Showing 24001 words to 27000 words out of 78821 words

Chapter 9 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

56

a gidan mazajensu ,"

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin

aminci da yardar Allah

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving

number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah mabera SOKOTO

"........Anyi shagalin biki kam na nunama tsara, dan har a gidan tv na ™asa da jiha an nuna. KuWi sunyi kuka"

"abin sai wanda ya gani. Mudai namu ido ni da Yousuf dan ko shagali Waya bamu halarta ba Isma'il ya hanamu wai ba™in ciki muke masa. Amarya ta tare ita da abubuwan ban mamakinta. Dan kuwa dai Mawaddat ta shigo gidan ne a tsaitsaye da tarin gadararta irin na Wiyan wasu masu arzi™in. Dan sai da takai hatta kwanakin girkina wani lokacin Mawaddat cemin take wai ta saya tazo ta diremin kuWi a gaban Isma'il baya cewa komai kuma. Akwai lokacin da sai da nai wata guda babu miji, dan kuWi ma™udai tazo ta diremin wai ta sayi kwanakin girkina na wata Waya dan tana bu™atar hutawa da mijinta yanda ya kamata. Nayi kuka nayi kuka har na rasa hawayen zubarwa a wannan lokaci, sai Yousuf ne ke lallashina shima idan ya koma gefe yasha kukansa dan yanzu tsakaninsa da Wan uwansa da ga faWa sai ™yara."

"Wannan damuwar tasa yana kammala sakandare da Mawaddat tace ta samar masa gurbin karatu a ™asar ™etare bai wani ja zancen ba ya amince ya tafi dan gara ya bar musu gidan. Tafiyar Yousuf ta sake sakani a cikin ™uncin rayuwa dan abubuwa sun sake rikicewa sosai tsakanina da Isma'il. Takai yanzu sai dai su shirya su tafi yawon shakatawarsu ™asashe daban-daban su huta sannan su dawo. Šan fita aikin da nakeyi ne yake Wan ragemun nauyin zuciya, amma sai rana tsaka Isma'il ya hanani fita aiki wai ya dakatar dani. Ban taSa shiga damuwa ba irin wannan lokacin, dan takai ko kuka ma na daina iya yi sai na zuci kawai. Dole kuma nabar aikin na cigaba da fuskantar matsalolin gidan masu ™ona zuciya. Ashe wasa farin girki, dan kuwa ba'ai komai ba sai da ciki ya bayyana a jikin Mawaddat, naga abu iri-iri wasu ma bazasu faWu ba. A haka na cigaba da ha™uri sai dai na rungumi Wiyana nai kuka na share hawaye har ALLAH ya kai wannan ciki watan haihuwa lafiya suka fara shirin tafiya ™asar waje wai haihuwa. Sai dai"

"kuma suna nasu ne ALLAH yana nashi, dan suna saura kwana biyu su wuce Mawaddat ta tashi da na™uda,"

"ga shi lokacin Isma'il ya fita gidan. Naso shareta dan ihun kuka sosai ta dingayi har part Wina ina jinta, sai"

dai kuma na kasa saboda hakkin ma™waftaka da daraja irin ta Wan adam. Karan farko dana shiga

"sashenta, haWuwa kam ya haWu iya haWuwa, dan ma ban iya masa kallon tsaf ba saboda halin da take ciki. Ni Win dai ma™iyyarta ni na taimaketa, ganin yanda take mur™ususun kuka da ihun na™uda gashi inata kiran Isma'il ya™i ya Wagamin ya sani samo ruwa nai mata addu'a a ciki, ina ™o™arin bata dai-dai nan ya shigo gidan, da wata irin sassarfa yay kammu, babu wani tunani ko bin ba'asi yasa hannu ya kaSe ruwan, sai dai harta rigada tasha. Sosai ya balbaleni da masifa yana tabbatar min da duk abinda ya samu"

"matarsa bazai barni ba. Kuka na fashe da shi ina masa bayani amma bai sauraren ba ya Wauketa sukai asibiti tana kukan faWin na yafe mata dan ALLAH. Tausayi ta bani, dan haka na bisu har harabar gidan ina faWin,  Na yafe miki Mawaddat, ALLAH ya saukeki lafiya, nima ki yafemin . Da ™yar ta iya furta  baki mun komaiba sai alheri dai-dai yana sakata a motar. Dazai barni dana bisu, amma rashin ganin fuska da ga garesa ya sani ha™ura na bisu da addu'a zuciyata duk babu daWi, ga jikina yay matu™ar sanyi da ganin"

yanayin nata.

"Kafin su isa asibiti ta haihu a mota dan haihuwar tarigada tazo, gaba Waya ya rikice yama rasa miya"

"kamata yayi, ga holdup da suka samu a hanya da ™yar suka fita, kafin su isa asibiti Mawaddat ta zubda jini sosai har jikinta ya saki. Ko taSata likitocin basu kai dayi ba UBANGIJI ya amshi abarsa, sai jaririya da aka samu gyarawa. Bayyana muku irin tashin hankalin da Isma'il ya shiga da wanda na fuskanta a garesa ma Sata lokaci ne. Dan duk da bayanin da likitoci sukai masa akan dalilin rasa ranta cayay sam bai yardaba nice na kasheta, dan ya samu ina bata abu. Wasa-wasa rigima tai girman da har sai da hukuma suka shiga ciki, ALLAH ya soni mahaifinta mutum ne da yasan abinda ya kamata, shine ya balbale Isma'il Win da masifa tare da bani kariya har ALLAH yasa zancen ya mutu. Sai dai fa Isma'il ya koma mana kamar wani zautacce, jaririya kuwa tana manne da shi ya hana kowa Waukarta har iyayen Mawaddat. Duk kuma yanda sukai masa kurari da jan ido bai basu Win ba dole suka barshi da kayarsa. Randa akai addu'ar bakwai mahaifin Mawaddat Alhaji Sufi Garko ya raWama yarinya sunan mahaifiyarta Mawaddat. A ta™aice dai Isma'il shine ya koma rainon Mawaddat da hanunsa, yayinda soyayyar mahaifiyarta kacokan ta koma kanta, tare da tausayinta. Komai shine kema yarinyar, a saboda ita ya ajiye aikinsa ya koma rainonta. Ko motsi idan tana barci babu wanda ya isa yayi. Idan kuma akayi kosu ´an biyu ne ya kamasu yay musu dukan mutuwa. Nasha shan mari a wajensa saboda Mawaddat. A haka yarinyar ta taso a taSare babu kwaSa komai sai wanda take so za'ayi. Lokacin data isa shiga makaranta ya sakata a mafi tsada dake cikin garin na Kano, Islamiyya ce dai dole ya barta atasu ´an biyu saboda tsayawar Yousuf da ya kammala karatunsa ya dawo, sai dai bai yarda ba sai da ya kafama malaman sharaWi akanta. Sabbin matsaloli sun fara akan zuwan Mawaddat Islamiyya, dan bata karatun sai jibgar ´a´an jama'a, idan malami yay mata faWa koya daketa koda akan karatu ne saita faWama mahaifinsu, shiko ba kunya zai Webo ´an sanda su kama malamin su rufe, wani lokacin ma har marin malaman yake da kansa. Yousuf ne da ya fahimci al'amarin na neman zama wani abu daban ya fara tsayawa akan tarbiyyar Mawaddat, dan ni ko kallon yarinyar na cikayi yanzu zaice itama ina son kashetane kamar uwarta. Dole duk yanda nake kwaWayin janta jikina kodan maraicin mahaifiyarta da bata sani ba na ha™ura na zuba ido dan a zauna lafiya. Dai-daita rayuwar yarinyar da Yousuf ke son yi ce yasa Isma'il ganin Wan uwan nasa na takura mata. Dan haka ya tattarata ya Wauke bayan gama Nursery school Winta ya maida ™asar Garmany da zama. Ya Wauka mata Nanny acan ™asar aka sakata makaranta. Shima dai wasu harkokin kasuwanci da mahaifin Mawaddat ya sake Wirasa akai ne yasa zamansa yafi ™arfi a Garmany Win, ga kuma ´ar sonsa da"

"ya maida can. Tafiyar Mawaddat babu jimawa na sake haihuwar yarona Namiji da yaci sunan Mubeen,"

bayan shi na sake ´an biyu duk mata da gabonsu Suhaib sai auta Nazeer. Tunda aka Wauke Mawaddat

"daga Nigeria bamu sake ganinta ba sai Yousuf dake zuwa akai-akai ganinta, dan shima Isma'il ya tsindumasa akan harkar kasuwancin kawo motocin da yake kanyi a yanzu, duk da dai kuma yana aikinsa anan ™asar Nigeria saboda shine hubby nasa. Rayuwa ta shuWa Isma'il ya sake bun™asa haka ma Yousuf da yay aurensa, ya auri yarinyar kirki mai tarbiyya da sanin yakamata Saliha Wiyar ma™wafcin nan namu da ya jagoranci bikina da Isma'il. Dan muna zaune lafiya kuma tana matu™ar girmamani. Mawaddat dai bata dawo ba, ko hutu bata taSa zuwa ba har sai da ta kammala sakandare Winta a can sannan tazo mana. A halayen banzanta babu abinda ya canja sai ma ™aruwa da yayi, dan yarinyar gaba Waya a fanWare take babu wanda ya isa ya sakata ko ya hanata. Ko kallon banza kamata sai ta maida maka murtani, Yousuf ne kawai ke iya tsawatar mata ta nutsu. Hankalina ya tashi matu™a, dan koba komai Mawaddat Wiyar Isma'il ce, ita Win jininace ai koba aure tsakanina da shi. Dan haka na du™ufa da addu'a akanta kamar yanda nakema nawa yaran. Tawani Sangaren kuma ina Wan janta a jikina cikin hikima sai dai ban bata wata ™ofar da zata kawomin raini ba ko kaWan. Kusan watanta shidda ta sake barin ™asar zuwa London karatun ta na University, daga haka bata sake zuwa ba sai da ta kammala ta zama cikakkiyar lawyer. Da ™yar daya ALLAHU Yousuf ya tilastata dawowa gida Nigeria, amma shi Daddynsu ko'a jikinsa. Dawowar tata kuma baisa abubuwa sun canja a yanda suke ba kanta a can baya tsakanina da Isma'il, dan ™iri-™iri yake nuna bambanci tsakanin yarana da Mawaddat, idan nai magana yace arzi™in uwarta da Kakanta muke ci, dole na tattara na watsar da al'amarinsu, dan dama da ™yar ya biyama su ´an biyu kuWin karatu zuwa Saudiyya, a yanzu haka kuma sun dawo suna aikinsu sai dai ba'a nan cikin Kano ba, shiyyasa sai Lokaci-lokaci suke zuwa mana weekend. Mubeen ne kawai tare damu sai"

´anmatana da da Suhaib da auta.....

Wannan kenan.

"" " " " " &"" " " " "

A Sangaren su Uncle Smart da Lulu ™amshi sun bar anguwar gaba Waya amma ta™i ta faWa masa

inda suka nufa. Shi kuma ya shareta ya cigaba da tafiyarsa a nutse. Yanda yake juya steering motar a nutse ya sata Wan tsira masa ido a kaikaice. Sai dai ga duk wanda zai iya kallonta zai Wauka hankalinta nakan tab Winta ne. Kamar wadda ta tuna wani abu kuma sai ta yamutse fuska da jan siririn tsaki ta maida hankalinta ga tab Win. Sunyi nisa sosai da anguwar dai-dai wasu gungun masu sai da kayan fruit ta

"ce,  Malam dakata min ."

Yanda tai maganar a gadarance ya sashi Wan cizar lips Winsa. ˜o™arin wucewa yake ta sake

maimaitawa cikin daka tsawa. ˜in tsayawa yay sai da ya gota sosai ya gangara gefen titin ya kashe motar. Jitai wani irin tu™u™in ba™in ciki ya turni™e mata zuciya har ta kasa yin magana ma. Sai huci take lips Winta

na motsi amma ta kasa furta komai. Shiko ko'a kwalar rigarsa wayama ya Wauka yana dannawa batare da

ko kallonta sau Waya yayi ba.

 Amma kai babban illiterate ne!! .

Ta faWa cikin matsanancin Sacin rai. Idan motar ta motsa to shima ya motsa ballema ya nuna mata

"yasan da shi take. Zata sake magana akai knocking glass Win motar, nan Win ma bai motsa ba, bai kuma sauke gilashin ba sai itace ta buWe motar ta fita zuciyarta na mata wani irin tu™u™i, ji take bata taSa tsanar wani mutum a duniya ba kamar wannan guy Win, dolene ma ta Wauki mummunan mataki a kansa"

ta yanda ko ™arar takalminta da warwarayen hanunta yaji sai hanjin cikinsa sun kaWu

"*_Ina bayanki ta wajenmu, karki bari ya raina ki , mutum sai Waukar kan tsiya aljihu babu"

manda gidan sanyi ma shiru ne. Bari nayi nan dan yau nasan namana Wanye ga ´an Smart

team *

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5ØÜ5Ø2Ü5Ø)Ü5Ø"Ü5Ø'Ü5Ø Ü

 5ØAÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ5ØMÞ 5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ5ØFÞ'5ØJÞ.....!!

5ØiÜ5ØŠÜ5ØÜ5ØšÜ5ØÜ 5ØhÜ5؃Ü5Ø…Ü5Ø–Ü5ØÜ5ØÜ 5Ø„Ü5؆Ü

5ØjÜ5؉Ü5Ø‚Ü5Ø‘Ü5Ø•Ü5؆Ü5Ø“Ü

.........Wanda yay knocking glass Win ya gaisheta cikin girmamawa. Hannu kawai ta Waga masa. Bai

"damuba dan yasan halinta. Cikin yarensu na gayu ya ce,  Mi hajjaju ke bu™ata?. Kankana, lemon za™i,"

abarba ko tuffa? .

 Wanne gareku a ™asa .

" Duk akwai hajjaju, akwai ma sabon Wiba daga lambu kuma sabon icce ne nata tsumayenki ko zaki"

shigo amma shiru .

Karan farko hankalinsa ya Wan fara komawa garesu. KaWan ya ™ara sauke gilashin motar yana

"kallonsu ta mirror. Muska taWan yamutse da faWin,  Daga wane garden aka kawoshi?, miye kuma tsaftarsa da WanWanonsa? ."

" Hajjaju akwai sirri a WanWano kam, gashi ya nuna luguf amma dai zan iya haWa miki da shi kije kiga"

samfur .

 Okay kawai ta faWa da mi™a masa kuWi masu yawa da zasu iya kai naira dubu hamsin. Da sauri ya

"juya ita kuma ta buWe motar ta zauna batare data rufeba ™afafunta a waje. Shiko Smart cikin hikima ya cigaba da bin saurayin da kallo ta mirror da ya saita har yana iya hango wajen masu fruit Win. Yanda saurayin ya Wanyi diri-diri zuwa ™asan teburinsa kafin ya Wago ya fara zuba fruit a ledan hanunsa ya sashi sake maida hankali garesa. Bai wani jimaba ya dawo da leda sha™e da fruit. Ta Wayan gefen ya zagaya ya ajiye gefenta, ita kuma ta shiga ta maida motar ta rufe. ˜in taWa motar yay har kusan minti Waya. Badai"

tace masa komai ba sai ma ™o™arin kai waya take a kunnenta.

 Kina shago ne? .

Yaji ta faWa batare da tayi sallama ba. Bai kuma san mi'akace mata da ga can ba ta dai katse wayar.

"Batare data kallesa ba ta faWa masa inda zasu a ta™aice. Shima komai baice ba ya harba motar saman titi zuciyarsa na faman kai kawo. Lokaci zuwa lokacin yakan kalla ledar fruit Win ta cikin mirror. Sun Wan samu huldup a hanya dan haka suka Wan Sata lokaci kafin suzo. Tun daga waje zaka san wajen saloon Win babba ne kuma na manyan mata masuji da manda a gidan sanyi. ˜in fita tai ita a dole sai ya fito ya buWe mata. Shiko ya shareta kamar bai fahimta ba. Aiki ta cika tai fam, dama ™ulle take da shi ta fara zazzaga masa masifa har mai saloon Win data kasance ™awarta ta iso. Ita ta buWe mata cike da murna tana faWin,  Oyoyo my Lulu ™amshi gawa ta™i rami tai maganar tana jawo ganunta dole ta fito suka rungume juna. Suna niyyar barin wajen ta balla masa harara da jan tsaki tana faWin,  Ka kuma jirani harna gama villager"

kawai Mtsowww .

Idanu ™awar tata ta wani tsira masa dan sai yanzu ta lura da shi. A hankali ta furta  Woow vary

"handsome fa, my Lulu Ina kika samo sa? ."

Harara ta balla mata da jan tsaki ta fisgi hanunta suka bar wajen. Itako sai ™ara waigowa take dan ba

"™aramin tafiya da imaninta Uncle Smart Win da tun kallo Waya da yay mata ta mirror ya Wauke kai bai sake ba dan itama dai irin Lulu Win ce. Sanye take cikin skert da riga na atamfa sun masifar matsata kamar tai nishi su yage. Ga uban attachment kan yasha da zaro-zaro na farce da gashin idanu kamar Wiyar aljanu. A dire take kuma ™ya™y™yawace amma hakan baisa yaji ta ishesa kallo ba. Yanda take tafiya da waigensa yasa Lulu cikin takaici faWin,  Wai ke Deeyah wace irin banzar yarinyace ban san kayan zubar da mutunci"

fa kema kin sani .

" Wayyo my Lulu bazaki ganeba wlhy, Guy Win nan yay masifa-masifar haWuwa dan ALLAH ina kika"

samosa? .

 Mtowww! Ban sani ba banza kawai .

Ta faWa dai-dai suna shigewa cikin shagon saloon Win. Tuni yaran Nadeeya suka fara zubewa gaisheta

"dan sun san halin masifarta. Ko kallo basu isheta ba takai zaune a Waya daga kujerun saloon Win. Babu kowa a wajen sai Nadeeyar dama da yaran, dan duk randa Lulu zatazo gyara dokar da take sakawa kenan kar a amshi kowa bata bu™atar hayaniya da gwamutsen numfashi. Duk da hakan na tauye Nadeeyar haka take ha™uri tabi yanda take so dan a zauna lafiya. Amma kuma tana biyanta kuWi sosai da yafi na aikin duk da itama Nadeeyar da ga babban gida ta fito, sai dai ko kama ™afar kuWin gidan su Lulu basuyi"

"ba, su Lulun ma zasu iya kallonsu a fa™irai."

Nadeeya fa ta damu da son sanin wanene. Yayinda Lulu ta mata banza. Batai zuciya ba tama cikin

"yaranta sginal da ido. Fahimtar abinda take nufi da yarinyar tayi ya sata kaWa mata kai. Cikin fakar idon Lulu ta Wauka drinks da ruwa ta fita. Har yanzu yana zaune a motar ko buWewa bai yiba, sai dai ya sauke gilashin tare da kwantar da kujerar yanda zaiji daWi."

Ita kanta yarinyar sai da taji wani iri datai tozali da shi. Dan Uncle Smart ™ya™y™yawan mutum ne

"kuma nutsatstse Wan gaye ga masifar tsafta, irin mutanen nan ne masu shegen tsaftar shiya da a wajen wasu suke Waukar harma tai yawa, duk da baida kuWi bai kuma tashi cikin dukiya ba ALLAH ya bashi lafiyayyen fata mai Waukar idon mai kallonsa ga kamala da cikar haiba. Rashin yawan walwalarsa da shiru-shiru na zame masa adon kwarjini ga duk wanda zai dubesa ko zama da shi. Cikin Wan daburcewar harshe ta gaishesa. Hannu kawai ya Wan Waga mata dan tunda yay mata kallo Waya ya Wauke kansa. Cikin"

"Wan in'ina ta ce,  Dama Aunty tace a kawo maka wannan ."

Kamar zai share sai kuma yay magana cikin deep voice Win nan nashi mai rikita marasa jin magana

"musamman ™annensa, mai kuma saka ´ammata da yawa mutuwa a kansa,  Waye aunty? . Cikin motsa lips Winsa a hankali."

(Masha ALLAH kaji wani dakakkiyar murya mai ratsa zuciya) ta faWa a zuciya. A zahiri kam tai saurin

"faWin,  Madam Winmu ™awar aunty Lulu ™amshi, Aunty Nadiy.  "

 Ba bu™ata .

Ya katseta cikin Wauke kansa da lumshe idanu yamayi sama da gilashin gaba Waya. Tsaye tai sororo

"kamar kayan ado, sai kuma tabar wajen jiki a sanyaye. A cikin shago har an fara kwance ma Lulu kalbar kanta da wanke mata ™afafu, yayinda suke hira da Nadeeya ™asa-™asa. Sai dai hankalin Nadeeyar gaba Waya na kan ™ofa ne. Da mamaki tabi yarinyarta data dawo da abinda ta fita a hannu. Sai dai batace komai ba gudun kar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login