Showing 54001 words to 57000 words out of 78821 words

Chapter 19 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

82

ya zauna gida ya huta har sai jikinsa yay masa arfi. A washe garin kwana na biyu da take saka ran dawowar

Grandpa Winta da ga umra duk da tarin ayyukanta haka tai wancakali da su ta shiga tawagar an tarbarsa

"a airport dan ya kwana biyu baya Nigeria, saboda daga uk ganin doctor Winsa ya wuce Saudiya Umrah."

Tana kewarsa dan tana matuar so da aunar kakan nata daya haifi mahaifiyarta da bata sani ba sai a hoto. Shi takema kallon uwa ga shi kuma shine kaWai ya rage mata a kakanninta dama. Shima kuma a karan kansa yana nuna mata tsagwaron soyayya kasancewar ta Wiya ga Mawaddat dinsa da ya rasa dan

ita kaWai ya taSa rasawa a cikin aansa shiyyasa yake matuar tausayin Lulu.

arfe kusan sha biyu jirginsu ya sauka. Duk da hango an uwanta jikokin Alh. Sufi Garko da tai su

"Tajuddeen da sukazo tarbarsa suma in fitowa tai tana daga motar har sai da taji ance jirgin da ya taso da ga Saudiyan ya sauka sannan ta fita. Sanye take cikin gawn ta material mai taushi da santsi da sukai matuar mata yau da fidda mata yayyawar surarta kamar wata ar tsanar roba. aurin kanta da Amrah (Hussaina) tai mata yayi yau ya kuma rufe mata gashi, sai ta gaba kaWan da aka zamashi ake iya ganinsa bai siWik a kwance, Kasancewar a Waure yake da ribbon sai yay tilluwa a cikin Wankwalin da aka rufesa da shi ruf. Siririn mayafi kalar material Win ta Wora a kafaWa babu zancen yafawa. Sai dogon takalmi kamar koyaushe duk da kuwa ita Win doguwa ce amma bacan ba tsaka tsaki. aramar handbag Win hanunta ta sake gyarawa da gilashin idonta da ya sake awata kwalliyar tata duk da kuwa a fuskarta babu ko Wigon kwalliya bayan hoda dan itafa bata kwalliya, sai lips glose data saka a lips Winta kaWan."

"Yanda take taku kamar wata tarwaWa da sautin da takalmanta ke badawa ga amshin turarenta data bulbula ya sata janyo hankulan mutane gareta musamman na kusa da ita. Sosai numfashin Tajuddeen ya dinga kaikawo a irji har ta araso garesu. Ya haWiye busashen yawun da ya kasa wuce masa a maoshi yana Wan sakin murmushi. auke kanta tai kamar bata gansa ba, sai ma yatsu biyu data Waga musu a taaice tare da faWin,  Hy girls and boys . Duk wanda yasan Lulu a family Win yasan ba kanwar lasa bace, ba kuma wani take ragawa ba. Duk da mafi yawansu sunada labarin tushen asalin arzikin mahaifin nata da ga kakansune wani bai isa furtawa ba tai masa wankin babban bargo ita babu ruwanta. Yanda tai musu gaisuwar cike da raini ya zafi wasu musamman ma matan amma babu wanda ya nuna, to ita bama ta tsaya sauraren amsawar tasu ba tuni tai gaba, dan a dai-dai nan Alhaji Sufi Garko ke fitowa da ga jirgi gefensa p.a Winsa ne da shima zai iya kai sa'annin su Daddy. Lallai ya tsufa kam, damma harka irin ta masu hannu da shuni mai wahalar sha'ani. Amma irin wannan tsoho ai kamata yay ace yana zaune gida jikoki zagaye da shi yana hutawa kawai. Cike da Woki da farin cikin murmushi mai bayyana haora da ke da tsada a fuskar Lulu dan kafin ka gansa ka yara ta nufi kakan nata ta rungume. Shima tashi fuskar awace da murmushin ya tarbi abarsa yana mai farin ciki da jin kewarta har cikin ransa. Sai da ta gama nata farin cikin sannan sauran yaran suma suka matso garesa su Tajuddeen. Suma ya nuna jin daWin ganinsu dan yana son an jikokin nasa da a yanzu duk suka zama manya samari da ammata har ma da masu aure, dan su Lulu kusan sune anana ma duk da dai suma akwai waWanda suka girma. Da ga haka aka Wunguma zuwa gida, inda Lulu ta tubure motarta zai shiga dole kuma akai hakan dan kowa yasan rigimarta original ce. Yanzu kam a hankali take tuin dan Alhaji Sufi yayi gargaWi. Daga shi sai ita ne a motar, dan haka taketa masa hira shiko yan biye mata. Tausayinta yake ji fiye da kowa a cikin zuri'arsa saboda maraicinta, ga kuma aunar da yakema mahaifiyarta itama ya shafeta. A gidan ma koda suka iso sai suka samu aansa maza da mata da ke cike da gidan duk dai akan dawowar tasa. A duk sanda akai irin wannan taron da wahala kaga Lulu batai kuka ba koda a Soye ne saboda jin buatar mahaifiyarta itama. Yanzu Win ma da yar take iya danne hawayenta, tama i shiga gidan, tana ganin aansa sun janyesa ta zame jikinta ta gudu. Tui take tana hawaye da jin kewa mai tsanani, tasan Mommy uwa ce a"

"gareta, amma da gaske tana buatar Wumin mahaifiyarta koda sau Waya ne inda ace hakan zai yuwu, sai"

dai tasan har gaban abada bazai yiwun ba kuma. Gefen titi ta gangara a hankali ta kashe motar ma baki

"Waya ta lafe cikin kujerar idanunta lumshe tai shiru, so take tai kuka amma tana oarin hana kanta hakan. Bata cika son shan komai da rana ba musamman a lokacin aiki, sai dai a yanzu babu abinda tafi buata kamar tasha Win. Duk yanda taso hana kanta taji shan kawai take buata. Cikin rawar jiki ta jawo handbag Winta, faudanta ta zaro tare da buWeta acan asa ta ciro wata takarda da'aka naWa kamar ullin magani. Tana warwareta sai ga wayoyi a ciki. Gaba Waya kusan fin biyar duk da ananu ne sosai ta afa batare da neman ruwa ba ta haWe abinta tana wani sauke ajiyar zuciya. (Kamar wadda ta haWu da uwar tata da take nema . Ya rabbi ka shiryemu ka shirya mana zuri'a ka rabamu da mummunar"

addara ).

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........Motar taima key ta cigaba da tafiya duk da ta fara jin kanta ya Wauka. Da yar ta iya kai kanta office

saboda abinda tasha Win ya fara aikinsa. A yanda ta shiga duk da bawai tana layi bane yasa mutane da yawa Wan binta da kallo. Office kawai ta faWa tare da maidashi ta rufe harda saka key. Tai jifa da handbag Winta da key da takalma har ma da mayafi da Wan kwali. Zama tai jikin kujera ta dunule jikinta waje guda tana mai tura kanta data dafe da duka hannu biyu tsakanin afafunta. Surutai takeyi asa-asa irin

wanda idan ba kusa da ita kake sosai ba bazaka taSa iya fahimta ba...

_(Kai jama'a shaye-shaye baiyi ba. Shaye-shaye kan zubar da mutuncinka kowane matsayi ka taka.

"Yana maidaka baya komai arfin ikon ka. Yana asantar da kai komai darajarka. Ga lafiyarka kaima da Sarnar kuWi. Miyasa an uwa? Mike birgemu? Mike ruWarmu?. KuWi? awaye? Abokai? Samari? Gata? Kokuwa son zuciya?. Idan duk sune mu tabbata masu arewa ne kamar ba'ai ba. Masu zama labarine kamar basu zo ba. Shaye-shaye wafce mana dukkan muhimman damammaki yake na cigaban rayuwarmu ta duniya da lahira. Kuduba ku gani, duk shekaru irin na Mawaddat bama tasan minene addininta ba, duk da tarin damammakin rayuwa da ALLAH ya bata wannan illar Waya take ta shaye-shaye da ke tare da rayuwarta na oarin maidata baya. Tun tana ganin tana kiyayewa akan aikinta gashi ta fara kuma a cikin lokacin aikin, mi kuke tunani? Wataran aikin ma sai ta gagara yinsa gaba Waya. Da ga sanda ta rasa wannan damar kuma shike nan ta arasa rushewar baki Waya sai jiran ta fara bin bola kuma duk da gatan ta . ALLAH ka shiryemu ka shiryar mana da zuri'armu da duk masu wannan mummunar"

Wabia)._

&&.....

Bayan sallar la'asar Daddy da Uncle Yousuf suma suka shiga jerin an sannu da zuwa ga Alhaji Sufi

"Garko. Ya nuna farin cikin ganinsu. Dan mutum ne da ya san mutuntawa. Kallo yake musu suma irin na aa tun kan aurattayya ta shiga tsakanin Wiyarsa da Daddy balle yanzu ga Mawaddat ta ratsa duk da babu Wiyar tasa data zama sanadi a duniya. A hirarsu ne ma suke jin cewar Mawaddat ce ta Wakkosa da ga airport, yana yautata zaton ma har yanzu tana a gidan tare da an uwanta. Daddy yaji daWin hakan har Uncle Yousuf ma kansa. Basu nemeta bata suka cigaba da hirarsu hankali kwance. Shigowar Alhaji Sulaiman (mahaifin Tajuddeen) ce ta saka Daddy yin shiru, sai kuma ya dubi Alh. Sufi Garko da suke kira"

"da Baba cikin girmamawa ya ce,  Baba inaga bara mu wuce ALLAH ya ara lafiya yasa kaffara ne ."

"Alh. Sufi ya tsatstsare Daddy da idanu batare da ya amsa ba, sai kuma ya maida dubansa ga Wansa"

"Alh. Sulaiman da ya koma can gefe zai zauna. Cikin bada umarni ya ce,  Isma'il koma ka zauna . Babu musu Daddy ya koma ya zauna Win. Ya maida dubansa ga Alh. Sulaiman da faWin,  Kaima zonan . Gaba"

Wayansu a gabansa sukaje suka zauna kowa na hararar Wan uwansa kamar wasu ananan yara.

 Ku yanzu kuna ganin wannan rayuwar bazaku ajiyeta ba. Ko a tinaninku har yanzu ku yarane? Ku

duba gashin kawunanku furfura duk ta gitta a ciki. Tunda kun gagara faWamin matsalarku a tsahon shekarun nan ni bazan cigaba da damuwa da sai na sani ba. Sai dai ku sani idan har abinda ya shafeku

kuka bari ya shafi zuri'arku bazan yafe ba. Ku shaida hakan ko bayan asa ta rufe idanuna ne .

(Anzo wajen) cewar Alh. Sulaiman a zuciya. Dan haka ya gyara zama cike da makirci ya sake raunana

"muryarsa.  Baba ni ba laifina bane, tunda kowa shaidane na biyo hanyar da zamu sasanta da shi a shekarun baya amma ya koma bayan fage ya zuge yarinya komai ya sake rushewa. Shine ya sakama ransa ni maiyinsa ne kawai. Shiyyasa naso haWin auren Tajuddeen da Mawaddat dan ya tabbatar ba hakan bane ba. Kuma ko a yanzu in har zai amince ya cire komai a ransa ni a shirye nake komai ya zama"

labari. Mu kuma dunule aanmu waje guda matsayin ma'aurata dan ara danon zumincinmu .

Wani irin kallon Sacin rai Daddy ke masa. Sai dai baice komai ba. Alh. Sulaiman da ke masa kallon

"asa-asa ya saki wani irin makirin murmushi da kashe masa ido Waya. ara tunzura zuciyar Daddy tai amma sai ya danne dan jin Baba ya fara faWin,  Ni kaina zanso wannan haWin zumincin, zan kuma so ya zama sanadin canja wannan gabar taku. Sai dai kuma bazan so ya rikiWe daga manufarmu ya koma"

abinda bashi muke fata ba zumincin ya taSarSare ma fiye da yanzu 

 Amma Baba ai yaran suna matuar son junansu. Dama tun farko matsalarmu ce ta tilastasu haura

a wancan karon ma . Alh. Sulaiman ya faWa yana sake sakin makirin murmushi. Baba da ba ganin abinda

ke faruwa yake ba ya kai dubansa ga Daddy da baice komai ba.  Isma'il bakace komai ba. Abinda Wan uwanka ke faWa gaskiya ne? .

Murmushin mugunta Daddy dake ulla murtanin da zai maida ga Alh. Sulaiman ya saki. Cike da

sake girmamawa ga surukin nasa kuma ogansa ya jinjina kansa.  Baba duk ina saurarensa. Sai dai na tafi

"wani tunani ne, kenan Mawaddat arya tamun ko kuwa rashin jin nata ne ya sata kawo min wani a"

matsayin miji alhalin suna tare da Tajuddeen har yanzu...

 Miji? .

Alh. Sulaiman ya faWa kamar a Wan razane. Shiko Baba murmushi yayi da faWin  Miji Mawaddat Win ta

fitar? .

 Eh Baba. Dan dama dawowarka muke zaman jira muzo maka da batun. Saboda yanata ma damuwar

turo magabatansa amma ina dakatarwa da cewar har sai ka dawo tukunna .

" Wlhy arya kake Isma'il! Wannan makirci ne ka ulla dan kar Mawaddat ta auri Tajuddeen, an gaya"

maka tsoronka nakeji wai ne da na gagara Waukar mataki a kanka tun a baya . Alh. Sulaiman ya faWa yana miewa zumbur. Gaba Waya falon suka zuba masa ido. Sai kuma duk ya daburce dan fahimtar yana neman yin Saran Sarama fa.

 Ka Wauki mataki a kansa! A wane dalili Sulaiman? . Baba ya katse shirun. Kame-kame Alh. Sulaiman ya

"fara, hakan ya bama Daddy damar sakin murmushin mugunta. Sai kuma ya dubi Baba.  Baba yalesa"

kawai shirmensa ne. Kasan shi Sulaiman idan ya fusata akan abu baida fahimta. Sannan ya iya sakin duk

maganar da tazo masa a baki koda ba hakan bane a ransa. Ni dai ba in haWin auren Mawaddat da

Tajuddeen nake ba. Kawai shashancin da tayi ne na kawo min wani matsayin miji da har na sanar da

"nawa dangin dama jiranka kawai muke ka dawo a tsaida biki alhalin tana tare da Tajuddeen kuma ne yasa ma harna faWa. Amma ayi hauri ni zanje ga babanta Yousuf mu sameta a nutse na mata tambayoyi dan nasan halinta bajin magana take ba. Kaga idan Tajuddeen take so ni bazan hana ba, sai nasan"

dabarar yi wancan ya janye a rabu lafiya mutuncin kowa bai zube ba. 

 Mizai hana w kirata yanzu ayita ta are .

"Cewar Alh. Sulaiman. Shiru kamar Baba bazaice komai ba. Sai kuma ya nisa a hankali da faWin,  Ku"

dukanku kunzo da shawara mai yau kuma duk na gamsu da maganarku. Sai dai muyi haurin goben sai

a zauna a nutse kan maganar. Amma yanzu ina son a kiramin Mawaddat da Tajuddeen .

"Sosai hankalin Daddy ya tashi, amma ya danne a ransa yana mai addu'ar ALLAH yasa kada Mawaddat"

"ta watsa masa asa a ido. Dan shifa bazai taSa yarda ya haWa zuri'a da Sulaiman ba. Shi kansa Uncle Yousuf zancen Yayan nasa ya sakashi a ruWani. Duk da yasan akwai ar tsamar da har yanzu bai san tushen ta ba tsakanin Wan uwan nasa da Alh. Sulaiman bai san dalilinsa na ambaton wani ba matsayin Mawaddat ta kawo bayan yasan ba hakan bane ba. Kusan a tare suka saki ajiyar zuciya shi da Daddy lokacin da Wan aiken ya dawo ya tabbatar musu ai Mawaddat ance ta tafi tunma Wazun. Alh. Sulaiman kuwa bai so haka ba. Amma baice komai ba, sai dai a ransa yana udurta duk Daddy yayi ya gama a"

wannan karon sai Mawaddat ta zama matar Tajuddeen.....

Anayi muna cin tuwon masara miyar kuka .

&&..&&

Yau gaba Waya a gida ya yini saboda tun daren jiya Uncle Yousuf ya ce masa karfa ya fito aiki yau Win

"ya bari har sai yaji arfin jikinsa. Hakan ya saka shi yin zamansa tunda dama sunyi faWa da ogar tasa. oye kansa yay a Waki ya sha barci, hakan yasa babu wanda yasan yana gidan ballema ya tuhumesa tunda bai sanar musu abinda ya samesa ba. Bayan sallar la'asar gaba Waya kuma sai zaman gidan ya gunduresa. Hakan ya sashi miewa ya kimtsa. Yayi yau cikin anan kayan duk da shi bawai ya saka don kwalliya bane ba. amshin turarensa yake mai sanyi da sakama zuciya nutsuwa. Sai da ya fito ya fara tunanin inama ya dace ya nufa? Duk da har yanzu yana jin jikinsa babu kuzari sosai. Rashin mafitar ina ya kamata ya nufa ya sashi kallon agogo, yasan yanzu bata tashi aiki ba, bara ya gwada zuwa idan ta huce"

"sai ya maidata gida kawai, yafi ya tafi yawo mara dalili. Napep ya tare ya shiga."

"Zuwa yanzu gaba Waya yanayinta ya sake birkucewa, ta zame ribbon Win data Waure dogon gashinta"

da ya sauka har kafaWarta. Sosai idanunta sunyi jazur haWe da kumburowa. Surutai take ita kaWai da gaba

Wayansu na bege ne ga mahaifiyarta. Sai kuma zagin mijin matar nan da yay fyaWe tare da Waukawa

"kanta alawarin koya masa hankali da duk ire-irensa. Hawaye take da murmushi a lokaci Waya, yayinda ta urama hoton mahaifiyarta da ta Wakko saman decks Winta dake a cikin wani Wan yayyawan fram ita da Daddynta, hoton anyisa ne bayan aurensu a asar Mexico lokacin sunje honeymoon. Su dukansu suna sanye ne a cikin anan kaya suna kallon juna da murmushi mai nuna tsantsar soyayya da sukema juna. Hannunta ta kai ta shafa fuskokinsu, sai kuma ta rungume hoton tana mai komawa kwance rigingine ta urama p.o.p Win office Win ido. wayar tata ce ta fara gaya mata shirme ga mahaifiyarta a"

wajen cikin farin tufafi tana mata kallo mai kama da tausayi

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

".......Bai san ainahin Office Win nata ba, sai dai ganin motarta a harabar wajen ya sake tabbatar masa da"

"tananan bata wuce ba. Tunanin zaman jiran fitowarta yayi, hakan ya sashi samun wajen zama a gurin"

securitys. Bayan gaisuwa a tsakaninsu bai sake kula kowa ba ya shiga sana'ar tasa ta game Win ball a

"waya. Biyar dai-dai babu alamar zata fito, tun yana Wan Wagowa ko zai hangota har ya fara sarewa ganin biyar da rabi har ta gota ma. Ga mafi yawan ma'aikata sun wuce dan motarta da wasu biyu ne kawai suka rage a harabar wajen. aya da ga cikin security Win ne ya dubesa tare da faWin,  Abokina wanda"

kake jira har yanzu bai araso bane? Dan shida dai-dai ake rufe wajen nan fa .

"Wayar ya ajiye tare da Wagowa ya dubi security Win fuskarsa a Wan sake, sai dai ba murmushi yake ba."

" Wadda nake jira tana ciki dan ga motarta nan, nima ina tunanin ko lafiya har iyanzu bata fito ba ."

 Kana nufin Madam Mawaddat Jiamshi? .

"Kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login