Showing 39001 words to 42000 words out of 78821 words

Chapter 14 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

87

ya jira abinda

"zata ce ba. Fitowa yay a motar ya kulle. Da afa ya fita a habar court Win da ta yi tsittt alamar an fara shari'ar ko za'a fara. Yana fitowa a gate Win ya samu napep zuwa Daurawa anguwar da gidan anwar tasa take. Kasancewar safiya ce basu wani samu matsala ba, dan haka suka iso da wuri. Bayan ya biya mai napep Win maimakon shiga gidan kai tsaye ko yin knocking sai ya Waga waya yay kiran abokin nasa Sa'id Ibrahim da sukai karatu a jami'a tare. Yanda Sa'id Win ya Waga wayar ta isa tabbatar da a rikice yake. Dan duk ya daburce sallamar ma da in ina yayi ta. Sai kuma ya shiga kame-kamen gaisuwa. Katsesa Smart Win"

"yay da faWin,  Gani a ofar gidanka ka turo min Hawwah zamu wuce gida ."

 G...g...gida kuma Mawashi? Miya faru ka...k...kake wannan maganar haka? Ko itace ta kira ka ta

faW 

 Sa'id!! .

Ya dakatar da shi a harzue. Sake tsurewa Sa'id Win yayi dan yasan halin abokin nasa sarai. Bai da yawan

"magana ko hayaniya, dan bai taSa ji ko ganin abokin faWan Smart Mawashi ba a rayuwa. Amma shi kaifi Waya ne akan komai da kowa. Duk yanda yake da kai bai yarda ka latsashi ba ko gasu abokai. Yanda ya rikice Win sai ya harzua ran mahaifiyarsa da ta hanashi fita duba matarsa. Dan ta rantse ko bakin ofa yaje domin Hawwah Win sai ta tsine masa. Cikin masifa ta wafce wayar, kunnenta ta kai da faWin,  To Wan mulkin mallaka wai shin nikam ko kai ne ka haifa min Sa'id ne ban sani ba? To bazai zo Win ba, nace bazai zo ba idan ka isa kai duk abinda kake jin zaka iyayi, ko ita anwar taka autar mata ce da in ya rabu da ita"

zai kasa cigaba da rayuwa har ya auro wasu huWun. Aikin wofi kawai anga kuWi an nanema yaro na .

"Har tayi ta gama bai ce uffan ba, sai da yaji tayi shiru ya yanke kiran. Yanda yake huci zai baka"

"tabbacin sanin ran an maza ya kai ololuwar Saci. Number Hawwah yay kira, bugu Waya ta Waga. Kafin tace komai ya ce,  akko mayafinki ki sameni waje . Ya yanke kiran. Minti shida kuwa bata gama cika ba sai ga Hawwah da aton akwati da Nasreen ar shekara huWu biye da ita. Tana ganinsa ta cilla da gudu garesa tana faWin,  Oyoyo Uncle . KaWan ya saki murmushi, tare da duawa ya Wauketa ita da school bag Win da ke goye a bayanta alamar an gama mata shirin makaranta ne. Sau Waya ya kalla anwar tasa ya kauda kansa. Batare da yace komai ba ya amshi akwatin hanunta yay gaba tabi bayansa. Napep ya tare musu suka shiga, Nasreen nata zuba masa surutu dan yarinyar ko akku haka ta ganta ta bari kamar ar wa-wa akwai wayon jaraba. Dan bakinta ya girmi shekarunta. Sai da ya kaisu har gida sai dai bai shiga ba yace taje ta jirasa zai je ya dawo. Bata musa ba ta fita, shi kuma yace ma mai napep ya juya da shi babban kotun dake jaha. Ya samu har an fito da ga shari'ar, yanda harabar kotun ke'a harmutse da ayataccen murmushin da ya hango a fuskar Lulu ya sashi tsira mata idanunsa. Tsaye take a tsakkiyar lauyoyi an uwanta wanda da alama duk an Sangare Waya ne a shari'ar, dan yanda fuskokinsu ke a washe kamar ita saSanin waWanda ke gefensu kaWan zai baka tabbacin hakan. an jaridar da suka zagayesu ya sashi daina iya hangota, Wauke kansa yay tare da buWe motar ya shiga, a kallo Waya zaka"

"fahimci damuwar dake zagaye da fuskarsa, dan babu abinda ke faman masa kai kawo sai batun"

"anwarsa Hawwah, shi shaida ne Sa'id na matuar son Hawwah, sai dai matsalar mahaifiyarsa da tun"

"farko ta nuna bata son auren saboda ar anwarta da taso ya aura shi kuma yai tsayawar mahaifinsa ta sa ta janye ta amince ya auri Hawwah, sai dai tunda take gidan mahaifiyar tasa ke nuna mata hantara da yara musamman idan Alh. Ibrahim mahaifin Sa'id Win baya gari. Tasha marin Hawwah Win dayi mata abubuwa masu cin zuciya shi yana zuwa ya sasanta bada sanin iyayensu ba. Sai dai a wannan karon ya fahimci dole ne fa a tauna tsakkuwa dan aya taji tsoro. Dan tsohuwar na buatar sanin Hawwah nada gatan iyaye da dangi itama, sannan dukiya ba itace rayuwa ba kawai akwai muhimman abubuwa da suka fita a zamantakewar rayuwa. Kai dai kai fatan kawai ALLAH ya rufa maka asiri kafi arfin yau da gobenka. Idan kuma ya azurtaka da dukiyar ka bida ita ta hanyar da kai a karan kanka zakai alfahari da kanka"

watarana da zaka amsa tambaya akan dukiyar kwabo bayan kwabo

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.........Gigitaccen knocking Win da akai ma glass Win motar ne ya sashi dawowa hayyacinsa. A hankali ya

buWe idanunsa da sukai mugun kaWawar Sacin rai ya sauke a kanta. Harara ta balla masa da juyayyun idanun nan nata da shaye-shaye ya gama canjawa yanayin kallo.

" Kai anya kuwa ka taSa shiga ajin makaranta? Dan na fahimci baka san aikin ka ba, malalacin banza"

"kawai ka zauna kanama mutane tunanin iska a mota, ko an gaya maka a banza ake mallakar irin motar har ai zaman tunani a cikinta Mtsowww!! Baauye . Ta buWe motar a fusace ta shige tare da rufe murfin da arfi. Fitowar da yay niyyar yi buWe mata ya fasa, batare da ya tanka mata ba kamar yanda ya saba yayma motar key. Bata sake bi takansa ba ta maida hankalinta a lap-top itama, yayinda shi kuma yake tafiya a nutsensa. Sunyi nisa sosai batare da ko sau Waya ta Wago taga ina suke nufa ba, dan ita duk zatonta hanyar office Winta ya nufa da ita tunda Uncle Yousuf yace mata ya bashi komai nata a rubuce. Jinfa tafiya na neman in arewa ya sata Wagowa. Da sauri ta ara ware Lulu ayes Winta tana kallon inda zata iya rantsewa bata taSa sani ba ma, dan ita dai kusan yawonta wajen Kano a jirgi ne. Gabanta ne ya faWi, zuciyarta ta shiga mata kai-kawon ko yayi kidnapping Winta ne? Amma sai ta dake a masife ta ce,"

 Kai malam mi kake ullawa ne? ina ne kake shirin kaini nan? .

"Shiru kamar bazai tanka mata ba, dan har ya kunnata ta ara arfin hucinta. Sai kuma cike da rainin"

wayo ya bata amsa cikin halin ko'in kula da cewa  Asibiti ganin likitan wawalwa . dai-dai yana oarin shiga aton gate Win asibitin na dawanau.

 What?! Wai nice ka kawo duba masu taSin wawalwa kake nufi ko mi? . Tana sake ware

idanunta kan rubutun saman aton ginin inda yay parking. Bai tanka mata ba har sai da ya kammala dai- daita motar a gaban wajen. Kasheta yay gaba Waya tare da kai idanunsa kanta ta cikin mirror. Kallon nasa kuwa take itama dan tsabar takaici ya hanata iya sake cemasa komai amsar dalilin zuwansu kawai take

buata da ga garesa.

 Kinada kati anan ne ko yau za'a fara yankar miki? Dan naga kamar wayar da kika sha jiyan bata

kammala sakinki ba . Ya faWa a dakensa.

 Kai! Wai dama ni kake nufin inada taSin wawalwar ma kenan? .

Idanunsa da take kira na macizai ya wara mata cike da salon sake tura mata takaici. Sai kawai taji

"walla na neman cika mata idanu. Tunda take a duniya bata ko tuna an taSa wulaantata makamancin yau ba, ba zuciyarta ba hatta numfashinta fita yake da sassarfa. Wai ita wannan ya kawo asibiti, asibitin ma na masu taSin hankali. Babu abinda take ji a ranta kamar ta haWama yayyawar fuskarsa jini da majina da maruka fiye da yanda ya yagata, ta dunule hannunta amma hannun ya gagara Waguwar aikatawa. Maimakon ma hakan kanta kawai ta dafe dan jin zuciyarta na barazanar tsagewa biyu. Batajin idan ta sake kai mintina sama da uku a motar nan bata shae mutumin nan ya bar duniya ba. A wani irin harzue ta bankaWe murfin motar ta fita, inda yake zaune mazaunin driver ta buWe. Shi kansa bai taSa"

"ganin Sacin rai tattare da ita irin yau ba, dan tsabar masifa fuskarta har jaja takeyi...."

 Fitar min a mota!! .

"Ta faWa da yar muryarta har rawa takeyi. Cikin deep voice Win nan tasa da sake dakewa ya ce,"

 Maizasa na fita bayan akan aikina nak. 

 Wlhy zan kashe fuskarka da mari idan baka fitar min a mota ba tunda ban haWa kuWi da kai na saya

"ba!! . Ta sake faWa a wani yanayin da muryarta ke fita da cracking. Ya gama sanin ta kai ololuwar fusatar da yake buata, dan haka cikin taSe baki ya fice yana wani murmushin da ke sake tafasa mata ruhinta shiko yana sake ayatar da kwarjininsa."

 Ka rubuta ka ajiye sai na wulaanta rayuwarka a mizanin mafi munin wulaanci . Ta faWa dai-dai

"tana fisgar murfin motar bammm! Ta rufe. Kamar yanda ta saba a guje ta fice a asibitin, dan Lulu akwai iya tuin ganganci da wauta balle yau da ya zama an kunnata ne, shiyyasa Daddy yafi son driver ya jata a mota. Da gaske tui take irin na wauta da isa, har takai wasu drivers Win na zaginta idan tai wani abun cike da gadara. Tana kan round about Win da zata Wauki titin office Winsu ta kusa haWa accident sakamakon neman shallakewar in tsayama traffic light data nema yi. A fusace drivern data dakarma mota ya fito, itako babu alamar ko War a tare da ita ta ara sautin kiWan wakar Shakira da ke tashi a motar, dan tana matuar son waoin mawakiyar, shiyyasa bata da wakar data bama amanna kamar"

waointa musamman idan tana cikin Sacin rai irin haka.

 Ke ar uban wacece da zaki da kar min mota ki cigaba da zama a ciki kamar bakiyi ko mai b. 

"ya gagara arasawa saboda tozali da abinda baiyi zato ko tsammanin gani ba.  Ni ar gidan ubanka ce!! . Lulu da dama take a harzue jira take a taSata ta fashe ta bashi amsa a fusace itama. Kansa ya Wan dafe da wani irin salo yana juya jikinsa kaWan, sai kuma ya sake jiyowa gareta da Wan kuzari ya ranwafo a"

motar.  Oh Baby dama ke ce? Please am so sorry .

"Harara ta balla masa tare da jan sirrin tsaki ta Wauke kanta. Zai sake magana ta Waga masa hannu, tare"

da Wakko bandir na sabbin dubu ta jefa masa a harzue.  Ko basu kake buata ba dama? . Siririyar

"dariya ya saki mai ayatarwa.  Mai sunan gwaggo kenan, ni bance ina buata ba, sai dai idan kin bani yauta ne zanso haka. Koba komai yauta da ga masoyiya zuwa masoyi ai abin alfahari ne ko ."

 Tajuddeen bani hanya na wuce kafin kaja na sauke maka abinda ke kaina wlhy!! Dan inada abunyi .

" Zan iya Waukar ko miye da ga kanki ko mi nauyinsa, sannan nima inada abunyi dan haka ma kika"

"ganni da farar safiyar nan akan titi, duk da dai naci ribar fitar kodan ganinki da nayi ."

"Maimakon amsa masa sai taja tsaki, tare da yin sama da glass Win motar. Da sauri yaja da baya dan"

"neman takashi take yi. Cikin murmushi da cizar lips ya dua ya Wauki kuWin nan data jefesa da su a asa yana kaisu hancinsa dan tuni amshin turarenta mai arfi ya mamaye su. Duk abinda ke faruwa akan idanun Smart ne da ke cikin napep kamar sauran mutane, dan tana baro asibitin yay murmushi, sai dai da sauri shima ya fito saboda ganin yanda ta fisgi motar cike da ganganci ya kuma san bata san hanya ba sosai, baya fata wani abu ya sameta a dalilinsa, cikin sa'a ya samu napep, dan haka yace masa su bita, sai dai tuni ta musu fintinkau saboda gudun da take zubawa dan har ta Sace musu, sai gashi kuma sun haWu a traffic light Win. ar hayaniyace ta fara tashi, wasu na zagin Lulu wasu najin haushin Tajuddeen da ya taso gigigi ya kuma koma yay sakwat, daka gansa dai shima kasan akwai nerar balle ace saboda kuWin"

"data watso masa ne. Sai dai wasu sun fahimci ma dai kamar sun san juna ne shiyyasa, amma hakan bai"

hana ananun maganganun ba dai. Sirrin tsakin da bai shirya bane ya fita a bakinsa a karo na farko. Yana

"oarin Wauke kansa da yima mai napep maganar su juya titin anguwarsu dan ya fasa bin bayanta da yay niyya idon Tajuddeen ya sauka a kansa. Murmushi ya sakar masa da Waga masa hannu, hakan yasa shi dole fitowa fuskarsa a Wan sake shima ya mia masa hannu suka gaisa.  Ya naga yau tafiyar taku daban- daban? Koda yake da alama yau ogar taka fitina take ji . Tajuddeen ya faWa da alamar ar damuwa, dan harga ALLAH yana matuar son Lulu. A karo na farko Smart ya Wan saki murmushi mai sanyi. Cikin nutsuwar nan tasa, sai dai a can asan maoshi ya furta  Ita dama kullum a cikin rigimar take ai. Tunda"

ta tsere mana ma zan juya gida ne kawai .

 A'a ba'ayi haka ba. Bari mu arasa dan office Win nasu kusa yake damu . Badan Smart yaso ba

"Tajuddeen ya biya mai napep da ya Wakkosa, shi kuma suka shiga motarsa a tare. Tunda suka bar wajen Tajuddeen Win ke jansa da hira. Shi dai nashi murmushi ne kawai bai iya cewa komai. Tajuddeen ya fahimci Smart bamai yawan magana bane, sai dai sam baza'a taSa kiransa miskili ba. Kawai dai shiru- shiru ne shi bai cika hayaniya bane. Tafiya kaWan ta kawosu, guri ne mai yawun gaske da Wan girma dan gaskiya ya tsaru. Tajuddeen yaso su shiga tare da Smart amma yai ya ce ya barsa anan wajen, badan yaso hakan ba ya barsa nan jikin motar shi kuma ya shige. Ya Wan gaisa da tsirarun ma'aikatan da suke kai kawo saboda sun sanshi dan lokaci zuwa lokaci yakan Wan zo wajen Lulun, da ga haka ya nufi lifter zuwa 3floor. Offices ne kusan goma a wajen, a office na kusan bakwai, a hankali idanusa suka sauka kan"

rubutun saman da aka rubuta. *_Barrister Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiamshi_*.

"Kai tsaye Tajuddeen ya shige babu wani neman excuse, aramin falo ne dan table Win sakatariyarta"

"ne kawai sai kujeru uku 3sitter da 1sitters guda biyu da table a tsakkiyarsu. Da ga Wan gefe kaWan water dispenser ce mai yau sai tv da ke maale acan sama. Glass ne ya raba wajen da office Win ta, dan haka ya iya hango yanda take ma wata dake tsaye gaban table Win ta masifa, duk da bajin mi take faWa yake ba yanayin yanda take karkaWa hannu ya bashi tabbacin hakan. Da sauri Tajuddeen ya tura ofar ya shiga, a"

tare Lulu da sakatariyarta da ke shan masifa dan a kanta ta hau juye takaicin Smart suka juyo

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Fuska Lulun ta sake tsukewa, yayinda sakatariyar ta risina tana gaishesa dan tasan ko wanene tunda"

ba yau ya fara zuwa ba.

 Jeki abunki .

"Ya cema sakatiyar yana kaiwa zaune. Sakatariyar ta Wan kalli Lulu a tsorace, sai kuma ta dubesa cikin"

"girgiza kai kamar zatai kuka. Shima Lulun da ke faman haWa takardun gabanta ya kalla, sai kuma yay Wan murmushi.  Madam please taje? . Harara ta Wago ta balla masa, ta sake maida kanta ga abinda take yi. ar aramar dariya ya arayi mai fidda haora, tare da yima sakatariyar nuni da hannu alamar taje. Da sauri ta fice har tana neman cin tuntuSe. Idanunsa da ke ma sakatariyar kallon asa-asa ya janye ya maida ga Lulu...  Miyasa ka biyoni? . Ta katse maganar da yay yinurin mata.  Idan masoyi ya biyo"

"masoyiyarsa laifi ne Mawaddat. Please ki daina wahal damu haka mana, ko so kike sai na kai asa ne? ."

" Bani da matsala da kaiwarka asa Tajuddeen, matsalata Waya shigarmin rayuwa da kake yi. Ka bar"

"wahal da kanka dan bazaka taSa samuna ba. Ko'a baya na amince ma batun su Daddy ne saboda Grandpa kaima ka sani. Amma ban taSa jin sonka ba, kai bama kai ba, duk wani namiji ban taSa jin sonshi da sunan soyayya ba a rayuwata. Idan ka cire Daddy na, Grandpa, da Uncle you. Ina baka shawarar ka daina bibiyata dan ina Waga maka afa ne saboda zumincin da ke tsakaninmu, idan kuma ka cigaba zan iya fyatoka ta duk inda yay mun bawai hancina kawai ba . Daga haka ta mie hannunta Wauke da takardun data tattara. Cikin takun nan nata na yaui. Tamkar wanda ta danne bakinsa da dannau ya kasa iya furta komai sai binta da kallo da yay cikin tashin hankalin kalamanta. Ya jima da fahimtar bata ra'ayinsa a yanzu, amma bai taSa tunanin tun farko ma bata taSa sonshi ba alfarmar Grandpa Win su yaci ba. Hannunsa ya kai saman goshinsa ya shiga murzawa, dai-dai nan sakatariyar Lulu ta shigo. agowa"

"yay yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login