Showing 21001 words to 24000 words out of 78821 words

Chapter 8 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

75

Daddy ya Wan girgiza kansa da faWin  ALLAH ya shiryeki Muwaddatan-warahamah. Koda ya gyara motar zuwa gabanta in shiga tayi. Daddy da ke tsaye zaman jiran ganin sun fita lafiya yay masa nunin ya fito ya buWe mata. Bai musa ba ya fito fuskarsa na karayin wani kicin-kicin. Batare daya kalleta ba ya buWe mata ofar. Sai da taja tsaki da faWin,  Motsoww! baauye kawai da ko aikinsa bai sani ba sannan ta shiga. Maidawa yay ya rufe suka fice a gidan. Karan farko Mommy ta saki murmushi, dan tabbas tasan a wannan haWin akwai ura. Lulu masifa da izza. Aliyu jan girma da rashin Waukar raini. Taga dai yanda wasan zai cigaba da"

kasancewa tsakanin Sera da mage.

"Karaf murmushin Mommyn a idon Daddy da ya juya zai koma ciki. Ya wani Waure fuska da faWin,"

 Aniyarki ta biki idan ma wani abu kike ullawa akan yarinyata .

"Sarai Mommy ta jisa amma sai bata tanka ba, dan ta fahimci masifa yake nema da ita akan"

"Muwaddat Win tunda suka dawo asibiti. Itako tai bashi kowacce irin damar cimata mutunci dan a yanzu kam bazata Wauki abinda ta Wauka a baya ba kan Mahaifiyar Muwaddat Win da ita kanta yarinyar. Suna shiga ciki tai wucewarta Wakinta bata bisa ba duk da ananun maganar daya cigaba da faWa masu ona zuciya. Har da cewa ilama itace taima Muwaddat Winsa asiri take shaye-shaye saboda tana bain ciki da ita a gidan. Tana shiga Waki ta fashe da wani irin kuka mai cin zuciya. Sai da tai mai isarta ta share hawayenta, dan duk yaran sun wuce makaranta da ga ita sai masu aiki. Duk yanda take jurewa da dakewa akan al'amurin mijin nata game da arsa a yanzu hakan yana neman fin arfinta. Dan al'amarin akwai ciwo sosai matua gaya. Cikin ananin lokaci tai ninaya a tunanin shekaru ashirin da shida da"

suka shuWe kafin yau....

*_SHEKARA ASHIRIN DA SHIDA DA SUKA SHUE_*

"Malam Ibrahim Jiamshi shine sunan mahaifin su Isma'il (Daddy), yayinda Malam Salisu Ibrahim"

"Jiamshi ya kasance aninsa Waya tilo da iyayensu suka haifa (Mahaifinta). Sun rasa iyayensu tun suna ananun yara, dan haka suka tashi da tsananin aunar juna da shauwa a hannun kakarsu Iyan Jiamshi. Iyan Jiamshi kakarsu itace har taga aurensu su duka biyun, dan ALLAH yay mata rasuwa ne bayan haihuwar Isma'il da ita Kareema. Duk da bawani wayone da su sanda ta rasu ba bazasu iya manta wasu"

an abubuwa da suka shafeta ba. Iyan Jiamshi ita tabarma Ibrahim da Salisu wasiyyar haWasu aure idan

"sun girma, ba komai yasa haka ba sai ganin yanda Isma'il (Daddy) ke yawan kaffa-kaffa da ita tun tana"

"jinjira kasancewar ta ita Waya anwarsa da yake gani. Bayan rasuwar Iyan Jiamshi da shekara biyu ALLAH yayma mahaifinta Salisu rasuwa shima. Wannan mutuwa ta matuar girgiza Ibrahim matua da har takaisa da baro garin Jiamshi gaba Waya ya dawo cikin Kano tare da ita Kareema daya amshe wajen mahaifiyarta dan bayan ta kammala takaba anta bashi shawaran aurenta ciki harda mahaifiyar su Isma'il (Daddy) amma yace bazai iya ba. Bazai taSa iya auren matar aninsa Salisu ba. Wannan daliline yasa iyayenta cewa ta bashi arsu tazo gida ta samu miji. Ba rabuwar daWi akayi ba, dan mahaifiyarta ta tafine ta barta tana kuka mai tsanani, haka ma Ibrahim da matarsa da Isma'il. Rionta ya koma hannun iyayen Isma'il (Daddy), inda suke tattalinta da kulawa matua su da Wan su Isma'il. Dawowarsu Kano da shekaru uku aka haifi Yousuf, inda ALLAH yayma mahaifiyarsu rasuwa itama a wajen haihuwarsa. Abubuwa sun sake rikicewa, inda mutuwar ta sake taSa rayuwar Ibrahim matua har sai da ta zama sanadin kamuwarsa da ciwon ajali shima. Yayi jinya sosai ta kusan shekara takwas, yayinda ita da Isma'il suka"

raini Yousuf tamkar uwa da uba a garesa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

*_Wai wai wai_*

"_wani kaya sai amale,don raqumi bazai iya dauka ba_"

*MAAB LUXURY* _GIDAN ADO DA KECE RAINI_

*MAAB LUXURY* _DUNIYAR QAWATATTUN KAYAYYAKI_

*MAAB LUXURY* _TUNQAHON GIDA DA GININ GIDAN GABA DAYA_

"_IDAN NACE ZAN LISSAFO BAZAN GAMA BA A NAN KUSA,DON SUN CANCANCI KOWANNE IRIN SUNA_"

*DAME DAME SUKE SIYARWA NE?*

_SUN KAWO MUKU DALLADALLAN KAYAYYAKIN GIDAH NA KAWATARWA DANA KITCHEN MASU HASKA

DAKUNAN GIRKI& KWASHA KWASHA_

_SU DIN KARSHE NE A DUNIYAR KAYAYYAKIN GIDAH DANA KITCHEN NA KECE RAI NI& INA UWAYEN

"GIDAH, AMARE? ANTOCI, KAWUNNI, YAYYU MAZA, KANNE DA MA IYAYEN MU MAZA?_"

_KU ZO A DAMA DA KU A WANNAN DAMAR ME DAUKE DA DIMBIN KAYAYYAKI MASU KYAU A KUDI

DEDE MISALI WANDA KOWANE ZAI IYA MALLAKA IYA KARFIN SA_

_KU ZIYARCI SHAGON DA KE A KANO.. TITIN AHMADU BELLO WAY_

_KO KUYI ORDER DA GA SHAFUKAN SADARWA TA INSTAGRAM: @Maabluxuryhome_

_FACEBOOK:@maabluxuryhome_

"_SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDAH,, INGANCI DA RAHUSA, KYAU A DADE ANA AMFANI DA SU SAI"

KAYAYYAKIN MAAB LUXURY HOME_

_A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY ORIGINAL HOME DECORS AND KITCHEN UTENSILS_

_MAAB LUXURY HOME GOT YOUR HOME AND YOUR KITCHENS COVERED& JUST A VISIT/CALL/DM

AWAY_

_08034631010 MAAB LUXURY HOME _

"........Wannan haWin kan nasu da aunar juna ya Wan dinga ragema Malam Ibrahim raWaWin ciwo, dan duk"

"da yana kwance a duk sanda suke tattalin Yousuf a tare kamar wasu mata da miji duk da arancin shekarunsu sai yaji farin ciki har fuskarsa kan nuna hakan. Gashi shima suna kulawa da shi matua sai kace wasu manya. Yana da shekara biyar kwance ya yanke shawarar Waura musu aure saboda halin rayuwa, a lokacin shekarar Isma'il goma sha tara a duniya. Itako nada goma sha huWu. Mawafcinsu ne ya jagoranci komai, ranar wata juma'a sun dawo makaranta Isma'il ya gama jarabawar arshe ta kammala sakandire, ita kuma jsce suka iske an Waura musu aure. Ita bata wani Wauki abin da muhimmanci ba, kasancewar da sauran uruciya a tare da ita. Sai ma biyema Yousuf dake da shekara biyar a duniya tai suna murnarsu. Yayinda Isma'il ya shiga yanayin damuwa, dan shi harga ALLAH kallon anwa yake mata uwa Waya uba Waya bawai matar dazai iya aure ba. Lura da hakan da Malam Ibrahim yayi ne ya sashi zaunar da shi yay masa nasiha mai ratsa jiki data saka jikinsa yin sanyi, tun kuma da ga wannan lokacin ya fara koyama kansa sonta ita Kareema (Mommy) tunda dama akwai auna ta jini da shauwar zaman waje Waya a tsakaninmu. Karatu muka cigaba da yi abinmu batare da anyi maganar tarewa ba, haka shima Yousuf an sakashi makaranta, gefe kuma muna cigaba da jiyyar babanmu malam"

"Ibrahim. Isma'il na shekara ta uku a jami'a, ni kuma shekarar arshe a sakandire jikin Baba ya sake"

"rikicewa, ganin haka yasa mawafcinmu da muka zama tamkar an uwan jini a yanzu shirya bikinmu ni"

"da Isma'il dan yana fatan gani kafin yabar duniya. Haka Win kuwa akayi, aka gyara gidan tare da kawo abubuwan da suka dace da amarya sati Waya da kammala jarabawata ta arshe akasha biki. Anan dai gidan muka tare, inda kwanaki goma sha Waya da tarewar tamu ALLAH yayma Baba rasuwa shima. Mun shiga ruWani da tashin hankali matua irin wanda bazai misalu ba. Dan da yar al'amura suka daidaita mana bayan wani lokaci. Mun cigaba da rayuwa cikin shauwa da soyayya mai ban mamaki, ga Wan aninmu Yousuf da muke tattali matua, inda wanda bai sani ba zai iya Waukama Wan mu ne sai idan ka kalleni ne zaka san ban kai haihuwarsa ba. Alhamdullah Isma'il ya kammala jami'a bayan rasuwar Baba da shekara biyu, ya kuma samu result mai yau. Haka shima Yousuf ya shiga fimare 4. Burina a kullum shine na koma makaranta na cigaba da karatu nima, sai dai Isma'il na lallaSani akan na bari ya samu aiki abubuwa su sake warware masa. Banyi musu ba nayi haurin, cikin ikon ALLAH kuwa sai ga aiki ya samu cikin saui kasancewar a wancan lokacin ma neman masu irin kwalinsa ake ido rufe suna yanga dan aiki saima sun zaSa. Wannan samuwar aiki shine mafarin komai, dan daga lokacin abubuwa suka fara canja"

salo a saSanin yanda nake kallonsu ko na tashi na sansu.

"*_Alhaji Sufi Ado Garko_* shine ya kasance ogan Isma'il a wajen aiki, mutum ne mai tarin dukiya da"

"mutunci. Bashi da mugunta da eta, dan ba aikin gwamnati kawai ya dogara da shi ba Wan kasuwane babba da akeji da shi sosai a lokacin. wazo da amanar Isma'il ta fara janyo masa soyayya a wajen Alhaji Sufi ya fara jansa a jikinsa tare da Worashi akan wasu harkokinsa na kasuwanci a bayan fagen aikinsu na gwamnati. Alhamdullah wannan al'amari ya fara canja mana rayuwa, dan kuWi sun fara shigowa Isma'il fiye da farkon samun aikinsa. Inda ya cika alawarin maidani makaranta, shima Yousuf ya shiga Sakandire. Shekarata Waya da komawa makaranta sai ga ciki. Isma'il da Yousuf da ni Win kaina mun shiga matuar farin ciki da baida misali. Na haihu lafiya bayan ciki yakai haihuwa, inda ALLAH ya bani Wa Namiji wanda yaci suna Ibrahim muna kiransa da Abba. Na cigaba da rainon Abba koma nace Yousuf ya cigaba da rainonsa, dan tattalin yaron yake tamkar wai a cokali. Sai dai ALLAH baiyi mai zama bane yanada shekara Waya da wata uku ya rasu. Yousuf ya sha kuka sai mune muka koma lallashinsa. Sai dai me ashe a lokacin ma ina maale ne da ciki batare da mun sani ba. Sai bayan rasuwar Abba ne ya bayyana. Munyi murnar hakan na cigaba da rainon ciki da karatu, yayinda ALLAH keta ara Waukaka Isma'il ta silar Alhaji Sufi Garko. Bayan isar cikin jikina haihuwa shima na haifesa, sai dai wannan karon an biyu ne duk maza. Wayyo murna zo kaga farin ciki a wajen Yousuf da Isma'il dama ni kaina. Yara sun sake cin sunan Ibrahim da Salisu iyayenmu. Ana kiransu da Hassan da Hussaini Winsu. Bayan haihuwar an biyu da shekara biyu na kammala karatuna, sai dai Isma'il yace bazanyi aiki ba sai da naita roonsa ni da Yousuf harda kukanmu sannan ya amince. Shine ya amshi takarduna da kansa domin nemamin aiki kamar yanda ya sanar min mai-gidansa Alhaji Sufi Garko yace ya kawo zai sama min gurbin a kamfaninsa insha ALLAHU. Kasancewar yace ya kai masa takardun gida a cikin weekend ya sakashi shiryawa ranar wata asabar."

"Wannan shine karo na farko a rayuwarsa da zai je gidan ogan nasa. Tare da Yousuf suka tafi, inda akai musu tarba ta mutuntawa, gidane katafaren gaske da ya basu mamaki, dan a ranar suka sake tabbatar da lallai Alhaji Sufi Garko mai kuWi ne sosai. Suna zaune a falon Alhaji Sufi da aka saukesu saboda karamci saSanin falon bai arsa yayyawar budurwa data dawo daga karatu da ga asar larabawa ta shigo falon amsar sao wajen mahaifinta. Tunda ta Wora ido akan Isma'il ta kasa Waukewa, dan Isma'il yayyawan mutum ne Wan gaye sosai, ina faWa muku zancen gaskiya ne badan yana mijina ba. Ba"

Isma'il kawai ba hatta Alhaji Sufi ya lura da irin kallon da ar tasa kema yaronsa na urilla. Yayinda

Yousuf shi kuma abin ya bashi haushi saboda kishina ni ar uwarsa. Wasa-wasa Muwaddat ta kasa barin

"falon tana manne da su har suka bar gidan duk da bayan gaisuwar shi Isma'il bai sake kulata ba ma. Aiki dai an Waukeni ta silar Alhaji Sufi, sai dai tunda Yousuf ya bani labarin arsa da abinda ya faru naji komai ya fitamin arai. Ban dai yima Isma'il maganar ba, amma kullum cikin kasa kunne nake naji abinda zai biyo baya. Shiru-shiru banji komai ba har na shiga wata shida da fara aiki ga kuma ciki ya sake samuwa."

"Abinda ya bani mamaki a wannan karon Isma'il bai wani nuna murnarsa sosai akan cikin ba kamar nasu an biyu da Abba. Sai dai banyi magana ba. Bayan haka al'amuransa da yawa sun Wan fara canjawa a yanda na sansu. Zai fita aiki da sassafe batare daya karyaba yanzu, bai dawowa kuma sai goma na dare. Wani lokacin ya tsakuri abinci, wataran ma baya ci sai yace min ya oshi a gajiye yake. Tun bana Waukar al'amarin wani abu har ya fara damuna naima Yousuf maganar. Shima da yake yaro ne mai hankali da lura ashe ya fahimta yay shirune kawai. KuWi na sake shigoma Isma'il abubuwa na ara rikicewa a tsakaninmu da ban san kansu ba, dan haka Yousuf dake oarin kammala sakandire ya lallasheni akan zai bincika. Yaron nan shine yay oarin binciko mana komai, inda ya gano ashe Isma'il soyayya suke da Muwaddat ta bugawa a jarida, saboda shi ma yanzu haka ta koma aiki ma'aikatarsu. Hankalina ya tashi da gani har Yousuf, inda duk yanda naso danne abun a raina na kasa Isma'il na dawowa na taresa da maganar. Da farko naga shock a fuskarsa, amma da yake halin maza sai ya dake ya shiga borin kunya akan wane munafuki ne yay masa sharrin nan. in faWa masa nayi, amma duk da haka yace yasan Yousuf ne. A daren ya tado Yousuf da ga Wakinsa ya zagesa tas. Hakan da yay ya sake Sata min rai muka kwasa da shi sosai abinda bai taSa faruwa ba har ya kaisa ga marina, ya kuma tabbatar min nama shirya aure shi da Muwaddat babu fashi sai dai mu mutu ni da Yousuf Win. Kamar yanda ya faWa kuwa ya cika, dan baifi sati biyu dayin rigimar tamu ba aka tsaida bikinsu shi da Muwaddat. Wannan tashin hankalin dana sakama kaina saboda yanda ya sake birkicemana a gidan ni da yaran da Yousuf yasa cikin jikina ya Sare. Bai nuna ya damu ba ya cigaba da shirye-shirye aurensa. Inda Alhaji Sufi Garko ya ce arsa fa tace bazata zauna a gidan da muke ba. Dan haka ya bashi mukullin aton gida da dalleliyar motar hawa, nima mota da kayan faWar kishiya kai kace ma nice amaryar kuma wai da ga gidan iyayenta. Shima Yousuf da an biyu da nasu hidimar. Wannan abu ya sake Wagamun hankali dan a ganina Isma'il dai auren jari ma yake shirin yi. Taruwa mukai muka tada masa hankali ni da Yousuf amma yace ko zamu mutu auren Muwaddat babu fashi wlhy. Hakan kuwa akayi, dan wata Waya kacal da komawarmu sabon gidan da ya"

zama dole garemu akai bikinsa shi da Muwaddat.

*_Karku rikice wannan Mawaddat Win mahaifiyar Lulu amshi ce ba Lulun muke nufi ba _*

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ



"*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA"

"DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU"

MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

"Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin"

kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi

dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na

maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai

"misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa"

Sabulun wanka

Kalolin sabulun tsarki

Turaren tsugunno

Turaren al'ajab

Hatsabibin turare

Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba

Gumbar Dabino

Gumbar gero

Gumbar madara

Gumbar matsi

Gumbar ukku bala'i

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar sabon budurci

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar aya da kwakwa

Gumbar ridi

Gumbar mazari

Sarauniyar gumba 3in1

"Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,"

Kalolin gari

Garin mallaka

Garin hutar da malaminki

dakan jaraba

Dakan Amare

Dakan Ni'ima

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Garin sa buzu kuwa

Garin buje.sharkaf

Garin Dan la'asar

Yayan hadiya mai suna dan la'asar

Original Dan goshi

Original Dan goshi (sabon salo)

Original man damo

Original man ayu

Kitsen damo

Sirrin tafin kafa

Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata

Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan

surenki

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da

izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc

Kalolin tsumi

Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar ni'ima

Tsumin tabaje

Tsumin Amare

Tsumin sabon budurci

Tsumin nono rakumi

Matan gaske

"Ruwan jaraba,"

Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar

Matsin Dan mannau

Matsin mallaka

Dan la'asar

Sabon budurci

Mak'alemata

Mashahurin matsi

Ukku bala'i

Matsin uban budurwa

Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi

"Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata"

"kaya ingantattun don dawo da martabar ta,"

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake

*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin

"mata masu fada aji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login