Showing 42001 words to 45000 words out of 78821 words

Chapter 15 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

88

kallonta, ta Wan rissina da girmamawa ta ce,  Sorry sir ta ce na rufe mata office Win ."

Idanu ya Wan lumshe ya sake buWewa akan matashiyar yarinyar mai tarin nutsuwa. Sai kuma ya saki

murmushi da jinjina mata kansa ya mi™e kawai.  Sorry sir ta sake faWa dai-dai yana fita. Hannu kawai ya Waga mata batare da ya juyo ba ya fice abinsa zuciyarsa fal damuwa. Koda ya fito ™urar motarta kawai ya samu alamar ta fice. Ya kalla Smart da ke jigine jikin motarsa da waya a kunne alamar magana yake.

"Tsaiwar jiransa yay har ya kammala. Bayan ya kammala wayar ya juyo idonsa akan Tajuddeen da fuskarsa ta nuna alamun Sacin rai da damuwa, kai tsaye ya furta,  Inaga zan wuce gida dan wani uziri ya taso min . Cikin damuwar dake shimfiWe a fuskarsa ya gyaWa masa kai da Wan Wage kafaWa.  Ba damuwa ai itama ta sake tafiyarta . Sam shi Smart bai ga fitar Lulu ba, dan haka ya kallesa cikin son ™arin bayani.  Ina magana ne akan ogarka bakaga fitar ta ba? . Smart ya kai dubansa ga inda ya ga motarta tun shigowarsu, wayam babu ita. Sai kawai ya dawo da dubansa akan Tajuddeen Win yana mai girgiza kansa da Wan furzar ya huci. A ta™aice ya ce,  Bara na wuce . Ba yanda Tajuddeen Win baiyi ba akan ya bari ya"

kaisa amma ya™i. Dole sukai sallama ya fito domin samun napep.....

&&&

"Sosai ran Tajuddeen yake a dagule, dan haka maimakon office da yay niyyar zuwa sai ya nufi"

"companyn mahaifinsa da yake da tabbacin yana can. Koda ya isa gaisuwar ma'aikatan wajen ma bai iya amsawa da ™yau, hannu kawai yake iya Waga musu. Sun sha mamaki dan sun san shi mutum ne mai saukin kai sosai ga fara'a. Sam baida wula™anci, wani lokacin ma idan yana jin barkwancinsa ya shigo Companyn bazaka taSa cewa Wan oga bane ba. Kai tsaye office Win mahaifin nasa ya nufa batare da jiran sakataransa yay masa iso ba. Alhaji Sulaiman Sufi Garko da ke tsaka da tattaunawa da babban yaronsa da ba'a jin sirrinsu a tare suka zuba ma Tajuddeen Win ido har ya ™araso inda suke. Hannu ya Bama yaron mahaifin nasa mai suna Isyaku, sai dai ana kiransa da Malami. Malami ya gaida Tajuddeen Win da girmamawa duk da kuwa zasu iya sa'anni, to amma ai baba ma da babansa. Alhaji Sulaiman dai kallon Wan nasa yake kawai bai dai tanka ba, sai wani inkiya da yayma Malami da ido. Kai ya gyaWa masa dan babu wani yaren jiki na Alhaji da bai haddace ba. Ko tari yayi yasan mi yake nufi. Fita yay ya bama Wa da"

mahaifin waje...

 Auta wani abu ya faru ne na ganka a haka? .

Alhaji Sulaiman ya faWa cike da kulawa ga tilon Wan nasa namiji kuma auta a cikin ΄a΄ansa. Cike da

"damuwa Tajuddeen ya sake tsuke fuska, sai kuma ya kalla mahaifin na sa da idanunsa da suka kaWa sosai."

" Abba Please ina son zancen aure na da Mawaddat ya motsa mana. Wlhy bazan iya daina sonta ba, dan na gwada hakan amma na kasa ."

Murmushin manya Alhaji Sulaiman yayi tare da ajiye pen Win hannunsa idonsa ™yar akan

Tajuddeen kamar yana son tabbatar da gaskiyar furucinsa...

 Abba Please say something mana . Tajuddeen ya faWa kamar zai saki kuka.

Alhaji Sulaiman ya furzar da huci yana mai haWiye sauran murmushin fuskar tasa da ya rage.

 Tajjudeen in ce maganar nan ta wuce ai ko? .

" Abba bata wuce ba wlhy, dan nikam ina sonta kuma zan zauna da ita a duk yanda take. Dan ALLAH"

"kayi ha™uri ku sasanta da Uncle Isma'il ni dai a auramin ita. Kaga zuwa jibi Grandpa zai dawo da ga Umra Winsa, ni dai zan samesa da zancen a karo na biyu tunda har yanzu bawai ta tsaida wani mijin bane. Nima kuma na kasa kallon kowacce mace da sunan soyayya dan ita kaWai nake so tun ina yarona ."

 Humm Tajuddeen sasantawa tsakanina da Isma'il abune mai matu™ar wahala. Kuma nasan zai iya

wula™antani fiye da da saboda ΄arsa. Amma zan iya komai a kanka kamar yanda shima yake jin zai iya komai akan tasa ΄ar. kuma kafin ma Baba ya dawo jibin yau zan fara masa zancen a waya .

Sosai farin ciki ya baibaye zuciyar Tajuddeen. Mi™ewa yay yaje ya rungume mahaifin nasa. Shima

"fuskarsa da murmushi ya amshesa hannu biyu. Kusan mintuna biyu Tajuddeen ya Wago. Cikin komawa serious ya ce,  Abba wai dan ALLAH miye ya haWaku kai da Uncle Isma'il? Nasan dai sanda ina yaro ba haka kuke ba. Kuna ™aunar juna kamar ΄an uwa na jini, kuna mutunta juna matsayin surukai. Amma abin mamaki sai ga mijin ™anwarka uwa Waya uba Waya ya juye ya zama ma™iyika! Abba Please ka sanar min"

miya haWaku ko zan iya wani abu mana .

" Tajuddeen wannan ba huruminka bane, kai dai ba kana son auren Mawaddat bane? To ka saka"

a ranka kamar ka samu dan koba komai ita Win Wiyar ™anwata ce Isma'il bai isa canja wannan tarihin ba.

Dan haka jeka ka cigaba da harkokinka Mawaddat ta zama matarka nan da sati biyu kacal .

"Sosai maganar farko ta tsaya masa a rai, sai dai ta ™arshe ta masa matu™ar daWi da sakashi a farin ciki"

dan haka bai musa ba yay masa sallama ya fita cike da ™warin gwiwar ya kusa mallakar Mawaddat.

Ni dai nace hummmm . Kufa masu karatu ya kuka gani ?.

&&&....&&&

"Kallon mamaki yake ma matar tasa akan furucinta. Fahimtar hakan ya saka Aunty Saliha sake faWin,"

 Wlhy da gaske nake Sweetheart bata nan fa. Alamu ma ya nuna ta jima da barin gidan nan kamar . Sosai ran Uncle Yousuf ya sake dugunzuma. Dan haka ya cije lips Winsa da ™arfi batare da yace komai ba. Ture shayin gabansa yay tare da mi™ewa ya fice a falon. Cike da tausayin mijin nata ta bisa da kallo. Baba maigadi ya gaishesa da girmamawa duk da ganin yau fuskar ubangidan nasa babu walwala. Hannu kawai ya iya Waga masa. Sai kuma ya furta  Baba ko akwai wanda ya fita a gidan nan ne bayan yara da suka

wuce school? .

Baba maigadi da ya Wan daburce ya shiga in-ina da inda-inda.  Baba tambayarkafa nake? Bana son

"kwane-kwane ka faWa min . Uncle Yousuf ya faWa da Wan jin haushi a muryarsa.  Kayi ha™uri Alhaji,"

abunne dai kamar da ruWewar kai. Hajiya Muwaddat dai ta fita kam tunda duku-duku kafimma yara su

"wuce, sai dai abinda ya Wauremun kai da hargitsani ni banga shigowarta bane shiyyasa na fara tunanin ko junnu ne ke son buWe min idanu n.  "

Takaici ya saka Uncle Yousuf yin gaba batare da tsayawa jin ™arashen labarin da yayma kallon na soki

"burutsu ba. Sai dai harga ALLAH shi baba maigadi iya gaskiyarsa da yake faWa. Sosai hankalin Uncle Yousuf Win ke'a tashe, dan zuciyarsa ta fara masa wasi-wasin karfa ta™i zuwa gida. Yana shiga key Win motarsa da ke a dining kawai ya bama aunty Saliha umarnin bashi, bai ma ko saurareta akan magiyar yazo ya ™arasa break fast Winsa baiyi ba ya sake ficewa abinsa. Sai ™arar buWe gate da fitar motarsa kawai tajiyo. Addu'ar isa lafiya kawai tai masa dan bata da yanda ta iya tunda tasan ™aunar da yakema ahalinsa dabance a rayuwa. Bai haWa son su da komai ba. Ita hakan bai taSa zame mata matsala ba dan itama suna nuna mata ™auna a cikinsu. Basu taSa wareta ba ko nuna mata bambancin kasancewarta bare garesu. Hasalima suna Waukar mahaifinta matsayin uba garesu a yanzu fiye da kowa har danginsu na Ji™amshi. Dan haka bazataima ALLAH butulci ba sai dai ma ta tayashi son danginsa itama tare da musu"

fatan alkairi musamman akan Mawaddat data zame musu tamkar zakka.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5Ψά5Ψ2ά5Ψ)ά5Ψ"ά5Ψ'ά5Ψ ά

 5ΨAή5ΨPή5ΨMή5Ψ<ή5ΨMή 5Ψ?ή5Ψ<ή5ΨIή5ΨFή'5ΨJή.....!!

5Ψiά5؊ά5؍ά5ؚά5Ψά 5Ψhά5Ψƒά5Ψ…ά5Ψ–ά5؍ά5Ψά 5Ψ„ά5Ψ†ά

5Ψjά5Ψ‰ά5Ψ‚ά5Ψ‘ά5Ψ•ά5Ψ†ά5Ψ“ά

........Cikin ™an™anin lokaci Uncle Yousuf ya isa gidan Wan uwan nasa. Anan ma sama-sama ya gaisa da su

"maigadi. Su ya farama tambayar Lulu tazo gida. Sun bashi amsar da ta sakashi sakin ajiyar zuciya mai kauri. Sai kuma ya samu ™warin gwiwar ™arasawa ciki duk da sun tabbatar masa ta fita aiki tunma Wazu tare da drivern ta. Kusan karo suka ci da Daddy dake ™o™arin fitowa har lokacin yana ™ananun magana wa Mommy akan Mubeen bai gaida Lulu ba. Sai dai duk wanda ya sanshi yaga yanda yake faWan yasan yana yinsa ne kawai amma akwai abinda ke damunsa mai raWadi ba abinda Mubeen Win yayi bane, shi kamar ya taka sahun Sarawo ne. Ita dai Mommy bata tanka ba sai ma maida hankalinta tai akan cin abincinta da shi Daddy Win ya fasa ci saboda Lulu bataci ba. Mubeen ma na zaune cikin Sacin ran yanda faWansa ya koma kan Mommy kamar dai dama Daddyn nasu dama da biyu ya ™ir™iri faWan dan ya maidasa kanta ne. Gaishesa Uncle Yousuf Win yayi, sai kuma ya le™a ya gaida Mommy da ga inda yake tsaye, acewarsa yana sauri ne dama ya biyo ne yaga Yaya. Mommy tai Wan murmushi da masa addu'a. Tare suka fito da Daddyn da ya bar faWan tun ganin Uncle Yousuf, dan yasan yana ji zai fara kare Mommy"

koma shi ya maida faWan a kansa.

 Yaya magana ce da ni mai muhimmanci . Ya faWa cikin rashin walwala. Tsai daddy yay yana kallonsa.

"Sai kuma ya kamo hanunsa da faWin,  To muje office Wina ko naka sai muyi a can ko auta ."

" A'a Yaya, anan gida ya cancanta muyita dan zatafi dacewa ."

Komai Daddy bai sake cewa ba sai hannun ™anin nasa da ya sake ja suka nufi falon ba™i da ke can ta

wajen garden. Tsaf falon yake dan kullum sai an gyarashi da saka masa turaren wuta. Bayan sun zauna

"cikin kulawa da san danne damuwa Daddy ya ce,  Ina jinka mike faruwa Auta? Danni duk ka Waga min hankali da wannan yanayin naka wlhy. "

"Numfashi mai Waci Uncle Yousuf yaja da gyara zamansa. Kai tsaye ya ce,  Akan Mawaddat ne. "

 Kuma dai Yousuf? To mi ta sake yi? . Da ga jin a yanda Daddy yay tambayar kasan ransa a jagule

"yake. Amma sai Uncle Yousuf Win yay biris ya cigaba da faWin,  Gaskiyar da muke bu™atar gani da ido ce"

na gani jiya a zahirance. Dan an maido min Mawaddat gida a buge tana warin kayan maye kamar ma harda giya .

"Tsurru Daddy yay yana kallon Uncle Yousuf, sai kuma cikin rawar murya kamar mai shirin yin kuka ya"

"ce,  Yousuf dan ALLAH ka gayamin gaskiya, dan in har wani yazo ya faWa maka nasan za'a iyama"

Mawaddat sharri kasanta da magauta. Na rasa mi yarinyar nan ta tsarema wani a rayuwa. Gashi ita bata damu da kowa ba amma ita an dam 

"Dakatar da shi Uncle Yousuf yay da faWin,  Yaya! Kasan dai bazan ma Mawaddat ™arya ba dan naci"

"riba ko? Kuma ni babu wanda yazo ya faWa min ni na gani da idanuna. Kuma gashi misawarka tasa na fahimci kai kanka baka san Mawaddat bata kwana gida ba ma. Hakan na nufin dama ba yau ta fara fitar dare ba batare da ka sani ba kuma baka taSa maida hankali ko damuwa ba akan tabbatar da kowa na gida kafin ka kwanta. Yaya bansan yashe ka koma haka ba, shin dan ALLAH miya canjaka? Anya kuwa son Mawaddat kakeyi da gaske har cikin ranka? Wace irin bahaguwar rayuwace wannan mara fasali."

"Iyayenmu sun baku tarbiyya gwargwadon iyawarsu kai da Aunty Kareema. Sannan kuma kun bani dan gashi a yanzu ina cin ribarta matsayin nagartaccen mutum da ke banbance fari da ba™i koda a cikin rufewar idanu ne. Sannan sauran yaran ma suna samun irin tarbiyyar dana samu da ga gareku. Shin miyasa komai ya canja akan Mawaddat ne? Miyasa makahon so ya lulluSe zuciyarka kake Worata akan abinda zata iya kaico da kai wataran da tunanin soyayya ce. Ban ce karka sota ba, amma ka dinga dubayya mana. Shin dole ne sai ka nuna mata ™azamar soyayya zamu san kaso mahaifiyarta kamar haka itama? Ko sai ka mata makahon so zai sanarma duniya ita Win ΄ar sonka ce da ta fito da ga jikin matar son ka?. Anya yaya ba alhakin Aunty Kareema bane kuwa ke bibiyarku akan Mawaddat kai da mahaifiyarta? Anya ba farkawa ya kamata kayi da ga nannauyan barcinka ba a wannan gaSar kafin"

komai ya ™arasa taSarSarewa mu rasa Mawaddat gaba Wayanta .

"Sosai jikin Daddy ya ™ara yin sanyi, dan dama harga ALLAH ™arfin hali kawai yake na son musawa"

"uncle Yousuf Win tunda shima ya ga shigowarta gidan a Wazun da safen batare da ita ko wani ya sani ba. Wannan damuwar ce ya tashi da ita, sai dai ya rasa ta yanda zai tunkari Mawaddat Win shine ya huce haushin akan Mubeen da Mommy. A hankali ya dam™o hanun Uncle Yousuf cikin nasa ya ™an™ame da ™arfi, so yake ko sau Waya yayi kuka akan wannan damuwar ta halin rayuwar da Mawaddat ta jefa kanta a ciki amma ya kasa. Sai dai idanunsa sunyi wani masifar kaWawa da ja. Cikin rawar murya ya ce,  Nagode Wan uwana. Nagode da ka kasance mai faWa min gaskiya komai Wacinta. Wlhy auta al'amarin Mawaddat shine mafi zama ™ololiwar damuwata a yanzu fiye da komai, dan hanani barci yake yi. Zan faWa maka gaskiya ko jiya nasan fitar ta a gidan nan, kuma nabi bayanta, sai kuma na samu yaron nan driver da ka kawo shima Win yabi bayanta. Dan haka na laSe a kangwon kusa da gidan data shiga a wajen har kunama ta harbeni jiyan. Ban damu da azabar kunamarba, ni dai burina yaron nan ya fito da ita a gidan lafiya. Cikin amincin UBANGIJI kuwa sai gashi ya fito da ita a mota, na fito zan sake biyosu duk da azabar harbin kunamar da nake ciki idona ya ganemin Wan gidan tsohon gwamna M Atik Kumo zai shiga gidan shima. Na shiga tashin hankali matu™a, sai dai ban tsayaba na biyo motar tata dan naga ina yaron nan zai kawota sai naga gidanka ya nufa da ita. Nutsuwar hakan dana samu ce ta sani komawa da baya can gidan Win dai na sake tsayawa a mota, abinda ya sake tadamin hankali Yousuf su Alhaji Baita na gani sun fito a gidan nan dai da Mawaddat ta shiga kusan ™arfe ukun dare. Wlhy tsabar ruWani bamma san kunamata ta sauka ba. Da ™yar na iya sake maido kaina gida shine fa ko rintsawa banyi ba har akai sallar asuba, bayan na dawo massalaci naga shigowarta gidan nan . Ya ™are maganar hawayen da yaketa son su zubo na sauka a yanzu masu zafi. Sosai shima Uncle Yousuf ya shiga ruWani da tashin hankali. Dan jin sunayen manyan mutane da duk wanda ka tambaya zai tabbatar maka Wunbin ganin mutuncinsu da yake"

a cikin wannan labari na yayansa......

"Daddy ne ya katsesa da faWin,  Yousuf kaina ya kulle gaba Waya akan al'amurin nan, ka kawo mafita"

inba hakaba ina gab da kaiwa ™asa akan lamarin Mawaddat .

 Yaya mafita Waya muke da ita shine yi mata aure 

 Aure Yousuf? To da wa? Kasan dai Mawaddat bata kula kowa. Kana dai ganin duk kurari da jan idon

Baba (Alhaji Sufi Garko) yayi ya barta akan sanya ranarta da yaron Sulaiman data bijirewa. Har gargaWin duk randa wani ya sake zuwa garesa domin santa zai aura masa ita koba amincewar ta da mu kammu yay mata amma bata Wauki hakan da muhimmanci ba saboda bushewar zuciya. Yousuf na rasa da ga ina

na kuskure akan Mawaddat. Shin nuna mata soyayya na nufin ba dai-dai ba kenan? .

" Humm Yaya wannan harda laifinka kaima ka sani, ba'a hana iyaye su nunama ΄a΄ansu soyayya ba,"

"sai dai ba ™azamar soyayya irin wadda kaima Mawaddat ba da har tazama jagoran hanata fahimtar minene addininta. Yaya kofa salla nagartacciya Mawaddat bata iya ba a wannan shekarun nata balle azo ga sauran al'amuran addini, hakan kuma duk kuskurenka ne da kasa barinta ta samu tarbiyya irinta uwa a wajen Aunty Kareema saboda son zuciyarka. Amma dai mu ajiye abinda ya wuce mu kalla na yanzu."

"Yanzu dai bayan tabbatar da aure ne mafitarmu akan lamarin Mawaddat bani da wani idea kuma. Amma dai ka bani lokaci nayi nazari tukunna. Sannan dan ALLAH ka kwantar da hankalinka. Dan lamarin Mawaddat an baro shiri ne tun rani. Amma insha ALLAHU tsayayyen miji a gareta zai jagoranceta da sabuwar tarbiyyarsa irin wadda tun farko ya kamata ace ta samu da ga garemu. Addu'a ya kamata mu du™ufa mata musamman ma kai Win nan. Sannan mu dage da sadaka ALLAH ya shiryar mana da ita, ya kuma kawo mana mafita cikin sau™i. Sannan ka ajiye batun su Alh. Baita ni da kaina zanyi bincike a kansu"

insha ALLAHU zan gano ala™arta da su .

 Shike nan Yousuf ALLAH yay maka albarka.

 Amin yaya .

"Daddy ya sake nisawa a hankali da faWin,  Sai dai kabi a hankali a duk wani bincikenka dan a wannan"

"gaSar da gaske inajin ™anina, tsoro na gaske nakeji wlhy a wannan gaSar. Miya kawo su Alh. Baita cikin rayuwar Mawaddat? ."

 Bana tunanin wani abu saSanin wanda zuciyata ke kallo yaya. Kasan dai da yawan wasu manyan

™asar nan sunata taka wata rawa cikin rayuwar lalacewar yaranmu batare da mun farga ba .

 Nafika sanin hakan Yousuf. Sai dai al'amarin ya wuce a yanda kai kake kallonsa da hasashensa. Kai

dai kamar yanda na faWa maka inajin tsoro da gaske a yanzu tsoro nake ji irin wanda a baya babu shi a zuciyata.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login