Showing 36001 words to 39000 words out of 78821 words

Chapter 13 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

62

amsa mata duk da yaga yanda ta koma kalar tausayi. Ba yanzu ya shirya mata magana ba dan haka yay ficewarsa. Ji Lulu tai gaba Waya hankalinta ya gama tashi, sam bata aunar fushin Uncle You a rayuwarta, har gara ma Daddy yay fushi da ita dan shi tasan abu Waya zata masa ya rikice ya dawo lallaSata. Kuka take so tayi, sai dai ita mai juriya ce da shegen taurin kai, ba a komai take iya kuka ba komai ololuwar Sacin rai ko tashin hankali da zata tsinta kanta a ciki. A karan farko taji kunyar haWuwa da mutanen gidan, tashi tai jikinta duk babu arfi, bata ko nemi jakarta da takalminta ba ta fice cikin sanWa, taji daWin rashin samun kowa kuwa, da sauri tabi ta ofar kitchen ta baya. Tunda ta fito bayin fulawoyi ke mata kallon mamaki da ga nesa, dan shi dai bai san sanda tazo gidan ba kam, ar tsawar da tai masa ta sakashi dawowa a hayyacinsa.  Wawa mi kake kallo ne? Dilla buWe min ofa!! . Jikinsa har kakkarwa yake duk da kuwa a girme ma zai iya girmarta shima, kuma ba aikinsa bane, ta watsa masa harara lokacin da take ficewa tare da jan tsaki. Yasan laifinsa dan haka ma baiji haushi ba. Mawaddat ta tsani taga ana kallonta, gashi kuma yau shi ta kamasa dumu-dumu. Ya san dai bala'i bai are ba, dan duk"

randa ta dawo gidan zai sha masifa. ila ma harda zagin are dangi za'a haWa masa.

"Da afa ta isa gida, kasancewar garin da sauran duhu ga Wan sanyi-sanyin da aka fara na lokacinsa."

Acan ma sai da maigadinsu ya samu rabonsa na zagi. Dan shima dai galala yay yana mata kallon mamaki. Amma tunda ta fara danna masa na maguzawa sai ya nutsu ya koma gaisheta a daburce. Bata amsa ba

tai shigewarta tana jan tsaki

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Anan kam tasan basa barin ofa a buWe, dan haka ta zagaya ta window Win Wakin Iya Tabawa. Tana"

"kuwa zaune tana addu'oi tun bayan idar da salla. Ba yau Lulu ta fara mata haka ba, shiyyasa koda ta kirata bata firgita ba. Sai ma miewa da tai a Wan Warare. A kausashe Lulun ta ce,  Dalla Malama ki buWen ofa kin wani tsaya kallo na . Hauri Iya Tabawa ta bata ranta fal wasi-wasi. Zuciyarta ta fara raya mata ko dai yawon banza Lulu ke fita ne, tunda ba taSa ganinta cikin maye tai ba. A asar Hausa kam mafi yawan al'umma sukan fassara yawon dare na Wiya mace da tazubar ne kawai, da wahala hasashensu ya wuce haka har su hango wasu abubuwa masu illa a rayuwar aanmu mata bawai zina kawai ba. Sun manta a rashin ji duk abinda namiji yasa kansa iyawa wasu matan kan kwatantashi ba wai sai iskanci"

kawai ba. (Ya rabbi ka shiryar damu da zuri'armu baki Waya).

"Tana shiga Wakinta a saman katafaren gadonta ta zube tana mai sauke numfashi, lamo tai cikin"

"lallausan bedsheet da duvet Win gadon masu ltaushin tsiya da amshi. Tunanin matakin da zata Wauka akan tsageran driver Winta takeyi, da su Hon. Nakowa, sai dai kuma barcin da bai gama fita idonta ba ne"

yaci arfinta......

"&Kasancewar alerm data saita arfe takwas ta farka badan barcin ya isheta ba. Sai dan tana da shari'a mai zafi a yau Win da zata gudanar wadda a yau Win take fatan alali ya yanke hukuncinta. Cikin rashin kuzari ta tashi ta faWa toilet, sai da ta gamsu da gyara jikin nata a fannin wanka sannan ta fito. Shiri tayi tsaf da ita cikin suit na mata kalar baby pink, rigar cikinta fara. Dan yau kam tayi yau, ga shegun takalmanta masu dogayen dudduge Win nan da tsabar warewa a sakasu yasa ko gargada batayi a tafiya da su. Yau dai anyi abun arziin saka aramin baby hijab fari da yay mata yau sosai, sai dai iyakarsa kafaWarta dan aramine. amshin nata na fitar hankali ta bulbula a jiki har ita da kanta tanajin"

"amshin na hawa mata kai, sai dai haka take buatarsa. Cikin takun nan nata na isa da gadara ta fito,"

illahirin jikin nan na motsa kansa kamar wata tarwaWa a ruwa. Mubeen kawai da Daddy ta samu a dining

"suna breakfast, sai Mommy tana tsaye a tsakkiyarsu da alama abincin take haWa musu."

 Good morning Daddy & Mommy! . Ta faWa kanta tsaye babu wani alamar respect gareta

"matsayinsu na iyayenta. Musamman ma Daddy dake amsa sunan mahaifi. Kowa dai yasan yanda aa ke shakkar iyayensu maza fiye da mata a asar hausa. Mommy dai kallonta kawai tai ta girgiza kanta. Shiko Daddy fuskarsa a washe da murmushi, duk da dai kamar alamunsa na nuna yana cikin damuwa ne yake"

dannewa.

 Morning sweet heart. Kin tashi lafiya? Yaya arfin jiki .

 Komai normal Daddy . Ta faWa tana Waukar shayin gabansa da yake sha ta kurSa da ga tsayen da

take. Da kallo ya bita har yanzu da murmushi a fuskarsa.  Babyna zauna mana kisha ba yau shan abu da

ga tsaye ai .

" No Daddy, hakan ma it's ok for me. Ina sauri ne 9:30 inada Shari'a ."

" Allah yay miki albarka, ya kare munke ga duk wani sharrin maiya na gida dana waje ."

 Amin sweet Papa na .

Sarai Mommy ta fahimci harda ita a addu'ar tasu. Hakama Mubeen. Dan tuni sun gane abinda

mahaifin nasu kema Mommy akan ar uwarsu. Sai dai ko sunce zasu Wauki mataki hanasu yin hakan Mommyn take yi. Babu yanda suka iya dole suke haura. Amma badan jajircewarta a kansu ba ba aramar tsanar Lulu sukeji ba a rai. Wani lokacin ma hatta shi Daddy Win takaici yake basu shiyyasa su an biyu sam basu son zaman gidan. Harta Wan sha shayin na Daddy kusan sau bakwai ta ajiye Mubeen bai mata magana ba itama batai masan ba. Batama nuna tasan da zamansa a wajen ba kamar yanda

shima ya nuna. Tana shirin sauka a Wan steps Win hawa dining Win Daddy ya dakawa Mubeen Win tsawa.

 Kai dan uwarka ita Win sa'arka ce da bazaka gaishe ta ba?! .

"Kallon Daddy Win Mubeen keyi zuciyarsa a bushe, sai kuma yaja numfashi mai nuna zuciyarsa na"

"yunurowa, sai dai kallon gargaWi da Mommy ke masa ya hanashi cewa komai da ga tarin abubuwan faWar da ke cikin bakinsa game da mahaifin nasu. A hankali ya furta  Daddy kayi hauri kawai yaja"

bakinsa ya tsuke.

Tsaki daddy yaja dai-dai Lulu na ficewa a falon gaba Waya. Bata jira jin abinda Daddyn ke shirin

"faWa ba. Karo na farko a rayuwarta taji kamar babu daWi akan abinda Daddy Win kema an uwanta saboda ita. Har ga ALLAH tana aunar an uwanta, hasalima bata haWa son su da komai ba. Hatta su Yaya Hassan batajin daWin rayuwar doya da manjan da ke a tsakaninsu. Dan ko gidan su an biyun sukazo basa kulata bata kulasu, saboda sun rie abubuwan da mahaifiyarsu ta fuskanta da ga mahaifinsu dalilin mahaifiyarta da ita kanta. Goshinta da yay mata nauyi saboda abinda ta sha jiya bai gama sakinta da yau ba ta Wan shafo tana furzar da iska. Ba an uwanta kaWai ba hatta Mommy tana jin aunarta, dan kallon uwa take mata a zahiri da baWinin rayuwa. Ta sani duk wanda yasan gidansu ma ya sani"

"Mommy bata taSa cutar da rayuwarta ba koda da harara, idan dai tayi laifi yanda take ma yaranta faWa"

itama haka take mata. Shiyyasa duk rashin mutuncinta har abada bazata taSa kwatantashi ga Mommy

Win ba. Musamman ma idan ta tuna nasihar da Kakanta Alh. Sufi Garko kanyi mata a duk sanda taje garesa game da Mommy Win da halaccinta ga zamantakewarta da mahaifiyarta. Duk da dai itafa har yanzu bata taba jin labarin ainahin zaman da Mamanta tayi da Mommy Win ba. Gaisuwar da

"ma'aikatan gidan ke mata ce ta katse mata tunani, batare data kalli ko guda a cikinsu ba take wucewarta kawai da takun nan nata na yaui da isa. Tana gab da isa motar da take buatar hawa idanunta suka sauka akan Smart da ke zaune wajen maigadi kamar kullum hankalinsa a waya yana buga game Win ball da yake matuar bege. Sake tamke fuska tai da Wauke kanta, abinda ya faru jiya ne ya shiga mata kaikawo cikin kai. Sosai taji Sacin rai ya sake baibayeta da takaicin su Nadiya da suke son jamata rainin nan wajen wannan shashashan, ta jima tana shaye-shaye, amma duk wanda yay mata sani na haia bai san wannan halayyar tata ba, a koda yaushe cikin oarin binne sirrinta take, amma sai gashi a haWuwarta da mutumin da tafi tsana fiye da kowa a duniya shi ya ganta a yanayin. wafa tai da balla masa harara, cikin borin kunya ta cilla masa key da sake jan tsaki. Idanunsa da ke nuna alamun barci bai ishesa ba ya Wan lumshe ya sake buWewa, batare da ya kalleta ba ya mie zuwa gaban Motar data Wakkoma key ya buWe mata bayan, sai da ta shiga ya maida ya rufe sannan ya koma mazaunin driver, motace mai tsadar gaske da Waukar hankali, kasancewarta ar gatan gidan hatta Daddy tafi yawan motoci. Dan motarta biyar kuma duk osassu, sai arama Waya da sha'awa kawai ya sata matsawa Uncle Winta Khamil Wan uwan mahaifiyarta dake Abuja saya mata ita. Dai-dai suna barin kan titin layin nasu ya mia mata handbag Winta ta jiya da key Win mota, a hankali ta Wago da ga duba takardun da takeyi ta Wan sake hararsa sannan ta kalla kayan a yamutse. Murya a dake sai dai acan asan maoshi ta furta,  Waya"

gayyaceka inda nake jiya? .

"Sarai ya jita, amma sai yay kunnen uwar shegu da ita ya haura kan babban titin bayan motar da ya"

"dakatama ta shige layin da ya fito.  Malam da kai nake yi . Ta sake faWa cikin zafin rai da borin kunya. Karan farko ya Wan Wago idanu ta cikin mirror ya dubeta. Ido suka haWa, tai saurin kauda nata zuziyarta na tsirgawa. Itafa komi za'ai ayi amma kar ya kalleta da wannan shegun idanun na macizai (kamar yanda ta raWa musu ). Yanda tai Win sai ya so bashi dariya, amma sai baiyi ba ya Wan saki murmushin gefen baki da maida hankalinsa ga titi cikin salon lumshe idanun nasa kamar yasan suke razanata, babu alamar zai bata amsar da take buatar son ji. Ba aramin takaicinsa bane ya kume Lulu, ga wayarta ta isheta da ruri. Nadiya ce keta faman kiranta tun Wazun, sai dai tai Wagawa dan tai alawarin sai ta koyama awar tata mafi kusanci hankali. Tsaki taja a karo na babu adadi, ta fisgi wayar da ke kan rigarta ta lauyoyi ta kashe tare da sake cillar da ita kan rigar da ke a gefenta. Haushin Nadiyar dana sharetan da"

yay ta tattaro gaba Waya ta nufesa da shi.

 Wai kai mika Wauki kanka ne da har ina maka magana kana wani cika da batsewa? .

Yanda tai maganar muryarta har tana zuga kamar wadda kuka ke son yunuromawa sai dai arfin

"halinta na dannesa ya sashi sake dubanta a karo na biyu ta cikin mirrorn. Sake maida kansa yay ga titin sai kuma ya Wan muskuta zamansa da furzar da iska. asa-asa na rashin kuzarin da kasala irin na wanda barcin bai ishesa ba cikin deep voice Win nan ta shi ya ce,  Mi kike son sani? ."

Wata irin kasala muryar tasa ta nema saukar mata saboda yanda yay maganar cikin sanyi da

"tausasa lafazi, sai dai cikin yai da kai da nuna juriya irin ta masifaffun mutane ta watsa masa kallon"

banza da yin wafa tana maida kanta ga takardun da take dubawar. Kamar bazata ce komai ba sai kuma

bayan kusan minti Waya ta ce.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

......... Waya aike ka inda ka sameni jiya? Miye ma dalilinka na bina? .

Idanu ya lumshe tare da buWewa a lokaci guda. Kamar yanda yay magana Wazun a tausashe yanzu

ma haka yayi.  Baki so asan kina aikata abinda na gano Win ne? .

 Kai Win banza da zanji ina son Soye maka abu. Shiga abinda ban saka ka bane ya sa nake neman

ba'asi dan bana son shiga sharo. Idan kuma kace zaka cigaba da shiga min hanci wlhy zan saka ka dana sani kai da duk wanda ma yake maka kallon arziki. Tsabar kai Wan haWin masifa ne ka Wauke ni ka kai

"gidan Uncle you.., wlhy kasan mima zaka faWa masa, in ba haka ba sai naje har gidanku kaima na maka"

ullin da har gaban abada baka isa ka kwancesa ba Wan sa ido kawai. Idan kuma kaji arya mu zuba ni da

"kai mai shishshigin tsiya, kai a dole sai ka shiga jikin iyayena dan maular tsiya irin ta talaka ."

(Maula! Talaka!) Zuciyarsa ta maimaita cikin jin unar kalmomin. Kamar zai yi magana sai kuma ya

"haWiye abinsa dan ya fahimci al'amarinta na buatar sai da uzuri, idan yace zai biye mata sai ma su zama Waya. Yanda bata sake magana ba tana ta faman duba takardun nata shima bai sake kallon inda take ba, sai dai amshin turaren data bulbula ya addabesa har yana hawar masa kai kamar yanda itama nashi ke cizon can asan zuciyarta. A cikin tsare-tsaren da Uncle Yousuf ya bashi nata ya sashi sanin inda zasu je a yanzu Win, dan haka kai tsaye babbar kotun da muke kira da (kotun ALLAH ya isa) dake a jiha ya nufa."

"Tamkar ba safiya ba harabar court Win cike da mutane, hancin motar na kunna kai cikin gate Win wasu gungun an jarida suka yomusu caa, isowar securitys da ke son hana an jaridar isowa garesu ya Wan maido hankalin mutane kan motar suma. Kafin ya gama kashe motar har an buWe mata. Fuska a yamutse da Wan jan tsoki ta kalla harabar court Win. Wanda ya buWe matan ta miama tarkacen hanunta tare da rigarsu ta lauyoyi. Ita kuma ta Wauki handbag Winta bayan ta toshe fuska da wani shegen gilashi mai tsananin yau ta haWa da hular, dai-dai tana ficewa ta balla masa harara da faWin,  Saura nan ma kace"

zaka biyoni kaga yanda zan baka mamaki .

"Da kallo kawai ya bita, sai kuma ya Wan furzar da iska ransa fal mamakin yanda bata gajiya da masifa."

"Da ga can asan ransa kuma yanda ake ta bata wani girma da kariya da ga security Win da zallon da an jarida ke faman yi na son isowa gareta ya ara Waure masa kai da jin takaicin da sun san wacece a zahirinta da ko kallon mutuntawa bata cancanta a garesu ba. Bai iya Wauke idanunsa garesu ba dan takaici har suka shige wata ofa ba ainahin ta Court Win ba. A take ya ga gurin ya sake ribcaSewa, mutane sai faman Wura kai suke cikin court Win. Maganar wasu samari da ke wuce motar cikin aucin shiga kotun ta Wan ja hankalinsa. Na farko mai rie da camara ke faWin,  Yaufa akwai ura, dan na tabbatar barrister Mawaddat Jiamshi ba aramin sabon shiri tayo ba duba da yanda Barrister Marafa ya nema zubar da ita a wancan zaman. Kasan fa ita bata taSa bari a kaita asa musamman a kan irin wannan case Win na fyaWe, ga shi tasan aikinta lawyers an uwanta da yawa har tsoron karawa suke da ita, dan ita ko waye ma ubanka akan fyaWe sai tayi kutu-kutun turaka jail dan haka kullum ita bata kare"

mai laifi sai wanda aka zalunta musamman an uwanta mat. 

"Bai arasa jin abinda saurayin ke son faWa ba dan sun masa nisa. Da farko baiyi niyyar shiga wajen ba,"

"sai dai saboda gargaWinta ya udiri shigar dan yaga mizata iya masan. oarin fitowa yay a motar kira ya shigo wayarsa. Kamar zai share sai kuma ya cirota da ga aljihu. anwarsa ce mai bimasa Hawwah dake auren abokinsa. agawa yay, sai dai yana kaiwa kunnesa yay saurin janye wayar yana mai lumshe idanunsa. BuWesu yay a hankali zuciyarsa na wani irin zallo. Cikin motar ya koma tare da sake kiranta."

"Ringing Waya ta Wauka. Cikin matsanancin kuka ta ke faWin,  Yaya dan ALLAH ka barni na taho gida. Wlhy"

na gaji da wannan rayuwar bazan iya ba. Inko ba haka ba wataran sai mahaifiyar Abban Nasreen ta kasheni a gidan nan 

"Iska ya Wan furzar mai Waci, tare da faWin,  Miya kuma faruwa? . Sake fashe masa tai da kuka, da"

"yar ta iya faWin,  Mai fa da nake suya airish ma Nasreen da zata wuce school ta kusa kwaramin yau a jiki"

Yaya. Ban san wane irin rashin auna matar nan take min ba. Wlhy bazata taSa canja halinta ba nima na

gaji da hauri da ita.

 Shi ina Sa'id Win yake? .

" Yaya yana fa a gidan, gashi can ya jata wai yana bata hauri saboda ni ba'a san ciwona ba. Yanzu"

Yaya data sameni da man nan haka zai tsallakeni ya bita ke nan 

 Kinga ya isa. Ki jirani gani nan zuwa gidan yanzu . Da ga haka ya yanke wayar batare da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login