Showing 57001 words to 60000 words out of 78821 words

Chapter 20 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

64

ya jinjina masa alamar ita. Shima security Win cikin nuna jimami ya ce,  Inaga dai yau aiki ne yay"

"mata yawa gaskiya, dan a kullum zakaga idan bata zama ta farkon tashi ba to zata zama ta biyu. Nima kaina nayi mamakin rashin fitowar tata yau duk da dai naga wani aiki tasa a gaba kwana biyun nan mai muhimmanci. Amma bari na duba maka maybe bata san kana zaman jiranta bane ."

Kafin Smart ya samu damar cewa wani abu security Win yay gaba. Minti kusan uku sai gashi ya dawo.

 Abokina inagafa kamar akwai matsala .

 Matsala kuma? Tami fa? . Smart ya faWa ™irjinsa na bugawa da sauri-sauri. Amma sai ya dake

"abinsa kamar babu komai. Security Win ya cigaba da faWin,  Bawai matsalar bace a zahirance, na samu sakatariyarta ce kawai zaune cikin damuwar wai tun Wazun data fita ta dawo ta shige office ta rufe kanta har yanzu bata fito ba. Ta mata knocking kuma yafi sau ashirin batako ji motsinta ba sai yanzu babu"

jimawa taji maganarta kamar cikin surutai .

"˜irjinsa ne yaji ya ™ara bugawa, ya kai yatsunsa biyu saman goshi ya Wan murza. Basai ya nema ™arin"

bayani ba yasan wani abu tasha. Sai dai bai taSa tunanin har a wajen aikinta ma tana shan abubuwan

nan ba. Šagowa yay idanunsa har sun kaWa da Sacin rai.  Kozan iya shiga office Win nata? . Ya tambayi security Win.

 Ah eh mana mizai hana. Ai gara a je a duba mike faruwa ko? .

"Mi™ewa kawai yay, security Win yay masa jagora har office Win. Sun samu sakatariyarta tsaye jikin ™ofar"

tana knocking da faman kiran  Aunty! Aunty Please ki buWe ko kiyi magana dan ALLAH.

 Kinga ™yaleta idan da key bani . Ya faWa cikin dakewa. Cikar kamala da kwarjininsa yasa Zainab jin

"bazata iya musa masa ba. Duk da kuwa yau ne karo na farko data taSa ganinsa anan Win. Sai kuma ganin harda security ya ™ara mata ™arfin gwiwa. Muryarta a sanyaye ta ce,  Sai dai na duba ko zanga extra keys dan ta shiga da key Win ciki . Kansa kawai ya jinjina mata, ta koma wajen table Winta domin bincikawa."

Shi kuma ya jingina da bango tare da harWe hannayensa a ™irji ya lumshe idanunsa. Kusan mintina huWu

tana ta binci-bincike har dai ta samo keys Win da ™yar. Gabansa tazo ta mi™a masa cikin girmamawa.

 Thanks yace a hankali yana amsa. Koda ya buWe ™ofar bai yarda ita da security Win sun biyosa ba sai

"da ya le™a. Saurin rumtse idanunsa yay tare da yo baya, cikin Wan furzar da huci ya gyara yanayin fuskarsa yanda zasu fahimcesa.  Inaga bata da lafiya ne, kun san halin ogar taku kuma maybe bata"

"bu™atar kowa ya sani shiyyasa taya rufe kanta a ciki, ku barni da ita kar ku samu rabon faWa kuma . A"

"yanda yay maganar dole ne ka gamsu, dan haka security Win yay murmushi dan kuwa masifar Mawaddat kowa ya santa, idan sukai sanya wajen buWe mata gate kota saka wani aikin kai mata wasa sai ta tsefeka tas. Balle ma Zainab da tafi kowa sanin wacece uwargijiyar tata. Sallama security yay ya fita, Zainab kuma ta koma mazauninta ta zauna duk da ya kamata ace ta tashi, amma dai tafi yarda taga sai Mawaddat ta fito lafiya sannan. ˜ofar ya sake turawa ya shiga ya maida ya rufe tare da jingina jikinta kansa a ™asa bai yarda ya sake kalloba. Kamata yay ya kira Zainab, sai dai baya son ta ganta a yanayin."

"Har yanzu tana kwance a tsakkiyar sofas Win da aka shirya dan zama bayan ta zamanta da wanda ke a gaban table Win nata. Ta ture Centre table Win tsakkiyar kujerun tana kan carpet Win gashinta yaWan barbaje. Har yanzu idanunta na kallon p.o.p Win office Win, hira take da mamanta da idanunta ke gani ko nace ™waya take siffanta mata. Hawaye share-share a fuskarta ga murmushi. Tsaiwarsa gurin shiru na wasu sakanni ya sashi Wan jin soki burutsunta. A karo na farko ya Waga kansa ya dubi p.o.p Win shima jin tana faWin,  Mammah karki sake tafiya ki barni kinji. Kiyi zamanki muyi hirarmu, inma bazaki min magana ba ni zan na miki murmushinki ya wadatar dani. Kar kiyi kuka a kaina bana son ganin hawayenki ki bari Please ki bari... ta faWa cikin wani irin sanyin murya sai kuma ta fashe da kuka. Da farko bai Wauki surutun nata komai ba sai shirme irin na masu shaye-shaye, sai dai Mammah da take ambata ya tsaya masa a zuciya. Ganin yana Sata lokaci ya sashi furzar da ™aramin iska tare da cigaba da takawa cikin office Win, ´an dube-dube yake yi duk da baiyi tsammanin zai iya dacewa da abinda yake neman ba."

"Dama baiyi tsammanin ganin ba ai. Fita yay inda sakatariyarta ta take, tana zaune dai har yanzu sai dai yanzu da waya a hannunta, dan tunda ta turama Uncle Yousuf text take tsammanin shigowar kiransa"

amma shiru kake ji.

 Ko zamu samu Hijjab? .

Firgigit ta dawo a hayyacinta dan jin saukar deep voice Win sa a bazata cikin kunnen ta. Sake maimaita

"mata yay ganin kamar bata jisa ba. Kanta ta gyaWa masa da sauri tana nufar inda ta jiye hijjab Win sallarta ta Wakko masa. Amsa yay kawai ya koma ciki. Yana Wan sauke ajiyar zuciya, yanzun ma bai yarda ya kalletan ba ya warware hijjab Win tare da kaiwa du™e gabanta. Karan farko na rayuwarsa ya ambaci  Mawaddat! cikin Wacin murya da tausasawa, sai dai acan ™asan makoshinsa zaka iya fahimtar jin zafinta. ˜arfin muryarsa da yanda yay kiran nata ya saka shigar sautin cikin kunnenta a bazata. Kamar wadda aka farkar a cikin barci ta juyo idanunta da suka sake girma da Wan juyewa kansa.  What! ta faWa"

a zabure tana tashi zaune sosai. Sai kuma ta kalla sama da Waga hanunta.  Mammah ki jirani dan ALLAH .

"Kallonta yay jin abinda ta sake faWa, hakan sai yay dai-dai da yanda ta zuba masa juyayyun idanunta"

"fuska a yatsine tana wani ™waSeta ta ce,  Who are you? Miya kawo ka nan? ."

Tsaki ya saki tare da Wauke idanunsa ya yafa mata hijjab Win a jiki. Hannun da takai cikin yar kokawar

ture hijjab Win ya buge. Da sauri ta janye tare da faWin  ouch! saboda zafin da taji. Baibi takanta ba ya

™arasa saka mata hijjab Win batare da ya yarda ya taSa mata jiki ba. Wata muguwar harara ta watsa masa

ta ™ara kai hannu zata cire hijjab Win ya daka mata tsawa.

 Idan kika cireshi na rantse sai na canja ma fuskarki kammani da mari!!

Sosai tsawar tasa ta ratsata. Gaba Waya sai ya sake juye mata a cikin idanu kamar wani bahagon zaki.

"Kuka ta saki da duban p.o.p Win ta ce,  Mammah kinga yana min ihu ko. Bana son shi yanada girman kai ."

"Bakinsa kawai ya taSe da cigaba da tattare kayayyakinta data barbaza a office Win waje guda, a"

"zuciyarsa yana faWin (aike naki kan ™arami ne). A dai-dai nan aka turo ™ofar aka shigo. Juyowa yay da Wan sauri dan a tunaninsa sakatariyarta ce, amma sai ya ga Uncle Yousuf ne. oyayyar ajiyar zuciya ya sauke dan gaskiya yaji daWin zuwan nasa. Dama sai faman ™ullawa da kwancewar ta yanda zai fita da ita a"

office Win yake.  Barka da yamma Alhaji .

"Murmushin ™arfin hali Uncle Yousuf ya saki yana jinjina kasa, sai kuma ya maida dubansa ga Lulu da"

"har yanzu ke sambatunta irin na rashin kasancewa a hayyaci. Idanu ya ™ura mata da kamar wanda ya zurfafa kansa a tunani, maganar Smart ta sakashi yin firgigit. Cikin ™o™arin shanye abu mai ™ona zuciya ya"

sake dubansa da murmushi.  Aliyu ya jikin naka? Kai da nace yau karkazo aiki shine kuma ka fito? .

 Naji sau™i ai Alhaji. Kasan zaman gidan isar mutum yake yi shiyyasa na fito. Nafito Win kuma na rasa

ina zan nufa shine kawai nace Bara na duba ko bata tashi aiki ba sai na maidata..

Uncle Yousuf da ke jin zuciyarsa babu daWi ya kai zaune yana mai tallafo haSarsa. Kusa da shi ya

"nunama Smart da ke kallonsa. Babu musu ya zauna sai dai a kujerar gefensa. Ya fahimci irin damuwar da Uncle Yousuf Win ya shiga, dan haka sai shi ya Wan sassauta tasa cikin furzar da ™aramin huci.  Alhaji damuwa bata zama maganin matsala ba, sai dai ta zama sanadin ™ir™irar sabuwar matsala wa"

rayuwa. 

 Hakane Aliyu. Amma ka duba fa kenan har a wajen aikinta ma tana sha? Hakan kuma na nufin

duniya ta jima da sanin halin da Mawaddat ke a ciki amma mu bamu sani ba .

 Banajin hakan gaskiya Alhaji .

"Idanu kawai Uncle Yousuf ya tsira masa, dan haka office Win yay shiru sai surutan Lulu kawai ke tashi"

"cikin sambatun maye. Kiran da ya shigo a wayar Uncle Yousuf Win ce ta katse shirun nasu. Kamar zai share sai kuma dai ya cirota a aljihu. Daddy ne, yasan jiransa ya keyi dan sun zauna zasuyi magana ne Zainab ta tura masa sa™o shine ya taho hankali tashe. Wayar ya Waga tare da kaiwa kunnensa. Muryarsa"

"a sanyaye ya ce,  Yaya! ."

"Daddy da tun fitowar ™anin nasa ya kasa zaune ya kasa tsaye ya ce,  Yousef miya faru da ita? ."

 Babu komai yaya ka kwantar da hankalinka dan ALLAH. Dan nama tadda Aliyu har yazo ma shi 

 Waye Aliyu? Ko drivern ta? .

 Eh yaya.

 Ka faWa min gaskiya Yousuf abubuwan tasha ko? .

 Yaya dan ALLAH k...

 Yousef please .

"Daddy ya faWa cikin tare numfashin Uncle Yousuf Win. Cikin sakin ajiyar zuciya ya ce,  Hakane. Amma dan"

"ALLAH ka kwantar da hankalinka, gamu nan tahowa gidan ma . Daga haka ya yanke wayar. Shi ya Wauki Lulu kamar ranar, Smart kuma ya fita da kayayyakinta a hannu. Zainab da gaba Waya hankalinta ya tashi da ganin yanda aka fiddo auntyn tata ya kalla.  Ki rufe office Win ki sameni waje a maidaki gida . Daga"

haka yay ficewarsa.

"Kamar yanda ya bata umarni hakan tayi, lokacin data fito har Uncle Yousuf da ya saka Mawaddat a"

"motarsa yana ™o™arin ficewa a gidan. Yayinda smart ke tsaye yana jiranta. Batare da yi mata magana ba ya shiga motar, itama sai ta buWe ta shiga kusa da shi. Har gida ya kaita abisa kwatancen da tai masa, godiya taita masa cikin girmamawa, karan farko yay mata guntun murmushi cikin jinjina kai ya ja motar"

ya wuce.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5ØÜ5Ø2Ü5Ø)Ü5Ø"Ü5Ø'Ü5Ø Ü

 5ØAÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ5ØMÞ 5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ5ØFÞ'5ØJÞ.....!!

5ØiÜ5ØŠÜ5ØÜ5ØšÜ5ØÜ 5ØhÜ5؃Ü5Ø…Ü5Ø–Ü5ØÜ5ØÜ 5Ø„Ü5؆Ü

5ØjÜ5؉Ü5Ø‚Ü5Ø‘Ü5Ø•Ü5؆Ü5Ø“Ü

.......Idanu kawai Daddy ya zubama Mawaddat hawaye na kwaranya saman dattijuwar fuskarsa. Itako sai

"surutai take musu. Sai ta kalla Daddy tayi ta kalla Uncle Yousuf shima tayi.  Yaya kukan nan fa bashi da wata ma'ana, addu'a itace kawai. Sannan bazan gaji da faWa makaba ka bada kaso mafi yawa akan shiga wannan yanayin nata. Sai dai kawai muyi ™o™arin gyara kuskuren a yanzu. Ga kuma wannan matsalar data kutso kai, duk da dai ni da za'a bi ta tawa da kawai a aura ma Tajuddeen Win tunda mun san dai"

yaron nan bashi da wani aibu a rayuwarsa. 

 Yousuf matsalar ba daga Tajuddeen take ba da ga mahaifinsa ne. Nasan abinda baka sani ba akan

"sulaiman sani na ha™i™a. Kamar yanda na faWa maka tun a wancan karon Tajuddeen an kwaWaita masa son Mawaddat ne kawai da manufa, sai dai shi yaron ya afka batare da sanin manufar mahaifin nasa ba, ko kuma dama yana son nata shiyyasa Sulaiman yay amfani da wannan damar wajen sake jan zuciyarsa"

da tunanin hakan zai bashi nasara akaina.

 To amma yaya ai shine zai zauna da ita ba Mahaifinsa ba. Indai har mun tabbatar da yana son nata

"kamar haka banga aibun aura masa ita ba. Na sani ka sani Mawaddat bata kula kowa, ta ina shi mijin daka ambata gaban Baba zamu samar da shi? Dan kasan dai in har babu wannan mijin to dolene Mawaddat ta auri Tajuddeen tunda baba da dangin mahaifiyarta duka sun Wauki abin da muhimmanci"

bakuma zasu taSa bijirema umarnin mahaifinsu ba kamar yanda suka saba .

 Duk nasan da wannan Yousuf. Kuma nima damuwata a yanzu shine ta yanda zamu samar da

mijin koda ace na wucin gadi ne kafin ™ura ta lafa.

 Wucin gadi kuma? .

" Yes wucin gadi, dan ba zan taSa yima yaranmu ko Waya auren dole ba. Auren ma da jini irin na Sulaiman"

mai shirye da manufofi masu yawa da sai anyi auren ne sun fara bayyana zaka fara dana sani kai kanka .

"Shiru kawai Uncle Yousuf yay yana kallonsa, shi kam gaba Waya ma a wannan gaSar ya shiga ruWani"

zai ce. Ya kasa fahimtar ainahin abinda ke tsakanin yayan nasa da yayan matarsa da a shekarun baya

suka kasance sha™i™an abokai da ko ™uda baya iya jin sirrinsu. Anya kuwa yayansa baya Soye masa wani babban al'amari da ya kamata ace ya sani.....

 Assalamu alaikum . Sallamar Smart a ™ofar falon ta katse tunaninsa. Daddy ne ya amsa tare da bada

"izinin shigowa dan ya shaida muryar yaron. Akan Lulu da ke kwance a ™asa barci na neman rinjayar idanunta tana kokawar hanashi ya fara sauke idanunsa. Kaudasu yay duk da sanye take da hijjab Win da ya saka mata har yanzun. A nutsensa ya gaishe da Daddy, tare da ajiye key Win motar hannunsa.  Sannu da ™o™ari fa, ALLAH ya saka maka da alkairi kaji . Daddy ya faWa a karo na farko. Šan murmushi Smart"

yay cikin jinjina kai.  Babu damuwa ai Alhaji. Nima na gode. Bara na wuce gida .

"Godiya Daddyn ya sake masa, tare da zaro kuWaWe masu yawa da ga aljihunsa ya mi™a masa. Kallon"

kuWin Smart yay da sake sakin murmushi mai ma'anoni da yawa sai kuma ya girgiza kansa.  A'a Alhaji

"nagode sosai. Amma bazan amsa ba, albashin da ake biyana ya wadatar dani ALLAH ya ™ara buWi . Mamaki matu™a Daddy ya shiga, dan haka ya kalla Uncle Yousuf da tun shigowar Smart Win baice komai"

ba. KafaWa ya Wage masa alamar haka yake. Ai Daddy kasa ™ara cewa komai ma yayi har Smart ya sake

musu sallama ya fice abinsa.....

&& *_8:25pm_* &&

˜arfe takwas da kusan rabi na dare tawagar Hon. Babale Nakowa da su Alhaji Baita suka isa gidan

"Alhaji Sufi Ado Garko kamar yanda suka tsara. Ziyara ce ta bazata, dan haka Alh. Sufi yay mamakin zuwan nasu duk da kuwa su dukansu sun kasance yaransa ne ta fannoni daban-daban kafin yau. Sai dai duk da kasancewar wannan zuwa nasu ya kasance na bazatan hakan bai hana su sami tarba ta mutuntawa ba. Bayan sun gaisa da Alh. Sufi cikin girmamawa a matsayinsa na _God Father_ nasu sai kuma hira ta Salle mafi ™arfi akan kasuwanci da siyasa. Sun Wan taSa hira kafin Hon. Misau ya fara bayani"

akan abinda ya kawosu.

 Ranka ya daWe mufa zuwan nan namu kamar gaisuwa ce da ro™on iri. Munzo mu maka Barka da

dawowa da kuma yaya jiki sai kuma babbar magana mai ala™a da son ™ulla sabon zumincin da muka san

kaima zakayi farin ciki da shi .

Cikin mamaki da dattijantaka Baba yay murmushinsu na manya idonsa akan Alhaji Misau.  Jeka

maganarka kai tsaye Šan kande! kasan ni a koda yaushe nafi bu™atar abu abuWe fiye da rufa-rufa .

 Hakane Baba .

Cewar Hon.. Misau cikin murmushi da sake gyara zama. Sai da ya ™ara juya zancen a ransa ta yanda zai

"fito da armashi sannan ya cigaba da faWin,  Akwai wata yarinya a cikin zuri'arka da Alhaji Haruna ya gani ya kuma ji ta kwanta masa matu™a a rai saboda nutsuwarta da hankalinta. Da farko mun shirya tunkarar mahaifinta sai kuma mukai tunanin ai baba ma da babansa. Shiyyasa muka dakata har sai yau daka dawo"

mukazo da Wumi-Wumi dan a tabbatar bada wasa muke ba .

"Murmushin mai cike da jin daWi Alhaji Sufi Garko ya saki tare da faWin,  Kai kai Masha ALLAH. Masha"

"ALLAH, naji daWin hakan kuma zanayi matu™ar farin ciki saboda sani da naima Haruna a rayuwa da"

nagartarsa. Amma wace yarinya ce wanna haka? .

"Yanzu kama Hon. Baita ne ya nisa shima da murmushin shinshino nasara akan fuskarsa ya ce,  Baba"

sunanta Mawaddat. ³ar wajen Alhaji Isma'il Ji™amshi. Kaga a gareku ku jikace.

 To to! Ko kaine dama yake faWa mijin data fidda Win? Dan Wazun dama muke magana akan Wan

wajen Sulaiman da aka taSa son haWa su sai abin bai yiwu ba da yake a lokacin ba matarsa bace.

"Kallon juna sukai kowanne zuciyarsa kamar zata Sallo ™irji ta fito, sai kuma suka haWa baki wajen faWin,"

 Aiko bazai wuce hakan ba kam .

Duk da maganar ta Wan yima Alhaji Sufi Garko gingirin a zuciya sai kuma hakan bai hanashi jin daWi ba

"da nuna farin cikin sa. Dan haka babu wani kwalo-kwalo ko jan magana ya tabbatar musu suje gida insha ALLAHU zuwa gobe su dawo garesa da shirinsu bayan sallar azhar zasu samu amsa mai gamsarwa. Dan ya tabbatar musu duk da shi kaka ne ta Sangaren mahaifiya yana da nasa ™arfin ta wani fanin ma ubane shi ga mahaifin nata shima ai. Farin ciki iya farin ciki sun shiga, dan haka suka tafi da ™warin gwiwar samun nasara batare da sun sha wata wahala ba. Gefe Waya kuma suna dariyar muguntar kama Daddy a tafin hannunsa ta inda bai zato ba ko tsammani. Ko a mota hirar da suka dinga yi kenan cike da jin"

alfahari.....

&& ......

Tun bayan wucewar Uncle Yousuf da ya maida Mawaddat Wakinta batare da ko Waya a cikin ™annenta

"ya ganta ba shima ya shige nasa Wakin ya kulle kansa dan samun damar yin isasshen tunani. ˜arar wayarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login