Showing 63001 words to 66000 words out of 78821 words

Chapter 22 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

202

sonshi shike nan kawai abar maganarsa. Mu koma kan

maganar mu kawai ta nemo wanda zai zame mana makamin kuSuta da ga Baba.

 Uncle bazan Soye maka ba wlhy na tsani duk wani abinda zai haWa mu'mulata da wani namiji bayan

"ku, balle ma ace mu kasance wai ma'aurata. Impossible hakan ya kasance dan bazan taSa aure ba. "

"Har cikin rai kalmar (Bazan taSa aure ba) ta daki Uncle Yousuf, dan a karo na farko zuciyarsa ta fara"

"hasaso masa wani al'amari mai girma dangane da Mawaddat Win. Dolene akwai abinda ya kamata su sani da ke Soye a ™asan zuciyarta, sanin kuma na nufin ha™urin bin matakan daya dace. Wannan tunanin ya sashi cigaba da faWin,  Mizai hana muyi amfani da Aliyu, dan yaron nada nutsuwar da bazai taSa iya"

bamu ciwon kai ba koda anan gaba .

 Aliyu kuma? Waye shi? .

*_ DRIVERN KI _*

Fitar kalmar da ga bakinsa da zaburowar zuciyarta tamkar ragabzane a tsakanin jirgi da jirgi a sararin

"samaniya. Badan Uncle You bane, da bayan zaburar da tai abinda zai biyo baya shine lailayo masa zagi mai kawuna bakwai ta dire masa shi a tsaye sannan ta tisa da wanke fuskarsa da marin da sai ya hango yanda ya™in duniya na uku zai kasance tun kafin lokacin faruwarsa. Sai dai kash furucin ya fito da ga bakin da ko harara bazata iya binsa da ita ba balle Waukar mataki. Uncle Yousuf da ya zuba mata idanu, sai dai a ™asan ransa dariya ce ke cinsa yana dannewa da ™yar yay mata nuni da kujera, tare da faWin,  Sit mana kika wani zabura kamar wadda na faWama mummunar magana. Nifa ba nace dole bane, shawarace kawai dan neman mafita. Amma idan batai miki ba muje kawai dan lokaci ma ya cika gashi ana jirana a office. Kije ki zama cikin shiri da yin sabon tunani akan wani tunda naga baki aminta da"

zancen shi Aliyu ba .

Bakin data tura gaba ta buWe zatai magana sallamar Daddy ta dakatar da ita. Alamar zip Uncle Yousuf

"yay mata wai kar Daddy yaji. Daddy da gaba Waya ya gama jin tattaunawar tasu dan tun Wazun a laSe yake dama sai ya sake fuskewa cikin pretending ya ce,  Wai mi ake tattaunawa ne kuka shige haka"

shiru? .

Cikin Wan Wage kafaWa Uncle Yousuf ya bashi amsa da  Sirri ne tsakanin baba da ´arsa yaya .

"Dariya Daddy yayi, sai kuma ya juya hanyar fita yana faWin,  Oh to bari nayi nan tunda ba'a bu™atar"

naji .

A karan farko Lulu tai dariya tana mai kamo hannun Daddyn nata cike da shagwaSa. A haka suka fito

suna ´ar dariya.....

Fitowarsu tayi dai-dai da shigowarsa gidan. Kamar ko yaushe sanye yake cikin ™ananun kaya da sukai

"matu™ar amsar jikinsa. ³ar ramar da yay ta ciwo ta sashi zama wani fayau da shi a idon mai kallo. Cikin girmama juna ya gaisa da su baba maigadi sannan ya ™araso inda suke tsaye. Anan Win ma da girmamawa ya gaisa da Daddy da Uncle Yousuf. Lulu da ke gefensu tana danna waya tai jiran jin ya gaisheta amma sai taji shiru. Karo na farko ta Wago idanunta ta kallesa tana mai sake tsuke fuska. ˜o™arin barin ma wajen yake alamar ita bazai gaisheta ba kenan. Wani irin tu™u™in ba™in ciki ne da takaici ya sha™ure mata wuya har taji tama kasa yin magana, sai dai yanda take binsa da wani mugun kallo ya sa"

Daddy farga da ita. Ya kuma fahimci miya fusatata Win.

 Aliyu! .

Yay kiran sunan Smart da ke ™o™arin komawa inda su baba maigadi suke. Cikin girmamawa ya amsa

yana mai juyowa garesu. Uncle Yousuf da ya sha jinjin jikinsa da tunanin SaranSaramar da Yayan nasa ke

"shirin yine yay saurin faWin  Am yaya inaga muje na ajiyekan tunda malam Zaidun bai dawo ba, in yaso daga can sai ya sameka Office Win. Aliyu zuwa 1:30 ku samemu a Nasarawa G.R.A please karku makara ."

 In sha ALLAH Alhaji .

Smart ya faWa cikin gyaWa kai abubuwa da yawa na masa kai kawo a rai musamman da Uncle Yousuf

"Win ya ambaci Nasarawa G.R.A. Huci ya Wan furzar kaWan, a yanzun ma dai bai kalla inda taken ba ya nufi motar da mai wanki keta faman gogewa alamar ita zasu shiga. Baya ya buWe mata, batare da ya jira tazo ta shiga ba ya koma mazaunin driver ya shiga yana karanto addu'ar shiga abin hawa. Harta ™udiri aniyar ™in shiga, sai kuma mita tuna oho mata ta tako cike da yau™in nan nata da yanga ta shiga. Mai wanki ya maida motar ya rufe yana jera mata addu'ar dawowa lafiya. Motar yaja suka fice, zuciyarsa cike taf da"

abubuwan da suka faru jiya a waya tsakaninsa da Uncle Yousuf....

A daren jiya bayan ajiye motar Mawaddat da ya kai sakatariyarta Zainab gida shima gida ya koma

"abinsa. Kai tsaye wajen Abba ya nufa suka gaisa, sun Wan taSa hira da Abban sai dai hirar batai masa daWi ba sosai kasancewar da ga maganar Hawwah ta juye maganar aurensa. Sosai Abba ya dinga zuba masa faWa akan infa har bai nemo matar aure ba a cikin watannan tofa shi zai nemo masa da kansa duk da ba"

a™idarsa bace yima ´a´ansa auren dole. Ha™uri shi dai yayta bashi da tabbatar masa cewa in sha ALLAHU

"zai kawo matar auren nan kusa. Kamar Abba ya gamsu da hakan sai kuma shigowar Umma ta sake saka Abban hayewa sama. Dan kamar wadda dama take a laSe tana saurarensu tana shigowa sai kawai ta shiga assasa wutar kan cewar shi dai baiyi niyyar yin auren bane kawai. Inba haka ba baga yarinyar ma™waftansu ba nan Nazifa yarinyar na matu™ar sonshi amma ya™i saurarenta. Kallonta yay da mamaki, dan kowa dai yasan wacece Nazifa a anguwar. Yarinya ce mara jin magana dan tsabar bleaching fuskarta har yellow takeyi. Tabbas Nazifa ta jima tana nuna masa soyayya, sai dai shi bai taSa nuna yasan mi takeyi ba. Kai shi ko magana tai masa ma da ga gaisuwa bai sake kulata. Wannan halin watsar da ita Win da yake yi yasa tun tana juriyar bibiyarsa har tai fushi ta daina kulashi. Amma da har abubuwa take saye ta aikoma Ammah ko ta bama su Asma'u. Nan Win ma dai bata samu nasarar ba dan Ammah tace ita babu ruwanta, idan yaga zai aureta bazata hana ba, za kuma ta bisu da addu'a dan koba komai yayi jihadin raba Nazifa da rayuwar banza da kowa ya shaida tanayi. Yanajin Ammah ta bada goyon baya ya samu Nazifa yay mata gargaWi na ™arshen ™arni ya kuma yima Yayanta magana akan ta fita sabgarsa, shi kuma Yayan yaji haushi ya gaggaya masa magana bai kulashi ba shi dai dan ya yanke magana. Da ga ranar bai san miya faru ba bai sake ganin Nazifa ba. Amma shine dan tsabar sharri Umma ke tisa zancen a yanzu bayan shekara kusan uku kenan da ajiyesa gefe. Tuni Abba ya ™ara tujaresa da faWa amma baice komai ba akan Nazifa, hasalima ya fahimci kamar faWan nasa na son zama zargi ne ko minene bai dai fahimta ba. Jiki a sanyaye ya baro wajen Abba, Wakinsa ya nufa dan bai bu™atar zuwama Amma a wannan yanayin. Ya gama cire kayansa kenan zai shiga wanka kira ya shigo masa. Yayi mamakin ganin Uncle Yousuf, sai da ya kalli agogo ™arfe kusan sha Waya da rabi fa. Haka dai ya daure ya Waga cikin"

taraddadi

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5ØÜ5Ø2Ü5Ø)Ü5Ø"Ü5Ø'Ü5Ø Ü

 5ØAÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ5ØMÞ 5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ5ØFÞ'5ØJÞ.....!!

5ØiÜ5ØŠÜ5Ø�Ü5ØšÜ5Ø�Ü 5ØhÜ5؃Ü5Ø…Ü5Ø–Ü5Ø�Ü5Ø�Ü 5Ø„Ü5؆Ü

5ØjÜ5؉Ü5Ø‚Ü5Ø‘Ü5Ø•Ü5؆Ü5Ø“Ü

........ Alhaji badai wata matsala bace ba ko? . Ya faWa maimakon sallama da Uncle Yousuf Win yay masa.

Murmushi da ga can Uncle Yousuf ya saki tare da gyara zamansa a kujerar falon da ya fito.  Babu komai

sai alkairi Aliyu. Wata magana ce mai muhimmanci tasa na kiraka. Ina dai fatan baka kwanta ba na tasheka ko? .

 Ina dai shirin kwanciyar ne Alhaji. Amma dai lafiya? .

 Eh lafiya kamar yanda na sanar makan .

" To Alhamdullahi Alhaji, ina saurarenka ."

Šan jimmm Uncle Yousuf yay kafin ya furzar da huci kaWan.  Aliyu shawara nake nema a wajen ka .

"Cike da mamaki ya amsa da,  Alhaji shawara? Sannan kuma ma a wajena? ."

 Eh Aliyu. Kuma ina fatan zaka bani wadda zata fiddani da ga ruWanin da nake ciki bai jira

"cewarsaba ba ya cigaba da faWin.  Kasan na faWa maka an taSa sakama Mawaddat rana da Tajuddeen ai. Amma ALLAH baiyi auren nasu ba wasu matsaloli suka gitta, mafi yawansu da ga Mawaddat ne sai dai kuma akwai Soyayyen sirrin saSani a tsakanin Yaya da mahaifin Tajuddeen da shima ya taka rawar gani. So an share maganar aure kowa ya ha™ura, sai dai kakanta na Sangaren mahaifiyarta Alhaji Sufi Ado Garko ya Wauki alwashin duk randa wani yazo domin neman aurenta koda yardarta ko babu zai amince masa ya aurar da ita. Wauta ya sata amincewa. Bayan nan magana bata ™ara tashi ba sai a yau Win nan a gaban Alhaji Sufi Win, shi Alhaji Sulaiman ya sake kawo maganar, amma Yaya yayi saurin cewar ai Mawaddat nada wanda take so  Tsaf ya kwashe komai ya sanar masa har zancen su Hon. HD"

"Nakowa da Daddy ya sanar masa suma sunje bayan barowarsu. Hakan ya matu™ar bashi mamaki dan tuna abinda ya faru a tsakanin Mawaddat Win da su Hon. HD Nakowa. Cikin kasa daure abinda ke bakinsa ya ce,  To amma Alhaji naga kamar ita da shi Honorable Win sam basa shan inuwa Waya. Taya zaije yace"

yana sonta da aure? .

 Muma shine abinda ya Waure mana kai Aliyu. Shiyyasa muka kasa zaune muka kasa tsaye akan

"al'amurin, dan Hon. Nakowa nada ™arfi sosai a wajen Baba, saboda yaronsa ne, hasalima shine ya zame masa kamar wani ™ashin baya a harkar siyasa. "

 To amma Alhaji mizai hana ku sasanta shi Alhaji Babba da mahaifin shi Tajuddeen ku aura musu juna

kawai a wuce wajen .

" Hakan bazai yiwuba Aliyu. Dan ita Mawaddat sam bata son Tajuddeen, ta tabbatar min idan aka"

aura mata shi komai zai iya faruwa. Sannan abinda ke tsakanin yaya da mahaifin Tajuddeen abune babba

bawai yanda kake zaton zai sasantu cikin sau™i bane. Kaga ko maganin ayi zumunci ya wargatse ai Gara

kar a fara ko .

 Hakane kuma Alhaji .

 To Miye mafita Aliyu? Dan Baba fa sam baya magana biyu. In har gobe idan ALLAH ya kaimu

"Mawaddat bataje da wanda take son aura ba babu fashi cikin biyu dole ayi Waya. Shiyyasa ma na kiraka domin neman taimako. Ina son idan ban shiga huruminka ba dan ALLAH Mawaddat ta nunaka a matsayin kai ne zaSinta, da zaran Baba ya yarda a wajen shikenan. Ni kuma zanyi ™o™arin ganin ta fidda"

miji kafin Baba ya sake magana .

 Ni kuma Alhaji?!! .

 Eh dan ALLAH Aliyu ka taimakemu. A yanda rayuwar Mawaddat take yanzu muna bu™atar nutsuwa

"kafin sama mata mijin da zai saita mata rayuwa. Ni kaina bazan so ta auri Tajuddeen ba duk da nasan mutumin kirki ne amma bazai iya control Win ta yanda yake so ko ya kamata ba. Sannan Hon. HD Nakowa, kai ne shedar a inda ka gansu tare, maimakon gyaruwar Mawaddat aurenta da shi sai dai ya ™arasa lalata ta kawai, shi kuma Baba duk bai san waWan nan halayyar ba. Amma kaga idan muka kuSutar da ita a wannan gaSar sannu a hankali sai irin mijin da muke fata ya samu, kai kawai ta nunakan a gobe shine kawai dan Baba ya aminta ya bar waWan can Win. Amma na baka damar kayi tunani, sai dai bamu da"

isashen lokaci daren yau ne kawai......

 Wai kai malam ba magana nake da kai ba! Tsabar baka san muhimmancin rayuwa ba kana driving

kana ma mutane tunaninka na iska!! .

Firgigit ya dawo hayyacinsa tamkar wanda aka tada a barci. Sam bai san tunanin nasa har yayi zurfi irin

"haka ba. Gefen titi ya gangara a hankali tare da kai hannunsa saman goshi ya dafe yana mai furzar da iska. Gaba Waya ma ba hanyar da ya kamata yabi da su yabi Win ba tsabar hankalinsa bama a tu™in yake ba gaba Waya. Karan farko a rayuwarsa da tunda ya fara aiki matsayin driver Winta ya furta mata  Am sorry . Cikin tausasa harshe kuma. Cak numfashin Lulu ya nema tsayawa a ™irjinta. Haka ma maganar bakinta kasa ™arasa fita tai tsabar kalmar ban ha™urin tazo mata a matu™ar bazatar da bata taSa tunanin hakan da ga bakinsa ba kasancewar kallon da take masa mai shegen girman kai. Har ya sake tada motar da juyawa bata iya sake yin ko tari ba kamar wadda aka Winke ma lips. A nashi Sangaren bai kawo komai game da shirun nata ba, a tunaninsa maganar Uncle Yousuf ce ta jiya ke damunta kamar yanda shima da"

ya kasance Wan karoro kawai a ciki take neman jefa shi a Wimuwa. Har suka isa office babu wanda ya

"sake magana. Kafin kuma ya fita ya buWe mata har ta buWe ta fice. Kallo ya Wan bita da shi, dan duk da"

"yau ma dai irin kayan daya tsani gani a jikin mace tana yawo kan titi ne a jikinta Wan zoSawar rigar da ga baya ya taimaka wajen suturta wani Sangare na jikin nata. Janyewa yay tare da furzar da huci. Dai-dai nan Zainab ta fito Waukar mata kaya dan babu abinda ta Wauka tai shigewarta. Ganinsa ya saka Zainab yin murmushi, ta risina cikin girmamawa ta ce,  Yaya ina kwana . Kalmar yaya da ta kirashi da shi ce ta sakashi maida mata da murtanin murmushin nata itama. Cike da kulawa ya amsa mata kuma. Handbag Win Lulu da laptop da riga ta Wauka sai wasu tarkacen takardu, shi kuma ya fito a motar tare da kulleta ya"

nufi security Win nan na jiya dan su gaisa.....

Duk yanda Lulu ta so fuskantar aikin gabanta hakan ya gagara. Abubuwa ne da yawa ke cizon

"zuciyarta musamman shawarar Uncle You da yace ta nuna drivern ta matsayin wanda take so a gaban Grandpa Winta. Kai ina a gareta wannan ai ™as™anci ne ma, kenan ma ya samu hanyar cigaba da kawo mata raini fiye da wanda yake son gwada mata a yanzu, dan ma dai ita tsayayya ce yana shakkarta. Kai maganar gaskiya shawaran nan na Uncle You baiyi ba sam. To amma a yanda guri ya ™ure Win nan idan ba shi ba wa zasu samo yay musu aikin batare da an samu matsala ba?. Wannan tambayar ita ta shiga cizon zuciyarta tama kasa iya aiwatar da komai na gabanta. Tana bu™atar shawara, gashi ™awarta kuma Nadiya ce kawai da har take iya faWama damuwarta. Kai ina bazata kira Nadiya ba, dan sai ta koya mata hankali. Kai anya ma bada saninta wannan tsohon kwandon Hon. Nakowa yazo neman aurenta ba? Lallai akwai lauje cikin naWi, dan zuwa yanzu ta fara shakkar al'amarin Nadiya, ita shiyyasa fa bata ™awa musamman da ya zam ™awaye sun taka rawar gani suma wajen bar mata wani tabo a zuciya da har yanzu gyambonsa ke kan yin ruwa da mata ciwo. Kodai Uncle Yousuf zata kira ne tace ta fasa a nema"

wani? Aminta da wannan shawarar ya sata kiransa.

 Lafiya dai ko Daughter! .

" Uncle you ba lafiya ba, shawaran nan ne ya™i zama a zuciyata. Kodai mu nema wani can daban yay"

"mana aikin nan, kasan fa bana son raini . Murmushi yay da ga can har tana iya jiyo sautinsa."

 Mawaddatan'warahma! . A hankali ta amsa da  Da yes papa . Dan tana matu™ar son ya kirata hakan.

" Ki kwantar da hankalinki Please, sannan ku tuna bamu da wani isashen lokaci, a yanzu haka fa"

awowi kaWanne suka rage mana dan za'ai amfani da Wan break na lokacin sallah ne wajen zaman meeting Win kafin kowa ya koma office. A tunaninki a irin wannan tsukun lokacin wa zamu samu mai amana da hankali kamar Aliyu da zai mana aikin nan batare da wata matsala ba? Ko kina son mu Wakko wanda zai mana baragada har Baba ya gane ya zartar miki da hukuncin auren Waya da ga cikin waWan da

ba™ya son? .

 A'a Uncle You... ALLAH idan yace sai na auri wani a cikinsu zaku iya rasani dan na tsane su .

 To mafita Waya ce ta kufce musu shine bin abinda muka tsara. Shin kin san da yaya ma shi Aliyun ya

amince zai mana aikin? Da ™yar fa na iya shawo kansa wlhy .

"A zuciyarta ta ce (kuji Wan iya, dama ya samu aka sakashi zai wani kawowa mutane iyayi. Mtsowww"

banda ma dai wannan Grandpa Win da matsalarsa shi ko'a mafarki ya isa ma na kallesa balle wani kalman so can na wofi. Bari ana gama zaman nan korarsa zanyi dan karma ya Wauka ya samu wata damar kawo

min raini )

 Hello Mawaddat! Kina jina kuwa? .

"Ajiyar zuciyar dawowar hayyaci ta saki, cikin shagwaSa ta ce,  Shike nan Uncle sai mun haWu ."

Dariya yay sosai daga can bayan ya katse kiran. Dan harga ALLAH dariya suke bashi. Dama yanzu ya

gama waya da Smart Win shima. Haka kawai sun sakashi komawa lauyan dole. Ya tsara wannan ya tsara wannan. ALLAH dai ya bashi nasara burinsa ya cika akan abinda ke ransa game da su su duka

biyun

Ba abun faWa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login