Showing 9001 words to 12000 words out of 78821 words

Chapter 4 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

50

sani ban nema kamin wannan aikin ba dan kana bu™atar aikin da kuWi zai shigo maka. Tun randa na ganka wajen abokina yayan abokinka Ahmad naji a raina ka cancanta zama wani Sangare da zai jagoranci haska wata fitila ta rayuwarta. Ita Win a fanWare take, tabbas a haka ta tashi shiyyasa tan™warata yayma kowa wahala a cikinmu. Ada kallon komai muke a bigire na ™uruciya da tunanin wata rana zata daina, sai dai ranar har yanzu ta™i tazo, bamu san kuma ranar da zata zo ba, ko kuma tazo ne ta wuce batare da mun farga ba oho?. Nasan kana da ™anni mata maybe ma harda yayu, kasan irin zafin da nakeji a raina koda a kwatance ka kwatanta da ace sune, miyasa bazaka gane ba"

ne. ?

Yanda ya ™are maganar a raunane cikin sigar tambaya yasa Uncle Smart fesar da iska mai nauyi. A

"Wan zafafe batare daya dubesu ba yace,  In dai har ku da kuka haifeta kun gagara tan™warata ni kuma taya kuke tunanin iyawa? Mahaifinta fa na raye, hakama mahaifiyarta, sannan gaku ku ΄an uwanta, Alhaji Please kayi ha™uri bazan iya ba fa. Bana son raini, bana iya jurarsa ga kowa. Bana son wula™anci ko ™as™anci duk da kasancewata talaka mai nema. Ina ganin kimarka dan ALLAH karka bari mu shiga wata hanya daba ita ta dace mukai ba dan alkairi ya haWamu kuma bazan taSa na manta da kai ba, dan kamun"

abinda mutane da yawa basu minba na alkairi ka gaida gida .

"Yana gama faWa ya mi™e. Dakatar da shi Ahmad yayi, kamar bazai tsaya ba sai kuma ya dakata tare"

"da juyowa. Mi™ewa shima Uncle Yousuf Win yayi yana Wan murmushi. Hannu ya kai ya dafa kafaWarsa,  Shike nan na fahimceka kuma nagode sosai. Ina son mutum irinka mai tsayawa akan ra'ayinsa da ri™e mutuncinsa. Zan jima inajin raWaWin rabuwa da kai Aliyu. Amma dan ALLAH ina ro™on alfarmar kazo"

"office ko zuwa gobe ne domin amsar hakkinka, kuma bana son kace da ni a'a ."

"Baki ya buWe zai yi magana Ahmad ya dakatar da shi.  Dan ALLAH karkace a'a Smart, ban sanka da"

"musu ba karka fara akan Yaya Yousuf, sannan kayi nazari akan ro™on da yay maka, nasan kanada damar"

taimakons.  .

Hararar da ya Wan ballama Ahmad Win ce ta sashi yin ™aramar dariya batare da ya ™arasa ba. Šauke

"idanunsa yay da faWin,  Shike nan insha ALLAHU idan na samu lokaci zanje, amma kai ma kasan kawai dai dan ta Yaya boss ne wlhy ."

" Na sani Mawashi. Yaya boss kuma na godiya da wannan karamci . Bai ce komai ba, sai murmushi"

da Uncle Yousuf dake saurarensu yayi. Har cikin rai Wabi'un yaron birgesa sukeyi matu™a. Yana son ganin mutum mai nutsuwa musamman matashi kamar haka. Ba irin matasan yanzu da shegen rawar kai yayma mafi yawansu katutu ba...

Har mota ya musu rakiya. Bayan wucewarsu sai yaji ya kasa komawa cikin gidansu dan baisan da

"wane irin harshe zaima Ammah bayani akan sake rasa wannan aikin ba shima, duk da dai jikinsa yay Wan sanyi da kalaman Ahmad na ™arshe, amma dai bai yanke hukunci ba na sake amsar aikin har yanzu. Sai dai in ya tuno bayanin Abba ya kanji faWuwar gaba. Tabbas yasan wanene Abbansu, sam baya magana biyu. Mutum ne tsayayye da idan yace e to e Winne da har ransa. Idan kuma yace a'a to a'a Win ce fa. Da ™afa yabar cikin anguwar tasu, rashin abunyi da sanin ina zai dosa ya sashi mi™ewa a titi yay ta tafiyarsa kawai. Yayi tafiya mai nisa da bai san ina yake jefa ™afa da Waukewa ba ya fahimci kamar binsa akeyi a baya. Tsamm yayi na tsarguwa tare da tsayawa, sai dai abin mamaki babu alamar wani tare da shi a ™afa, wanda ke a kan mashina ma da napep babu alama, hakama na mota. Dakewa yay ya cigaba da tafiyar, still dai ya sake jin tabbas akwai mai binsan. Yanzu kam bai juyo ba sai ya yanke titin ya shiga cikin wani layi, ya Wan yi nisa da layin sosai ya samu rumfar wasu masu kayan kafinta ya Wan dakata cikin dabara kamar mai gyara igiyar takalmi. Ta cikin mirror da aka jingine ya hango wasu samari biyu, sai dai suna Wan waskewa cikin Sadda kama. Hakan ya Wan bashi mamaki, dan shi dai a rayuwa duk da yana da tsatstsauran ra'ayi bashi da abokin faWa. Cigaba yay da tafiyar dan son gane iya gudun ruwansu badan"

"yasan sirrikan layukan inda yake ba. Sai da sukaje ™arshen layin sosai ya fahimci akwai matsala, ya Wan ji"

"wani abu a ransa amma sai ya dake, wata hanyar da yake ™yautata zaton zata Sillesa da titi ya bi, sai dai"

yana shan kwanar tsukin wajen suka sami nasarar rufesa ruf ata gaba da bayansa. Šaya bayan Waya ya bisu da kallo har ya sauke akan napep Win da aka faka a gabansa. Cikin dakewa da ambaton sunan ALLAH

"ya ce,  Ku kuma fa? ."

 Zaka sani amma ba'a nan ba .

Šaya ya bashi amsa cikin gatse da nuna masa bindiga dake soke a ™ugunsa. Bindiga bata kasance abar

"wasa ga kowa ba. Duk ™arfinka da taurin kai a duk inda mai ita ya kasance shike zama a saman ™arfin ikon ka. Dan haka ya shiga napep Win zuciyarsa na sa™a masa abubuwa masu yawa game da mutanen. Biyun da suka dinga binsa ne kawai suka shiga gefe-da-gefensa, mai napep yaja suka fice daga layin, sai da suka fita gaba Waya wanda ke gefen haggunsa ya jefa masa wani ™yalle a fuska, da sauri na kusa da shi ya kama ya Waure masa idanu yayinda wanda ya fara jefa ™yallen ya Wora masa bindiga a gefen ciki ta yanda bai isa musawa ba. Duk da ya sake firgita haka ya dake a zahirance, a baWini kuwa yana mai"

ambaton sunan ALLAH......

"Tofa, su kuma waWan nan daga ina?. Wayyo Uncle Smart Winmu "

"" " " " " & "" " " " "

"Tun daga main falour na gidan kana iya jiyo tashin sautin kiWan dake fitowa da ga Wakinta, duk da"

"kiWane mai taushi na mawa™iya Shakira yanda ta ™ure voluen yasa ake iya jiyowa. Tun safe babu wanda zai ce ya ganta yau a gidan har zuwa yanzu da agogo ke nuna ™arfe takwas da wasu mintuna. Mafi yawan yaran rai a Sace suke fitowa daga Wakunan su dan sautin kiWan data saka ya takurasu da hanasu barcin safen. Hatta da ™ananun Suhaib da Imran da fita makaranta kan hakanasu barcin safen ji suke ta takura musu, musamman Imran dake son ™arasa Assagment Winsa amma ya gagara fahimtar komai. Kaf Winsu sun gama hallara a dining, sai dai fuskar kowanne a turSune da takaici. A haka Daddy da Mommy suka fito suka samesu, a kallo Waya zaka fahimci itama Momy ranta a Sace yake, sai dai shi Daddy kam ko'a jikinsa. Yaran ma na gaidashi bai wani saurarensu ba hankalinsa nakan kiran Tabawa mai aiki. Da Wan"

gudu-gudu ta fito a kitchen hannunta ri™e da ™aramin ludayi da alama girki takeyi.

 Babyna fa? .

"Ya faWa kai tsaye yana nuna upstairs. Itama upstairs Win ta kalla, cikin sake rissinawa tace,  Barci takeyi"

"Alhaji, tace zuwa ™arfe tara da rabi na tadata ."

 Shi kuma wancan kiWan da ga ina? .

 Itace ta kunna .

"Nunin ta tafi kawai ya mata batare da ya sake cewa komai ba. Mommy da tai kicin-kicin da fuska ya kalla,"

sai kuma yabi sauran yaran nasa da kallo. Hafiz dake ™o™arin kai shayi bakinsa wanda a haihuwa shike

"bima Lulu ne ya ce,  Humm Daddy yanzu bazakace komai ba kenan? ."

 Akan me? .

 Aunty Lu. Ai ko kafiri ba kowa ke iya saka kiWa ya kwanta da shi ba. Kuma ina da tabbacin ko sallar

asuba batayi b. 

" Kai ban san shashanci da ™azafin banza, wai Hafiz ita Win sa'arka ce? Kuma kai ubanwa yace maka"

batai sallar ba .

 Ai ba sai wani ya faWa masa ba abinda kowa ya sani ne. Ni ban san wane irin makahon so kakema

"Mawaddat ba a gidan nan, kuma ka sani wannan ba gata bane kashe mata rayuwa kakeyi matsayinta na mace. Da haka kowace yarinya ake rainonta a gidansu da baka gammu haka ka aura ba matsayin iyayensu Alhaji. Dan ALLAH ya kake so nayi da raina akan Mawaddat ne? ."

"Wani banzan kallo ya galla mata ita da yaran baki Waya yana cika da batsewa, sanin yanzu zasuyi"

"sama ya sata mi™ewa tabar dining area Win zuciyarta na ™una da raWaWi. Ta rasa mike damun mijin nata akan babbar ΄arsu mace, yana nuna mata ™azamar rayuwa a matsayin soyayya, iya bakin ™o™arinta tana yi akan Mawaddat amma abubuwa sake taSarSarewa sukeyi. A hankali hawaye masu raWaWi suka silalo"

mata saman kumatu.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

_*

5Ψά5Ψ2ά5Ψ)ά5Ψ"ά5Ψ'ά5Ψ ά

 5ΨAή5ΨPή5ΨMή5Ψ<ή5ΨMή 5Ψ?ή5Ψ<ή5ΨIή5ΨFή'5ΨJή.....!!

5Ψiά5؊ά5؍ά5ؚά5Ψά 5Ψhά5Ψƒά5Ψ…ά5Ψ–ά5؍ά5Ψά 5Ψ„ά5Ψ†ά

5Ψjά5Ψ‰ά5Ψ‚ά5Ψ‘ά5Ψ•ά5Ψ†ά5Ψ“ά

"........A can falo kam tashin Mommy dai-dai da shigowar Uncle Yousuf, da murna yaran suka tarbesa. Sai"

"dai ganinsa kamar rai Sace yasa jikinsu sanyi. Abba da shima idonsa ke kansa ya baro dining Win ya nufosa. Kusa da shi ya zauna idanunsa a kansa Wan uwansa, yana son Wan ™anin nasa namiji Waya tilo da ya rage masa a duniya."

" Anya lafiya kake cika kana batsewa haka? . Ya faWa cikin kulawa da dafa kafaWarsa. A hankali yace,"

" Ba komai. Sai kuma ya kai dubansa ga sashen Lulu.  Wannan kiWan fa? . Shima Daddyn kallon saman yayi, sai kuma yay Wan murmushi da faWin  Kaima ka sani sai dai ΄ar gidanka ai ."

"Komai Uncle Yousuf bai sake cewa ba, sai rumtse idanu da yay cikin takaicin yayan nasa. Kusan"

"mintuna biyu kafin ya buWe,  Yaya mika yanke akan yaron dana kawo? ."

"Murmushi Daddy yay mai bayyana ha™wara. Ya Wan bigi kafaWarsa cikin sigar zolaya ya ce,  C-mon"

"magajin baba saki fuskar mana, ni idan kana wannan cikar sai naga kamar baba ne ya dawo fa ."

Baki Uncle Yousuf ya tura masa kamar mai shirin yin shagwaSe fuska. Sai kuma ya kauda kansa

saboda murmushin da ke son kufce masa. Sam baya iya dogon fushi da Wan uwan nasa. Shima Daddyn

"murmushi ya sake saki da faWin,  Yauwa ko kai fa. Yanzu kamun bayani yanda zan gane. Wane yaro kake magana a kai? ."

"A ta™aice ya ce,  Driver ."

 Okay ni babu abinda na yanke. Dan Babyn ka har yanzu tace tana bu™atarsa ai .

 Shi kuma baya bu™atarmu dan ya ajiye aiki .

 Wannan ra'ayinsa ne ai. Idan itama ta ha™ura sai a nema mata wani ba damuwa bane .

Wani shegen takaici ne ya sake kume Uncle Yousuf. Shi bai san wane irin mutum bane yayansa. Sam

bai damu da damuwar kowa ba sai kansa da su ahalinsa. Kai kawai ya jinjina yana mi™ewa. Daddy dake

"binsa da kallo ya ce,  Badai wucewa ba? ."

 Yaya to mizan zauna nayi kuma. Ina son dai ka sake tunani a wannan gaSar. Domin duk a yanda muke

kallon rayuwa da Waukarta yaya watarana sai ta tsere mana ta Wakko wasunmu a madadinmu. Zata iya yuwuwa kuma ta Wakko waWanda muke kallo ba kowa ba su kasance a saman tamu damar .

" Hakane Auta, sai dai ban san dalilin wannan gugar zanar ba ."

"Murmushi Uncle Yousuf yay mai ciwo.  Nasan ka sani Yaya, duk da ni ba gugar zana nake maka ba. Sai"

"dai akan Mawaddat kana rumtse idanunka da kunnuwanka domin ™in amsar gaskiya . Daga haka ya nufi part Win nata. Yanda yake haWa Wan steps Win shiga sashen da bibbiyu zai baka tabbacin ransa a Sace yake. Sai da ya rumtse ido lokacin daya Waura hannunsa kan handle Win ™ofar Wakin nata. Batare da ya yarda ya kalla Sangaren da gadonta yake ba ya nufi kayan kiWan ya kashe. Kafin cikin daka tsawa ya ambaci sunanta. A firgice ta tashi tana mai yaye ™aton lallausan bargon data jibgama kanta. Gaba Waya gashin kanta madaidaici a tsaho ya wani hargitse, sanye take da wando da riga na pyjamas farare tas masu santsi da ™yalli. Kasancewar sun mata bujin-bujin yasa basu bayyana mata surar jiki ba. Ya Wan samu nutsuwar ganinta da kayan mutunci, dan haka ya kalleta cikin ido babu wasa a tattare da shi ya ce,"

 Kinyi sallah? .

Tana son Uncle Yousuf matu™a dan shima yana sonta da mata gata. Sai dai kuma baya wasa akan

"tarbiyyarta da gyara lamarinta shiyyasa take tsoronsa idan ya birkice, dan yasha kwasa mata mari mai gigitarwa. Akwai wani lokaci da ™awaye suka yaudareta suka sakata dawowa gida a wani yanayi da ga club da ya Wauketa da wani mahaukacin mari sai da ta yini jinta bai dawo ba. Tuni kuma ta watsakke"

daga makuwar da tayi.....

 I say kinyi salla?!! .

Ya sake maimaitawa a tsawace fiye da farko. Daburcewa tai ta Waga masa kai ta kuma girgiza. Sai

"kuma ta sauka da gudu a gadon kamar wata ™aramar yarinya ta nufi toilet Win ta. A cikin mintunan da basu gaza biyu ba ta fito fuska da ™afafu ji™e da ruwa wai tayi alwala. Abin salla da Tabawa ke faman ajiya a ma'ajiyarsa kamar na ado dan ba sallar take ba sai randa taso ta Wauka ta shimfiWa. Akan kayan barcin ta zumbula hijjabin da shima dai baida banbanci da kayan decorations na gida gareta. Uncle Yousuf na daga inda yake tsaye har yanzu cikin ™unar rai. Fara sallar da bata da fasali balle makama da gamata ba'a ™ulla mintuna biyu cikakku ba. Hankalin Uncle Yousuf ya ™ara tashi. Dan yau ne karan farko da ya fahimci Mawaddat bata iya ko salla a yanda MANZON ALLAH ya koyar ba.  Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un ya shiga maimaitawa jikinsa na tsuma. Baima san sanda ya kai zaune jagwab cikin kujerar kusa da shi ba. Yanzu nan kamar Mawaddat mai shekara Wai-Wai har ashirin da huWu tana cikin ta biyar, mai karatun matsayin cikakkiyar lauya da duk wanda ta tsayama a shari'a zai iya alfahari da itace babu wata ™ya™y™yawar ala™a tsakaninta da UBANGIJINTA a Sangaren bauta masa irin haka. Wane irin sakaci"

sukan sukai da shagala akan al'amarin yarinyar nan har haka?.....

 Uncle You! please kayi ha™uri kar kai fushi da ni .

Kalamanta cikin damuwa suka katse masa tunani. Tuni ta rarrafo gabansa ma hijjab Win na harWeta

"batare da ya sani ba. Idanu kawai ya zuba mata dan shi kam tausayi ma take bashi wlhy. Shi mutum ne mai zafi amma kuma yana da saurin sauka da kuma sau™in kai shiyyasa yaran Wan uwan nasa ke sonsa, dan ya taso ne kamar duk shi ya raine su. A hankali ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi. Muryarshi a rissine"

"bakamar Wazun ba ya ce,  Mawaddatan-wa'rahmah! ."

"A hankali ta ce,  Yes Uncle ."

 Mi kikayi haka? .

 Uncle salla mana da kace .

 Bani nace ba ALLAH ne yace ayi kuma ba haka akeyi ba. Mawaddat wannan ranar ita nake gudun zuwa

"gareki shiyyasa nake zaneki idan kika™i zama Islamiyya a shekarun baya kafin abar ™asar nan da ke, shiyyasa kuma na dage a nema miki malamin da zai koyar da ke addini bayan Yaya ya maidaki can. Yanzu ace kamarki, Wiyan musulmi hausawa ΄ar ™asar Nigeria a arewa amma baki iya salla ba? Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un. Mawaddat da duk mi kike yi ke kuwa a duniyar nan haka? Mi kikaima kanki tanadi na tunkarar UBANGIJI da har kikejin ™warin gwiwar baje kolinki a duniya da abinda ke cikinta kawai?"

Anya kin yarda zaki mutu kuwa? Za ki kuma kwanta kabari? Za kuma a tasheki? Za'a kuma miki hisabi

sannan ki ™arSi sakamakon makomarki?. Makomar da gida biyune kacal dole kuma ka tsinta kanka a

Waya wuta ko aljanna. 

 Uncle Please kabar zancen mutuwan nan mana. Badai sallan bane kuma nayi. Kaga inama da zuwa

court zuwa ten ga shi har nine na neman wucewa.

 Wato shi zancen sallan baida muhimmanci ko? .

 Noo Uncle You! Bance ba fa. Kawai dai ni 

Sai kuma tai shiru. Kansa kawai ya girgiza dan y fahimci ba irin wannan zaman na kai tsaye Mawaddat

"ke bu™ata ba. Yana bu™atar yin nazari akan al'amurinta kafin ya nemo mafita mai Sullewa. Da hannu yay mata nunin ta tashi da faWin,  Okay jeki shirya ."

 Yawwa Sweet Papa na!!! .

Ta faWa da ihu tana mi™ewa. Kansa kawai ya girgiza yana mai karanto mata addu'ar shiriya wajen

UBANGIJI kamar yanda ya saba akoda yaushe ya tashi ya fice dan bata damar yin shirin....

"" " " " & "" " " "

Da ™yar ya iya buWe idanunsa da sukai masa tsananin nauyi ya fara bin inda yake da kallo. Falo ne

"babba mai Wauke da kaya na alfarma. Sai garadan samari guda biyu dake tsaye a kansa da alama sune suka ajiyesa a wajen. Akan mutumin dake zaune cikin kujera mai zaman mutum Waya ya tsaida idanun nasa. Shima kallonsa yake yi. Fuska ya ™ara tsukewa tare da kauda kansa, babu alamar tsoro tattare da"

"shi ya ce,  Su waye ku? Mi nakeyi anan? ."

"A karo na farko mutumin yay murmushi har ana iya jin sautinsa. Kansa ya jinjina da faWin,  Abinda"

"duk aka faWamin game da kai naga fiye ma da hakan. Sanin ni wanene gareka baida amfani. Abinda ya kawoka nan kuwa shine aiki. Idan kaso zaka iya Waukarsa a business Win da zaka ™aru kaima, idan kuma kai tunanin bijirewa ko cigaba da wannan zafin kan naka to komai zai iya faruwa. Sunanka shine *_Aliyu"

"M. Idris Mawashi._* Mata huWu ne a gidanku ΄a΄a talatin da biyu. Mahaifiyarka itace ta farko a wajen babanka, ku biyar ta haifa Waya ya rasu. Kai kaWaine namiji biyu sunyi aure kanada kanne mata biyu yanzu haka Maryam da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login