Showing 66001 words to 69000 words out of 78821 words

Chapter 23 - FURAR DANKO COMPLETE BY BILLYN ABDUL

02 Jun 2026

60

3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

.......arfe Waya da minti biyar ta fito da ga office saboda kiran da Uncle Yousuf yay mata da gargaWin

"karfa su makara. Kamar ko yaushe babu kwalliya a fuskar tata, sai dai an toshe idanu da glass. Tabbas glasses na mata matuar yau shiyyasa da wahala ka ganta babu shi, gashi bata saka arami sai in zatayi aiki. Duk irin manyan nan ne na manyan mata masu ji da gayu. Shima Win dai kiran Uncle Yousuf Win ne ya sashi dawowa, dan tun kusan sha biyu ya wuce gida. Yanzu kam ya canja kayansa zuwa shadda ash color da tai masa matuar yawun da har ita sai da ta saci kallonsa irin wanda bata taSa yi ba. Dan tunda ya fara tuata bata taSa ganinsa da manyan kaya ba sai yau har da su hula. Gaba Waya sai ya sake mata wani kwarjini da cika waje, dan haka ta sake jan girma tai tamau da fuska tare da Wauke kai sama kamar bata gansa ba. Ita a dole kar waccan maganar tasa ya kawo mata wargi tunda Uncle Yousuf ya tabbatar mata ya sanar masa. Shima Win dai tasa fuskar a Wauren take, dan baya son ta taresa da wata maganar banza, ta wani Sangaren kuma ransa ne a Sace, dan zuwa gidan nan da yay ya samu Umma na tujara harda yima Ammah gori akan addararsa wai a bincike wannan in auren nasa sai dai idan yana samun abinda auren ne kawai zai iya bashi a bayan fage. Kenan tana nufin shi Win mazinaci ne. Bai san miya kawo rikicin ba, bai kuma shiga gidan ba yaji ba'asi tunda muryar Umman kawai yake ji, dama kuma yasan Ammah bazata tanka mata ba. Ganin Lulu ta dogare tana wani huhhura hanci irin na ubangida da yaronsa ne sashi jan aramin tsaki ciki-ciki, batare da yace komai ba ya buWe mata ofar, shiga tai fuska a"

"yamutse, shi dai baibi takanta ba ya maida ya rufe sannan ya koma mazaunin driver."

A hankali yake murza steering Lokaci-lokaci yana Wan furzar da iskar takaicin kalaman Umma da

sukai masa kane-kane a zuciya. Yayi nadamar zuwa gidan nan ma....

"Kusan lokaci guda suka iso da su Daddy, dan haka Uncle Yousuf ya dakatar da shi a gate, fita yay a"

"tasu motar yazo inda suke. Lulu da keta Sata fuskar shagwaSa ya kalla.  Mawaddat ya haka kuma? Maza koma gaba karma wani ya ganki . Zatai magana yay mata nunin tai shiru kawai ta koma. Fitowa tai baki a sama ta koma gaban, kusan a tare amshin turaren junansu ya daki hancinansu duk da dama tun Wazun suke shaar. Shi dai baice komai ba, hakama Uncle Yousuf ya koma tasu motar shima, sun samu aton compound Win gidan cike da motoci, ya dai samu gefe yay parking. Hango Uncle Winta Khamil na Abuja ya sata sakin murmushi, cike da zumuWi ta buWe motar ta fita. Baki ya taSe tare da Wauke kansa. Sai ma"

ya lumshe idanunsa kamar mai shirin barci tare da kwantar da bayansa a jikin kujerar yay luf...

Suna shiga aka fara taron dan kamar sune dama na arshen zuwa. Ana tsaka da tattauna batun

"Tajuddeen Win da Lulu da aka kira amma ta botse musu akan ita fa bata son Tajuddeen, shi ko ya"

marairaice fuska kamar zai fashe da kuka yanata faman mata alamar roo amma tai kamar bata gansa ba.

"Takaici ya saka Alh. Sulaiman fara zagin Mawaddat Win, ana hakan saon isowar su Hon. Nakowa ya iso"

falon. Damar shigowa Baba ya basu. Su ukune kamar dai jiya. Shi mai gayya mai aikin Hon. HD Nakowa da aminansa Hon. Misau da Alh. Baita. Bayan anyi gaisuwar mutunci tsakaninsu da su duk da Alh.

"Sulaiman yayi mamakin ganinsu a gidan nasu Baba ya gabatar da su da dalilin zuwansu cikin meeting Win tare da buatarsu. Shiru falon yay kamar waWanda ruwa ya cinye. Sai Lulu ce ke antayama Hon. Nakowa harara tamkar idanunta zasu zubo asa. Cikin katseta Baba ya kirayi sunanta. Amsawa tai tana oarin danne fushinta. Baba da ya gama lura da duk hararar da take antayama Hon. Nakowan ya cigaba da faWin,  Bayan maganar Tajuddeen ga Hon. Haruna. Nasan shima dai kin sanshi tunda yace kece kika"

turosa wajenmu kamar yanda Mahaifinki ya tabbatar mana dama akwai wanda kike so .

"Da sauri Lulu ta kalla Hon. Nakowan, cikin fushin da ya fara fallasa kansa a maoshinta ta ce,  Baba"

"ni bamma san wannan mutumin ba face a poster. Magana kuma bata taSa haWani da shi ba kota gaisuwa balle zancen soyayya. Ni bashi bane wanda nake so kuma shi yana a waje . Maganar arshen ta fito a bakinta cikin suSucewar harshe da ita kanta sai da ta gama faWa ta tsinta kanta cikin matuar takaicin kan nata. Dan haka ta wani yatsine fuska, a zuciyarta tana faWin (ALLAH ya kiyaye naso driver na can"

dai)...

 Waye shi? Miye sunansa? an wanene kuma? .

Jerarrun tambayoyi da ga bakin Alh. Sulaiman cikin makirci da shirin da ya kammala tsarawa tsaf tun a

"daren jiya, dan ya Wauki alwashin ararma da Daddy man kai tsaf kasancewar yana ji a ransa shirine kawai, dan a bibiyar da yake ma Mawaddat ya tabbatar bata da wani saurayi, duk wanda ma ya raSeta da batun soyayya yagashi takeyi. Uncle Win nata ta kalla a Wan daburce, sai dai kafin tace wani abu Baba da hankalinsa ba'a kanta yake ba balle ya fahimci halin da take ciki ya furta  Jeki shigo da shi . Kamar wadda dama take jiran umarnin, zumbur kuwa ta mie ta fice. Har yanzu yana kwance a motar, sai dai saSanin Wazun yamzu karatun Alkur'ani yake saurare a wayarsa. Darajar waWan da ke Wan kai kawo da gudun kar wani ya ganta ya sata masa knocking a hankali. Tun fitowarta ya riga ya ganta, tsaiwarta a wajen da hararar data dallarama motar wadda yasan tasace kuma duk a kan idonsa ne. Amma sai yay buris har sai da ta ara na biyu cikin Wan fara tunzura. Gilashi ya sauke asa a hankali, babu zato"

"idanunsu suka shige cikin na juna. Kusan a tare suka janye da sauri, ita tana jan tsaki da arewa da kwafa."

 Sai ka fito malam. Saura kuma idan ka shiga kaima mutane auyancin da ka saba. ALLAH sai na

koya maka hankali .

"(idan baki koyamin ba ni zan koya miki) ya faWa a zuciya, a zahiri kam kansa ya gyaWa mata kamar"

"wani salihin gaske ( ) itako sai taji kan nata ya ara girma. Matsa masa tai ya fito tana watsa masa hararar asan ido. Shi dariya ma ta bashi, amma sai ya kanne, a ransa kam ya riga ya gama tsara haukan da zai manna mata a ciki, dan ya gama shirya kwance mata zani a kasuwa, ya san dai Uncle Yousuf zaiji ba daWi, zai bashi hauri kawai a wuce wajen dan gaskiya shikam ba za'ai wannan aikin rashin gaskiyar da shi ba. Dan garama ya zame kan nasa kakan nata yay mata auren dolen da shi yafi dacewa da ita ma kodan tarbiyyarta da ke ara neman taSarSarewa. A jere suka tafi tana wani Wan murmushin da iyakarsa lips. Shima kuma yana murmushin muguntar da ya gama shirya mata. A nutsensa yay sallama. Duk da"

"yawan mutanen da ke a farlon baiji ko War ba a ransa, sai ma gaishesu da yay a jimlace cikin cikar kamala."

"Da yawa ya burgesu, sun kumaji a aransu lallai Mawaddat ta iya zaSe, ashe girman kan nata da izza bazai"

"are a banza ba irin wannan hot guy haka. Tajuddeen kam sumar zaune yay kansa a juye, haka suma su Hon. Nakowa idanu kawai suka zuba masa cike da Wimuwar rashin makamar yin tunani. Baba ne yay murmushi bayan ya gama arema masa kallo da ga sama har asa cikin an sakkani. Cike da dattakonsa"

"ya nunama Smart gefensa da faWin,  araso nan ka zauna kaji my Grandson ."

"Baiyi musu ba ya arasa garesa, sai dai maimakon inda ya nuna masa sai ya zauna a asa gaf da"

"afafunsa dan haka kawai tsohon yay masa wani irin masifaffen kwarjini. Murmushi mai ma'anoni da dama Baba ya sake saki, haka ma Uncle Yousuf. Cikin tsantseni da noewa ya sake gaishe da Baba da ya mio masa hannu alamar su sake gaisawa. Nan ma murmushin Baba ya sake yi da faWin,  Shike nan"

tunda baka so mu samu ladan juna. Minene sunanka yaro na? .

 Aliyu Hydar M. Idris Mawashi .

"Ya bama Baba amsa cikin girmamawa. Kai baba ya jinjina da faWin,  Masha ALLAH suna mai daraja."

"ALLAH yasa kayi koyin ainahin mai sunan. Ali mazan fama, Ali gadanga usar yai. Ali zaki, Ali sadauki. "

Kirarin da Baban yay masa ya saka wasu da yawa sakin murmushi a afalon ciki harda shi kansa Smart

Win. Baba ya cigaba da maganarsa kai tsaye.  Sadauki minene alaarka da jikata Mawaddat?! .

"Wani irin bugun irjinsa tambayar tayi har acan asan rai, amma sai ya dake cike da bama kai warin"

"gwiwa ya Wago kaWan da nufin kallon Lulu cikin ido ya bama Baba amsa da (babu komai) amma aka samu akasi a bazata idanunsa suka sauka akan mutumin daya saka aka satoshi, ya kuma dama masa aiki akan Jiamshi family. Cikin ido suka kalla juna shi da Alhaji Sulaiman Sufi Ado Garko da shima ya kafeshi da idanu cikin wani irin yanayi mai wahalar fassara. Matuar girgiza Smart ya shiga, sannan mamaki ya nema halaka shi, (wanene shi anan Win?) Zuciyarsa ta ayyana masa bayan ya janye idanunsa. Bashi da mai bashi amsa, sai dai yana da damar neman amsar ta dalilin amsar da zai bama Baba a yanzu. Dan haka kai tsaye ya furta,  Ranka ya daWe alaar soyayya da muke fatan ta kaimu ga aure. Kuma harta"

yarjemin turo magabatana duk da kasancewar baka nan ya kawo tsaikon hakan ..

" Masha ALLAH Alhamdullah, ai yanzu gani na dawo. Mawaddat! Ga Tajuddeen, ga Haruna, ga kuma"

"Aliyu Hydar, wanene zaSinki? Ina son ki faWa ko nace ki sake faWa a gaban kowa domin samun daidaito da rufe wannan babin mu fuskanci na gaba ."

Da yar Lulu ta haWiye yawun takaicin Smart da ya maure mata maoshi da cimata zuciya. Ta Wan

"dubi inda Uncle Yousuf yake, cikin sa'a ta samu ita yake kallo sai ya gyaWa mata kai a yanayin bata warin gwiwa. Ajiyar zuciya ta sauke a Soye, tare da danne zafin da takeji da yar ta gyaWa kanta da faWin,  Grandpa ni shi nake so ."

 Wa Win?

Sai da ta rumtse idanunta sannan ta furta  Hydar a hankali kamar mai raWa.

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

"*KINSAN SUNAN LABARAN?,. GASU KAMAR HAKA*"

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR  KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

09033181070

VIP

Zafin kai 3k

Furar danko 3k

Tabarmar kashi 3k

Bakon munafuki 3k

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

Zafafa

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu _*

5525)5"5'5

 5A5P5M5<5M 5?5<5I5F'5J.....!!

5i5؊5؍5ؚ5؏ 5h5؃5؅5ؖ5؍5؍ 5؄5؆

5j5؉5؂5ؑ5ؕ5؆5ؓ

........ arya kike yi munafukan yarinya . Alh. Sulaiman ya faWa cikin suSucewar baki. Yayinda Daddy da

"Uncle Yousuf suka saki wata irin ajiyar zuciya a Soye. Shiko Smart irjinsa ne yay wata irin yankawa har sai da ya lumshe idanunsa yana mai ambaton sunan ALLAH. Furucin Alh. Sulaiman dana Tajuddeen da shima a zabure ya furta,  What! Drivern naki? Kai ina wlhy arya kike Mawaddat akwai wani shiri a"

wannan zancen naki .

Falon ne ya nema ruWewa kowa na oarin faWin albarkacin bakinsa. Yayinda Smart ya dilmiya cikin

"kogin ninayar nazari. Dan abinda Alh. Sulaiman Win yayi ya sake zaburar da shi ne har wasu abubuwa masu girma da ya gama tsara gujemawa suka fara bijiro masa. Tsawatarwar Baba ta saka falon yin shiru. Hakan ya sake bama Smart da Alh. Sulaiman damar yin kallon kallo, kai tsaye Smart yake nazartar gargaWi mai firgitarwa da ga idanunsa, dan haka ya sakar masa wani shegen murmushi da masa alamar"

"1-0 ya kashe ido Waya. Rawa jikin Alh. Sulaiman ya fara, sai dai oarin ganin ya nutsar da kansa yake."

Ganin fa hakan bazai faruba ya sashi miewa a zabure ya kama hannun Tajuddeen suka fice. Babu wanda

ya hanasu. Ganin haka ma sai suma su Hon. Baita suka ce zasu wuce. Godiya Baba yay musu da basu hauri yana mai sake tabbatar musu bazai ma Mawaddat auren dole ba. Amma yana mai basu hauri tare da dama idan har akwai wata da Hon. Nakowa zai iya so a cikin zuri'arsa bayan Mawaddat ya bashi

dama yazo ya sake gwada sa'arsa su dai-daita .

"Godiya sukai masa da tabbatar masa yin nazari akan maganar tasa, suka kuma yi fatan alkairi ga"

"Mawaddat Win duk da dai ta ciki fa na ciki. Bayan wucewarsu Baba ma addu'a ya saka ayi ya sallami kowa, sai dai banda Daddy da Uncle Yousuf da Smart. Amma har Lulu yace taje. Koma ba'ace taje Win ba batai niyyar zama ba, dan in har ta cigaba da zama a falon zata iya aikata SaranSaramar da komai zai tashi a"

wajen....

"Tambayoyi na mutuntawa Alhaji Sufi Ado Garko ya sake yina Smart, shiko ya amsa masa cikin"

"nutsuwa kuma kansa tsaye. Hakan ya saka Uncle Yousuf jin farin ciki, sai dai umarnin Baba na arshe akan Smart na cewar ya je ya sanar ma iyayensa suzo a cikin satin nan ya girgiza Daddy matua har ya Wan waro ido sai da Uncle Yousuf ya zunguresa. Shi kansa Smart maganar ta girgiza shi, dan da yar ya"

iya haWiye yawu ya gyaWa masa kai.....

" Wayaga cakwakiya mai taurari. Kai Smart ka Wauka abin wasa ne kenan, ai gashi nan Baba yay"

maka Waurin huhun goro .

&&&.....

 Kai Yousuf bazai yiwu ba. Ina bazan taSa yarda Mawaddat ta auri yaron nan ba gaskiya. Da ace nasan

wannan shawarar ka yanke dana kwaSeka tun farko. To gashi nan DAGA WASA KARAMAR MAGANA NA NEMAN ZAMA BABBA. Dama kai kana tunanin yin wasa da hankalin Baba ne? .

Daddy ne mai wannan magana cikin tashin hankali da damuwa wa Uncle Yousuf da ke driving. Cikin

"dakewa da nuna alhini kamar gaske shima Uncle Yousuf Win ya ce,  Yaya sam ba haka nai tunanin kasancewar al'amarin ba fa. Banyi zaton zaice Aliyu ya turo magabanasa da wuri kamar haka ba. Shima fa yaron da yar na shawo kansa ya yarda zai mana aikin. Ni yanzu ma gaba Waya kaina ya kulle na rasa"

mima ya kamata nayi .

 FaWama Baba gaskiya mana. Dan nasan Mawaddat bazata taSa yarda ta auri drivern ta ba. Kai koni

ma hakan bai min ba Yousuf. Ina impossible kamar yarinyata mai daraja irin Mawaddat ta are da auren

"drivern ta, sai kace wani almara ma ."

"acin raine sosai ya dunule zuciyar Uncle Yousuf, cikin matsanancin takaici yake duban Yayan nasa,"

sai dai baiyi magana ba ya sake maida kansa ga titi har suka isa gida. Shima Daddyn ya fahimci ran anin

"nasa ne ya Saci, amma bai fahimci ainahin miya Sata masa ran ba. Suna isa gida Uncle Yousuf baiko fita a"

"motar ba yay shirin juyawa. Da mamaki Daddy da ke kallonsa ya furta,  Ya zaka koma kuma bamu gama magana ba Yousuf ."

Idanu Uncle Yousuf Win ya rumtse sai kuma ya buWesu akan Daddy.  Yaya to wace magana kuma ta

"rage? Kace bazata auri driver ba, shike nan magana ta are ai, dan ni kam iya abinda zanyi nayi k.  "

 Kaga sakko muje ciki wannan ba maganar mota bace. kamar zai ce a'a sai kuma dai yabi

"umarninsa ya fito. Falon bai suka nufa, dan in har zasu maganarsu ta sirri sunfi buatar zuwa can"

"kasancewar babu wanda zai iya jinsu. Suna shiga Daddy ya ce,  Yousuf ka fahimceni mana. Ni fa ba ina"

nufin bakai oarinka bane ba. Amma Please ka duba mana. Yaron nan fa driver Winta ne. 

 Shi driver ba mutum bane? Ko kuwa shi dama mai arzii ALLAH ya tabbatar masa shine mafifici ga

"kowa a duniya da da lahira?. Gaskiya yaya ka fara bani tsoro, matuar tsoro ma kuwa. Wai kai kuwa wani"

irin so mara fasali kake ma Mawaddat? Ko kai ne zaka aure ta. 

 You'r vary stupid Yousuf! Wane irin banzan magana ne wannan? .

 Dolene na faWi hakan ai Yaya. Dan al'amarin naka ya fara wuce makaWi da rawa kuma. Idan ka manta

shekarun Mawaddat ashirin da huWu har da watanni balle kace bata isa aure ba. Tun tana shekara ashirin aka saka mata ranar aure ka goya da bayanta al'amarin ya wargatse. Idan kace wancan yana da wani aibu shi wannan minene aibunsa? Dan kawai ya kasance driver mai neman halaliyarsa? To wlhy bakai ya kamata kace Mawaddat tafi arfin Aliyu ba. Aliyu ne ya kamata yace yafi arfin Mawaddat kodan halin da take a ciki wanda kai ne gaba-gaba wajen zama silarsa. Kai ne ya cancanta kai oarin ganin ka gyara ko neman hanyar da zata gyaru ta zama cikakkiyar mutum kafin kowa amma baka oarin yin hakan sai sake bata damar ma da zatafi yanzu lalacewa kake yi. Ina ji maka tsoron ranar da Baba zai

"fahimci halin da Mawaddat take a ciki, in dai maganar Aliyu ce kuma na bari  "

Da sauri Daddy da jikinsa yay sanyi ya rioshi.  Kaga kayi hauri auta.

"Batare da Uncle Yousuf ya yarda ya juyo ba ya ce,  Kai zan bama hauri ai Yaya. Dan na shiga"

hurumin daba nawa ba. Na manta Mawaddat arka ce kai Way. 

 Shiiii! Ni ba haka nake nufi ba auta. Amma tunda zuciyarka ta kaika ga hakan amin afuwa. Ni kaina

"wani lokacin yanda nake Waukar al'amarin Mawaddat na bani tsoro. Amma dan ALLAH ka tayani da addu'a. Sannan kayi hauri ka cigaba da duk yanda kake ganin shine dai-dai. Ba Mawaddat ba ko ni ka isa dani ai ko. Wlhy a duk sanda kake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login