Showing 48001 words to 51000 words out of 78821 words

Chapter 17 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

67

kaima duka a karo na babu adadi. Ta cije lips da masifar arfi da faWin,  Sai na koya maka hankali! . Kalmace data ambatata yafi sau shurin masai. Ga takaicin daren jiya da ma na cigaba da ci mata rai dan a duniya tai masifar tsanar wani namiji ya raSeta da sunan taSata ko soyayya. Shiyyasa shima Tajuddeen lissafinsa ya shiga cikin jerin lissafin abubuwa masu una da ajiyewa a kudin tarihinta na wannan yinin da take ganin yazo mata a birkice. Office ta koma, inda ta tarar da bai kashi-kashi na jiranta. Tabbas batajin magana, sai dai a Sangaren aikinta ita Win jajirtacciya ce, dan ma Wabi'arta ta shaye-shaye na matuar maidata baya a lokuta da dama, dan badan wata hikima ta UBANGIJI ba da Lulu ta jima da daina zuwa wajen aikin ma"

"gaba Waya ne. Mummunar hallayya mafi muni tattare da Mawaddat shine sakaci da addini, sam babu"

abinda ta sani akan addininta sai abinda ba'a rasa ba sakamakon karatun ta na lawyer. Bata san a kira

"salla ta tashi tayita akan lokacinta ba, to idan ma tayin babu maganar yinta a yanda MANZON ALLAH ya koyar damu. (Kuyi hauri ba Lulu kaWaice a wannan matsalar ba. Wlhy da yawan mutane sunayin salla ne ba'a yanda MANZON ALLAH ya koyar ba. Dan bawai fa muna nufin Lulu bata san salla ba, a'a itama ta tashi ne a yanayin yanda akeyi kawai nakeyi batare da samun ilimin yinta ba kamar yanda da yawa mutane suka kasance. Mafi yawanmu idan da zaman tsayawa akan ibadarmu ta salla za'ai tun daga tsaiwarta ma zamu fara samun gyara. Please Dan ALLAH a wannan gaSar kowanmu ya nutsu ya kalla sallarsa da kuma bincike akan yaya ake salla kamar yanda MANZON ALLAH S.A.W ya koyar mu gani ko zamu ribantu da gyarawa). Sanda ta gadama take salla, tana kuma yin tane a yanda kawai taga anayi kasancewar karatun addinin ma gatan mahaifinta ya zame mata cutarwar da bata samesa ba. Masifarta kam wannan halitta ce, wani mai hauri wani saSani haka. Sai Wabi'ar shaye-shayen data jima tana binnewa wanda har yanzu bamu san tushen farawarta ba ko dalilinsa. Wulaanta mutane da takasu a duk yanda taso kuskuren mahaifinta ne da ya Worata a turbar komai take so zata samu. A duk sanda ka nunama yaro komai yake so zai samu tofa kansa zai ara girmane da tunanin yafi kowa daraja da power"

"a rayuwa, sannan akan komai shine sama da kowa. (Iyaye sai mu kula hakan ba soyayya bace)...."

Yanda ta zube wayoyinta da zama jagwab cikin lallausar kujerar office Win nata ya sake bayyanar da

"Sacin ranta akan fuska. Hand bag dinta ta jawo tare da fiddo key Win drower Win jikin decks Winta da bata yarda kowa ya taSa saboda abinda take ajiyewa a ciki ta lalubo. Tana oarin buWe drower Win sakatariyarta ya shigo office Win da sallama. Wani takaici ya sata Wago idanunta da suka kaWe da gajiya. Sai dai gaba Waya tama kasa mata masifar da ta saba yi mata a duk sanda tai mata kuskure. Da sauri sakatariyar ta ce,  Please am sorry maa. Wlhy abinda matar can tazo da shi ne yay matuar tayarmin da"

hankali. Jiya ma tazo nace mata ta dawo yau dan kina up 2days sai yau ne zakiyi res. 

"Hannu Lulu ta Waga mata alamar gajiya da saurarenta. Murya a shae ta ce,  Zainab ba wanda zan"

iya saurare a yau koma minene akazo da shi. Ki sake bama duk wanda ya dace sabon appointment banda yau da gobe. Duk case Win da kuma kika sani bani da buatarsa a teburina karma mai shi ya shigomin office ok .

Zainab da damuwa ta bayyana ma a fuska arara ta gyaWa kanta da ke asa. Sai kuma cikin rawar

"murya dan har ta fara hawaye ta furta,  Aunty matar can fa mijinta ne yayma yarinyarta da taje agolanci da ita gidansa fyaWe. Kuma yarinyar shekararta tara kwata-kwata. Sunje asibiti da yarinyar amma ani karSarsu tun jiyan wai sai da an sanda. Taje police station Win kuma an sandan nata mata yawo da"

hankali. Wlhy bakiga a yanda sukazo da yarinyar ba a jiya da yamma abin babu yan gani 

Wani irin matse idanu da dame kujera Lulu da jikinta ya fara tsumar mazari tayi. (Mawaddat calm

"down. Mawaddat calm down. Mawaddat calm down). Wani sashe na zuciyarta ke ta ambata mata. Sannu-sannu ta fara sassauta dame kujerar da rumtse idanun nata da tai, sai kuma ta buWesu gaba Waya sunyi jajur matua kamar wadda tasha wani abu a lokacin."

 Shigomin da ita .

Ta faWa irjinta na ara arfin sukar da yake mata. Ga jikinta bai daina tsumar da yake ba. Da ace

tanada ilimin addini da addu'a tafi cancanta da harshenta a irin yanayin. Amma sai aka samu akasin

hakan a gareta. Da sauri sakatariyar ta ta fice cikin matuar sassarfa. Minti biyu basu rufaba sai gasu sun

"shigo. Matar dai da ka ganta kaga wadda ke'a cikin mawuyacin hali, sai dai da zata samu kulawa yayawar mace ce dirarriya. A lamarin Lulu da talaka a teburin aikinta kawai suke iya shan inuwa Waya, shima akan abinda ya shafi aikintane kawai babu ruwanta da rayuwarka. Har asa matar ta kai ga alamun ciki da ya turo a jikinta zata gaida Lulu. Bata hanata durusawar ba amma dukkan hankalinta na"

"gareta, sai kuma katseta da ga gaisuwar data fara da tai..."

 Kinga wannan gaisuwar baida amfani faWamin ina yarinyar take? .

"Cikin gyaWa kai da share hawaye matar ta ce,  Tana gidan ar uwata da ta rakoni nan jiya, saboda"

yanda jikin nata yake ne ar uwar tawa tace na dawo yau ita ta kula min da ita .

 Wane police station kukaje domin kai arar? .

 Na nan unguwarmu ne sai kuma da mukazo nan wajen ar uwar tawa itama ta kaimu na nan Win.

Sai dai shima basu Wauki abin da muhimmanci ba shiyyasa ta ce zata rakoni nan inda take da tabbacin za'a share mana hawaye. Hajiya dan ALLAH ki taimakeni kamar yanda ALLAH ya taimakeki. Yarinyar nan marainiya ce mutuwar mahaifinta ta sani auren wannan tsinannen da tunda na aure shi ban sake farin

ciki a rayuwata ba. 

"Cikin jan tsaki da takaici Lulu ta katseta da faWin,  Kika zauna da shi kuma har ya miki ciki. Malama ni"

"ba rayuwar aurenki nake buatar ji ba. Ki tashi kuje zan haWaki yanzu da wanda zaku sameni a asibiti . Ta are maganar tana miewa cikin matsanancin Sacin rai. Waya takai kunnenta, da ga can aka Waga. Kirari aka fara mata ta katse da faWin,  Musa ka sameni a office yanzu kai da Shu'aibu Please inada emergency"

case.

 An gama ranki ya daWe .

Musa ya faWa ransa fes dan yasan yau aljihunsu zai kasance a cike. Dan aiki da Lulu yafi masa zaman cikin

"station aita kayan hamma balle tsaiwar kan titi amsar na goro. an rubutu tai a takardar data yago ta miama sakatariyar ta dake tsaye har yanzu.  Idan sun zo ki basu wannan, suje da ita sai su sameni a wannan asibitin dana rubuta. Kibasu 5k da zasu saka mai a mota . Daga haka ta fisgi hand bag dinta da"

Wayar wayarta da key tai waje...

Batako kalli sauran mutanen da ke zaune a inda table Win sakatariyarta ya ke ba ta fice. Taja aramin

tsaki lokacin da take dana unlock Win motar tunkan ta arasa gareta. Bazata iya jure wannan zirga-zirgar tuin ba fa gaskiya. Dan tun farko ita dama ba gwanar sonyi driving bace. Cikin ara jan tsaki lokacin da take ficewa a gate Win ta dannama Uncle Yousuf kira. Sai da ta shiga ta tuna abinda ya faru jiya da wasan Suyan data udiri aniyar farayi da shi. Da sauri ta rarumi wayar zata katse sai dai harya Waga. Babu

"alamar wasa a muryarsa ya ce,  Lafiya? ."

"Kamar ta fasa ihu haka taji, amma sai ta dake cikin pretending da ar shagwaSa ta ce,  Uncle Barka"

da safiya. Dama no Win mutumin nan zaka turamin koka kiramin shi Please ya sameni a Shira's hospital .

an jimmm yay kamar bazai amsa mata ba sai kuma cikin dakewar da takan bata tsoro a Duk sanda

"yayita ya ce,  Wane mutumin? ."

"Yanzu kam sai da taji bugawar zuciya. Da Wan rawar harshe ta ce,  Driver fa my papa ."

Har zaiyi yi mata tambayar yaya akai bashi ya kaita office ba sai kuma ya fasa saboda tare ya ke da

abokinsa Hameed.  K kina ina yanzu? . Ya faWa cikin goce tunaninsa.

 Ina hanyar Shira's hospital Winne  .

 Sai kin araso .

Ya faWa kawai yana yanke kiran

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........KaWan ya rage ta bugama motar gabanta. Tai saurin take birkin da arfi. Ganin yanda mai motar ya

"dakata shima da alama fitowa zaiyi ya sata sake mata key tabar wajen da saurin dan ba wannan ne a gabanta ba yanzu. Tana hango zagin da mai motar ke mata cikin dauwa da wanda wasu ke mata na gefen titi. Oho basu bane a gabanta. Furucin Uncle Yousuf ne ke mata kai da kawo. Ji take kamar ta koma su canja asibiti sai dai ta riga kuma tace su Sha'aibu su sameta a can. Sannan yanda uwar ke nuna yarinyar na cikin mawuyacin hali maganar sakaci daga gare ta ma bata taso ba, dan a yanzu al'amarin su drivern ta ya shafe a zuciyarta yanda zata yaga rayuwar mijin matar nan kawai take ullawa. A wannan fanin ba'a gayyacesu ba ma taka rawa suke balle sune da bikin. Ai rawa sai kalar wadda sukaso takawa"

wlhy.....

 Da gaske dai Uncle You na asibitin nan? To mi ha kawoshi? . Ta faWa a fili tana parking idanota

"akan motar Uncle Yousuf dan babu ta yanda za'ai motocin gidansu su Sace mata. Cikin rashin sanin abinda take buatar sani ta fito a motar. Sai da ta lea motar Uncle Yousuf ta tabbatar babu kowa a ciki sannan ta bar wajen zuwa cikin asibitin. A reseption kuwa suka haWu da Uncle Yousuf Win. Karan farko a rayuwa taji bazata iya haWa ido da shi ba, tsoron ma haWuwar tasu take yi. Musamman kuma yanda ya zuba mata idanun nasa duk sai ta nema daburcewa. Shi ya fara Wauke idanunsa da ga kanta yana kai wayarsa da aka kira kan kunne. Hakan ya bata damar nufar inda ake yankar kati, sai dai kuma fa ko sunan yarinyar bata sani ba ma fa ashe. Cikin Wan yarfar da hannu da juyawa gaba Wayanta tai facing ofa ta ke faWin  Ouhhh! Saurin banza ma ashe nake . Dai-dai nan motar an sanda mai Wauke da matar nan da yayarta da yarinyar suka iso. Shigowar Musa ya sata sauke ajiyar zuciya, shi ya sanar da nurses cewar akwai mara lafiya a waje kafin ya araso gareta. Kallo Waya da Lulu taima yarinyar ya sata rumtse"

idanunta takalminta har yana gullewa sai da ta dafe kantar reseption Win.......

 & & " & &

 Ranka ya daWe yaron nan fa daka tada hankalinka kansa ba wani Wan kowa bane face wani mutum

da ake kira Malam Mika'il Idris Mawashi a anguwar fagge. Shi kansa mahaifin nasa a iya layin nasu kawai aka sanshi balle shi. Kuma da gaske drivern yarinyar ne kwata-kwata bai ulla sati huWu da fara aiki gidan

Alhaji Isma'il Jiamshi b. 

 Kace Alhaji wa?!! .

Alh. Baita yay saurin tarar numfashin yaronsa da suke kira Goga a kamar razane da jin sunan Alhaji

Isma'il Jiamshin. Bashi kawai ba hatta Hon. Nakowa da ke tare da shi dan tunda suka baro gidan MM Atik Kumo da ya basu aro anan gidan hutawar Alh. Baitan suka arasa kwanan nasu. Shine tun da farar

safiya kuma suka nemi babban yaronsu na bangar siyasa Goga suka sakashi binciko wanene Smart ta

hanyar Wan bayanai da suka samu ga Nadiya wadda itama ta samune ga Lulu randa taje saloon shagonta....

 Alhaji Isma'il Jiamshi nace warai da gaske oga. Dan shine mahaifin ita yarinyar ma ai.

 Babbar magana arsa ta cikinsa? . Hon. Nakowa ya faWa wani irin abu mai ma'anoni da yawa na

tsirga masa tun daga saman kai har tsakkiyar afafunsa. Cikin tabbatarwa Goga ya gyaWa masa kai. Tare

da masa arin bayanin da zai gaskata hakan duk da shi bai san dalilinsu na jinjina sunan ba tunda shi dai

a Wazun yaga hankalinsu akan yaron yake ba ita yarinyar ba.

 Kaga jeka .

Honorable Babale ya faWa cikin katse masa tunani. Dai-dai Goga na miewa ya sake faWin ka jiramu a

"waje nan zamu nemeka. shi dai da to ya amsa musu ya fice kamar yanda suka buata. Yana kuwa fita Hon. Nakowa ya firta,  TabWi jan inji mata. Dama ar iskar yarinyar nan Wiyar Isma'il Jiamshi ce? Haba shiyyasa bata zubar a banza ba. sai kuma ya wani yalkyale da dariya alamar hakan ya masa daWi warai da gaske. Shima Alh. Baita dariyar ya fara. Sai kuma ya buga afa da faWin,  In kere na yawo zabo na yawo tabbas faWar masu iya magana watarana za'a gamu. Honorable Please kira mana Hon. Misau mana."

Dolene ai wannan shagalin da shi .

 warai ma kuwa . Cewar Hon. Nakowa yana wani bula-bula da babbar riga wajen laluben wayarsa.

Cirota yay tare da yin danne-danne ya kai kunnensa......

Tofa masu karatu wata sabuwa kenan. Mi'a haWin Daddy kuma da su Honorables? .

"&"&"&"

Tun bayan wucewar Wan nasa yake ta faman kai kawo a lafiyayyen office Win nasa. Abubuwa da yawa

ne ke masa sukur-sukur a brain game da buatar autan nasa a karo na biyu. Tabbas zai fi kowa farin ciki da ulluwar wannan auren dan koba komai dai Mawaddat Wiyar ar uwarsa ce Mawaddat. anwarsa mafi soyuwa garesa a duk cikin annensa. Wadda yasha bama sirrin al'amuransa batare da tunani ko jin War ba har ALLAH ya Wauki ranta. Zai kasance mai yin farin cikin ganin jininsa da nata sun zama abu Waya. Sai dai kuma matsalar itace Isma'il. Isma'il shine babban bakangizo mai razani da ya gitta a tsakkiyar wannan aunar zumunta mai cike da ababen burgewa ga duk wanda zai iya jin asalinta da wanzuwar ta. Dan tarihin ratsawar Isma'il a cikin labarinsa dana ar uwarsa uwa Waya uba Waya ya juya akalar waccan ayataccen labarin zuwa Wimautacce mara armashi a yanzu. Ata wani fanin kuma kamar zai zo da sabon armashin kansa da kansa dan labarin zai canja ne da ga na shi da ar uwarsa zuwa na shi da Isma'il

Ibrahim Jiamshi mijin ar uwarsa da arsa. arsa da yasan yana matuar auna fiye da komai a rayuwa.

Kafin yau da faruwar matsalar farko na tusguWewar aure tsakanin Mawaddat da Tajuddeen labarin ba a

"haka ya tsarashi ba, sai dai yana ganin wata dama ce da zai masa editing dan ya zauna dai-dai da zamanin nan na 2023 a ajiye wancan arnin dan ya koma tsohon yayi. Ya wani lumshe idanu da dunule hannunsa ya ce,  Yess!! Sulaiman Sufi Ado Garko kai mai nasara ne akoda yaushe. Isma'il Jiamshi sabon"

"game, sabbin players and sabon stadium ka zama cikin shiri ."

Wata sabuwar kuma dai .

&&&&&

Duk da a yanda take jin matuar gajiya bata huta ba har sai da doctors suka rufu akan yarinyar nan

"da lamarinta ya taSa duk wanda ya ganta a cikin asibitin. Dan hatta Uncle Yousuf tuni ya ajiye batun takaicin Lulu gefe da shi akai komai na ganin likitoci sun tsaya a kanta. Abin tausayi ita uwar ma zuciyar ta bushe ko kukan zahiri ta kasa sai na zuci. Ganin komai ya natsa dan ana neman uku na rana ma Uncle Yousuf ya kai dubansa ga Lulu da alamunta suka nuna gajiyarta matua. Dan sai faman yamutse fuska take. Tausayi ta bashi, dan haka ya cigaba da kallonta a kaikaice cikin tausasawa da mata addu'ar shiriya akan halayenta marasa yau. Isowar Ahmad wajen ta sakashi maida hankali garesa. Fuskarsa da murmushi yay ma Lulu magana, amma sai ta amsa masa a Wan Wage. Bai damu ba dan ya santa ya san halinta. Hasalima ya taSa nuna sonta amma ta taka masa burki lokacin tana farkon dawowarta da ga Uk. Uncle Yousuf da yanda tai masa Win ya bashi takaici ya harareta, sai kuma ya maida hankalinsa ga Ahmad Win da ke faWin,  Yaya ya farka, doctor Win ma ya sallamemu dan ya matsa zaije gida. Kasan Mawashi fa"

sam bai son asibiti.

"Murmushin Uncle Yousuf yay, cikin yanayin tsokana ya ce,  Kai haba kamar wani yaro ko mace ."

"Dariya Ahmad yayi, dai-dai nan Smart ya fito a wani Waki da ke kusa da inda suke. Coach rie da"

"hanunsa kamar wani aramin yaro sai Sata fuska yake. Dan da gasken fa bai son asibiti shi sam a rayuwarsa. Kuma bai san allura. Yanzu ma ba aramar badaala akasha ba kafin ai masa shine ma Ahmad yay fushi ya fito. Ilai kuwa hararar Ahmad Win yayi tare da Wauke kansa duk a lokaci guda, cikin rashin sa'a ya saukesu akan Lulu da tai kicin-kicin da fuska saboda kasancewar Ahamd a wajen, ita ala dole kar a kawo mata raini, dan duk wanda ya taSa furta cewa yana sonta ko ya nuna basa ara shan inuwa Waya kuma. oarin janyewa yake sai kuma yay dai-dai da Wagowarta cikin shirin miewa tabar wajen. Ta wani yamutse fuska fiye da yanda take sai kace wadda taga kashi. Shima ara tsuke tashi"

fuskar ya Wanyi tare da Wauke kansa gaba Waya irin bai ganta Win nan ba ma....

 Ga Aliyu nan babu lafiya sai ki masa sannu. Dama ina son ki gama da wannan kai kawon ne muje ki

"dubashi ashe ma zasu sallamesa yanzu . Uncle Yousuf

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login