Showing 27001 words to 30000 words out of 78821 words

Chapter 10 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

89

Lulu ta ganota. Kusan mintuna biyar da barin yarinyar wajen ya buWe idanunsa. Haka kawai zuciyarsa ke masa kaikawo akan ledar fruit Win nan. Duk da wani gefe na kwaSarsa ya kasa hana kansa dubawa. akkota yay, Waya bayan Waya ya fara fidda fruit Win da aka loda a sama. Kamar yanda zuciyarsa ke raya masa acan asa wasu abubuwa ne daban, fiddosu yay baki Wayansu ya maida fruit Win ciki tare da ajiye ledar a inda ya Wauka. Wani irin dokawa irjinsa keyi da sauri-sauri ganin mugayen wayoyin dake a asan, kasancewar shi ba ma'abocin shaye-shayen bane babu abinda ya fahimta a tare da su, sai dai yasan dole wayoyin zasu zama na shaye-shayen ne. Sake naWesu yay da yau ya adana"

"acan asa inda afafunsa suke, da ga haka ya sake buWe motar ya fiddo afafunsa dan yasha iska."

Awani kusan huWu Lulu ta kwashe a wajen gyaran jikin nan. Dan sai wajen 3 ta fito. Kallo Waya da yay

"mata sai da gabansa ya faWi, yay saurin Waukewa yana jan siririn tsaki. Oho ita bama ta lura da shi ba. Dan yana da ga can gefe a bench na wani mai sai da wa-wa da aya da dabino dake Wan jikin symbol Win shigowa harabar plaza Win. Tana da ga tsaye tana hararar motar da tunanin ko yana ciki amma shiru, a"

fusace ta fara knocking glass Win nan ma babu alamar za'a buWe.

"Ashar ta mulmulo cikin ufula da faWin,  Mi wannan illiterate Win ke nufi da nine wai? Barin wajen"

yay ko mi? .

 Kai haba shi ya fara wannan ganganci kamar bai san wacece Lulu amshi ba ne . Nadiya ta faWa

cikin ara fasa mata kai.

 Ai da alama har yanzu ban sanar da shi Win ba. Guy Win nan fa mara mutuncine da kike ganinsa. Na

barshi ne ban koreshi ba tun a ranar farko saboda sai na gama wulaanta rayuwarsa sannan da nuna masa banbancin da asa da sama ke da shi .

"Cikin ar dariya Nadiya ta sake faWin,  Ai wannan karon drivern naki ne sam bai kama da driver ba"

"wlhy. Irin wannan haWuwa haka, da gani kuma akwai girman kai fa, koda yake ya kai yayi ne dan ya haWu ba kary.  "

 Mtsowww kema shashasha ta biyu da har kika zauna masa kallo haka. Ina wani abin haWuwa mutum

na warin talauci da jahilci. aton banzar bana zaton (A) kota kai girman garinsu ya sani .

"Cikin dariya Nadeeya ta ce,  Kai Lulu harda sherinki, wannan Wan walisar ne za'ace bai san miye A"

ba?. Da gani yayi karatu wlhy danni kamar ma na taSa sanin fuskarsa a cikin an wallon Kano pillars sai

dai nasan da wuya ace wancan ne .

"Tsaki Lulu ta sake ja cikin gatse ta ce,  Sai dai an wallon kwashe gotta Win anguwarsu. Dalla"

malama ni kin isheni .

"Nadeeya zata sake magana ya iso wajen, dan duk da ba jin mi suke faWa yake ba da ga inda yake haka"

"kawai zuciyarsa ke raya masa maganarsa suke, maganar kuma da bazata wuce zagi ya sha ba a wajen ar"

balaja'un tsagerar yarinyar nan. Wani banzan kallo Lulu ta watsa masa. Sai dai batace komai ba. Shima

Win bai nuna yasan tana yi ba ya buWe mata motar batare daya jira shigarta ba shi ya shige nasa

mazauni

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

"........Sai da ta zagesa ciki-ciki da kalmar illiterate sannan ta shiga motar Nadeeya ta rufe da faWin,  Sai"

mun haWu anjima. Dan yau dole ne a warware gajiya Lulu amshinmu ta samu lafiya. Barama na nemo an-takife ya haWa mana kayan aiki yau network na gasken-gaske zamu hau .

"Yatsu biyu ta Waga mata tana murmushi, shi kuma yaja motar batare da bari ta faWi abinda tai niyyar"

"faWa ba. Dama tun a kallo Waya da yayma Nadeeya ya fahimci itama tana shaye-shayen. Dan ita har jikinta ma ya fara nuna kansa saboda har taba tana sha. Masifar da batai masaba a farko ita ta fara zazzaga masa yanzu akan dan mi yasa zaija mota bata bashi iznini ba. Ko sau Waya bai nuna yasan ma tanai ba balle ya tanka. Hakan kuma na ara fusatata da cimata rai akan al'amarin sa, dan a duniya ta tsani tayi ma mutum abu ya mata shiru, amma shi kulatama bayayi balle ya bata hauri kamar yanda sauran masu aiki arashinsu ke mata. Suna isa gida tun bai gama tsayawa ba ta fice a motar, cikin"

"gargaWi ta ce,  Sai nayi maganin wannan zafin kan naka baauye kawai ."

"Da kallo kawai ya Wan bita, sai kuma ya janye idanunsa yana ambaton auziyya saboda yanda skert Win"

"yay mata Wam illahirin surarta na juya kansu. Bayan ya kashe motar ya Wan ja kusan mintuna biyu zaune shiru abubuwa da yawa na masa kai kawo, ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana mai cigaba da ambaton ALLAH tare da buWe idanunsa dake lumshe har kalarsu ta canja. Ledar nan daya cire a fruit Winta ya Wauka ya fito a motar, kai tsaye ya nufi wajen su maigadi. Suna cikin gaisawa Nazeer autan gidan ya fito. Sai da ya gaishesu dan sukam Mommy tsaye take akan tarbiyyarsu, bata yarda sun raina kowane ma'aikaci ba a gidan duk da wani lokacin su Hussaina kan so Waukar hallayar Lulu suce zasu taka ma'aikatan a bayan idonta. Duk kuma randa ALLAH yasa kunnenta yaji ko idonta yaji bata musu da wasa, shiyyasa ma suke shakkar aikatawar. Cikin ladabi Suhaib daya maida hankalinsa garesa ya ce,  Uncle"

Smart Aunty Lu ce tace na Wauka leda a mota. Ta kuma ce wai karkaje ko ina yau har sai idan itace tace .

Karan farko da al'amarinta ya so fara bashi dariya. Amma sai bai nuna ba ko'a fuska. Miewa kawai

"yay yaje ya Bama yaron ledar data aiko a Wauka. Wadda ganin bai biyota da ita bane yasa ta fara masifa, da farko ma catai Suhaib Win ya kira mata shi, Mommy ce ta hana tace ya amso kayan kawai. Duk rashin mutuncinta tana jin shakkar Mommyn, dan haka ta cema Suhaib Win to ya faWa masa yau kar yabar gidan nan sai da izinin ta. Kai kawai Mommy ta girgiza, a zuciyarta tana tausayin hallayar Mawaddat Win, dan tsaurin idonta da izza na bata tsoro. Koba komai Wiya mace take, komai daWewa arashin ikon wani zata"

koma. Wanin ma da bata san shi kuma tashi kalar tsagerancin ba.

Koda Suhaib ya kai mata ledar fruit Win sama-sama kawai ta cire ta ajiye musu ta shige da sauran

"Wakinta. Babu wanda yayi magana sai binta da sukai da kallo kawai. Duk da tana buatar wanka hankalinta ba'a can yake ba. Kayan shaye-shayenta kawai take buatar Wan Worawa, dan kwana biyun nan da bata sha ba jinta take kamar mara laka a jiki, kuma kamar ana mata susa a brain. Tsaf ta gama zazzage kayan fruit Win a asa batare data damu da yanda aka gyara Wakin al-al ba. Duk da ba wani a cinkushe suke ba haka ta shiga tonawa da mamakin rashin ganin waccan ledar. Da gaske dai babu alamar ledar, dan haka ta mie zumbur, bataima kowa magana a falon ba ta fice. Har yanzu yana zaune a wajen su maigadi da sauran masu aikin gidan. Hira suke suna kwasar dariya shiko yana zaune shiru sai waya da yake dannawa, wani lokacin yakan Wanyi murmushi da hirar tasu musamman idan sun sakosa a ciki. Cikin jan tsaki a zuciyarta ta ce, (Baauyen banza sai jin kan tsiya ko ubanwa zaima) dai-dai wajen motar da suka dawo Win ta dogare tana faWin,  Kai!! . Dukansu juyawa sukai suna kallonta. Shikam ko"

motsi ma baiyiba balle ya nuna yasan da zuwanta.

"Bain ciki, takaici kamar zasu kashe Lulu. Cikin takaici da izza tace,  Wai kai banzan nan bada kai nake"

"ba . Yanzun ma shiru bai Wago ba. Sai dai mai-wanki ya zunguresa da faWin,  Aliyu da kaifa take inaga ."

Nan ma shiru yay yai nuna yaji. Dan haka ta nufo wajen a fusace.  Wai kai mika Wauki kanka?

Waye ubanka a asar nan?!! .

Idanunsa ya Wan rufe sai kuma ya buWesu a hankali. Karan farko ya Wagosu a buWe gaba Waya ya zuba

"mata su. Wani irin motsawa zuciyarta tayi, dan wani irin kwarjini da shakkarsa ce ta daki irjinta har"

"zuciyarta na sukur-sukur a cikin jiki. Cikin arfin hali ta watsa masa harara da faWin,  Dalla malam daina kallona da wannan shegunayen idanun naka uwa na macizai ."

"Bai janye idanun ba, haka kuma bai tanka mata ba dai, sai ma sake tsatstsareta yay da idanun duk da"

"masifar da hakan ke haifar masa shi kansa. Neman daburcewa take, dan tama kasa cigaba da masifar da ke ta mata tuui a zuciya. Fahimtar hakan da yay ya sashi motsa laSSansa karo na farko da nufin yin magana. Cikin deep voice Win nan tasa dake fita da dakewar da nutsuwar fitar da lafazi ya furta,  Duk macen data cika mace mai suturtawace akan kanta koda ga muharramanta ne, hakan kansa ko bata kira daraja gareta ba, darajar kanzo ta risina mata a gaban wanda ya fita ma balle wanda ke a arashin ikonta. Wannan gata da musulunci yayma mace har a lafazinta ana so ta zama mai yautatawa akan harshe . Yana gama faWa ya mie tare da mia ma mai-wanki dake kusa da shi key Win motar.  Mu kwana lafiya ya faWa cikin mia masu hannu Waya bayan Waya sannan ya nufi hanyar gate batare da ya"

sake ko kallon inda take tsaye ba.

"Babu abinda ta fahimta a kalamansa, sai dai abin mamaki ta kasa koda motsa yatsanta garesa balle"

maida masa murtani ko yin masifa kamar yanda ta saba har ya fice gidan abin sai kace wani siddabaru.

 Aunty wani abu za'a Wakko a motar? .

"Mai-wanki ya dawo da ita hayyacinta. Kamar wadda aka farkar a barci a zabure ta ce,  Ubanka zaka"

"Wakko min wawa kawai ta juya zata bar wajen. Sai kuma ta dawo ta shiga nuna maigadi da yatsa.  Idan har kabar wancan Wan iskan ya shigo gidannan a gobe a bakin aikinka kaima. Shima kuma ba yalesa nayi ba, sai naga waye ubansa a garin nan, mi kuma yake taama da shi? Dan wlhy sai na wulaanta"

rayuwarsa ta yanda ko sunana yaji sai ya saki fitsari a wandonsa .

(Ko kuma ke ki saki ba) mai-wanki ya faWa asa-asa yana danne dariya. A zahiri kam kawunansu a

"asa babu wanda ya motsa harta isa motar da suka dawo ta buWe, ko'ina sai da ta lea amma babu alamar abinda take nema. Rai Sace ta nufi komawa dan a zuciyarta ta fara bata *_waro_* bai saka mata abubuwan nan bane. Dai-dai tana shigewa motar Uncle Yousuf nayin horn. Da sauri maigadi ya"

"tashi ya buWe gate Win. Fitowar Uncle Yousuf Win a motar shi da Smart ya sakasu sakin ajiyar zuciya a tare, a hankali mai-wanki ya saki dariyar da yake ta riewa tun Wazun ganin Uncle Yousuf ya dawo da Uncle Smart Win tun ba'aje ko'ina ba. Hakan yasa mai bayin fulawoyi tayasa shima. Sai da sukai mai isarsu sannan mai-wanki ya ce,  Yau fa gamai maganin fitsararriyar nan. Ga kuma Alhaji arami ya dawo da shi tun minti biyar basu cika ba, maga yaya wasan zai kaya. Dan wlhy ya mugun burgeni guy Win nan. Ga shi"

da alama ta tsorata da shi. Ai ban taSa tunanin anan kusa za'a samu mai maganin masifaffiyar matar nan

"ba, sai gashi kuwa a cikin waWanda tafi rainawa da cima zarafi wato mu ma'aikata, dan kawai muna"

neman guminmu a arashin dukiyar gidansu sai take jin mune asar takawarta a duniya .

Nisawa maigadi dake kaiwa zaune yayi yana sakin wani Wan murmushin manya.  Ai ni tun randa

"yaron nan ya fara zuwa nasan ba kanwar lasa bane ba, dan a cikin idanunsa zaka fahimci shima taadarin"

kansa ne .

 Shine dai-dai da ita ai. Wulaancin yarinyar nan wanene bamu gani ba. Sau biyu fa tana marina .

"Mai-wanki ya faWa cikin unar rai alamar har yanzu yana jin raWaWin marin a zuciyarsa, sai dai babu yanda zai yi..."

"KafaWarsa mai bayin fulawoyi ya dafa shima cikin unar rai dan ya taSa shan marin Lulun,  Ai ga mai"

rama mana nan yazo da ikon ALLAH. Fatanmu dai ALLAH yasa Alhaji Yousuf ya tsaya kan hanata korarsan da tace .

 Ai insha ALLAHU bazata taSa samun wannan damar ba ma. Dan randa ta dawo ashe shi aka aika

"Wakkota tai masa halin nata yay tahowarsa ya barta acan, kamar dai yau Win nan da ya manna mata hauka, amma Alhaji Yousuf Win yaje ya dawo da shi aiki matsayin ma drivern ta, kaga ko da ace dane ai tun ranar zata koresa bayan taci masa zarafi kamar yanda takema na baya ko, kuma ya koru Win kenan."

Nima a wajen Mubeen naji yana labartama yayansu Husain ta waya jiya .

 Ai Alhaji arami yana birgeni wlhy . Cewar maigadi. Haka suka cigaba da gulmar Lulu da a gabanta

to tari basu iyawa bare satar kallonta.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.........A Sangaren Lulu kam sosai ta haukacema waro ta waya da masifa shiko ya dinga rantsuwar ya

"saka mata. Har abokinsa da yay komai a gabansa ya bama wayar ya zame masa sheda amma tai yarda. Sai ma katse kiran tai da tabbatar masa sai ya san ita ya cuta wlhy... Gado ta faWa zuciyarta na mata wani irin tafasa, babu abinda ke mata kai kawo a rai irin maganganun drivern ta, haka kawai zuciyarta ke ingizata akan son sanin ma'anarsu. Wayarta data yasar gefe ta jawo. Nadeeya ta kira, ana Wagawa daga can Nadiya ta fara da faWin,  Bastie dama fa yanzu zan kiraki, dan gama wayata da Gajere kenan yace"

za'a samu kaya a wajen ogansa kona mil. ake s. 

 Kinga ni ba wannan ba...

Ta faWa cikin katse Nadeeyar.

" Oh to ina saurarenki, na jiki kamarma cikin Sacin rai, miya faru kuma? Badai driver Win ba kuma? ."

" Komai ma ya faru, har ma abinda banyi zaton faruwarsa ba ya faru. Wani Hausa nake son ki fassara"

min .

 Tofa! Wane Hausa kuma? .

Batasan ta haddace abinda ya faWa matan ba sai da ta zayyanosu tsaf a yanda ya faWesu babu ko gargada.

"_ Duk macen data cika mace mai suturtawace akan kanta har akan muharramanta, hakan kansa ko bata kira daraja gareta ba, darajar kanzo ta risina mata a gaban wanda ya fita ma balle wanda ke a arashin ikonta. Wannan gata da musulunci yayma mace har a lafazinta ana so ta zama mai yautatawa akan"

harshe ._

" Woow Madam irin wannan kalamai haka kamar wata mai tsara baitikan wae, dan ALLAH waya"

shiryasu haka. 

 Mtsoww malam dilla fassararsu nake buata nace .

" Oh sorry, tab wlhy fa kalaman sunyi tsauri, ni kaina ban san yanda zan fassarasu ki gane ba dan"

hausan ba gama isata yay ba. Amma ina zuwa bari na tambaya .

Tana oarin ajiye wayar cikin jan tsaki Suhaib na mata knocking.  Uwar miye? . Ta faWa cikin

"masifa. Cikin tunzura baki Suhaib da ke da ga ofa dan bai shiga ba ma ya ce,  Uncle Yousuf ne yazo, ya ce kizo da ga haka yay wucewarsa."

"Tana son Uncle Yousuf matua, tana kuma girmamashi saboda wasu dalilai nata na kanta. Dan haka"

tace ma Nadiya tana zuwa ta yanke wayar. Da mamaki mai nuna Sacin rai take duban Smart da ke zaune a ayataccen falon nasu kusa da Uncle Yousuf.  Mi wannan abun yazo yimana nan Uncle You? . Ta faWa tana nuna Smart da ke zaune babu alamar Wari-Warin nan irin na ma'aikaci da iyayen gidansa a tare da shi.  Ni na kirawoshi Uncle Yousuf ya bata amsa cikin Waure fuska.  Uncle nifa bana buatar sake ganinsa

ta faWa itama a harzue.

 Da yay miki mi? .

"Baki ta tura gaba cikin kumbura fuska ta ce,  Wlhy na tsanesa, har ni wannan mutumin zai zaga. Korar"

"ma da nai masa yanzu ba'ita kenan ba Uncle, ya jira hukuncin da zai biyo bayanta. Har ni zaima banza ina"

"masa magana, sannan ya biyoni da baaen maganganu a gaban su maigadi, har shi waye? Mi yake jin kansa? an u.  "

"Hannu Uncle Yousuf ya Waga mata,  Ya isa haka. Mawaddat wai yaushe zakiyi hankali ne dan ALLAH."

"Yanzu abinda kike yi ko su Suhaib annenki zasu aikata ne? Ke kullum cikin korar mutane. Yanzu dai ina son ki nutsu ki kwantar min da hankalinki, dan shiyyasa ma na dawo da shi gidan a yanzu dan na haWu da shi a hanya ne. Ban kawo Aliyu gidan nan dan ki koresa ba, zan ara jaddada miki a yanzu shi Win zai dinga kaiki duk inda kike so dan saboda ke kaWai ma na Waukesa aiki. Zai zo arfe bakwai da rabi saboda takwas kike fita aiki, zai dawo da ke arfe biyar da rabi kamar yanda kike dawowa shike nan ya tashi sai"

kuma washe gari period na gama magana.

 Amma Uncle. 

"Hannu ya Waga mata alamar baya buatar ta sake cewa komai, rai Sace tabar wajen kamar zata fashe"

"dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login