Showing 18001 words to 21000 words out of 78821 words

Chapter 7 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

53

jingina da jikinta, a kallo Waya zaka tabbatar da taji jiki, dan kwana Waya kacal harta faWa da arayin wani fayau da ita. Bayan ya gaisa da su Mommy ya gaisheta da jiki itama a taaice."

KaWan ta Wago idanunta dake nuna yanayin halin da take ciki na ciwo ta dubesa. Maimakon amsa masa

sai ta watsa masa wani kallon rashin mutunci ta Wauke kai a yatsine.

"Mommy ce ta dubeta cikin Wan faWa-faWa. Sai dai kafin tai magana Deen ya ce,  Aunty Lu Uncle"

"Smart fa na gaisheki da jiki baki amsa masa ba kuma kina masa harara . Harara ta zubama yaron, muryarta a Washe irin na mai ciwo tace,  To maganatu nai na amsa Win, an kuma hararesan. Yaro sai sa idon tsiya. Ko dokace kowane trash idan ya gaisheni sai na amsa . Baki ya tura mata da matsawa jikin uwarsa yana Wan ununi. Zata sake magana Mommy ta tareta.  Wai nikam yaushe ne zakiyi hankali"

Muwaddat? Yanzu kina a gadon asibitin ma bazaki bar masifa ba. Jiya i yanzu fa kina nan keba matatta

ba keba mai rai ba hankalin kowa a tashe. Haba ayi mutum babu hauri sam sai bain tujaran tsiya

kamar mara mafaWi .

Sosai ranta ya sosu ganin yanda Mommy ke mata faWa a gabansa. Badai ta tanka ba amma tayi

"alawarin koya masa hankali tunda har akai mata haka a kansa. Bata sake magana ba ta gyara kwanciyarta ta juya musu baya, dan koyaya tana shakkar Mommy Win kasancewar bata yarda ta bata fuskar rainata ba duk da abinda Daddy kemata akanta tun tana a showal. Shima ficewa yay daga waje"

abinsa yana sake jinjina halin yarinyar mai ido a tsakar kai...

*_BAYAN KWANA UKU_*

"Kwanakinta uku a asibitin aka sallamosu, dama shi Daddy tun washe gari aka sallamesa sai dai Dr"

"Khalipa ya bashi shawarar Wan yin nisa da asibitin har ya samu nutsuwa. Shiyyasa bai sake zuwa ba akan tsayawar Uncle Yousuf amma duk da haka kullum sai yazo da dare ya dubata. Alhmdllh jikin nata da saui sosai. Sai dai har sannan batajin arfinsa. Ga buatar kayan shaye-shayenta da take matuar yi sai dai babu damar shansu. Shine ya Wakkota tare da Mommy. Yanda kowa ke tattalinta na bashi mamaki kamar wata aramar yarinya. Musamman ma Daddy dake yi kamar zai maidata cikinsa. Ko yaya ta motsa sai ya tambayi ba'asi. Idan ko tace wash yaringa jera mata sannu kenan kaji har muryarsa na zuga dan damuwa. Kasancewar sallamar dare akai musu yana ajiyesu ya wuce gida. Da yar ya samu napep saboda yanayin anguwar tasu. Ana sallar isha'i ya shiga gida. Wanka ya farayi sannan ya shiga gaida su Ammah. Yau kam ya samu Umma da Mama na rikici akan yara, duk da abune da bai cika faruwa ba a gidan irin haka kaga suna faWa a zahiri sai da yaji ransa ya sosu. Aunty Amarya ce tamai bayanin tushen faWan wai Mubarak ne ya daki Sakina saboda ya aiketa tai zuwa har ya jimata ciwo a gefen ido fuskarta ta kumbura. Ita kuma Mama tai magana akan ita bata hanashi dukansu idan sun masa ba dai-dai ba."

"Amma yasan inda zai daka saboda gudun nakasa mutum. Umma kuma dake kamar a jirace ta amshe faWan shine fa suka rikice haka. Daga inda yake ya walama Sakinar kira, fitowa tai da ga Wakinsu da taimakon Yayarta Khadijah. Hankalinsa ya tashi shima da ganin yanda kusan rabin fuskar yarinyar ya"

"kumbura, gashi ciwon kamar ma akan idon ne ba gefe ba."

 Kawo mata Hijjab kawai yace yana kallon Khadijan. Da to ta amsa masa. Su Umma dai nata sa'insar

"su Ammah na basu hauri. Shikam wayarsa ya cigaba da dannawa kamar ma bai san mi ake a gidan ba har Khadijah ta dawo. Mayafi ta kawo mata dan hijjab Win zai takura mata, baice komai ba yay gaba Sakina ta bisa a baya. A rukunin Wakunsu na samari ya tsaya, kira ya dannama Mubarak dake Waki zaune shiru alamar akwai damuwar abinda ya aikata tattare da shi shima, dan tunda abin ya faru baya cikin nutsuwarsa yayi dana sani babu adadi, jin hayaniyar su Umma ta sake Waga masa hankali shine ya koma"

Waki ya rakuSe.

 Fito nan ina son ganin ka .

Bai gama ajiye wayar ba Mubarak ya fito dan suna shakkarsa sosai a gidan. Gaba yay suka bisa baya su

"duka biyun, kasancewar akan titi layin gidansu yake a ofar gida suka samu napep, shi da Sakina suka shiga baya, Mubarak kuma kusa da driver. Wani babban canix na anguwar tasu dake can asa sukaje, yanda suka tarbesa da alama sun sanshi sosai. Dan babu Sata lokaci aka hau duba Sakinar. Bayan an rufe ciwon da bandeg mai camix Win ya basu shawarar kaita asibiti da safe gudun kar idonta ya taSu. Godiya"

ya musu ya biya kuWin suka fito. Dama Uncle Yousuf ne ya bashi su da safe dubu biyar.

"Sun sami gidan yanzu tsit, dan Umma da Mama na gaban Abba da ya gama musu tijara yace kuma su"

"sameshi. Suna shigowa Sadiq yace suje Abba na kira. Su kaWai suka shiga shi kuma yay shigewarsa ciki, ya zauna sun fara gaisawa da Amma Sadiq ya shigo shima yace yazo Abba na kiransa. Miewa yay yabi bayansa. Ya samu Abban nata zagin Mubarak, shi kuma kansa a asa kamar ma yana kuka. Koda ya zauna yana kallon yanda Umma ke hararsa. Bai damu ba ya fuskanci Abban dake cigaba da zagin"

Mubarak.

" Abba ayi hauri haka nan, yayi kuskure kuma dama nima zan hukuntashi akan laifinsa duk dai ya"

"amsa laifinsa kuma ya bada hauri da yin nadama. Itama kuma tace ta yafe masa, amma duk da haka so nake taji saui sai na zauna da su... "

" Ikon ALLAH arfin hali, ni kana bani mamaki a gidan nan Hydar. Ka dinga wani Waukar gabara kamar"

kaine ubansu. To ko Salim dake yayanku gaba Waya yana wannan aikin ne? Ko sai kai sarkin iya zartar da hukunci...

Tsawa Abba ya daka mata har sai da ta zabura.  Ke Usaiba ki kiyayeni a gidan nan. Da kike faWin

"kamar ubansu ai uban nasu ne shi tunda babba yake garesu. Shi Salim Win dake babba miya amfanama kansa ma balle wani, shiko da kike ganin bai miki dai-dai Win ba tsaye yake akan tarbiyyar har aanki. Badan Aliyn ba a gidan nan sai aan Wakinki sunfi kowa zamemun fanWararru saboda banzan halinki nason aan tsiya. Wlhy sonai ma ya masa dukan mutuwa shima ya fasa masa ido kamar yanda ya fasa"

mata...

 Saboda ita ar sonka ce da uwarsa. To wlhy ya dakesa ai gashi nan yaga in ban rama masa ba. Har

yau ne yabo ya tashi a kansa gareka. Da kake kiran Salim mara amfani wlhy sai dai in shine mara amfanin. Dan koba komai yarona nada iyalinsa da gida da motar hawa ga aiki bashi dake yawon gal-gal ba babu makama sai watsewa a gari. Auren ma da zai ajiye iyali ya gagara sai bin aan mutane ana lalubewa a

"sorayen iyayensu, da yake tsoron uwarsa kakeji ka kasa magana... "

Sosai ya rumtse idanunsa dan jin zafin maganganun Ummar garesa. Cikin dakewar nan tasa da

"sanyaya harshe ya ce,  Dan ALLAH Abba kuyi hauri abar maganar. In dai Mubarak da Sakina ne zan"

hukuntasu akan laifinsu.

"Mama da tun Wazun batace komai bace ta karSe zancen da faWin,  ALLAH yay maka albarka Wan"

"halak, wannan shine girma na gaskiya ga babba Hydar, ba Wagawa da alfahari akan abinda ALLAH shine"

mai badawa ba. Koda yake iyakar mutum ma alfaharin kawai tunda bai isa tanwara Wan ya masa yanda yake so ba sai dai yaga yanama iyalansa .

A take falon ya nema sake rikicewa tsakanin Umma da Mama Wan kai tsaye dai akan Salim Win da

"Umman ta gama kurantawa ne Mama ta yaSa mata magana. Wata gigitacciyar tsawa Abba yay musu data sakasu nutsuwar dole su duka. Dan dama shi kam a yanzu ne kura tai lafiya saboda girman shekaru da yau da kullum. Amma tsayayyen mutum ne a gidansa kusan ma halayensa ne Uncle Smart Win ya Wakko a gidan. Masifa sosai ya musu tare da wankesu tas. Shi dai bai sake magana ba har Abban ya gama ya sallamesu. Koda suka shigo gidan Umma nata cigaba da ananun maganarta kamarma zata maida faWan kan Amma ne. Ammah nunawa ma tai bata san da ita take ba. Duk da ita mutum ce mai zafi da rashin Waukar raini, mace ce mai kawaici musamman akan al'amurin yaranta. Dole Ummar dai tagaji tai shiru dan kanta. Koda Uncle Smart kuma ya koma wajenta bai mata maganar abinda ya farun ba, ba"

"kuma ta tambayesa ba, ya Wan tsakuri abinci ya arama su Asma'u karatun Alkur'ani da suke jiransa."

"Koda ya koma Waki ya jima maganganun Umma na masa kai kawo a zuciya da ruhi, yana jin matuar"

"ciwo da zafi a duk sanda aka zagesa da addararsa a gidan musamman akan aiki. Dan shi akan aure bawani yana gabansa bane har yanzu. Zaima iya rantsewa bayan Kubrah Wiyar anwar Ammah da suka haWasu daga arshe iyayenta suka wargaza abun wai akan baida aikinyi bai taSa tsayawa da ar wani da sunan soyayya ba. Ko ita Win da farko ko kallo bata ishesa ba, sai da Ammah ta zaunar da shi ta masa nasiha kasancewar gwaggon tasu ce ta buaci haka da kanta saboda son da yarinyar ke masifar masa."

"Har ranar aure an saka musu kafin abubuwa su rikice iyayen suga mai kuWi suka canja shawara. Ko a yanzu haka da yarinyar ke'a gidan aure tana masifar son sa, dan a duk sanda ALLAH zai haWasu sai tayi"

kuka dan ma baya nuna ya fahimci mitake ciki ne.

https://youtu.be/y6YMU120RZI

Please subscribe to Rukayyat khalid YouTube channel fisabilillah. I only uploads videos na karatun Qur'an

a tashar Please help me reach 1k subs soon insha Allah *RUKAYYAT KHALID*

*Assalamualaikum warahmatullah*

*Yar uwa shin mene amfanin wayar hannunki da bazaki koyi sana a da ita ba?*

"*Kullum kina yawo a social media irin su Facebook, WhatsApp, tiktok,Instagram, twitter da ma"

sauransu.*

*Kina asarar data a banza kina zuba adashinda babu ranar dauka*

*bakya chas bakya as? Se chart kika iya *

*kin damu mijinki da BANI BANI?? Kizo nan ni* *~Graphics by Rukayyat~* *zan koya miki sanaar

Graphics design wanda zaki samu abin dog dogaro da kai. Kina zaune daga gida kina sanaarki.*

"*Ga mai bukata a masa design ko wani iri, munayi insha Allah*"

SERVICES PROVIDED

Logos

Flyers

data flyers

Pos banner

Book cover

Invitation Card

Business Card

Banner

Save The Date

Bank Sticker

Video Invitation card

Birthday Videos

Business logo

graduation poster

e t c

Muna kowani design a farashi mai kyau idan training kikeso ma munayi shima a farashi mai kyau insha

Allah kedai kimin magana ta wannan number

*DM FOR ANY ENQUIRY*

07084515410

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

"[8/22, 9:46 PM] Maman Aslam: 5525)5"5'5 "

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

*_Wai wai wai_*

"_wani kaya sai amale,don raqumi bazai iya dauka ba_"

*MAAB LUXURY* _GIDAN ADO DA KECE RAINI_

*MAAB LUXURY* _DUNIYAR QAWATATTUN KAYAYYAKI_

*MAAB LUXURY* _TUNQAHON GIDA DA GININ GIDAN GABA DAYA_

"_IDAN NACE ZAN LISSAFO BAZAN GAMA BA A NAN KUSA,DON SUN CANCANCI KOWANNE IRIN SUNA_"

*DAME DAME SUKE SIYARWA NE?*

_SUN KAWO MUKU DALLADALLAN KAYAYYAKIN GIDAH NA KAWATARWA DANA KITCHEN MASU HASKA

DAKUNAN GIRKI& KWASHA KWASHA_

_SU DIN KARSHE NE A DUNIYAR KAYAYYAKIN GIDAH DANA KITCHEN NA KECE RAI NI& INA UWAYEN

"GIDAH, AMARE? ANTOCI, KAWUNNI, YAYYU MAZA, KANNE DA MA IYAYEN MU MAZA?_"

_KU ZO A DAMA DA KU A WANNAN DAMAR ME DAUKE DA DIMBIN KAYAYYAKI MASU KYAU A KUDI

DEDE MISALI WANDA KOWANE ZAI IYA MALLAKA IYA KARFIN SA_

_KU ZIYARCI SHAGON DA KE A KANO.. TITIN AHMADU BELLO WAY_

_KO KUYI ORDER DA GA SHAFUKAN SADARWA TA INSTAGRAM: @Maabluxuryhome_

_FACEBOOK:@maabluxuryhome_

"_SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDAH,, INGANCI DA RAHUSA, KYAU A DADE ANA AMFANI DA SU SAI"

KAYAYYAKIN MAAB LUXURY HOME_

_A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY ORIGINAL HOME DECORS AND KITCHEN UTENSILS_

_MAAB LUXURY HOME GOT YOUR HOME AND YOUR KITCHENS COVERED& JUST A VISIT/CALL/DM

AWAY_

_08034631010 MAAB LUXURY HOME _

........Washe gari da ranakun da suka biyo baya babu wani wawwaran aiki da yayi kasancewar wadda

"aka Waukesa aikin a yanzu da ita bata fita. Sai dai yaje ya zauna wajen masu gadi har lokacin tashi yayi ya koma gida. Ganin hakan yasa yau bai fita da wuri ba yabi su Maryam makaranta kamar yanda yakan yi lakaci zuwa lokaci batare da sun sani ba. Yakan Wan binciki halin da suke ciki da yanayin karatunsu. Sai goma yabar makarantar. Lokacin da ya iso gidan aikin nasa sha Waya saura kaWan. Tunda ya turo gate Win ya shiga akanta ya fara sauke idanunsa. Tsaye take a can jikin wata farar mota da ke aton compound Win nasu. Kallo Waya da yay mata bai sake marmarin arawa ba saboda shegun kayan da ke jikinta. Skert ne blue da ya kamata Wam-Wam ya fidda mata halittar jikinta da yau, sai ar riga mai santsi kalar gwaiduwar wai. Babu ko Wigon kwalliya a fuskarta sai wani aton glasses data toshe idanunta da shi, kanta da hula irin ta zamani da ake yayi. Dan yau kam tayi yau, sai dai ga Wabi'a da tarbiyyar Wiyan musulmi bahaushen arewacin Najeriya babu abinda shigar tata ke nufi ga duk wanda zai kalleta sai"

arancin tarbiyya da wayewar banza. Ga wayayyu kuma irinta hakan normal ne.

Tsaki ya Wan ja a asan maoshi yana ara tsuke fuska. Su maigadi dake zaune kamar a tsorace duk ya

"bama hannu suka gaisa. Yanda suke kamar a noe ya bashi mamaki. Sai dai yana niyyar kaiwa zaune mai wanki ke faWin,  an uwa Hajiya Muwaddat fa kai take jira. Tsaiwar da kaga tayi can tun Wazun take zuba tijara har mu ma nan sai da muka samu rabonmu na zagi, kasan ita sanda aka raba mutunci tana cikin"

bargo udindine shiyyasa bata samu ba .

"Shiru kamar bazai amsa ba. Sai kuma zuwa can a dake ya ce,  Tunda kun maida kanku sakarkaru"

"gareta ba . Da ga haka yaja bakinsa ya tsuke tare da ciro wayarsa da ga aljihu zai fara sana'ar danne- dannen nasa. Wata irin gigitacciyar tsawa Lulu data gama kaiwa wuya da takaicinsa ta daka masa. Sai dai ko gezau wai an tsikari kakkausa. Cikin takun nan nata na izza da yanga ta araso gate Win. Ashariya ta mulmulo tare da faWin,  Wai kai Wan uban wanene? Mi kake taama da shi ne, tsabar kai cikakken mara mutunci ne kazo a makare ina tsaye tun 8:30 ina jiranka amma kazo ka zauna anan irin ma kai baka gannin nan ba. Na rasa mi Daddy da Uncle Yousuf suka gani gareka suka takura da sai kai ne zaka zama"

driver na a gidan nan illiterate irinka..

A hankali ya rumtse idanunsa sai kuma ya buWesu a kanta. Wani irin yankawa zuciyarta ta shigayi da

"sauri-sauri, dan wani irin kwarjini mai cika idanu yay mata. Amma saboda tsabar arfin halinta da taurin zuciya sai ta cigaba da masifar kamar zata cinyesa Wanye. Harda cewa sai tayi maganin rawar kansa a gidan. Sosai su maigadi ke'a rikice. Shiko yanda ya dake sai ma ka Wauka ba dashi takeyi ba. Dan tuni ya"

maida hankalinsa ga wayarsa...

 Wai ya akayi ne? .

Mommy da hayaniyar Lulu ke zuwa mata cikin kunne sama-sama tun Wazun ta fito dan ganema idonta

"ta faWa tana arasowa. Cikin masifar nan tata ta juya tana faWama Mommyn abinda yay mata. Dai-dai nan shima Daddy ya fito da alama ma wanka ya fito dan bathrobe ce a jikinsa. Mommy ta juya ga Uncle Smart, sai dai kafin tace masa komai ya shiga gaidasu ita da Daddyn da sai yanzu Mommy da Mawaddat suka lura da shi cike da girmamawa kamar bashine ya watsar da al'amarin Lulu ba tun Wazun. Cikin kulawa suka amsa masa, Daddy ya dubesa cikin alamar sanyin yanayin daya riskesa a kwanaki biyun nan"

"akan halin da Lulu ke ciki tare da faWin,  Ya akai ka makara haka Aliyu Hydar? ."

"Bai iya arya ba ko kwana-kwana. Sak yake shi akan komai. Dan haka kai tsaye ya ce,  Alhaji na Wan"

biya ta school Win annena ne dan sanin halin da suke ciki akan karatunsu tunda naga kwana biyu ba

wani waje nake zuwa ba .

Lulu zatai magana a hargitse Daddy ya katseta cikin lallashi.  To kiyi hauri haka tunda dai kinji

uzirinsa ai ko Babyna. Kuje ya kaiki haka nan rana na arayi wannan gyaran jikin naki dake Waukar lokaci kamar za'a sauyaki .

Takaici kamar ya kashe Mommy da ke kallon mijin nata. Sai dai batace komai ba.

"Lulu dake wani cika da batsewa ta ce,  Amma Daddy kana ganin kofa hauri bai bani ba. Tsabar"

wulaanci kallo ma ban ishesa ba balle gaisuwa sai da Mommy ta fito ma ya taso da ga inda yake zaune

tsabar shi mashahurin mara mutunci ne .

 Oh oh .

"Daddy ya faWa yana dafe kansa. Sai kuma ya dubesa da faWin,  Kaga dan ALLAH bata haurin nan a rabu"

lafiya kaji Aliyu .

"A harzue ta ce,  Bana buatar haurin nasa Dady, sai da aka roa min. Ka barsa zanyi maganinsa tare"

"da sauke masa girman kansa, banza mutum ba kowan kowa ba sai Waukar kai wata tsiya kana driver. Shiyyasa na tsani irin jahilan nan da ko primary basu yi ba sai ji da kai motsoww!! ."

"Maganganun ta sun masa zafi, amma sai ya mie kodan darajar Daddy da Mommy. Key Win jikinsa"

ya ciro yana nufar motar. Tsawa tai masa tare da wurga masa wani key Win.  Ba ita nake so ba stupid Men! illiterate kawai .

"Key Win data jefa masan yabi da kallo na kusan minti Waya, kafin ya Wago ya Wan kalleta sai kuma ya"

"Wauke kansa yana mai cije lips Win sa ya Wauka batare da yace komai ba nan ma.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login