Showing 30001 words to 33000 words out of 78821 words

Chapter 11 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

71

haushi. Da ga haka ya juya ga Smart da ke zaunensa a yanda ta shigo ta samesa batare da yabi takanta ba.  Wannan shine lokacin zuwanka aiki da tashin ka. Amma weekend zaka iya zuwa da ga goma zuwa huWu sai ka tashi. Zan baka duka tsare-tsaren fitarta a rubuce, sai kuma idan zuwa wani waje ya kamata kasan aikinsu yana sakasu Wan yinan-yinan koba shiri. Dan ALLAH ka ™ara hakuri, al'amarin Mawaddat sai addu'a, ga yanayin da take ciki na ™ara kangarar da ita. Kai tsakaninku ma akwai cigaba,"

dan naga alamar tana shakkar ka sosai .

Karan farko ya saki Wan murmushi da shafa kansa.  Alhaji wane tsoro kullum ana zageni da kirana

"illiterate ko villager. Kawai dai zanyi ha™uri domin mutuncinku da ceto rayuwarta, dan koba komai nima inada ™anne mata, ina son kuma ALLAH ya karemin su a duk inda suka shiga. "

 Gaskiya ne wannan Aliyu. Ina godiya matu™a a gareka da sake baka ha™urin di. Yanda ALLAH ya haWa

"wannan zuminci a tsakaninmu ALLAH yasa muci moriyarsa har a gidan aljanna. Amma ina son naji wannan kalamai da aka faWama yarinyata haka har suka harmutsa min ita, duk da nasan abu kaWan ma fusata Mawaddat yake ."

"Murmushi Smart ya sake yi a karo na biyu da faWin,  A Alhaji ai ba'ayi haka ba. Tunda ya wuce a barsa"

"kawai sai na gaba idan ALLAH yasa za'ayi a gabanka, duk da ina tsoron kuma karta kwaWa min mari dan"

yau ma dai da ™yar na sha shiyyasa ma na gudu .

"Dariya sosai Uncle Yousuf yake kwasa da faWin,  A lallai ka tsira da ™yar, dan a ma'aikatan gidan nan"

Wai-Wai ne basu sha marin Lulu ™amshi ba kam .

" To kaji ko Alhaji. Bara nayi nan kafin ta sake fusatowa ma, nasan yanzu bai zama lallai na sha ba ."

"Dariya Uncle Yousuf Win ya sake kwashewa da shi, shi kuma ya fice yana Wan murmushinsa mai sanyi, har"

"ga ALLAH yana ganin mutunci da kimar Uncle Yousuf, yaji kuma zai iya ha™uri da yarinyar kodan shi Win. Mutum ne da yasan daraja da kimar mutane, duk yanda kake baya wula™antaka ko nuna maka Wagawar shi Win wani ne. Ya iske har lokacin su maigadi na gulmar Lulu, ganinsa baisa kuma sun daina ba sai ma kwarzantashi da suka shigayi akan abinda yaymata. Komai baice musu ba sai kansa da ya Wan girgiza"

"kawai ya ciro wayarsa ya fara sana'ar tasa, ba kuma wani abu yake a ciki ba face game Win ball."

"Bayan kamar awa Waya Uncle Yousuf ya fito zai wuce gida, Lulu ce tai masa rakkiya har wajen"

"motarsa, aiko ta dinga antayama Smart da bai san tanayi ba harara. Dariya Uncle Yousuf ya dingayi ™asa- ™asa, dan sarai ya lura da ita, sai dai baice komai ba yayma su maigadi alheri kamar yanda ya saba."

"Godiya da addu'a suka shiga kwararo masa. Murmushi ya dinga musu kawai, dan harga ALLAH yana jin"

"matu™ar daWin addu'oi nan nasu. Duban Lulu da keta faman yamutse fuska yay, cikin tsokana ya ce,  To Daughter kin bani aron drivern naki ko na tafi da shi ."

"Fuska ta sake kwaSewa da faWin, ni nama bar maka Uncle You, Dan bana bu™atarsa sai shegen"

girman kan tsiya .

"Dariya yayi, yana mai kiran Smart dake zaune kansa ke ™asa.  Shiga muje kawai yace masa. Bai musa"

"ba ya raSa ta gaban Lulu dake faman binsa da kallon banza, ciki-ciki ta furta,  An samu motocin banza sai hawa ake ."

 Ko ke kika zama mota hawa zanyi . Ya faWa shima a ™asa-™asa lokacin da yake shigewa cikin motar.

 Kai Win banza! Shashasha!

Ta faWa a zafafe har tana zaburowa. Wani shegen murmushi ya sakar mata a karon farko yana Wan ™ara

gimtse fuskarsa kamar bashi ya furta ba ya shige motar abinsa. Wayyo ba'a taSa Lulu ba ma ya aka ™are

"balle. Dariya sosai Uncle Yousuf yake yi, dan ya fahimci akwai abinda ya faru duk da Smart Win ya fuske abinsa kamar bai aikata komai ba. Har yaja motar suka fice bata bar masifar ba."

 Na kula dai kai kake fara kunna min yarinya ka no™e . Uncle Yousuf dake dariyarsa har yanzu ya faWa

dai-dai yana harba motar saman lafiyayyen titin anguwar. KaWan Smart ya shafo kansa yana Wan murmushi batare da yace komai ba. Sai da sukai Wan nisa ya zaro ledar da ya cire a cikin kayan fruit Win

"Lulu. BuWeta yay, tarin ™wayoyi kala-kala suka bayyana. Motar neman ™wacema Uncle Yousuf Win tayi, da"

"sauri ya gangara gefen titi cikin rawar harshe ya furta,  Wannan fa Aliyu? ."

"Cikin damuwa da Sacin rai shima ya bashi amsa da,  Fitar da mukai Wazun abinda muka fara tsayawa"

akai order kenan a wajen wasu masu fruits kafin mu ™arasa inda tace zataje .

"Sosai jikin Uncle Yousuf ke rawa, dan har ga ALLAH shikam bawai bai yarda da maganar Doctor"

"Khalifa bane, kawai dai rashin ganin al'amarin a zahirinsa ya sa bai kai masa ™ololuwa a rai ba, shiyyasa"

"ma ya Wora Smart Win dan ya samu tabbaci. Kamar wanda ya shiga Wimuwa ya sake furta,  Aliyu Hydar! Ka tabbata a jikinta ka samu waWan nan ™wayoyin? ."

"Cikin salon dakewar nan tasa da rashin son magana ya Wan Wage kafaWunsa da faWin,  Yaah! A"

gabana ma aka saya .

" Dolene na saka a kama yaron nan dake sayar mata, bara ma na kira CP  "

Da sauri Smart ya dakatar da shi.  Niko a nawa shawaran Alhaji kamar kama yaron ba shine mafita ba

tun a yanzu. Domin inaji a jikina ba dashi kaWai take huWWa ba. Dan ka saka an kamashi kamar ka fargar

"da itane ta sake sabon salo ita da abokan mu'amalarta. Kaga kenan ba hanyar da zamu rabata da al'amarin muka Wakko ba kenan, dan yanzu aka fara wasan kamar ."

"Sosai maganarsa ta shigi Uncle Yousuf Win, dan haka ya Wan dakata da ga ™o™arin kiran cp da yake"

"shirin farawa, sai dai idanunsa sun kaWa jazur harda ΄ar guntuwar ™walla a cikinsu. Shiru babu wanda ya sake magana a motar har kusan mintuna huWu, kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa.. Shine ya kashe shirun nasu da furzar da iska mai zafi.  Alhaji ni zan wuce, dan yamma nayi gashi ina son na isa"

gida da wuri .

Cikin damuwa ya gyaWa masa kai batare da ya iya furta komai ba har sai da ya fita yana ™o™arin rufe

"™ofar motar ya kira shi a hankali. Šan du™owa yay yana amsawa, Uncle Yousuf ya mi™a masa kuWi masu yawa. Kansa ya girgiza da faWin,  Kayi ha™uri Alhaji, tun farko na faWa maka kada irin haka ya dinga shiga tsakaninmu. Hakkina kawai nake bu™ata a kowane ™arshen wata kamar yanda mukai alkawari. Na barka"

lafiya .

Ajiyar zuciya mai ™arfi Uncle Yousuf ya sauke ta re da sakin Wan murmushi yana mai binsa da kallo.

"Tabbas a girme yasan zai iya bama Aliyun shekara bakwai. Amma dattako da kamunkan yaron na sakashi jin ya cika masa ido tamkar wani babba garesa. Wata irin kima da kwarjini yake masa a zuciya da cikin udanu. Yana matu™ar son ganin mutumin da yasan ciwon kansa a rayuwa da ri™e mutuncinsa. Ya yarda ya nema halak Winsa koda za'a kallesa a mai ri™e da sana'a mai ™as™anci, amma bai yarda ya ™as™antar da"

kansa ba wajen a bashi ya amsa balle zuciyarsa ta mutu. Insha ALLAHU zai taimaki rayuwarsa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenku _*

5Ψά5Ψ2ά5Ψ)ά5Ψ"ά5Ψ'ά5Ψ ά

 5ΨAή5ΨPή5ΨMή5Ψ<ή5ΨMή 5Ψ?ή5Ψ<ή5ΨIή5ΨFή'5ΨJή.....!!

5Ψiά5؊ά5؍ά5ؚά5Ψά 5Ψhά5Ψƒά5Ψ…ά5Ψ–ά5؍ά5Ψά 5Ψ„ά5Ψ†ά

5Ψjά5Ψ‰ά5Ψ‚ά5Ψ‘ά5Ψ•ά5Ψ†ά5Ψ“ά

"........Smart kam tuni ya shanye titin layin zuwa babban titi, da ™yar ya samu napep. Tafiyar da bata wuce"

"mintuna talatin ba ta kawosa anguwarsu. Kasancewar da sauran hasken gari koda ya shiga sai ya Wan watsa ruwa tare da zuwa ya gaida Abba da su Ammah, sai dai ya iske Ammah ma ta fita ita da aunty Amarya Barkan ™anwar Aunty Amaryar da ta haihu a can Gadon ™aya tun la'asar, sai su Maryam kawai da suka dawo islamiyya. Dan haka bai zauna ba suna gama gaishesa ya fito ya koma Wakinsa. Ba wasu abokai ne da shi ba shi dama sai Ahmad kuma ba anguwar yake ba. Dan Mutum ne mai ™arancin kwaramniya. Idan kaga abokinsa da har zasu iya zaman doguwar hira to sai dai abokan karatunsa, amma na cikin anguwa sai gaisuwar mutunci kawai, duk da dai a da anyi abotar yarinta, sai dai kasancewar sa mara sakewa da mutane suke masa kallon mai girman kai duk suka janye jikinsu da shi, shi kuma bai nuna ya damu ba. Abokan karatun kuwa akan jima ma ba'a haWu ba sai ta waya ko wani taro mai muhimmanci ya haWa. Shiru ya kwanta kamar mai barci, da gani kasan duniyar tunani ya faWa, dan babu abinda yake sai furzar da huci akai-akai da ga bakinsa, hakan kamar Wabi'a ce data zame masa jiki in dai yana cikin damuwa.. Abubuwa ne masu yawa ke ci masa rai, ciki harda batun bauWaWWiyar yarinyar can, shi mutum ne da baya shiga sabgar da ba tashi ba koda kuwa a cikin gidansu ne sai idan yaso, amma sai"

"yake ji zuciyarsa na ingizashi akan taimakon ubangidan nasa da yarinyar, badan komai ba sai dan"

™annensa mata da bazai taSa fatan su tsinta kansu a irin wannan rayuwar ba. Yasan idan har ya tsamota

"da ga wannan musifar yayi jihadi, sai dai bai san ta ina zai farama taro wannan al'amari nata ba. Karan farko yaja sirrin tsaki, sai kuma ya tashi zaune yana Wan furzar da huci tare da kai hannunsa saman goshinsa yana Wan murzawa. Ganin ya™i samun nutsuwar hutawar da yake bu™ata ya sashi tashi ya fito a Wakin, nan ™ofar gidansu ya zauna yana Wan gaisawa da mutane masu wucewa har akai kiran sallar magrib. Bai fito da ga massalacin ba sai da akai isha'i, yana kwaWayin shiga gidan suyi hira da Ammah dan wannan Wan lokacin kawai yake da damar haka gareta, amma zuciyarsa nata masa tuni akan Lulu da abinda yaji suna magana ita da ™awarta zasuyi a daren na yau da sunan wai murnar samun lafiyarta. duk yanda yaso ya™ar zuciyarsa abin ya gagara, saboda yana ji a ransa ba alkairi za'a shuka ba wajen, dan haka ya fito da ga layinsu ya samu Napep zuwa hotoro gra. bai damu da kuWin da suka tsuga masa ba."

"Šan nesa da gidan ya sauka, amma ya tsayar da mai napep Win, ya samu jikin wata bishiyar dabino kusa da katangarsu ya tsaya, ya kai mintuna talatin da wani abu a wajen yaji motsin an buWe gate Win gidan, ido ya zuba na son ganin wanda zai fito. Ilai kuwa Lulu ce, dan a kanta idanunsa suka sauka saboda haske dake tako ina a street Win, gashi ta sauke glass Win motar sosai har kana iya hango kalar kayan da take sanye da su. Tayi ™yau matu™a ga uban ™amshinta na isowa har inda yake tsaye saboda yanda ta gumbuWashi kamar ba mace ba. A Wan kasancewarsu na kwanaki ya fahimci sam bata tausayawa ™amshi, haka kawai sai yaji tanan Sangaren ta Wan samu sassauci a garesa, duk da tana saka nata ™amshi ne ba bisa ™a'idar da ya kamata ace mace ta saka ba. Da sauri ya ™arasa ga mai napep da ke zaman jiransa.  Kabi wannan motar Please, amma karka bari ta fahimci muna biye da ita . Ya faWa yana nuna ma mai napep Win motar Lulu da ke tafiya a hankali kamar bata son tu™in yau. Yanda take tafiyar ya bama mai napep Win damar binta cikin hikima har zuwa wata sabuwar anguwa, dai-dai wani gida da alamu suka nuna shima ba'a daWe da kammalashi ba ta tsaya, da ga inda suke yana hangen yanda ta kai waya a kunnenta alamar kira take ko an kirata, tana ajiye wayar ana buWe gate Win gidan. Da sauri ya fita tare da mi™ama mai napep kuWi yana faWin,  Abokina nagode ko . Bai jira amsarsa ba ya nufi gidan, kasancewar akwai ™arancin haske a anguwar dan kamar ma basu da wuta sai ™arar gen... Šin gidan data shiga yake jiyowa ya samu damar bin motar tata ta gefe suka shiga tare batare da mai-gadin ya lura ba. Motoci ne kusan bakwai a gidan duk an parker a babban compound Win kamar wasu masu biki, tun kafin ta fito a"

"motar ™awayen nata suka baibayeta da ihun faWin,  Sai Lu Win mu!!!, sai ™amshin mu!!! ."

Fuskarta ™awace da wani shegen murmushi ta fito. Wani shegen gown ne a jikin nata ta lafe mata

"kamar babyn roba. Da sauri ya kauda idanunsa yana mai jan sirrin tsaki da taune lips Winsa da ™arfi. Bai sake kallon inda suke ba har suka shige ™ofar da yake ™yautata zaton ta cikin gidan ce. Huci mai zafin gaske ya furzar tare da gyara tsaiwarsa. A Sangaren su Lulu kam suna can cikin ™aton falon gidan da ya sha kayan alatu. Abinda zai baka mamaki bawai iyakar su kaWai bane ΄ammatan ashe, akwai dattijan maza a shekaru bawai a cikar kamala ba har su huWu, tun shigowar su Lulu kusan su duka suka zubo mata idanu fuska a washe, yayinda ita kuma nata murmushin ya Wauke ta wani yamutse fuska tana kallon Nadiya, sai kuma ta juya ta fito a fusace. Da sauri Nadiya tabi bayanta tana faWin,  Please Lu ki"

saurare ni.

" An™i a saurareki Win, Nadiya kin san dai na tsani irin wannan ko...? "

" Na sani, amma bamu da wani zaSi ne wlhy Lu.., dan ALLAH ki fahimce ni, kin san dai bazanyi abinda"

zai Sata miki rai da gangan ba. 

" In ba kinyi da gangan Win ba miya kawo waWan nan tsoffin banzar nan? Ni ban hanaki huWWa da su ba,"

amma ki sani duk randa suka zubar da ke bayan gama lalata miki ™uruciya kiyi kukanki ke kaWai kar ki tunkareni. Amma ki daina sakamin su a sabgogin rayuwata .

"Šan murmushi Nadiya tayi cikin rashin Waukar zancen na Lulu da muhimmanci ta ce,  Naji, ni dai"

"yanzu kiyi ha™uri mu koma ciki dan ALLAH. Dan wannan fa zaman naki ne, dan ke akayisa, mun riga mun"

"gama tara mutane, su Shony fa tun daga ktn suka taho a yammacin nan domin wannan shagali kawai. Abinda yasa ki ka ga su Alh. Baita anan ma saboda su Shony ne, dan sun riga sun kirasu cewar zasu shigo"

"Kano, amma wlhy badan ke bane ba ."

"A hankali ta furzar da iska, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya.  Shike nan amma ki kiyaye gaba, dan in har"

kika sake sakamin sabgar waWan nan mutanen a tawa wlhy sai mun rabu. Suma su Shonyn idan suna

bu™atar haWuwa da su ne suje can su haWu bai shafeni ba .

 Naji na yarda baza'a sake ba. Suma kuma zan musu bayani yanda zasu gane Muje to dan ALLAH

suna jiranmu .

 Bani details Win mai kayan nan na tura masa kuWinsa karna shiga wata sabgar. Sannan wannan gidan

na waye uwar kwashe-kwashe kika kawo mu kuma? .

"Gidan Nadiya ta kalla tana ΄ar dariya tare da faWin,  Gidan wanda ya sayar mana da kayan ne, wlhy"

"Guy Win akwai kirki gashi so handsome kuma, ya bamu shawara ne muzo nan musha shagalinmu dan zaifi mana sirri kasancewar kinga dare ne, ke kuma ba cika son shiga clubs na nan Kano kikai ba kin ce"

΄an hayaniya da ΄an iska sun cika yawa .

"Cikin rashin damuwa ta Wage kafaWa kawai, batare da ta sake tofa komai ba ta bar wajen. Binta"

"Nadiya tai suka shige tare. Gaba Waya zuciyar Smart ta sake jagulewa da takaici, dan duk abinda Lulu da"

"Nadiya ke tattaunawa yana jinsu batare da su sun lura da shi ba. Shigarsu da kusan mintuna uku sautin kiWa ya fara tashi kaWan-kaWan saboda rufe windows da sukai duk dan kar kiWan ya fita wa mutanen anguwa. Kansa ya Wan dafe yana mai ambaton sunan ALLAH, gaba Waya ma ya rasa miya kamata yayi, duk da yazo nan Winne da burin ganin abokan sheWanar tata da kuma hanata shan komai. To amma ta ina zai fara ma?. Ya kwashe kusan mintuna ashirin yana ™ullawa da kwance ta yanda zai shiga wajen...."

"˜arar hayaniya da ta fara tasowa kaWan-kaWan da ga cikin falon ta maidosa da ga dogon tunanin mafita da ya tafi, ajiyar zuciya yaja kamar wanda aka farkar da ga barci tare da tsurawa ™ofar idanu. Wasa-wasa hayaniyar ta daWa karfi har yana iya shaida muryar Lulu saboda tsayawar ™arar sautin kiWan da ke tashi, da alama sun kashe ne ko wata matsala ta faru. Falon ya nufa da sauri batare da tunanin komai ba ko neman izinin ya tura ™ofar ya shige, yanda ya gansu a yamutse ga Lulu na Wurama wani hamsha™in Alhaji zagi har tanayi kamar zata tsole masa ido da Wan yatsa ya sashi yin turus, mamaki ne ko takaici oho baima sani ba, kayan shaye-shayene da na ciye-ciye ko'ina a barbaje, yayinda alhazan nan guda huWu da ya shaida fuskar biyu a cikinsu kasancewarsu wasu manyan ™usoshin attajirai kuma ΄an siyasa masu faWa aji a garin na kano Waya ke tsaye cikin fusata kamar zai daki Lulu, sauran ukun na zaune sun zuba mata ido harda wanda take zagin da shi fuskarsa ma ™awace take da murmushi kamar bashi akema tujarar ba."

Kalaman Lulu ne na ™arshe-™arshe da kukan da ta fashe da shi ya dawo da shi hayyacinsa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login