Showing 45001 words to 48000 words out of 78821 words

Chapter 16 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

81



" Yaya na kasa fahimtar mi kake nufi ka ruWar dani fa, Miye ke baka tsiro ne wai? ."

Murmushi Daddy yayi mai nuna tsantsar damuwa a bayyane. Maimakon amsa sai ya dafa kafaWar

Uncle Yousuf tare da Wan bubbugawa ya mie.  Tashi kaje office auta karka makara .

"Kallo Uncle Yousuf ya bisa da shi mai tsayawa a rai, sai zuciyarsa ke wani irin rawa dan shi kaWai"

"yasan mi yake iya hangowa game da Wan uwan nasa, sai kawai shima yaji kamar ya fara jin tsoron. Tabbas akwai Soyayyen al'amari wanda ya kamata ace ya sani amma ta yaya? (Bincike akan alaar Mawaddat da su Hon. Babale Nakowa) kansa ya jinjina cikin gamsuwa da shawarar zuciyarsa. Dan haka"

shima ya mia ya fice. Da kallo yabi motar Yayansa dake oarin ficewa a gidan. Numfashi ya sauke da

yar tare da nufar tashi motar shima.

&&& " &&&

Smart kam tattara al'amarin Lulu yay ya wancalakar gefe domin fuskantar tasa mai muhimmanci. Gida

ya nufa kai tsaye saboda kiran da Abba yay masa. Ya samu gidan da ar hayaniyar kasancewar zuwan Sa'id da wasu kawunansa uku. Cikin girmamawa ya gaishesu batare da ya kalla inda Sa'id ya ke gurfane ba kamar mai kuka. Ya maida hankalinsa ga Abba da Hawwah ke a kusa da afafunsa kamar tana kuka

itama.

 Abba gani .

"Ya faWa cikin dakewarsa. Nisawa Abba yay da nuna Hawwah ya ce,  Kaine ka Wakko Hauwa'u a gidanta? ."

 Eh tabbas nine Abba .

 Me yasa? .

Shiru ya Wan yi kafin ya nisa.  Abba saboda ta kirani akan ga mahaifiyar mijinta na neman onata da

"mangyaWa. Banje gidan da nufin Wakkota ba sai jin ba'asi na kuma sasanta kamar na baya da akai batare da kun sani ba. Sai dai na samu abin ya wuce yanda nake zatonsa shiyyasa na Wakkota kafin a cutar da ita tunda mu bawai mun daina sonta bane ba. Ba kuma mun bashi bane dan mun gaji da ita a gidan nan kota gundiremu. Abba abubuwa da yawa sun faru akan auren Hawwah amma ina sasantawa a iya can batare da kai ko Ammah kun taSa sani ba. Bama ku ba hatta da Aunty Bilkisu ban taSa sanarmawa ba, kuma na gargaWi Hawwah sanar ma kowa. Shiyyasa wannan karon na Wakkota kuma bazata sake koma musu gida ba. Yaje ya auri wadda mahaifiyarsa ke son zama da ita haka nan dan ALLAH kowa ya"

huta.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Cikin Sacin rai anin mahaifin Sa'id ya ce,  Ai ba ita kaWai ce keda iko da shi ba. Sannan kuma ni"

banga laifinka anan ba yaro. Hasalima abinda kai sai ka birgeni dan kayi abinda ya kamata ace an uwa na warai suyi akan annensu. Wannan shine girman kuma shine darajtawar.

 Tabbas abinda yay yayi dai-dai. Kuma tunda hakane muma kan zamu fidda kammu a wannan zancen

"ku Wauki duk matakin da kuke gani shine dai-dai dan halin Rafi'a sam bashi da burgewa. Narasa mitake son maida kanta a rayuwa ita ba aramar yarinya ba amma kullum aita abu guda kamar cin wan makauniya, yanzu da tsautsayi yasa ta samu yarinyar nan da mangyaWan yaya kenan? Wace amsa take da shi na kare kanta. Dama tausayin yaron nan ya samu tasowa mu biyosa da wuri kafin abin yay zurfi. Amma tunda hakane zamuje muma har sai kun yanke hukunci kafin sannan shima Yaya Ibrahim Win ya"

dawo da ga tafiyar da yayi .

"Kuka mai tsuma rai Sa'id ya saki, dan harga ALLAH yana matuar aunar matarsa Hauwa'u da ar"

Wiyarsu Nasreen da taci sunan mahaifiyar tasa. Amma hukuncin da iyayen nasa suka yanke yasa bazai iya

jayayya da su ba. Babu yanda zai yi ya bisu yana kallon Hawwah da kanta ke asa tun shigiwarta batako

kalla sashen da yake ba ma......

"Ajiyar zuciya Abba ya saki a hankali, kamar zai yi magana sai kuma ya fasa. A taaice ya ce,  Kuje ciki"

"zamuyi maganar a nutse . Daga Hawwah har Smart miewa sukai suka fice. Babu kowa a tsakar gidan sai Umma da ke kai kawon girkin rana. Yanda bata tanka musu ba suma basu tanka mata ba. Sai dai murmushin data saki akan idon Smart. Shi ba ma'abocin maida hankali bane akan irin waWan nan abubuwan dan haka yay shigewarsa, sai dai murmushin ya sosa masa zuciya da tsaya masa a rai. Ammah dake zaune a falo Nasreen a cinyarta tana shan kunu kallo Waya tai musu ta maida hankalinta ga Nasreen Win. Zama yay kamar yanda Hawwah da ke sharar hawaye itama ta zauna. Idanu ya Wan zuba mata tare da furzar da huci kaWan.  Shi wannan kukan babu amfanin da zai miki, bakuma zai gyara abinda yake faruwar ba. Kisama ranki hauri da nutsuwa, dan bazaki koma wannan gidan ba har sai tasan darajarki. Idan kuma kina ganin ba'ai miki gata ba a hakan dan naga k da mijin naki duk shashashu ne ga hanya nan"

zaki iya binsu Daga haka ya mie.

" Kayi hauri Yaya ni banga laifinka ba, kuma nagode da oarinka a kaina ."

"Komai baice mata ba, sai duban Ammah da tai kamar bata Wakin da yay.  Ammah ni zan koma ."

 ALLAH ya tsare ya bada sa'a . Tace masa batare data Wago ba. Da Amin ya amsa yana Wan lakatar

kumatun Nasreen da itama tai masa a dawo lafiyar. Da ga haka ya fice abinsa badan yasan ina ya kamata ya dosa ba tunda boss Win tasa ta korosa yau.

Sai da ya fito gaba Waya da ga layin nasu zuciyarsa ta kwaWaita masa zuwa ma ya duba trainers Winsu.

"Dan kwana biyu basuga juna ba. Waya ya ciro tare da Wan ura mata ido kamar mai tunani, sai kuma ya Wan Wage kafaWa tare da kai wayar kunnensa bayan yay dailing number daya lalubo. Bugu uku aka Waga, yay aramin murmushi da faWin,  Barka da hantsi sir . Amsar da aka bashi da ga can ta sakashi sakin murmushi. Sai kuma ya Wan shafo kansa alamar jin kunya tamkar yana gabansa.  Am sorry Sir na Wauka laifina. Yanzu ma ina son zuwa gaishekanne shiyyasa nace bara naji inda kake . Ya Wan yi shiru alamar"

saurare. Sai kuma ya amsa da  Okay gani nan zuwa in sha ALLAHU .

Tafiyar mintuna alilan da bai wuce ashirin ba ta kaisa babban stadium Win da coach Win nasa yace

masa yana acan. Wajen ya ayatu matua. Babu yawan hayaniyar mutane sai isu-isu an wasa da ke ta

"tsalle-tsalle alamar training sukeyi saboda wasan sada zumunci da suke shirin zuwa kudancin asar. Tunda ya shigo wajen Waya da ga cikinsu da ya fara ganinsa ya saki wani irin fito daya jawo hankalin sauran suma. *_ Capten!! Carpten!! _* suka shiga faWa cikin ihun da ke nuna tsantsar farin cikin ganinsa. Murmushin Smart ne ya sake faWaWa, shima ya shiga Waga musu hannayensa duka biyu har ya arasa gaban Trainers Win nasu da ke kallonsa shima da murmushi. Har cikin rai yana matuar son yaron, ya kuma ci buri a kansa dan Smart ya iya gara wallo mai suna wallo ta gaske, dan ma mun kasance a asa irin ta Nigeria da mai alfarma yafi ma'iyi da tuni wani labarin ake akansa ba wannan ba. Amma duk da haka shima ya damu wasu dama na barin asar addara ta toshe su. Sai dai ALLAH mai hikima duk da"

tarin damammakin da yaron ya samu tun yana da shekara goma sha takwas komai yai motsa kansa a

"inda yake. Hannunsa ya kamo da ga hanashi risininawar da yay niyyar yi,  Yarona irin wannan iba haka"

anya kuwa kana motsa jiki? .

A yanda coach Win yay maganar ya saka Smart yin aramar dariya da shafa kai yana Wan dudduar da

kansa da faWin.  Sir ina nan a yanda ka sanni girman rigane kawai .

 Bari nace to. Amma badan na yarda ba. Ykk to ya kwana biyu? Tunda ka samu aikin nan ka Suya gaba

"Waya ko? . Ya are maganar yana jan hanunsa suka arasa kan wasu kujeru da ke gefe kaWan. Smart da har yanzu bai bar murmushi ba ya ce,  Sir aikinne bai barin motsin kirki. Amma kuna raina sosai ."

 To Alhamdullah babu dai wata matsala kuma ko? .

 Da saui dai Sir .

" A cigaba da hauri, komai yay farko zaiyi arshe. Fatanmu dai ALLAH ya warware mana abinda bamu"

da ilimin sani akansa .

 Amin Sir . Ya faWa cikin damuwa idanunsa akan teammate Winsa da ke ta tsalle-tsalle su har yanzu.

"Hira suka cigaba da yi da oga wani kaso na hankalinsa na ga teammate Win nasa dai. Kiran wayar coach da akai ta sakashi miewa ya Wan matsa a wajen. Dai-dai nan Waya daga cikin ball Win da suke training Win da ita ta gangaro wajen filin har inda Smart ke zaune. Kamar wanda aka tsikara ya mie da alamar tsumin ya motsa. Cikin wani irin salo da iya warewa a harkar ya buga ball Win tamkar abin almara bata sauka ko ina ba sai cikin raga. A take wajen ya ruWe da ihunsa, kamar waWanda ake juyawa da remote suka raba kansu yanda an wallo kanyi a cikin fili yayin wasa. arasa shigewa cikin filin yay shima cikin zafin nama da jin shaui a ransa, dan da gaske ball itace hubby na Smart. Tana sakashi karsashi da"

nishaWi maurar urewa.

Juyowar coach da ya kammala waya ya sashi waro idanunsa waje sosai na ganin abinda ke faruwa.

"Sosai ya rikice dan yasan da wahala a wanye lafiya... Ilai kuwa kafin ya kai arshen tunaninsa da yay dai- dai da sake saka wallo ta biyu a raga da Smart yayi ya wani walla ara hannayensa duka biyu dafe da kansa. Kafin su isa kansa ya zube asa a sassaname. Hankalin coach idan yay dubu ya tashi, haka ma sauran teammate Win nasa duk sun rikice. Babu Sata lokaci suka fiddashi a filin coach na musu faWan miyasa suka barshi ya shiga tunda sun san matsalarsa. Su dai basu da tacewa dan mai afkuwa ta riga da"

ta afku kuma. Sai fatan a kiyaye na gaba dai.

"Duk wani kalan taimakon da sukan masa idan matsalar ta samesa ita Hameed yay masa, sai dai"

"kamar yanda aka saba babu alamar za'a samu kansa a yau Win. Sosai ya sake shiga damuwa, ina daWi da ga zuwansa gaishesa a rarraSesa a kaima iyayensa shi a haka. Dole yay kiran aninsa Ahmad aboki ga Smart Win kenan akan yazo suje gidan su Smart Win. Da mamaki Ahmad ke tambayar yayan nasa ko wani abu ne ya faru? Bai wani tsaya kwana-kwana ba ta sanar masa. Hankalin Ahmad ya tashi, babu shiri ya"

baro office ya nufo stadium Win.

Yana ajiye wayar kiran babban amininsa Yousuf Ibrahim Jiamshi na shigo masa a waya (Uncle Yousuf)

kamar bazai Waga ba sai kuma ya Waga Win dan sunyi da shi zasu haWu shi shaf ma ya manta sai da yaga

"kiran. Furucin Uncle Yousuf da ke faWin,  To baban an tamaula ALLAH yasa dai ka gama da yaran naka"

dan bana son zuwa nai zaman jiranka zan koma office saboda bai da nake tsumaye bayan azhar .

"Cikin damuwa coach ya ce,  Wlhy ni nama manta da da batun zuwan naka ina nan a rikice ."

 A rikice kuma a kan mi? Uncle Yousuf ta faWa cikin mamakin aminin nasa.

"Shima amsa ya bashi da faWin,  Wlhy Aliyu ne yazo mu gaisa fa na Wan tashi amsa waya ban san"

yaya akai ba ya shiga cikin fili ka gansa nan sharSan babu alamar rai tare da shi .

 Ya Arrahaman! Aliyu dai Aliyu nawa Smart Mawashi? .

Sai yanzu ma shi coach ya tuna ashe Aliyu a arashin abokin nasa yake a yanzu. Dan haka ya bashi

"amsa da cewar,  Yess! Yes! Shifa wlhy ."

 Ya Salam gani nan a hanya .

Kusan a tare Uncle Yousuf da Ahmad suka iso wajen. Kowanne ya fito a motarsa da sassarfa zuwa inda

"suke zagaye da Smart da ke kwance a asa kansa bisa jikin coach da ke faman shafa masa ruwa yana fatan ya farfaWo, dan bai son su kai shi gida a wannan yanayin musamman daya tuno irin tashin hankalin da Ammah ta shiga last da abin ya faru da shi. Har rige-rige ake tsakanin Uncle Yousuf da Ahmad, sai dai kowanne ya samu nasarar kai hannunsa jikinsa. Ganin yanda aketa faman saka masa ruwa babu alamar zai farfaWo Uncle Yousuf ya cema coach  Hameed muje asibiti kawai dan banga alamar zai farfaWo ba a"

hakan nan .

Cikin damuwa coach ya dubesa shima da bashi amsa da  Yousuf zuwa asibitin nan babu abinda zai

canja. Dan mun gwada yin hakan a baya sai dai mu gama zaman banza dan su amsa Waya ma suke bamu

zuciyarsa ta tsaya da aiki. Al'amarin nasa ne fa kamar abin sihiri gashi nan dai. Gida kawai ya kamata mu kaisa duk da gaskiya hakan na sakani fargaba dan tayarwa iyayensa hankali kawai zamuyi .

 Gaskiya kar a kaishi can Brother Ahmad ya faWa cikin damuwa. Bai jira cewar kowa ba ya cigaba da

"faWin,  Mizai hana muje wajen mutumin nan da ya taSa bashi magani sanda abun ya takura masa ."

" Shawara mai yau Ahmad, da ni duk nama rikice wlhy hakan bai zo min a rai ba. Kunga ku kamashi"

kusa a mota .

"A bayan motar Uncle Yousuf aka saka shi kamar yanda ya buata, shi da coach suka shiga gaba Ahmad"

"a baya ya rie Smart. Kai tsaye ofar ruwa suka nufa, gudun da coach keyi ya sakasu isa cikin ananin lokaci. Gidane irin na talaka mai aramin arfi, sai dai da ga waje shafe yake da siminti tsaf da shi da milk Win fenti. Da ga gaban gidan kaWan islamiyya ce ta anan yara da keta karatu kasancewar akwai ta safe zuwa arfe Waya. Tsaiwar motar ta saka wani saurayi da ke tsaye da ga jikin barandar Islamiyyar matsowa garesu yana musu sannu. Basu wani tsaya jan maganar ba suka buaci ganin Malam. Kafin ya"

basu amsa sai ga malam Win ya fito da ga gida.

_Yau dai Smart Win ku ya Wan bani tausayi_

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"_Ya rabbi ka gafartama *Sheikh Abubakar Giro Arugungun*. Ka yafe masa kurakuransa, alkairan da ya"

isar garemu na wa'azantarwa da koyarwa kasa ya amfanar da mu duniya da lahira. ALLAH ya albarkaci

"zuri'arsa. Suma iyayenmu ALLAH ka gafarta musu, damu baki Waya _."

........Wata nannauyar ajiyar zuciya Smart ya saki mai arfin gaske lokacin da malam ya shafa masa ruwan

"addu'oi da yayi tofi a ciki, sautin karatun suratul Naazi'aat da Waliban malam ce ta fara shiga cikin kunnensa da wani irin arfi tamkar a iya cikin kunnen nasa akeyi. Ya sake sakin ajiyar zuciya sai kuma ya kai hannunsa ya dafe goshinsa dan kansa wani irin ciwo yake kamar zai tarwatse. Uncle Yousuf ne ya fara ambatar sunansa, dan haka ya sake yunurin buWe idonsa a karo na biyu sai dai ya kasa. A rikice duk suka dubi malam. Ya karkaWa musu kansa da faWin,  Kamar yanda na faWa muku tun wancan karon ku sake jajircewa wajen addu'a da sadaka akansa, dan al'amarin nasa akwai ruWani kamar na sihiri mai arfi. Sai dai ban tabbatar ba dan UBANGIJI shine kawai masanin gaibu. Amma gaskiya al'amarin nasa yana nuna kamar bugewar junnu ne. Na fara baku ruwan addu'oi a wancan karon amma sai aka daina zuwa a karSa kwata-kwata, dama ba komai bane face addu'oin karya sihiri wanda ya kamata ma ace duk musulmi kan dingayi a gidansa domin shi da iyalinsa koda lafiya lau ake dan rayuwa kake baka san mike biye da al'amarin ka ba. Koba sirihi akwai baki (kambun baka) da yafi sihiri kaifi a wasu lokutan. Koda ma"

bazaku juri zuwa nan Win a karSa ba to ku dage da yi masa a gida dan ALLAH .

A tare suka amsa da  In sha ALLAH malam sai kuma suka Wora da godiya. Ganin yanda Smart keta

"faman jujjuya kansa malam ya ara masa addu'a tare da basu umarnin kaisa asibiti mafi kusa. Godiya sukai masa dan a wancan karon ma haka yay musu. Suka ajiye masa sadaka shi kuma ya basu ganyen magarya da ayoyin da zasu karanta da ga cikin Alkur'ani mai girma. Kai tsaye asibitin suka nufa kuwa, inda aka bashi gado dan a kallo Waya idan kai masa dole ne ya baka tausayi, kai kace ba a yanzu kaWai ya kasance a kwance ba yanda yay sharSan. Sun bashi taimakon gaggawa har sai da ya samu barci suka Wan samu nutsuwa. Sun yanke shawarar sanar da gidansu amma sai coach ya ce adai Wan dakata idan basu sallamesa zuwa yamma bane sai a sanar musun. Hakan ya musu, dan haka sukai yunurin fitowa aka"

barsa da Ahmad ya zauna da shi kafin suje su dawo.....

&&&&&

Duk yanda taso cigaba da gudanar da al'amuran gabanta na wannan yinin hakan sai ya nema gagararta.

"Ba aramin tsaya mata a rai abinda drivern nata yay mata yayi ba. Dole ta hakura da tattara bayanan case Win da zata fara tunkara a safiyar litinin kan dukiyar wasu marayu da wan mahaifiyarsu ke oarin handamewa dan zuciyarta a cinkushe take matua. Steering da take murzawa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login