Showing 78001 words to 78821 words out of 78821 words

Chapter 27 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

66

ni ne na bada umarnin haWo gudunmawa kamar yanda nake basu akan kowacce hidima anan gidan tunda ba yau na fara ba. A kaf Winsu kuma ba gori ba babu wanda Aliy bai taka rawar gani a hidimar aurensa ba a bashi da aikin yin dai. Maganar kuma sati guda yay kaWan ba'a shirya ba wannan komai na ALLAH ne babu ruwanku. Sannan sadaki ga ´a´anku nan ku tambayesu a duka aurensu ni ne na biya musu sadaki, ko akan Aliy ne zan canja abinda nake tun farko?. ³ar babban gida kuma data tsole muku ido ALLAH ne ya bashi kasancewarsa mai ™ya™y™yawar zuciya da nagarta, fatanmu ALLAH ya taya shi ri™o dan shi bai auri"

´arsu dan kuWinsu ko sunansu ba .

Sosai murtanin Abban ya hana kowa sake yin motsin kirki. Sai ma a cikin yaran ne maza jikin wasu

"yay sanyi suka shiga bama Abban ha™uri, tare da masa al™awarin yin zaman meeting na musamman akan bikin. Albarka ya saka musu tare da sallamar kowa. Smart ne kusan ™arshen fita, dan haka Abba yace masa bayan sallar isha'i ya samesa. Kai kawai ya jinjina masa ya ™arasa ficewa cikin dauriya.. Fitowar tasa ta bama wasu da ga cikin ´an uwan nasa damar tayashi murnar da suka gagara yi a Wazun. Murmushin kawai yake musu da amsawa cikin dauriya, da ga haka ya wuce Wakin Ammah. Ya samu Aunty Bilkisu da ™anwar Ammah da tazo gidan babu jimawa suna tattauna abinda su Ummar sukai yanzu a gaban Abba. Yayinda su Asma'u ke ta faman murnarsu sukam finally Yayansu yayi aure shima gorin Umma ya ™are."

"Gaban Ammah yaje ya zauna, yayinda Gwaggo Sa'adah ™amwar Ammahn ta mu™e tana masa ghuWa da kirari kasancewar sunan mahaifinsu ne ya ci, dan duk ´an gidan su Ammah Babangida suke kiranshi ko suce Hydar, shiyyasa ma ko'anan gidan nasu Hydar Win ta bisa, Abba ne kan kirashi da Aliy shima wani lokacin yakance masa Baba. Idanunsa ya rumtse da sauri dan har cikin tsakkiyar ™walwar kansa ghuWar nan ke ratsashi. A take kansa ya fara juyawa ya ringa ganin kamar Wakin na juya masa shima. Šayan hannunsa ya kai ya ™ara dafe kan da hannu biyu. Hawwah ce ta lura da hakan, da sauri ta ce,  Yaya Hydar lafiya kuwa? . Yanda tai maganar cikin zaburowa ya sa Gwaggo Sa'adah dakatawa, Ammah ma ta haWiye murmushin fuskarta ta maida dubanta garesa. Aunty Bilkisu ma da ke ta faman turama dangi sa™o ta wayar Ammah ta mi™e zumbur. Ammah da ke kusa da shi ce ta samu nasarar taroshi jikinta, dan"

gaba Wayansa ya tafi zai zube damma a zaune yake......

                                &

˜ololuwar Sacin rai Alh. Sulaiman ya shiga sakamakon kiransa da akai masa cewar ga Tajuddeen a

asibiti sakamako auren Lulu da mahaifinsa ya Waura yau da shegen tsageran yaron nan da yakema kallon abin alhaki. Abu mafi Waure masa kai shine ta yaya Baban yasan da shirinsa har yaje ya Sata masa shiri

haka? Ya san dai da ga shi sai Tajuddeen suka ™ulla hakan. Dan ko mahaifiyar Tajuddeen Win bata san

komai ba akai. To kodai cikin waWanda ya aika sumasa waliccin auren ne? Kai bayajin hakan zata kasance

"ai. Dan Kawu Laminu mutum ne makwaWaici yasan kuWin da ya sha™a masa bazai barsa buWe baki ya faWama wani ba. To ko Tajuddeen Winne yay SaranSarama a gaban wani? Shima dai hakan bai kama hankali ba gaskiya dan yasan yanda Tajuddeen ke son auren nan bazai taSa bari wani ya samu ™ofar rusa masa shi ba. Tattare komai yay ya ajiye gefe yabar maSoyar tasa zuwa asibiti. Dan yazo nan Win ne ya Soye saboda Baba har sai ™ura ta lafa zuwa gobe kamar yanda ya tsara idan an Waura aure da Tajuddeen. Lokacin da ya isa ya samu Tajuddeen ko farfaWowa baiyi ba ma. Ga shi labari yazo masa su baba na government house ana liyafar cin abinci bayan a gabansu Jikansa ya faWi amma ya shure saboda bai ™aunarsa shi da Wansa. Sosai zuciyarsa ke ™ara tafasa, yayinda yake sa™a abubuwan alkaba'i da zai rusa rayuwar Smart da duk wanda ke tare da shi. Dan a ganinsa duk shine ya ruguza masa shirinsa, sai yanzu ma yake nadamar bayyana masa fuskarsa a waccan ranar... FarfaWowar Tajuddeen babu jimawa mahaifiyarsa ta iso, sai dai daga zuri'arsu kaf babu wanda ya le™o asibitin dan Baba ya hana. Ya kuma"

tabbatar musu duk wanda yaje sai ya Sata masa rai fiye da yanda yake zato ko tsammani

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login