hafsat Dan Batasan me
tacewa su Mimin na damunta ba.

Fira sukayi ringa yimata dukkaninsu a dakin umma yaganah suka koma sbd umma yaganah
din datace su koma can cikin dubara sbd dakin na Inayah yanzu kaman na mijinta ne
tunda Yana kwana ciki ga curtains din dakin da Safnah ta nace da tambayar meya
samesu suka katse da qarfi haka¿

Babu Wanda ya sani bare ya bada amsa amsa
Inayah data sani amsar Bata faduwa daga bakinta jiya Abbinta ya balla gado yau Kuma
tace damqi curtains ne sun balle¿

Suna dakin umma yaganah sunata fira Haj umma na Palo zaune masu sauya curtains
sukazo suka wuce bedroom din Inayah din aka gyara ballewar da akaiwa can Inda suke
daga saman aka maida curtains din suka fita suka wuce yau dai Bata ce ko kalma daya
ba Ido tabisu dashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login