Showing 60001 words to 63000 words out of 78821 words

Chapter 21 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

74

ce ta katse masa dogon lissafin da zuciyarsa tai nisa a yi. Jawota yay cikin jan aramin tsaki zai kashe yaci karo da sunan _Baba garko._ Tashi yay zaune sosai, sai dai bai Waga ba har sai da ta yanke shi yay kiransa. Dan haka dama yake masa. Cikin girmamawa ya gaida ogan nasa kuma surukinsa. Da kulawa Baba ya amsa. Ta re da faWin,  Isma'il ko ka fara barci ne na tasheka amin afuwa. Na kasa haWiye abin"

farin cikin nan ne shiyyasa na nemeka yanzu Win. Ashe baon da kake maganar Wazun na gida ne. 

 Baba bao kuma? .

 Eh bao mana Isma'il. Mai auren Mawaddat mana. Dan yanzu nan suka wuce su sarakan zumuWin ma

sun kasa hauri har sun kawo kansu. Ko kuma ja'irar ar taka ce ta turosu ma dan kasanta da gaggawa .

Sosai irjin Daddy ke lugude. Duk da shi sam yama kasa fahimtar Baba Win yanda ya kamata. Kasa

"jurewa yay dai yace,  Baba kai min afuwa. Wlhy ban gane akan wa kake magana ba. Dan inada tabbacin Mawaddat bata turo kowa ba kasancewar ma ni bamu zauna magana ba dan na sameta kwance a gida ma kanta na ciwo tun bayan Wakkoka airport ."

 Tofa wata sabuwa kenan? Su Alhaji Baita ne fa suka sameni a daren nan kan wai Hon. Haruna

Dauda Nakowa na son Mawaddat har ma sun dai-daita kansu kaima kuma kasan maganar ma. A yanzu haka ma na basu damar dawowa a gobe idan ALLAH ya kaimu da shirins. 

"Cikin suSutar baki Daddy ya furta,  What! Su Alh. an-kande Baita fa kace baba? ."

 Eh warai su Win fa na faWa Isma'il. Shin akwai matsala ne? .

"Yawune ya nema sare Daddy, da yar ya iya figo glass cup Win ruwa dake a bed side drawer ya"

kwankwaWa.  Baba ni wlhy bamma san akwai wata alaa tsakanin Mawaddat da su Alhaji Baita ba sam.

Sannan kuma bana jin ita Wince ma ta turosu. Dan yaron da take so Win wanine daban .

 Ikon ALLAH to mi hakan ke nufi? . Cewar baba. Daddy da takaici da damuwa suka lulluSe a lokaci

"guda ya ce,  Baba wlhy ban san manufa ko dalilinsu nayin duk hakan ba. Danni nasan Mawaddat bata da"

wani alaa da su .

 Uhhmm to kaga ina ganin mu ajiye maganar nan to. Amma ka tabbatar gobe idan ALLAH ya kaimu

"a wajen taruwar meeting Win nan kazo min da Mawaddat, idan ma zai yiwu harda shi wanda take so"

Win .

Godiya Daddy yay masa. Yayinda tuni yay jagaf da zufa. Kamar wanda ya fito a wanka. Gaba Waya

"lissafinsa ya rushe shi yanzu ma baya gane komai ma. Wayar ya Wauka yay kiran Uncle Yousuf. Ba'a Waga ba sai da tai gab da tsinkewa. Ko sauraren tambayar da Uncle Yousuf Win ke masa bai yiba. Sai ma katsesa yay da faWin,  Yousef akwai matsala. Tabbas akwai matsala. Amma ka jirani ina zuwa gidanka Win"

yanzu .

 Haba-haba yaya da kanka. Inaga ka jirani kawai gani nan zuwa .

 Karka damu Yousuf kai dai ka jirani kawai. Nan Win zaifi sirri  .

Babu yanda Uncle Yousuf ya iya dole yabi umarnin nashi yay zaman jiransa. Mintinan da basu wace

goma sha ba sai ga Daddy ya iso

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.......A harabar gidan ya sami Uncle Yousuf Win tsaye da alama shi yake jira shima. Ciki suka shiga har

"falonsa. Tsaf daddy ya kwashe ya sanar masa da duk abinda surukinsa kuma ogansa ya kira shi yanzu nan. Karan farko shima Uncle Yousuf ya girgiza. Duk da sam bai gane ainahin manufar shiga Daddy a ruWani ba. Kwantar masa da hankali Uncle Yousuf ya shiga oarin yi, amma sai Daddy ya dakatar da faWin,  Yousuf bamu da wani lokaci isashe. Minene mafita. Dan wlhy wlhy kaji na rantse maka. Suma da wata"

"manufa sukaje ga baba, kuma lallai dole akwai wata a asa ... "

" A asa kamar ya?. Nifa yaya ara dilmiyar dani kake wlhy akan al'amarin nan, sannan ka fara bani"

tsoro. Dan ALLAH ka bani abuWe mana ko zanfi sanin makamar riewa ta warai .

 Zan baka amma ba yanzu ba Yousuf. Yanzu hanyar kuSutar da Mawaddat da mu kammu gaba Waya

kawai ya kamata mu nema dan ALLAH. Idan ba haka ba komai zai canja da ga yanda muka sanshi zuwa a yanda bamuyi zato ko tsammaninsa ba. Miye mafita? Wa zamu kai matsayin miji ga Mawaddat? Dan fa dole ne mu samar da wannan mijin saboda Baba baya magana biyu. Sannan duk waWan nan mutanen suna da tasirin da zai iya zartar da hukuncin basu Mawaddat ko ina so ko bana so musamman akan abinda ya faru a baya da kuma gargaWi da sharaWin daya shimfiWa mata kan duk wanda yazo neman

aurenta zai bashi kota yarda ko bata yarda ba .

" Hakane yaya, sai dai yanzu mu a ina zamu iya samo miji? Sai nake ga ya kamata itama Mawaddat Win"

mu tuntuSeta ko? .

" TuntuSar tata yana da amfani, sai dai kuma zuciyata na raya min wani abu. Mizai hana mu jefa"

tsuntsu biyu da dutse Waya ne .

 Okay yaya kamar ya kenan? .

 Yauwa abinda nake nufi anan itama mu barta a rufen kawai mu samar da mijin amma na bogi dan

"fatana kawai mu nunasa ga Baba dan abar zancen, ita kuma mu nuna mata hukuncinta kenan akan"

"wannan halayyar tata, sai ta gama wajiguwa matua sannan mu faWa mata gaskiya mu kuma bata damar fidda mijin da take so. Amma yaya ka gani kai? ."

Uncle Yousuf da shima ya gama tsara nasa tunanin tun fara maganar yayan nasa yay wani shegen

"murmushi da faWin,  Tabbas hakan yayi, kuma ina ganin mutum Waya ne zai iya mana wannan aikin, sai dai maganar rie hakan matsayin hukunci gareta ko barazana bazai taSa canja abinda muke fatan canjuwarsa ba da ga gareta. A halin da Mawaddat ke ciki canjata na nufin bin wasu matakai daki-daki"

dan tayi nisan da yamatar ta ko mata hargagi bazai kasance hanyar gyarata ba .

" Na yarda da kai auta, shiyyasa akoda yaushe nake kasancewa a farin ciki da warin gwiwa idan kana a"

kusa da ni. Amma wanene shi Win? .

 Aliyu drivern ta Yaya .

"Da sauri Daddy ya ce,  Haba Yousuf driver fa? Ina mudai samar da wani mai darajar da tafi tashi ko"

cikin yaran abokaina haka ko a cikin ma abokanka .

" Yaya kenan, amma karka manta fa cewa dai ba auren za'ai ba. Zamu samar da mijin ne kawai dan"

"ai mata kurari sannan mu toshe waccan damuwar da aka kasa a teburin Baba. To indai hakane ai kuwa shi wannan da kake ganin bai kai ba ne dai-dai da wannan shirin namu. Amma waWan can zasu iya zamar mana arfen afa, shi kaWai ne makamin da zamu rie, inada yainin zai taimake mu wajen yakin nan har"

muci nasara .

 Eh kuma fa haka ne gaskiya Yousuf na fahimceka kuma. Yanzu minene mafita? .

 Karka damu bar komai a hannuna. Kai dai ka zama cikin shiri kawai itama Mawaddat Win ka barni

"da ita, ka koma kawai gefe ka zama Wan kallo ."

Sosai daddy yaji nutsuwa da kwanciyar hankali. Yanata jerama Wan anin nasa addu'a da fatan

gamawa lafiya kafin su Wan ara tattaunawa yay masa sallama ya tafi. Uncle Yousuf Win ne dai yay masa rakkiya kusan har gida. Dan sai da ya ga shigarsa sannan ya juya ya koma yanata sakin murmushinsa da shi jaWai ya san dalilin kayansa sai kuma UBANGIJI da ke kallon dukkanin motsin zuciyarsa. Koda ya koma gidan maimakon kwanciya sai yay alwala ya nutsu wajen mia kukansa da buatar neman zaSin alkairi ga

abinda yake udirtawar duk da ba yau ne dama ya fara irin wannan addu'a Win ba......

Tofa Uncle You mi kake ullawa haka kaima ?.

&....&

A washe gari data kasance safiyar alhamis a duka Sangarorin huWu kowa ya tashi da shirinsa game da

abinda ya kwana da shi a rai. angaren su Hon. HD. Nakowa sun shirya tsaf da shirin zuwa neman auren

Mawaddat a wajen Alhaji Sufi Ado Garko kamar yanda ya basu dama. Haka ma a Sangaren Alh. Sulaiman

"da Wansa sun gama tsara komai a daren jiya domin cikar burinsa da kuma burin Wansa Tajuddeen da ke aunar Mawaddat har cikin zuciyarsa. angare na uku shine MM Atik Kumo da shima ya tunkari iyayensa da maganar samo mata da yay, sai dai ya gagara tunkararta yana son iyayen nasa su fara zuwa"

"masa neman izinin nemanta ga nata iyayen. Sosai mahaifinsa da Mom Winsa suka shiga matuar farin ciki, dan babban burinsu dai a rayuwa shine suga auren Wan nasu daman. Sun samu wannan damar kam bazasuyi sakaci da itaba, musamman ma da sukaji yarinyar ta fito ne da ga zuri'ar Alhaji Sufi Ado Garko da duk wani Wan siyasa a jihar Kano ke masa kallon uba. Hakama an kasuwa domin a duk Sangarorin biyu yana taka rawar gani da tarihi bazai iya mantawa da shi ba ko bayan ransa. Rukuni na gaba sune"

"gidan allurar da kowa ke iyo cikin aton kogin domin nema, wato _Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiamshi_."

Mawaddat da tun a daren jiya ta dawo cikin hayyacinta sam bata san duk wannan babban yain

"basasa da ake shiri a Sangarori uku domin ita kaWai ba. Hasalima ita ta wayi gari ne da babban shiri akan mijin matar nan da yay ma yarinya fyaWe. Har yanzu yarinyar na asibiti cikin mawuyacin hali. Da farko ta hana an jarida yayata zancen har sai ta kama shegen, sai dai a yau wani tunani datai yasa zata bama an jarida damar fitar da komai, tana ganin hakan zai taimaka musu wajen kamashin. Yau da wuri ta kammala shirinta cikin wandon jeans dark blue da milk color Win riga. Rigar nada Wan tsaho musamman ta baya. aramin veil ta naWa a kanta tare da bulbula amshin nan nata. Cikin takunta na yanga da izza ta fito, babu alamar jama'ar gidan wani ya tashi, sai su Iya Tabawa dake ta aikin gyaran gidan. Gaisheta suka shigayi cikin girmamawa. Hannu ta Waga musu sau Waya tai ficewarta dan bata cikin mood Win yin magana yau. Karo suka kusan ci da Uncle Yousuf da ke oarin shigowa a main falour. Tai saurin komawa"

baya da faWin  Sorry Papa ban san ka taho ba .

 Ina zaki haka? .

"Ya faWa a dake maimakon amsa maganarta ta farko. an kallonsa tai da mamaki, sai dai ganin yanda"

"shima ke kallonta babu alamar wasa a tattare da shi ya sata maida kanta asa cikin tsarguwa, dan dama dauriya take kawai, amma tun a daren jiya take ullawa da kwancewar ta yanda zata iya haWa ido da shi, da kuma yanda zata shukama drivern ta rashin mutunci a wannan karon tunda har ya sake bari Uncle"

Yousuf Win ya ganta a cikin wannan yanayin.....

 Baki ji bane? Ina zaki je? .

"Ya sake faWa cikin katse mata tunani. Firgigit ta dawo hankalinta. Cikin in ina ta ce,  Uncle You office,"

amma zan fara zuwa nai magana da an jarida akan case Win yarinyar nan shiyyasa zan fita da wuri .

 Shi kuma naki case Win kiyi yaya da shi? .

Da sauri ta Wago ta dubesa.  Uncle case Wina kuma? Ni ai babu abinda ya faru da ni .

 Zai farun ne ai. Biyoni .

Kamar wadda aka bugama guduma a kai haka Lulu ta tsinta kanta a wannan lokacin. Sai dai bata da

"zaSin da ya wuce bin bayan nasa kamar yanda ya bata umarni. Duk abinda ke faruwa Daddy na kallonsu da jinsu. Ya haWiye hawayen da ke neman zubo masa. A daren jiya ko sau Waya baiyi barci ba, sosai"

jininsa ya hau har bugun zuciyarsa ya fara canjawa. Sai da Mommy ta bashi shawarar yin karatun

"Alkur'ani sannan ya samu ar nutsuwar ganin wayewar gari lafiya. Mommy dai bata san ainahin mike faruwa ba. Amma zuciyarta na bata akan Mawaddat ne, dan a yanzu babu wata damuwa da ke neman kai mijin nata asa sama da al'amarin yarinyar, bayan kuma tun farko shine yay shukar datai tsirran da ya"

samar da ita a haka.

A falon bai da ke a garden kam babu abinda zuciyar Lulu keyi sai bugawa da sauri-sauri. Ga Uncle

"Yousuf yay matuar Waure fuska ta yanda bata taSa gani da ga garesa ba. Zama tai jiki babu ari da faWin,  Uncle gani ."

 Na ganki ai .

Ya bata amsa shima kai tsaye yana gyara zama. Tambayar da tai matuar girgiza mata zuciya ya jefa

mata. Babu shiri ta Wago a firgice ta dubesa. Sake maimaitawa yay babu alamar wasa a tare da shi.  Nace wanene Hon. Haruna Dauda Nakowa a gareki? Miye alaarku? .

 B...b...bamu da wata alaa wlhy Uncle . Ta faWa cikin in ina da firgici.

 Amma yaje neman aurenki ga Baba a daren jiya .

 What!! Uncle You aure fa? Ni kuma Mawaddat?! .

"Cikin sigar harara Uncle Yousuf ya bata amsa da  K Win fa, bayan shi kuma Tajuddeen ma ya dawo."

Dan a jiya mahaifinsa a gabanmu ya sake gabatar da zancen ku ga Baba. Nasan kuma baki manta da

alwashi Baba ba na cewar duk wanda yazo neman aurenki ko da amincewarki ko babu ko da tamu ko babu zai aura masa ke. Kinga hakan na nufin a cikin biyun nan dole ne ki zaSi Waya .

 Wlhy Uncle You bana son kowa a cikinsu. Kuma shi tsinanne Haruna Win nan ni ban taSa magana da

shi ba ma balle maganar aure na rantse maka Uncle .

 Ni wannan ba matsalata bace Mawaddat. Dan a yanzu haka ma Baba nacan na zaman jiranmu ni da

"ke da Yaya akan wannan maganar dan haka ma na dakatar da ke daga fita. Idan kuma kina da wanda kike so sai ki faWa mana yanzu mu nemosa aje da shi gaban Baba ki kuSutar da kanki, dan hakanne kawai zai hana Baba bama Waya da ga cikin waWan can Win aurenki kamar yanda kika san shi baya magana"

biyu

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........ Na shiga uku Uncle, ni ban shirya yin aure ba wlhy. Dan ALLAH ka faWa mini ya zanyi? ."

 To ni Mawaddat taya zan san ya zakiyi. Yanzun ma na faWa miki ne dan bana son a miki abinda nasan

baki so. Dan Baba bazai taSa canja ra'ayinsa ba a wannan karon kin sani na sani. Ga kuma Yaya wajen

oarin ganin ya kare ki sai ya sake wata SaranSaramar wai kina da wanda kike so .

Fuska ta kuma kwaSewa idanunta na cika da walla.  Uncle You wlhy guduwa zanyi .

" Guduwa kuma? A ganinki itace mafita Mawaddat?. To ai ina ganin dan kin gudu kinyi a banza, dan in"

dai Baba ne zai aurar da ke Win babu fashi ya kuma saka mijin taddaki har inda kika je Win ko shi yaje da

kansa ya dawo da ke ya danama mijin. Kinga anyi ba'aiba kenan ko. Ni dai ina ganin kawai mu Wauki kariyar da Yaya ya baki muyi amfani da ita dan ki kuSuta gaba Waya .

 Uncle wacce kenan? .

" Samo wani matsayin wanda kike so kuma zaki aura. Sai dai ni da ke ne kawai muka san ba haka bane,"

"bayan ura ta lafa shike nan sai ki cigaba da sabgarki, idan Baba yayi magana muce iyayen yaron muke"

jira dan sunce a Wan jinkirta musu zai arasa gininsa ko dai mu samo wani abu da zai Wauke hankalin Baba da ga kanki gaba Waya

" Hakan yayi, to amma Uncle kasan fa baba da shegen bin wawwafin abu idan kuma ya gano fa?."

Sannan ma wa zamu iya samu ya mana wannan aikin batare da an samu wata matsala ba? .

 Eh kuma fa kema kinzo da maganar dubawa gaskiya. Dan Baba kam zai ma iya sawa ai masa

"bincike. To amma ina ganin mizai hana shi wanda zamu samar Win kawai ki yarda kuyi auren contract da shi, komai mune zamu tsara masa ayi auren amma bayan wata Waya ya rabu da ke, sai dai da sharaWin"

kada kowa ma yasan ya sake ki har sai bayan wasu shekaru.

Shiru Lulu tai tana auna zancen Uncle Win nata. Sai dai da ace tana da ilimin addini da ya kamata tai

"hasashen yin hakan fa zai iya zama kamar ta zurma kanta ne. Amma a maimakon hakan ita wani tunani take da ban, dan tana iyasta faruwar al'amarin ne cikin saui kasancewar a inda ta girma cikin turawa wannan ba komai bane yin auren yarjejeniya.. ganin yanda tai nisa Uncle Yousuf ya katseta da faWin,  Mawaddat bamu da wani isashen lokacin dogon tunani a yanzun fa . Firgigit ta dawo hankalinta, sai kuma ta langaSe kai cikin shagwaSa.  Uncle You ni gaba Waya ma kaina ya kulle ne, dan ban san inda zan"

samo wanda zamuyi hakan ba .

" To mizai hana ki yarda da batun Tajuddeen kawai, yaron nan yanada hankali da nutsuwa ga ilimi."

Yana aikinsa sannan yana matuar sonki .

" Uncle wlhy ni bana son sa, na tabbatar kuma bazan taSa son shi ba. ALLAH idan aka matsamin kan na"

auresa zan iya halakash. 

 No! no! Kar na sake jin haka. Tunda har baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login