Showing 12001 words to 15000 words out of 78821 words

Chapter 5 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

201

Asma'u. Yanzu haka suna a ajin karshe a sakadire, islamiyya suna ajin hadda. Babbar yayarka na auren Alhaji Abubakar Azare itace amaryarsa. Bata sonshi mahaifinku ya haWasu, yaranta biyu duk maza. Kanwarka dake bimaka tana auren abokinka Sa'id Ibrahim, yarinyarta Waya da ciki. Kana cikin matsanancin rayuwa sosai akan al'amuranka daba sai nayi zaman lissafasu ba ka sansu"

kaima .

" Daka sanni har kamar haka, amfanin mi zai maka? . Uncle Smart ya faWa cikin zafin rai."

"˜aramar dariya mutumin yayi yana wani Wage kafaWa.  Amfani masu yawa kuwa, ciki harda abinda"

zuciyarka bata kawo maka ba. Dan duk wanda na bu™aci ala™a da shi dole ne ya amince min. Inba haka

ba zai fuskanci abinda babu shi a lissafin rayuwarsa. Idan kuma ya amince lafiya zamuyi mu gama cikin

mutunta juna na ™aru ya ™aru .

 Sai kuma gashi ni ba'aimun barazana? .

 Ba barazana nake makaba nima. Ina faWa maka abinda zan iya yine koda a yanzu ne da kake gabana.

"Aliyu Mawashi! Ko nace Smart Mawashi ni bana faWar abinda bazan yi ba. Idan na faWa maka zanyi to na gama shirya yanda zanyi Win ne. Ka kwantar da hankalinka aikin da zakamun bamai wahala bane ba, sannan kaima zaka fita a ™angin damuwar rashin abunyi da kake a ciki, maybe ma ka tsallake ™asar nan insha ALLAHU a wannan karon ka samu cikar burinka. Mahaifiyarka ta samu kwanciyar hankali da samun salamar hantara daga kishiyoyi da miji, rayuwar ™annenka ta inganta kamar yanda kake fata. Mahaifinka ya cire zargin da yake maka da fifita ´an uwanka a samanka duk da bawata tsiya suma suke tsinana masa"

ba. 

 Waye kai?

*_Ku ™ara ha™uri dani dan ALLAH. Idan na Salle typing har sai kunce ya isa haka in sha ALLAHU _*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

5ØÜ5Ø2Ü5Ø)Ü5Ø"Ü5Ø'Ü5Ø Ü

 5ØAÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ5ØMÞ 5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ5ØFÞ'5ØJÞ.....!!

5ØiÜ5ØŠÜ5Ø�Ü5ØšÜ5Ø�Ü 5ØhÜ5؃Ü5Ø…Ü5Ø–Ü5Ø�Ü5Ø�Ü 5Ø„Ü5؆Ü

5ØjÜ5؉Ü5Ø‚Ü5Ø‘Ü5Ø•Ü5؆Ü5Ø“Ü

........Dariya sosai Alhajin ya kwashe da shi.  Karka damu da sanin ni wanene saboda nasan kai waye?

"Sanin aikin da zakai min kawai ne yafi muhimmanci. Dan na sanka fiye da yanda na faWa maka a yanzu. KaWan na tsinkulo a sanin danai maka kawai. Gidan daka ajiye aiki nake so ka koma ka cigaba da min aiki. Duk wata zan baka albashin naira dubu hamsin bayan albashin da su suke baka dubu ashirin . Ya ajiye masa wani envelope gabansa da cigaba da faWin,  Wannan shine kundin ayyukan da zakamin a gidan Alhaji Isma'il Ji™amshi. Zan iya baka dama ta kwana Waya kaje kayi tunani, sai dai ka sani ko'a cikin Wakinka idanuna a kanka suke, dan haka da zuciyarka kawai nake bu™atar kayi nazari. A duk sanda nake bu™atar magana da kai zan nemeka tanan ya ajiye masa waya akan envelope Win daya ajiye gabansa.  A yanzu bana bu™atar cewarka anan, kaje kayi nazarin na barka lafiya. Ku maidashi . Ya ™are maganar da"

duban yaransa cikin bada umarni

Da wani irin kallo mai nuna tsananin zafin zuciya Uncle Smart ya bisa. Sai dai da alama ran ´an maza

ya Saci dan ya kasa furata komai.....

Kamar yanda Alhajin ya bada umarni sun maidoshi har kan titin anguwarsu. Kasancewar magrib yayi

"a gurguje ya ™arasa gida domin watsama jikinsa da yay nauyi ruwa. Ya samu wasu daga cikin samarin ™annensa sun dawo gidan. Wanda ya samu a waje suka gaishesa. Da hannu ya amsa musu kawai ya shige Wakinsa. Shi mutum ne mai tsafta sosai da ™wan™onin tsiya, dan haka ganin Wakin a yanda ya barsa ya"

sashi jan tsuki yana Wan dafe kansa dake masa ciwo. Har yanzu abinda suka sha™a masa bai gama sakin

"masa jiki ba. A karan farko ya laluba aljihunsa neman wayarsa, cikin sa'a ya jita. ˜anwarsa Maryam ya"

"kira, suna zaune a falo suna karatun Alkur'ani kiran ya shigo, cike da zumuWi Asma'u da wayar ke'a gefenta ta ce,  Lah Yaya ne . Kallonta Ammi da Maryam Win duk sukayi, ita kuma ta Waga da sallama. A hankali ya amsa mata cikin muryarshin nan a dake da wasu ke fassarawa da girman kai da suke kallonsa da shi saboda shiru-shirunsa, batare daya bata damar cewa wani abu ba ya cigaba da faWin,  Zan samu"

ruwan zafi a wajenku? .

 Eh Yaya .

"Ta amsa masa cike da girmamawa. Tana ajiye wayar Maryam tace,  Ya dawo ne? . Kai ta Waga mata da"

"faWin,  Ya dawo, cayay na kai masa ruwan zafi, inaga wanka zaiyi . A hankali Ammi ta sauke ajiyar zuciya, sai dai batace da su komai ba ta cigaba da laziminta. Tun safe hankalinsu ke'a tashe, dan bai shiga gidan gaishesu ba kamar yanda ya saba. Da farko Ammi tayi zaton koya fita wani uziri ne, sai da ta shiga gaida Abba ya yanka mata ba™ar magana son ransa, kamar yanda ta saba yin shiru akan ´a´anta idan yana faWa haka yanzu ma ta haWiye, sai da ya gama ta bashi ha™uri, sai dai furucinsa akan zai bar masa gida ya matu™ar tayar mata hankali, har ta aika Maryam kira mata shi ko yana Waki amma suka samu baya nan"

"Wakin ma a buWe, neman number sa ta shiga yi amma sai ba'a Waga ba, daga ™arshe ma ta daina samunsa."

Da wannan damuwar ta yini yau ita dasu Asma'un.

"Koda Asma'u takai masa ruwan zafin sai da ta gyaro masa toilet sannan ya shiga, Wakin ta shiga"

"kimtsa masa shima. Kafin ya fito harta kammala ta fice. Kasancewar anyi sallar magriba yay tashi a Waki sannan ya fice massalaci yin isha'i. Bayan an idar gidan ya sake komawa. Abba bai shigoba, dan haka ya wuce cikin gidan. Kamar yanda ya saba sai da yabi duk Wakunan matan gidan ya gaidasu. Da Wakin Aunty Amarya ya fara. Mace ce mai yawan fara'a da son mutane, sai dai kuma bata da yawan magana itama. Duk da zai iya sa'anni da ita hakan bai hanashi girmamata saboda yanda take girmama Ammi a gidan itama kamar ba kishiya ba. Ya gaidata cikin mutuntawa, ta amsa masa da kulawa. Yaranta dake sabgogin gabansu a falon tun shigowarsa duk suka nutsu dama. Duk sun gaidashi, yayinda ™aramar tazo jikinsa tana kawo masa ™arar Wan uwanta dake bima babbar Wakin nasu cewar ya karya mata pencil Winta tana homework. Da sauri yaron mai suna Abbas ya ce,  Yayanmu ™arya take ita ta karya abunta a makaranta suna faWa da Ameer. Kuka ta saka itama tana faWin,  ˜aryane Yaya shine . Hannu ya Waga musu duk sukai shiru. Aunty Amarya tace,  Ai inba ubansu kaci ba Yayansu ba barin kunnen mutane ya huta zasuyi"

ba. Tun Wazu suke rikicin nan ni harna gaji ma da magana .

"FaWa yama yaran cikin sigar nasiha, yace da safe kafin su wuce makaranta Anisan tazo Wakinsa ta"

"amshi sabon pencil. Da ga haka ya fito zuwa Wakin Umma. Itace ta biyu a gidan, amma itace mai manyan ´a´a a sakamakon rashin samun haihuwa da Ammah bataiba da wuri, kusan duk sunyi aure kuma. Sai dai tanada sauran ´ammata biyu a yanzu haka da samari biyu da basuyi aure ba. Ta amsa masa a Wan fisge, bai damuba dan hakan ba sabon abu bane a garesa. Nusaiba autarta dake gefenta zaune tana cin abinci ta gaidashi itama. Amsa mata yayi yana mi™ewa. Dakatar da shi Umman tayi da faWin,  Yau lafiya"

kuwa bamu ganka da safe ba? .

Šan murmushin ™arfin hali yay mata da faWin.  Ba komai Umma na fitane da safe sosai wani uziri .

 Uhhm to yayi . Ta faWa a ta™aice.

"Iska ya Wan furzar da ga bakinsa kawai ya mi™e yana ficewa. Šakin Mama ya nufa, mace ta uku a gidan,"

"sai dai ya samu tana sashen Abba dan itace da girki yau. Mansur ™aninsa Wanta na huWu kawai ya samu a falon da yarinyar ™anwarsu (jikar gidan) tana barci a kujera. Gaishesa Mansur Win yayi yana wani nanno™e kai na rashin kunya, sai dai babu damar yi dan suna tsoronsa a gidan ba kamar sauran yayunsu"

maza da suke iyama rashin kunya ba. Amsa masa yayi yana kallon askin kansa na rashin tarbiyya.

 Idan na wayi gari na ganka da wannan askin bisa kai kayi kuka da kanka . Daga haka ya fice. Baki

Mansur ya tura gaba yana ™un™uni da yarfa hannuwa. Sai dai babu damar yi da ™arfi.

Ammah na zaune su Maryam a gefensa suna cin abinci da kallo film ya shiga da sallama. A tare suka

amsa masa da gaishesa cikin girmamawa. Ya amsa musu da kulawa yana kaiwa zaune. Ammah ya gaida

da bata ha™urin rashin shigowarsa da safe. Dai-dai nan Maryam ta ajiye masa abinci da fure weter.

"Šakinsu suka shige da abincin dan sun san akwai magana a bakin Ammah. Suna shigewa kuwa ta dubesa da Wauke kai ta ce,  Lafiya ka fita tunda safe? ."

"Samun kansa yay da faWin,  Lafiya lau Ammah naje wajen aiki ne ."

A hankali ta sauke numfashi.  Nasan ba son aikin nan kake ba Hydar. Sai dai mai ha™uri yakan dafa

"dutse har yasha romonsa. Kafi kowa sanin yanda gidan nan ya koma yanzu, miyasa bazaka sakama kanka ha™uri da mutane ba ka karSi rayuwa a duk yanda tazo maka. Kowane bawa daka gani akwai irin tashi ™addarar, amsarta da ha™uri kuma shine mizanin imani. Zuwa yanzu yakamata ace kun bar mahaifinku ya huta dako ciyar da kune, shekarunsa yaja yana bu™atar hutu na rayuwa dana jiki. Yasha matu™ar Wawainiya da ku tun kuna ™anana har girmanku, bai tauye kowannenku ga ilimi ba da ci da sha da kula da lafiyarku har girmanku. A yanzu kune ya kamata ace kun rungumesa shima tare da ™annenku da suka"

"rage a gabanmu, dan wataran kune zaku maye gurbinmu garesu a yayin da ™asa ta rufe idanunmu ."

"Gaba Waya jikinsa ya ™arayin sanyi da nasihar mahaifiyar tasa. Idanunsa sun kada sunyi ja, cikin"

"gyaWa kai da tausasa harshe ya ce,  Inasha ALLAHU Ammah zaki sameni fiye da yanda kike bu™ata. Kuyita ha™uri damu kuma kuci gaba da mana addu'a ."

 Addu'a kullum cikin yimuku muke babu fashi .

Sun cigaba da hira da mahaifiyarsa da ™anensa da suka fito ya nuna musu assagment har zuwa ™arfe

"tara da kusan rabi sannan ya fito. Šakinsa ya koma dan yasan yanzu Abba ya riga ya kwanta. Sai da yay shafa'i da wutiri ya samu kwantawa, abinda ya faru a yinin ya shiga dawo masa dalla-dalla. Envelope Win nan ya Wakko ya fara dubawa. Takarda ce kawai a cikinsa Wauke da rubutu mai Wan tsaho, abubuwan da aka rubuta Win ya matu™ar bashi mamaki harma ya rasa wane kalar tunani zaiyi a kai. Shi dai har yanzu babu abinda zai iya ™araswa akan Ji™amshi family na ™warai ko akasinsa. In ma akwai abinda zai iya faWa to maybe akan wannan ballagazar yarinyar ne ta jiya, siririn tsaki yaja saboda tunota da yayi. Takardar ya"

yasar gefe ya kwanta yana mai lumshe idanunsa dake cike da barci......

                                              &

Washe gari da abubuwa da yawa ya tashi a cikin rai. Mafi girman jagorantar ™arfin gwiwar sa nasihar

"Ammah, sai kuma wani dalili nasa akan mutumin jiya da son sanin manufarsa ta ha™i™a, dan yasan in ma bai amshi aikin ba zai iya saka wani yay masa, shiko duk da bai gama sanin suwaye Uncle Yousuf Win ba sai yaji bazai iya sakacin barin ™ofar da za'a cuta musu ba har sai yasan gaskiya a kansu. ™arfe bakwai da kwata a gidan Uncle Yousuf Win yay masa. Yana zaune a gate wajen maigadinsu suna ´ar hira kasancewar mutumin Dattijo ne nutsatstse mai aikinsu ta kawo breakfast. Cikin girmamawa ta gaidashi shi da maigadin. Hannu kawai ya Waga mata ya Wauke kansa. Harta juya zata koma maigadi ya tsayar da ita da"

tambayar Alhaji ya fito ne?.

 A'a nadai ji aunty na batun tadoshi an kirata a waya wannan masifaffiyar aunty Lu suke kiranta ko ta

gidan Alhaji Babba bata da lafiy. 

Bata gama rufe baki ba sai gashi ya fito kamar a Wan rikice. Tun daga nesa ya ™walama maigadi kiran ya

"buWe masa gate. Mi™ewa maigadin yay da hanzarinsa, hakan yasa Uncle Smart Win shima mi™ewar ya"

"nufesa. Ganin yanda ya daburce yama kasa tantance motar da ya Wakkoma key yay masa sallama. Juyowa yay ya Wan kallesa, har ya Wauke kai sai kuma ya sake jiyowa."

 Alhamdullah ya faWa yana mi™o masa key Win batare daya tuna cewa yanzu fa ba ™ar™ashin su yake

"ba. Babu musu ya amsa key Win, dannawa yay motar tai ™ara, dan haka ya nufeta. Sai da ya dai-daita ta sannan, yana batun fitowa ya buWe masa yaga ya buWe gaban motar ya shiga yana faWin,  Yi sauri Please da alama abun babbane, dan duk ciwon Mawaddat da zai iya saka Aunty Kareema ruWewa irin haka ba"

™arami bane ba .

Gudu kawai ya ™ara batare da yace komai ba dan ba fahimtar akan wa ake maganar yay ba shi dai.

"Bawani nisane tsakaninsu ba, dan layinne kawai ba Waya ba. "

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5ØÜ5Ø2Ü5Ø)Ü5Ø"Ü5Ø'Ü5Ø Ü

 5ØAÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ5ØMÞ 5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ5ØFÞ'5ØJÞ.....!!

5ØiÜ5ØŠÜ5Ø�Ü5ØšÜ5Ø�Ü 5ØhÜ5؃Ü5Ø…Ü5Ø–Ü5Ø�Ü5Ø�Ü 5Ø„Ü5؆Ü

5ØjÜ5؉Ü5Ø‚Ü5Ø‘Ü5Ø•Ü5؆Ü5Ø“Ü

"........Ko parking bai gama yi da ™yau ba Uncle Yousuf Win ya fice, ba'a rufe mintuna biyar cikakku ba sai"

"gashi ya fito Wauke da Lulu yaran gidan biye da shi cikin tashin hankali. Shi ya buWe masa motar, sai lokacin ma yasan itace. Wani iri yaji a ransa musamman tuna abinda akace game da ita a takardar jiya da Alhajin nan ya bashi. Da wannan tunanin yaja motar suka fice a gidan. Kai tsaye wani babban p-hospital mai suna *_SHIRA'S HOSPITAL_* suka nufa. Yanda aka tarbesu zai tabbatar maka da an san da su. Har yay zamansa a mota sai kuma ya fita yabi bayansu, dai-dai nan suma ´an gidansu da suka biyo bayan su"

motarsu ta iso cikin asibitin.

Duk wani kai kawo da ake a kanta shi dai nashi ido ne. Yayinda acan ™asan zuciyarsa yaketa tuf™a da

"warwara akan abubuwa da dama. Musamman akan abinda ya dawo da shi aiki cikin wannan family Win a karo na biyu. Tabbas ya amshi aiki, sai dai kuma bada manufar wanda ya bashi aikin ba. Dan ko kaWan baiji wani kurari daga gargaWinsa sun tsoratashi ba. Hasalima shi wanda ya bashi aikin da yasan shi Win"

"wanene maybe dabai bashi Win ba. Amma zaiyi, dan in bai amsa ba zai bama wani da zai iya masa yanda"

"yake so... Ringing Win wayarsa ne ya katse masa tunani, ya ciro wayar daga aljihu yana mi™ewa ya fito. Sallama yay bayan yakai wayar kunnensa, daga haka bai sake magana ba sai saurare. Bayan ya katse kiran ya cire wayar a kunnensa yana furzar da iska kaWan. Cike da iya nazari yake bin farfajiyar asibitin da kallo a kaikaice, can idonsa ya sauka akan abinda yake nema. Basarwa yay ya share na wasu mintuna, kafin ya nufi fita gate Win a nutse. Dai-dai inda almajirai ke zaman bara ya dakata, naira Wari biyu dake aljihunsa ya ciro ya saka a kwanon barar wani gurgun almajiri dake kan katako mai tayu, almajirin ya shiga jera masa addu'a. Yana ™o™arin juyawa matashin saurayin dake gefensa kaWan yazo ta gefensa suka bangaji juna, kallon juna sukai kamar cikin jin haushi. Sai dai shi saurayin yay saurin faWin,  Yi ha™uri"

abokina ban lura bane ba . Kai kawai ya kaWa masa yabar wajen batare daya tanka ba.

"Maimakon komawa cikin asibitin sai ya samu waje a harabar ya zauna abinsa, can kusan mintuna uku"

yay ™o™arin ciro wayarsa a aljihu sai yaji takardar da saurayin nan ya sa™ala masa a aljihu sanda sukai

"karo batare da ya lura ba. Zarota yay ya warware cike da mamaki, sai kuma ya shiga Wan waige-waige amma babu alamar saurayin ko wani da zai ce hankalinsa a kansa yake."

"_ Ni kamar iska nake, a duk lokacin data kaWa sai anji sautinta a dukkan ™ofofin gashi na jiki. Idan"

kuma nai shirin zuwa waje matsayin guguwa tarwatsa komai da kowa na gari nake hatta ruwan kogi

"baya tsira da ga mamayata. Ka kula, in ba hakaba ni na ™ulleka a cikin ™ullina Aliyu Hydar Mawashi _."

Wani irin tashi tsigar jikinsa ta farayi na Sacin rai. A take zuciyarsa ta fara kaikawo da sauri-sauri cikin

"™irjinsa. Takardar ya ninke ya maida aljihu, yana batun tashi waya ta sake yin ringing a jikinsa. Wayar dai da Alhaji nan ne ya bashi jiya, yana kuma ™yautata zaton takardar nan ma da ga garesa take duk da ya kirashi ne Wazun a wayarsa. Shi sam yama manta da wayar. Cirota yayi daga aljihun, kamar bazai Waga ba sai kuma miya tuna ya Waga tana gab da tsinkewa ya kai kunne. Baiyi magana ba daga can ma akai shiru,"

"ganin ana neman shafe minti guda ya katse shirun da faWin,  Inada abinyi fa Malam ."

"˜aramar dariya akai daga can tare da faWin,  Wannan girman kan naka da gizago kesani ™ara jin ka"

"dace da bu™atar aikina Smart Mawashi. Mutanena sun sanar min ka koma aiki, weldone daka kasance"

mai biyayya irin haka da saurin gane abu 

 Na koma ne badan kurarinka ko farfagandarka ba! Ko a tunaninka sakawa ana bibiyata da

kawomin wasu banzayen sa™wanni a takarda ko kiran wayata zaisa nayi abinda kake so? .

"Ya faWa cikin katseshi murya a dake. Dariya akayi da ga can, Alhaji ya ce,  MuWauka haka Winne to. Sai"

"dai ka sani ni samaniya ne mai rufe rufin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login