Showing 69001 words to 72000 words out of 78821 words

Chapter 24 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

65

faWamin gaskiya akan lamarin Mawaddat fuskar Mahaifinmu nake gani akan fuskarka, yayinda muryarka kan juye min tamkar ta mahaifiyarmu. ALLAH yay maka albarka auta."

Ina alfahari da kai a matsayin Wan uwana da ga kai har Kareema. Wlhy itama fahimtata ne kawai batayi

"tun farko, amma tana da wata daraja da kima mai girma a gareni ."

Tsira masa idanu kawai Uncle Yousuf yay kalaman nasa na bashi mamaki da al'ajabi. Anya kuwa

"Yayan nasa bashi da Alhaju? Dole ne yace haka, dan yau wai bakin Yayansa ne ke yabon Aunty Kareema. Kai anya kuwa dai....."

Kamar Daddy ya fahimci abinda ke a ran Wan uwan nasa ya saki murmushi mai ciwo.  Mamaki kake

"ko auta? Kana mamakin yabon Kareema a baki na. Humm bazaku gane bane, dan tun farko bakubi hanyar da zaku gane Win bane shiyyasa kuke min kallo irin wanda bashi ya kamata kumin ba. Kaje kawai abinka. Na kuma maka alawarin bazan sake saka baki ba akan al'amurin auren Mawaddat dan kai ne ubansu dama ni Wan kallo ne. Sai dai a wannan gaSar ina tunatar da kai suma su an biyu ya kamata ka sakasu suyi aure fa. Kaje ALLAH ya huta gajiya . Da ga haka Daddyn ya fice idanunsa taf da walla. Da kallo kawai Uncle Yousuf ya bisa zuciyarsa na kaikawo a irji. Dan ba aramin ratsa masa zuciya kalaman"

Wan uwan nasa sukai ba yau......

&&....

A Sangaren Lulu da bata san hukuncin da Baba ya yanke ba suna fitowa a street Win gidan Baba a

"gadarance ta cema Smart  Malam tsaya da motar nan . Kamar zai shareta sai kuma ya gangara dan yanzu ba shirmenta bane a gabansa. Abubuwa ne masu yawa ke masa kaikawo a zuciya. Fita tai ta koma baya, bai ce komai ba ya sake tada motar suka cigaba da tafiya. Sun Wan ara nisa motar shiru babu mai magana, shi hankalinsa ya rabu biyu, wani a tui wani a tunanin al'amarin da ya faru yanzun nan. Ita kuma hankalinta nakan tab... inta ne tana aiki har suka iso. Ita ta buWe da kanta dan hankalinta nakan abinda takeyi, sai da ta zura afarta Waya waje zata fita sannan tai magana batare data kallesa ba.  Malam ina fatan baka Wauki abinda ya faru a gidan Grandpa wani abu ba. Idan kuma ma ka Wauka Win to ka ajiyeshi a motar nan karma ka koma gidanku da shi dan zai zame maka dakon wahala ne, dan ba Mawaddat ba ko mai aikin gidanmu tafi arfin nunaka matsayin abin sonta balle ni, ka cigaba da zama matayinka na yarona kana amsar albashinka hankali kwance a samu na koko da osai . Ta are maganar da balla masa uwar harara da jan tsakin tabbatar da gargaWinta ganin yanda ya wani tsareta da idanu ta cikin mirror. Kansa ya Wan girgiza bayan ficewar tata, sai kuma ya saki wani shegen murmushi da cije lips Winsa yana mai kai hannu ya shafa tattausar sumar asumbarsa. A hankali ya furta,  Kema lokaci yayi da"

zaki fara cin koko da osan ai ar gidan madara . Ya ara cije lips Winsa da kashe ido Waya....

(Makiri Smart. Mi kake shirya mana ne ).

 Dad! Wlhy wannan abun arya ne shiri ne kawai. Amma babu wata soyayya a tsakanin Mawaddat

"da shi. Drivern ta ne fa, hasalima Alhaji Yousuf dani muka zauna muka roesa akan ya tuata saboda"

muna son ya bibiyar mana al'amarinta akan s. 

Sai kuma yay shiru tuna SaranSaramar da yake neman yi ga kallon da mahaifin nasa ya kafesa da shi.

 Ya ka dakata? arasa mana akan mi? .

" No Dad share. Wannan bashi bane mai muhimmanci, musan gaskiyar zancen da tabbatar ma"

"Grandpa shine nafi buata a yanzu. Idan ba hakaba wlhy sai na tada hankalin kowa a family Win nan dan Mawaddat kaWai nake so, da ita kawai nake buatar zaman aure ."

" Tajudden ka kwantar da hankalinka, in dai Mawaddat ce babu fashi kai ne mijinta. Yaron nan kuma"

"nima na tabbatar sakashi akai ko kuma shine ya sa kansa. Amma barni da shi, zan tabbatar masa wanene ni dan naga yana son yin wasa da wuta ne a tafin hannunsa batare da ya sani ba. Kaje ka cigaba da"

shirye-shiryen aurenka nan da kwanaki takwas .

 Amma miyasa ba gobe ba Dad? Ni gobe nake so Friday a Waura. Next Friday ai shagalin biki na

nunawa Sa'a ta tare a gidana.

" Ka Wauka yanda ka tsara labarin, haka za'a bugashi a jaridu da mujallu a yammacin gobe cewa"

Tajuddeen Sulaiman Sufi Garko ya zama angon Mawaddat Isma'il Ibrahim Jiamshi .

 Thanks You Dad .

"Tajuddeen ya faWa cike da zumuWi yana mai rungume mahaifin nasa, dan yasan baya magana bai"

tabbatar da ita ba......

"Gaba Waya tattaunawar Wa da mahaifin acikin kunnenta ne, dan tun farawarsu ta iso ofar falon bisa"

umarnin auntynta da ta aikota. Da sauri ta tallafe tray Win dake hanunta mai Wauke da kayan motsa baki jin zai suSuce mata. Juyawa tai da sauri zuwa apartment Win yayarta cikin sassarfa kamar zata faWi ga

idanunta na kwarar da hawaye masu zafin gaske

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

....... K! K! Lafiya kuwa naga kin dawo min da shi haka kamar ma wadda take a firgice? .

asa ta dangwarar da tray Win tare da faWawa jikinta ta sake fashewa da kuka.  Aunty Abasiyya

"wannan karon ma zan rasashi. Dama ashe abinda ake ullawa a gidan nan kenan amma baki faWamin ba kika barni inata shirme na? ta ara fashewa da kuka.  Mtsoww! Wai nikam Ramlah yaushe ne zaki hankali? Kimin bayani danni ba fahimtarki nake ba. Kinga tashi zaune . Babu musu Ramlah ta tashi, yayyawar yarinya kuma ar gaye. Bata damu da share hawayen da suka gagara tsaya mata ba, ta ce,  Aunty Abasiyya zaki cemin baki san shirye-shiryen auren Tajuddeen ake ba a gidan nan kuma da mayyar"

yarinyar can dai .

 What! Auren Tajuddeen fa? A gidan nan kuma ban sani ba? Lallai Alhaji ya sake zama abinda ya

"zama. Wlhy Ramlah sam ban san da zancen ba, sai dai tabbas naga anata wani us-us tsakaninsa da"

"matarsa na munafunci tun jiya, yau kuma ya Wauketa suka fita sai dai ban san ina sukaje ba ."

" To Aunty babban gida sukaje, dan inaga Baba ya dawo  "

"Ta kwashe kaf abinda taji Tajuddeen da babansa na tattaunawa ta sanar mata. Tare da faWin,  Aunty"

"dan ALLAH ki taimake ni, wlhy idan na ara rasa Tajuddeen a wannan karon zan iya rasa rayuwataa gaba Waya ina sonsa matua fiye da yanda nake son kaina ."

" Hummm Ramlah kenan, badan nasan minene zafin soyayya ba da nace baya kishina. Ina"

"matsayin yayarki uwa Waya uba Waya amma kina son Wan kishiyata da bata taSa aunata ba a gidan nan, da ace ma tanada dama da tuni ta kawar dani a duniya. Gaskiya wannan soyayyar taki bataimin adalci ba. Sai dai bazani taimakonki ba, dan nima hakan zai taimakeni wajen untata rayuwar Hajiya Turai. Dan haka ki kwantar da hankalinki, yanzun nan zan warware musu ullin nasu ta inda basu taSa zato ko"

tsammani ba.

"Cike da Woki Ramlah ta ce,  Aunty mi zakiyi? ."

 Jira ki gani .

"Ta faWa tana janyo wayarta. Daddanawa tai takai kunne tare da miewa ta shige ciki tana faWin,  Baba"

barka da rana....... iya abinda Ramlah taji kenan.....

& Alhaji Sulaiman kam da basu san Ramlah anwar amaryarsa da take rio taji tattaunawar tasu ba tuni Tajuddeen ya fice da waya a kunne yana waya da telansa kan ya jirashi a shago yanzu zai zo da Winkin ujila... Da kallo Alh. Sulaiman ya bisa yana wani murmushin mugunta. Shima ya kai wayarsa kunne. Bugu Waya Malami ya amsa da ga can. Batare da ya amsa gaisuwar Malamin ba cikin bada umarni ya

"furta,  Yaron dake mana aiki a gidan Isma'il Jiamshi ina buatarsa ."

 Angama ranka ya daWe .

Malami ya faWa cikin tsantsar girmamawa tamkar yana a gaban ubangidan nashi ne.....

&&......

"Alhaji Sufi Ado Garko da ke zaune a falonsa na bai har yanzun, dan bayan fitowa sallar la'asar ya sake"

"wasu bain da suka sake rikita masa lissafi. Ba kowa bane face tsohon gwamna sannan babban Wan kasuwa M Atik Kumo mahaifin MM Atik Kumo da tawagar abokansa uku neman izini wa Wan nasa fara neman soyayyar Mawaddat. Sun gama masa bayanin kenan ya tabbatar musu da abinda ya faru game da kawo wanda Mawaddat ke so a yau har ma sun basa damar turo magabatansa suka masa godiya da bada hauri dan mahaifin MM Atik mutumin kirki ne. Ya fahimci bayanin Baba ya kuma gamsu suka rabu cikin girmama juna dan Baba ya kasance tamkar uba ga duk wani Wan siyasa to. Bayan fitarsu ne yana oarin tashi ya shiga ciki dan ya huta da hayaniyar da ya sha kiran matar Wansa Alh. Sulaiman ya shigo masa. Bai kawo komai a ransa ba dan shi surukansa tamkar aa suke garesa. Bayan sun gaisa tai masa barka da sauka da yaya jiki tare da bada haurin rashin zuwa tarbarsa saboda batajin daWi ne. Ya gamsu da abinda ta faWa tunda tabbas bai ganta ba a cikin gidan dan haka ya saka mata albarka. an jimm da tai ya sakashi fahimtar akwai wani abu, dan haka ya tambayeta. Sai da ta sake kwantar da murya cike da kissa ta zayyano masa dukkan abinda anwarta ta tabbatar tajiyo, sai dai tace itace taji ba anwar tata ba. Ta kuma kira ta faWa ne dan kar abinda zasuyi Win ya taSa kimar Baba da Family Win. Amma dan ALLAH bata son kowa yasan ita ta faWa gudun abinda zaije ya dawo. Murmushi Baba ya saki irin na manya. Ya sake saka mata albarka sannan sukai sallama. Yasan Sulaiman zai aikata abinda ma yafi hakan, kuma shima yayi tunanin wani abun zai iya Sullowa game da hukuncin nasa. Sai dai abinda ya bashi mamaki mi yake faruwane haka maneman Mawaddat Win keta karakaina a wannan gaSar? Ko dai rawar data taka ne game da shari'ar mutumin nan ta kwanan nan data Wauki hankalin mutane da yawa ce? Dan"

duk da baya asar kunnensa da idanunsa na a Nigeria Win. Yafi zaton hakan shiyyasa bai Sata lokaci

wajen zurfafa tunani ba. Sai ma ya dannama Uncle Yousuf kira dan ya gama tsara kafin Sulaiman ya ulla

abinda yake tsarawa shi zai tabbatar masa wanda ya rigaka kwana zai rigaka tashi......

&&.....

Sosai mamaki ya dabaibaye Uncle Yousuf da ke sauraren Baba. Dan ya masa bayani ne akan zuwan

"su M Atik Kumo kafin hukuncin da ya yanke a yanzu-yanzu saboda labarin da ya samu na shirin Wansa da jikansa. Cikin girmamawa da godiya Uncle Yousuf ya tabbatar masa yanzu nan zai tura a isar da saon in sha ALLAHU. Suna yanke wayar kuwa yay kiran abokinsa Coach Win su Smart Abdull-Hameed, wanda ta sanadinsa ya fara sanin Smart Win dama. Tun yana waya da Hameed Win kiran Yayansa (Daddy) ke shigowa, bai Waga ba har sai da ya kammala da Hameed Win. Wani kiran ne ya sake shigo masa, ya Waga"

"yana kaiwa kunne da faWin,  Yaya irin wannan kira lafiya dai ko? ."

 Inafa lafiya Yousuf! Wai kaji suma su M Atik Kumo sunzo nemawa Wansu izinin neman Mawaddat.

"Anya abunnan na lafiya ne? Ni bama wannan ya damen ba, dan M Atik mutumin kirki ne, Wan nasa ne kawai sai a hankali, dan wlhy da ace ya kasance mutumin kirki kamar mahaifinsa da hankalina zaifi"

kwanciya da aura masa Mawaddat fiye da yaron nan daka kawo 

"Cikin gatse Uncle Yousuf ya ce,  To kodai a bama Wan M Atik Win dama kawai, tunda shi dai ai ba"

wani abu ya taSa aikata mana ba. Sannan a a bayyane ban taSa jin ance ga aibun yaron ba...

 No no no Yousuf bar wannan maganar kai dai. Dan wlhy ina gama waya da Baba yanzu na Wan fara

"bincike kan yaron wajen wani aminina al'amarin babu daWin ji, dan akuyace lulluSe da fatar kura bai gado uban nasa ba. Kayi hauri bakwai kushe yaron nan Aliyu nake ba. A'a kawai ina tunanin taya zai iya riemun yarinya bashi da aikin yi, danni ban Wauki direbanci wani abunyi ba face hanyar maalewa"

domin rage matsaloli...

" Humm Yaya kenan. Nifa ban tsawwala ba, idan akwai wani da kake ganin hankalinka ya kwanta"

"da shi game da Mawaddat ofa a buWe take ka kawosa mu canjashi da Aliyu dan shi dama bawai ya Wauki abun da girma bane tunda auren wata Waya kacal ne zai saketa, ni kuma na gaji da maimaita magana Waya ."

 Ina ai zancen wani ma bai taso ba auta. Yanzu fa Baba ke sanar min kuma munafukin can abinda

yake ullawa akan Wansa. Kaga ko ai bamu da wani isashen lokaci. Mu arasa da Aliyun kawai sai dai zamuyi komai a rubuce da a'idoji dan karma da ga baya wani abu saSanin wanda akai a rubuce ya biyo baya tunda mun samu Mawaddat Win ta amince babu rigima. Sannan zan basu gidan da zasu zauna a

kuma canja masa aiki .

"Sosai takaici yake neman shaure wuyan Uncle Yousuf. Amma sai ya danne ya ce,  Nima munyi waya"

"da baban yanzu. Yanda kuma kake so haka za'ayi. Zan cema Aliyun ya tsaya idan ya kawota sai muyi maganar, idan kuma zamu bari ne sai zuwa weekend zaifi a nutse ."

 Eh weekend Win yayi kawai ALLAH ya kaimu .

Sallama Uncle Yousuf yay masa tare da kashe wayar gaba Waya ma. Takaici yakeji na Wan uwan nasa da

"halayyar da yake nunawa akan al'amurin Mawaddat mara fasali. Ya rasa wane irin soyayya yakemata irin haka. Ya kamata ace yayi nadama da neman hanyar gyara. Sai dai kash, nadamar tasa alokacin da ya"

ganta cikin wani hali ne kawai yake yinta.....

&&.....&

Duk wannan cakwakiya da ura da take cigaba da tashi a wannan yini da ga mai gayya da aiki kam

"normal ne. Dan tuni ta tattara komai ta watsar ta tattara hankalinta akan case Win yarinyar nan da akaima fyaWe dake neman caza mata kai. Tun bayan isarsu office bata wani zauna ba ta fito suka sake fita. Kasancewar hankalinta ga a inda yake ya sa yau tsakaninta da drivern nata babu masifa. Sun Wanyi yawace-yawace har kusan bayan sallar la'asar sannan suka koma office. A hanyar komawar ne ya fahimci ana binsu a baya. Da farko bai kawo komai a ransa ba sai da ya ga bayan ta shiga office tai zaman kusan mintina talatin ta fito zai maidata gida a hanya ya sake ganin motar Wazun Win nan dai da napep a biye da su. Yaji a ransa cikin biyu dole ai Waya. Kodai su Honorables, ko kuma Alhajin nan da ya sa aka sace shi wancan karan a yau kuma ya ganshi a gidan Baba. Yafi buatar ya kaita gida lafiya daga nan koma mizai"

"farun ya faru, dan haka ya take motar ya tsere musu cikin salon canja titi gaba Waya. "

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.......Mawaddat da ke da burin amsar sao ta kallesa fuska babu wasa.  Malam miye na canja hanyar?

Dalla ka koma tacan ina buatar amsar sao .

"Shiru kamar bazai tanka mata ba sai kuma ya bata amsa a taaice.  Akwai holdup ta canne, ga shi"

lokacin sallah ya kusa bana buatar rasa jam'i .

 To Wan iya wannan kuma matsalarka ce. Bai kuma damen ba. Ka koma ta inda nace bana buatar

sharhi .

"Hanyar ya canja batare da ya sake cemata komai ba, amma kuma ba wadda dai take son abi Win ba"

"dai ce. Dan zuciyarsa ta bashi kayan shaye-shayen nata ne zata amsa. Takaici ya turnie Lulu. Dama ga gajiya na nuurkusarta, ai tuni ta balbale sa da masifa amma yay biris da ita kamar yanda ya saba, bai ara tari ba har suka iso gida. BuWe motar tai a fusace ta fito, dai-dai da shima yana fitowar da nufin buWe matan. Ta zabga masa uwar harara da wani banzan kallo. Nunashi tai da Wan yatsa tare da tattaro dukan arfinta na zazzage masa abinda ke a ranta amma ko kalma guda ta gagara fita mata a harshe saboda yanda ya wani tsareta da idanunsa data raWama suna irin na macizai. Sai lips Win ta ne kawai ke rawa kamar wanda ya Waureta da idanun nasa.  Kaje na koreka, da ga yau bana buatar sake ganin"

wannan shashashar fuskar taka illiterate velleger...!

A hankali ya lumshe idanun nasa sai kuma ya sakar mata wani shegen murmushi da ya kusa fisge

"mata numfashi gaba Waya. Jitai kamar zata zube a wajan tsabar wani udu dun takaici da murmushin sa ya haifar mata. Dan bata fassarashi a komai ba face na rainin wayo. Fahimtar ya samu nasarar ular da itan da yake buata ya sashi matsota a hankali, cikin asa da murya da wani maidata can asan maoshi ya furta,  Oh! Kin fison sake ganin angon naki kawai a Wakin barcinmu ke nan AMARYA, ba damuwa a"

bani albashina dan da shi zan biya sadaki .

 What!!! ta faWa da arfi tare da kai ma fuskarsa mari da gaba Waya Wan sauran arfin da ya rage

"mata a jiki.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login