Showing 6001 words to 9000 words out of 78821 words

Chapter 3 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

51

cikar kamala. Dan da yawan halayensa ya samosu da ga gareta ne, duk da ya Wakko wasu da yawa ga mahaifinsu ma."

 Baka da lafiya ne? .

"Gajeren murmushi yayi da Wan girgiza kansa.  Lafiya lau nake Ammah, na Wan yi barci ne ."

 Shima wannan aikin an samu matsala kenan? Ya rabba..

"Ta arashe faWa a hankali cikin damuwa. Gaba Waya jikinsa sai yay sanyi, murya a sare ya ce,  Amma"

ba matsala aka samu ba karki saka damuwa a ranki. Na dawo da wuri ne dai .

"Shiru tai tana kallonsa, sai dai har cikin ranta bata gamsu da maganar tasa ba. Ta sanshi fiye da"

"yunwar cikinta akan zurfin ciki, sannan kuma bai iya arya ba, ko yaya ya kuskure takan saurin harbosa. Tunda ya fara aikin ko arfe biyar na yamma baya dawowa balle yanzu da azhar, alamuma sun nuna tun Wazun yake a gidan tunda gashi yace har barci ma yayi. Fitowar annensa biyu ammata Maryam da Asma'u masu kama da shi sosai kamar mahaifiyarsu ya katse shirun falon. ammata ne yawawa masu tarin nutsuwa da rashin son hayaniya suma. Suma dai Wan turus sukai na ganin nasa. Sai kuma cikin damuwa duk suka kalli mahaifiyar tasu. auke kanta tai, dan gaba Waya rauninsu da tashin hankali ya"

bayyana akan fuskokinsu.

 Yayamu ina yini

"Suka haWa baki wajen faWa a sanyaye. Kansa ya jinjina da amsawa cike da kulawa, duk ba wani yana wasa"

"dasu bane ko sakewa yana aunar anensa, sannan suna bashi tausayi da ya gagara tsayawa akan al'amuran su na yau da kullum a matsayinsa na babba namiji a Wakinsu tunda mahaifinsu abubuwa sun masa yawa yanzu, ga shekaru ga rashin tausayinsa da ga aan gidan da kowa ya samu ya tsallake da ga"

shi sai iyalansa sai uwarsa ne..

 Babu wata damuwa ko? .

"Kai suka jinjina masa alamar babu duk da sunada buatu, sai dai sun san koma sun faWa tayar masa da"

"hankali kawai zasuyi tunda bashi da shi. Abincin da akai gidan kason Wakinsu da aka kawo suka zuba masa, tuwon shinkafa ne da miyar ganye dai-dai arfin talaka mai rufin asiri. Ya jima yana kallon tuwon bayan fitar su Asma'u har sai da Ammah tai masa magana sannan ya fara ci dan yunwa yake ji sosai, yau baya jin ko karin kummalo ma yayi, sai ruwan shayi da ya zame masa jiki ko yaushe bai rabo da shi a flaks"

da ya sha.

"*_Humm rikitata-rikitata kenan. Masu karatu ina faWa muku Bama a fara komai na fa, dan ko"

shimfiWar labarin bamu kammalaba balle shiga cikinsa. Littafin FURAR DANO...!! Labarine da yazo muku

da nashi salon na musamman. Babban abinda ke addabar al'ummar mu a wannan lokaci a cikin

gidajenmu da ma wajen gidajenmu da rayuwar aanmu mata da maza dama na gidan aure duk ya taSo

fiye da inda kuke zato._*

"*_Ga dai Uncle Smart a matsayin drivern Lulu amshi, yarinyar ar walisa mai tsananin wayewar"

rayuwa. ar gata kuma ar hamshaan masu kuWi. Uncle Smart matashin saurayi Wan talakawa dake cikin jarabawar rayuwa kala-kala. Ya taso cikin gida mai yawan zuri'a da kowa kansa ya sani. Shin ta ina muke tunanin labarin waWan nan mutane biyu zai kamanceceniya da juna?_*

_Minene abinda Lulu amshi ke Soyewa na rayuwarta?_

*Minene ke faruwa a rayuwar Aliyu Hydar (Uncle Smart) da ke taWe rayuwarsa da ga cigabansa?*

"_Baku ba, hatta da ni kaina ina son sani. Dan haka ku garzayo domin kasancewa da ZAFAFA BIYAR Win"

"nan naku abin alfaharinku. an amanarku, akoda yaushe labaransu masu gamsarwane a gareku._"

"*_Ki daure a matsayinki na mace mai kima da daraja, musulma da ta san muhimmancin hakki da son"

"cigaban nata kasuwancin ko aiki kizo ki saya domin karanta halak Winki, karki bari ki Worama kanki nauyin da zaki iya yin kaico da sakacin Waukar watarana saboda ruWi da Waukar komai a ba komai ba ar uwata._*"

"_ALLAH ya arama rayuwa albarka, duk wanda ya tsare domin ALLAH shima ALLAH ya tsare masa"

kasuwancinsa ko aikinsa. Alkairin ALLAH ya kai gareku a duk inda kuke a duniya masoya. Muna sonku irin trillions Win nan. Duk wanda ya somu domin ALLAH shima ALLAH ya soshi haka shi da zuri'arsa baki Waya.

ALLAH ya gafartama iyayenmu da duk al'ummar musulmi baki Waya _.

Garzaya ki biya naki kar a baki labari gasu nan da Wumi-Wuminsu suke .

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09018600202

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number Win

+22799643131

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.......Shiru kawai yay yana kallon takarda da key Win motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon

"lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office Win nasa. Wayarsa mai yau da Waukar ido ya Wauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma'il_ sai kuma ya katse yana Wan girgiza kansa. Dan ya san halinsa, wani lokacin ba gane abubuwa yake ba"

"birkitaccen mutum ne. Wata number ya sake lalubowa yay dialing, ring biyu aka Wauka."

 Uncle You.. Good Afternoon .

"Aka faWa daga can, muryarsa a sauae ya amsa da  Afternoon dear! How are you? ."

 Am good Uncle .

 Haka ake so. Lulu ta dawo ne? .

 Yes Uncle tun ma Wazun. Sai dai tanata masifa wai Uncle Smart ya barta a airport. Amma Deen ya ce

ta masa ihu ne a gaban mutane kuma bai mata komai ba kadai santa. Yanzu kuma Daddy ya goya da

"bayanta wai zata walaanta shi ta koreshi. Uncle ALLAH ni bana so sumasa haka, shi Win mutum ne nutsatstse ."

Wani Wan murmushin takaici yayi da gyada kansa kamar yana a gabansa.  Karka damu Son! bazan

bari su aikata hakan ba insha ALLAHU. Kuma zai dawo aikinsa .

Sosai yaron ya shiga ihun murna daga can. Shi kuma ya katse wayar yana mai jin takaicin hali irin na

"Wan uwansa. Yanda yake training rayuwar Mawaddat na Sata masa rai. A rayuwa ko Wa namiji ne bazakace komai ya nema sai ya samu ba duk arziinka da matsayinka. Balle mace da wataran aure zatayi ta koma arashin ikon wani. Wanin da ba lallai shi ya iya Waukar waWan nan Wabi'un nata marasa yau ba. Da wannan Sacin ran yabar office ranar. Kai tsaye gidansa ya nufa dake anguwar ta Hotoro GRA shima. Sai dai ba street Win su Waya da gidan yayan nasa ba. Da gudu yawawan yaransa guda uku masu kama da shi sukazo tarbarsa. Murmushi yayi cike da jin daWi, gaba Waya ya haWasu ya rungume a jikinsa bayan sun gaidashi. Yana oarin miewa da aramin Deen da sukaje Waukar Lulu airport mai wayon tsiya a hannunsa idonsa ya sauka akan matarsa. yakykyawar mace ar duma-duma. Murmushi ya sakar mata kamar yanda take masa itama, ya mia mata hannu alamar tazo itama. A hankali ta araso ta shige jikinsa, rungumeta yay da sumbatar goshinta kamar yanda ya saba. Ko'a jikin yaran dan sun saba ganin hakan ga iyayensu, basa aikata wani abu dazai lalata musu tarbiyyar yara, amma su tarbi juna yayin da wani yay Wan nesa da gida kona yini guda ne sun nunama yaransu hakan ba komai bane face auna, kuma ya halatta miji yayma matarsa, idan sunga hakan ko'a wani waje ba haramun bane ba. Shiyyasa"

suma yaran suke kallon hakan a normal ne.

Da yar ya samu ya gudarma Deen dake bashi labarin faWan aunty Lulu a airport. Bayan yay wanka

falon ya dawo ya zauna cikinsu yana shan fruit salad. Matarsa Saleeha da kowa ke kira da Aunty a family

Win ta kallesa cikin damuwa da sauaa harshe.  Abul Mahsin kamar kana cikin damuwa? Wani abun ya sake faruwa ne a office Win? .

aramin tsaki yaja da Wan girgiza kansa. Kamar bazaice komai ba sai kuma ya numfasa.  Mawaddat!

Halin yarinyar nan nacimun rai matua Sweetheart. Kullum maimakon abubuwan su dinga saui tana hankali amma sake jagulewa yake. Abinda yafi Satan rai Yaya. Shi sam nunawa yake kamar ma komai yana tafiya daidai ne a rayuwar yarinyar. Safiyya ina tsoron UBANGIJI ya tuhumemu akan amanar da

baiwar ALLAHr nan ta tafi tabar mana fa...

" Tabbas hakane, to amma ya zakayi tunda Yaya yana sama da kai ne. Ita kuma Wabi'un sun riga sun"

shigeta tankwarata abune mafi wahala duk da ma kana iya bakin oarinka tun bata kai haka ba. Amma

babu abinda ya canja .

" A wannan karon ina son ya canja kota arfi Saliha. Dan gaskiya na gaji da gani, bana son yarinyar nan"

ta kuma fi haka gagara...

" Tankwarawar ta arfi kam akwai damuwa, dan shi icce tun yana Wanye ake tankwarashi. Idan ya"

bushe akace za'ayi zai iya karyewa. Sai dai ni inada shawara. A yanda Deen ya bani labarin abinda ya faru

"tsakaninta da drivern nan nasan zasu ce zasu koresa ne, inaga karka bari hakan ta faru, inma da dama ya zama driver nata ita kaWai, dan shi naga ba mutum ne mai wasa ba, ba kuma zai Wauki halinta ba ."

"A hankali ya sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya furta,  Nagode miki dan tunaninmu yazo Waya. Sai dai"

"magana ta gaskiya bamma san yanda zan tunkari yaron ba. Kedai kin san a yanda na samosa ai, aikin nan kuma yana yinsa ne saboda tsare mutuncinsa bawai irin sauran drivers nada bane da take takawa yanda take so. Sannan Aliyu yanada zuciya fiye da yanda kike tsammani da hasashe bar ganinsa hak shiru-shiru"

baya son magana .

 Duk Wan halak dole ya kasance mai kishin kansa Abul Mahsin. Sannan wannan itace cikar kamalar

"duk wani Wan adam na warai. Karka asantar da kanka ga kowa ga komai saboda talauci, ka kasance mai tsaftatacciyar zuciya a baWini da zahiri, ka kuma zama jarumi a neman na kanka koda duk jama'a na kallon hakan da faWuwa. Ni nasan baka kawosa yay wannan aikin da asanci ba, sai dan wani dalilinka da kuma kare mutuncinsa daga taSarSarewar abubuwan da ba'asan mafari ba a rayuwarsa. Kamar yanda kuka samu mahaifinsa a farko kai da Ahmad yanzu ma ku sake samunsa insha ALLAHU zai dawo ya"

cigaba har ALLAH shima ya kawo masa iyakar komai na jarabawarsa .

 Shike nan in sha ALLAHU zan gwada nagani. Ita kuma zuwa anjima zanje gidan na sameta .

" Hakan yayi, amma Please smile . Ta faWa tana kwatantawa da hannunta a kan baki. Hararta yay yana"

sakin murmushin.....

"" " " " " & "" " " " "

"Washe gari ma baiyi yunurin zuwa aiki ba, sai ma tunanin neman wata mafitar da ya tashi da shi."

"Kamar yanda ya saba bayan dawowa sallar asubahi ya shiga sashen mahaifinsu domin gaishesa duk da tare suka fita massalaci suka kuma dawo. yayyawan dattijon mutum mai cike da tarin nutsuwa. Da ga gashin kansa har zuwa na gemu fari ne fat. Duk da tsufansa ya bayyana a kallo guda zaka tabbatar da zamanin uruciya ansha yau. Duk da ya Wan Wago ya dubesa a lokacin da yake shigowa bai ajiye littafin dake a hannunsa ba. Sai ma Wan turSune fuska da ya sake yi. Tsahon mintuna uku baida alamar kulashi, har sai da wasu samari biyu suka shigo, abin mamaki sai ga murmushi ya mamaye fuskar tashi, ya ajiye littafin cike da kulawa idonsa akan samarin dake gaishesa bayan sun ma Uncle Smart kallo Waya a gatsine"

"sun Wauke kai. Oho baima san sunai ba, dan basu isa masa a ido cikin ido ba."

 Abba Barka da safiya .

Suka faWa kusan a tare. Cike da kulawa yake jinjina musu kansa. Ya amsa da  Har an shirya fita kasuwar?

an albarka .

 Eh Abba .

"Suka bashi amsa suna miewa. Albarka ya shiga saka musu, suko tunda suka amsa sau Waya ma basu"

sake ba. Har zasu fice ya dakatar da su. Cikin ar damuwa yake kallonsu.  Nabeel yau kam da ban

takuraku ba da kun bama iyayenku kuWin cefane. Na tashi banda ko nera a jikina gashi babu hanyar

samuwarsu garan a yau .

"A turSune wanda aka kira da Nabeel ke dubansa. Bakinsa a sama ya ce,  Abba kafa san abubuwan sai"

a hankali. KuWin cefanen gidan nan inba kaiba kuma wazai iya. Sannan jiya fa sai da kasa na baka dubu biyu .

 Nima ai sai da na bashi dubu Waya .

"ayan ya amshe da sauri shima rai Sace. an murmushi Abban yayi, yayinda Uncle Smart kejin wani"

irin raWaWin zantukansu ga mahaifinsu akan abinda bai taka kara ya karya ba. Mahaifinsu jarumin ubane da ya tsaya a kansu da are arfinsa wajen gina rayuwarsu. Amma yau sun zama wani abu kowa najin yashin taimaka masa. ari biyar-biyar suka ajiye masa saSanin abinda ya tambaya suka fice rai Sace.

"Gaba Waya sai yaji jikinsa ya ara sanyi, cikin arfin hali ya fara gaida Abban dake sake oarin Waukar"

"littafinsa bayan ya kwashe dubu Wayan da suka ajiye masa. Maimakon amsa masa gaisuwar a zafafe ya ce,  Shima wannan aikin sun korekan? ."

"Kasa amsawa yayi ya ara asa da kansa zuciyarsa na una. Ba'a kan addararsa ba, ba kuma akan"

"abinda mahaifinsa ke tuhumarsa ba, sai akan damuwa da halin da mahaifin nasu ke ciki...."

 Wai halan bada Ali nake magana ba?! .

Ya faWa cikin fusata.

 Kayi hauri Abba dama. 

 Dama mi? Mi kake son faWamin? To wlhy bari kaji a wannan karon bazan Wauka iskancinka ba. Bari ma

"na faWa maka gaskiya in har maganar banzarka ce da ka saba to a wannan karon ka shirya barmun gida, dan bazan iya cigaba da wahala da kai ba bayan wadda nayi kana yaro. Na ciyar da kai abinci, na tufatar da kai sutura, na sakaka a makaranta islamiyya data boko har matakin digiri na biyu sannan na cigaba da wahala da kai. Ga kanenka nan na bayan baya sun tsaya da afafunsu harda masu aure amma kai ban daina cidaka abinci ba, wannan wace irin rayuwa ce. To ba asiri ba a wannan karon ko kukar bulukiya aka sauke a kanka bazan Wauka ba na gaji da shashancin ka, tashi ka ficemin daga nan na baka zuwa dare"

wlhy ka tsara mai yuwuwa sakarai kawai cima zaune .

Idanunsa da suka kaWa sukai jazur ya Wago kaWan ya subesa.  Kayi hauri Abba ALLAH ya huci

"zuciyarka, dan ALLAH ka gafarce ni ."

Banza ya masa bai sake tankawa ba. Yasan minene shiru a wajen mahaifin nasu. Dan haka ya mie

"ransa a matuar untace ya fice. Har ya nufi hanyar sashensu na samari ya fasa. irjinsa zafi yake masa. Ji yake kamar ya saki kuka amma bazai iyaba saboda taurin zuciyar tsiyarsa. Sosai mutane ke kai kawo a cikin layin nasu. A halin da yake ciki baya buatar yin magana da kowa, dan haka yay oarin juyawa zai koma ciki. Daga motar da tun fitowarsa idonsa ya sauka a kanta amma ya kauda kai aka danno masa horn. in juyawa yay har sai da aka sake na biyu da ambaton sunansa. Cak ya tsaya amma bai juyo ba"

har Uncle Yousuf da abokinsa Ahmad suka araso garesa.

 Kayi hauri .

Kalmar data tilastashi juyowa da ga bakin Uncle Yousuf

"_Alhmdullah, mungode da haurinku. Bari muga a fara ko kaWan-kaWan kafin na murmure. Mungode"

sosai da addu'oin ku ._

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

an Niger kuma ga naku. Kuyi magana ta wannan number Win

+22799643131

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.........Hannu ya basu batare da ya yarda ya kallesu ba. Uncle Yousuf yay murmushi da amsar hannun

sukai musabaha bayan ya gaisa da Ahamd dake ar dariya saboda harar da Uncle Smart Win ke masa

asa-asa.

 Idan ban takura da yawa ba ina son muyi magana Please Smart Mawashi .

Karan farko ya Wan Wago idanunsa da har yanzu suke da damuwa ya dubi Uncle Yousuf mai maganar.

"Kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru. Uncle Yousuf ya sake murmusawa da faWin,  Please ."

"Bashi da yanda ya iya dole ya amince masa, sai dai maimakon cikin motarsa da ya buata suje anan"

"cikin soron gidansu suka zauna saman bench. Shiru na wasu mintuna kafin Uncle Yousuf ya nisa.  Jiya na dawo na samu takarda da key Win mota a hanun sakatariyata Aliyu, sai dai ban gamsu da bayanin dana gani a rubuce ba shiyyasa nace Ahmad ya rakoni nazo da kaina . Ya are maganar idonsa a kansa alamar"

son jin amsa.

 Na ajiye aikin ne kawai .

Ya faWa cikin dakewarsa.

 Ko miyasa? .

Ahmad ya tambaya cikin kafesa da idanu.

"Kansa ya jinjina yana Wan furzar da iska, sai kuma ya dubu Uncle Yousuf maimakon Ahmad da yay"

tambayar.  Saboda bazan iya ba Alhaji. Ni mutum ne da ba komai zuciyata ke iya Wauka ba duk da na kasance talaka mai nema.

 Haka ake so duk mutum na warai ya kasance Aliyu Hydar. Amma har yanzu baka faWa mana dalilin

ba? .

Murmushi ya saki mai ciwo a karo na farko. Ya Wan dubi Uncle Yousuf Win sai kuma ya Wauke kai.  Miye

"amfanin maimaita abinda bashi da muhimmanci koya wuce Alhaji. Kawai na ajiye shikenan ya wuce. Nasan insha ALLAHU zaku sami wanda ya fini, ni kuma zan tara gaba maybe abincina ba'a nan yake ba ."

 Nasan bazaka juraba kamar na baya da suka shuWe domin Kanada banbanci da su. Sai dai irinka na

"jima ina fata ni kuma, dan kai kaWaine zaka iya da ita har ma ka tankwarata. Har yanzu nasan baka san ni wanene ba Aliyu Hydar, sai dai ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login